Showing 129001 words to 132000 words out of 136570 words

Chapter 44 - SARKI SAMEER 1 HAUSA NOVEL

xeemat   

26 Jan 2025

5434

yadan yi gyaran muray sannan yace daman abun da yakawo mu ba komai bane illa muna son kibamu labarin ki ke da jikarki shin ina iyayen ta suke wani irin faduwar gaba dadda taji bata san lokacin da ta mike tsaye ba tana nuna su da yatsa tace labarina labarina labarina fa kukace da kuma iyayen ta ko to ku shake nin ingaya muka daman abun da yakawo ku kenan ku asuwa to wlh tun muna sheda juna ku tashi kubar gidan nan inbanda muna furcima uban wa yagayawa muku bata da iyaye baka ga iyayen taba ta nuna Ammi kai wallahi ma ban yarda dakuba sai kun gayamin wanda uban da ya turo ku ko kuma hukuma ta rabani daku daga ganin yarinya shine zaku wani sakota agaba wai kunzo neman sanin wacece ita to malafar ubanku kuku duka ban cire kowa ba
tafada sai faman huhura hanci take sai kace zata rufe su da duka,
Sude yau sunga ikon Allah daga magana ko bayanin ma basu gama ba ta hausu da masifa dukan su shiru sukayi kowa na tunanin ta inda ze fara mata magana dan ta basu tsoro har suna tunanin ma kode ba ita kadai bace,,😂 (nace ba ita kadai bata tare da kowa bata tare da komai ba komai akanta kawai iya masifa ce irin tata  bakusan halin ta bane shiyasa har kuka kwaso qafa kuka zo maga yanda zaku qare da ita).....✍
[27/12, 8:06 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER....💅
                  By
          Yaya Azeema 😎

             🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

                🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
                            

      Bismillah........

                         85&86

         """"""""""""""""""""""""""""""""

  "A harzuqe sam ya tashi zeyi kanta shettima yayi saurin riqe shi nunata yayi da yatsa yace wallahi kar kisake zagar min iyaye wai kinma san waye ni kike gayawa mutane magana dan kinsamu ma anzo inda kike wallahi daman tun ranar da na fara ganin ki naso na koya miki hankali kawai na dan daga miki qafane saboda baki san niba amma ba dan haka ba sai nayi qasa qasa dake tunda naga kanki rawa yake notukanki sun fara kucewa kina bukatar a daure miki su (to fa ummu kulsun kina ina  kizo ki taya shi ku daure mata su da kyau lol😃)

kawai sai jin kukan dadda  sukayi zama tayi dirshen aqasa  tana cewa nashiga uku ni hadizato nashiga uku na yanzu kuna jin wannan yaron yake gaya min magana son ransa yana zagina bawanda ze iyayi masa magana ni zaka koya wa hankali saboda baka da kunya ka kalli tsabar idona a haife na haifi uwarka ma amma kake min zagin uwa da uba dake baka da mutun ci baka san meye mutun ci ba arayuwar ka to wallahi iyayen ka sunyi asarar haihuwar ka juyawa tayi ta kalli hajiya tace yanzu kema agaban ki yake yiwa mutane gitsara amma baza ki dauki matakiba kika zuba masa ido kike kallon sa to wallahi kinyi asarar haihuwar sa Allah wadaran naka ya lalace maida duban ta tayi ga sameer da jira yake kawai tagama ya hau kanta dan yaga alamar sai ya koya mata hankali zata shiga taitayin ta,
dadda ce tace dan uwar ka inka cika dan halak kazo ka taba ni anan ka dakeni da wallahi ko dan uban waye kai sai nasa an daure ka wallahi hukuma ce zata rabani da kai idan kayi gangancin tabani ja irin yaro kawai me jan kunne daman ance ku masu jajayen kunnuwan nan baku da mutunci baku da kunya bakusan darajar manyan ku bama bare kuji ta wasu to inka fasa duka na Allah ya tsine maka alabarka kazo ka dake ni nace inga qarshen rashin kunyar taka tafada tana nuna masa kanta da yatsanta kuma har yanzu kuka take bata dena zubar da hawaye ba kuma aranta ashe tana sane take nusu haka so take sum fusata subar gidan batare da sunji abun da yakawo suba amma taga basu da niyar tashin wani zagin ta kuma wawurowa ta maka masa da sauri yayi kanta dan yanzu ta kaishi qarshe baze iya jurewa ba ganin hakan yasa Ammi saurin tashi itama tare da shan gaban sa ta wara hannayenta tana kallon sa tace haba dan albarka rabu da ita kar sharrin zuciya ya debeka kaje kayi abun da zakazo kana da nasani koma kazauna dan Allah ka rabu da ita kabar mana komai a hannun mu zamu ji da ita inma da yiyuwa kaiwai kafita waje karabu da ita sai kayi mata uzuri haka take gigin tsufane yake dibanta muma hakuri nuke da ita idan tafara irin wadannan surutan sai de kayi mata shiru in bahaka ba kuma bakinta baze taba mutuwa ba haka zataitayi bata gajiya  da magana kama hannu sa tayi ta maida sa ta zaunar be mata musuba ya koma yazaun yana ta faman damke hannun sa dan kawai jira yake yasamu ya kaiwa wani bugu saboda hannun sa kaikayi yake masa gashi wancan banzan yaron yabata masa rai an hanasa dukan sa kuma gashi wanna tsuhuwar me kama da albasa tazo itama tabata masa kuma yanzu ma an hanasa hukun tata anya ze iya jurewa batare da yadau wani hukuncin akaiba ammade sunci darajar wannan matar fa tabashi hakuri da kuma darajar hajiya amma badan haka sai ya kunbura musu fuskokin su ta yanda su dakansu basu iya  gane kansu da kansu ba bare wani yagane su sai faman tattaune bakinsa yake kamar ze fasa su duk abun da yake akan idon dadda dan zuwa yanzu ta dan fara jin tsoran sa duk taurin kanta ta dan tsorata da yanayin sa tasan badan anbasa hakuri ba sai yayi qasa qasa da ita kuma daman ita cika baki ne da kurin banza ko agidan ubanwa take da kudin da zata hada sa da hukuma ita ba kowan kowa ba amma dan qarfin hali take yi masa wannan kurarin(hmm kyade ji dashi duk kwace kwacen kide sai ki gaya mana yau dan ba inda zamu sai munji komai)

