Showing 18001 words to 21000 words out of 115393 words

Chapter 7 - NI DA SHI ABU 'DAYA NE HAUSA NOVEL

11 Aug 2024

22935

ba ne, kuma ko ba wannan ba, kaga ita Mufeeda 'din sun sha'ku da baaba Habiba a 'dan zaman da su ka yi, tafiya da itan zai 'Dan rage mata damuwa da ka'daici".
"Ku ma ana fa ka yi magana, amma ka he ka fara yi wa baaba Habiba magana, idan ta amince, said ta ha'do kayan ta mu wuce tun kan dare ya mana". Fa'din Naseer.
"To mai zai hana ku kwana, idan ya so sai ku tafi da sassafe." Dr Haroon ya fa'da.
"Wallahi bazan kwanan a wannan garin ba, gaba 'daya ma haushin garin na ke ji wallahi, kawai kai abun da na CE". Fa'din Naseer.
" To shi ke nan bari na ke ma mata magana, duk da nasan ma zata amince domin ba ta da da matsala, kuma ita 'yar kanon CE ma" na gama fa'din hakan bari jirayi mai za CE ba yai cikin gidan shi. Minti goma sai gashi sun fito shi da baaba Habiba wacce fuskar ta kamar gonar auduga da jakar kayan ta a hannun ta, Dr ya bu'de ma ta mota ta Shiga. Naseer da Dr Haroon su ka koma gyefe su kai 'yar maganar su kusan minti biyar, sannan ya dawo cikin motar ya ta da. Wurin window Dr Haroon ya zo ya na musu sallama da Allah ya kiyayae hanya tare da kuma 'daga masu hannu. Architect yai bismillah ta re da Jan mota cike da 'kaunar aminin nashi.



*_____________________________*
KANO TA DABO TUMBIN GIWA. ( _Ko da mai kazo anfika_)👌🏼
*______________________________*

Wani sanyayyar ajiyar zuciya ya saki lokacin da suka shigo _KANO_. Hakanan kuma yaji gaban shi ya buga daam har bai san san da ya furta " _Inna lillahi wa'inna ilaihirra ju'un_" ba.
Da sauri baaba Habiba ta ce,
"Lafiya 'Dana?".
Sauron dai daicta kan shi ya yi tare da fa'din,
"lafiya 'kalau baaba". Daga nan baaba ba ta koma cewa ko mai ba, amma haka nan kuma ta samu kan ta da fa'duwar gaba. Ita kuwa baiwar Allah Mufeeda ba ta san ma mai ake yi ba saboda wani bacci da yq 'dauke ta gab da zasu shigo *KANO*.

Layin Nash _G.R.A_, tsit ka ke ji ko ina, kowa ya na gidan shi a kulle. A 'kofar gate 'din gidan su ya danna horn, mai gadi ya wangale mass gate din, shi kuma ya danna hancin mortar, dai dai saitin M gadi ya taka burki ya na gai da shi, mai gadi ya amsa cike da fara da kuma 'kara kaunar Naseer 'din kamar 'Dan shi Munzali. Shikuma ya 'karaa wajan parking ya aje motar, sai a lokacin baaba Habiba ta tada Mufeeda, ta bu'de idanunwan ta da su kai ma ta nauyi ta sauke akan na baaba Habiba. Baaba Habiba ce,
"'Ya ta ta shi mun iso gidan" jin sun iso ya saka Mufeeda Dan zabura, haka kawai taji kamar ta fito ta zura da gudu, yadda zuciyar ta ke fat fat fat har baaba Habiba said da ta jiyo ta. Dai dai saitin kunnnan ta baaba Habiba ta ra'da mata _INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJU'UN_. Ai kuwa tuni ta cafke ta Shiga mai mai tawa.
"Baaba ku fito mana" Muryan architect ya da ki kunnan Mufeesa Wanda hakan ya 'kara jawo ma ta bugun zuciya. Baaba Habiba ne ta soma fitowa tare da *ABID* da *SHAHIDA* a hannun ta, da kyar Mufeesa ta yi motsawa ta re da 'daukar *AYAAN* ta fito, shi kuma Naseer ya zaga yo ya 'dauki *IRFANA* da *HUSNA*, da 'kafar shi ya rufo motar yai hangar 'dakin haj Zulfah, ya yin da su kuma suke bin shi a baya.

