Showing 156001 words to 159000 words out of 280244 words

Chapter 53 - AUREN HUCE HAUSHI complete

07 Feb 2026

1033

Miki da jakar naje na samo Miki abinda zaki?i nasan Baki karya ba".
Tashi tayi suka nufi steps din da ze shgar da Kai Daya parlourn, Zahra na tambayar iya Rahane.
Aunty Zilan tace Mata aita koma tun washe garin da suka bar gidan.
"Kinga Karamar arzikin da aka bawa Iya Rahane kewa? Banda kudi zunzurutu".




*****


Tunda ya gama ganawa da masu ruwa da tsaki a matakin kasa da jaha akan batun kamfanin cement da ze bude a jihar TAWA ya dawo masaukinsu ya kwanta Dan da gaske ya gaji hutu kawai yake bukata, a kalla ya shafe awa uku Yana barci lokaci Daya farka har anyi sallar azzahar a gurguje yayi wanka yayi sallah, wayarsa ya kunna Yana mamakin abinda ya Hana Sameer dawowa tunda yasan aikin Daya baro yana yi baze wuce one hour ba ze Gama shi.
App din da yayi connecting da CCTV ya shiga Yana kallon komai har Zuwan su zahra gidan da duk abinda ya faru tsakaninta da Zilan.
Nan da Nan yaji garin ya gundure shi gida yake so, da baya ganinta ya iya daurewa Amma ganin Nan nata kawai ya tayar masa da tsohon tsimi, rashin Jin ko muryarta ta tada Masa zaune tsaye, ba arziki ya tura Zayyan ya mayar da ita Nasarawa saboda Nan ba'a Gama saka CCTV din ba. Shi Kuma ya Matsu yaga abarsa hoton waya Bai isar Masa ba.
Kiran Sameer ne ya shigo.
"Ina ka shiga har yanzu baka dawo ba?"
"Wallahi uncle Ishaq ne ya tsare Ni lallai saina nuna Masa inda ka sauka bansan waye ya fada masa ka shigo Niger ba da jihar da kake da kyar ya yarda cewar ka koma inda ka fito, amma yayi fada kamar ya Ari Baki yace idan anyi maka laifi a Nigeria su meya shafesu a ciki da har zaka shigo Niger kaki nemansu to na fada maka lallai Yana jiranka a DAMAGARAM".
Sai daya Gama sauraren Sameer din sannan yace.
Kayi Mana booking flight zuwa Kano ya kashe wayar.
Dan mumushi Sameer yayi Yana fadin.
"Bayani zakayi kaketa wani kauce-kauce zaka shiga hannu ne lokacin ne zaka banbance tsakanin aya da tsakuwa ba dai Kuna tare ba idan zabo na yawo kere na yawo wata rana zasu hadu, haka kawai ka haramtawa kanka abinda yake halas gareka ka Wani bige da Shan magani Kullum.

=؞?=؞?

AUREN HUCE HAUSHI.




Maman fateemah.



Page 57.


______ Basu samu flight direct zuwa Kano ba Saina Abuja, karfe shida da minti hamsin da bakwai girginsu ya sauka a Abuja Namdi Azekwe International airport.
Wani tickets din Sameer ya saya musu online na Abuja to Kano karfe Tara da kwata ze tashi.

