Showing 39001 words to 42000 words out of 153980 words
Asmy baitab'a tunanin MD zaiyi wannan Rashin imaninba Cikin damuwa ya juya tare da Danna masa kira ringing biyu ya dauka.
Cikin b'acin rai jaber ya ce " yanzu MD abunda kayiwa yarinyar Nan ka kyauta harta kai ga ka kwantar da ita gadon asibiti wannan wani irin Rashin imani ne"tsaki MD ya ja tare da katse kiran ya wullar da wayar Kujerar mai zaman banza D'ora kanshi yayi ga sitiyarin mota kwata kwata ya kasa samun nutsuwa tunda abunnan ya faru Haushin kanshi kawai yakeji da ya afkawa yarinya k'arama Why na aikata wannan me ya kaini " kwata kwata ji yayi kasarma ta fice masa a rai a take a lokacin ba tare da ya waiwayi gidanshi na Zaria ba ya wuce Kaduna password d'inshi kawai ya d'auka ya wuce Airport ba tare da bata lokaci ba jirginsu ya d'aga America.
*******
Asmy banda kuka ba abunda ta ke jaber yayi Lallashin Amma a banza wajen k'arfe Ukku Da Rabi taga zarah ta fara motsi cikin Sauri Asmy ta mik'e tare da isa Inda take ta ce "Sis ki tashi Dan Allah"
A hankali Zarah ta fara bud'e idanuwanta da sukayi mata mugun nauyi Harta k'arasa budesu karewa dakin kallo tayi ta tabbatar da gadon asibiti ne take kai rumtse idonta tayi abubuwan da suka faru ne suka dinga dawo mata "innalillahi wa inna ilaihiraji'un" ta shiga nanatawa "Tunaninta abunda ya faru duk mafarki ne Dan bata tab'a tunanin ko a mafarki ba Asmy zatayi mata haka Da kallo tabi Asmy dake tsaye a kanta tana kuka ta ma kasa magana " a fili ta ce "Kardai kice mun Gaskiya ne Asmy ba mafarki bane nake ,Aminiyata Dana d'auketa y'ar uwa tamkar wacce muka fito ciki d'aya za a had'a baki da ita aci Amanata a rabani da budurci na " girgiza mata kai Asmy ta fara cikin hawaye ta ce "Ki tsaya ki saurareni Zarah banyi hakan....tsawar da Zarah ta daka mata ce ta sanyata Had'iye maganar da tayi shirin fitowa daga bakinta cikin tsananin b'acin rai Zarah ta ce " Get out Ki fita bana son ganinki bana k'aunar ganinki Asmy kin cuceni kinci Amanata Allah ya isa tsakani na daku Ki fita kafin nayi maki abunda baki tunani bana k'aunar ganinki a kusa dani "ta k'arasa fad'a ta na Fashewa da kuka mai cin rai"Sosai hankalin Asmy ya tashi ta na kuka ita ma ta ce " Dan Allah ki saurareni Zarah kece shaida bazan tab'a chutar dake ba na aikata hakan ne a saboda ceton rayuwarki da kuma soyayyar da nake maki ki saurareni Dan girman Allah Zarah"wata tsawar Zarah ta kuma mata wacce ya sanya Asmy saurin barin dakin ta na kuka kai tsaye office d'in dr ta nufa ta na kuka ta ce "Ya zanyi dr Duka munyi hakan ne saboda ceton rayuwarta da kuma tsaron lafiyarta me yasa bazata fahimceni nayi mata bayani ba Dr y'ar uwata a halin yanzu babu wacce ta tsana sama dani ta ce Na tafi bata son gani na" ta k'arasa fad'a ta na durkushewa tare dayin kuka mai cin rai"Cikin lallashi dr Aliyu ya ce "Karki damu Zata huce a halin yanzu ta na cikin fushi ne kuma dole tayi fushi dake Asma'u bai kamata Kuyi mata haka ba Da kunbi ta shawara ta da zamu samu mu.lallab'ata ne har ta amince kafin komai ya wakana" ta na kuka ta ce "Dr kaifa kace one months yayi akwai matsala gudun wannan ne yasa Muka aikata hakan ya zanyi da rayuwata ne waini Zarah takeyiwa Allah ya isa" Lallashinta jaber yayi tare da cewa "tashi muje Na maidake school insha Allah za a kula da ita a halin yanzu ta na fushi dake ne Idan ta huce saiki dawo" girgiza masa kai Asmy tayi ta ce "ba Inda zanje nabar Zarah cikin halin nan jaber " Lallashinta yayi ya ce "Akwai nurse din da zasu kula da ita ganin naki ne zai k'ara fama mata ciwon rad'ad'in da take ji tunda nace maki ki taho muje karkimun musu ko so kike mutanen asibitin nan su fahimci halin da ake ciki irin kukan nan da kike" Ba dan Asmy ta so ba tabi jaber ya maida ita hostel tunda taje take kuka Chuchu duk ta damu ta isheta da tambayar ina Zarah Hakan ya sanyata yi mata karya ta ce "Tun jiya ta tafi funtua Matar babanta ce ba lfy ita kuma kukan da take batajin dadine"...