Wani wawan burki Baby ta jaa tare da furta,
"Kan babbar bura urban can". Fitowar ta ke nan daga garden idanuwan ta yai mata gamo da Mufeeda sun 'dau hanyar part 'din haj Zulfah.




*HMMMM NI KO NA CE INA KIKA KAWO KAN KI MUFEEDA?*


*MAMAN UMMEE CE*🥰😍
*MORE COMMENTS, MORE TYPING*✍🏼

_lOVE YOU ALL FANS_😍🥰❤️💓💕💖💘💝💗
[7/17, 3:10 PM] Babyy: *بسم الله الرحمن الرحيم*


®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*


*_Z• W• F•🏝_*


*SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ



🌟NI DA SHI ABU DAYA NE🌟

('kiʀ'kiʀɑʀʀɑɳ ʆɑɓɑʀi)
ɓɑɳ yi ɗɑɳ wɑɳʝ kѳ wɑtɑ ɓɑ, iɗɑɳ yɑ yi รɦigɛ ɗɑ ʆɑɓɑʀiɳ ki/kɑ ɑkɑรi ɑkɑ รɑɱu.

laвarι ne мaι cιĸe da zazzaғan ѕoyayya, yaυdara, cιn aмana тare da 'dυмвιn nadaмa.
*Story and written by*
*Zulfa'u 'Saeed Ibrahimm* ( _Maman Ummee_)


Dҽɖɩcatҽɖ tɷ mʏ 'kawaɭɭɩʏa ɾɷmaŋ ʝa'ɮa (ʍʏ ռaʍɛ saҡɛ )



*PAGE 12*

Knocking ya yi tare sallama a bakin sa. Haj Zulfah da ke zaune a parlour ta na kallon tashar *SUNNA TV* _Pantami_ ke wa'azi. Mi'kewa ta yi tare da amsa sallamar ta nufi 'kofa ta bu'de. Wani irin waro idanu ta yi, fuskan nan cike da fara'a ta ba su hanya ta na fa'din,
"Maraba da 'yan Kaduna, ku ne tafe da yamman nan?".
Shi ya fara Shiga, ka na baaba Habiba sai Mufeeda da har yanzu gaban ta ke fa'duwa.
"Wallahi mu ne Ummah ta, kwatsam sai ki ka ga mun dawo ko?". Fa'din Architect.
"Wallahi kuwa Naseer, ai ban 'dauka yau zaka dawo ba, kasancewar yau 'din ka tafi". Ta da'di hakan ne tare da 'karban *IRFANA* ta shinfi'dar a kan 3sitter, ta kuma kar'ban Husnah ta shimfi'dar ta na mai tasbihi ga ubangiji ga me da wa'dannan kyawawan 'ya'ya da wannan 'yar yarinyar da ba ta wuce shekara 22 aduniya ba ta sun'bulo su.
"Aa'ah ku zauna ma na, sai ka ce ba'ki, kufa saki jikin ku, ku 'dauka nan 'din kamar gidan ku ne" haj Zulfah ta fa'da.
Mai ma kon zaman sai Mufeeda ta zube a 'kasa ta na gaida haj Zulfah. Da sauri haj Zulfah ta ru'ko ta tare da zaunar da ita a wan sitter, kasancewar 3sitter da 2sitter duk an shinfi'dar da yaran da ke bacci a kai.
"Haba 'ya ta zauna mana, ki fa saki jikin ki da ni, don ni ba na son wani no'ke no'ke, ki dauke ni a matsayin mahaifiyar ki, kamar yadda ba za ki ji kunyar mahaifiyar ki ba, ni ma ka da ki ji kunya ta, duk abun da ki ke bu'ka ta ki sanar da ni kinji 'ya ta?".
Hawaye ne suke zirarowa akan fuskar ta, zuciyar ta cike da nisha'di, sai ta ji bugun da zuciyar ta ke yi ya ragu saboda yadda wannan matar da ba ta San ta ba ta kar'be ta na tare da nuna ma ta kyama ba.
"Na gode Ummie Allah ya saka da alkhairi ya 'kara bu'di". Fa'din Mufeeda ta na zurarar da hawaye".
Baaba Habiba kuwa tun sanda haj Zulfah ta bu'de 'dakin da yadda ta saki fuskan ta, ta ji wani sanyi ya ratsa zuciyar ta, lallai ashe Naseer a wajan mahaifiyar sa ya gaji karamci. ( _Hmm ni ko na ce, baaba Habiba hasashen ki na haka ba ne, don haj Zulfah ba mahaifiyar Naseer ba ce. Gadon hali kam na mahaifin sa ne._)
"Ina wuni hajiya?" Baaba Habiba ta 'Dan rusuna ta gaida ta, duk da cewar zasu iya zama sa'annin juna. Da sauri haj Zulfah ta 'karaso wajan ta ta 'Dan rungumo ta tare da fa'din,
"Afwan 'yar uwa, wallahi 'yan jikoki ne duk suka sha'afar da ni, da kuma 'dokin ganin ku shi yasa ba mu gaisa ba, yanzu muje na nuna maku 'da kunan ku, sai ku yi wanka ku kimtsa ku ci abinci".
Architect Naseer na tsaye ya na kallon matar mahaifin na sa da tsantsan 'kaunar ta tare da fatan ina ma ta shi mahaifiyar haka ta ke, ai da can wajan ta su Mufeeda za su zauna. 'Boyayyiyar ajiyar zuciya ya saki tare da fa'din,
"Ummah ta ni ma bari na je 'daki na watsa ruwa na kuma yi sallah, sai in dawo ni ma in ci abincin. Daddy na nan ma kuwa?". Ya 'karashe maganar da tambaya.
"Eh ya na nan, ya na 'dakin yaya, ko kuma ya na masallaci". Ta na nufin mummyn Naseer 'din.
"Okay tom bari na je nai Wanka na rama sallah sai inzo na ci abinci, idan na gama sai in je wajan shi". Ya ba ta amsa.
"To shikenan yaro na, sai ka fito".

