Showing 27001 words to 30000 words out of 136570 words

Chapter 10 - SARKI SAMEER 1 HAUSA NOVEL

xeemat   

26 Jan 2025

5443

murmushi yayi sannan yace yauwa Ammi daman a kwai wata magana danake son muyi dade banyi niyar yimiki ba amma nakasa jure wa tace to wannan wace irin maganace inajinka to fadamin saida yadan yi jimm sannan yace wlh Ammi wata yarinya ce nake so mutai make ta dan tana cikin wani hali kuma tana buqatar taimako wlh tace wacce yariyar ce a ina take bata da iyaye ne yace eh wlh bata da iyaye agurin kakar ta take kuma duk dade bansan asalin labarinsu ba da alama basu da kowa anan sukadai suke rayuwarsu awani gida to kai ya kai kasansu yace agidan su Rasheeda yariyar take aiki tanan muka saba da ita harna nagane wasu abubuwan daga garesu karka ta kuma tana aiki tanayi yan kulle kulle nakayan yara tanakai wa makaranta tasiyar  sannan kuma tana kula da yaran makaran tar itace de kamar nani din makarantar tace to yanzu kai yanzu ta ina kakeson mutai maketa yace sonake tadawo gidan nan da zama tace to ita kuma kakar tata kana ganin zata yarda tabayar da ita shiru yayi yakasa bata amsa saida tadan taba shi sannan yasauke ajiyar zuciya yace ai abun sa yasa kenan nagaya miki ke zakije da kanki ki lallabata dan wlh rikitacciyar tsohuwa ce bata da yarda kinga abun da tai min kwa danaje dakaina na tambaye ta nasha tijara da zagi dan wlh da har nayi zuciya ma akan bazan kara wai wayarsu ba amma danayi tunani sainaga be kamata inyiwa yarinyar nan haka saboda tadan saba dani dan da kyar ma tabarni nataho dan catai ai ko kakarta bata barta ba sai tabiyo ni saida nai mata wayo sannan ta rabu dani na taho akan zankoma in dakko ta gashi yau kwana uku kenan amma banje ba duk sai nake jin badadi Ammi tace me kace mata da har tazage ka yace wlh Ammi bawani abu nafada ba kawai rikicine irin nata harda min kuka fa wai zan rabata da jikarta inje insiyar da ita ko in lalata mata jika nan de ya kwashe duk dramar da sukayi da dadda yabata labari aikwa Ammi tasha dariya tace gaskiya kasha tijara nikuma ahaka da kake cewa muje so kake nikuma tayi min duka ko yace Ammi ai ke babba ce bazatai miki abun da tai minba wlh na dade ina tunanin tsohuwar nan tace yanzu yakake so ayi yace kawai kishirya gobe muje amma wlh bazan shiga ba tace aikwa sai ka shiga taya kakeso inshiga nikadai alahalin bata sannni ba kawai shahada zakai mushiga tare inta yarda to in kuma bata yarda ba shikenan  kaga ai baza muyi mata dole ba yace hakane Ammi Allah yakaimu goben sai muje Allah yasa tayarda tace Ameen amma zanso inji labarisu gaskiya daga ji akwai wani abun da yafaru da rayuwar su abaya taya za ai ace sukadai suke rayuwa basu da kowa yace wlh nima de abun yana bani mamaki inaso inji suwaye su tace to mubar komai de sai goben kaje ka kwanta dare yayi yace to shikenan saida safe yafada yana tashi tsaye tare da nufar hanyar part din itama ta tashi ta wuce nata sashen kowa yatafi da tunanin yanda zasuje gidan dafatan samaun nasara..........

       *****************************                                         
             **********************
     *MASARAUTAR SARKI SAMEER*