Bayan fitar Asmy d'akin wani irin kuka Zarah take Tanaji daman mutuwa tayi ta huta budurcinta da take ta tsarewa tsawon shekaru take tsananin alfahari dashi tayiwa mijinta na Aure na sunna tanadi shine a halin yanzu ta rasa shi a banza wani wanda baisan darajar d'an adam ba ya amsheshi kuma Had'in kai da Aminiyarta da ta yi matuk'ar yarda da ita " A haka nurse guda biyu da Dr Aliyu ya turo suka shigo Dak'yal suka samu suka lallasheta tabar kukan Dr Sakina ta ce "sister d'an mike muga kin iya tashi?Yunkurawa Zarah tayi zata Mike Azabar zafin da taji daga k'asar ta ne ya sanyata saurin rumtse ido tare da saurin komawa ta na hawaye ta ce " bazan iya ba Dr"Girgiza kai Dr Halima dake gefe tayi ta ce "Wlh mijin yarinyar nan bashi da imani Karkiga yanda aka kawota Na zaci ma sai anyi mata dinki Allah ya taimaka Bata k'aru ba" Dr Sakina ta girgiza kai ta ce "Ai mazan ne na yanzu jira suke Allah dai ya kyauta " Zarah ta na jinsu suna hirarsu ita dae batace uffan ba a ranta ta ce "Ai da mijin nau ne ma yayimun haka da da sauki amma wani Chan katon banza tsinanne a ranta ta ce " Allah ya isa tsakanina da kai mugu azzalumi macuci Fuskarsa da a halin yanzu babu mutumin da tafi tsana sama dashi ta shiga dawo mata Drip aka k'ara sanya mata kafin Su bata magunguna ta sha bayan sun taimaka mata sun mikar da ita dukda tana rurrumtse ido toilet suka shiga saida suka kara gasata cikin ruwan dumi da dettol da gishiri sosai dukda ta na ta musu raki bayan sun gama gasata ta danji dadi kadan wanda yanzu idan ta dafa bango ta na iya tafiya da kanta ta koma kan gadon Kazar da fruits din da Jaber ya kawo a bata Dr Halima ta shiga bata da kanta Wanda dak'yal da lallashi ta samu ta d'anci .
Dr Halima ce da murmushi a fuskarta ta ce"sorry ko amarya ki saki ran mana tunda da sauki Ki daure kici kazar Zata taimaka maki"cikin sanyi murya ta ce "Aunty na k'oshi Inajin kamar zazzabi zai rufeni" Tab'a jikinta Dr tayi ta ce "Subhanallahi Ga zafi nan jikinki Bari na hada allura nayi miki zata taimaka maki nan Dr ta had'a tayiwa Zarah allura dukda ta na matsar k'walla akayi allurar yunkurawa tayi zata Mike Dr Halima ta ce " ina kuma zaki Keda baki lafiya"hawaye na bin k'umcinta ta ce"alwala zanyi na rama sallolin da banyiba"Okay Kibi a hankali kinji kanwata "Gyada mata kai Zarah tayi Dan ta lura Matar Nada sakin fuska kuma ga Alamun babbace Dan daga ganinta kasan bazata rasa yara ba Saida Zarah ta rama sallolin ta gabak'i d'aya a zaune kafin ta mik'e ta koma kan gadon blanket Ta rufa mata tare da cewa" ki kwanta yanzu bari zanje na duba patient kinji"Bayan fitar Dr Halima Zarah banda hawaye ba abunda take ta na jin shigowar Jaber tayi saurin maida idanuwanta ta rufe kamar mai bacci nanko ba bacci take ba banda tafarfasa zuciyarta ba abunda take Jaber ganin ta samu bacci Ajiyar zuciya ya sauke tare da Aje ledar kayan sawa da ya sayo mata da su brush da Maclean.
