Showing 75001 words to 78000 words out of 136570 words
kansu ba..
Ganin da gaske ya shiga damuwa yasata dan tsagaita kukan nata sannan tace mishi babana wlh ba mutuwa tayi ba amma wasu wayoyi da suka saka mata kamar wayar wutar nefa ze iya sawa ta mutu din kaga kwa yanda sukayi mata duk an rurrufeta sai kace ba yar musulmai ba to ko kafiri akayi wa haka ai ba a qaunar sa saboda abun ba imani aciki wlh mutanen nan basu da tausayi da imani ko kadan...
Saura kadan faruq ya tuntsire da dariya amma sai yayi saurin riqe abarsa gudun qara taso da wata matsalar tunda ya fahimci yau da rigima take ji gwara yabita ahankali su rabu lafiya,
Saida ya dan sassaita muryar shi yanda bazata gane dariya yakeson yi mata ba"
"Sannan yace haba dadda da adan wannan abunne kika bi kika tayar da hankalinki harda zubar min da hawayen ki me tsada hawayen kifa daraja ce dasu bawani abu da ze sameta kinga mafa gobe jibi ze dawo daga gobe fa sai jibi kinga jibi sai mu koma asibitin da sassafe ayi komai agabanki idan doctor din yazo kinga tunda kina wajen bazasuyi wasa ba bare har susa ta mutu kikayi hakurin kwana goma ma sai kwana biyune baza ki iyaba nida kaina jibi zankaiki asibitin muna idar da sallar asuba sai mutafi ko ya kikace? yafada tare da daga mata gira,
Ɗan murmushi tasaki wanda be qarasa zuciba iyakacinsa kan labba sannan ta daga masa kai alamar hakan yayi shima murmushin yayi mata sannan yace yauwa ko kefa dan Allah ki kwantar da hankalin ki yanzu kije kiyi sallah nima zanje inyi inadawo wa zanzo muyi hira me dadi nasamo mana labari me dadi.
"yanzu kwa murmushin da ta saki har cikin ranta tayi shi sannan tace to shikenan babana sai ka dawodin nima yanzu zanje inyi inajiran da wowarka tafada tare da miqewa daga wajen"
Shima miqewa yayi yace to shikenan yanzu kwa zanje nadawo kinji Sweet hart dina tace kai kasani ni nace bana son irin wadannan sunayen dakake fada mun kullum na yau daban na gobe daban to ni banaso tafada tana qarasa barin wajen..
Be kulata ba Saida yagama dariyarsa sannan ya wuce masallaci lokacin har an tayar da sallah ma.........
""""""""""""""""""""""'"""""""""
'Saleem nakomawa gida cike da damuwa ya sanar da mama da Azeema aikwa ba qaramin tashin hankali Azeema ta shiga ba dan harda kuka shabe shabe sannan ta hada Saleem da Allah gobe zata bishi taganta da farko qin yarda yayi saida yaga halin da ta shiga kuma sai yace to shikenan ba matsala Allah ya kaimu goben amma ta tashi da wuri ta shirya kara ta bata masa lokaci tace to ta yarda...
Washe gari kwa kamar yanda yace mata hakan akayi tun wajen bakwai tagama komai takwas saura kwata suka yiwa mama sallama suka wuce
mintina kadan sunkaisu da suka shiga sai yace da ita ta zauna anan tajirashi yanzu ze dawo tace to sannan shikuma yayi gaba be dawo wajen ba saidata jirashi almost 20 minutes sannan yadawo yace ta ta taso yana gaba tana binshi abaya har suka qaraso bakin wani office kwankwasawa yayi daga ciki akace come in shiga sukayi tare da sallama amma saleem ne yayi kawai banda Azeema dr. Shettima najin muryar shice sai ya hade rai tare da sunkuyar da kansa dan baze kalli inda yake bama sannan yayi shiru yayi masa banza kamar ma besan da shigowar saba,
"saleem ganin haka yasashi sakin qayataccen murmushi dan shi sai yanzu ma yatuna da abun da yaayi mishi jiya qarasawa yayi yazauna yana shirin magana kenan yaji yace fitar min daga office bance kar nasake ganin qafarka acikin nanba....
Saleem yace ai bazan iya hakan ba daman zuwa nayi na baka hakuri,
Kayi hakuri dan Allah kaji banza yayi da shi tare da cigaba da aikin gabansa
ganin hakan yasa saleem juyawa yakalli Azeema da ke tsaye tana sauraron su da hannu yayi mata nuni da kujerar gabansa yace ki zauna mana kinyi tsaye ko baki gajiba turo baki tayi tare da cewa haba dan Allah yaya tunda mukazo munkusa awa daya da zuwa wajen nan amma kaki kaini inganta sai jamin rai kake ta qarasa maganar kamar zata saki kuka saboda tagaji da jiran shi ita a tunanin tama da suka taho ta dauka zata ganta adakin da aka kwantar da Ameesha amma sai ta ga akasin haka...
