Showing 42001 words to 45000 words out of 153980 words

Chapter 15 - AUREN WATA TARA COMPLETE HAUSA NOVEL

30 Sep 2024

16336

ta fad'a daga cikin wayar "Marairaicewa Zarah tayi ta ce " Ba haka bane Aunty Ina school ne to na kusa kammalawa Dan kar nasha wahala Shiyasa nace zanyi kona shekara ne kafin na gama"wannan ba wani Babban uzuri bane kanwata mutum nawa suke hada karatu da haihuwa Tukunnama mijin naki ya amince"Cikin Sauri Zarah ta ce "Eh Shima yace nayi" kin tabbatar kuwa Zarah?Eh Aunty shiyace"Okay to shikenan gobe idan naje wajen Aiki zan sai maki maganin da zakiyi amfani dashi saiki sameni a asibitin ki amsa nayi maki bayani wajen 12 na rana haka "Nauyayyar Ajiyar zuciya ta sauke ta ce " nagode Aunty "washegari Daidai lokacin taje asibitin kasancewar shigar Hijab da nikab tayi hakan yasa ba Wanda ya ganeta har Dr Aliyu Office din dr Halima taje Bayan sun gaisa nan ta bata maganin da tsarin yanda zata sha Godiya sosai Zarah tayi wa Dr Halima saida ta biya kasuwa tayi musu Sayayyar chefane kafin ta koma tana zuwa Chuchu ta d'ora musu miya Dan provision d'insu hade yake daman tare suke girki....da misalin goman dare kwance Zarah ta ke ta lumshe ido mood d'insu na Daren jiya ya shiga dawo mata cikin kwalwa wani felling na taso mata saurin barin tunanin tayi Dan zata iya shiga wani hali taja tsaki ta ce mugu kawai " waye mugun"cewar chuchu"Ta d'auka a zuci tayi maganar ashe a fili ne "k'in bata amsa tayi Sai Juyawa tayi ta kwanta........" Ammy kenan Bakya missing Dina kenan shiyasa har kike cewa Na fiya zarya "Shafa kanshi Ammy tayi ta ce " Ba haka bane Babana Dan karka dinga shiga hakkin ita Matar taka"Tsaki yaja a ranshi Dan tunowa da irin rainin wayan da Amera tayi masa ya ce "Ai Ammy ita ce batason zuwa shiyasa " sannan ya d'ora kansa bisa kafadarta kamar wani k'aramun yaro ya ce "Uhm Ammy yunwa nake ji" Murmushi d'auke da fuskarta ta ce "Me kake son Kaci Baban Ammy" Murmushi yayi yana Shafa sajensa ya ce "Tuwo Miyar kubewa"da Daren nan Babana " Cewar Ammy"Eh Ammy "Tana shirin Mikewa Ta ce " Bari Naje na girka maka tunda akwai kayan hadi Dan tasan Dan nata bayacin abincin Maid House idan yana nan daman Chuchu keyi masa girki ko kuma yaci na restaurant "(nikam nace meye marabar dambe da fad'a") kamo hannun Ammy yayi ya ce "da wasa nake maki Ammy taya zan wahalar da Ammy na guda "indai kana so babana ka bari nayi maka " girgiza kai yayi tare da mik'ewa ya ce "Da wasa nake Ammy Hug d'inta yayi ya ce " Good night Dear mom"Shafa kanshi tayi ta ce "Have a nice dream my Beloved son god bless you " koda ya kwanta Kasa baccci yayi tunanin mood dinsa da yarinyar na Daren jiya ya shiga dawo masa lokaci guda yaji Yana neman burkutawa kansa lissafi Tsaki yaja a ranshi ya ce "Stupid kawai marar Kunya mata matsala ne Wlh " Kafin kuma ya ce "Amma yarinyar ta na Da dad'i over" Lumshe ido yayi ya ce "Zan kwashi gara kafin 9 months din stupid kawai villager girl " (Nikam nace kaidai ka sani MD).
