Showing 69001 words to 72000 words out of 153980 words

Chapter 24 - AUREN WATA TARA COMPLETE HAUSA NOVEL

30 Sep 2024

16374

k'aramun musu kinsan abunda banaso kenan" A sanyaye ta k'arasa ta amsa tare da cewa "Nagode Allah ya saka da Alkhairi ya k'ara budi" murmushi yayi mata yanajin dad'in addu'ar tata so da yawa ya kanyiwa Amera kyauta ta millions amma godiyarta dashi kawai Thnks sai su I love you Amma ji yarinyar nan yayi mata y'ar k'aramar kyauta da bata kai ta kawoba tana masa irin wannan godiyar "Amen " ya amsa Chan cikin k'asar zuciyarsa "Bud'e kwalin wayar tayi taga An rubuta iPhone 12pro max a jiki " Dukda batasan kudin waya ba tasan mai tsada ce dubawa tayi taga harya mayar mata da sim dinta a jiki numbers ta shiga taga bako d'aya tunowa da batasanya icloud ba ya sanyata Dagowa ta Kalleshi ta ce "Ya Musty Dan Allah ka iya d'ora icloud " kin rik'e password dinne"gyada mishi kai tayi ta ce "Eh log out kawai za ayi kuma banga wajenba " Okay kawo "zuwa tayi zata mik'a mai ya zaunar da ita gefenshi kugunsu waje Daya amsar wayar yayi tare da cewa " ki Kalla yanda ake ",,Tana Kallonshi ya shiga ta karantomai password dandanan ya hau komai d'inta ya dawo hamdala tayi ta ce " Alhmdllh kaga ban rasa komai nau ba hatta hotuna na sundawo "Murmushi yayi mata ya ce " Ai daman bazasu bace ba sannan na bada a gyaro maki wayarki gobe za a gyara "girgiza kai tayi ta ce " a a bama sai angyara ba Tunda komai ya dawo"watau kinyi sabuwar taya kenan shysa zakice kar agyaru"Y'ar Dariya tayi batace kome ba "kwantota yayi jikinshi tare da cire Dan kwalin dake kanta bakin gashinta mai matsakaicin tsawo da yasha gyara ya bayyana ga k'amshin mai dake tashi a hankali ya fara wasa da gashin itadai Zarah shiru tayi bata iya hanashi ba daga nan ya fara mata wasu irin abubuwan da ya saba ganin zai zarce ne kuma zai tada mata feeling ya sanyata marairaicewa ta ce " ka bari Dan Allah perioud nake"Sassautawa yayi Dan har a ranshi yaso yau ya Dana ya ce "Yaushe kika fara" d'azu ta fad'a cike da jin kunya"Kwana nawa kike gamawa"4 zuwa 5" ta fad'a cike da kosawa da tambayar a hankali Zarah ta zame jikinta daga nashi tare da mik'ewa ta ce "Good night" Okay Have a nice dream"ya fad'a yana lumshe ido tana zuwa wayarta ta jona charge ta kwanta tana lumshe ido harga Allah taji dad'in wayar daya bata sosai a ranta ta ce "Allahsrk rayuwa wai Zarah nice zan rik'e wannan wayar mai tsada" saikuma tabar wannan tunanin ta koma tunanin irin wahalar da take sha lokacin period a baya amma yanxu wai itace yanzu hankali kwance take perioud harta