Showing 123001 words to 126000 words out of 153980 words

Chapter 42 - AUREN WATA TARA COMPLETE HAUSA NOVEL

30 Sep 2024

16359

zata baka Y'ay'anka kaje ka kaiwa duk ubanda zaka kaiwa ka kaiwa Amera uwarka ko iyayenta su rik'e maka y'ay'an amma.koni bazan rik'e maka su ba Tunda baka da mutunci sannan zahrar ma bazata rik'e maka su ba bari naje na D'auko maka su sannan na k'ara ganin k'afarka a gidannan Zakaga mamakin irin Rashin mutuncin dazan maka tunda Haihuwarka nayi bakai ka haifeni ba " ta fad'a a fusace tana Mikewa"Cikin sauri ya yi Sauri ya riko k'afar zanen Ammy Ya ce "Baki fahimce ni bane.Ammy Dan...bai k'arasa abunda yake son fad'a ba ta fusge zanenta cikin Sauri ta haura sama " Innalillahi wa inna ilaihiraji'un ya fad'a yana dafe goshinshi Daidai shigowar Amera d'akin a matuk'ar rikice "kallonta yayi yanda tashigo da itama d'in shi take kallo kafin ta karaso palourn cikin tsananin tashin hankali ta fashe da kuka tare da kama.hannunshi ta ce " Ka fad'amun Gaskiya MD me yake.faruwa Wasu Yara ne ake zancen an Haifa maka Bayan Banida masaniya ka fad'amun gaskiyar cewar bakai bane wasune kawai suke.karya da yaranka ne"Ba karya bace Yaransa ne halak malak Shiya haifesu da Matarsa da ya aura kina Chan kina yawon tambadewa a jirgi harta haihu baki saniba ta Haifa masa Yara Ukku reras lokaci guda ko kina da abun cewa ne zakizo kiwa mutane hauka da ba abunda kika iya sai bakin kishin jaraba to alkadarinki dai ya karye Duka Asirin da kika masa ya sakesa yayi aurensa ya rabu dake saiki koma Chan k'asar tambadewar taki kici gaba da tambadewa a sararin samaniya "Hajiya kaka ta fad'a tana shigowa palour" a matuk'ar rude Amera ta juya ta Kalleta kafin ta saki Hannun MD tanajin zuciyarta tamkar zata tarwatse ta ce "What sai kuma ta fashe da kuka ta ce " wlh Allah karya ne bazaiyu ba ,bazaiyu ba MD yayi Aure ya haihu da wata,karyane ,ihu ta k'walla iya karfinta tana girgiza kai kamar zata hau bori "tab'a hannu Hajiya tayi ta ce " ikon Allah to ko aljanu zata tada kihau bori Kece bishiyar kuka karewar iskokai mahaukaciya y'ar mahaukata Kaikuma Solon hofi tsayawa ma kayi kana kallonta"MD Yama rasa Inda zai tsoma ransa fitowa Ammy tayi tare da little zahra a hannunta Chuchu na biye da ita tare da biyun tana hawaye ta ce "Dan Allah Ammy kiyi hakuri karki basa yaran nan Momcy zata shiga wani hali Kinga koda kika amsosu kuka take Dan Allah Ammy kar fushi yasa kiyi aikin Dana sani" Daidai shigowarsu palourn Duk Kallon Amera suka tsayayi dake kwala ihu kafin ta chukumi MD iya karfinta ta shakesa ta ce "Daman kai Bakin Munafuki ne bansaniba,Mayaudari ne kai daman ,ashe duk kalaman da kake fad'amun na bazaka iyamun kishiya ba na karya ne to wallahi tallahi ka sani Mustapha baka isa ba kayi Kad'an ka yaudareni kaci bulus wlh baka isa ba ka hada matsayi na Dana wata ba karya ne Wlh zan kasheka zan kasheta zan kashe kaina Bayan na kashe shaggun yaran Dan wlh badai aure ba Saidai in y'an zina ne kuka haifa.Marin da taji an wanka mata ne ya sanyata Had'iye maganar da ta fito daga bakinta Dagowa tayi da kalli wacce ta maretar Ammy ta gani tsaye kanta tana huci rike da baby cikin b'acin rai Ammy ta ce " Duk iskancin da zakiyi ki tsaya iya mijinki shine Wanda zakiwa kici bulus amma ba zahra da yaranta da sukafiki matsayi da daraja a wajena ba baki