Showing 51001 words to 54000 words out of 153980 words
kawai damar da ta rage mana ta k'arshe Zarah ked'in wacce muka fito ciki d'aya haka nakejinki bazan tab'a abunda zai chutar dake ba ko wani naga zai chutar dake Sai Inda k'arfina ya k'are bare ni na chutar dake da kaina Zarah ribar me zanci na rokeki Dan girman Allah kiyi hakuri ki yafemun ki daina fushin nan dani Bazan cigaba da jurar wannan fushin daga gareki ba wlh duk Naji rayuwar makarantar ma ta Ficemun a rain ki fahimci please Zarah na rokeki da girman Allah.".......โ๐ฟ
*Domin magana da marubuciyar 07026166536*
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. ๐ฏโโ๏ธ๐๐๐*
1, *MU GANI A ฦASA...*๐ฅ
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ฦWAI..*๐ฅ
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*๐ฅ
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*๐
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*๐ฉโโค๏ธโ๐จ
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huษu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ษaya N300
*DOMIN TURA KUฦIN KAI TSAYE*๐
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya๐
0810 433 5144
Masu tura katin MTN๐
0814 179 9224
ฦณan ฦasar Niger zasu tura nasu anan.๐
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huษu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ษaya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐๐ฉโโค๏ธโ๐จ
_*Miss hajo ce*_๐ค๐ฟ
[10/3, 7:17 PM] Mother Mamy: ๐
ฟ๏ธ.... ..*43 & 44*
Tsaye tayi Mamaki yagama cika ta Abun mutumin nan ma ita girmame Mata yake ganin tsayuwar bazata fisheshetaba ya sanyata komawa ciki tunowa tayi da bata sha maganin da Dr Halima ta rubuta mata ba cikin Sauri taje ta d'auko ruwa a bottle tare da fiddo maganin daga Jakarta Ta b'alla ta sha Tare da mayarwa...da misalin K'arfe sha biyu saura MD ya fito daga d'akin sanye cikin Wata shigar kallo d'aya tayi masa ta kauda kai duk Haushi yake bata "Ki girkamun Tuwo Miyar Agushi zansa a kawo miki abubuwan da zaki buk'ata yanzu" ya fad'a yana sanya cover shoues d'inshi "Dagowa tayi ta Kalleshi kamar bazatayi magana ba sai kuma ta kauda kai ta ce "Ai ni ba y'ar aikinka bace " kallonta yayi ya ce "Okay bazakiyi ba kenan" Turo baki tayi ta ce "Eh " Matsowa yayi Dab da ita kamar zai shige jikinta saurin Mikewa tayi tare da ja da baya ta ce "Meye haka" Binta ya yi har saida yayi mata rumfa saurin rumtse idonta tayi da karfi kafin tayi wani Abu saijin bakinshi cikin nata tayi ya dau minti ashirin yana kissing d'inta daga tsaye tuni jikinta yayi lakwas Ganin tsayuwar bazata fishshesu ba Ya sanyashi daukarta sukutum tare da Yin bedroom da ita.....Bayan komai ya lafa ya fito daga wanka yana cikin sabon shiri kauda kai Zarah tayi tare da Yin shiru tana tunanin wannan wace irin rayuwace ta tsinci kanta a ciki kamarfa tana cin Amanar Hafiz ne mutumin da ya taka rawar gani a cikin rayuwarta Wanda inbanda bada silar sa ba da karatunma Saidai taga anayi Goge hawayen da taji sun zubo mata tayi tana wannan tunanin har MD ya gama shiryawa tsinkayar muryarshi tayi da cewa "zan fita Yanzun ma ko bazaki girka ba a d'ora daga Inda aka tsaya " turo baki tayi tare da gunguni kasa kasa ta kauda kai "Matsowa dab da ita yayi ya