Showing 45001 words to 48000 words out of 120369 words

Chapter 16 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

231

Hankalinsu ne ya sake tashi, makwafcinsu ya bada umarnin a sakata a motarsa a kaita asibiti. Da taimakon matan aka sakata a mota, matarsa da wata mata dake anguwar itama mijinta ya rasu suka shiga. Sai lokacinne mutane suka samu bakin magana. Wasu na nuna tausayawa ga wannan ahali, wasu na jin farin ciki badan sun taSa musu komaiba, sai dan kawai dalilin hassada na rashin dalili.? ? ??
? ? ? A asibiti kam har an amshesu za'a fara dubata sai sukaga Doctor Win ya dakata sakamakon kiran wayarsa da akayi. Kansa ya girgiza musu ya nufi barin Wakin yana sanar musu yanada uziri. Hankali tashe makwafcin nan nasu da ake kira Abu Zainab ya shiga ro?onsa amma bai sauraresu ba. Sun fara neman taikon Nurses suma sai zu?ewa suke saboda gargaWin da Doctor yay musu. Al'amarin kamar wasa an?i taSa Ummu, dole suka Wauketa suka bar asibitin zuwa wani, sai dai acan Win ma har an amshesu aka koresu. Basu gajiyaba suna kuka suka nufi privet ko acan za'a dace tunda aikin kuWine. Anan sun amsheta, amma sun sara musu ma?udan kuWaWe kafin su taSata, acewarsu dokarsu kenan. Matar nan da mijinta ya rasu ta fashe da kuka tana girgiza kai.  Suma basa son su amshemu ne kawai, shiyyasa suke mana kora da hali. Inba kora da hali ba ai banajin Abu Hanash ya mallaki koda kwatar waWan nan kuWaWen da suka ambata inba dai kaddararsa zai saida ba .? ? ?
? ?  Hakane Umm Yazeed maganarki nakan gaskiya, kuma tabbas na fara ji a jikina akwai lauje cikin naWi a wannan lamarin, da alama hanasu amsarmu akeyi . Abu Zainab ya faWa ransa a Sace.
? ? ? Matar Abu Zainab dake share hawayen itama ta ce,  Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un. Wannan wace irin masiface haka? Mi bayin ALLAH nan suka tarema wani da zafi haka? .
? ? ? ?  Sanin gaibu sai ALLAH, inaga inada mafita Waya, mu Wauketa mu maidata gida sai a sanar da ?an uwansu ko? Tunda mudai munyi iya ?o?arin mu... ? ?
? ?  Da hakan kukai tun farko da baku wahal da kanku ba . Wata murya ta faWa a bayansu. Da sauri suka juya su duka, sai dai bayan mutumin kawai suka iya gani. Da gudu Abu Zainab ya bisa, amma kafin ya?arasa garesan harya shige mota sai ?ura ya bulesa da shi.......? ? ? ? ? ? ? ? ? ??

? ? (>??????)

? ? ? ? ? ? ? ? ?? *_MASARAUTA_*?

? ? ? Babban Waki na musamman aka warema Iffah a sashen Malikat Haseena. Tare da amintattun hadimai biyar da zasu dinga mata hidima. Sai Ghazi biyar suma da zasu dinga bata tsaro duk da dama sashen zagaye yake da masu tsaron, amma an ware biyar Winne na musamman domin kula da duk wani motsin shiga da fitar mutane da zai shafi Iffah. Hakan ya sake saka Malikat Bushirat a farin ciki matu?a. Yayinda sabanin haka ya bayyana a fuskokin munafukai, sai dai wasu sunyi jarumtar dannewa ba?in cikin nacin zukatansu tamkar wutar daji. Malikat Haseena data zartar da hukuncin batama nuna tasan sunai ba. Ita kuwa Daneen Ammarah damar nutsuwar nazartarsu ta samu Waya bayan Waya dalilin wani Soyayyen al'amari dake ajiye a zuciyarta tsahon shekaru.
? ? ?
? ?? Daneen Ammarah ta kasance Waya daga cikin ?a?an Malikat Haseena da Tajwar Abdul-majeed Ibn Aliy. Su huWu suka haifa. Tajwar Haysam shine babba, (sarkin daya shuWe kuma mahaifin sarkin yanzun). Sai Daneen Waheeda tana auren wani babban sarki a yankin larabawa. Sai Daneen Ammarah, itama tayi aure sai dai auren bai jimaba sakamakon wani Soyayyen al'amari dake tattare da ita, wannan ne sanadin dawowarta gida take zaune kusan shekara goma sha tara kenan bata kuma sake wani auren ba.? ?ar uwarta da mahaifiyarsu Malikat Haseena da marigayi Tajwar Haysam da mahaifinsu daya bar duniya da tabon damuwar ?addarar Wiyar tasa ne kawai sukasan wannan sirrin, al'amarin ya sameta tun tana ?arama dan bata wuce shekara 14 ba, shiyyasa ta jima batayi aure ba, bayan ta samu tai auren kuma bata jimaba suka rabu da mijin dan auren baifi wata takwas ba ma. Manyan masarauta sunta ?ananan magana akan hakan da fassara al'amarin na Daneen Ammarah ta siga daban-daban amma su Malikat Haseena sukai biris dasu. Sai auta Miran Nayyar nada shekara bakwai ALLAH yay masa rasuwa.??
? ??
? ? ?? Bazamuce Iffah tayi garau ba kam a wannan yini. Dan har yanzu ko idanunta bata iya Wagawa ta kalla kowa. Sai dai daidaituwar fitar numfashinta ya saka nutsuwa a zuciyar kowa. Koba komai dai an samu sassauci ai. Daneen Ammarah itace da kanta ta gogema Iffah jiki ta canja mata kaya, itace kuma da kanta tai zaman bata abinci daya kasance mai ruwa-ruwa. Daga haka aka ?ara bata magungunan da duk suka dace da gyara mata kwanciya a lafiyayyen? gadon da yaji shimfiWu na alfarma. Wani irin barcine mai daWi yay awon gaba da ita, cikin ?an?anin lokaci ta fara sauke numfashi. Daneen Ammarah dake kallonta cike da tausayawa da jin wani Soyayyen al'amari akan yarinyar ta sauke numfashi ahankali da mata addu'ar samun lafiya da fatan ya zama kaffara a gareta.......