isa ki shegantar mata yara ba sannan anfada Yayi Aure matarsa ta Haifa masa Yara ba karya akayi ba ko haramun ne Dan yayi Aure tunda ke kin kasa basa farincikin da kowace mata take bawa mijinta hakan yasa yayi Aure kuma da masaniyarmu yayi kece baki sani ba yanzu kuma ai kinsani"Wani irin kallo Amera Kebin Ammy dashi tana rik'e da kumcinta ta ce "Ni kika mara " An mareki Dan Ubanki ko ramawa zakiyi" "Kutumar uban nan to Inma na rama din ke uwata ce ko haihuwa ta kikayi munafukai ke mijinki har ya mutu ya taba miki kishiya ne da zaki sanya nawa mijin yayimun kishiya daman Nasan ba kaunata kuke ba shine har Kuka sanya yayi mun kishiya to wlh kusani ni Amera nafi k'arfin kishiya nafi k'arfin hada miji....d'auke da Mari har sau Ukku da taji anyi ne ya sanya ta kasa fadar abunda tayi niyyar fad'a cikin huci MD ya ce" baki da hankali ne Amera mahaifiyar tawa kike fad'awa hakan Dan iskanci ko ubanki ya isa ya fad'awa mahaifiyata haka bareke kodan Kinga Duk abunda kike ina kyaleki kina cin Darajar Abu biyu ne Inbanda haka da baki isa kiyi wani abun na kyaleki ba"kuka sosai Amera ta fashe dashi tare da k'walla Ihu duk saida suka toshe kunnuwansu Kafin ta bud'e ido Jaririyar dake hannun Ammy idonta yakai kukan kura tayi tare da nufar Ammy ta amshe Jaririyar Tana shirin timata da K'asa Zahra ta rugo A guje batasan sanda wani k'arfi yazo mata ba ta amshe y'ar daga fad'uwar da Amira taso kadata Huci kawai zahra take tana kuka Dan yau ita kadai tasan tashin hankalin data shiga da Amera ta kada mata yarnan da batasan yanda zatayi ba jijjiga yarinyar ta fad'a data fara tsala wani irin kuka kowa Ajiyar zuciya ya sauke ganin irin kokarin da zahra tayi saboda ba k'aramar shammatarsu amira tayi ba Cikin Hargagi Hajiya ta ce "Ka fitar mana da mahaukaciya Matar nan gidan nan Dan ubanka tunda ta shanyeka Ibanda sakarai ta zagi uwarka Ka tsaya kana kallonta baka sauke mata saki Ukku ba " cikin ihu Amera ta ce " da Allah iwa mutane shiru ke asuwa Ke ki sakeni d'in tsohuwar banza kawai" Ai MD baisan sanda ya k'ara d'auke Amera da wani Marin ba ya ce "Dan baki da hankali iyayen nawa da kakata kika zaga?Anzagesu din kaima wuce a zageka kayi banza d'an iska Mayaudari tana kallon zahra dake jijjiga y'arta tana kuka ta ce " Daman Y'ar Iskar karuwarka ka aura Macuci Mayaudari"waige waige ta fara tana neman mabugi Chan ta Hango Fankar K'asa cikin Sauri ta nufi wajen iya karfinta ta Karya Fankar ta d'auko K'asar da gudu ta nufi wajen zahra zata maka mata MD yayi Sauri Yarike cikin tsananin b'acin rai ya ce "Wannan wani irin hauka ne kike Amira" Kallon Chuchu da zahra Ammy tayi ta ce "Ku wuce ciki" Zahra hada gudu_gudu suka wuce Dan sosai ta tsorata da Amira Dan bata mance karansu na farko ba Cikin b'acin rai Hajiya ta ce "Bazaka saketa ba Sai kallonmu ka tsayayi ta zageni ta zageka,ta zagi uwarka ta shirya kashe maka y'ar da ka shekara goma Kana fatan samu ka tsaya kana kallonta Dan Kana Asararre"MD rasa Inda zai tsoma ransa yayi cikin bacin rai Ammy ta ce " ku barmun gida daga kai har ita inba so kake na yi muku abunda bakuyi tsammani ba "Cikin tashin hankali ya ce " Dan Allah Ammy kiyi hakuri idan sakinta kike so nayi sainayi"Daga masa hannu Ammy tayi ta ce "Bance ka saki Matarka ba ya rage ruwanku amma Abunda nakeso ta barmun palour sannan a maida mun