Kwanan Zarah ukku a asibiti wanda Dr Halima ta dinga kula da ita tamkar k'anwarta cikin kwanakin nan harsun saba da Zarah Dan ta lura Matar na da kirki Kullum sai Asmy tazo amma Zarah bata bata ma kofar da zatayi mata magana tsananin fushi take da ita marar musaltuwa yanzu taji sauk'i harma ta fara takawa zazzabin ma yanzu yayi sauki Saidai damuwa da tayi mata yawa Dan duk ta rame Yau ma da Yamma suna zaune Dr Halima na bare mata ayaba Asmy ta shigo A sanyaye Zarah ta na Dagowa ta ganta lokaci guda ta b'ata rai tare da cewa "Ficemun da gani Asmy bana k'aunar ganinki kafin nayi maki abunda baki tunani" Asmy na hawaye ta ce "Ni kike kora Zarah me yasa bazaki tsaya ki fahimceni ba," bazan fahimcekiba bazan tab'a fahimtarki ba har a bada ki Ficemun da gani tunda burinki ya cika ai shikenan ki rabu da ni karki Kara takurawa rayuwata kuma ya isa haka"ta k'arasa fad'a ta na fashewa da kuka Itama Asmy tana kuka ta ce "zan tafi Zarah bazan k'ara takurawa rayuwarki ba kamar yanda kika fada " ta fad'a ta na kuka tare da Juyawa cikin Sauri tabar asibitin "Bayan fitar asmy Dr Ta kalli Zarah dake Kuka ta ce" na tambayeki mana kanwata"Goge hawayenta Zarah tayi Dan yanzu kuma ta rage kukan Saidai na zuci ta ce "Ina ji Aunty" Me ya sanya duk sanda Yarinyar nan tazo kike korarta ta damu dake sosai matuka sannan me yasa tsawon kwanakinki Ukku Asibiti banga mijinki ko wani nashi ba ko wani naki yazo duba ki in banda saurayin nan dake hidima dake kuma na tambayeki kince ba mijinki bane please karkice na yi maki shishigi abun ne ya bani mamaki"
Kuka ne ya kubcewa Zarah Dan bata da Amsar tambayar da dr Halima ke mata saida ta tsagaita kukan Kamo hannunta Dr Halima tayi ta ce "Ki daukeni tamkar yaya ko uwa Zarah Bazan tab'a yada sirrinki ba ina son taimakonkine dukda bansan ko kina da buk'atar hakan ba Amma please ina son ki fad'amun Gaskiya akan Lamarin nan ko fyad'e akayi maki??Nanma shiru Zarah bata bata amsa ba jin bazata bata amsa ba ya sanya Dr Halima rabuwa da ita.
Washegari dr ya shigo Tare da Jaber a bayanshi Zarah na ganin jaber ta kauda kai Dan Shima ji take ta tsaneshi saboda ta ganeshi sarai shine Wanda ya fito daga d'akin da Asmy ta wullata Yana murmushi ya ce " Sannu ko Zarah ya k'arfin jikin"wani banzan Kallo ta watsa masa tare da kauda kai tana Jan tsaki"Murmushi sukayi shida Dr ganin yanda ta masa dr Ne ya ce "ya jikin Zarah yanzu bakyajin komai ko" Gyada mishi kai tayi ta ce "Eh Dr inason komawa gida Dan Allah ka sallameni" Zaunawa kan chairs din dake d'akin sukayi tare da fuskartarta ya ce "Yau za'a sallameki Zarah amma kafin nan Dan Allah ina son ki nutsu zamuyi magana " Kamar bazata Yi magana ba sai kuma ta ce "inajinka.....