Ammi ce ta qarasa kusa da dadda ta tsugunna sannan  tace haba dadda wai meyasa kike hakane dan Allah ki tsaya ki qarasa sauraron su daga bekamata kikamasu da fada ba kama ta yayi mubi komai asannu muma nan da ki ganmu muna so muji labarin ko ke wacece daman amma ganin bakya so kifada yasa muka zuba miki ido kuma daman jira naked aban su yadawo watakil shi in yatambaye ki zaki gaya masa kuma daman yanzu lokaci yayi tunda yarinya tafara mallakar hankalin ta kamata yayi ace kin sanar da ita ko wacece tunda abun na damunta har haka amma kinki gayawa kowa kinqi sanar da ita be kamata kiringa riqe komai ke kadai ba tunda yanzu gaba dayan mu munzama daya kamata yayi musan halin da kike cike yanda zamu iya taimaka miki  tunda nasan kina bukatar taimako inbaki manta ba tun lokacin da na taimakeki nasan dole kina cikin wani irin hali amma kinqi gaya wa kowa labarin ki yakamata ki kawo qarshen wannan boye boyen naki taqara sa fada tare da miqewa ta koma kan kuje ra tana jiran taji me daddan zatace,

Dadda de shiru tayi sai daga bisani kuma ta dan tsagaita da zubar da hawayen da take yi sanna tace nifa bansan suba bazan gaya musu ba kude da na dade da ku zan gaya muku na muku alqawari lokaci naked jira lokaci na cika kuma ko baku tambaye ni ba nida kaina zangaya muku dan haka ku kwantar da hankalin ku,
ku kuma zaku iya tashi kutafi mungama magana ba huri min kubane kuje kuyi abun da yake gaban ku in kuma turo ku akai dan kuzo ku cutar damu to bismillah Allah yana tare damu zeci gaba da kare mu kuje kugaya duk wanda ya turo yadena boye kansa yakamata yazo ya fuskan ce ni da kansa a shirye nake dan yanzu bana tsoron sa muzuba nidashi dan halak ka fasa nida man nasan da biyu kuka zo nan in bahakaba taya akai kukasan yarinyar ba yar nan gidan bace harda wani cewa ina iyayen ta shi wanda ya turo ku besanar daku ko wacece ita ba sai zuba take dan alokaci daya taji wani qwarin gwaiwa yazo mata dan har da mikewa tsaye tazo gabasu tace kutashi kutafi,
gaba dayan su bawanda maganar ta bata tsaya masa arai ba dan basu san inda zancen ta ya dosa ba duk sun kasa bata amsa,

