Showing 108001 words to 111000 words out of 136570 words
ki murabu lfy kinjini ko kai tadaga masa sannan yaci gaba dacewa inaso kigayamin abun da yasakaki cikin damuwa har da kuka da kuma abun da yake sakaki yanzu ba kyazaman falo kullum kina daki harda kullewa wataran inason sanin meke faruwa gabanta ne yafadi jin duk wadanan tambayoyin da yake jiro mata kuma wayace masa tana kulle kanta adaki to kode mama ce tace kai a'a nasan da itace da tuni tayi min magana bakiji me nace bane yakatse mata tunanin ta,
lokaci daya wata dabara tafado mata sunkuyar da kanta tayi tana dan wasa da yatsunta irinde na marassa gaskiya saidaga bisani kuma tace yaya dan Allah kayi hakuri karka gayawa mama wlh ta taba hananin tun sheakarun baya danake daukar wayarta inayi ta kamani tace koda wasa kar nasake taqara ganina inayi inma zanyi inbari sai nagama makaranta amma indenayi tunda ni yarinyace sai kuma tayi shiru yadan daga murya tare da dan daka mata tsawa yace ni bawannan na tambayeki ba kifadan abun da na tambayeki amma kintsaya kina min wasu surutai da bansan inda kika dosaba yawu ta hadiye dan ta tsorata da yanayin shi ahankali tace bafa wani abu bane daman karatun novel nake shiyasa nake shigewa daki saboda kar mama ta kamani dazu kuma lokacin da kaga ina kuka junaid ne ya mutu tafada kamar zata qara yin wani kukan😂(only readers of abban sojoji can relate)
Wata uwar harara ya zabga mata tare da waro ido yace ke kina da hankali kuwa kode jinnu ne suka shafeki waye kuma junaid?
tace acikin littafin yake wlh duk nafi sonshi aciki amma saboda mugunta haroon ya bitakan shi da mota ko kai kaji abun wlh sai ka tausaya mishi kuma sai kayi kuka kaima,
Wani wawan tsaki yasaki yama kasa ce mata komai saboda takaicin da tabashi yatsansa yadaga ya nuna mata qofar fita yace fita daga dakin nan dan walhi zan iya makeki anan gurin kallon shi tayi tace Allah yaya da gaske nake ko in tura maka ka karanta kaji idan qarya nake miqewa yayi ze kai mata bugu tayi saurin diban 'yan matan qafafun ta ta kwasa aguje bata tsaya ko inaba saida taje dakinta ta fada saman bed dinta tare da kwashewa da dariya dariya take ta tiqa harda riqe ciki sai tayi shiru ta dan tsagaita sai kuma abun yaqara fado mata sai kwa taqara kwashewa da wata dariya haka ta ringayi kamar sabuwar kamu saida tayi me isarta harda hawaye sannan ta tsagaita tare da cewa tab Allah yataimake ni danaci ubana dan yanda naga yaya yana ta yimun muzurai yau dinan da yagane gaskiya da nagayawa aya zaqinta, gwara da na fake da littafinan wallahi yau littafinan da zahra'u take bamu labari yayi min rana aikwa gobe da wuri zan tafi makaranta inqarasa jin labarin nan Allah yasade be mutuba ita kadai sai faman zuba take tana tuna lokacin da zahra'u take basu labarin littafin tunkan suyi hutun makaran ta yanzu kuma tunda suka koma bata qara basu labarin ba
a fili tace woni azeema na kware aidaman a kwai qarayar da ta halatta ko to wannan ta halatta nazura yaya a kwalba na rufe ruff kuma ya rufu woni woni woni ta tashi tsaye harda rawa tana daga hannu sama tana tsalle akan gadon,
jitayi ance to asirinki ya tonu naji duk abun da kika fada, ahaukace ta juyo hartana fadowa daga kan gadon jikake timmmm tafado qasa........😂
( to murna sai ta koma ciki ko takwara sarkin 'yan qarya nide ba halina bane anya ma kuwa sunanki ne wannan ba arowa kikayi ba dan masu sunan basa qarya saide sufadi ba daidai ba😜 saura wani yace bahaka bane😎)
[26/12, 3:06 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER....💅
By
Yaya Azeema
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
Bismillah.......