duk abunda ta lalatamun na palour " tana gama fad'ar haka ta haye sama da Kallo Hajiya ta bita kafin taja tsaki ta ce "Kaji d'ayar mahaukaciyar a tunani na zakice ya saketa ne ko ki tsine masa amma ke ta kayan Da aka lalata miki ma.kike Allah mai iko zaman gidannan ko kayan takaici Aiko zuwa zanyi na tattara kayana na bar garin haihuwa yau har tajamun Zagi" Hajiya ta fad'a tana goge hawayen takaici kafin tayi fuuuu itama tabar palour "Cikin b'acin rai MD.ya kalli Amira ya ce " Hakan da kikayi burgewa ce to hankalinki ya kwanta kin had'ani da iyayena sannan zakisan iyayena Suna da martaba da daraja sunfi k'arfin zagi a wajenki ki biyo ni"ya fad'a yana fita sai sannan tsoro da fargaba suka kama Amira ta tuno da abunda tayiwa Ammy da Hajiya kaka sai sannan hankalinta ya fara dawowa jikinta tasan karya take ta zagi mahaifiyarshi da kakarshi ta kwana Lafiya karfa ya saketa "Cikin tashin hankali ta bishi Inda ta sameshi cikin mota ya had'e kai da sitiyarin mota Cikin tashin hankali ta fashe da kuka ta ce " Dan Girman Allah MD.karka sakeni wlh tallahi bansan na zagesu ba zuciya ce kasan bata da kashi"Wani irin kallo ha dinga binta dashi cikin Tsawa ya ce "shigo nace" Cikin Sauri ta shiga da Sauri ya figi motar bai tsaya ko ina ba sai gidansu suna isa bakin get ya tsaya ya ce "Fita ki tafi gidanku " Kuka ta fashe dashi ta ce "Dan Allah honey karkace ka sakeni" Cikin Tsawa ya ce "Bakiji abunda nace ba " Ba shirin ta fita tana fita Ya rufe motarsa ya jata da gudu da gudu Amira ta shiga gidansu tana wani irin kuka ta fad'a jikin dad d'inta ta ce "Na shiga Ukku Dad shikenan md ya rabu dani daddy yayi Aure bansaniba Matar harta haihu naje gidansu na zagi mamansa da kakarsa yayi fushi ya maidoni gida shikenan dad nasan sakina zaiyi na shiga ukku wlh dad inason mijina ina kaunarsa bazan iya rabuwa dashi ba wata bata isa ta rabani dashi ba Dady zuciyata ji nake kamar zata tarwatse dad tana cikin wannan sai ganinta sukayi ta sulale a wajen summammiya hankalin iyayenta idan yayi dubu ya tashi a guje aka wuce Asibiti da ita hankali tashi Kafin likitoci su fara kokarin ceto rayuwarta.....MD ya rasa yanda zaiyi da ransa yasan Ammy ba k'aramun fushi ta k'ara dashi ba nakin sakin Amera Jabir ya kira a waya ya sanar masa halin da ake cikin hankali tashe Jabir ya ce " Innalillahi Abu dai baiyi dadi ba bloody me yasa kak'i sakinta Ammy fa da Hajiya ta zaga kishi hauka ne "Jabir bazaka gane bane ni kadai nasan yanda Naji zafin hakan a cikin raina Nafi su Ammy jin zafi naki sakinta ne saboda Duniya zata zageni babu Wanda zai duba abunda tayi za ace na saketa ne saboda Na auri wata harta haifamun yara nayiwa Matar data zauna dani tsawon shekaru goma ko shad'aya butulci" numfashi Jabir yaja yace "Tabbas hakane kayi tunani bloody amma dai abunda yafi kamata kaje kaba Ammy hakuri yanzu kayi mata bayanin nan zata fahimce ka" Kamar yanda Jabir ya fad'a masa haka yaje ya samu Ammy da dare ko gaisuwar da yayi mata kin amsawa tayi cike da damuwa ya ce "Dan Allah Ammy kiyi hakuri wlh bawai Dan banji ciwon abunda Amera tayi ba yasa ban saketa ba nayi hakan ne saboda gujewa surutun mutane za ace na saketa ne kawai saboda wata Matar ta haifamun yara na rabu da ita tsawon shekararmu goma ban rabu da ita ba sai yanzu za aga Rashin kyautawata Wanda kome tayi baza