Showing 12001 words to 15000 words out of 120369 words

Chapter 5 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

246

gama tsara ?aryar da zatai ta samu kuWin sayen maganin idan ta koma gida. Koda ta koma gida tun kafin takai zaune ta sanarma Ummu ai an basu wani Assignment mai wahalar gaske. Gashi bata da littafin dazai taimaka mata tayi har sai ta saya. Ganin yanda tai maganar a serious yasa Ummu yimata murmushin kwantar da hankali.
? ? ??  Karki damu in har ana saidawa anjima sai Hanash ya fita ya saya miki kema, ko kuma ki bincika a kayan karatun su Arfa ?ila ki samu ai .
??  Ummu basu dashi sam, dan kwanaki ma da malaminmu yay maganarsa sannan suna nan ai. Kinga da suna dashi ai da sun bani .
? ? ? ??  Uhm hakane kuma kam. To ki bari Hanash Win ya dawo sai ya dubo miki .
? ? ?  Ummu ni kawai ki bani yanzu da nayi wanka sai naje da kaina na dubo.??ilama daga nan na ?ara ilimi .
? ? ? ? ? ?  Kai Iffah kin cika fitina, kin dai san ba son yawan fitarnan taki muke ba ai .
? ??  Na sani Ummu, insha ALLAHU babu abinda zai faru addu'arku na biye dani, kuma ina suturce jikina idan zan fita .

? ? ? ? Badan hankalin Ummu ya kwanta ba ta yarda tabar Iffah ta fita. dan ta dage akan gobe ake bu?atar sukai Assignment Win, idan tace zata jira sai Hanash ya dawo dare zaiyi tunta sunje babbar kasuwar cinikayyar ?arshen watane ta daular ruman kai kayan lambu. Kamar kullum tai shirinta tsaf tare da rufe duk jikinta sai idanunta kawai da ake gani. Sosai ash color na abayar jikin nata mai adon duwatsu blue masu she?i sukai mata ?yau duk da ba'a iya ganin fuskarta. Cikin nutsuwarta take takunta tamkar wata tarwaWa. Dan Iffah tun tana yarinya irin yaran nanne masu shegen iyayi da kauWi. Tun a shekarun baya mutane kance za'ai kallon ?ammata a wajen nan, dan tafi yayunta son kyale-?yale da tsantseni irin na ?an gayun mata masu ji da kansu. Da ?afa tazo har titi duk da akwai Wan tafiya a tsakaninsu. Ta tare abin hawa tare da sanar masa inda zai kaita.? ??
? ? ?? A ?ofar katon kantin da ake saida duk wani nau'in magani daya shafi gona dana kauda mugayen halittu masu cutarwa ga mutane dakan shiga cikin gida ya sauketa. Ta biyashi kuWinsa sannan ta shige. Kanta tsaye ta mi?a takardar data riga ta rubuta sunan maganin dan karta manta. Aka faWa mata kuWin ta biya suka bata. Wani irin farin ciki takeji a ranta, tunin karta koma gida babu littafi ta zama abar tuhuma ya sata cema mai abin hawan data hawo ya kaita babban shagon littatafai. Koda suka isa cewa tai ya jirata yanzu zata fito su wuce. GargaWi ya mata akan kuWintafa ya ?aru, tace babu damuwa tana shigewa.
? ? ? ? ? Ganin babu yawan mutane a shagon duk da ?atone sosai ba kuma wajen da za'ai hayaniyar da zaka san adadin mutanen wajen bane yasata Wage ni?ab Winta yanda zataga komai da ?yau. Kowanne littatafai da sashensu a rubuce kuma yanda bazakasha wahalar nema ba, maimakon ta nufi inda zataga irin nata kai tsaye saita fara zagaye. Sai da ta gama kewaye-kewayenta tamkar ta manta da wanda ta ajiye a waje kafin ta tsaida hankalinta ga inda zataga littafin daya dace ta Wauka. Surutun yara takeji kaWan-kaWan ta bayan inda take, ta Wan dudduba taga babu ta inda zata le?asu sai ta ha?ura cikin taSe baki takai hannu kan wani littafi zata Wauka. Daga can Sangaren ma dai-dai an kai hannu akan littafin za'a Wauka dan duk kanta Waya ce, littatafan ne kawai suka rufe wanda ke can baya ganin na nan. Iffah taja, daga can ma aka ja, jin za'a fisge saboda an fita ?arfi dama tsaho dan ita harda su WiWWishe saita fisga itama a Wan fusace saboda gani take wani keson raina mata hankali. Ta cikin Wan space Win data cire littafin ita da shi suka zubama juna idanu, haka kawai taji tsigar jikinta ta tashi duk da ita bama wani ganesa tai da ?yau ba saboda space Win bawai ya buWe da ?yau bane. Kamilalliyar fuskarsa da dama babu wani walwala a cikinta ya ?ara tsukewa dan shiko sarai ya ganeta...........
'