71&72
""""""""""""""""""""""""""""""""""
'Dasauri ta miqe tsaye amma tana juyawa sai taga ba kowa abakin qofar ashe kunnen ta ne yajiyo mata hakan amma ba kowa ajiyar zuciya ta sauke tare da komawa kan gadon sai kawai ta kwanta tana ta sake sake mutumin tane yafado nan take ta shiga tunanin sa sai taji gaba daya so take taga fuskar sagashi ba halin yin haka ahaka da tunanin sa bacci yazo yayi awangaba da ita ko hijab din bata cire ba,
Saleem ne yayi sallama dakin mama tana inda yabarta bata tashiba tanajiran tahi sallar isha'i shiga yaqarasa yi yasamu waje yazaun daga dan gefenta kallon shi tayi cike da qaguwar jin abun da zece mata tace me yafaru tagaya maka girgiza kai yayi kana yace mama ashe duk abun da muke tunani ba haka bane Allah sarki munshiga haqqinta muna zarginta akan abun da bashi bane mama tace bangane ba kana nufin kace ba abun da take shiryawa yace eh to da akwai amma ba wani abu bane tace meye to kana yace wai ashe karatun novel take shiyasa take shigewa daki saboda karkiganta kukan kuma datayi dazu wai wanine ya mutu a cikin littafin datake karantawa kinji sakarci da sha shsanci irin nata wai ka kamayiwa littafi kuka ni dan haushin ma da naji canai ta tashi taban guri dan bansan ma me zance mata ba ajiyar zaciya mama tasauke da har saida saleem yajiyo sannan tace Allah na gode maka da abun iya nan ya tsaya ashe duk tunanin da mukeyi ba hakabane amma naji dadi wlh duk da nahanata amma hakan be batamin raiba sosai amma duk da haka zan dan nuna mata bacin raina saboda ai nace kar tayi yanzu tabari sai tagama karatu amma taqi ji zatazo ta sameni yanzu ko ka gyara wayar kar kabata har saityi alkawarin bazata sakeba sannnan kabata yace to mama yauwa bangaya miki ba wayar ma dazu na gwada kunnata ta kawo ana dan ganin wani wajen kuma duk na binceke wayar banga kamai na alamar rashin gaskiya ba ba number kowa wanda bansani ba tace to ai shikenan Allah yaqara kiyaye gaba yace ameen daga nan kuma ya tashi dan wucewa masallaci saboda har ankira isha'i yana fita ita ta tashi dan gabatar da tata sallar,
bayan yadawo yabiya dakin Azeema yaga tana ta bacci abunta fita yayi tare da qara jamata dakin yana fitowa suka hadu da mama sai ta tambayeshi me takeyine aciki banga fitowar ta ba sai yace bacci takeyi tace da wuri kuma haka yace wlh amma watakil kodan tsayiwar da tayine dazu yasa ta gaji shiyasa ta kwanta da wuri tace eh hakanne ma daga nan suka koma falo mama tazobo masa abinci ita ma tazubo nata bayan sungama ci suka dan sake taba hira kafina faga bisani saleem yafara tashi dayiwa mama sallamar saida safe tace Allah yatashemu lafiya ta ya amsa da Ameen sannan yawuce dakinsa ita ma bata wani dade agunba ta tashi dakin Azeema tafara leqawa still de baccin take bata farka ba fita tayi ta nufi nata dakin dan ta kwanta.........,