Zaune yayi a makeken Palourn shi bayan saukarsa k'asar ko hutawa baiyi ba Yayi awa guda amma baiji d'uriyar Amera ba hakan bai damesaba ba hayewa yayi stairs Bayan yayi wanka Kwance Yayi kan makeken gadonshi tare da lumshe ido Darensu na jiya ne shida Zarah ya shiga dawo mashi a kwalwa shekara Tara ya na mu'amula da Amera Amma baitab'ajin gamsuwa da ni'ima irin Ta wannan yarinyar ba mirginawa yayi yana tuno irin Zumarta da ya lasa jiya tunowa yayi da tsayayyun breast d'inta manya wanda suka fara firgitasa shi daman mutum ne mai tsananin son breast rumtse idonsa yayi ganin lokaci guda zai rikitama kansa. Lissafi tunani ya kumayi yanzu ko ta na wani hali Lokaci guda mood dinsa ya sauya Saikuma ya ce " Ai ba laifi na bane ita ta kawo kanta"ya fad'a ya na dage kafad'a ya k'ulla wannan ya since wancen a haka har wani bacci mai dad'i yayi awon gaba dashi cike da gajiya.....
D'ago da rinannun idanunta tayi da suka sauya kala tsabar bacin rai tayi Bayan ta gama sauraron bayanin da Dr yayi mata Wanda takejin maganganun tamkar almara cikin tsananin b'acin rai Ta ce.........✍🏿
*07026166536 domin magana da marubuciyar*
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯♀️👎👇👇*
1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨
*_Miss Hajo ce_*🤙🏿
[10/3, 7:17 PM] Mother Mamy: 🅿️.............*39 & 40*
"Ina kika shiga tun jiya hankalinmu tashe munyi ta kira bakya d'auka kuma yanzu motar waye naga ya saukeki momcy hada sauya kaya" Banda fad'uwa babu abunda gaban Zarah yake wannan tirkiya da Chuchu ke shirinyi mata Asmy ce tayi charab ta ce "Ohh wai ko uncle Abba ne yazo Naga motarsa ce" Cikin Sauri Zarah ta ce "Eh eh shine yazo jiya nafita ya kirani ya ce yazo garin shine ya tafi dani Funtua muka gaisa dasu Aunty Yau ya maidoni saboda lecture" Ajiyar zuciyar Asmy ta sauke ta kalli Chuchu ta ce "k,'anin mahaifinta ne" Ajiyar zuciya Chuchu ta sauke ta ce "Ayya Allahsrk ai da kinkiramu momcy karkiga yanda na damu"Zarah ta ce " wayarce A silent kuma ina zuwa ban waiwayeta ba shiyasa "Chuchu tace " Allah sarki "wayarta ce tayi ringing dubawa tayi ta ga Yayanta cikin Sauri ta d'auka "basuji me akace mata daga dayan bangarennasa sai tsalle suka ji ta daka tare da Cewa " Da gaske Yaya na gani nan yanxu yanzunnan Dan Allah karka tafi"yana katse wayar ta kallesu cikin d'oki ta ce "yayana ne ya shigo garin yace bazai Iso ba nan na samesa a Hanya bari nayi Sauri karya wuce ta fad'a tana barin Wajen batare da ta jirayi amsarsu ba " tana tafiya a tare suka sauke ajiyar zuciya Asmy taja hannun Zarah suka wuce hostel ko zama basuyi ba Asmy ta ce "Ina kika kwana Zarah"... Nan Zarah ta fad'a mata abunda ya faru " Ajiyar zuciya ta sauke ta ce "Wlh hankalina duk bai kwanta ba sai yanzu " Allah ya sanyama nayiwa Chuchu dabara Dan kartayi miki wata fassarar ta daban "Uhm kawai Zarah ta ce tare da kwanciya ta lumshe ido " Da damuwa Asmy ta kama hannunta ta ce "Are you okay Dia Bakyajin komai " Gyada mata kai Zarah tayi ta ce "Am okay" Asmy ce ta ce "Amma dai kinyi Amfani da maganin hana