? ? ? ?
? ? ? ??
&?Shin wanene wai wannan dake neman zamema Iffah Wan kaWafi?.
&To wai mima zatayi da maganin data saya ne?.
& Ko Iffah zataci nasarar cika ?udirinta?.
&Idan taci nasarar minene zai biyo baya?.
&Mike kashe matan Tajwar Eshaan ibn Haysam Abdull-majeed ne?.
&Shi kansa Tajwar Eshaan Win wanene shi?.
&Yaya yake? Taya zamu san ainahinsa?.

*_Duka amsoshin nan na'a cikin gundarin labarin littafin DAU?AR GORA. Masu iya magana kance (CIKI KA SHATA). To waima miye ma'anar kalmar DauWar gora ciki ka shatan ne?>??. Kumuje zuwa kudai, karku bari a baku labari masoya>?8??4? Dawa?.
A ina?.
Taya?.
_Duk amsar na cikin *DAU?AR GORA CIKI KA SHATA>??* dake a Waya daga cikin littatafai biyar na *ZAFAFANKU* abin alfaharinku. Kundai sansu kun san aikinsu babu wasa babu jan rai a cikinsa balle shiririta. Zamu gamsar da ku da salon labaranmu a wannan karon fiye dana baya insha ALLAHU. Kudai kawai ku kasance da zafafan naku biyar zakuce nina faWa muku=? ?=??._



*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+22799643131

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? 5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_6_*

________________

_*MAAB LUXURY HOME!!* Sabuwar duniyar hamshakan mata da ?a?an gata.=؞?_

_*GIDAN* ?awa da ?awata gidajen da suka cika gida._

_*SABUWAR DUNIYAR* Amare da uwargidan data amsa sunanta ?ar gaban goshi._

_*MAAB LUXURY HOME* wata duniya ce ta ?awa da ?awata gidajenmu da kayan ?yale-kyale na burgewa da Waukar hankalin duk wani mai kallo_.

_*SUNYI FICE* Fice irin na Waya a cikin tsara, sune na farkon fari, a farin da za'a kira fari a kowace irin duniya._

_*A GAREMU* ba sitturu na alfarma da kawa ne kawai ke tabbatar da mu hamshakai ba. Sai mun haWa da ?awata gidajenmu da kayan MAAB LUXURY HOME zamu kasance cikakkun ?an gata ababen kallo da nunawa sa'a koda a cikin dubun da sukafi dubu._

_*MAAB LUXURY HOME* sun takaita mana dukkan wahalar nema ko order a kasashen ketare ta hanyar wadatamu da galla-gallan kayayyakin adon gidajenmu_

_*MAAB LUXURY HOME.* Duniyar kayan Kitchen da decoration din gida na keta raini._

_*INA UWARGIDA INA AMARYA!!?* Ku ziyarci shagon mu dake No 22 Ahmadu Bello Way, Kano state. Ko kuyi order daga shafin mu na Instagram @maabluxuryhome. Ko Facebook @maabluxuryhome. Ko Ku nememu a lambar waya *08034631010*._

