Showing 87001 words to 90000 words out of 153980 words

Chapter 30 - AUREN WATA TARA COMPLETE HAUSA NOVEL

30 Sep 2024

16373

wani Bayan da igiyar Aure na a kanki bye ki huta lafiya black beauty " "Innalillahi wa inna ilaihiraji'un" Asmy ta shiga maimaitawa tuni idanunta harsun cika da k'walla ta ce "Shikenan ya kashemu bake kika shiga ukku ba Nina shiga ukku Zarah Dana ja miki wannan Abun " ta fad'a itama tana fashewa da kukan sai ya zama.cikin su bamai Lallashin wani Asmy ce tayi dauriya ta mik'e cikin b'acin ran da tajima batayishi ba ta ce "Wlh basu isa ba Jirani naje gidan basu isa su maidamu y'an iska ba me suke nufi " ta fad'a tana wartar hijab d'inta ta fita Zarah ko sosai take kuka Tana Danasanin abunda suka aikata Tabbas sun tafka Babban kuskure da wauta yanzu yazatayi da rayuwarta?Bikinta da ya Hafiz fa ?Taya zai Aure ta Bayan da igiyar Auren wani a kanta?Taya zan iya yiwa Baba bayanin wannan Abun bak'inciki"da wani ido zan kalli mutane shikenan abunda nake gudun ya faru asirina zai tonu Baba banyi maka adalci ba naci amarka naci Amanar tarbiyar da yardar da ka ban....kuka ne yaci karfinta ta kasa k'arasa abunda take cewa a haka har Asmy ta dawo sai huci take "Kingansa?Zarah ta fad'a cikin muryar kuka" Ina fa gidan kulle da kwado ko get man babu "Innalillahi Mutumin nan ya cuceni ya gama da rayuwata Allah ya isa tsakani na dashi" Zarah ta fad'a tana kuka Wayarta Asmy ta dauka tare da dannawa jaber kira yana d'auka bama gaisuwa cikin jaraba ta fara cewa"Daman haka kuke ,K'ananan mutane ne ku daman bamu sani ba ,to wlh kunyi Gina kun tarda ruwa wlh baku isa ba wlh"Jaber da baisan wainar da ake toyawa ba cewa yayi"nutsu kiyimun bayani Dan Allah ma'u me yake faruwa wai"Ai kafi kowa sanin abunda ya faru tunda abokinka ne abunda nakeson ka sani wlh baku isa ba saiya saketa ya zaku mayar damu y'an iska"Wlh bansan abunda yake faruwa ba please Ki daure kimun bayani"a takaice Asmy ta basa labarin takardar da MD ya ba Zarah"Cike da damuwa Jaber ya ce "Subhanallahi ya bloody zaiyi haka Bayan ga Yarjejeniyar da mukayi Kuyi hakuri abun mai sauki ne bari na je gidansa zamuyi magana insha Allahu ko yau ban kiraki ba gobe zankiraki" tsaki Asmy taja tare da katse kiran tana huci Lallashin Zarah ta fara ta ce "Kiyi hakuri sis Wlh basu isa ba abunda bazaiyu ma bane ki kwantar da hankalinki" taya zan kwantar da hankali na Asmy?in kwantar da hankali na fa kikace ?Dan ba ke kika shiga chakwakiyar da na shiga ba shine zakice na kwantar da hankalina ina ni ina kwanciyar hankali Bayan Ban sansa ba "Kuka ne ya k'ara cin karfinta hawayen Dana sani ne suka shiga zuboma Asmy Tabbas duk halin da Zarah ta shiga ita ce sila,Rashin hankali da wautar ta ne ya sanya ta jefa y'ar uwarta aminiya a cikin halin da ta sosai takejin rad'ad'i sa zafi a cikin zuciyarta.
Kwance yake ya lumshe kamar mai bacci " Me yasa na kasa sakinta?Ya tambayi kansa "Saboda Baka samu cikar burinka ba na dalilin Aurenta da kayi?wata zuciyar ta basa amsa " Amma kana ganin kayi mata adalci kuwa?wata zuciyar ta k'ara tambayarsa "rumtse ido yayi yanajin zafi da rad'ad'i a cikin zuciyarsa dukda sanyin AC bai hanashi zufa ba zafi yake ji sosai a cikin zuciyarsa na tausayin yarinyar Tabbas na cutar da ita ?To ka saketa mana Indai kana Tausayin halin da zata shiga?Girgiza kai ya fara da karfi ya furta 'I can't bazan iya ba bazan iya sakin ta ba ?saboda me tunda ba sonta kake ba hasalima Auren Yarjejeniya ne kukayi da ita "buga kanshi yayi sosai da hannu idanunta tuni sun sauya kala ga wani irin ciwo da sarawa da kansa yake a rayuwarsa bayason ya cuci wani,baya k'aunar ganin wani cikin damuwa ko wani hali,bare shi ya zama silar shigar wata cikin wani hali yasan shi da kanshi ya zalinci yarinyar muddin bai saketa ba " biro