Kamar yanda sarki yace hakance tafaru acikin kwanaki ukun da suka wakana yau ce ranar da za a fito dashi
bayan sallar isha'i sarki yabada  izinin aje afito dashi bayan kowa ya hallar acikin fadar sukaje suka fito dashi Allah sarki kana ganinshi kasan baqaramar wahala yasha ba dan daman ance wuya bata kisa sai lokacinka yayi dan da tanayi da tuni bawan Allah nan yadade da mutuwa saboda ba qaramar wahala yasha ba dan har rama yayi ga duhu da yaqara yi duk yabi yazama wani irin dashi kamar bashi ba  lokacin da aka shigo dashi cikin fadar duk wani me imani inka ganshi sai ka tausaya masa yana shigowa sarki me murabus ne yadago yana kallon sa aranshi yana tunani shiko a ina yasan fuskar bawan Allah nan kamar yasanshi ko kuma me kama dashi yasani oho yakasa tunawa har mutumin yaqaraso ya gurfanar da kansa  agaban sarki  tare dayin gaisuwa ga sarki sannan yajuya kan duk yan cikin fadar ya gaida su duk yasan da yawan mutanen wajen ya girme su wasu ma ya haifesu amma ahaka ya qasqantar da kansa agaban su yana gaida su wasu suka amsa ba yabo ba fallasa wasu kuma suka amsa a wulakance wasu ma daga ciki ko kallo be ishesuba bare yasamu su amsa koda awulakan ce nan be damuba yayi shiru yana jiran hukunci  da zeji saida kowa yayi shiru gun yayi tsitt kamar ba mutane aciki Fulani  ce tafara yin gyaran murya kowa kuma ya maida hankalinsa gare ta sannan tafara magana kowade yasan abun da yatara mu anan basai naqara bayaniba dan haka ni matar sarki me murabus kuma uwa ga sarki ma yanzu nayarda da hukuncin da sarki ya yanke da kuma zaman wannan mutumin a masarautar nan  kuma daga yau yazama bawa agidan nan daga nan har sanda ze bar duniya ina fatan kowa yaji duk suka jinjina kai cike da gamsuwa da bayanan ta sannan ta dora da cewa gobe ze fara aiki za a bashi kula da bangaren dabbobi da doku na da basu ruwa da abinci ina fatan kowa yaji inda me magana kuma nabaku minti biyar me magana yayi kowa shiru yayi ba wanda ya iya cewa komai bawai dan basu da abun cewa ba sai dan kawai gudun idan mutum yayi bayarda za ayi ba saide ma yajawo wa kansa wani fadan dan haka bawanda yace komai jinahiru nasu yasa Fulani cewa kowa ze iya tafiya sannan kuma azo adauke sa akaishi bangaren bayi abasa kayan bayi yasaka gobe a nuna mishi yanda zeyi aikin wani bafade da yashigo dazu yace to ranki yadade sannan yakalle sa yace taso muje ko ahankali ya yunqura ya tashi yana tafiya da qar  bayan fitar shine sarki me murabus yace yakalli Fulani zeyi magana amma sai ta daga masa hannu alamar bata so yace komai haka kuwa yayi duk wannan abun da suke yi sarki be tsoma musu baki ba  bece qala ba daman haka suke inde Fulani na gurin tofa baya cewa komai saboda tun kafin azauna zasu tattauna komai da mahaifiyar sa sai abun da tace za ayi dan sai yazama na ma kamar itace sarkin komai a hannun ta yake ba a isa anyanke hakunci ko wani abun yafaru batare da ansanar da ita ba komai ita take gudanar dashi ba wanda yake da iko acikin masarautar sai da amincewar ta sai yanzu sarki yace mama angama ai zan iya tafiya tace eh nagama zaka iya tafiya sarki ya miqe yafita dagaron sa suka mara masa baya zu sashensa inda iyalain sa suke daman kowa ya watse daga cikin fadar sai yarage daga Fulani sai sarki me murabus sai dayar matar sa me suna *SA'ADATU* wacce ake kira da maman 'yan biyu, maman yan biyu itama mata ce gurin sarki kishiyar Fulani Amma ita halinta ya dan bambamta da na Fulani ita bata dauki duniya da zafi ba mata ce me hanakali da nutsuwa da sanin yakama ta bata shiga kuma abun da ba ruwan ta hasali ma bata da yawan magana bata da surutu kwata kwata komai zataga Fulani nayi bata taba tanka mata saide tabita da ido koda tasan kwa abun da take yi din badede bane saide ma taqara kawar da idonta daga abun da taga tana yi shiyasa ma basa samun matsala da Fulani dan Fulani matace meson a girmamata kuma duk abun da mutum yaga tanayi to ya zuba mata ido batasan ana shiga lamarin ta in ba ita taso hakan ba sai kuma Allah ya hadata da irin wacce take so yanzu made kamar koda yaushe haka maman yan biyu batace komai ba akan al amarin ta sai ta miqe tace ni na wuce sai da safenku sarki kawai yace mata Allah yakaimu sannan tace Ameen tayi ficewarta tabarsu agun sarki ne yace to gimbiya muma ai sai mutafi ko anan zamu kwana ne batace mishi komai ba kawai ta miqe tace muje ko yace to haka ya mike tasashi agaba kamar danta sukabi tabayan qofar inda ze sadasu da nasu part din.................
   
