Showing 138001 words to 141000 words out of 185789 words
sai kiyi min magana ta WhatsApp da wannan numbers*
*07084653262*
*08089965176*
*BINTA UMAR ABBALE*
*88&89*
Yasir daga bacci ya tashi a kasalance ya fito falo ya zauna kan kujera ishirwa da yunwa sun dameshi yawu ya had'iya da kyar ya dago kanshi yana bin falon da kallo mikewa yayi domin zuwa yayi wanka ya shirya jikinsa domin zuwa gidan mutuwar zasu je tare da 'yar uwar tashi yanzu yasan watakila itama tana can tana bacci tunda dukkaninsu Azimi suke yi har yayi nufin shiga d'akinshi sai kuma ya yanke shawarar zuwa ya tashe ta domin ta shirya kafin yayi wankan, yana tura kofar dakin ta bude da yake basu rufe ba......Kansa ne ya shiga juyawa yana jin dakin na hajijiya dashi d idonsa ya rufe da saurin gaske gabansa na wani irin faduwa! Yasir yaro ne duka shekarunsa goma sha biyu amma hankalinsa yayi mugun tashi ganin abinda yake faruwa da yar uwarsa idonsa ya bude ya sake kallon inda suke cikin wani irin mugun yanayi sai kawai ya zube a bakin kofar dakin ya fashe da wani irin kuka yana kiran innalillahi wa'ina ilahi raji'un! sosai al'amarin ya gigita shi ya dinga hawaye yana fadin."Yusura me kukeyi haka? Mommy wannan wace irin rayuwa ce? kuna Azimi kuna aikata sa'bon Allah wallahi sai na fad'awa babanmu." Yusura kuka tasa tana mutsika idonta take fadin."Yasir dan Allah ka rufa min asiri kada ka fadawa Mommyna kada ka fadawa babanmu." Hajiya Aziza ta saka kayan ta babu alamun damuwa a tare da ita ta wani tur'bu ne fuska tace."Kai Yasir ka kiyaye ni wallahi tallahi ka sake ka fad'awa iyayenka wannan maganar sai na turo kidnappers sun sace ka sun 'batar da kai a duniya saboda haka kayi shuru da bakin ka idan kana so ka cigaba da rayuwar duniya.''
Yaron cikin tsoro ya matsa gefe yana kallonta tana gyara daurin dankwalinta Yace."Aikuwa sai na fad'a musu domin ba zaki dinga yi mana fasikanci a gida ba."
Mari ta kwad'a masa tana huci! tace"Dan ubanka ashe har kayi wayon da zaka san meye fasikanci? to bari na fada maka cewa idan ni Aziza na kasance fasika to uwarka Murja ma haka saboda haka wallahi naji wannan maganar sai nasa an kashe ka." Matswa gefe yayi yana share hawaye yace."Mommy na fiki taurin kai fa sai na fad'i maganar nan in yaso idan kashe ni ma za kiyi sai dai ki kashe ni."!
Tana wani irin gumi ta kama wuyan yaron ta shaqe a bango Yasir ya dinga kakari yana rike hannunta.
Yusura a guje taje gurin tana kuka had'e da bata hakuri. Hajiya Aziza ba ta saki wuyan Yasir ba sai da ta galabaitar dashi tukkuna ta sake shi ya fad'i a gurin yana janyo numfashi da kyar.
Yusura gabansa ta tsuguna tana kuka hade da kiran sunansa, yana hawaye ya rike hannunta Hajiya Aziza ta buga mata tsawa da fadin." Ki tashi ki shirya kayan ki zaki raka ni unguwa." a tsorace ta mike tana kallonta tace."Mommy kinga Yasir a kwance bashi da lafiya dan Allah kisa shi a mota ki kai shi a asibiti."
Wani irin kallo ta watsa mata a zafafe tace."Rabu dashi idan ma mutuwa zaiyi ya mutu ko bakya jin abinda yake fada cewa zai tona mana asiri akan abinda muke."
A sanyaye tace."Mommy yanzu idan Babanmu ya samu labarin abinda ke faruwa ya zanyi."?
Tace."Shiyasa ai nace ki shirya kayanki muje can gidana domin na lura wannan matsiyacin yaron sai ya fad'a masa idan na gudu dake ai dole su neme ki."