ya d'auko da ta k'ara Yafi sau goma yana son rubutawa amma ya kasa wurgar da biro din yayi Daren ranar MD ya koma kamar wani Mahaukaci bacci ko barawo baiyi shi ba Bangaren su Zarah ma haka ta kasance Dan bacci ko barawo batayishi ba ita da asmy musamman Asmy da take ganin itace duka silar faruwar hakan Inda Allah ya taimakesu ma Chuchu ta tafi weekend Kd bare ta fahimci halin da suke ciki Zarah ko yini daya harta rame sosai ta shiga Jerawa MD Allah ya isa na yaudararta da sukayi "Kasancewar Sunday basa lectures yasa sukayi zaune a d'akin kamar Wad'anda akayiwa mutuwa sunyi jugum zarah na hawaye rungomo Zarah Asmy tayi tare da Fara Lallashinta ta ce " Dan Allah kiyi bacci zazzabi na neman rufeki?ta fad'a tana tab'a jikinta shiru Zarah tayi bata bata amsa ba haka hawaye basu bar zuba daga idanunta ba Dak'yal Asmy ta dinga Lallashin Zarah a jikinta ta samu har bacci ya d'auketa Ajiyar zuciya ta sauke tanajin ba dadi a ranta da ta zama silar shiga damuwar aminiyartata ita kanta idan ta tuna abunda suka aikata a baya saitaji abun kamar a mafarki ko a almara bata tabajin anyi abunda suka yi ba...Wajen 10 Jabir ya isa gidan MD Saida ya jirasa kafin yaga fitowarsa kallo d'aya yayi masa yasan akwai abunda ke samunsa kafinma.su gaisa jaber ya ce "Abunda kayi ka kyauta MD ,me yasa kak'i sakin yarinyar nan bakasan hakan babbar barazana bace a rayuwarta ,me yasa zakayi mana haka ," tsaki MD yaja duk haushin kowama yaji yanayi ya ce "sau nawa zance babu ruwanka a maganar nan?da ruwana waya hadaka da ita?Waye jadalin Auren shine yanzu zakace babu ruwana to da ruwa na wlh baka isa ba zuwan nan da nayi bazan fita ba saida takardar Zarah Ai abun ba hauka bane yarinyar da ka dinga cewa an lakaba ma dalilin me yasa bazaka saketa ba?Cikin daga murya ya ce " ya isa Haka jaber kai ba uba na bane da zakazo kanamun fad'a akan Abunda ya shafi rayuwata saki ne bazan sake ta ba shikenan final magana karka k'ara zomun da maganar nan Aure dai a kaina yake ba akan kowaba Dan haka bazan sake ba please Karka k'aramun Damuwa"mamaki cike da fuskar jaber ya ce "Ni kake fad'awa haka MD " tsaki yaja tare da kauda kai"Murmushi mai ciwo jaber yayi ya ce "Laifina ne duk wannan nagode" yana gama fad'ar hakan ya tashi fuuuu yabar gidan rai bace sai Bayan fitar Jaber MD yaji baiji dadin abunda yayi masa ba abunda basu tab'a samu da abokin nasa ba Kuma yasan fushi yayi "amma ai shi yaja " ya fad'a yana dage kafada "Koda Asmy ta kira Jaber rasa amsar da zai bata yayi Yasan ba k'aramun zalinci sukayiwa yarinyar nan ba da wani ido zai kallesu " Tabbas MD yayi masa bazata bai tab'a tunanin zaiyi haka ba "Amma ai laifinka ne daka bashi wannan shawarar marar tushe da ma'ana shi kanshi jaber ba k'aramun Dana sanin wannan gurbatacciyar shawarar da ya bawa MD yayi ba yana ganin kiran Asmy yake kin d'aukar wayar karshe ma kashe wayarsa yayi Dan baisan abunda zaice musu ba Tashin hankalin da su Zarah suka shiga b'ata bakine cikin kwana biyu harta rame bacci ko Saidai barawo ita da Asmy saina rasa wanene yafi wani shiga tashin hankali koda Chuchu ta dawo weekend ta samesu kallo d'aya tayi musu tasan suna cikin damuwa koda ta tambayesu meke damunsu cemata sukayi ba komai bata Kara tambayarsa ba saboda tasan da abunda Suke boye mata tun watanninan a ranta tace tunda basu d'auke ni d'aya ba Ai shikenan" Jarabawar su Zarah tazo Wanda Dak'yal ta maida hankalinta ta fara rubuta jarabawar Wanda Rabi damuwa tayi mata yawa ta rasa abunda ke mata dadi a haka dai Har suka gama jarabawa Hafiz ko tun a waya ya lura da bata cikin walwala koda ya tambayeta ce masa tayi ba komai a haka dai har suka kammala Jarabawarsu Ta final ranar da suka gama kowa na farinciki zai koma gida Angama school banda zarah da hankalinta baya jikinta