                **********************
    *WAIWAYE ADON TAFIYA*
Kowa yagyara zama domin fahimtar yanda labarin ze kasance
            
MASOMIN LABARIN masarautar sarki sameer

SARKI SAMEER shine sarki nawajen hamsin da wani abun yagadi sarautar ne awajen baban sa wandan shima gada yayi tundaga sarkin farko sarau tar taringa tafiya harzuwa kansa shima kuma tun kan yamutu yabawa babban dansa sameer kenan sameer yana da qanne hudu kuma duk mazane shine babba shiyasa babansa yabasa sarautar kuma ya yaba da hankalin sa yasan kobayan ransa ze ruqe al'uma zeyi adalci a sarautar sa kuma hakanne yafaru domin yayi adalci sosai iya kacin iyawarsa duk wanda yake awannan lokacin ze yaba da sarautarsa kama daga yan gari yan cikin masarau tar har bayi ma da jaka diyu babu wanda akabari kowa alfahari yake da mulkin sa sarki sameer yana da mata uku uwar gidan sa me suna *KARIMA* karima tana da yaya uku danta na farko shine *MUHAMMAD* na biyu kuma *ALKASIM* na ukunsu kuma *IBRAHIM* sai matar shi ta biyu me suna *ASIYA* itakum tunda suke bata taba Allah be bata haihuwa ba ta ukunsu kuma Amarya agun sa sunan ta *SHAMSIYA* ita kuma  yayanta biyu duk mata kuma daya tarasu saura daya me suna *HANNATU* kan matansa duk ahade yake bakajin kansu saide abun da ba a rasaba yau da gobe sai Allah zo muzauna zo musaba daman zama yagaji haka tun yana aiki da qarfin sa har yafara gajiyawa domin tsufa yazo mishi gashi babban dansa da yake so ya dora akan karagar mulkin shi ya nuna mishi baya ra ayin sarautar tun tasowarsa bayaso dan hakama yaroqi me martaba akan shi bazeyi karatu anan ba a Egypt zeyi karatu ba musu kuwa sarki ya amince da qudurinsa yabarsa yatafi acan yayi karatunsa gabadaya lokacin da yadawo yanaso yafara aiki sarki yace be isa ba dole ya karbi mulki ko yana so ko baya so da farkode kin amincewa yayi har saida mahaifiyarsa ta sa baki akan inbe karba ba ransa sai ya baci kuma akace mishi kafin lokaci nadin sarautar yayi suna so yafara aure inkuma bashi da ita zasu zaba aikwa dasauri yace ai yana da ita akace a ina take a Sudan take tun farkon fara karatun sa suka hadu sundade tare kuma iyayen tama sunce zasu bashi yaturo da iyayensa dukan su sunyi farin ciki sosai dajin batun dan nasu dan haka ba bata lokaci akaje aka nemo masa auren ta yakasa wata daya tal sannan suka bayan sundawo ne kuma aka kara ce mishi saifa yayi hakuri dan dole sai yakara da wata matar domin qa idane sarki yakasance da mata biyu yace shi gaskiya bashi da wacce yakeso abar shi da iya wannan ma ta ishe shi suma kuma sukace baza suyarda ba dole yayi hakuri ya amince akace za abashi yar qanwar Asiya kishiyar mamansa kenan yace to beyi musu ba yakaba itama rana daya akasa da na *SABREENA* sunan wacce ze aura kenan ita kuma tabiyun daza a aura mishi itace *MARYMA* rana bata qarya yau kadaura auren Muhammad da matan sa Sabreena da kuma maryama dana din sarautar sa yau yazama ango kuma sarki ba a wani dadeba dayin hakan Allah yayiwa sarki sameer rasuwa kowa yaji mutuwar nan sosai ta girgiza mutane da yawa ahaka har aka dauki kwanaki duk da baya son sarautar hakan be hanashi gudanar da mulkin sa ba cikin adal ci kamar yanda mahaifinshi yake yi dan harma yaso yafi mahaifin nashi komai yana tafiya yanda yakamata.................

       

08124226526
      [21/12, 3:00 pm] #yaya Azeema#: 💅SARKI  SAMEER....💅
             By
Yaya Azeema 😎

             🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹


*Allah ubangiji yakaremu daga mugunji mugun gani tsautsayi da asara fatara talauci annuba Allah yakare mu daga sharrin mahassada da masharranta  duk wanda ba alkhairi bane agare mu Allah ya nesanta mu dashi Ameen..........*

             