"Dr. Shettima ya tsaya da abun da yakeyi sakamakon jin muryar mace kuma kamar yasanta hakan yasashi dagowa dan ganin ko wacece saleem ya shigo masa da ita har cikin office batare da izinin shiba dagowar sa ke da wuya idonun sa suka sauka akanta itama ayanda take ta bata fuska tare da turo bakin da tayi bayan ta qarasa maganar zucin da take...
Cike da takaici ta daga idanunta aikwa karaf idanun su suka sauka akan nashi da shina yake binta da kallon mamaki yana gasgata abun da gaske ne kokwa mafarki yake ko kuma gizaune......
Itama anata bangaren hakan ce take faruwa domin tayi suman tsaye takasa ko motsi sai kallon shi take, gaba ɗayan su sun zubawa zuna ido ko ƙifatawa basayi....✍🏿
[21/12, 3:00 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER......💅
By
Yaya Azeema 😎
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
Bismillah........
47&48
***********************
'kamar Wanda aka tsikara haka ya mike tsaye yana cigaba da kallonta,
Saleem ma miqewa yayi yana binsu da kallo saboda ganin irin kallon da sukewa junan su alamu kamar sunsan juna kasa jurewa yayi sai yaqara kallon dr. Shettima sannan yace sir kasanta ne?
jin maganar saleem tasashi dawowa daga cikin hayyacin shi sai kuma ya basar yace a'a bantaba ganin ta ba yau nafara ganinta kawajde nayi mamaki me da naganka da ita a ina ka tsintota dan naga kamar batada tarbiya bata iya gaida mutane ba ko sallama ma batayi ba shiyasa kaga natashi da zanmata magana sai kuma kamin yaqarasa maganar tare da komawa mazaunin sa ya zauna " sai lokaci saleem yace ayya sorry she is my blood sister mu biyu ne agidan mu daga ni sai ita daman kawota nayi zataga qawarta da aka kwantar wacce jiya nazo na roqeka muka je muka ganta shine ita ma takeso taje ta ganta shiyasa na fara kawota kagan ta kugaisa kafin mushiga dan naga dr. Jamil din kamar be shigo ba har yanzu duk wannan jawabin da saleem yakeyi besan yanayi ba yatafi tunanin to kode wacce yake ta so ya gani ce tun ranar da suka fara haduwa dasu gaban shi yaji yafadi yana addu'ar Allah yasade ba ita bace to inba ita bace ai tare yataba ganinsu to ita tana ina kenan bashida me bashi amsa saboda shide baze iya tambayar saleem ba dan besan tayanda zefara ba wacce kuma yataba ganin su tare itama yayi alkawarin tunda qanwar saleem ce baze taba kulataba bare ya nuna wani abun ya taba shiga tsakanin su agaban saleem ba,
"Saleem yadan buga table tare da cewa sir lafiya kuwa naga kayi shiru me kake tunanni ina ta maganna baka jini ba hankalin sa ya tattaro gaba daya sannan yace a'a bakomai inajinka ai kawai haushinka nake jine tunjiya yayi hakane dan ya mantar dashi mganar aikam saleem ya bar maganar be qara cewa komai ba akai sai kawai yajuya gurin Azeema da itama ganin yanda wannan mutumin da yaci mata mutunci kwanakin baya tagane shi kuma tasan shima yagane ta amma da yake shi dangaba da wes ne ya wani basar harda cewa wai besan ta ba yauma yafara ganin ta tunda hakane zata nuna mishi itama ba kanwar lasa bace dan haka sai tacire duk wata damuwa a fuskar ta ta aro jarumta ta aza asaman fuskarta har da dan sakin murmushi,
kafin saleem yayi mata magana ta rigashi da cewa oh yaya mutumin da kake ban labari yana da mutunci ko tafada tana kallon saleem kai yadaga mata tare dacewa eh wlh shine ,
kai ta girgiza tare da maida kallonta kansa tace sannufa yaya me mutunci barka da safiya da fatan ka tashi lafiya tafada ta qurawa fuskar sa ido da taga yadan hade rai gudun kar saleem ya fahimci wani abu yasashi saurin sakin fuskar shi tare da cewa lafiya lau ashe qanwar muce ai na dauka badurwar sace ince beyi dace ba yayi subutar baki sai kuma yayi saurin cewa da yayi dacen budurwa dan kallo daya nayi miki nagane cewa kina da hankali da sanin yakamata da girmama nagaba dake ga kyau saida yagama fada sannan ya balla mata harara ta gefen ido sarai kuma ta ganshi tasan duk abun da yake fada mata yana nufin opposite ne da ita ma'ana duk abun da yace tana dashi a fili to a zuciyarsa bata dashi dan haka kuwa taji ba dadi amma sai ta dake bata qara tanka masa ba,