Washegari Azahar a Gombe tayi masa Daga shi sai Jaber kamar yanda suke zuwa haka suka isa a sirrance.
Kallon dattijon dake kwance kamar ko yaushe MD yayi shiko yana ganinshi ya Fad'ad'a fara'arsa dukda baya iya komai Amma daga ganin fuskarsa zakasan yana cikin farinciki "Shima murmushin MD ya mayar masa tare da kamo hannunshi ya murza a hankali ya ce " Sannu ko Baba"Lumshe masa ido yayi tare da bud'ewa "Kamashi MD yayi ya tasar dashi Fruit ya dinga bashi a baki yana ci yana yi masa murmushi Har saida ya koshi ya daina Amsa tukwana ya d'auko Handchiep ya Goge masa baki kafin ya kwantar dashi Kallon dattijon dake gefenshi yayi ya ce " jiki ya fara sauki sosai naga"Da fara a tsohon ya ce "Alhmdllh yanzu kam Kamar ma ya dawo hayyacinshi Dan wani lokacin saika samesa yana kuka wani lokacin kuma murmushi sannan yanzu har motsa hannunsa yanayi ya ma fara amfani da hannun" jinjina kai MD yayi ya ce "Insha Allahu zai dawo daidai da yardar ubangiji Ai Babu Abunda yafi k'arfin Allah Sannan Shima na Asibitin a dinga basa magungunan Baba Karka gajiya Kaima Ladarka na wajen Allah " Tsohon ya ce "Insha Allahu kaima dai Allah yayi maka albarka ya kareka daga sharrin makiya da mahassada " Ameen MD ya fad'a Koda ya Mike Zai tashi sai na kwancen ya kamo hannunta Juyawa MD yayi ya Kallesa saiyaga hawaye nabin kumcinsa cikin Sauri ya koma ya zauna tare da Rik'e hannun tsohon cikin muryar girmamawa ya ce "Kayi hakuri Baba Zandawo insha Allahu bada jimawa ba zaka samu sauk'i da yardar ubangiji"Ta ido dattijon ya nuna masa da ya gamsu kafin ya saki hannun nasa.....a hanyarsu ta zuwa Airport Jaber ne ya ce " bawan Allan nan yana bani tausayi wlh tsawon shekaru A haka Kaiba matacce ba kaiba mai rai ba Kuma ga dukkan Alamu sihiri ne mai k'arfi akayi masa Allah dai ya basa lafiya"Ameen Kawai MD ya ce "Jaber ne ya ce " Bloody ya maganarmu ta rannan Ina takardar sakin Zarah"Ka cire hannunka a maganar kawai "Cewar MD " da mamaki jaber ya ce "ohh haka kace amma dai kasan nine jadanin Shirin ko ?lumshe ido MD yayi kafin ya bud'e ya ce " Eh nace ka cire hannunka kawai "Jinjina kai Jaber yayi ya ce " Hmmmm Na cire daga yau insha Allahu"koda suka isa kd Gidansu ya wuce Ammy ce ta Kallesa ta ce "ya naga kamar akwai alamar gajiya a tattare dakai"eh Wlh Ammy daga Gombe nake " Ammy ta ce "Ah dole ka gaji kam Ya Jikin na Baban to?dan tasan shi kadai ne ke kaishi gombe"Alhmdll Ammy Da sauki za ace yanzu kam an fara samun cigaba sosai" Cikin tausayawa Ammy ta ce "Allah sarki Bawan Allah ana ta kankarar zunubi Allah dai ya basa lafiya nima ina son Samun lokaci naje ba dama ya kamata ace munkoma mun dubasa Allah dai ya basa lafiya Gaskiya duniya ba Gaskiya wlh A kassara mutum shekara da shekaru tsohon Allah wata Allah Dan tsohon nan a k'alla zaiyi uba dani aka kassara bawan Allah a zaune Allah dai yayi mana tsari da makiya na fili Dana boye Shiyasa nake ta ce maka ku dage da addu'a babana mutanen yanzu ba Gaskiya Allah ya kare munkai ya tsaremun kai babana ya k'ara maka zuciyar imanin irin taimakon da kake Allah ya k'ara maka budin da zaka ninka fiye da na da " ameen Ammynah "MD ya fad'a...