No Edit🥵

18&19


              ************************
                          *BOSSAY*

Kwance yake akan makeken gadonsa ya qurawa silin ido yana tunani  wata kyakkyawar yarinya ta shigo dakin da gudu sallama babu kan bed din kawai tadosa tafada kansa tana dariya adan zabure ya tashi tare da ruqota yace ke wai meyasa bakyajin magana bana hanaki yimin irin wannan abun ba kishigo min daki da gudu ko sallama babu fuska yarinyar tadan bata tare da turo baki tace yi hakuri nadena ta fada tana qoqarin tashi daga kansa tafita ya riqe ta yace tuba nake my lovely sister yar autar Ammi niban miki fada dan kiji haushi ba qarewa ma bansan namiki ba tace nide kasake ne itafi bazan qara dawo wa ba daman Ammi ce tace kazo muyi dinner yace muje yana fada yasakko da ita shima ya sakko yariqe hannun ta suka fito tana tafaman ciccijewa ita wai sai yasakar mata hannu shikuma yaqi ahaka suka qaraso cikin falon inda yaga dukkan ilahiran mutanen gidan sun hallara wasu ma har sun fara cin nasu abincin suma kujera yaja musu yazauna ita kuma ya dorata akan cinyarshi tare dace wa Ammi barka da dare tace yau ta maida hankalin ta kan abincin da take ci yaran wajen ma duk gaisar dashi sukayi ya amsa musu ba yabo ba fallasa sai ya maida kallon sa ga wani dan saurayi da kana ganin shi kasan qanini shi ne saboda tsananin kamar dasukeyi yace FARUQ gobe idan Allah yakaimu katashi da wuri ka shirya zamu fita yace to yaya Allah ya kaimu din kai kawai yadaga masa sannan yamaida kansa gurin yarinyar da take kanshi yace mimi sauka kije kici abin ciki kinji to tace mishi tare da sauka daga kansa takoma kusa da Ammin ta da tasaba zama ta zauna ta dau spoon ta fara ci dayake daman tun kanta tafi kirawo shi akazuba mata,wata budurwace ta tashi ta matso kusa dashi tace yayana me za azuba maka taji yayi shiru ta qara maimaitawa duk da haka be kulata ba saida Ammi tace wai ba magana akeyiwa *ALIYU* ba (dan Allah adan min uzuri nayi mantuwa inba ku manta ba abaya nace muku sunan shi SALEEM namanta kuma yayan Azeema ne saleem ba Bossay shi asanlin sunan shi kenan ALIYU Aimin afuwa kunsan dan adam ajizine ngd)
sai lokacin ne yace tea kawai nake so yafada tare da hade rai dan arayuwar shi inda wace yatsana bata wuce itaba ba yaso ta ringa shiga harkarsa Ammi ce tace bangane tea kawai zaka sha wai me yake damun kane kwana biyu na lura da kai  kwata kwata baka cin abinci sosai sannan kadena zaman falo kullum kana daki yace Ammi bafa komai tace to naji yanzu ke FURAIRAH zuba mishi koma meye kuma kafin ingama kayi sauri kagama cinyewa zamuyi magana yace nifa Allah Ammi naqoshi tace wlh ranka ze baci agunnan tunda ni sa'ar wasan kace ina magana kanayi min taurin kai ko kaci gaba kar kafasa yace Ammi kiyi hakuri dan Allah idan ranki yabaci banza tayi mishi ganin haka shima be qara cewa komai ba yaja bakin shi yayi shiru har furaira ta zuba masa jalouf din shinkafa da taji kayan hadi tana daukar ido ga wani uban qamshi da takeyi ta dora masa pape checking akai sannan ta  tara masa gaban sa ba yarda ya iya haka yadauki spoon yafara turawa kamar mecin magani AYSHA ce tafara tashi tare da cewa Ammi saida safe zanje inkwanta Ammi tace tun yanzu tace eh wlh bacci nake ji gashi kuma gobe da wuri zan fita dan  8 nake da lecture tace shikenan Allah ya tashemo lafiya tace Ameen sannan ta wuce  dakin su bayan tafiyarta ne bada dadewa ba Bossay yace wa Ammi yagama tace to yajirata a falo dasauri kwa yatashi yabar gun daman jinsa yake kamar aka qaya bayaso yaga sun tsaya inuwa daya da furairah kan kujera yazauna yayi zaman sa tare da ciro wayar sa yafara daddannawa yana tafiya kwa itama furaira ta miqe daman danshi take zaune agun itama saida safe tayiwa Ammi ta wuce saida tafara zuwa falon taje kusa da Bossay tace ya ALIYU saida safe ko inda take be kalla ba bare tasa ran ze amsa mata inda sabo ta daman tasaba dan haka abun baya damunta murmushi kawai tayi ta wuce saida yaji tafiyar ta sannan yadago yabita da wata muguwar harara yace banza marar zuciya kawai ai ta korar ka daga guri amma kana qara nanewa mutane yafada yanajan wani wawan tsakin mimi ce takara so gurin ita da YASMIN da ta ruqo hannun ta zasu tafi nasu dakin su kwana suma saida Mimi taje kusa dashi ta rungume sa tace good night yaya Bossay yace good night tare da dan kamo kuma tunta tayi yar dariya sannan suka wuce suma sai yarage daga shi sai Ammi dan faruq ma tuni yatafi part din shi badade wa Ammi ta qaraso falon itama zaman tayi kusa da kujerar da take kusa dashi sannan ta kira sunan shi hankalin sa ya tattaro yamaida gareta tare da amsa kiran da tai mishi tace daman magana zan maka akan abun da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login