*_Mai azama shi za'a kira dana farkon fari=? ?. Bara nai sauri nawa suzo hannuna kafin a kwashe=???& @&??& @&??& @&?._*

___________________

........Baki ta murguWa da juya idanunta farare tas tamkar madara cikin nasa da ya kafeta da su.  Inma kai mayene to wlhy bazan ciyu ba, Babiy kullum addu'a yake min shi da Ummu . Tana gama faWa tabar wajen.
? ?? Yaransa na waccan ranar ne dai yau ma a tare da shi. Kuma suma sarai kalaman Iffah da bazasu manta muryarta da wuri ba ta shiga cikin kunnuwansu. Dama sune suke dubama yaran dake tare da su books Win, shi ko yana biye da su ne kawai da binsu da idanu. ?aya daga cikin yaranne ya nuna littafin da Iffah ta Wauka, su kuma kasancewar suna Wakkoma sauranne sai shi da kansa yay yun?urin Wakkowa kafin su suyi hakan. Yun?urin zagayowa wajen Iffah Waya daga cikin yaransa yayi, dan yay al?awarin yau sai ya daddala mata mari, amma sai ya dakatar da shi ta hanyar yima Wayan alamar ya tsayar da shi da ido. Da sauri wancan da shima yake jin kamar suje su haWu su faffasa mata baki ya kira sunan wancan.
? ? ?  Azaan! .
?? Cak ya tsaya tare da rumtse ido da cije baki dan yasan dai ogane zaisa Fakhir Win ya dakatar da shi. Gashi harya hango Iffah dake gaban mai biyan kuWi. Dole ya ha?ura badan yaso ba, amma yaci alwashin duk randa suka sake haWuwa da yarinyar can babu oga sai ya mata karyawar gasashshiyar masara danta tabbatar itace zata gujema haWuwarsu ba su ba kamar yanda ta faWa.
? ? ? Iffah dai tuni ta biya kuWin littafi daya cinye mata duka kuWinta babu ko na bawa mai Mototaxi (napep). Sai mita take a ranta Littafin yayi tsada, koda ta fito ta iske mai Mototaxi ya cika yayi taf. Tana isowa inda yake hannu kawai ya mi?a mata alamar ta bashi kuWinsa ya wuce. Fuska ta ?yaSe ta cikin ni?ab Winta tana wani kif-kif da idanunta da kawai yake gani.  Oh oh kaiko duk daWin asara ai ta jira samu ko? Idan mukaje inda zani nace maka bazan biyaka bane? .
? ? ? A fusace yana mai dalla mata harara yace,  Na fasa kaiki, dalla malama bani kuWina kije ki hau wata. Kuma har na zaman danai anan sai kin haWamun .
? ?  Lallai sannu shugaban Sarayin Ruman. Saboda Babiy yamun baki ko? Idan kaga zaka Waukeni muje na baka kuWinka ka daukeni, in kuma zaka zauna wage baki kana ihu ne na tare wata na hau ka biyoni a baya dan bani da shi anan sai naje gida .
? ? ? ??  Baki da hankali . Mai Mototaxi ya faWa a matu?ar fusace yana fitowa. Harga ALLAH Iffah ta tsorata, dan tasan wannan mai zubin samudawan ?arnin farkon fyaWa daya zai bazar da itane a titin nan sai dai a kaima su Ummu gawarta. Amma tsabar ?arfin hali sai faman fiki-fiki take da idanu da faWin,  To sai kayi duk abinda ma zakayi mana .
? ? ?  Hakama kika ce? . Ya faWa yana matsota. Jikinta taja baya tana wani zazzaro masa manyan idanunta masu matu?ar she?i tamkar ta tara ruwan hawaye a ciki,  Idan hanunka ya taSa koda abayar jikina sai na Sallashi! Idan kuma ka isa ka gwada .
? ?  Kan uban can kayyasa, ke yarinyar nan kin san wanene ni kuwa? To dan ALLAH gwada Sallamin hanun nagani . Ya faWa yana yo kanta da gaske. Securitys Win dake a bakin bookshop Winne sukai saurin taresa, dama dai ganinsu yasa Iffah wannan hura hancin, ganin ta samu yanda takeso baki ya ?ara buWewa ta buWe baki zata cigaba da tsiwa idanunta suka sauka a kan mutumin nan. Yanayin takunsa na isa da ?asaita kawai saka rawa a zuciyar Iffah yake, sai dai kasancewarta yarinya mai ?arfin halin tsiya da rashin son a ga gazawarta yasa baka isa ganin wannan tsoron ba a kan fuskarta. Janye idanunta tayi tamkar bata gansa ba, shima sai ya cigaba da takowa tamkar bai ganta Win ba yaransa da tawagar yara kusan goma sha biyar biye da su. Kamar waccan ranar yau ma sanye yake cikin suit da sukai matu?ar fidda ?yawun halittarsa ta tsayayyen mutum, saSanin ranar na yau ba?a?e ne, sai dai sunyi matu?ar dacewa da lallausar farar fatarsa mai matu?ar she?i da Waukar idon mai kallo. Ga mayataccen ?amshinsa irin na ranar mai saka zuciyar mai sha?a raunana da nutsuwa. Harya gotasu zai wuce a binsa sai kuma ya tsaya cak, hannayensa duk biyu ya zuba a aljihun wandonsa tare da juyowa. Ita ya fara kallo, sai kuma ya janye lulu idanunsa masu tabbatar da kwarjininsa da kamewarsa ga duk wanda ya kallesu ya maida kan securitys Win nan dake ri?e da mai Mototaxi Win har yanzu. Azaan daya fahimci mi ogan nasu ke nufi yay saurin faWin  ku sakesa duk da har cikin rai baiso hakan ba. Babu musu suka sakesa, shiko sai huci yake idonsa akan Iffah data juyar da kai gefe irin bata sanma mi'ake Win nan ba. Hanunsa Waya ya zare daga cikin aljihunsa ya Wan Waga rigar suit Win tasa. KuWine masu yawa ya zaro ya mi?ama mai Mototaxi Win. Cikin rawar jiki ya kai rissine kamar gwiwarsa zata taSa ?asa ya amsa yana godiya kamar zai haWiye harshensa. Kansa kawai ya Wauke zai juya suka sake haWa ido da Iffah. Baki ta tura gaba tana fiki-fiki da idanu da sake Wauke kanta...
? ? ? Takaici kamar ya kashe su Azaan. Babu wanda a cikinsu bai harari Iffah ba kafin subi bayan ogansu da tuni yabar wajen. Mai Mototaxi da bakinsa ke washe uwa gonar audiga ya kalla Iffah.  A to hajjaju taho na kaiki koda karshen Daular Ruman ne ma . Wata banzar harara ta balla masa da jan tsaki tabar wajen. Cike da takunta na nutsuwa ta gitta motarsu dake ?o?arin barin wajen. Azzan yay ?aramar ?wafa, a ransa yana raya shine zai zama sanadin nakasa yarinyar nan kuwa wataran. Mai gayya mai aiki kam da gaba Waya zuciyarsa ta gama tabbatar masa yarinyar nan aljanar ce idanunsa ya lumshe a hankali yana mai ?ara gyara zamansa na ?asaita tamkar ba'a mota yake ba....

