Showing 117001 words to 120000 words out of 136570 words
saba ne kawai yanayine saboda yasanta kuma yana tausayin ta har yakai bakin qofa yajiyo sautin kukanta tana kiranshi tana bashi hakuri amma kin sauraron ta yayi ya qarasa ficewa kawai amma shikadai yasan abun da yake ji aciki zuciyar sa bada son ransa yayi mata haka ba kawai yanaso ta gano kuskuren ta ne kuma ta gyara shiyasa yayi mata haka,
fashewa tayi da wani irin matsanan cin kuka da har saida tabawa bossay mamakin da sauri yaqaraso kusa da ita tare da rungumo ta jikin sa yana bata hakuri ya isa haka kidaina kuka yanzu zanje nabashi hakuri ya dawo amma dan Allah kiyi shiru kar kije kijawowa kanki wata matsalar kuma daban ba arabu da wannan ba wata kuma ta taso yanda kasan yana zugata yana cewa taci gaba da kuka haka takeyi harda shishiqa take numfashin ta na fauke wa hakuri yaci gaba da bata amma ina bata sauraron sa tana cikin yi kuma can yaji tayi diff jikin ta yasaki a tsorace yadagota amma sai ta tafi luuuuu zata fadi yayi saurin tarota tare da kwantar da ita yana kiran sunan ta a tamanin yasauka daga kan gadon yafita daga dakin aguje saida yagita yama rasa inda ze dosa da qyar iya gano office din shettima yana zuwa be jirara wata wata ba ya tura qofar tare da afkawa ciki a rikice ya shiga cewa doctor doctor shettima dayake kana kujera ya kifa kansa akan table yadago da sauri yana duba bossay ai tun kanyace mishi wani abuma ganin yanayin sa yasashi tashi a sukwani be jira cewar sa ba yafice faga office din,
bin bayansa yayi akusan tare suka shiga dakin tana nan kwance inda yabarta ba ta motsi da sauri shettima ya shiga jijjigata tare da daukar ruwan da yagani agefe ya yayyafa mata amma bata motsa ba
da gudu ya fice daga dakin ya nufi office din sameer yana zuwa ya banka masa qofa ya shiga yana shiga yaga yagama shiryawa yana shirin tafiya gida dagowa yayi yace malam lafiya zaka fadowa mutane guri ba sallama
a rude yace ina lafiya tana kwance bansani ba tana da rai ko ta mutu kazo ka dubata dan Allah tana can akwance bata motsi wani irin kallon banza ya watsa masa sannan yace ta mutu maba ina ruwana matsalar tace bata wa ba ina kaima likita ne basai kaje ka dubata ko dole sai ni yafada yana rabawa ta gefen sa ze wuci,
gabashi ya sha sannan yace kasan ba aikina bane da nawa ne ai da bazan tsaya ina bata bakin ba kana wulakan ta mutane saida nace maka karkabiye mata amma kaki jina wai meyasa kake hakane saikace baka san muhimmacin aikin kaba yanzu inta rasa ranta ta sanadin ka fa me zakacewa Allah wallahi kana wasa da aikin ka ko dan nana qasar bazeyi irin sakacin da kake yiba kai bare wanda ya fita waje yayi karatu kuma yake aiki acan amma girman kai da taurin kai da rashin sanin darajar dan adam irin naka ya hanaka tsayawa yin aiki yanda yakamata in kana abu kamar marar ilimi kana da ilimi kuma kasan illar rashin bada kulawa kan iya haifar da wata amma baka damu da hakan ba kai kawai damuwar ka kasani baka san ta wasuba yakamata kacanza rayuwar ka kadawo kan hanyar gaskiya dan rayuwar ka da gyara sannan kuma ka...hannu yadaga masa tare dacewa kaga malam ya isa haka ya ishe ka akan wata banzar yarinya zakazo kana gaya min magan ganun daka ga dama to bazan gyara ba ahaka naga damar yin rayuwata ba wanda ya isa yacan za min rayuwa duk abun da naga dama shi zanyi bawanda zemin dole dan haka karabu dani kariga kasan halina cike da baya inbaso kake musamu matsala dakai ba to kafita a harkata banason shishshigi acikin lamurana,