ce " Keee ?Dagowa tayi tare da Kallonshi da dara daran idanunta Saikuma ta kauda kai Dan Inda tana kallon cikin idonshi ji take bazata iya gaya masa magana ba ta ce "Na gaya maka ba suna na kee ba suna na zarah meyasa bazaka kirani da suna na ba in banda cin fuska" yanda tayi maganar ne cikin sanyi ya sanyashi Saukowa ya ce "Bazan iya kiran sunan naki ba kai tsaye shiyasa yafimun sauki na kiraki da kee" Kallonshi tayi ta ce "saboda me bazaka iya Fad'ar sunan ba " saboda Sunan wacce ta kawoni duniya ne ina daraja sunan da martaba shi yanda bazan iya fad'ar sunan kai tsaye ba "wara idanu tayi sai kuma ta turo baki ta ce " To ai indai kana daraja mai sunan bai kamata Ace kana kiranta da keee ba sannan kuma kana yi mata mugunta da cin zalinta kodan darajar sunan kamar yanda ka fad'a "Murmushin da bai fito fili ba yayi ya ce " to da wani suna kike son na kiraki dashi?babu kawai ka kirani da Zarah bana son keee din please "Mikewa yayi ya ce " Zan Kiraki da Mamy"Yana gama fad'ar hakan yabar dakin "Mamy ta maimaita a cikin zuciyarta Yanda ya Fad'a sunan saika rantse a bakinsa aka rada tabe baki tayi tare da mik'ewa taje ta sake wanka tana turo baki ta mayar da kayan dake jikinta dukda wani iri takeji da ma Chan da take rayuwar kunci a gidansu ita ma'abociyar tsafta Ce Dan bata tab'a fita da kaya da datti....kafin 3 ta gyara gidan tsaftsaf ta sanya air freshener Dan taga babu turaren wutan kamar yanda ya fad'a haka ya turo driver da kayan girkin Tuwon da ya fad'a ta girka da Miyar Agushi Bayan ta gama ta jera a dining Tana cikin Sallar la'asr taga shigowarshi bata daga Ta Kalleshi ba har ya wuce Ba ayi minti goma ba taga fitowarshi cikin wasu K'ananan kaya na hutawa a gida Dan wandon ko gwuiwa bai kai ba ita kanta mamakin tsafta irin ta mutumin nan take kullum cikin wanka da sauya kaya yake kamar kwado da baya ma mura duk cikin ranta take maganar nan shiko MD tunda yashigo yake Karewa gidan kallo yanda yayi tsaftsaf ga k'amshi dake tashi har wani lumshe ido Yake karo na farko da yarinyar tayi Abu ya burgeshi Dan har a ranshi yana son tsafta Dining ya wuce ya d'aga cooler din Yaga tuwo ne da Miyar agushi k'amshi duk ya cika masa Hanci nan ya zauna ya take cikinshi shi kanshi saida yayi mamakin iya girki na yarinyar Kamar a hotel ga Tuwon ya tuku A Rayuwarshi MD yana son tuwo da abincin gargajiya amma baya samunsu yanda yakeso shi kanshi yayi mamaki yanda yarinya karama ta iya girki haka tayi tuwo da miya lafiya qalau ita kadai Dan yasan ko Chuchu da Ammy ke kokarin Koya mata girki ta iya abubuwa amma bata iya tuwo haka ba bare Amera da zai iya cewa tsawon rayuwarsu ko ruwan tea bai tab'a ganin ta dafa ba"duk cikin Zuciyarsa yake wannan tunannikan baisan ya cinye na plate din da ya zubo ba saida yazo zai dauka yaga babu wara idanu yayi tare da lumshe ido palour ya dawo ya zauna Tab'e baki Zarah tayi a ranta ta ce "sai kace y'ar aikinshi Ko sannu" bata gama tunanin wannan ba ta tsinkayi muryarshi da cewa "Thnks" Bata mayar masa ba sai sauke ajiyar zuciya da tayi a ranta ta ce "Kamar yasan tunanin da nake " Ganin yamma nayi gashi baida niyar mayar da ita ga Asmy dake kiranta akan meyasa bazata taho ba tana son tamashi magana amma