shiru falon ya dauka na 'ya dakiku kafin daga bisani hajiya  tayi qarfin halin cewa baiwar Allah kiyi hakuri mu bada wani mugun nufi muka zo miki ba alkhairine yake tafe damu batun jikarki muma bamu san komai ba itace dazu take bamu labarin halin da take ciki har take gaya mana musababbin abun da yasa ta kwanta a asibiti sakamakon muta nen da suka kawo muku farmaki har suke ikirarin kema zasu ka sheki tabamu labarin duk abun da taji kuma tasan tabbas kina da masaniya da zuwan su kuma kinsan daga inda suke shiyasa muka zo domin mu kubutar da ku wannan da kike gani yana da hanyoyi da yawa a agarin ba dana bane kamar yanda nagaya miki da farko a gidan sarkin garinnan yake jika ne ga sarki  nasan inma baki san gidan ba kina de jin sunan sarki na yanzu sarki salahuddeen Muhammad sameer to acikin gidan yake da zama sannan kwararen likita ne kamar yanda kika gansa asibiti hasalima asibitin nasane  shine me asibitin gaba daya,
kuma....😜😜😜🙈 sai gobe nima namanta me zan qara cewa sai na tuno🙇‍♀️🙇‍♀️🤦‍♀️

(furairah ga shinan nayi me yawa karatu har sai kin gaji dashi saboda yawan sa🫣🫣)

[29/12, 12:49 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER....💅
                  By
          Yaya Azeema 😎

             🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

                🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
                            

      Bismillah........

                         87&88

         """"""""""""""""""""""""""""""""

  "kuma akwai dalilin dayasa muka zo da wuri sakamakon abun da jikarki tafada nacewa ance kuna tare da wanda yake bin daddiginku shiyasa muke so afara magance matsalar tun yanzu ashirya yanda za a bullowa al'amarin amma wlh mu bada wata manufa mukazo ba kinji dalilin zuwan mu har muka tambaye ki amma in hakan ya bata miki rai kiyi hakuri baki fahimce mu bane shiyasa,

tunda tafara bayani dukan su suka zubo ido da mamaki akan fuskar kowannen su dan basu taba tunanin sameer daga gidan sarauta ya fito ba no wonder yake faman jijji da kansa ashe yasan me yataka shiyasa yake abu kansa tsaye na ko dar baha shakkar kowa, dadda kwa tasha jinin jikinta da magan ganun da tagaya masa sai taji dama bata gaya masa Allah yasa de kar yace zai hadata da sarki yace  ta zage shi wayyo Allahn ta jitakeyi dama batayi ba sai faman sunnar dakai qasa take

Ammi ta kalleta sanan tace mata yanzu wanan daga gidan sarauta yake wlh bamu sani ba tafada tare da maida kallon ta ga sameer da ya hade girar sama da ta qasa, kollo daya tayi masa sannan ta janye idon ta ta mayar kan hajiya  sannan tace  gaskiyA nagamsu da bayanin ki  abun da yakama ta muyi kenan
Amma dadda ke ya kika ce kinji de daga inda suka fito ba wadanda kike tunani bane zaki iya fada mana ne ko kuwa har yanzu kina kan bakarki ke muke sauraro dadda da har yanzu kanta na qasa tace zan fada muku amma dan Allah ku qaran lokaci ba yanzu ba,
Sameer ne ya katse su da cewa wai kuna ta wani boye boye ke bakisan wanda yake tare daku ba yanan yanzu haka yanajin tattaunawar da kuke ni bangama amfanin da yasa kunsan shi kuma kuka amince kuka biyo shi ko a tunanin ku bazai iya aikata hakan ba to mutum beda tabbas ba a yarda da  da kowa  awannan zamani bakowa kake yarda dashi ba,

su Ammi basu fahimci inda ya dosa ba dan haka Ammi tace dan Allah me kake nufi bamusan me kake nufi ba waye yake tare dasu da yatsansa ya nuna bossay yace wannan gashi nan danki yana aikata mugunta abanyan idon ki wayasani ba ko kema bakin ku daya yafa yana maida dun ke bake kikace sunce wanda zezo ya dauke ku duk bakinsu daya ba nan de yaqara basu labarin yanda abun yake da tabasu labari  yakara sa fada yana kallon Ameesha kai ta shiga girgiza musu sannan tace wallahi beda hannun aciki haka de sukace amma nasan sharri suke mishi gaban bossay ba qaramar faduwa yayi ba yake kuma zufa ta shiga wanke masa jiki atsorace yace ni kuma ni wallahi qarya suke min niban san suba ma wallahi qarya suke min nande yafara yi musu rantse rantse,
Ammi da taji abun kamar almara kamar a mafarki abun da bata taba tsammanin jiba yazo mata abazata gashi kuma yanayin yanda yake rantsuwa ze tabbatar maka da bashi da gaskiya take ji zuciyar ta ta harba idan hakan ta kasance gaskiya ya zatayi a rayuwar ta dan cikin ta da irin wannan harkar batare da tasani ba take, ranta yagama baci  iya baci bata san lokacin data daka masa tsawa tace rufewa mutane baki sakarai kawai da da sa hannun ka shine kake nuna kana kaunarsu alhalin qarya kake tashi tayi daga inda take ta koma kusa dashi tace kagaya min gaskiya kana da masani akai ki baka da ita idan kamin qarya nagano wani abun daga baya bazakaji dadi ba dan sai na mugun saba maka kagaya min gaskiya tun wuri ina sauraron ka tafada tana nuna sa da yatsa alamun gargadi wani irin wahalallan yawu ya hadiye tare da bude bakin sa ze yi magana...