Washegari Zarah ce zaune tanayiwa Chuchu kitso Wanda dak'yal ta samu ake mata wai batason kitso kodan yawan gashin da sulbi Dan Sai a daure ita Zarah har mamaki take gashin Chuchu sak na India wa amma Kuma gata ita Bak'a ce bata da Haske sosai Bayan ta gama yi mata Wayar ta ce tayi ringing ganin ya Hafiz ne ya sanyata saurin d'auka Hira suka shigayi sosai yake zuba kalamai masu dadi dukda ba maida masa take ba Sosai Dan kunyarsa take ji kawarta ce Hibba ta shigo Bayan sun gaisa da Chuchu Da Asmy da ta gama sallar la'asr kusa da Zarah ta zauna katse wayar tayi tare da kallonta ta ce " Manya daga ina "Murmushi kawai hibba tayi ta ce " Gaku manya turoni akayi Malam Umar ya ce Kije wai "Da mamaki Zarah ta ce " Mlm Umar kuma Niko me zai had'ani dashi kofa magana bayi muke ba "Wara hannu tayi ta ce " Nima kin tambayeni kije kiji"chuchu ce tayi dariya ta ce "Ko shima yana ciki dai wai ya maganar mlm sulaiman dinnan ya kuka kare dashi" Asmy tayi dariya ta ce "Nima na manta nayi mata wannan tambayar " Hibba tayi dariya ta ce "Kila yaga ba sarki sai Allah ya hakura" Tabe baki zarah tayi ce "Ni harnama mance dashi bana yarda ma mu hadu dashi idan ya aika a kirani kuma ba zuwa nake ba " Hibba ta ce"Ki daibi a hankali wlh karya kada ke"chuchu taja tsaki ta ce "kufa duk laifinkune ma da kuke tsorata da irinsu wlh dan sunga ba a kaisu sama shiyasa suke wannan iskancin ya kada ita d'in ya gani wlh sainayi hanyar da za a kaisa sama sai yayi ta aikinsa" duk dariya sukayiwa chuchu wai zaiyi ta aikinsa Hijab d'inta ta sanya har kasa tare suka isa har office d'in Inda hibba ta tsaya daga waje shiga Zarah tayi Bayan ta gaishesa ya amsa tare da nuna mata kujera da ta zauna a sanyaye ta zauna wayarsa dake kan table tayi ringing cikin Sauri ya d'auka Ita dai bataji me sukace ba saiji tayi ya mik'o mata wayar akan ta amsa"Nuna kanta tayi ta ce "Ni,?Eh amshi zakuyi magana " a sanyaye ta amshi wayar tare da karawa a kunnanta "ki sameni a Gidan da na kawoki Rannan karki wuce 30 minutes "ta tsinkayi muryarsa daga cikin wayar" satar kallon Mlm tayi taga hankalinsa baya ma wajen "Murguda masa baki tayi tare da cewa " Idan fa naki ?ki ganni a makarantar yanzu na daukeki ta karfi"tsaki taja tare da cewa "to bazanzo ba aini ba y'ar iska bace " Sosai yayi mamakin jin furucin nata ya ce "Okay nine d'an iskan kenan?turo baki gaba tayi ta ce "oho dai Sai Anjima nidai ba Inda zanje " okay kijirayi zuwana Nan da 1 hour bakizo ba Zakiyi mamakina villager girl kawai"Yana gama Fad'ar Hakan ya katse kiran.......✍🏿

