Showing 36001 words to 39000 words out of 153980 words

Chapter 13 - AUREN WATA TARA COMPLETE HAUSA NOVEL

30 Sep 2024

16345

ya fishi kuma insha Allahu asirinsu saiya tonu har kullum bazan daina muguwar addua a kansu ba Asirinsu zai tonu insha Allahu wlh karkaga yanda iyalanshi suka shiga wani hali abun tausayi har yanzu na tuna da Alhaji ji nake kamar mutuwar ta dawomun sabuwa " ta k'arasa fad'a ta na Goge hawayenta.

Nan suka ci gaba da hirar rayuwar baya har Chuchu ta kawo masa Break fast din Bayan ta Aje d'akinta ta shiga sai ganinta yayi ta fito da hijab tare da hand bag a hannunta Kallon Ammy tayi ta ce "Na wuce ammy" MD ne ba wasa a fuskarsa ya ce "Ina zaki ?

"Makaranta zankoma tun jiya nazo kuma muna da lectures Gobe" ki koma sai gobe "Ta na turo baki ta koma ciki Dan tasan Halin Yayan nata baisan musu Kallon Ammy yayi ya ce.


" me akayi mata naga ta na bata rai"Tab'e baki Ammy tayi ta ce "Baiwuce akan Tafiyarsu Ruky da Adil ba kasan halinta indai suka tafi tazo tanayiwa mutane fushe fushe Saikace in cewa akayi ta shirya taje Chan tayi ma musu Hutu iyawa zatayi".

*****

Tsaye take ta na gyara Tsayuwar hijab d'inta Bayan ta gama Kallon Asmy dake chat ta ce "Zanje bank na ciro kudi tunda bazaki raka ni ba"

"A dawo lafiya " ta fad'a ta na cigaba da chat d'in ta Zarah na fita ta dannawa Jaber kira saida ta katse ya kira.


"daga bangarensa ya ce " ya maganarmu ta tsaya ma'u lokaci fa naja ki duba yanzu two weeks da Auren nan Kar lokacin Yazo kuma ba ayi abunda ya kamata ba "numfashi Asmy ta ja ta ce " nima ina tsoron haka karka damu Insha Allahu gobe zan fito da ita k'arfe Bakwai ai yayi ko?eh yayi ma'u plx kiyi kokarin wannan "murmushi tayi ta ce " baka da case jaber ".

***

Kwance ya ke saman bed duk sanyin AC din d'akin amma bayaji zufa ce kawai ke keto masa Rumtse idonsa kawai yake A haka jaber ya shigo ya samesa Da damuwa ya ce.

" subhanalla bloody lafiya"lafiya "ya basa amsa cikin k'arfin hali tare da mik'ewa ya zauna"

Takardu Jaber ya Aje tare da cewa "ga document din sun kammalu" okay Aje zan duba zuwa anjima "Shiru jaber yayi kafin ya Mike ya ce " saida safe "Gobe Zamu kai Chuchu School Around 4 haka saimu hadu a gida sannan ka fito da motarka mai tinted Dan bana son asan mun shiga garin".


Ajiyar zuciya jaber ya sauke A ransa ya ce " Abu yazo yanda ake so"a fili kuwa murmushi yayi ya ce "Allah ya kaimu."

Washegari kamar yanda ya fada karfe hud'u tayiwa jaber gidansu MD sosai Chuchu ta saki ranta Dan taji dad'in Yayan nata zai mayar da ita Nan suka kama hanyar Zaria sai doki take.


Koda suka isa cikin Sauri Chuchu ta ce " Dan Allah yaya ku tsaya na kira maka Friends Dina ku gaisa Kullum ina musu zancenka "kama hannunta yayi ya ce " Ki bari ba yanzu ba chuchun yaya akwai Inda zamu please Kinji"


Badan Chuchu ta so ba ta Turo baki ta ce "Yaya minti biyu yayi yawa fa" Girgiza mata kai yayi ya ce "Akwai Gidajen man da na bada aikin ayi zanje na dudduba aikin yanzu next time Ai zamu dawo" To shikenan yaya na Allah kiyaye saimunyi waya ta fad'a ta na Daga musu hannu"murmushi jaber yayi cikin zolaya ya ce "Ni baza ayi mun magana ba Amaryas" Harararsa tayi tare da turo baki gaba ta ce "Ai kai munjima da batawa dakai" Ta fad'a tare da Yin gaba.