gama bako wani ciwon ciki...satin md guda a Zaria sosai yaji dadin zaman nan saboda ko ba komai yana hutawa sannan ya kashe wayoyinshi bare ko harkar business a dameshi Amera ma ba samunshi take ba dukda yace mata daman zai kashe wayoyinsa hakan yasa bai damu da halin da zata shiga ba saboda ya sanar mata zaman nashi anan sosai ya samu Hutu biyu gana moruwa da yake da Zarah gana hutawa ba Aikin da yake sosai yayi kyau cikin shigar da ya saba watau ta K'ananan kaya banda k'amshi ba abunda ke tashi daga gareshi cikin murna Zarah ta fito daga bedroom d'in sanye cikin lafcececiyar Hijab d'inta har k'asa wayarta ce kawai a hannunta Tare suka shiga baya Inda driver yashiga gaba ya jasu Har suka isa A B U bamai magana Zarah sai doki take Suna isa har ciki suka kaita inta da zata fita Ya damk'a mata Rafar y'an dubu dubu a hannu yi tayi kamar zata amsa sai tayi Sauri ta fita tana Dariya ta ce "Sai anjima " Girgiza kai MD yayi tare da mayar da kud'in ma ajinsu kai tsaye KD driver ya wuce dashi koda yaje bai samu Amera gida ba Bayan ya bud'e wayarsa ya kirata yake shaida mata ya dawo cikin murna ta ce "Gani nan honey daman gida naje kafin ka dawo" Gidan Ammy yaje suka gaisa kafin da magriba ya koma gidanshi yana zuwa ya samu Amera da gudu Tayi hug dinsa tana murnar ganinsa Saidaifa duk murnar a baki ne Dan ko ruwan Tarbar miji yayi tafiya bata kawo masa Inda sabo MD ya saba Dan in zaiyi tafiyar wata nawa indai zai dawo ko ruwa bata tarar shi dashi bare akai ga abinci da ko dahuwar indomie bata iya ba Saidai idan yace ta d'auko masa ruwa take d'auko masa...Sosai Zarah suka maida hankalinsu ga jarabawar da suke Kasancewar sun fara exams hankalinta gaba d'aya ta maidashi ga karatu a haka har suka gama Exams dinsu ta first semester Level 4 Inda zasuyi hutun wata biyu da sun dawo wata hud'u ya rage musu suyi final Exams koda suka isa gida gidan su Asmy ta fara sauka Bayan sun gaisa tadan huta ta wuce nasu gidan Dan daman tasan Baba na wajen aikinshi hakan yasa ta fara zuwa gidan su Asmy tana shiga da Sallama a bakinta ta shiga Mama Rabi da ke kan Kujera tana jin radio ta mik'e ta ce "Iyye Andawo daga yawon katuwancin kenan Ai muna nan dai muna jiran uhum Dan wlh rana d'aya ta barawo rana d'aya tame kaya Waye bai sani iskancin da kuke a jami'ar ba za Adawo ana mana wani bagu waike ishashiya mai Ilimi kin shiga jami'a ko to dad'in abun ansan komai dai ehe karshen dai alawa kasa karshen iskanci dai a d'auko cutar Sida ko kuma cikin shege Dan allurorinma da kuke idan Allah ya tashi tona muku asiri ba aiki suke ba......✍🏿