yaune ranar graduation dinsu na gama makaranta bata cikin walwala ko Kad'an gidansu Asmy sunzo Inda akayi bikin gamawarsu sch ana ta hotuna ko hoto daya Zarah batayi ba ko kawayenta sun janyota Zamewa take tana zaune sanye da rigarsu ta graduation da ankon material din da sukayi tana tunanin data saba Chuchu tazo tare da kama hannunta tace taho muje tun d'azu nake nemanki zaku gaisa da Ammy a kujerar manyan baki da aka karrama suka iske Ammy sanye cikin shiga ta manya ta alfarma ta manyan mutane idanunta sanye da farin medical glass tana ganin Zarah ta sakar mata murmushi kujerar kusa da Ammy Chuchu ta zaunar da Zarah ta ce "Ammy ga takwarar taki" Kama hannun Zarah Ammy tayi ta ce "Sannu ko takwara " A sanyaye Zarah tayi kasa da kanta ta ce "Ina yini Ammy anzo lafiya" lafiya qalau daughter congratulations ko Angama karatu lafiya Allah ya sanya alkhairi yasa mai amfani ne "Ameen Ammy ngd" ta fad'a a hankali sosai Ammy takeson Zarah har cikin ranta saboda nutsuwarta "Sosai ta dinga janta da hira Wanda Zarah duk nonnokewa take saboda ta rasa dalilin da yasa takejin kunyar Matar chuchu ce ta ce " Ammy amarya ce fa Bikinta za ayi Dasun koma gida nasandai zaki barni nayi sati a Chan"cikin fara a Ammy tace" Kai kai ashe amarya ce y'ar tawa to Allah ya sanya alkhairi ya bada zaman lafiya insha Allahu ai ko nima zan halarci bikin da yardar Allah "cike da jin kunya Zarah tayi kasa da kanta gabanta na fad'uwa tuno mata da bikin da akayi " Dariya Chuchu tayi ta ce "Ammy kunyarki takeji fa" hararar wasa Zarah tayi mata Ammy ta ce "wai takwara ai ko da baki kyauta mun ba keda ya kamata ki saki jiki dani ai munriga munzama d'aya Kinga zoma ki mana hoto a wayarki" Ammy ta fad'a tana kamo hannun Chuchu"sosai Chuchu tayiwa Ammy da Zarah hotuna masu kyau kamar y'a da uwa mutane sai kallonsu suke suna gulmar ko me ya had'a Zarah da uwar MD Wanda suka San chuchu saisuce dayake kawarta ce shysa Bayan Chuchu ta gama musu hotunan wata kawarsu taba wayar ta d'aukesu su Ukku sosai aka musu hotuna masu kyau kafin Ammy tace ta gaji zata tafi "Bayan Angama duk abunda ya kamata Inda aka shiga karrama dalibai Wanda Zarah tana d'aya daga cikin daliban da aka karrama sosai bikin yaye daliban yayi kyau fiye da tunanin mai karatu Lokacin da Ammy zata tafi s s d'inta mace a bayanta tana take mata baya Chuchu da asmy da Zarah ko sosai suka Rungume juna suna kukan rabuwa Dan ba k'aramun sabo sukayi ba " Ammy ce tace "ikon Allah to ku ya haka saikace Wanda zasuyi nesa da juna to tunda bakusan rabuwa ni ku taho mutafi daman neman y'an mata nake Kunga saikuje Chan a cigaba da kawancen" Maman su asmy ce da tin dazu suka gaisa da ita ta ce "Gaskiya kam Hajiya Saisu runkuta su tafi" Dak'yal suka rabu sunajin ba dadi a ransu Danma sunyiwa juna Alk'awarin ziyartar juna a kai a kai a mota Chuchu ta lafe jikin Ammy tana turo baki ta ce "Ammy nayi fushi da yaya ranar graduation dina guda amma yak'i zuwa" Shafa kanta Ammy tayi ta ce "Kiyiwa Yayanki uzuri Maryam kwanakin nan ni kaina bana gane masa ya zama wani iri ina tsammanin tunanin Abunda Hajiya ta fad'a ne yasan tana gab da zuwa shiya sanyashi cikin damuwa in banda abun babana meye abun damuwa a Aure Kuma Aurenma zab'i aka baka na rasa abunda ke damunsa akan yarinyar nan Amera bana gane masa yanzu haka tafi wata biyu bata k'asar shi yana nan a haka wai zaman Aure ne fisabilillah dandai karkayi magana ace kaima kana da y'ay'a mata saita zauna ta dinga abunda take so "ai Ammy wlh laifinki ne tsorantafa yakeji idan kika tilasta kika nuna masa b'acin ranki ba dole yayi Auren ba karkiji irin yanda nakeji idan na tuna da yaya wlh Rashin mata ta gari babbar illa ne ta Riga ta lalata rayuwar Dan uwana ni kad'ai nasan irin zafin da nakeji a raina yaya baiyi dacen Aure ba ammy" murmushin da yafi kuka ciwo Ammy tayi ta ce "Ni kadai nasan irin yanda nakeji a cikin Raina Maryam nidin uwa ce Addu'a kawai zan Kara dagewa da masa Dukda kullum cikin masa nake kema ki raya Yayanki da addua"....