Allah sarki shettima idon sa har ya canza kala saboda tsabar takaici da haushin magan ganunsa da kyar ya iya budar baki yace ni kake gayawa haka ko saboda nagaya maka gaskiya kai duk abun da kayi ba daidai ba wanda ya isa yayi maka gyara to shikenan ba komai in Allah ya yarda zan fita daga rayuwar ka kamar yanda kace daga nan baza ka sake ganina ba kuma yarinyar ma zan dauketa bade dan ankawota gurin ka bane kake wulakanta mutane to daga yau baza kasake ganintaba bare asaka kayi abun da bakai niya ba nayi alkawari adaren nan zan dauketa zankaita gurin da akasan darajar dan adam dan kana takama da kanka kasan kaine kadai zaka iyayi mata shiyasa da kyar aka samu kayi mata aikin yanzu kuma kayi bazaka lallabata ayi agama ba tasamu lafiya sosai ba ka dau girman ka ka dorawa kanka karasa inda zaka nuna mulkinka da isarka sai akan yarinya qarama wacce bata san me take ba batama gama sanin ko ita wacece ba kaje kayi duniya ce ta isheka riga da wando wataran zata koya maka hankali inbaka bita asannu ba tsawa yadaka masa yace get out of my side be for I loss my temper yafada yayin da idonsa suka canza kala jijiyoyin goshinsa sun tashi rado rado sai faman ciccize baki yake yana futar da iska me huci shima azafafe yanuna sa da yatsa yace kayi lossing din saime zaka dake nine ko baka fada ba daman yanzu zanbar maka office bama shikadai ba zan bar maka duka asibitin ma gaba daya yana fada yajuya afusace ya fice daga office din tare da banko masa qofar bammm............✍
tabbb yau akeyinta aminan juna abokai kuma yan uwa sun rabu tsawon shekaru suna tare yau daya mace zatayi sanadin rabuwar su rabuwa ta baram baram
[26/12, 4:05 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI SAMEER....💅
By
Yaya Azeema 😎
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
Bismillah........
77&78
""""""""""""""""""""""""""""""""
*Sam*
'Dunkule hannun sa yayi tare da kaiwa bango naushi idon sa ya canza kala jijiyoyin sa duk sun fito radau radau ji yake zuciyarsa nawani irin tsitstsinke wa kamat zata fito yau shi ake gayawa magana akan wata banzanr yarinya lalle dole ne ya koyawa yarinyar nan hankali ko yar gidan uban wacece agarinnan sai yasata nadama sai yasa ta tsani rayuwar ta daga yau farin ciki ya qauracewa rayuwar ta kujera yasamu yazauna sakamakon jirin da yaji ya na neman dibarsa yana qara tuna maganganun shettima musamman lokacin da yake cewa kayi duk abun da zakayi kuma yanzu nan zan barmaka office bama iya office ba zan barmaka asibiti gabada dagayau baza kasake ganin naba bani ba kai zan fita daga rayuwar ka mar yanda kakeso kaje kayi duk abun da kaga dama irin maganganun da suke tayi mishi yawo akai kenan kamar wanda aka tsikara ya mike da sauri yancewa abokina tun na yarinyata da na dauke shi tamkar dan uwa lokaci daya zaki zama sanadin rabuwar mu ke din wacece yar gidan uban wace koma yar wace saina koya miki hankali bama ke kadai hardan ginki sun shiga uku wlh duk saina tarwatsa farin cikin ku (oh ni yar nan saikace wace ta kashe mutum irin wannan masifa haka akan dan karamin abu lalle da kana da aiki oga sam mude saide muce fatan nasara oga sam👌) a zafafe ya fito daga office din yanufi hanyar waje dan atunanin sa zuwa yanzu sunfito waje da yarinyar yasan ze taddasu agurin kamar ma yunwacen zaki da ya kwana beciba haka yake tafiya ,