? ? ? ? ? &&.... &.... &&.....

? ? Duk wani nau'in kiranye ga uwa ta yisa tun lokacin da labarin abinda ya faru da yarinyar can sakamakon saka riga ya risketa, tabbas sune suka bada riga, amma abinda ya faru da yarinyar bashine ya kamata ya faru ba akan rigar, dan shirinsu sam bashi da ala?a da halin da take a ciki yanzun. Hakan na nufin kenan bayansu akwai wasu masu shiri akan yarinyar kenan?. In dai har hakane kuwa to su Win su wanene? Minene tasu manufar kuma?.
? ?? Wannan amsar take bu?atar ji a wajen Uwa, sai dai har zuwa duhun dare babu alamar zata ziyarce ta. Tun zuciyarta na raya mata ta jira har ta fara jin ita taje gareta mana kawai. Amma tuna zuwa ga Uwa babban al'amari ne mai wahalar yiwuwa gareta yasa ta kasa iya cigaba da tabuka komai har dare ya cigaba da tsalawa masarautar ta Wauki shiru tamkar babu wani mahaluki mai sauran numfashi. Ta cigaba da kaikawo a cikin wannan shiru, tare da ?ara gwada dabaru kala-kala na kiranye ga Uwa. Dai-dai lokacin da take sarewa, gaSSanta ke nuna gajiyawa mummunan sautin dariyar Uwa mara daWin saurare a kunnuwa ta fara mata kaikawo tamkar tana yawo cikin iska. ?asa ta zube akan gwuyawunta tana mai jan nannauyan numfashi dajin sanyi a ranta. Tarwai Uwa ta bayyana a gabanta, akan kujerar ba?in karfenta mai adon gwal sanye cikin jajayen kaya kamar koyaushe. Mummunar fuskarta a matu?ar tsuke take babu alamar itace ta gama dariyar dataita amsa kuwa a mintocin da suka shuWe.....
? ? ? ?  Barka da isowa Uwa mai share kukan masu kuka. Uwa ina cikin matu?ar ruWani, dan aikinmu yasha banban da wanda ya bayyana ga ?ar shilar suda. Ka???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?mar yanda na riski yinin jiya a cikin ruWani, haka na kasance a duhun dare batare da na rintsa ba, na kuma sake wayar gari da ?ishirwar ganinki a yinin yau har zuwa iyanzu da daren ke ?o?arin zama dare biyu da faruwar komai?. Shin kuskuren daga garemu ne? Kokuwa kece kika canja aikin ya koma hakan? Ko akwai wasu masu irin shirinmu ne a wannan daula batare da mun san dasu ba? Minene manufarsu su? Wane buri kuma suke da shirin cimmawa?. Uwa ki taimakeni nasan wannan amsoshi in ba hakaba zuciyata na gab da tarwatsewa ne .
? ? ? ?  Bazan gaji da tuna miki akwai ?alubale zagaye da cikar matakin aykinki na biyu ba, kuma wannan ?ar shila na tare da kaddarar ?alubalenne, sai dai na miki alkawarin tsayuwar daka akan hana faruwar nasarar da zatazo in har bataki bace ba. Tabbas aikin ba namu bane, kuma rigar da aka kai mata ta sanya ba tamu bace itama. Na gano hakane a daren jiya bayan mutuwar waWan can hadiman da kuma samun lafiyar ?ar shilar.. Hakane ya sani du?ufa bincike tu?uru domin gano daga ina matsalar take?, wanene ya shirya aikin laSewa bayan namu? Har yaci nasarar kuSutar da ita da tarkon makircin sa cikin sau?i haka?......
? ? ??  Uwa kin gano kenan? . Ta-kurya ta tari numfashinta cike da zalamar son jin amsa........
'?