07026166536 domin magana da marubuciyar kai tsaye

*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇*


1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_

2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_

3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_

4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_

5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨
_Miss Hajo_


Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300

*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇

0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.

Domin tura shaidar biya👇

0810 433 5144

Masu tura katin MTN👇

0814 179 9224

Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇

0817 952 3215

Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f

*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨




_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[10/3, 7:17 PM] Mother Mamy: 🅿️...........*37 & 38*


Amota ba abunda Zarah take in banda kuka har suka isa gidan jin an tsaidar motar ya sanyata saurin Dagowa da idanunta da suka gaji da kuka Kallonshi tayi taga yana shirin fita cikin Sauri ta riko hannunshi tare da fashewa da kuka ta ce "Dan girman Allah bawan Allah ka maidani Inda ka daukoni " Kallonta MD ya tsayayi Tsaki yaja a ranshi yace "Yarinyar nan case Ce tazo ta ishi mutane da kuka mtwss" ba wasa fuskarsa ya ce "fita ki biyoni" sakin hannunshi tayi tare da hade rai Ta Goge hawayenta ta kalli gefe tana kumburi ta ce "ba Inda zani saika maidani Inda ka daukeni " Fita MD yayi tare da zagayawa ya bud'e side d'inta ya ce "Bazaki fito ba kenan" Kauda kai tayi ta ce "ba Inda zani akanme ka ganni a titi kawai ka satoni inba kidnapping Dina zakayi ba "mamaki yayi ganin yanda yarinyar ke masa magana kai tsaye ba wani shakku ko tsoronsa ba yunkurawa yayi zai d'auketa ganin haka ya sanya Zarah saurin fitowa har kamar ta fad'i "Gaba yayi ta na biye dashi Dukda bin da take din na tsoro ne Dan ba zata manta da gidan ba Ga kuma duhun magriba da ya fara kasancewar ya rigata shiga koda ta shiga Zaune ta samesa a palour ya hakimce ya lumshe ido kamar mai bacci cikin b'acin rai Zarah ta nufi Inda yake tare da kama k'agu cikin jarabar da bata San ta na da ita ba ta ce " wai Malam me kake nufi da ni ne ka maidani Inda ka daukeni dare nayi"Yi MD yayi kamar bada shi take ba dukda ya na jinta "Sosai hakan ya b'atawa Zarah rai cikin daga murya ta ce " da kai nake fa"Dod'e kunnanshi yayi tare da bude idanuwanshi ya sauke a nata da itama din shi take kallo Ya ce "Karki lalatamun Kunne kin isheni da ihu please"Kallonshi ta tsayayi da mamaki ta ce " to in bakason na lalata maka kunne ka maidani mana "sosai MD ya fara gajiya da maganganunta hakan ya sanyashi Mikewa tare da wucewa bedroom dinsa batare da ya waiwayeta ba hakan sosai ya Kara k'ona ran Zarah tsawon rayuwarta ba a tab'a mata rainin wayau irin haka ba kwafa tayi tare da Jan tsaki ta nufi kofa Ga mamaki koda ta murda a rufe taji dube dube ta fara ina zataga makullin amma babu hawaye nabin kumcinta nan ta zauna tana ta sak'e sake a ranta shin me mutumin nan yake nufi da ita zai wani satota ya kawota gida daga ita saishi inbanda tsabar iskanci da rainin hankali tafi minti goma tana sak'e sake ganin bai fito ba Kuma ba alamarsa ya sanyata ta bishi d'akin da ya shiga ta murda handle din taji a bud'e kutsa kanta tayi koda ta shiga Salla ta tarar dashi yanayi sai sannan ta duba hand bag d'inta tare da dauko wayarta ta duba taga har 8 ga missed call din Asmy har hudu tsaki taja dan duk asmyn ta janyo mata wannan alk'ak'aid'in lura tayi harma anyi isha'i kenan itama Sallar takeso tayi amma Babban kwanciyar hankalinta ta koma hostel Ta na nan zaune har ya gama sallolinshi ya Mike Zai fita Binshi tayi tare da hade rai Ta ce "Wai kai kurma ne da