Dr shettima na fitowa yanufi office dinsa duk wani abu da yasan yana bukata ya tattara ya kwashe su abun kashewa ya kashe ya kwashe komai nasa abun da bansa ba ya ajiye masa abun sa sannan yafita daga office din tare da jawo qofar yabar mukullin ajikin qofar be cire ba bare ya tafi dashi direct ya nufi dakinda take akwance tafiya kawai yake amma hankalinsa duk baya jikin sa kana ganin sa zakasan ransa ba qaramin baci yayi bare kuma in ka kalli idon sa da suka canza kala sosai kamar garwashin wuta tsabar bakin cikin da yake ciki yana qarasa shiga ko kallon inda suke bayi ba yace ka daukota kafito da ita inajiranka awaje bejira amsar sa saba ya juya yafice saboda bayaso bossay yagane halin da yake ciki saide abun da besaniba ko a iya muryar sa zaka gane akwai matsala
yana fitowa sukayi kici bus da sameer a wajen hanyar fita bai kalli inda yake ba yace gaba da tafiyar sa maganar sam ce ta dakatar dashi daga saurin da yake yi sameer ne ya kira sunan sa be jira ya amsaba ya dora dacewa kai yanzu ka zabi mace akaina ko to ina so kasani abotar mu bazata hanani yin abun danaga dama ba kuma idan bakayi ahankali ba zan iya hadawa dakai nagaya maka kuma kasan halina banason katsalandan acikin lamura na karkayi abun da zesaka danasani kafita daga harkar yarinyar nan naga kanka na rawa akanta da yawa tun ranar da nadawo muka fara samun matsaka dakai kuma duk adalilin ta yakamata kashiga hanklain ka tunkan lokaci be qure maka yaqara fada yana jaddada masa maganar da hannu,
duk atunani sa shettima ze bashi hakuri yace ya janye amma ga mamakin sa sai yaga yasaki murmushin gefen baki tare da shafar gemun fuskar shi,
sannan yace bismillah duk abun da kaga na cancanta da kayi min kayi min shi ka isa ai harkayi yawama wlh kaban mamaki sosai ai duk abun da yafaru kai kajama abotar mu bata da amfani bakadauke ta da amfani ba dan haka nima dana dauketa da amfanin yanzu na ajiye kowa yayi rayuwasa inga hakan sai yafi da shiga harkar yarinya yanzu ma nafara inde akan aikin lada ne da sanin darajar dan adam yanzu nafara kuma bazan dena ba saide hakan yazama sanadin rabuwar tama rabuwar mu kuma ta har abada inde bazaka canza ba nikuma bazan canza ra ayina ba nima yana kaiwa nan ya qara gaba yana mishi magana amma be sauraresa ba
bossay da yatsaya a dakin yaqi fitowa yana tunanin me yake faruwa dazece ya dauko ta ganin bashi da me bashi kuma bayan da ya iya tunda akace yayi hakan illa yabi umarnin da yabasa duk da yana buqatar qarin bayani amma a halin yanzude babu wannan lokacin,