Cikin rashin dubara da wayo ta tafi da sauri ta had'a kayanta a akwati tasa hijabi a wuyanta suka fita daga d'akin suka bar yaron cikin halin rai da rayuwa.
Suna fita bakin gate motar Maigidan na shigowa gabad'ayansu sai suka gigice Yusura ta 'buya a bayan Aziza tana share hawaye
Hajiya Aziza a tsorace take kallonsa har ya karaso inda suke tsaye, fuska babu walwala yace."Baiwar Allah ban ha naki zuwa gidana ba."?
Inda-inda ta shiga yi. ya kalli Yusura cikin tsawa yace."Ina zakuje na ganki da akwati" ? jiki na karkarwa tace."Wallahi Abbah bani bace mommy ce."
Yanda yaga yarinyar a firgice tana kuka yasa jikinsa ya bashi lallai akwai wani abu da yake faruwa kawai sai ya juya ya bawa maigadi umarnin rufe gate din gidan.
Ya kalli Hajiya Aziza da fadin."A daidai wannan lokacin ya kamata ace kina tare da k'awar ki Murja a gidan mutuwar mahaifinta amma kuma sai gaki a gidana shin me kika zo yi bayan k'awar taki bata nan ina fata dai ba lalata min yarinya ta ki keyi ba.
Cikin borin kunya tace."Haba Alhaji ya kake min mummumar fassara ne ai ba'a lalatacce d'aya lalatattun suna da yawa."
Lafiyayyan mari ya kwad'a mata a fusace! yace."Ke ki shiga hankalin ki dani wallahi mutukar nayi binkice na tabbatar da zargi na sai na daure ki har karshen rayuwarki.
Murmushi tayi tace."Alhaji Nura baka isa ka daure ni ba wallahi kayi kad'an Yarinyar ka kuma bani na fara lalata ta ba uwarta ce."
Wani irin zazzafan gumi ya shiga yanko masa jiki na tsuma! yace."Kina so ki tabbatar min da zargin da nake miki.
Kafad'a ta d'aga tace."Eh nace maka bani na fara lalata maka yarka ba uwarta ce take nemanta nima na gani."
Ya dinga jin hajijiya a gurin da kyar ya kalli Yar tashi sai kuka take hawaye na ambaliya a fuskarta Murya na rawa tace."Abbah dan Allah kayi hakuri wallahi ba laifina bane Mommy ce."
Hajiya Aziza tace."Kaji gaskiyar magana a bakinta ko? Nima banyi wata mu'amula da ita sosai ba saboda haka sai kasa a bude min gate na fita da motata.
Yana wani irin nishi! yace."Sai kin wulakanta wallahi ba zaki fita a gidan nan ba sai na azabtar dake yar iska mutsiyaciya."
Girgiza kanta tayi ta zuge jakarta ta dauko wayar ta a fusace ya tankwabe wayar ta fadi yayi gaggawar dauka ya cire sim card din ya jefar da wayar cikin fulawa, kawai bai ankara ba yaji saukar wawan duka! a gabansa Ihu! ya kurma da k'arfi yasa dukkanin hannuwansa ya rufe gurin yana kurma ihu!! a guje Yusura ta jefar da akwatin hannunta ta rike shi tana kuka da kiran sunansa.
Hajiya Aziza le'be ta ciza tayi kwafa hade da gyara jakarta ta nufi inda motar ta take a fusace ta kunna ta nufi bakin gate din a guje!! maigadin da sauri ya matsa daga gurin yana zare ido sitiyarin motar ta doka kawai sai tayi inda maigadin yake a tsaye ta dinga auna shi da motar tana so ta buge shi ihu!! ya dinga kurmawa yana guduwa duk inda ya nufa sai ta bishi da mota glass din motar ta sauke tace"Malam ka bude min gate ko kuma na taka ka da mota wallahi.
Yana wani irin gumi! ya kalli inda uban maigidan yake a tsugune yana matagugu!! Murya ya daga da fadin."Alhaji a bude mata gate din.?