zanyi ta maimaita maka magana d'aya ne ka maidani Inda ka daukoni" Ba tare da MD ya Kalleta ba Kuma bai tanka mata ba yabi ta gefenta ya wuce ta nan tsaye ranta in yayi dubu ya b'aci taga dawowarshi rik'e da Take away guda biyu Ta gefenta ya k'ara rabawa yabi ya wuce Kan Table din dake gefen gadonshi ya Aje take away din tare da janyo plate din da ya shigo dashi ya juye priderice lafiyayya da tasha vegetables cinyar Kaza a sama Kallonta yayi da tayi tsaye tana banka masa harara yayi tare da cewa "Zo ki d'auka" Harara ta banka masa tare da Jan tsaki ta ce "Bazanci ba na sani ma ko poison ka sanya mun naci na mutu to bazanci ba Kuma kazo ka budemun kofa na fita" bataga alamar ko jin Haushi a tattare dashi ba sai gani tayi ya d'auka ya faraci yanda yake cin abincin cikin salo ita kanta saida ya bata mamaki saikace wata mace tana ganinshi ta gefen ido Rabi ma baici ba taga ya Aje tare da rufewa da wani plate din fresh milk ya tsiyaya a cup tare da Fara sha Bayan ya sha ruwa ta na nan tsaye taga ya Mike tare da cire jallabiyar dake jikinsa Ya rage Dagashi sai singlet da gajeran wando saurin kauda kai tayi saboda wani irin yanayi da ta tsinci kanta bata tab'a ganin namiji haka ba saurin rumtse idonta tayi Dak'yal ta iya control d'in kanta Ta bud'e idonta satar Kallonshi tayi taga harma ya haye kan bed yana latsa waya a ranta ta ce "Daga d'an iska sai mutumin nan Baikoji kunyar zama Haka a gaba na ba Kodan Indiyawa ba kunya ta ishesu ba a ranta ta ce " daka Kalleshi kaga Ba indiye to ya akayi kuma Naji hausa radam a bakinsa tsaki taja a ranta ta kuma cewa "Ina ruwana ma mtwwss" Dak'yal ta iya d'aga baki ta ce "Malam wai me kake nufi da nine ka tashi ka budemun na koma gida" a ranshi yaja tsaki ya ce "Sudai mata duk Inda suke matsala ne Mtwsss idiot tana neman ta samun ciwon kai" Bai ce mata uffan ba cikin daga murya ta ce "Wai mahaukaciya ka maidani kome dakai nake magana fa " Dagowa MD yayi Dan ranshi ya fara b'aci kallonta yayi tare fito da makullin motarshi dake gefenshi ya ce "Zoki amsa" Zarah har ranta ta d'auka makullin ne zai bata Aiko cikin Sauri ta matsa tare da mika hannu da niyyar Amsa taji ya Fard'o ta ta fad'a jikinsa Wani shock ne ya ziyarce su gabak'i d'ayansu musamman MD da yaji tudun manyan na shanunta na gogar k'irjinshi Zarah ko dak'yal ta iya d'aga baki ta ce "Meye haka ka sakeni bansan iskanci fa" Kamar maiyin rad'a ya ce "Abunda kike so ne zanyi miki Shine kika kasa cewa nayi maki kika isheni da Haushi bari na taimaka maki ya fa'da yana kokarin Rabata da rigar jikinta " Tuni hawaye harsun wanke mata fuska ta ce "Wlh ni banas...bata k'arasa fad'a ba sakamakon Jin bakinsa da tayi cikin nata sosai ta tsorata da irin tsotsar da yake yiwa bakinta jin hannunshi cikin rigarta yana wasa da na shanunta jikinta ya mutu tayi lakwas sosai take amsar sak'on nashi sosai Abun keyi mata dadi Hartama mance da Wanda take tare romance d'inta yake sosai Cikin salo da kwarewa Wanda sak'on sosai yake shigar Zarah Ta Riga ta ruftiya batasan lokacin da ta fara mayar masa da martanin da batasan ma ta iya ba hakan ba k'aramun Kara rikitar da MD yayi ba iya rikicewa sun zauce bakajin komai ga nishi da gurnaninsu a D'akin Sundau tsawon lokaci suna romance Din juna kafin labari ya sauya Salo Sosai Zarah ta fara kuka Dan sai sannan ta dawo cikin hayyacinta Sosai MD yake Abu d'aya batare da kakkautawaba tun 8 na dare shine bai tashi a kanta ba sai 10pm sannan ya samu gamsuwa lokacin Zarah Tayi kukan harta gaji Dan wannan lokacin ma taji azaba dukda bata kai ta first night dinta ba Bayan komai ya lafa mirginawa MD yayi yana maida numfashi Zarah ko Tama gaji da kukan hawaye kawai take a ranta tana ja masa Allah ya isa dak'yal ta yunkura ta mik'e ta shiga toilet ruwan d'imi ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login