Bayan zahra ta Idar da sallar insha'i ta nufo falon farko inda kitchen yake ta Fara aikin Dan kwarya-kwaryar abinci vegetable macaroni tayi tare da pepper chicken,sai tayi cocktail fruit, komai kadan tayi dai-dai cikinta drink ne da pepper chicken ne tayi da yawa tunda tana so ta bawa Aunty Zilai dasu Zayyan idan Yana Nan, komawa tayi bed room bayan ta Gama komai wanka tayi haka Nan taji tana son saka wasu fitinannun Riga da siket.
English wears ne kalar sea green da ratsin fari a jikin rigar sai bandana kalar sea green din kayan ko bra basa bukata, gashin ta matse da Ribom ta saka bandanar ta saki sauran gashin baya sai tayi wani irin kyau na ban mamaki jikin Nan nata sai glowing yakeyi yarintarta saita kara fitowa sosai, ita Kanta tasan yes ba karya tayi kyau ba Dan kadan ba, tunda Aunty zila tayi Mata fada dazu da Nasiha ta samu tace Mata ta sake tayi rayuwar ta Kamar ko wace Mace a gidan mijinta tabar ganin nan a wani bakon wuri, duk inda ya kaita ta sake a gurin radin Kansa ne ya fada Mata waye shi radin Kansa ne yaki fada mata cikinsa, Amma dai a ko Ina tayi kokarin Zama matar gida bawai ki Zama kamar 'yar tsaron gida ba.
Takalmi ta dauko ta saka cikin wadanda ta gani kalar fari tas, parlourn ta dawo tana baza kamshin turarenta kamar ko yaushe.
Aunty Zulai ta Kira a waya tace tazo tana nemanta, Bata Dade da Zama ba Aunty zilan ta shigo, tunda ta shigo Aunth zilan take kallon zahra, daga karshe kasa hakuri tayi ta Fara fadin "Masha Allah, uwar dakina Allah ya kade hau da bala'i Ina ma yallabai Yana garin Nan da sai ya bada tukwuicin kwalliya nan, haka nake son ganinki ki nuna Masa rainon Ammah ce ke, na rasa abinda yasa Kika tsaya sanya ai ki rikita Masa lissafi da gasken gaske wani ma yayi rawa bare d'an makadi, ki dauki makaman yaki kiyi kaca-kaca da lissafinsa yasan Mata suna suka Tara yasan da gaske Zahra ce cikin taurari".
Mamaki Aunty zilan ta rinka bawa Zahra.
Baza kace ita ke fadar wadannan maganganun ba duba da ba ilimi Mai zurfi tayi ba iyakarta aji uku na Karamar secondary aka cire ta akayi Mata aure. Ta gane Zama da Ammah yau da gobe ne ya kawo haka.
"Aunty zilai kenan ko yana Nan ba Wani yabawa zeyi ba kedai abar kaza cikin gashinta kawai, wa yasan ranar dawowarsa tinda ba fada min tafiyarsa yayi ba menene nawa na bin diddigin yaushe ze dawo".
Dan murmushi Aunty zilan tayi, ."Haka kike gani wallahi nasan duk inda yake a duniya kina maqake a zuciyarsa ba irinki ake yiwa rikon sakainar juji ba ki rubuta ki aje wannan maganar Dana fada, Baya Nan Amma ta Yaya ya taso mutum tun daga TAWA Dan kawai ya daukoki, Kinga kenan ko mu"amalarki bada kowa ya aminta ba tunda gidan Nan cike yake da ma'aikata kala kala, ko Rukayya ya fadawa zata dawo dake Amma hakan be Masa ba saboda yanayin rayuwa da ake ciki gara ya kashe ko nawa ne a kawo Masa ke cikin aminci".
Itama zahrar dan murmushi tayi.
Aunty zilai kenan, haka kike gani?
"Kwarai kuwa, Aina fada Miki d'azu"

Sun Dade suna hira da Aunty zilan kafi tayiwa Zahra sallama, da kyar zahra ta bari zilan ta koma part din da take, Wai tsoro takeji ita Daya a wannan gurin, pepper chicken din ta Bata Wanda ta Zuba Mata ta, ta Bata Kuma Wanda ta zubawa su zayyan din, ta amsa tana godiya.
Karfe goma da minti minti ashirin su Mahmud suka sauka a filin sauka da tashi na malam Aminu Kano,cikin suit yake ash colour sai laptop dinsa dake rike a hannun Bilyaminu, cikin takunsa na cikakken namiji ya gangaro steps din jirgin, Zayyan ne yazo daukarsa.
Sameer yaso ya raka Mahmud gida Amma sai ya nuna Masa yaje gurin iyalinsa kawai, har mota binya ya Kai Masa laptop din, ya koma Sameer ya tafi dashi tunda a nan airport din yabar motarsa.


Tunda Aunty zilai ta tafi zahra ta tashi ta nufi dining din ji tayi abincin ya fice Mata daga rai pepper chicken din kawai taci kadan ta Zuba cocktail fruit a cup ta Fara Sha, cup din na bakinta ta lumshe Ido saboda yayi Mata Dadi sosai, kawai ji tayi atmosphere din falon ya canza wannan fitinannan kamshin ya had'e falon, kasa bude idon tayi don ita tsoro ne ya rufeta ita dai tasan ita daya ce a parlourn ba Wanda ya shigo itace me bude kofar Kuma Bata bude ba, ko cup din ta kasa saukewa kuma Jin kamshinsa take Yana Kara kusanto ta, ji tayi zuciyarta ta tsinke Bata San wace kaddarar ce Kuma ke kusanto ta ba, ba alaman.shigowar mutum sai kaji kamshinsa ya cika guri.
A hankali ya tako kamar me slow motion ya karaso gurinta ya saka hannu ya zare cup din, ya danyi sipping na drink din nata,sanyin ya ratsa Masa kirji, ita dai zahra ta kasa ko motsin karki, taki Kuma bude idanun taga ko wanene duk da taji shine.
"Precious".
Ya Kira sunanta