Saleem sai faman sakin murmushi yakeyi yaji ana yabon qanwarsa dan haka sai yace kizauna anan tare dashi yana da kirki sosai bari inje induba ko ya qaraso yaqarasa maganar tare da nufar qofar fita yana qarasa wa kuma bejira cewar ko wanne su ba ya fuce abunsa yana fita kwa kamar jira suke atare sukayi tsaki tare da bankawa junan su harara jin tsaki da tayine yasa dr.shettima fusata ya taso da hanzarinsa gadan gadan yayo kanta yana cewa ni kikeyiwa tsaki ni sa'an wasankine yana magana yana tunkaro ta ganin shi cikin wannan yanayin yasata dan tsorata dashi sai tafara ja da baya tana baya yana binta harta kai jikin qofa tana qoqarin juyawa ta bude qofar kafin takai nata hannun ya rigata kai nashi hannun ganin haka yasa ta juyo a fusace itama tace malam wai meye haka nifa bana son iskanci wannan ai salon iskancine
da wayon taba jiki ta qarasa fadar haka tana maka mishi harara,
jin hakan yasashi gyargyada kai kawai yayi be tanka mata ba tare da sakin wani shu'umin murmushin gefen baki sannan yasa hannun sa na dama ya tokare da jikin bangon haka yayiwa dayan hannun ma sai yazamana tana tsakiya wuqi wuqi tafara yi da ido tare da hadiye wani yawu me kauri da ya tsaya nata a makogaro,
tunda ga qasa yafara binta da kallo har zuwa saman ta saida yaqare mata kallo tsaf sannan yace nine dan iska ko ranar nan kinfada na rabu dake shine yanzu ma zaki qara fadamin to yanzu bazan kyaleki ba ranar ni nakai kanai dana kulaku to yanzu fa dole indau mataki tunda ke kikazo har inda nake har cikin office dina sannan kika min tsaki abun da na tsani inji ko babba yayi min bare wacce na girma qanwar qanwa ta saboda baki da kunya ko to ko yayanki bazai min tsaki ba sai ke to yanzu zan koya miki hankali gobe idan akace kiyiwa wani tsaki ko ki kirashi da dan iska sai ki kirashi kinji ko,
duk da ta tsorata da tayi da magan ganunsa amma sai tawani basar ta dake sannan tace anfada din da bakayi ba ai da bazan fada ba yanzu hakan da kayi ba iskancin bane tafada tana qara hararar sa tare da yin gefe da kanta qara binta yayi da kallo yana mamaki lalle yarinyar nan bata da tsoro yanzu kanta tsaye take gaya masa duk maganar da tazo bakinta
cizon lip dinsa na qasa yayi tare da jinjina kai yana tunani me zeyi mata yasa ta shiga hankalin ta hannu yasa tare da juyo da fuskar ta suna fuskantar juna ruqe habarta yayi tare da qara dago ta sosai so yake su hada ido amma taki yarda ta kalleshi sa faman kwace fuskarta takeyi amma ta kasa saboda ba qaramin ruqo yayi mataba, "murmushi yasaki tare da cewa marar kunyar qarya ai so nake ki kalli cikin idon ki maimaita min abun da kikace sai infi yarda da abun da kika fada din jinhakan yasata jiyo wa tana kallon fuskar tashi dan ta tabbatar mishi cewa eh fa bata tsoron shi kuma bazataji tsoron shiba tana bude baki kwa tace nafada din inbanda dan iska wane namijinne ze ringa taba matar da ba maharramar saba ni kaga malam kasake ni in tafi inbarma office din ka saboda ni ba irin matan daka saba kawowa bace ni ina da aji ba ko iskancin ma zanyi ai bazanyi da irinka ba kuma....hadiye maganar ta tayi sakamakon saukar numfashin sa da ta fara ji akan fuskarta matso da fuskar shi yayi dab da tata suna exchanging numfashi har tsinin hancinsa yana taba nata bata gama tsorata ba saida taji saukar hannun sa akan gadon bayanta,