A sanyaye Zarah ta shiga cikin gidansu Ajiyar zuciya ta sauke ganin ba Mama Rabi tsakar gidan Sai Baba yanajin radio cikin farinciki da murna Baba ya tari y'ar tasa ba irin albarka da bai sanya mata ba. Sosai ya nuna mata jin dadinsa na kammaluwar karatun nata lafiya sannan ya bata hakuri akan Rashin halartarsa wajen " Murmushi tayi ta ce "Bakomai Baba wannan Karin Mama Rabi batayi alkaba'in da take yiwa Zarah ba saboda ganin Baba a takaice ta amsa gaisuwar da tayi mata Bayan Fitowarta daga d'akin Bayan Zarah ta huta Tayi wanka da dare Baba ya sanya aka kirawota Bayan ta zauna kallonta yayi ya ce " Zarah yau zan baki wasiyar da mahaifiyarki ta bani dukda na fad'a maki na adana maki ne har zuwa lokacin da ta wa'adanta watau lokacin Aurenki Alhmdllh yanzu ne lokacin da ya kamata na baki"Ya fad'a yana mik'a mata Awarwaron da zobanyar da ya sanya cikin k'aramun box hawaye ne suka zubowa Zarah tare da amsa sosai taji k'aunar awarwaron da zoben kuma tayiwa kanta alk'awarin kula dasu kamar ranta "Allah ya jikan mahaifiyarki yasa tana cikin Rahama " Ameen Baba"Zarah ta fad'a kafin ta ce"D'an Allah Baba kana da hoton Mamana ko d'aya ne?Yanajin tausayinta a ransa ya ce"Banda hoton mahaifiyarki Zarah ni kaina Inajin Haushi Rashin hotonta da bani dashi a lokacin bamu damu da hoto ba Tunda muka hadu da ita batayi wani hoto ba Saidai nakanji dadi idan na kalleki ked'in hoton ta ce Zarah idan kinason Kallon fuskar mahaifiyarki to ki kalli kanki ita zaki gani wani gamin idan ina kallonki sainaji kamar mahaifiyarki nake kallo saboda har zubin jikinki ba banbanci da nata sannan a lokacin ma da ta rasu Bazata wuce shekarunki ba kamar yanda kike d'innan har abun nan na gefen bakinki da suka lotsa (Dimples) ita ma haka suke banbanci nata d'aya ne ke kuma Duka biyun ni kaina nakanyi mamakin tsananin kamarki da mahaifiyarki ta baci zarah "Dan murmushi Zarah tayi sosai takanji dadi idan akace tana kama da mahaifiyarta sosai takejin dadi idan Baba na bata labarin mamanta cewa tayi " Baba Itama tana da hakuri ko?Murmushi Baba yayi ya ce "Hakurinta ya ninka naki Zarah kinsan dai rayuwa Ana cewa zomu zauna zomu saba ko ?To bantaba samun sabani da mahaifiyarki ba b'ata tab'a fushi dani ba ,bata tab'a yimun gardama ko musu ko kuma na fad'a magana ta mayar ba bamu tab'a fada ko na dak'ik'a d'aya da mahaifiyarki harta rasu shiyasa har kullum bazan tab'a mantawaba da mahaifiyarki ba Bantaba salla biyar ba ban roka mata Rahama wajen ubangiji ba Zarah y'ar aljanna ce ,tayi mutuwar shahada sannan ta rabu da mijinta lafiya ta rabu da mak'wafta da duk Wanda tayi mu'amula dasu lafiya Wanda nake da tabbacin iyayenta ma lafiya ta rabu dasu mutuwar mahaifiyarki ba mata ba hatta maza da idanunsu suka dinga kuka unguwar nan babu Wanda baiji mutuwar mahaifiyarki ba Allahsa ta huta"" Ameeen Baba "Ina son kiyi hakuri a gidan mijinki kamar yanda mahaifiyarki tayi zakici ribar zaman duniya Zarah har ko yaushe na kanyi alfahari dake matsayin kyautar da Allah yayi mun Na mallakamun ke a matsayin y'a ked'in y'a ce da kowani uba zaiyi alfaharin da kasancewarki y'a a gareshi Allah yayi miki albarka,Allah yayi miki albarka, Allah yayi miki Albarka Sannan ina son na sanar dake mun tsaida Ranar Aurenki da yaron nan d'an mutunci Hafiz Sati Ukku masu zuwa" Wata irin faduwa gaban Zarah yayi Jin an tsaida Aurenta Da Hafiz sati Ukku Bayan da Auren wani a kanta"kanta yayi wata irin sarawa Wanda ta kasa control d'in kanta a matuk'ar rude ta d'ago ta kalli Baba dake mata kallon mamaki ta ce.........✍🏿