ciccibota yayi yafito da ita yana gama fitowa waje sukayi kicibus da sameer gaban shi yaji yafadi ganin yanda ya watsa masa wani mugun kallo me cike da fassarori be tanka masa ba dan ya lura shimade a kwai matsala watakil sun samu matsala a tsakanin su shiyasa yaga fuskokin kowannen su babu annuri cigaba yayi da tafiya har yaqaraso inda shettima yake a tsaye abakin motar sa ya bude masa baya yace sakata anan beyi musuba yasaka ta a back seat tare da rufewa sanna yamaida hankalin sa ga shettima yana jiran qarin bayani shettima ganin irin kallon da yake mishi yasan me yake nufi dan haka be jira ya tambaye sa ba yace nasan kanajiran bayani ko zankaita wani asibitin ne amma yanzu de bani da lokaci zamu tattauna awaya yanzu kawai kaje gida zan kiraka zuwa dare amma kar kasanar da iyayen ta halin da ake ciki kawai kace ka barota lafiya sannan kuma duk yanda zakai kayi kar kabari suzo gobe idan sunce zasu kahana su hakan kagane yace masa eh in sha Allah zeyi kokarin yin haka Allah ya tsare ku yakai ku lafiya Ameen ya amsa masa da ita daga haka yabude motar sa ya shiga sannan sukayi sallama yaja motar sa ya fita daga asibitin a guje,
Sai da bossay yaga fitar su sannan shima ya nufi tashi motar ranshi taf cike da tambayoyi kala kala saide bashida wanda zeyiwa,
Yazo daidai ze gifta ta wajen da sameer yake a tsaye ya hade hannu wasa akan kirjinsa yana binsu da kallo daya bayan daya ze wuce kenan yaji yace kai dakatawa yayi da tafiyar tare da juyowa sannan yace na'am saida yagama binsa da kallon banza sannan ya bude bakinsa a yagune yafara yi mishi magana meye alakarka da waccen yarinyar yace mishi qanwata ce yace ok ina so kasani duk halin da kuka tsinci ta nine sila domin ta shigo min rayuwa kuma bazan rabu da itaba dole zan dauki kwakkwaran hukunci akanta sai tayi danasanin sanina arayuwar ta duk wanda yayi sanadin shiga ta damuwa ko yanemi yadaga min hankali to dole shima hankalin sa ya tashi kuma baze taba kwanciwa ba yagama farin ciki a rayuwar sa kuma bana tsoron uban kowa kaje kafada agida ni SAMEER ABDALLAH SAMEER gaba sarauta baya saruta nace ajirayi hukuncin da zan dauka akanta in kuma akwai wanda ya isa ya hanani to yazo yasameni agidan mu inafatande ai kasan gidan sarki ko to inaciki duka ahalina suna ciki azo ataddani yafada cike da gadara,
jin batunsa ba qaramin tsoratar da bossay yayi ba ya shiga tashin hankali matuqa dan daga ganin sa yasan ze iya aikata abun da yace din zema iyayin fiye da haka kallo daya yayi masa yagne bashida imani bashi da tausayi ko kadan gashi kuma yaji daga inda yafito kuma daman ba wanda besan masarauta ba saboda rashin adalcin da akeyi aciki shiyasa ba wanda yake rabar su dan dakatawa yayi da tunanin da yake,
sannan yace naji duk bayanin ka amma inason sanin abun da tayi maka idan ka cutar da ita batare da tayi maka komai ba to kasani kaima Allah baze barka ba domin wannan yarinya kamar marainiya take hasalima bata san kowa nata ba bata san ita kanta wacece ba bata da kowa bata da komai abun ka tausayawa rayuwar tane ba wai kadau alwashin cutar da ita ba akan abun da be taka kara ya karya ba duk da bansan me tayi maka ba amma ina da yakinin cewa bawani babban kuskure ta aikata maka ba da har zesa kadauki wani qudiri akanta ba har kana ikirarin za kahana ta farin ciki a rayuwar ta hakan da zakai baqaramin kuskure bane,