Zarah kadai ta tarar a hostel cike da murna suka Rungume juna Zarah tayi mata Sannu da zuwa ta amsa ta na mik'a mata leda ta ce "Gashi takwararki ta ce Na kawo maki Sannan ta na gaisheki sosai tunda ke kinki zuwa gaisheta"


murmushi Zarah tayi ta ce "Amma nagode Gaskiya dole na shirya naje na gaishe da Ammy na" Murmushi Chuchu tayi ta ce "Yadai kamata ina Asmy " ta fita ta na Waya kinsan iskancin yanzu da ta tarka waya a waje "Dariya Chuchu tayi ta ce " Munafukar bari tazo in tsareta inji da ubanwaye take wannan wayar.

Asmy na shigowa itama suka Rungume juna da Chuchu Ta ce "wai da ubanwa Kike wayar munafurci kwanannan"

Dariya tayi ta ce "Au kun samun ido kenan ina tsarabarmu " Harararta tayi ta ce "da yake aikena kikayi momcy na kadai nayiwa tsaraba" iyye lallai da sake Gaskiya kabilancin nan da ake gwadamun yayi yawafa ta fad'a ta na kwale hijab d'inta.


Asmy ta rasa dabarar da zatayi su fita da Zarah ga magriba na gabatowa wata dabara ce ta fad'o mata Kallonta ta yi ta ce "Sis Dan Allah zaki rakani Gidan wata kawar Mama dazu take Kira na take Cemun naje na amso mata sako saina d'ora a mota a kai mata".


Kamar Zarah bazatayi magana ba sai kuma taje ki bari mana sai gobe yanzu magriba nayi" A a a ai goben za a d'ora mota akai yanzu ta ce naje na amso"Shiru Zarah tayi sai kuma ta ce "okay To " .

Ajiyar zuciya Asmy ta sauke kallonta Chuchu ta yi ta ce "Ni baza ayimun tayin rakiyar ba" murmushi Asmy tayi ta ce "Sorry sis to shirya mu tafi "

girgiza kai tayi ta ce "wasa nake maki na gaji Wlh " boyayyar Ajiyar zuciya Asmy ta sauke tare da mik'ewa Ta kalli Zarah ta ce "Kije kiyi wanka nima yanzu nayi saimu tafi" .


wani kallo Zarah ta mata ta ce "Ba wani wanka da zanyi malama sai zan kwanta" Asmy na kwantar da murya ta ce "Haba sis Kinga fita zamuyi sannan tunfa wankan safe da kikayi ga zufa" .

Mikewa Zarah tayi ta ce "Kuma hakane zafi ma nakeji wlh Inajin akwai hadari kasa ta fad'a ta na cire kaya tare da daura towel ta wuce toilet din hostel Dan tayi wanka ba ayi minti goma ba ta fito d'aure da towel tare da Shiryawa cikin Wata doguwar rigar atamfa Street gown d'inkin sosai ya kamata yayi mata das a jiki.

Chuchu ce ta Kalleta ta ce " wow karkiga yanda kayan nan sukayi miki kyau momcy kyan shigar nan ki fita da gyale wlh amma saiki kama ki zumbula k'atuwar hijab kamar wata matar Liman".

murmushi Zarah tayi ta ce "Chab ai ko bakin hostel baxan iya fita da shigar nan ba bare waje ta fad'a ta na bud'e gogaggiyar hijab d'inta red har kasa sosai Tayi mata kyau ta haskata ganin ana kiran Magriba ya sanyata tada salla daman tayi alwala Bayan ta gama Kallon Asmy tayi dake chat ta ce " ke bazakiyi sallarba"

Gyada mata kai ta yi ta ce "Eh banayi Ammafa hijab din tayi miki kyau kodan red din Abu da d'aukar ido" .

muje dai yanzu kar dare yayi Zarah ta fad'a "okay Asmy ta fad'a tare da saurin fita Kiran jaber tayi ta ce " turomun address d'in Gidan ta message gamu nan".