*07026166536*

*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇*


1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_

2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_

3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_

4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_

5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨
_Miss Hajo_


Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300

*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇

0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.

Domin tura shaidar biya👇

0810 433 5144

Masu tura katin MTN👇

0814 179 9224

Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇

0817 952 3215

Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f

*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨


_*Miss Hajo Ce*_🤙🏿
[10/3, 7:17 PM] Mother Mamy: 🅿️......*53 & 54*


Dukda Zarah ta saba da maganganun Mama Rabi amma wannan Karin kam sunyi mata ciwo sosai Saida ta Goge hawaye Tabbas Rashin uwa Babban gibi ne a rayuwa ta tabbata da mahaifiyarta na raye da murna da farinciki da tarairaya zata tarbeta cike da kewarta da tayi tsawon kwanaki amma yanzu ta dawo Kalmar da za a fara tarbarta da ita ta muzanci Bayan ta Goge hawayen da suka zubo mata cikin k'arfin hali ta ce "Ina yini Mama" Dogon tsaki Mama Rabi taja ta ce "Yinin yana gidan su tsintacciyar uwarki da ba asan asalinta Dan Ubanki nace ina buk'atar gaisuwarkine Munafuka " Duk yanda Zarah taso daurewa kasawa tayi batasan lokacin data fashe da wani irin kuka ba Ta Ruga d'akinta kan katifarta tayi rubda ciki tana Kara fashewa da kuka wannan wace irin jarabace ta Mama Rabi mahaifiyarta da take ma kabari bata barta ba duk irin abunda zata mata baya mata ciwo kamar yanda take sanyo mahaifiyarta ji take yanzu kuma bazata iya jurar zagin da Mama Rabi ke yiwa mahaifiyarta ba dake k'asa kwance sosai take kuka kamar ranta zai fita tana Jin rad'ad'in zafin maraicin da ta tashi dashi na Rashin Mahaifiya ta jima tana kuka kafin bacci ya d'auketa Mama Rabi ko tsaki taja bak'inciki duk ya isheta ga na yaranta gardama_gardama sun giga a gida sunzama sanatoci Ba Aure duk Wanda yazo da anyi tare ya tafi gashi ko takardar sec basu da ita amma yarinyar da taso ta tagayyara ita ce Take neman shige mata gaba bayan ta sauke qur'ani yanzu kuma Hartana shirin gama jami,'a sannan ga Aurenta a sanye "girgiza kafa kawai take ta rasa yanda zatayi kafin ta mik'e ta sanya hijab d'inta tana huci ta ce " wlh bazaiyuba ashe ma na zama banza dole ne a fasa auran nan kuma dole.ne tayi abun kunyar da mashinshini ma nan gaba bazata samu ba dole ne tayi abun kunyar da duniya zata gani ta tsine mata mahaifin nata ma da take tutiyar yana kaunarta saikin zama abun kyama a garesa dani take zancen karamar kwaruwa "ta fad'a tare da fita daga gidan kamar zata tashi sama...Zarah cikin bacci taji dawowar Baba Firgit ta mik'e tare da fitowa tsakar gida cikin farinciki Baba ya tarbi Zarah ya na cewa " Oyoyo Zarah ta Sannu da zuwa andawo lafiya ya gajiya"Alhmdllh Baba na nayi kewarka sosai "murmushi yayi na so da k'aunar y'ar tashi ya ce " Nima nayi kewarki y'ar Amanar Baba yanzu dai bari na zauna na sha labarin makaranta "Dariya tayi ta ce " Aiko Baba zaka shashi"Bayan ya Aje ledar hannunshi a kujera ya zauna itakuma ta zauna tabarma nan suka shiga labari shida y'ar tashi sosai Zarah ta mance da bakincikin da Mama Rabi ta kumsa mata Tabbas da babu Baba da batasan halin da zata shiga ba Amma ko tana cikin bak'inciki idan ta tuna da mahaifinta mai kaunarta sai taji Kashi sittin na damuwarta ya ragu Cikin hirar ne yake tambayarta ya ce "Ina maman taku Naji banji taba tunda na shigo" bansaniba Baba kila ta fita Baba ina khairat bangantaba "Khairat tana makarantar kwana Ajiwa na Turata Dan nafison ta samu ingantaccen Ilimi a Chan boarding akan a nan dan kartayi shiririta " sosai Zarah taji dad'in tura khairat boarding school da Baba yayi Mama Rabi ita ce bata dawo ba sai Bayan isha i koda Malam ya tambayeta ina taje bata fad'a masa ba cewa tayi "makociyarmu ce ta tsohon gidansu Habiba ce ta rasu natafi Sutura ni kuma kaga Ba waya gareniba bare na kiraka ba " Batare da Baba ya kawo komai ba ya ce "Subhanallahi Allah ya jikanta ina su habibar ne naga suma basanan " Tana shiga daki ta ce "Eh basu dawo ba " girgiza kai yayi Dan shi kanshi yawon na su habiba na damunshi Wanda har mutane na cewa Dan ba Y'ayanshi bane yasa yake barinsu sakaka nanko Dan basusan anfi k'arfin shi bane indai ba zaunawa zaiyi gida yayi gadin su ba a gida baya mancewa ranar da ya dinga musu fad'a akan bleaching karshe Rashin kunya Habiba taso tamai duk girmanshi bata gani ba hakan shiyasa ya tsame yaranshi a hankali daga cikinsu kar tarbiyarsu ta gurbata ya mayar da khairat boarding ita kuma Safiya ya barta a Batsari washe gari Zarah tayi aikin gidan kamar ko yaushe idan ta dawo wajen 11 ta gama komai ta koma daki tana Dan dudduba wayarta da bata bari kowa ya Gani ba Asmy ta shigo d'akin Bayan ta zauna bakin katifar Kallonta Zarah tayi ta ce "Yanzu nake tunaninki a raina" nima wlh Naji shiru baki leko ba shiyasa na shigo "suntaba Hira sosai Cikin hirar ne Asmy ta ce " wai Zarah kina shan maganin nan kuwa"wani.magani"Zarah ta tambayeta "Wanda Dr Halima ta fad'a kenan" Ohhhh eh ina sha me kika gani"Bakomai daman Dan nayi maki tuni ne karki manta"murmushi Zarah tayi ta ce "Ai kozan manta da komai bazan manta da maganin nan ba kullum saina sha sa koda kuwa ina gida ne saboda tace ba a tsallaken sha sannan Kinga danaje saya na sayo na Wata biyu Wanda har hutunmu ya k'are ina sha " Ajiyar zuciya Asmy ta sauke ta ce "Alhamdulilla yanzu saura wata nawa wata taran ya cika wai lissaafina ya shige " Turo baki Zarah tayi ta ce "Keda kuka had'a aike zan tambaya" Dariya Asmy tayi ta ce"a a a kedai da kika d'ana Auran kika zama y'ar hannu ai ke zan tambaya"Harara Zarah ta galla mata ta ce "zanyi maganinki " Dariya Asmy tayi wayar Zarah ce tayi ringing tana ganin Chuchu ce mai. Kiran tayi saurin d'auka daga bangaren Chuchu cikin iyayinta ta ce "I really miss uh momcy shine daga jiya zuwa yau harkin manta dani nikam kina raina Kinga ina tashi daga bacci kena fara kira" da murmushi a fuskar Zarah ta ce "Nima kina raina daughter daman yanzu nake niyyar Kiranki kunkoma lafiya ya Ammy na fatan tana lafiya" Ammynki lafiyarta qalau tana gaisheki in banda bama kusa ai da na kai mata Dan jiyama har dare.muna ta hirarki"Sun tab'a Hira sosai da Chuchu kafin Asmy ta amshi wayar itama suka gaisa da Chuchu Bayan sun katse wayar Asmy ta na juya wayar Zarah ta ce "Wlh wayar nan tsada gareta Zarah karki yarda wani gidan nan ya gani idan suka gani zasu iya sace miki wlh ko kuma su miki munafurci wajen Baba ki boyeta sosai" hakane Asmy kinsan yanda za ayi sim Dina zan cire kawai na baki wayar ki boyomun ita gidanku "To ke ki rik'e wacce " akwai kudi a hannuna zan saya keypad Dan nima ina tsoron rik'e wayar nan a gidan nan "Hakane kuma wannanma shawarace Asmy tafada kafin ta ce " Allah dai ya sakawa mutumin nan wlh ga Alamun yana da kirki tunda har ya iya baki waya mai tsada haka "uhm kawai Zarah ta ce Asmy tab'a 3k ta ce idan ta samu Mai shiga kasuwa ya sayo mata key pad sannan ta bata tata ta tafi da ita ta ce idan tanason amfani da ita taje gidansu tayi haka ko akayi da magriba Asmy ta Aiko almajirinsu ya kawowa Zarah wayar Inda ta d'ora sim dinta a ciki kamar jira ake ta d'ora saiga kira ya shigo saida ta kusa katsewa kafin ta d'auka cikin k'asa da murya ta ce " ina yini ya Hafiz "Lafiya qalau my bride kin jini shiru kwana biyu wlh exams ce ta boyeni kinsan nan da wata Ukku na gama sch d'innan" bata San ya akayi ba Zarah taji gabanta ya fad'i cikin k'arfin hali ta ce "Amma karatun naku yayi saurifa yaya hafiz" Oh hakama zakice ai nazata cewa ma zakiyi ranakun basa gudu Naji bama kiyi d'okin da na fad'a maki na kusa dawowa ba ko my Zarah"ba haka bane ya Hafiz Ina farinciki mana ai nafi kowa farincikin son ganinka "sun tab'a Hira sosai kafin Su katse abokinta Yusuf ta kira Inda Shima.suka sha Hira kafin ta katse koda ta kwanta batasan ya akayi ba kawai taji ya Musty ya fad'o mata a rai a hankali ta ce " Ko yana ina "tsawon 3wks kenan rabonta dashi lokaci guda ta saki murmushin da batasan dalilin yinshi ba lumshe ido tayi kafin ta bud'e irin rayuwar da sukayi a gidan ta shiga dawo mata kafin bacci barawo yayi awon gaba da ita batare da ta shirya ba...