**********************
Washe gari da wuri dr.shettima yatashi dan ya matsu yaje yaga yar babyn nan Ameesha kenan dan haka yasaka mata bayan yagama shirya tsaf ciki kana nun kaya da sukai matuqar amsar jikin shi yayi kyau sosai bayan yagama shiryawa yaje yasamu hajiyar sa adaki yagaida ita dagana kuma yace hajiya ni zan wuce gurin aiki tace bakaci komai ba zaka tafi yace eh wlh hajiya sauri nakeyi ne inada patient ne zanje naganta wannan dinan fa danagaya miki za ai mata aiki to sai jiya akayi mata kuma yau zata farka watakila ta farka tun cikin dare ma shiyasa nake sauri inje kar asamu matsala tace to shikenan Allah ya kiyaye hanya ita kuma Allah yaqara mata lafiya kace ina mata sannu inta farka yace to hajiya ai zanma kaiki kiganta idan tadawo daidai gobe ko jibi tace to Allah yakaimu da rai da lafiya sai muje din yace Ameen daga nan yayi mata sallama ya fita tabishi da addu'a,
yana fita ya fada motar shi tare da jan motar aguje tunkan ya qaraso gurin gate din yake ta fama bugawa me gate din horn sauri kuwa aka bude masa shikuma ya dannan hancin motar tare da ficewa daga cikin gidan aguje adan kankanin lokaci yaqaraso hospital din ko parking be gama daidai tawa ba kawai yafito daga cikin motar be tsaya daukar komai ba ya shige ciki direct dakin da take ya nufa yana shiga ya tarar da wata nurse tana dan duddubata tana gyara mata kwanciya saboda ita akabawa kula da ita adakin ma ta kwana,
jin shigowar mutum yasa nurse din dagowa dan ganin waye ganin shi yasata saurin cewa good morning sir saida yaqarasa shigowa sannan ya amsa da morning kana yadora dacewa yajikin nata tace da sauki yace har yanzu bata farka bane tace ta farka tunjiya da daddare amma daman dr. yace idan ta farka a qara yimata wata allurar dan ta qara samun isashshen bacci tunda ta koma kuma sai yanzu ta farka yanzu hakama idon ta biyu da azaune ma take sai yanzu na kwantar da ita cike da gamsuwa da bayanan ta yace yanzu kina nufin idon ta biyu tace eh kawaide ta rufe su amma ba bacci take ba matsawa tayi kusa fa ita tace beuty girl saboda bata san sunan taba kuma gata kyakkyawa shiyasa kawai take kiran ta da hakan,
Qara kiran ta tayi beuty kinajina kuwa ki bude idonki amma shiru bata amsa ba sai tajuyo tace sir watakil ta koma bacci fa, hannu yadaga mata sannaan yace ok zaki iya tafiya,
fita tayi kamar yanda ya umarceta din bayan fitarta yaqarasa kusa da ita gefen gadon yasamu yazauna tare da zuba mata idanu ahankali yadaga hannusa tare da dora shi akan goshin ta dan yanso yaji yanayin jikin nata,
duk abun da suke tana jin su tayi shiru ne kawai amma jin antabata yasata fara bude idon ta ahankali ta saukesu akansa shagala yayi da kallonta be dawo hayyacinsa ba saida ta qara rufe idon ta sannan yadawo hayyacinsa sunan ta yakira ahankali taqara bude idon nata saide yanzu bata kallesa ba sama take kallo yajikin naki yatambayeta bata bashi amsa ba sai de yanzu ta juyo tare da maida kallonta gareshi batare da tace mishi komai ba tambayarta yaqarayi inane yake miki ciwo yanzu, nan made shiru ba amsa, sai de kawai ido da takafe shi dashi kamar san gano wani abun duk yanda yaso yaga tayi magana taki kulashi hasalima daga qarshe mayar da idonta tayi ta rufe dayaga haka sai yadauki wayar sa yakira sam yana dagawa yace akwai matsala fa yarinyar nan bata magana kamar ma batajin maganar da akeyi alamun ta kurmance sai kazo ka qara dubata daga can bangaren sam kuwa cewa yayi zanshigo anjima yana kaiwa nan yakashe wayar,
sauke wayar yayi sai yaga tana kallon sa ashe tanaji yace ta kurum ce ta bude idon ta tana kallonsa hannu yadaga mata yace kinajin abun da nake cewa?