? ? ? ? ? Tunda ta samu wata Mototaxi Win ta shiga zuciyarta ta tafi tunani. A karan farko take tambayar kanta waye wai wannan mutumin a garin nan?, da ganinsa dai kasan Wan masu farcen susu ne ko shi a karan kansa ne mai farcen susar. A ?asan zuciyarta taji tana bu?atar sanin shi Win wanene badan wani abu nasa ya birgeta ba. Hasalima haka kawai haushinsa takeji tun akan bige yaron nan da suka kusa yi a waccan ranar da ?o?arin guduwa da sukai. Ko kuma ma dai aljanin ne?, dan inba aljani ba taya zata dinga ganinsa duk inda taje gashi har karo biyu.. Tasha ji a bakin mutane ana faWin ita Win ?ya?ya?yawa ce, tafi kowa ?yau a gidansu, amma ?yawun wannan bawa da dirarriyar halittar jiki data fuska mai cike da kwantaccen gashi tamkar shiya zaSama kansa komai sai dai aljanin kam..... Isowarsu anguwarsu ya sata ture tunanin ta nunama mai Mototaxi inda zasu ?arasa ta amso masa kuWinsa. Cikin sa'a suna isa ?ofar gidansu sai ga Babiy da Hanash suma an saukesu da alama yanzun ne suke dawowa. Su suka biya mai Mototaxi Win kafin su shige cikin gidan bakinta washe tana jera musu sannu da zuwa...