kuma ta rasa sunan da zata kirashi dashi Dan ita ko sunan shi bata sani ba tayi minti biyar tana sak'e sake kafin tayi k'arfin halin cewa "kar dare yayi Bankoma school ba gashi ka rufe kofar" Banza yayi mata kamar badashi take ba "Kamar bazata k'ara magana ba Dan Haushi turo baki tayi gaba ta ce " da kaifa nake Ka budemun Na tafi "Nanma banza yayi mata Zarah Haushi kamar ya kashe ta Ta ce " Magana fa nake maka kuma nasan kana jina "Tsaki yaja a ranshi ya. Ce matsala kafin ya Kalleta ya ce " Wai Dan Allah ke burinki kawai kiga kin sanyamun ciwon kai kin isheni da magana bakisan suna na bane "Haushi kamar ya kashe zarah Amma kuma dole ta kwantas tunda so take ya bud'e mata ta ce " To ai bansan sunan ka ba "Okay to ki kirani da Kaii!?Turo baki tayi ta ce " Ai Ni bazan iya kiran mutum da haka ba ko na girmeshi bare Wanda ya girmeni"Murmushin da baizo fuska ba yayi Dan daman son gwadata yake ya ce "Ashe Kina da hankali suna na Mustapha zaki iya kirana da haka" kasa tayi da kanta ta ce "Bazan iya kiran sunan Babba da sunanshi kai tsaye ba " da mamaki yake kallonta kafin ya ce "To dame zaki kirani " shiru tayi saikuma ta d'ago ta ce "Saidai na kiraka da ya Musty" Wow ya fad'a a cikin ranshi Dan yanda ta fad'a sunan sosai yaji sunan ya burgeshi kamar a bakinta aka rada ya Musty "lumshe ido yayi kafin ya bud'e ya sakar mata murmushin da bai San yayi ba ya ce " Nice name"Mamaki ne ya cika Zarah a ranta ta ce "Daman yana murmushi kenan " Dan bata tab'a ganin murmushinshi irin haka ba Sosai taga yayi kyau da murmushi dukda ba Kallon fina_finan India take ba Saidai wani time d'in idan taje gidan su Asmy tana kallo Itama tadan Kalla Kad'an saitaga ya koma mata kamar y'an Fina finan India Dan zata iya ranstewa a cikin India wan ma shi star ne tab'e baki tayi a ranta ta ce "Kyau ba hali me kyau Anyi ba ayi ba kenan" duk yanda Zarah taso MD ya barta ta tafi school banza yayi mata Sai hakura tayi da dare ko harta kwanta dayan d'akin ta zata a dayan zai kwana cikin bacci taji yanayi mata abubuwan da ya saba yi tayi kamar bacci take dukda tana jinshi Daren ranar bata bashi hadin kai ko Kad'an ba.....da misalin Goma na safe tana waya da Hafiz ya shigo d'akin kallo d'aya yayi mata ya kauda kai tare da Aje ledar hannunshi ya fice da Kallo ta bisa Cikin wayar ta ce "Ina zuwa ya Hafiz " Bayan ta katse daga Ledar tayi taga kayan sawa ne kala kusan goma Rik'e hab'a tayi ta ce "Wai me mutumin nan yake nufi da ni ne " Wanka tayi ta dauki d'aya daga cikin rigunan tasa a palour ta samesa yana kallo kamar zatayi kuka ta ce "Wai me kake nufi dani ne Kwana na biyu a gidan nan kak'i barina na tafi makaranta lectures sai wuceni take Bayan next week zamu Fara Exams" kin dawo gidan ne da zama shiyasa bazaki cigaba da zaman hostel ba ?da mamaki ta kalleshi ta ce"kamar ya"Kamar yanda kikaji na fada "Kame k'ugu tayi ta ce " wlh bazata sabu ba me kake nufi Ai a yarjejeniyar da kukayi babu haka"Okay basu fad'a maki haka ba kenan to ni a yarjejeniya ta akwai haka "Aurenki nayi na Wata Tara Dan haka a gidan nan zaki zauna Har wata taran ya cika ke zaki dinga mun girki gyaran gida da sauransu idan lokacin ya cika sai kowa ya kama gabanshi daga lokacin idan kika hadu