" wai honey laifin me nayi maka ne yanzu duk ka daina kulani kuma yaushe rabon ma da ka nemu hakkinka waje na "ta fad'a kamar zatayi kuka " kwantota yayi jikinshi a hankali Dan yasanta da Sanya damuwa a rai ya ce "Nothing My Merah me kika gani" tana shigewa jikinshi ta ce "Ai naga yanzu baka kula dani sosai Kamar da sannan da ko na hanaka fushinka baya zuwa ko ina amma yanzu kafi wata nawa baka kusanceni ba Bayan da ko sati biyu baka jure hakan muddin muna tare" murmushin da ka gani zaka ma'anarshi yayi mata ya ce "Merah kenan na barki ki huta kawai" Kamar zatayi kuka ta ce " nasan har yanzu fushi kake dani Dan Allah honey kayi hakuri nima saidaga baya nayi regret din abunda nayi nasan ban kyauta ba please forgive me my love"ya wuce wannan na fad'a maki bakomai fa kinsan bansan ayita magana d'aya is okay please "Okay Thnks hakkina fa" a ranshi ya ce "Yau rigima kikeji Amera saina hakura da abu ki takalo Alhalin ba iya jurewa zakiyi ba " a fili kuwa cewa yayi "a gajiye nake bacci nakesonyi" Kuka ta fashe dashi na kissa ta ce "Allah ni ban yarda ba Ai nima ina da hakki a kanka Indai bakayi ba bazai tabbatarmun da ka huce ba " Dafe kanshi yayi da hannu kafin ya d'ago ya ce "Idan kikamun abunda bai kamata?ka dau mataki wlh na yarda" tayi saurin fad'a Daren ranar Amera ta yabawa aya zakinta Dan duk kwanakin da ya kwashe da kewar abun akanta ya juye dukda bai samu yanda yake so ba kamar yanda yake samu a wajen Zarah amma wannan Karin ba laifi Amera ta daure tayi jarumta ba raki ba komai har saida ya gaji Dan kanshi ya kyaleta shi kanshi yasan yau kam tayi juriya Bayan ya fito daga toilet sanye da towel kalllonta yayi da take maida numfashi ya ce "Sorry dear je kiyi wankan ko nayi miki" Girgiza kai tayi ta ce "zanyi da kaina honey Dan tasan halinshi sarai daga wankanma sai yace ayi second round sai maida numfashi Amera take a haka harta shiga toilet daman tasan za a Rina badan komai ba ma ta nemu hakan ba saidan ta tabbatar da ya huce Dan ba abunda ta tsana sama da fushin mijin nata abar kaunarta MD ko bayan fitarta lotion ya hau shafawa yana shafawa yayi murmushi ya ce " ko ya akayi ita Yarinyar take da jarumta dukda kasancewar ta yarinya k'arama takan iya daukar lalurata amma Amera da ta tafi shekara 30 har yanzu ta kasa daukata "Yana wannan tunanin har Amera ta fito ta bayanshi ta rungomshi ta ce " tunanin me kake honey "Murmushi ya sakar mata tare da lakutar kumatunta ya ce " tunaninki nake "Cikin farinciki Amera ta bashi peck a kumatu ta ce " Kamar ni a duk Inda nake da halin da nake tunaninka baya tab'a barin kwalwata mijin da yafi na kowa"...

Zarah kam wannan hutun bataji dad'in shiba Dan kwata_kwata hankalinta baya waje guda ga aibu da bakaken maganganun da Mama Rabi take binta dashi kullum

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login