? ? ? ? Labarin alkairin da aka samu na kayan da suka kai kasuwa su Babiy ke basu ita da Ummu, amma ita rabin hankalinta naga abinda take yun?urin yine kawai. Ta matu?ar ?agara ai kiran sallar magrib su Babiy su fice masallaci Ummu ta shiga Waki. Ana kwaWa kiran salla kuwa itace farkon mi?ewa yin haramar alwala. Hakan da tai baisa wani yaji daban ba dan kowa yasan Iffah da himmar yin salla. Komi take aka kira salla, ko'a ina take inhar wajen zaiyi ibada zata ajiye abinda takeyi kuwa tayi sallar. Wannan halin nata na ?ara sakama iyayenta da ?an uwanta sonta, dan tunsu Arfa na raye ma sukansu Ummu takan zaburar dasu akan halin Iffah Win na kiyaye ibada da ?o?arin yinta akan lokaci. Koda ta shiga Wakin bayan tayi alwala bakin gadonsu takai zaune dan tana fashin salla ne, sai da taji tsakar gidan yayi tsitt sannan ta Wan le?o, babu kowa kuwa Ummu ta shige su Hanash sun fita massallaci. Da sanWa ta fito ledar maganinta na Wazu da taketa Soyo ri?e a hanunta. Wuff ta afka Wakin Babiy, cikin sa'a bata wani sha wahalar ganin tulunan da aka cika da zuma ba sabbi ?al. Ta saki murmushi dajin kamar tai ihu dan farin cikin da takeji a zuciyarta. Amma sai ta kanne cikin rawar jiki da Wan yin le?e-le?e irin na mai tsoron a kamasa yana laifi tana ?o?arin buWe kwalbar. A tulun farko ta zuba kusan rabi, sai kuma ta dakata bisa shawarar zuciyarta akan ta zuba duka tunda bata da tabbacin dukansu Tajwar Winne zaiyi amfani da su. ?aramin sandan data shigo da shi tasa ta motsa da ?yau har saida ta tabbatar ya gauraye sannan ta sakama Waya, tana tsaka da juyawa ta tsinkayo muryar Ummu na kiranta. Ido ta rumtse da sauri tana ambatar sunan ALLAH, da hanzari ta shiga rufe roban sauran maganin saboda jin kamar Ummu na nufi Wakin, cikin riga ta sa?a maganin da sandar sannan taWan le?o. Can ta hango Ummu ta nufi kitchen Winsu, aiko tai wuff ta fito ta faWa Wakinsu. Ummu data juyo saboda jin kamar motsi ta sake ?wala mata kira. Yanzu kam amsawa tai da fitowa tana gyara mayafin abayarta.
? ? ?  Yi ha?uri Ummu ina karatune .
??  Shine kuma bazaki mun ko gyaran murya ba zaki barni ina wage baki .
??  Kiyi ha?uri to Ummuna .
Ummu ta fito daga kitchen Win tana gyara mayafin jikinta itama. 

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login