Ganin fitowar Zarah ya sanyata saurin katse kiran suna fitowa sun tsaida napep Asmy taga shigowar message wayarta dubawa tayi taga ya turo mata address din gidan hada number gidan"Mai napep din ta fada wa address din suka kama hanya.

suna isa Bayan ta biya mai adaidaitan Kallon gidan ta tsayayi Zarah ya had'u sosai Hakanan bata San dalili ba Taji gabanta ya fad'i harsuka isa gidan gabanta banda fad'uwa ba abunda yake.

A palourn gidan suka yada zango ganin ba kowa ya sanya Zarah Kallon Asmy ta ce "Sis ya na Ga gidan ba kowa ko Alamun mutane ba aji ".


ba ta rufe baki ba taga fitowar wani yana fara'a Kallon Asmy tayi taga itama fara'ar take masa Bayan ya karaso Kallon Zarah yayi ya na ganinta Ya gane Itace Matar MD kenan sosai shi kanshi saida gabanshi ya fad'i cin karo da kyakyawar fuskarta mai d'auke da kwarjini da haiba ga dimple dinta da suka lotsa suka k'ara fito mata da ainahin Kyaunta a ranshi ya ce .

"Daman wannan zuk'ek'iyar ce mukayiwa haka Chabd'i Amma wlh da nasan haka take tun farko da ni nayi dabara na aureta kuma ba sakin ta ba zanyi wlh"

saurin kauda wannan tunanin yayi tare da kirkirar murmushi ya ce " ku shigo mana kun tsaya a nan"Mikewa Asmy tayi Tare da kallon Zarah ta ce "Taho muje" a a kawai shiga ki fito"ta fad'a cikin k'arfin hali"bata rai Asmy tayi ta ce "Saikace sayar dake nace zanyi Ki taho muje ta na ciki ita tace muje wannan din d'anta ne fa"

Jin haka ya sanya zarah Mikewa gabanta na fad'uwa Har suka gitta jaber ya na binta da Kallo wani bedroom taga sun nufa.

Turata cikin d'akin Asmy tayi tare da Rufewa ita da jaber suka sanya key Da mamaki Zarah take kallon kofar tare da bubbugawa ta ce.

"Meye haka Asmy ki bud'e sanin kanki ne bansan wannan wasan Bata gama rufe bakinta ba Ta ga fitowar Shi daga bathtoom.

sanye da towel Da ya tsaya masa iya cinya Ai bama ta tsaya k'are masa kallo ba ta k'walla ihu tare da Fara bubbuga k'ofar ta ce " ki bud'e Asmy"Kallonta MD ya tsayayi da mamaki Wacece kuma wannan Takardar da yaga an Aje masa ne akan table ya sanyashi d'agawa rubutun jaber ya gani a takardar an rubuta.


"Mungama namu aikin kuma saura naka Ango ga Amaryar ka nan har gida har dakinka dukda dai ita d'in jaruma ce Saida jarumin namiji good nigh Asha angonci lafiya"


Saida MD ya k'arasa karanta takardar sai sannan ma ya tuno da yayi ma wani Aure a sirri Kallonta yayi da har lokacin Ta na kuka ta na buga kofar Murmushin gefen baki yayi ya ce.


"Zaki San kin kawo kanki yarinya ko ba ke jarababbiya ba ce da kika biyoni har gida zakisan kin hadu da jarumin namiji stupid ".


Ya na jin Yanda take kuka tana buga kofar tsaki ya ja har ya gama shafa lotion d'inshi cikin salo durk'ushewa a guri Zarah tayi ta na wani irin kuka shin me Asmy take nufi da hakan MD ko Kukan ne ya isheshi hakan ya sanyashi Mikewa cikin zafin nama tare da karasawa kofar ta na ganinshi ta fara ja da baya ta ma kasa d'aga baki tayi magana "


Fardota Yayi Ta fad'a Jikinshi Baka iya Tantance irin yanayin da suka shiga dukansu biyu musamman MD da cin karo da tsayayyun breast d'inta dake.gogar masa k'irji.


rumtse ido yayi lokaci guda yaji wani fitinannen felling na taso masa Dan shi daman mutum ne da k'aramun Abu ke Tado masa felling musamman breast .

Zarah ko kuka ta fashe dashi zatayi magana ya ce "shittt pretending din ya isa Haka badai.ke kika kawo kanki ba bazan raga maki ba stupid kawai".


ya fad'a tare da fusge hijab d'inta yayi Wulli da ita tashin hankali ba a gwada maka rana matuk'ar rudewa Zarah ta rude Zata iya cewa tsawon rayuwarta bata tab'a shiga tashin hankali kamar wannan ba kuka ta fashe dashi ta ce.