Alhaji Nura yana gurfane a kasa be san inda kansa yake ba sai nishi yake yana girgiza kansa ganin haka sai maigadin ya d'auka amsa ya bashi da sauri yaje ya bude gate din aikuwa ta fafari motar a guje ta fice daga cikin gidan.
Da kyar ya iya mikewa tsaye ya rike hannun yarinyar tashi suka nufi cikin gidan, suna shiga ya samu guri ya zauna yana wani irin nishi! idanunsa sunyi jajawur! sai uban gumi yake! gefe guda ta takure jikinta tana kukan nadama da kyar yace."Ina Yasir yake."? sai a lokacin ta tuna halin da yake ciki da sauri tace yana can sama mommy ce ta shake masa wuyansa."
A galabaice yace."Wace Mommy din."? Kanta ta sunkuyar kasa tace."Mommyn wacce ta fita yanzu." ji yayi kamar ya had'iyi zuciya ya mutu yace."Je ki kira shi." jiki a sanyaye ta mike tana share hawaye.
Da 'kyar suka sauko daga saman Yasir sai rike wuya yake makogwaronsa ya bushe tsabar ishirwa da galabaita.
Binsu yayi da kallo har suka k'araso inda yake zaune kauda kansa yayi zuciyarsa gabadaya ta raunana bai ta'ba tsammanin Murja zata aikata wannan mummunan al'amarin ba......."Abbah don Allah kayi hakuri wallahi ba laifina bane."
Yace."Yusura ki fada min gaskiya waye ya fara lalata miki rayuwa mahaifiyarki ce ko kuma k'awarta Aziza."
Shuru tayi ta kasa magana, yace."Kada kiji tsoron komai ki fada min gaskiya ba zanyi miki komai ba."
A hankali tace."Mommy Aziza ce tace wai nazo nayi mata tausa shikkenan daga haka sai ta cire min kaya na."
Sunkuyar da kansa yayi yana kiran Inalillahi wa'ina ilahi raji'un!! hawaye masu zafi suka kufce masa. Yasir yace."Abbah ka daina kuka dan Allah kaddara ce."
Cikin k'unar zuciya yace.''Yasir ba kuyi sa'ar uwa ba ta cuce ku ta lalata muku rayuwa insha Allahu karshen zamana da ita yazo domin ba zan cigaba da zama da matar da take aikata sa'bon Allah irin wannan ba hakika nayi nadamar auran uwarku ta cuce ni tasa na rabu da macan arziki Babu wata 'ya mace da ta dace da rayuwata sai Sa'ida Tilas nayi nadamar rabuwa da ita nasan nayi babban rashin da zan dad'e kafin na mayar da gurbinsa."
Alhaji Nura kuka Yaran sa kuka sai aka rasa wanda zai rarrashi wani a cikinsu.......
*SADAUKARWA NE GA IYAYE NA BIYU*
*FATIMA MUSA (MOMMY NIJAR)*
*TARE DA*
*USAINA ABDUL-MALIK ISA (KAITA)*
*(HAJIYA BABBAH)*
*_Ha'kika ina Alfahari daku da irin kaunar da kuke min.????????_*
*90*
Hukuncin da Alhaji Nura ya yanke shine hukuncin saki domin yana ganin lallai Murja bata kasan ce mace tagari ba,domin kuwa ita dakanta ta lalata yarta dakanta bayan ansha ruwa sai kawai ya de'bi yaran suka tafi can gidan mutuwa da takarda d'auke da saki har uku. yayi musu taaziya sannan yasa aka kira masa ita ya bata takardar yana gaya mata cewa zamana dake yazo karshe kuma da ki sake ki dawo min gida idan kuwa kika dawo to sai na d'aure ki daga ke har abokiyar shed'ancin."