Shiru tayi taki magana, cup din ya aje a gefe ya Dan rankwafa daidai fuskarta Yana Kare Mata kallo Yana tasbihi ga Allah s.w.a da yayi Masa wannan kyautar.
"Wai bazaki bude idanun ba?".
Hannu ta saka ta Kara rufe fuskarta.
Ikon Allah ya tsaya kallo,wato yarinyar nan Kullum da irin salon da Zata fito Masa dashi, idan ta murzawa idanunta toka tamkar Bata taba saninsa ba, yanzu Kuma Dan tsabar kinibibi ta Wani lullube ido, ai karya ne Bata wani Jin nauyinsa tunda Zata iya fada Masa duk abinda yayi Mata Dadi a ranta.
"Wallahi ki bude ki kalleni har wata kunyata kikeji da Kika casheni tas, yanzu Kuma kizo kina Wani kinibibi".
Kujerar ta ja baya kadan ta tashi tana, ta bude idon kamar yanda yayi umarni Amma taqi kallonsa.
Ai Yana ganin ta Mike din ya Zuba Mata lumsassun idanunsa yana Kare Mata kallo tayi Masa wani irin kyau na ban mamaki, ga kayan wasu fitinannu ne ta saka masu motsa jam'iyya, dai ya fada Mata zuwansu da sai yace Dan ta tsokane shi tayi shirgar to be fada Mata ba, kawai radin Kanta ne sai akayi arashi Kuma ya tarar.

Hannu yasa ya juyo da fuskarta suna facing din juna.
"Yanzu haka Zaki ringa yi min Idan na dawo daga tafiya? Tafiyar kwana uku Amma a kasa Yi min welcome me kyau? Da saka zuciya nishadi,saidai a bige da rintse idon ba'ason ganina".
Cikin wata irin shagwaba Zahra tayi Masa warrr da ido a karon farko ta bude bakin cikin sanyin murya tace Masa.
"Me nayi maka ka tafi ka barni, kofa sallama bakayi min ba meye laifina Dan Allah? Ba barni cikin tashin hankali, Bana barci,Bana iya cin abunci nayi tunani ka gudu ka barni ne kamar yanda ka taba fada min a wani dare Daya wuce can Baya".
Dan bakinta yake kallo lips din ta sai glowing suke, sai ruwan hawaye Daya ciko a cikin idanunta da gaske taji ciwon barinta da yayi ba excuse.
Kasa magana yayi duk ilahirin jikinsa ya Gama yin sanyi da gaske be kyauta Mata ba, duk da abinda tayi masa, sai yanzu yaji wani irin rashin Dadi ya cika Masa zuciya.
Hannunsa dayan ya saka ya janyota cikin jikinsa Yana shakar kamshin jikinta Daya Kara canza Masa daga Wanda ya sani.
Bataki ba ta shige tana sauke ajiyar zuciya, hannu ya zira bayanta ta cikin Riga yana shafawa a hankali Yana Mata magana a saitin kunnenta.
"I am very sorry my previous, na daina wallahi na azabtu ba kadan ba da bakya kusa dani, Dan Allah ki rings respecting din maganar da zaki ringa fada mini, duk duniya idan Kika cire mahaifana babu Wanda ze fada min abinda Kika fada min na qara ma'amulantarsa a rayuwata, kin harziqani matukar gaske, ko abinda akayi min a Baya be tada hankalina kamar kalamanki gareni ba"