" Dan Allah bawan Allah kayi hakuri karka rabani da mutunci na....bata k'arasa maganar ba sakamakon irin d'aukar da taga yayi mata MD jinta yayi shakwal.duk da yaga a ido kamar zatayi nauyi.


bai dire ta ko ina ba sai kan bed kafinma tayi wani motsi ya bi ya danneta tare da sakar mata Duka nauyinshi cike da mugunta ya rabata da kayan jikinta komai cikin karfi da Mugunta yake yinsa.

duk yanda Zarah taso bai rabata da kayan jikinta ba kasawa tayi saida ya zama daga ita sai bra sai pant jikinta Wanda a lokacin da za a Auna jinin Zarah ya hau d'ari Ukku tsabar rud'u


MD sosai ya k'ara rikicewa cin karo da tsayayyun na shanunta Da suke a cike ai baisan lokacin da yaji wata irin tsananin sha'awa na fisgarsa ba Dan a rayuwarsa Ba abunda Suke tada masa feeling sama da breast (πŸ™ˆ)Cike da mugunta ya fara wasa dasu Wanda Zarah duk feeling d'inta wannan lokacin bataji ba sai zafi ma da take ji inbanda kuka ba abunda take tana Kokarin yanda zata kwaci kanta MD yayi minti ashirin ya na wasa da breast d'inta


Da karfi ya rabata da sauran abunda ya rage na jikinta tare da wara mata k'afafu Cike da mugunta ya afka mata da karfi cike da mugunta ba romance ba komai.


azabar zafin da tunda uwarta ta haifeta bata tabajin irin ta ba ce ta sanyata kwalla wani irin K'ara Wanda ihunta saida ya kauraye Duka ilahirin Gidan wani karan ta kuma kwallawa Wanda daga lokacin kuma bata k'ara sanin Inda hankalinta yake ba.......✍🏿

*Last free page 07026166536* πŸ™‡πŸ™…

*nan na kawo karshen free page na littafin Auren wata tara Wanda suka biya ne suke da damar ci gaba da karanta wannan kasaitaccen littafin ya da zamo d'aya daga cikin gawurtattu biyar domin Karin bayani a tuntube ni akan number waya ta kamar haka 07026166536 sai najiku masoyan Asali nasan babu kasaitacciyar da zataso ayi doguwar tafiyar nan ba tare da ita ba Mai cike da Abubuwan mamaki al'ajabi,nishad'i rud'u,fadakarwa,ilimantarwa,nusarwa da kuma tsantsar soyayyar ga yanda tsarin biyan yake zaku gani a k'asa sai mun had'e a paid group masoyan Asali masu ci da guminsu inji y'an magana sunce Sayan na gari maida kudi gida 07026166536*


*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. πŸ‘―β€β™€οΈπŸ‘ŽπŸ‘‡πŸ‘‡*


1, *MU GANI A ƘASA...*πŸ”₯
_Ummu Affan_

2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*πŸ₯š
_Ummu Maher_

3, *GUNTUN GORO..*πŸ’₯
_Mom Islam_

4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_

5, *AUREN WATA TARA*πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨
_Miss Hajo_


Guda biyar 1k
Guda huΙ—u N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda Ι—aya N300

*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*πŸ‘‡

0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.

Domin tura shaidar biyaπŸ‘‡

0810 433 5144

Masu tura katin MTNπŸ‘‡

0814 179 9224
Bama son VTU

Ζ³an Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.πŸ‘‡

0817 952 3215

Guda biyar 1000f
Guda huΙ—u 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda Ι—aya 300f


*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* πŸ”₯πŸ₯šπŸ’₯πŸŒŽπŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨



*_Miss Hajo ce_*πŸ€™πŸΏ


[10/3, 7:17 PM] Mother Mamy: πŸ…ΏοΈ...........*31 & 32*

Bayan komai ya lafa Sai sannan MD ya lura da aika_aikar da ya aikata bai tab'a tunanin Zai samu yarinyar a budurwa ba shiyasa har yayi mata mugunta a lokacin ana kiran asuba kunna glove din d'akin yayi Haske ya kauraye saida ya wara idanu ganin irin jinin da ya gani a zanin Gado Sosai ya rikice ganinta sume jijjigata ya fara Amma ba motsi rasa yanda zaiyi da ita yayi tagumi yayi ya sawa sarauta Allah ido,Firgit ya Mike tunowa da yanda yayiwa Amera a first night d'insu cikin Sauri ya jona ruwa a kettle kasancewar akwai nefa ruwan d'umi ya zuba a roba tare da d'iga ruwan Dettol da baya rabuwa dashi a toilet dinsa Cikin Sauri ya sungumeta tare da sanyata cikin ruwan ya fara gasata sosai yayi mamakin yanda ko motsi batayi ba Sosai yayi ta had'a ruwan zafi ya na gasata ko zai samu ta tashi amma ko motsi batayi ba cikin tashin hankali ya samu ya mata wanka Wanda bai yarda ya k'ara kallon surar jikin ta ba Dan gudun kara shiga wani hali Bayan ya gama mata ya fito da ita daman ya sauya bedsheet din kwantar da ita yayi tare da dauko mata rigar Amera dake gidan da suka taba zuwa sau daya ta kwana wani biki dan Sau daya ma ta taba zuwa gisan kasamcewar saita shekara nawa bata taka garin zaria ba ya sanya mata saida yayi wankan tsarki kafin yayi wani wankan ya fito Cikin Sauri ya shirya Zaune yayi bakin gadon ko zaiga farkawarta amma shiru Ganin Safiya ta fara ya sanyashi kabbara Salla a d'akin Dan ba damarma yaje masallaci.
Har karfe Bakwai Zarah bata farka ba wanda hakan ya k'ara rud'ar da MD karfa na kashe y'ar mutane"ya fad'a cikin ransa"Saurin mikewa yayi tare da karasawa Inda take kwance numfashi ne kad'ai zai tabbatar maka da ta na raye "wani tunani ne ya fad'o masa yayi saurin daukarta tare da fitowa da ita harabar gidan a mota ya sanyata tare da shiga driver sit da gudu ya dannawa mai gadi horn ya zo ya bud'e masa bai zarce ko ina ba sai asibitin Dr Aliyu Emergency aka wuce da ita MD duk ya rud'e A office d'in Dr Aliyu ya zauna ya na dafe da kansa Bayan shigowar Dr kallonsa yayi ya ce " ina y'ar uwar tata ta ke?
"Bansani ba Dr wani hali take ciki yanzu" ya fad'a damuwa k'arara a fuskarsa "Alhmdllh ba wani Abu bane rud'u ne da firgici ya sanyata tayi doguwar suma anjima zuwa 4 insha Allahu Zata tashi sannan za a rubuta mata magunguna Wanda zata dinga sha yanzu mun sanya mata drip "
Boyayyar Ajiyar zuciya MD ya sauke Bayan fitar MD office d'in Dr yayi sauri ya kira jaber Bayan ya d'auka ya ce "kana ina Abokina yanzu Abokin ka ya kawo Zarah Asibitinmu ?Cikin tashin hankali jaber ya ce " what Asibiti Dr gamu nan zuwa yanzu"Minti goma ba ayi ba saiga Asmy da jaber sun shigo asibitin Asmy banda kuka ba abunda take Dan tun jiya ko bacci bata samu tayi ba saboda darurar halin da aminiyartata take ciki Dan ita kanta in banda tsoron kar wata guda ya cika hakan bata faru ba da ba abunda zaisa ta aikatama aminiyarta tata haka ta na kuka ta ce "Dr ina y'ar uwata?me ya sameta?.
" Kwantar mata da hankali Dr yayi Ganin ta rude ya sanyashi kaita dakin da Zarah take kwance ta sameta Drip mak'ale ga tsintsiyar hannunta Batasan lokacin da ta fashe da wani irin kuka ba Ta ce "Innalillahi wa inna ilaihiraji'un na shiga ukku ni Asmy Zarah ki yafe mun Na chucheki banyi hakan da wata manufa ba saidan soyayyar da nake maki sosai Asmy ta Rungume Zarah ta na wani irin kuka.
Nan jaber Shima ya shigo idan ranshi yayi dubu ya b'aci ga dukkan alamu ta karfi MD yabi yarinyar nan lokaci guda yaji wani tausayinta ya mamayeshi sai yanzu yake Dana sanin abunda suka aikata shida

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login