dani ma a hanya karki nuna kin taba Sani na amma yanzu a k'ark'ashin iko na kike"tunda ya fara maganar Zarah take kallonsa mamaki ya gama cikata Kamar zata fashe da kuka ta ce " Wlh baka isa ba ni ba ayi haka dani ba sannan ba wani girki da zandinga maka tunda ba y'ar aiki bace ni ka bud'emun na fita Allah kona Tara maka mutane"tsaki yaja Dan ta fara isarsa shi wani lokacin har mamaki yake yanda har yake Dan biye yarinyar a yanda baisan magana jin ta fara ihu ne ya daka mata Tsawa yace "meye haka baki da hankali" Cikin kuka ta ce "kome zakace Saidai kace wlh ka budemun kona Tara maka mutane " Ganin zata sanya mashi ciwon Kaine ya sanyashi saurin fardota ta fad'o cikinshi duk sanda taso kwatar kanta kasawa tayi Dan baiyi mata ruk'on wasa ba hade bakinsu yayi waje D'aya Ya dau Minti Talatin yana yanda yaso da ita a palourn tuni bakin mutuniyar ya mutu batasan lokacin da ta fara mayar masa da martani ba saida ya bari ta Nutsa sosai kafin yayi saurin tashi akanta tare da tureta ya ce " daman shine kike so " Numfashi ta mayar jin Abunda yace ya sanyata turo baki ta ce "Ai bance maka ina so ba kainema za a ace kana so kuma idan ba haka ba karka k'ara tabani mana ni daman ba so nake ba" tsaki yaja tare da hade fuska tamau Dan karma yarinya karama ta kawo masa raini bai karabin ta kanta ba ya bar gidan tsaki taja tashi tayi ta sha tea da bread din da ta gani a kan dining tana sha tana Jan tsaki Bayan ta gama kwance tayi a palourn tana maida numfashi wani irin feeling takeji yana taso mata ba k'aramar kasala ya tada mata ya tafi ya Barta ba ta jima tana rurrumtse ido da matse cinyoyi kafin bacci ya d'auketa a wajen around 2 ya shigo gidan ganin tana bacci baibi ta kanta ba ya wuce ciki wayarsa ce tayi ringing sosai yayi mamakin ganin Abban Amera ne ke kiran d'auka yayi ciki_ciki ya gaisheshi ya amsa cikin gadara ya ce "me ya hadaka da Amera ta kirani tana kuka wai ka tafi ka barta tsawon kwanaki baka kiranta baka kulata a Gaskiya banji dadi ba Dan Duk duniya bani da wacce tafi Amera Dan da a bata mata rai gwara ran dubunnai mutane su b'aci akanme za a dorawa yarinyata karama tension duk hakurin da take ta zauna dakai tsawon shekaru baka haihuwa amma ka rasa dame zaka saka mata saida musgunawa to bazan lamunci haka ba idan gajiya kayi da ita ka mayarmun da ita ni bangaji da ita ba " ya k'arasa fad'a yana huci sosai ran MD ya b'aci Dan daman yasan Mutumin ba dattako ta isheshi ba Shima cikin gadara ya ce "Abunda ya kamata a matsayin ka na babba ka tambayi abunda ya had'a bawai fad'a da kumfan baki ba akan Abunda baka da masaniya sannan duk hukunci da ka yanke yayi ina jira" Cikin masifa Abban Amera ya ce "Marar mutunci ni zakayiwa Rashin kunya to zaka gani hukuncin da zan yanke din ka saurareni" tsaki MD yaja tare da katse kiran ranshi Idan yayi dubu ya b'aci koda ya fito lokacin Zarah harta tashi tana ciki tana salla koda ta fito kallo d'aya tayi mashi ta kauda kai ganin irin yanda ya murtuke kamar bazaitayi magana ba saikuma ta ce"D'an Allah ka budemun Na tafi"Tsawar da ya daka mata ce ta sanyata saurin zabura cike da masifa ya ce "da Allah yimun shiru karki k'aramun Damuwa Stupid kawai " Sosai Zarah ta zabura Kuka ta fashe dashi