Murja tafashe da kuka tana bude takardar hannunta lokacin da taga abinda yake rubuce a takardar zubewa tayi kasan gurin ta rike rigarsa tana kuka da fadin." Abban Yusura me ya faru zaka sake ni har uku shin ba ka tausayi min halin da nake ciki ba mahaifina ne fa ya rasu ya za kayi min wannan wulakancin dan Allah kada ka raba ni da 'ya'ya na." Fizge rigarsa yayi yana kokarin barin gurin Yace."Kije ki tambayi kawarki Aziza abinda ya faru yau Allah ya tona muku asiri shaid'anu fasikai mushurukai Albarkacin haihuwa ne yasa kawai zan kyale ki amma da babu haihuwa a tsakaninmu da sai na d'aure ki." Kuka take tana fadin."Abban Yusura wace irin magana ce wannan don Allah ka fahimce ni wallahi ni ban san komai ba kada ka raba ni da 'ya'ya na." Rigarsa ta fizge ya fuce da yayansa suka barta a durkushe a gurin tana kuka da nadamar abinda ta aikata. jiki a mace ta mike ta nufi cikin gidan da takardar sakin a hannunta.
Hajiya aziza Kuwa tana fita da motar ta kai tsaye gidanta ta nufa hankali a tashe ta harhad'a kayanta kaf ta dauki hanyar abuja domin ta tabbatar zaman ta a garin tamkar tonuwar asirinta ne.kuma tatattabar lhaji Nura yana da son yaya zai iya daukar mataki mai tsauri a kanta shiyasa kawai ta yanke shawarar guduwa daga garin saboda gudun abin kunya.
Alhaji Nura cikin tsananin halin damuwa yasa yaran a mota ya nufi gidan mahaifiyar dasu mahaifiyar tasa tana ganin sa a birkice tace Alhaji anya lafiya kalau kuwa? ko dai mutuwar surukin naka ce tasa ka gigice haka."? Alhaji yayi shiru yana girgiza kansa bai ta'ba tsammanin lalacewar ta kai haka ba." Hajiya Tace."Da alama dai babu lafiya kai a firgice yaran a furgice wai me yake faruwa ne."? Zazzafar ajiyar zuciya ya sauke yace." hajiya wannan duniya talala ce,ban ta'ba tunanin zamani yayi lalacewar haka ba." Hajiya dai ta sake tambayarsa abinda ya faru."? Shuru yayi yana girgiza kansa baya tsammanin zai fada mata abinda ya faru domin samun kwanciyar hankalinta yace."Hajiya abar maganar kawai addua itace magani." Tace."To shikkenan ai Allah yayi mana magani matsalarmu.'' Ya amsa da ameeen ya Allah."
*RANAR SALLAH*
Sa'ida tayi ado sosai ta fito falo ta zauna da wayarta a hannunta lokacin Maigidan nata ya tafi massalacin idi number Hauwwa ta kira suka gaisa da juna gami da taya juna murna zuwan ranar Hauwwa ta dinga tsokanar ta wai ya kamata ta tura mata da barka da sallah tunda ita din hajiya ce. Dariya kawai tayi tace."Kada ki damu zan tura miki yanzu yanzu." Hauwa na dariya tace."To ina saurare matar manya." Sa'ida ta dinga kyalkyala dariya tana fadin."Hauwwa gaskiya kina yi min abinda kike so amma babu komai.'' Tace."To ai ba karya nayi ba Sa'ida ke din ta mussaman ce." Tace."Hauwwa kenan meye amfanin auran mai kudi babu nutsuwa da kwanciyar hankali."
Hauwwa tace."Sa'ida wace magana ce wannan kada dai kice min har yanzu jiya i yau." Girgiza kanta tayi cikin halin damuwa tace."Har yanzu babu wani cigaba Hauwwa daf nake da kashe wannan gantalallan auran."
Hauwwa jiki a sanyaye tace."Kai Jama'a amma wallahi banji dadi ba na d'auka ai tuntuni wannan matsalar ta kau ashe zaman hakuri kike yi har yanzu."
"Ke dai ki bari kawai Hauwwa hakuri yazo karshe wallahi zan kashe auran nan domun bana so na sa'bawa mahalicci na."
Hauwwa tace."Eh kina da gaskiya Kawata ina miki fatan Alkairi ina kuma rokon Allah ya za'ba miki abinda yafi alkairi." Ta amsa da ameeen ya Allah nagode sosai kawata yanzu zaki ga sa'kona." Sallama sukayi da juna zata kashe wayar tace."Sa'ida kina da labarin irin nasarorin da kanin ki Khalid yake samu kuwa ko bakya kallon kwallon kafa."