07026166536 domin magana da marubuciyar kai tsaye

*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇*


1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_

2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_

3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_

4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_

5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨
_Miss Hajo_


Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300

*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇

0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.

Domin tura shaidar biya👇

0810 433 5144

Masu tura katin MTN👇

0814 179 9224

Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇

0817 952 3215

Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f

*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨

_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[10/3, 7:17 PM] Mother Mamy: 🅿️..........*63 & 64*


"Lafiya ta qalau kawai ina suyar kwan ne karninsa ya dinga tasomun ya tayar mun da zuciya shine ya sanyani amai" okay Sorrry yanzu kin kashe gas din"girgiza masa kai tayi ta ce "a a a bazan iya komawa kitchen din ba" Mikewa yayi ya ce "okay bari ni na kaso " Bayan ya kaso gas din ya dawo "Kallonta ya dingayi yanda ta baje a kujera tana maida numfashi idonta Rufe kamar mai bacci jin shiru ya sanyashi lekata yaga Kamar bacci take " Mamy"ya kira sunanta A hankali"jin shiru ya tabbatar masa da tayi bacci"shiru yayi yana tunanin sauyin da ya gani tattare da ita cikin satittikan nan "Karewa beauty face d'inta kallo ya dingayi samun kanshi yayi da shafa Fuskarta tare da lotsa hannunsa a dimple dinta d'aya daya lotsa dukda kasancewar bacci ta ke " Black beauty "ya fad'a a hankali" After one week Hafiz ya zo ganinta A sch suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login