d'aukar ciki ko?cikin Sauri Zarah ta mik'e gabantane ya bada daram ta dafe daidai saitin zuciyarta ta ce " Na shiganga bansha ba wlh kina ganin sau dayan nan saina iya d'aukar ciki"Asmy ta ce "Chab Aiko wlh mu nemo ki dinga sha Dan Wlh Ana iya d'aukar ciki indai muna San asirinmu ya rufu tunda dai sun dage sai wata taran ya cika yanzu yaza ayi?Zarah ta ce " ke zaki fad'a"Asmy ta ce "idan mukaje chemist ko asibiti da niyyar saya za a iya mana mummunar fahimta sannan Kinga ba sanin Wanda baida illa mukayiba bare mu kasada mu saya kai tsaye karkije kisha abunda zaiyi miki illa shawara mafi sauki ita ce Ina wannan Dr Halima da jiya kikacemun gidanta kikaje me zai hana ki mata magana ta rubuta miki Tunda Dr ce kuma Kinga D'aukar Matar Aure take maki(Nikam Hajjo nace da Ba ta Auren bace) kamar yanda kika ban labari yanzu" Ajiyar zuciya Zarah ta sauke ta ce "Kuma hakane bari na jaraba " .........cikin shagwaba ta ce "I really miss you yaya na na fa d'auka zolayata kake nayi mamakin jin wai kazo Zaria gashi naga ko security baka taho dasu ba baka tsoron Mugaye kake yawo ba Escord please nidai ka daina yawo haka kaikadai" Kallon ta yayi Ya ce "To aku sarkin surutu kingama " Dariya tayi ta ce "Gaskiya ce Yaya kadaina yawo kai d'aya "lakutar kumatunta yayi ya ce " To Autar mu ya school din "Alhmdllh yaya lecture ta dau zafi Next week zamu fara exams hutun 2weeks zamuyi mu dawo mu shiga level 4" wow Karatunki yana Sauri Auta ki dage sosai zanyi miki special gift insha Allahu idan kika gama "Ihu ta buga tare da cewa " yeyeyeye my yaya Shiyasa nake sonka wlh insha Allah zan dage ai bantaba samun c o ko d'aya ba yaya Ina maida hankali kuma momcy ta na taimakamun sosai Dan duk abunda ban ganeba ita ke koyamun kuma na gane Ai yaya Kai kanka sai kayi mamakin baiwar kokari irin na Momcy Wlh idan tana bayani saika d'auka wata professor ce ga Ilimin addini idan tana rera karatu saika d'auka a madina take tsabar iya qiri'a nima fa ita keyi mun karin karatu yanzu haka natafi hizif hamsin yaya gashi ta had'u Tana kyau sosa....is okay uwar zuba zaiiizaiii ba full stop ina rabaki da shegen surutun nan fa ya fad'a ya na Jan kunnanta "Aucchhh yaya da zafi ta fad'a Sosai suka sha Hira da kanwartasa dukda ba Sosai yake biyewa surutuntaba dukda a mota ne sunjima kafin Suyi bankwana Bayan yayi mata transfer 200k har bakin get d'in makaranta ya ajeta kafin ya juya daman saida yaje gida ya sauya mota tukwana Suka hadu Dan karma ta gane motarsa ce Dan waccen ba kowa ya sansa da ita ba Ita Chuchu bama tasan gidanshi na Zaria ba Dan garuruwan da yake da gidaje Allah yayi yawa dasu Kai tsaye Kaduna ya nufa Dan ya k'agara yaga Ammynsa saboda lokacin da ya dawo daga America Kano ya sauka ya d'auko hanya ne ta kawosa Zaria har ya had'u da Zarah dukda da farko ba ganeta yayi sosai ba dalilin ma daya kawoshi zaria....." Haba Zarah me ya kaiki ga planning yarinyarki karama Auren farko ko haihuwa bakiyi ba Kice wai kina son kiyi planning Gaskiya ina baki shawarar ki bari saikin haihu tukwana"Dr Halima