dadda  ta katsesu da cewa kar kitakurawa danki akan abun da bashida sa hannu aciki nima da shi nake zargi amma daga baya nagane qarya suke mishi suna sone kawai mufara zargin sa daga qarshe kuma naqi yarda da su saboda basa son dawowa ta  nandin shiyasa suka biyo tanan amma ni bana tunanin ze iya aikata abun da sukace din,

Sameer da tunda aka fara maganar ya zubawa bossay ido yana nazarin sa kuma yagano wani abun dan haka sai yace musu ya isa haka dole yaron nan yana da masaniya akan wani abun kuma sai yafada yanzu ko kuma yasa a kulle sa dan baze barsa haka ba saboda yaga raahin gaskiya a tattare dashi shettima ne yace haba sameer be kamata ka ringa zargin shiba akan abun da baka da tabbas akai suma daman ai ba cewa sukayi shibane kawai de suna zargin shine kuma kaji abun da ita daddar tace kaga yakamata mubi wata hanyar inda zamu fi samun  solution sameer yace wlh ko rantsuwa nayi baza tacini ba yaron nan be da gaskiya ka kalli kwayar idon sa zaka gane hakan,

Ameesha ce cikin kuka tace dan Allah kudena zarginsa wallahi ninasan beda sa hannu aciki amma kunqi yarda ku yarda dani tafada tana tashi daga inda take ta koma gurin bossay tace yaya dan Allah kayi hakuri kagaya musu bakasan komai ba kallon ta yashiga idon sa duk sun canza kala tsabar tashin hankalin da yake ciki dan ture ta yayi gefe daga gurin sa sannan ya sunkuyar dakai ahankali ya shiga furta basuyi qarya ba gaskiya suka gaya muku  amma ina neman gafarku kuyi hakuri ku yafemin nasan na tabka kuskure abaya amma yanzu nayi da nasani tabbas kamar yanda kuke zargina hakane zarginku gaskiya ne amma kuma inaso kusan bada son raina hakan ta faruba ina da dalili na naqin fada tun farko san...be gama fada ba Ammi takwashe shi da wani irin mari Ameesha kwa mutuwar tsaye tayi ko motsa hannun ta takasa saboda bata taba tsammanin jin haka daga garesa ba, gaba dayama dakin kowa saida yayi mamakin jin abun sa yafada kamar ruwa ya cinyesu haka suka dauke gurin yayi tsit ko kadan bakajin motsin abun kowa  da abun da yake saqawa aransa ,

Ammi bayan ta maresa ta kuma daga hannu tabashi wani tace meyasa me yasa meyasa zakayi haka meyasa zakaci amanar su sundau yarda sun baka ashe kai ba haka bane awajen ka ka cucuni Aliyu bansan haka kake ba harda kuka take magana saboda bacin rai daga hannu tayi zata qara sauke masa hajiya tayi saurin riqeta tace ya isa haka ki rabu dashi  kamata yayi ai mutsaya muqarasa jin ta bakinsa ki kwantar da hankalinki tunda yafara bada hakuri kuma yayi da nasani ai ne kamata ki haushi da fada ba sai kiji ta yanda akai hakan ta faru kamata tayi ta zaunar da ita akan kujera, sannan ta maida hankalinta ga bossay da yadafe kumatunsa kwalla na sauko masa tace dannan muna sauraron ka ya akai hakan ta faru saida ya goge kwallar da ta zubo masa sannan murya cike da rauni yace wallahi nima badan son raina hakan ta faru tun aranar da mukaje gidan su nida Ammi da daddare muka tambaya bayan dadda ta amince za sudawo nan nace musu gobe zanzo na dauke su to awashe garinne bayan nayi sallar magariba natafi da niyar inje indauko sun ahanaya wani mutum ya tare ni tare da  shan gaban motata sai na tsaya ina kallon wanda yafito fusakar shide a rufe take ban gane kowaye ba bayan ya kwankwasa min qofa sai nafito ina fitowa nace masa malam lafiya yace lafiya lau amma idan naso ta zama lafiyar gaba na yafadi dajin hakan sai nace masa to me yafaru sai yake cemin muta nen da zanje na dauko kar na kuskura na naje na dauko su idan ma inason in tsira da lafiya ta to in gaggauta nisantar su kar inshi ga cikin rayuwar su saboda bajin dadi sukazo yiba musamman ita yarinyar da nake rawar qafa akanta rayuwar ta tan garari

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login