Kara matseta yayi a jikinsa, ji tayi jikin nasa kamar yana shaking, Bata San lokacin data kankameshi ba sosai tana fadin.
"Pls! meu Amor wallahi na daina fada maka makamanciyar kalmar har abada, kayi min hukuncin Daya Dace da laifina matukar zaka huce, wallahi badan ka min shigar sauri ba da bazaka sameni a garin Nan ba da wane idon Zan Kara kallonka kalamaina sunyi Muni".
Sun dauki digon lokaci a haka Zahra nata sauke numfashi.
Kalamanta na karshen sun doki zuciyarsa, da me take Shirin aikatawa ke Nan?
"Thank God".
Ya fada a zuciyarsa.
Saida yaji tsayuwar na kokarin gagararsa sannan ya zaunar dasu a kujerar dining din tana jikinsa, bandanar da ribom din ya zare yana Kara shafa gashin Daya Sha gyara.
Harshensa yasa ya laso hawayen Daya gangaro Mata daga ido, Wani yarrrr taji gaba Daya a jikinta.
A hankali ya furta.
"Meye na kuka Kuma? gani na dawo kuka Kuma ai ya Kare, tashi ki bani abinci yunwa nakeji tun safe ta kasa cin komai".
Gashin ya shiga hade Mata da ribom din Daya zare ya dauko bandanar ya mayar mata, sannan ya gyara Mata rigar Daya kusan cireta daga jikinta, Yana Kara shafar gefen fuskarta Yana manna Mata light kiss a Kan tsinin hancinta.
Lumshe Ido tayi ta bude a hankali, kashe mata Ido Daya yayi Yana fadar.
"Ki bani abinci kada ki maye gurbinsa fa, naga alamar son abin a cikin idanunki, Bari na Gama mu shiga ki fada min yaushe Kika Zama haka a yan kwanakin Nan da Bana Nan?".
Shiru tayi Masa Dan ba karya yayi ba ji tayi kamar karta rabu da jikinsa sabanin da.
A hankali ta tashi daga jikinsa Amma fa sai Wani sadda Kai takeyi.
Vegetables macaronin ta Zuba masa ta Zuba Masa pepper chicken din da drinks.
Ta matso dasu gabansa tana fadin.
"Bismillah".
Coat din jikinsa ya cire ya Miko Mata Yana fadar.
"Kaita can inda na aje laptop din can kizo muci nasan ba kici komai ba".
Bata fuska tayi cikin shagwaba tace.
"Naci nawa fa wannan naka ne na aje maka".
"Kinsan zanzo ne?"
Kai ta gyada Masa.
"Banda karya fa?"
Dan smile tayi Wanda ya Kara Mata sirrin kyau.
Saida yaci ya koshi ya Dora drinks sannan ya ja abarsa suka nufi bedroom din, Yana shiga yaga dakin yayi Masa yanda yake so.
Ruwan wanka ta hada masa Bata Kai ga fiowa ba ya shigo daga Baya ya sako hannunsa akan cikinta ya Dan kwanto jikinta. Baya gajiya da shakar kamshin jikinta.
"Bazaki tayani wankan ba?".