Sannan kuma ni da da ka ganmu tare ni kaina bansan taba bansan ita wacece ba bani da wata alaka da ita kawai taimakon ta nayi kaima yakamata ka ji kanta ka janye wannan qudirin akanta kayi hakuri da abun da tayi maka koma menene ubagijin mu ma muna masa laifi kuma ya yafe mana bare kuma dan adam yakamata ka duba maraicin ta ka tausaya mata itadin ba yar gidan uban kowa bace kamar yanda kake tunani bekamata ka zuba makaman yakinka akan yar ta tsitsiyar yarinya kamar wannan ba marar gata inkai hakan duk wanda yaji ma dariya zeyi maka wlh karasa wa zakasa rayuwar ta salwan ta sai mace macen ma yarinya yarinyar marar gata nide shawarar da zan baka itace kaje ka qara yin tunanin akai nasan bamu da halin da zamuyi jayayya dakai koda munkai qarar ka bamu da hujja saboda zaka iyayin amfani da mulkin ka da kudin ka wajen kaci nasara daga qarshema abun yazo ya juye damu aciki nasan halin masu kudi marar sa tausayi ba abun da bazaka ku iyaba akan burinku ya cika ammafa kayi hakuri idan magan ganuna sun bata maka rai banyi dan haka nafada maka gaskiya ne kawai kuma ina guje maka daukan alhakin baiwar Allah da bataji ba bata gani ba yakamata kacanza tunani kadena daukar kanka da yawa kaima mutum ne kamar kowa duk daya muke agurin Allah babu wanda yafi wani sai me tsronsa da yin abun da yace kudi ko kyauwu ko mulki takama dakai babu wanda zekaika aljanna sai ayyukan ka suna zasukai ka alajnnan wadannan abubuwan su duk a duniya zaka tafi kabarsu yakamata kaduba maganata na barka lafiya yarinya kuma gata nan agunku kuyi duk yanda zakuyi da ita Allah yana tare da ita kuma ze kareta aduk inda take yana kaiwa nan yajuya yayi tafiyar sa ko waogensa be qara yiba har yaqarasa gurin motar sa yabude ya shiga tare da janta yabar wajen zuwa bakin gate aka bude masa yafice daga asibitin zuciyar sa na mishi quna arayuwar sa baya son tashin hankali ko fada yafison zaman lafiya shiyasa yayi masa haka yasan inde ba dusa bace acikin zuciyar mutum duk wanda aka yiwa wannan maganar dole ya hakura ya sauke makaman sa yana tafiya sai faman tsaki yake ja duk wannan bayahuden yabi ya bata masa rai dan shi a tunanin sa wani yarenne can daban dan bemishi kama da hausawa ba amma de yaga alamar musulmi ne kawai iya shege ne irin nasa da girman kan tsiya yasashi qin amsa sallamar sa dazu gashi kuma yaji daga gidan da yafito shiyasa yaji ya qara tsanar sa,
sai yanzu kuma yaji ma baze iya hakura ba kamar yanda yagaya masa gata nan suyi mata duk abun da suka ga dama ina hakan bazata taba faruwa ba matuqar ina numfashi a doran duniyar nan yafada da qarfi tareda dukan sitiyarin motar, sai yaji duk hashin kansa yakamasa da be nuna masa bacin ransa ba duk dashi name son hakan bane kuma yama tsoron abun da kanje yadawo azo ganin neman gira arasa ido,
yana tunani Ameesha sai ta kuma bashi tausayi fiye da yanda yake tausayin ta da baiwar Allah itade ahaka rayuwar ta tazo daga wannan sai wancan sai za amagance wannan matsalar sai kuma wata taso yanzu suna murna ta dan samu sauqi shikuma ze bullo da tashi matsalar to Allah ya fishi duk muguntar sa ta qare akansa bade kan Ameesha ba yanzu dole sai ya qarfafa kula da ita saide ta kasance kullum suna tare daga zuwa gobe in suka hadu baze qara bari tayi nesa dashi ba har Allah Allah yake gobe tayi yaje yadau kota saide yayi hakuri amma baze iya barma shettima itaba a hannun sa duk da yaga ba halinsu daya da sameer ba amma duk dahaka ze karbota shi ze nema mata magani sa inda za a kula da ita, kuma ze