Baby na jin alamar zai fito tai saurin 'buya a bayan flowers da aka wa kofar 'dakin haj Zulfah kwalliya da su. Kuma kasancewar akwai duhun magriba, ko da Naseer ya fito bai ga baby da ta 'buya ba, kuma shi ko kallan wajan ma bai yi ba, direct 'dakin shi ya nufa.

Sai da ta tabbatar ya shige 'dakin shi wannan ta fito daga ma'boyar ta ta nufi sashen mummy da Sauri har ta na ha'dawa da gudu gudu har ta na cin tuntu'be. Mur'da handle 'din ta yi ta Shiga ba by kowa a parlor, da bibbiyu ta ke tsallake steps 'din, har ta isa 'kofar 'dakin mummy kamar zata kifa sabida tsabar gulma na cin ta. As usual ba sallama ba knocking ta mur'da handle ta fa'da 'dakin. Sai dai abun takaici mummy ba ta 'dakin, can kuma sai ta ji 'karar ruwa a ba yi alamar ta na Wanka. Mai makon ta ha'kura ta fito, sai ta mi'ke ta isa 'kofar bayin tai knocking tare da fa'din,
"Mummy ki na ba yi ne??". Daga ciki mummy tai banza da ita, dama cike ta ke da ita sabida ba ta yin abubuwan da take saka ta ta yi akan 'Dan uwan na ta Naseer da ta ke masifar so kamar ran ta. Hakuri ta yi ta dawo ta zauna a bakin 'gadon ta na jiran fitowar mummy.