kawar da idonta tayi daga garesa duk wani abun na dabaru dazeyi mata saboda yaga tayi magana yayi mata amma bata kulashiba wayar sa yaqara daukowa yakira saleem yana dagawa yace kashigo ne yace masa eh sai yace kasameni a sp room yace ok gani nan yana kashewa ba jimawa saiga saleem ya shigo da sallama qarasowa yayi bakin gadon sannan yace sir har yanzu bata farka bane yace ta farka mana saide taqi magana shiyasa nakiraka ko zatayi maka tunda ta sanka dan murmushi yayi sannan yace Ameesha juyowa tayi ta kallesa amma batayi magana ba kuma bata nuna alamar ta sansa ba shima de duk abunsa bata kula saba saleem yacewa shettima sir 'yan uwanta sun sani kuwa naga ba wanda yazo shettima yace masa a'a wlh inaso inyi musu surprise ne sonake sai tadawo nml tana magana tana tafiya tukunna ince suzo insuka zo sai suganta kawai to amma kuma kaga har yanzu shiru yanzu zuwan sam kawai nake jira yaqaraso sai yaqara dubata muji a inda matsalar take..
jinjina kai saleem yayi sannan yace hakan ma yayi zasuji dadi idan sukazo suka ganta lafiya lau hakan sai yafimusu akan suzo suganta a wannan halin gwara abari din tasamu lafiya sosai duk da nagama alamar kamar ba wani abu da yake damunta kawaide rashin maganar ne haka suka cigaba da tattaunawa acikin dakin kuma duk tana jinsu kuma tanaso tayi maganar amma sai ta daga bakin ta da niyar yin magana sai taji yayi mata nauyi,
sunkai wajen minti arba'in agurin kafin Sam yaqaraso asibitin yana shigowa be fito daga motar ba yakira shettima yace masa ya iso gashinan shigowa suna wane room shettima mane yace masa bari yazo ya shigar dashi daga nan suka katse wayar yana katse wayar yafito daga dakin yazo yasameshi a parking space tare suka jera gwanin birgewa suka shiga ciki dakin suka qarasa tare da sa kai suka shiga cikin dakin suna shiga saleem yashiga gaida sam hannu kawai yadaga masa tare da matsawa kusa da ita,
Ɗan tattabata yayi kafin yace ke tashi bude idonta tayi aikwa sai tayi saurin rufewa tare da kamkamesu kamar taga dodo mamaki ne yakama shi ganin abun da tayi amma hakan be damesaba matsawa yayi daga kusa da ita sannan yadan kalli shettima yace kace bata jin magana gashi kuma nace ta tashi ta tashi yace eh tanaji amma bata iyayin magana yace daman ai bazeyiyu tayi magana koda yaushe ba saboda bakin ta zeyi mata nauyi sai ahankali zata dawo daidai hakan ba wata matsala bane juyawa ya kumayi gurinta sai yaga tana matsi da hannun ta alamar tana son wani abun fahimtar hakan da yayi yasa shi qarasa kusa da ita sosai tare da dagata cak dinta ya zaunar da ita rumtse idon ta taqara yi jin yatabata harda dagata zamawa taqara yi da niyar komawa ta kwanta yasa hannunsa ya ruqota tare da cewa kar ki kwanta ki zauna zaman tayi bata qara komawa ba amma kuma bata bude idon taba haryanzu ganin hakan yasa shettima cewa baby kibude idon ki mana dubaki zeyi sai yanzu sukaga ta girgiza kai alamar baza ta bude ba sam ne yace ke bude idonki karkibata min lokaci ina da abun yi danshi harga Allah abun da takeyi ta bashi haushi hakan nan yake jin haushin ta daga ganinshi ta wani rufe ido saikace