Jim nayi ina nazari nace."Wallahi bana kallon kwallo shiyasa bani da labarin komai Allah sarki Khalid bukatarsa ta biya ya zama da kwallon kafa."
Hauwwa tace."Aikuwa dai yaron ya zama *MASHAHURIN* dan wasa domin shine ya zama zakaran gwajin dafi ba kiga yanda ya samu manyan kyautuka daga manya manya 'yan wasa sosai ya burge jama'a ai ya sake ya fito da martabar kungiyar Kano pillars domin ya taka muhimiyyar rawa a cikin abokan harkar tasu."
Sanyi naji a zuciya nace."Amma gaskiya Hauwwa naji dadin wannan labarin naki wallahi ina rokon Allah ya kara daukaka min shi." Ta amsa da ameeen ya rabbi."
A ranar yini nayi cikin walwala da farin ciki ni kaina nasan labarin gurin Hauwwa shine ya sanya ni cikin walwala da anushuwa tun ina tunanin dawowar Yaya Aminu har na cire rai na dinga mamakin mutumin wato shi ranar sallah ma ba zai zauna a gida ya huta ba ya zama agogo sarkin aiki da son kudi babu d'a babu jika ko gidan uban wa zai kai kudi oho.
Dubu dari cif na turawa Hauwwa aikuwa ta kira ni ta dinga godiya murmushi nayi nace."Hauwwa ki daina godiya don Allah kinfi karfin komai a gurina saboda haka babu godiya a tsakaninmu.
Yaya Aminu bai shigo gidan ba sai bayan sallar magariba, har daki na bishi nai masa barka da zuwa na zauna yayi wanka ya shirya muka fito falon a tare, gurin cin abinci muka zauna na hada masa a nutse yake cin abincin yana bina da kallon kasan ido.
Sai al'amarin ya dinga bani mamaki nace."Yaya Aminu yau naga kana kallona ko kwaliyata ta burge ka ne.''? Murmushi yayi yace."Sosai kuwa har ina jin feelings a tare dani da alama dai adduar da na jima inayi ta kar'bu ina jina garau kamar ko wane namiji."
Murmushi nayi nace."Kai amma zan fi kowa farin cikin hakan Allah ya kara maka lafiya lallai Allah maji rokon bayinsa." Yace."Kwarai kuwa insha Allahu karshen matsala ta yazo." Murmushi nayi cikin zuciyata nace."Alhamdulillhi Allah kaine abin godiya."
Wanka na sake na feshe jikina da turaruka masu kamshi da saukar da sha'awa k'aramar rigar bacci nasa mai siririn hannu da gidan nono rigar iya gwiwa ce ta fito min da zahirin halitu na kai tsaye dakin shi na nufa.
Yana gefan gado a zaune yana lissafi kamar ko da yaushe wani irin kallon kurrula ya dinga bina dashi na zauna kusa dashi tare da dora hannuna akan cinyarsa......Wayar dake hannunsa ya ajiye ya janyo ni jikinsa ya rungume kam! ajiyar Zuciya na sauke na ratsa hannuwa na a jikinsa yana sake shigewa jikinsa, kwantar dani yayi kan gadon yayi min rufa......Wasu irin zafafan kesses ya shiga bani gabadaya na rikice na k'am'kamshi a jikina sai karkarwa nake ina shashshafa jikinsa gabadaya muguwar sha'awar dake tare dani ta taso...... sosai mukayi wassani irin wanda yake tayar da feelings mai zafin gaske babu abinda nake bukata sai jin ana sosa min inda yake min kaikyakyi kasa hakuri nayi na kai hannuna gurin.....Gabana ne yayi mummunan faduwa jin abar ba yanda take tamkar na ri'ke Audiga tu'bis da ita babu wani karfi da kwari! Ihu!! ne kawai ban kurma ba a zafafe! na hankad'e shi daga jikina wasu zafafan hawaye suka kwace min a shaqe nace."Wallahi kayi asarar duniya kayi asarar lahira Allah ya isa ban yafe ba azzalimi."!!!
Rungume ni yayi jikinsa sai rawa yake "Kiy......Kiyi hakuri don Allah." Tunkude shi nayi nace."Ashe dama karya kake kasan baka samu sauki ba kazo ka tayar min da hankalina Allah Ya isa