*_____________________*
Haj Zulfah ta nuna wa Baaba Habiba 'dakin ta a sama ta gyefan 'bangaran ta. Don saman ma 'bangare biyu ne, 'bangaram daddy daga hannun dama, na ta kuma can gaba daga hannun hagu. Komai irin 'daya ne da shashin Mummy sai dai banbancin colour, hatta furniture ma iri 'daya ne, sai dai na haj Zulfah kalar maroon da golden, na mummy kuma ash and red, kuma _Royal_, ba za ka ta'ba ma kayan kallo 'daya ba saboda tsaruwan su, kowa nashi na 'daukar idanu. Da'kin da aka bawa baaba Habiba wangalelan bedroom ne da bayi a ciki, sabida girman 'dakin kayan godon kamar gadon suka kasance kamar sauro a tsakiyar 'saki, duk da suma tafka tafka ne kuma set, kalar coffee, zanin gado ne kawai babu. Da'kin da aka kai Mufeeda ya Kusa da 'dakin baaba Habiba kasancewar a jere suke, ita ma dai Lamar na baaba Habiba ne sai bambancin colour, don na ta kalar white & purple ne, ba 'karamin ha'duwa yai ba, ita ma ba zanin gadon. Kamar yadda baaba Habiba tsaye ta na 'karewa 'dakin kallo, haka ita ma Mufeeda, duk da in da ta fara zama a gidan Naseer tsohon mijin ta shi ma ba baya ba ne wajan kyawu, amma wannan 'dakin sai ya tafi da zuciyar ta, don ba 'karamin kyawu suka ma ta ba. Numfashin ta ne ya Kusa 'daukewa lokacin da ta Shiga ba yi, hmmm tsayawa fa'da muku yadda ba yin ya tsaru 'bata baki ne. Bokitin da ta ga ni a bayin ta 'Dan 'dauraye duk da ba datti yai ba, sannan ta tara ruwan zafi sai da bokitin ya cika faam sannan ta kashe, kayan jikin ta ta cire ta hau wanke jikin ta tare da zin da'din ruwan zafin da me sauka a jikin ta. Kusan minti sha biyar ta 'dauka ta na Wanka sannan ta dauki towel da ta ganshi rataye kalar pink, da'alama ma sabo ne daal ta na'de jikin ta ta fito. Kunya ne ya kama ta, duk ta diririce. Haj Zulfah ta lura da ita, amma sai ta basar ta nuna kar ma ba ta fahimci kunyar ta Mufeeda ta ji ba, saia mi'kewa da ta yi ta 'karasa wajan Mufeeda ta re da fa'din,
"Daughter kin fito? Da fatan dai kin yi Wankan da kyau, kin kuma yi sit bath?".
A kunya ce Mufeeda ta ce,
"Eh Ummie na yi".
" Madallah, ga Mayan shafa can na jera miki a dressing mirror, wannan 'kurajan da suka 'bata miki fuskar nan ta ki ma sai mun ne mo maganin shi. In sha Allah gobe da kai na zan fita zuwa kasu na sayo maki maganin shi da sauran abubuwan da zaki bu'ka ta, ki saki jikin ki da ni kin ji daughter. Yanzu ki gama kintsawa, a kwai dogayan riguna a cikin wardrobe, ki za'bi daya ki saka kamin gobe ba je ba mini shopping me da baaba Habiba".
"Mun gode Ummie, Allah ya saka mini da alkhairi ya kuma bi ya muku bu'katun ki ba alkhairi."
"Ameen daughter na, amma babu godiya tsakanin mu, ke 'din 'diya ta ce ai. Yanzu dai ki gama kin tsawa sai ki same mu a parlour". Da to Mufeeda ta amsa ma ta, ita kuma haj Zulfah ta mi'ke ta five tai 'dagim baaba Habiba.