taga dodo banza yar kauye kawai mtsw yaja tsaki da harsaida yafito kuma kowannen su yaji saide ba wanda ya iya tanka masa bude idon ta tashiga yi a hankali ta sauke su akansa ga mamakin su sai suka ga ta maka mishi wata qatuwar harara tare kawar da kanta gefe waro manyan idanun sa yayi yana kallonta dukan su da mamaki suke kallon ta ganin hararar da datayi bare kuma wanda tayiwa mamaki begama kashe suba saida sukaji abun da basu taba zato ba budar bakin ta sai cewa tayi aikin banza kawai tare da zuro qafafun ta da niyar sauka daga kan gadon saide kuma abun da bata saniba shine qafafun ta baza su iya daukar taba dole saida taimakon wani aikwa tana takawa tasaki wata razananiyar qara tare da tafiya luuuuu zata fadi dan har tagama bayarwa tafadin saide bata kai ga faduwar ba dukan su sukayi kanta zasu taro ta saide shikadai ne yafisu zafin naman da yayi nasarar tarota shima kuma garin sauri be ankara ba yana tarota suka fada kan gadon atare tana rungume a kirjin sa haduwar qirjinsa da nata hakan ya haddasa musu wata irin mummunar faduwar gaba gabadayan su bawanda beyi mamakin jin irin wannan faduwar gaban ba wanda har kowa na iya jiyo bugawar ta dan uwansa saboda tsurewa da tayi ne yasa ta qara cukuikuye shi tare da kwantar da kanta a gefen fuskar sa batare da tasan me takeyi ba saboda ba a cikin hayyacin ta take ba....
[26/12, 3:06 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER....💅
By
Yaya Azeema 😎
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
Bismillah........
73&74
""""""""""""""""""""""""""""""""""
'Ganin tayi lamo ajikinsa sai abun yaqara bashi haushi janye fuskar shi yayi da ta dora kanta sannan yasa hannu biyu ze janyeta sai yaga ta qara riqeshi tsaki yayi tare da cewa useless girl ita kadai tajishi amma bawanda kuma hakan besa tasakeshi ba shettima mane yakai hannun sa da niyar yajanyeta ganin yanda tabi ta rurriqeshi amma sai sam yadaga masa hannu alamar ya barta kar yataba....
dakatawa yayi sannan yace "baby, "uhm, tace mishi
shi kuma sai yace mata kitashi mana ko bazaki iyaba ahankali muryarta cike da shagwaba kamar zatayi kuka tace kainane yake juyamin idan natashi ze iya fashewa wayyo dadda ta taqarasa fada da dan qarfi sakamakon jin kannata yaqara sara mata hannu wanta tasa duka biyun tariqe kan nata dan dagaske ciwo yake mata hankalin shettima ba qaramin tashi yaayi ba jin abun da take cewa bashi kadai bama har saleem yaji tausayin ta shettima mane akaro nabiyu yaqara kai hadubatapa ze riqe mata kan saide yanzu ma kamar dazun sam yadakatar dashi aqufale yake kallon sa sannan yace kanajin fa abun da take cewa kar azo wata babbar matsalar takara faruwa yakamata ka qara dubata fa da kyau,
wani irin kallo ya watsa masa da yasashi jan bakinshi yayi shiru dan yasan halin abokin nasa kamar yunwar cikin sa saboda haka yasan ma'anar kallon da yayi mishi hannu yadaga tare da nuna musu qofa alamar su fita subashi guri saleem ne yafara fita amma shettima sai ya tsaya yaqi ko motsawa kawai kallon su yake dan shi hakan da sukayi beyi mashi dadi ba ya matsu yaga yasake ta sunraba jikin su