ta cikin hijabin jikin ta ya zura hannun sa tare da sauke zip din rigar sai kuma yasauko da hannun sa kan west dinta yajawota jikin sa sosai ya matseta ajikin sa duka hannu biyun ya zura ta cikin hijab din batayi aune ba kawai taji ya balle mata bra waro ido tayi tana qoqarin jan jikin ta daga nashi amma ba dama ta kasa saboda ya riqeta sosai yanda bazata iya kwacewa ba ahankali yafara yawo da hannun sa a lallausar fatar bayan ta tare da sauko da hannun su wajen west dinta duk da bakin cikin datake ciki da takaicin abun da yake mata hakan be hanata jin sakonsa ba har tsakiyar kanta take jin wani abu nayi mata hannusa daya ya zaro daga cikin hijab din yadan rabata da jikin shi sannan yasa hannun sa ya qara dago da habarta yana kallon ta yayi da ita kuma hawaye ki zobo mata na takaici amma still bata kalli cikin idonsa saida yagana qare mata kallo sannan yaqar matso da west dinta ya manna shi da nashi sai kuma ya matsar da fuskar sa dab da tata jin hakan yasata runtse idonata tana jiran taji me zeyi maya da har ya saita bakin shi kusa da nata sai kuma yatsaya yana kallonta daga bisani kuma sai ya maida bakin daidai saitin kunnen ta ahankali cikin wata murya me kashewa mutum jiki yace hmmm kin wani tsaya harda rufe ido to ba abun da kike tunani zanyi miki ba Allah yavkiyaye in hada baki da qazamin bakinki wata ke yar shila dake mutuma idan yataba ki yace ya taba me dayatabaki aigwara mutum yaje yataba yar tsana ko yayi da gini tunda duk daya kuke agurina baku da wani bambamci idan zaki ringayiwa maza irin wannan to kibari kicika mace duk wanda yaganki a ido ma yasan kedin macece bawai kwaila ba tun kafinma ataba atabbatar a ido inkwa ba hakaba ko antaba ba abun da za aji
Ba irinki ake tabawa ba aji dadi mata irin wadanda suka cika sunansu mata ba muna mata ba dan haka ki iya bakin ki, bakin rijiya ba gurin wasan yaro bane yana gama fadar haka yasake ta sannan ya kalli kansa yaci gaba da cewa ni wlh nama yi dana sanin hada jiki da qazamin jikin ki kisani dole sai naje nayi wanka saboda wlh duk kyankyamin kaina nake jinake kamar kashi aka watsa min a duka jikina yana fada yana wani ya tsina fuska kamar da gaske kashinne ajikin shi,
"Tab yau akeyin ta mutumin nan ya kaita qarshe kawai jira take yagama ta mayar masa da martani daidai da abun da ya dace dashi saboda tsabar ta qaicin da ga shiga hawayen na sun qafe sunqi zubowa saide kana kallon idon ta zaka ga yayi ja sosai,budar bakinta da nufin ta fara sur fama sa nata cin mutuncin...
sai kawai taji an kwankwasa qofa tare da bude ta aka shigo Saleem ne ya shigo cike dauke da sallama abakin sa dr.shettima ne ya amsa masa sallamar yana shigowa yace kekuma me kike abakin qofa haka kafin ta bude baki dr.shettima ya rigata da cewa ai tun dazu kana fita kwaro ya fada mata acikin ido nayi nayi ta tsaya in cire mata ma amma dake kanwar tamu ustaziya ce sai tace min a'a bata so intaba ta inrabu da ita zata iya da kanta shine ta tafaman cire wa har ta cire sai kuma takama kuka wai kazo kutafi yanzu daman nima miqewar danayi kenan zan kawota wajen ka sai kuma ka shigo,
Saleem da yaga ma yarda da qaryar da ya shirga nasa sai yace ayya Allah sarki auta sannu yafada yana matsawa kusa da ita sannan yace yanzu de yafita ko?kai ta daga masa kawai sannan ta juya ta kalli dr.shettima saboda ta jinjinawa qarya da yayi ashe bayan iskancin da cin mutuncin mutane da yake yi harda qarya a hakayensa gaskiya wannan mutumin be mori hali ba ga muna furci wadanda basu san halinsa ba suna cewa yana da kirki saboda fuska biyu yake amfani da ita,
suna hada ido da shi ya sakar mata murmushi tare da kashe mata ido daya alamaun shine yayi nasara akanta cike da takaici ta kawar da kanta gefe tana qara jin haushin shi da tsanar sa duk lokaci daya kuma tayi alwashin ko bayauba sai ta rama wulakancin da yayi mata yau dan nayau harma yafi na ranar nan muni gashi yataba ta kuma yazo yana qara zaginta da ci mutunci sai Allah ya isatake tafaman yi mishi acikin ranta,
Sannu saleem yaqara yimata sannan yace tazo suje dr.jamil din yazo share hawayen da suka zubo mata tayi sannan tace mishi to sallama yayi dr. Shettima yace zasuje yanzu ze dawo amma ze fara zuwa ya dorata a napep kafin lokacin tashin shi yayi ita ta fara yin gaba dr.shettima yace habade yaza ayi kace zata tafi kabarta anan mana inyaso in lokacin tashin yayi sai kutafi tare ina ganin hakan ai sai yafi ko?jinjina kai Saleem yayi sannan yace duk yanda kace ai shi