_*******_
Baking Baby kamar sai ta'ba Bango saboda ta 'kagu mummy ta fito daga ba yi ta fesa mata gulmar da ta ga ni. Mummy kuwa dama ita idan ta shiga ba yi ta na da'dewa kamin ta fito yadda Kazan za'a canza fata, wannan habit 'din kuwa Naseer ya gado shi.
Fitowa ta yi da rigar Wanka a jikin ta, ko kallon in da Babyn ta me ba ta yi ba, duk da ita ma a 'kage take da ta ji mai Babyn ta ke tafe da shi, don ta San ko ma menene, to mai mahimmanci ne a wajan ta.
"Haba mom, ke fa na na ta jira tun dazu, mai makon ki yi shaf shaf ki fito shine kika 'da'de".
Kamar mummy ba za ta CE ma ta komai ba, sai ku ma ta CE,
"Eh idan gulma ce, me number 'daya ce a wannan fannin, amma ba ni iya yadda za ki save zuciyar 'dan uwan ki ba".
"Haba mom, na CE miki, wannan karan ki zuba ido za ki ga abunda zan yi, da kan shi sai ri'ka zuwa nai ma na, har ma in ri'ka jaa ma sa aji".
Washe ba ki mom ta yi tare da fa'din,
"Yauwa ko ke fa, da haka kike yi tun da, da yanzu kin da'de da zama matar shi, maybe ma har da jika na".
Ya mutsa fuska Baby ta yi tare da fa'din,
"Ni fa mom ko na auri yaa Nas ba zan haihu da wuri ba, sai mun gama shan soyayya, kai ko ma zan haihu 'ya'ya biyu kawai zan Haifa mace, da namiji, shikenan.
Mummy ba ta kawo kamoi a ran ta ba, duk 'daukar ta wauta me irin na Baby. Sai ma CE mata ta yi,
"Yauwa fa'da min, mai kika gani ko ki ka ji".
Gyara zama Baby ta yi ta re da fa'din,
"Mummy wallahi yaya Nas ya dawo, kin San tare da wa na gan shi".
Gaban mummy me ya buga daam, ta girgiza was Baby kai. Baby ta cigaba,
"Wallahi tare na gan su da wata mata, da kuma wata 'yarinya da jarirai har guda biyar, shi me ri'ke da biyu ma sun nufi side 'din wancan Munafukar matar, na ni su a baya na la'be don inji daga ina suke, kuma su'din su waye, amma ban jin mai suke cewa, abu 'daya kawai na ji munafukar nan ta na cewa shine, *_Sannu da zuwa mutana KADUNA_*".
Zunbur mummy ta mi'ke ta na maimai ta mutana Kaduna, can kuma ta cee,
" To ai Zulfah ba ta da 'yan uwa a Kaduna, kaf 'yan uwan ta 'yan nan Kano ne. To ina ma suka ha'du da Naseer 'din?" Can kuma ta tuna ai yau Naseer 'din yazo ya ma ta sallama akan ya tafi KADUNA don duba aikin da take yi a can 'din. Wani uabn tsalle ta bugs kamar 'karamar ta re da fa'din,
"Tabbas kawai abunda ake 'boye min, kuma wallahi ko menene sai na gano shi". Goguwar Riga kawai ta zura tare da ficewa daga 'dakin Baby ta Mara ma ta baya.




*" 'KA'KA 'KARA 'KA'KA*

*_KO MAI MUMMY ZA TA YI? SAI KUN BI NI A SANNU ZAKU JI_*


*MORE COMMENT*
*MORE TYPING✍🏼*

*_MAMAN UMMEE CE_*

😍😍😍😍😍

💕💕💕💕💕
💖💝💗❤️💚💜💕💋
*بسم الله الرحمن الرحيم*


®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo




🌟NI DA SHI ABU DAYA NE🌟

('kiʀ'kiʀɑʀʀɑɳ ʆɑɓɑʀi)
ɓɑɳ yi ɗɑɳ wɑɳʝ kѳ wɑtɑ ɓɑ, iɗɑɳ yɑ yi รɦigɛ ɗɑ ʆɑɓɑʀiɳ ki/kɑ ɑkɑรi ɑkɑ รɑɱu.

laвarι ne мaι cιĸe da zazzaғan ѕoyayya, yaυdara, cιn aмana тare da 'dυмвιn nadaмa.
*Story and written by*
*Zulfa'u 'Saeed Ibrahimm* ( _Maman Ummee_)


Dҽɖɩcatҽɖ tɷ mʏ 'kawaɭɭɩʏa ɾɷmaŋ ʝa'ɮa (ʍʏ ռaʍɛ saҡɛ )



*GORAN SALLA! GORAN SALLAH!! GORAN SALLAH*
💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼

_Da fatan duk kun yi sallah lahiya. Maman Ummee na maku barka da sallah._
🤓🤓🤓🤓😍🥰💕💝❤️💋💋💋💝💖



*PAGE 13*


*NOT EDITED*😒


Fitowar shi ke nan daga wanka daure da towel a 'kugun shi, daya kuma ya na goge kan shi. Jallabiya kawai ya zura tare da shimfi'da darduma ya kabbara sallah. Dai dai lokacin mummy ta banko 'dakin na shi ta na huci. Babu kowa a parlour, kai tsaye ba tai wani tunani ba tai hanyar bedroom ta re da mur'da handle 'din kofar ta fa'da ciki, Baby iyayan munafunci na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login