a ga nata ba Amma Ammy kiyi hakuri indai zaki janye fushin nan naki wlh zan saketa yanzu daman na Turata gidansu Saina aika mata takardarta indai hakan zaisa hankalinki ya kwanta" Tunani Ammy tayi tace tabbas hakane dagowa tayi ta Kallesa har saida yaso bata tausayi ta ce "Bance ka saki Matarka ba Inama umartarka da kaje ka D'auketa ku koma gidanku Kamar yanda bazanso a saki nawa y'ay'an ba haka bazanso a saki nawasu ba ka mayar da Matarka gidanku sannan Ka lallasheta harka samu ka shawo kanta Tabbas kishiya da ciwo musamman baka San da ita ba har sai da y'ay'a dukda dai batasan dalilin Auren ba saboda soyayyarta ne ni na yafe maka ba abunda kayimun amma dai ka sani ina kan bakana saika saki zahra "cikin wani sabon tashin hankalin ya d'ago ya ce " Dan Allah Ammy kidaina maganar sakin Mamy na yarda zan saki Amira amma Bazan iya sakin Mamy ba please ammy ki barmun mata ta"nazarinshi Ammy ta dingayi kenan yayarda zai iya sakin Amera Amma Bazai iya sakin zahra ba Tunaninta takeso tabbatarwa na gane irin son da MD yakeyiwa zahra da matsayinta a zuciyarsa Dan tun ba yanzu ba ta Riga da gano irin son da yakeyiwa zahra kenan yanzu zahra harta samu matsayin da yafi na Amira a cikin zuciyarsa a zuciyarta ta ce "Alhmdllh" a fili kuwa murtukewa tayi ta ce "Bazan barmaka ita ba Bazatayi zaman y'ay'a ba sannan na baka daga nan zuwa awa 24 ka kawomun takardar zahra kaji na fad'a maka" Mikewa yayi cike da damuwa ya ce "Gaskiya ni bazan saki matata ba Ammy saboda ina sonta kuma ina muradin zama da ita Dan haka ni bazan sake ta ba " Yana gama fad'ar haka yabar palourn kamar zai tashi sama"Saboda ina sonta "Ammy ta maimaita kafin ta saki wani kasaitaccen murmushi ta ce " Alhmdllh Allah na gode Maka Addu'a ta ta tsawon shekaru ta amsu"Daren ranar MD bai iya bacci ba idan ya tuno da yanda Mamy take tilastashi akan saiya saki Zahra bai tab'a fahimtar irin tsananin so da k'aunar da yakeyiwa Zahra ba sai ranar da Ammy ta rabota dashi shi kadai yasan irin halin d'aya shiga na rashinta ba Tunanin irin rayuwar da sukayi tun a Zaria ya dingayi Tabbas baisani ba ya jima da Fad'awa kogin soyayyar yarinyar sani ne kawai baiyi ba Amma yasan ba k'aramun so yakeyiwa Zahra ba tunba yanzu ba Wanda yakejin duk ruwa duk iska bazai tab'a yarda ya rabu da ita ba ....Bangaren zahra sosai ta tsorata da ganin yanda Amira taso halaka mata ya dak'yal suka samu little zahra tabar kuka Bayan Chuchu ta goyata tana jijjigata ta samu tayi bacci sai sannan hankalinsu ya d'an kwanta...bangaren Amera ko itace bata farka ba sai washegari Kamar mahaukaciya haka ta tashi dak'yal iyayenta suka dinga Lallashinta harsuka samu tadan sauko amma har lokacin kuka take kamar ranta zai fita idan ta tuno da wai MD yayi Aure harda yara ji take kamar zuciyarta zata tarwatse babanta ko shi kadai yasan tashin hankalin daya shiga watau duk harin dukiyar MD da yake na Amira ta Haifa masa y'a y'a Wanda ko ya mutu ko ya kashesa Amera da yaranta Kadai sai mahaifiyarsa zasuyi gadonshi Duka plane d'inshi ya tafi a banza wata banza tazo ta Haifa masa Har yara Ukku Tabbas dole ne Yaran su mutu Sannan dole ya kashe MD.....Kwana biyu Amira tayi a Asibiti aka sallamesu Lallashinta kawai dadynta yake akan tayi hakuri ta nuna musu ta hakura karta sake tayi haukan da MD zai saketa tabi komai a Sannu shi zai