Ya fada Yana Dan shinshinar gefen wuyanta, Yana Kuma kokarin rabata da kayan jikinta.
Cikin kasalalliyar murya tace Masa.
"Yanzu ba dadewa nayi wanka kada nayi mura".
"Bazakiyi ba ai kina da maganinta a kusa, pls ki Bari mu samu body contact Mana kinsan yanda na azabtu kuwa? Ki sassautawa Dan Husainin Ammi Mana kada fa Hajiya Inna tace kin mallake Mata jika tayi bore tace saina Miki kishiya ta uku tunda kina da uwar gida".
Ya fada Yana ida zare Mata rigar da sauri ta kankameshi tana saka hannu a kirjinta, kafin ta Sami bakin korafi yayo kasa da Kansa dai-dai bakinta ya hade bakinsu.
Sunfi minti biyar a haka kowa na sauke numfashi, da kyar ya iya hakuri sukayi wankan Nan ma Saida suka Bata lokaci sosai sannan ya sassauta Mata.
Gurin kwanciyar ma haka ya hanata saka abin kirki sai wata nighty wadda da ita da babu duk daya.
Darasin karatu yake Dora Mata Wanda ya girmewa shekarunta da wayewarta, ita mamaki yake Bata ba Wani yawan shekaru ke gareshi ba dududu baifi sa'an su Ya Abdul Hakeem ba, amma abinda yake Mata sunfi karfin shekarunsa, ya gigitata iya gigitawa, Dan Saida ya goge Mata hadda tsab ya sakata wata irin rayuwa wadda Bata taba tunanin da akwaita ba yayi mata wasu abubuwa da bakinta baze iya fada ba, ya Kai bakinsa inda Bata taba tunanin ze kaiba, Wani sabon Mahmud take gani Wanda bashi da ta Ido ko misqalazarratin, ya fada Mata wasu maganganu masu nauyin fada, Dan har ta saddaqar Mai afkuwa ce zata afku, amma sai taga ba hakan bane amma ko hakan ba sauki, dan sun Kai karfe biyu da rabi kafin su koma toilet yin wanka a can ma Saida ya Kara cakusata da kyar ya saurara mata.
Bayan fito ne sun kwanta janyo yayi jikinsa yasa hannu ya zare rigar jikinta.
"Na shiga goma Ni Fatimah".
Zahra ta fada a zuciyarta, Dan da gaske da wata irin fitina ya dawo Mata, Bata taba zatonsa a haka ba, tana mamakin me yake dakatar dashi Dan taga fitina iya ganinta a tare dashi,wallahi tsotonsa take da gaske yake Ashe lokacin Daya ce Mata shi sadauki ne taga zahiri.
"Wash!!! Allah na Dan Allah ka Bari barci nakeji".
Ta fada cikin raunin murya Dan da gaske taji a jikinta.
"Ba abinda zanyi Miki kiyi barcinki Mana. Ya fada Mata cikin low voice, abinda ya Kara yi Mata yasa ta rike Masa hannu da sauri tana fadin Dan Allah fa!"
"Naji ki Bari na Kara Jin duminki mana precious nifa kamar jaririn Daya wuni baisha.... Ai kin gane". Yasa hannu ya Kai shafa gurin.
Tanaji Tana gani yaci gaba da sabgarsa Saida ya gaji Dan Kansa ya kyaleta.
Cikin ikon Allah Basu makara sallar Asuba ba, lokacin Daya dawo harta Gama Azkar dinta ta koma ta shige blanket ta Fara barci.
Shima barcin ne a idanunsa fal jallabiyar jikinsa kawai ya cire ya Zama daga shi sai boxer short,ya shige jikinta ya gyara musu blanket din.
Sai kusan karfe goma da kwata Mahmud ya farka, zare jiknsa daga nata ya tasheta itama.
Tare sakayi wanka suka shiga kitchen,.wunin ranar haka Sukayi shi, duk inda ta saka k'afarta Yana Maida tasa har girki tare sukeyi tana bashi abubuwa Yana taimaka Mata da yankawa ko wankewa, har lokacin ba Wanda yaga duriyar Zahra Shima masallacin kawai ke fitar dashi da dare ba yanda beyi su fita ba amma ta qiya daga karshe ma cewa tayi ta daina fita dashi a garin Nan tunda anyi biyu basu dawo gida lafiya ba, baza'ayi na uku da ita ba, shi dariya ta bashi yanaji yana gani dole ya hakura da fitar.
A sati Daya sukayi wata irin shakuwa ta ban mamaki wadda ta saka musu soyayyar juna kamar su cinye junansu.
Babu abinda ke fitar da Mahmud sai sallah, Su duka sukayi wani irin fresh dasu, bare ma zahrar ko Ina ta cicciko kamar me yaron ciki.
Gatan duniyar Nan Mahmud ya nuna Mata wani lokacin har tausayi yake Bata, bashi da lokacin Kansa sai nata Koda yaushe Yana makale da ita, tun zilai na damuwa da rashin ganin Zahra harta hakura, ba ita take musu abinci ba da gyaran part din, ita Kanta Zahra Batasan waye yake gyarawa ba ba Kuma ta damu da sanin me yin ba, bedrooms din ne dai ita ke gyarawa ta saka turaren wuta Kuma duka gidan.
Satinsu biyu cur suna manne da juna, ko part din sau biyu ta fita daga ciki lokacin da yace suje lambu tayi mamakin girman gidan Dan kafin mutum yaje lambun da tafiya, kayan marmari ne sosai a ciki harda Apple dasu grapes, ta sauran su mango dasu Papaya, ranar yasha tambaya lokacin Dan kasa hakuri tayi da suka nufi bargar dawaki da bangaren da ake kiwon jimina da su dawisu. Ta jefa Masa tambayar Wai wannan gidan na waye Daya sakar maka ka Mike kafa kamar bazaka fita ba?
Dariya yayi Mata Yana fadar "ba ance Hajiyar makwarari ta fada miki gidana bane tunda kinji daga bakin kakata ai inaga nawan ne tunda kike Kama maganarta wadda rikicin tsufa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login