tare da Durk'ushewa a wajen Sosai kukan nata ya dameshi Dan a Rayuwarshi baya son sauraran kuka A ranshi ya ce "Sudai mata matsala ce Ina Waccen matsalar na k'ara jajib'o wata matsalar mtwssss " jin kukan nata yayi yawa ya sanyashi Jan tsaki tare da cewa "Jeki shirya kizo ki tafi stupid kawai karki samun ciwon kai" Cikin Sauri ta mik'e dukda taji haushin zagin da yayi mata amma ai fita take son tayi Jakarta da waya kawai ta d'auko daman hijab d'inta a jikinta ta fito kallo d'aya yayi mata ya tilla mata key din d'akin hada tuntube tayi Sauri ta d'auka tare da saurin bud'ewa Ajiyar zuciya Ta sauke Bayan Fitowarta bata waiwayi ko gidan ba cikin Sauri ta fita Takoyi sa a tayi saurin samun abun hawa shiko MD Bayan fitarta ko minti biyar ba ayi ba ya Mike yayiwa driver dinsa waya yana zuwa ya daukesa suka kama hanyar kd a hanya Amera ta kirasa kamar bazai daga ba saikuma yadaga daga cikin wayar ya tsinkayi muryarta cikin kuka take maganar "Honey Dan Allah kayi hakuri ka yafemun wlh bazan iya jurar fushin ka ba please" tsaki yaja kamar bazai tanka mata ba ya ce "shi Baban naki da kika kira kika had'ani dashi a tunaninki.Duka na zaiyi kome"" Tana kuka ta ce "Kayi hakuri wlh banzata zaidau abun da zafi ba shiyasa na zata zai baka hakuri ne sai naga ya kira ni wai nataho gida kayi hakuri please mijina ka yafe mun" okay tunda ya ce Ki tafi gidan saikibi umarninshi ai "yana gama fad'ar haka ya kashe wayar Yana Jan tsaki....sati na zagayowa su zarah suka fama Exams d'insu ta second semester Wanda Dasun dawo level 4 zasu shiga sosai suka mayar da hankalinsa ga karatunsu dukda a sanyaye take Dan kullum da feeling take kwana take tashi sosai take buk'atar irin Abunda ya Musty yake mata dukda zaman da sukayi da wani jituwa suke ba harsuka gama Exams bata Kara ganinshi ba Daman ba numberta gareshi ba Koda suka koma gida Abu saiya Kara gaba sosai feeling d'inta ke karuwa ita kanta har mamaki take a haka dai a daddafe har hutunsu ya k'are suka Goma school Inda suka d'ora karatunsu daga Inda suka tsaya ganin har sati guda da dawowa Chuchu bata dawo ba ga sunyi kiran layin ta ba network yaudai sunyi sa a Asmy na kira ta d'auka Bayan sun gaisa Asmy ta ce " Lafiya baki dawo ba Bayan lectures harta kankama "a sanyaye taji muryar Chuchu ta ce " wlh sis Ammy ce batajin dadi two days shiyasa bazan iya dawowaba saitaji sauki"cike da damuwa Asmy ta ce "Subhanallahi Ai bamu sani ba Da munzo Allah ya bata lafiya insha Allah gobe zaki ganmu ga Zarah" Bayan Zarah ta amsa itama cike da damuwa ta ce "Allah ya bata lafiya gobe gamunan insha Allah" washegari Around 12pm suka Isa Kaduna Bayan sun kirata suka fad'a mata Inda suke Driver ta turo ya d'aukesu Har gidansu koda suka sosai sukayi mamakin girma da Kyau da fad'i irin na gidan su Chuchu mamaki duk ya gama cika su daman Chuchu cikin wannan daular take amma baka tab'a cewa Suna da kudi yanda bata da girman kai da isa da nuna ita ko wacece "(nikam nace Zarah Ai daman isa ta Wanda bai isa bace Wanda ya isa bayayi)Bayan fitowarsu daga motar Suka ga Fitowar Chuchu da gudu ta rugo tare da hug d'insu d'aya Bayan daya ta ce " ashe da Gaske zakuzo kai amma nayi farincikin zuwanku wlh sannunku da zuwa yau dai