sama mata manufa dak'yal ya samu ta yarda da hakan amma ita kadai tasan yanda takeji a cikin zuciyarta wannan matsiyaciyar MD ya had'a matsayi d'aya da ita harta Haifa masa Yara intana Tuna abunnan ji take zuciyarta na shirin tarwatsewa saida tayi sati Tana jinya kafin a sallameta a cigaba da kula da ita a gida Dan yazama wata mahaukaciyar karfi da yaji...MD dakatawa yayi da zuwa gidan Ammy saboda kullum yaje zance d'aya ne akan saiya saki Zahra shi kuma ya kafe Akan bazai saki matarsa ba a haka dai Ammy na kula da Zahra da yaranta Bayan gyarata din da take Dan kayayyakin gyara na musamman ta sanya aka hadoma surukar tata gyarata take tsab a haka har sati biyu Wanda nanfa hankalin MD ya tashi akan son ganin zahrarsa Yau tunda ya shigo Ammy tayi banza ta kyalesa dukda ta k'asar ido ta Kallesa ganin ya rame saida ya bata tausayi amma Kuma Tabbas ko tana basa zahra saita gwalasa shiru yayi yana hangen Inda zai ga bullowar zahra ko Chuchu amma shiru Chan yaga tashin Ammy a wajen Ajiyar zuciya ya sauke kai tsaye stairs yahau ya nufi bangaren Chuchu Koda ya shiga tsaye ya samu Chuchu na goye da little zahra na zaune tana feeding d'in Akhbar daga kofar MD ya dinga mata wani irin mayen kallo ganin yanda take Shayar da d'an cikin nutsuwa suna Hira da Chuchu Gyaran muryar da yayi ya fargar dasu da Kallon mamaki suka bishi kafin Chuchu tayi Dariya ta ce "Yaushe ka shigo yaya daka tsoratani " banjima da shigowa ba Ganin yara na nazo""ya fad'a yana karasowa d'akin Tare da Zama gefen Gado Sosai gaban zahra ya tsananta fad'uwa kallo d'aya tayi masa bata sakeba saboda wani irin kwarjini da yayi mata rabonta dashi tun washegarin Suna gabanta na fad'uwa tayi Sauri ta cirewa Akhbar Mama dukda ba koshi tayi ba "Sauko little Chuchu tayi daga bayanta ta ce " Gata yaya yau saikayi mana raino tunda Allah ya kawoka"amsarta yayi yana murmushi ya ce "Oyoyo my Ammy" yana amsarta ta tashi daga bacci Da Hannu ya dinga mata wasa yana murmushi fita Chuchu tayi tabar d'akin zahra na ganin haka ta Aje Akhbar kusa da amar da duka sunyi bacci ta mike zata fita Tana yin hanyar fita Ya fardota da hannu d'aya Tare da matsota gefenshi"wara idanu tayi saikuma ta hade rai Ta ce "Meye haka wai malam " Har mommy's d'insu nazo gani ai Kuma ya zaki fita"ya fad'a yana kissing Little zahra Turo baki tayi ta ce"Ni Dan Allah ka sakeni bansan wannan Abun sanadin Ammy tazo tagani ko Chuchu su zargemu "murmushin gefen baki yayi ya ce " So what Dan sun gani ai kowa dai yasan da matata nake tare"Wani banzan kallo tayi masa tana shirin kwatar kanta daga matsar da yayi mata ta ce "Dan Allah ni ka sakeni kajedai Chan wajen Matarka ni ba matarka bace" ta fad'a tana Kokarin kwace kanta A hankali ya Aje little wajen y'an uwanta tare da juyar da zahra ya kwantar ta ita yabi ta kan kirjinta ya hayeta Dan yana sane da dinkinta Tana shirin kurma ihu ya had'e bakinsu waje Daya ya d'auki lokaci sosai yana kissing d'inta Kamar zai cinyeta lokaci guda yaji ya fara fita daga hayyacinsa baisan lokacin d'aya sanya hannunsa cikin rigarta ba ya fara wasa da ...... kamar zai cinyeta zahra gabak'i d'aya bata yanda zata kwaci kanta ga ya had'e bakinsu waje Daya Sarautar Allah kawai tasawa ido Dan bata da damar kurma masa ihu gaba d'aya MD

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login