?


*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_21_*

________________________

_Innalillahi wa-inna ilaihirraji'un. A madadin Waukacin Walibai na G.G.A.S.S D/Z. Muna mi?a sa?on ta'aziyyar ga ?an uwanmu da iyayenmu da yayyenmu na rasa Uwa abin alfaharin duk wani Wa na gari da mukai *Hajiya Ai'sha Ahmad Tukur* tsohuwar principal Winmu. Ya rabbi ka gafarta mata, ka yafe mata kurakuranta. Ka bama iyalanta da mu ha?urin rashinta. Mu data bama tarbiyya a wani bigire na rayuwa, ALLAH yasa muyi koyi da ?yawawan halayenta managarta. Dan ita Win abin alfaharinmu ce da bazamu taSa iya mantawa ba=?-?, zamu tunata, zamu cigaba da tunawa da ita, zakuma mu tunatar dana bayanmu kyawawan halayenta da alkairinta. (ALLAH ya gafarta mata.=?-?=?O?

________________________


........... Ina kan ?o?arin yin hakan yawaitar kiranyanki ya katse ni, amma tabbas wanda ya aikata yana a cikin wannan daula ne, yana kuma da babban shirin daya kamata mu sani tun a yanzu. Ina kuma ji a jikina babban ya?ine da kema ya shafeki, kuma za'a cigaba da amfani da yarinyar ne wajen tabbatar da shi in har tana cikin masarautar nan .
? ??  Shiyyasa tun farko nace a kawar da ita Uwa, dan babu wani amfani da wannan yarinyar zatamin face cigaba da Wagamin hankali, gashi kuma har tana neman zama tafinta a al'amurana dake gab da kammala bayan gumurzun ya?in da naci na tsahon shekaru a baya kafin zuwa lokacin tattara ganima .
? ? ?  Abinda kike ?o?arin yi shine mafi girman kuskure da zai rusa dukkan nasarorinki Ta-kurya. Domin yun?urin kashe wannan ?ar shilar da kike tamkar kashe rayuwarki ne baki Waya. Tun farko na faWa miki kasheta kai tsaye bashine mafitar ba, ba kuma shine ?arshen da?ile yun?urinta ba ita a karan kanta. Hasalima a yanzu rayuwarta mukafi bu?ata, zamu jefata ne matsayin dutse Waya dazai wargaza tsuntsaye biyu. An wargaza mana shirin mu na farko a kanta, dan haka zamu tafi na biyu. Ya?inki a yanzu shine kiyi duk yanda zaki ta baro wancan sashen daga nan zuwa cikar kwanaki bakwai. Zakiyi yanka na ba?ar babbar dabba a daren goma sha uku, zakuma ki dawo da rigar data sanya. Kiyi duk wani ?o?arin da zai hana kusancinta da Ajlaan a turaka. Dan maganar kaita turakarsa ta rushe kuma zamu sake sabon salo ne domin kama tsuntsu mai wayo.......
? ? ? ?  An gama Uwa mai share kukan masu kuka. Sai dai dawo da rigar nan zai zama abu mai wahala kasancewar tana a hanun Mamma (Malikat Haseena) ne a yanzu haka .
? ??  Wannan umarni ne Ta-?urya .
?  Zanyi iya ?o?arina Uwa. Sai kuma maganar mutuwar Hadiman can, Shahanshan da kansa ya saka kwamitin bincike masu tsauri da basu taSa ?etare nasarar cika umarnin da'aka basu ba. Kinga akwai matsala kenan tunda waWan can sun laSe ne a jikin aikinmu suka zartar da nasu, sannan suka kashe hadiman tamkar yanda muka shirya kafin mu mu aiwatar da hakan .
? ? ? ? Wata irin mahaukaciyar dariya mai amsa kuwwa Uwa ta shiga ?yalkyalawa, sai da ta Wauka tsahon lokaci tanayi kafin ta tsagaita ta tsuke fuska tamkar ba itace tayin ba. Har ta ?urya ta fidda ran samun amsa sai kuma Uwa ta sake ?yalkyalewa da dariya tana ambaton  Ajlan! Ajlan!! Ajlan!!! ta ?ara kwashewa da dariya tana mai disashewa a idanun Ta-kurya da zuciyarta ta kasa fassara ma'ana ko dalilin dariyar ta uwa...

? ? ? >??Ko miye naku tunanin a wannan gaSar kuma masu karatu???.

? ? ? ? ? &...? &.&.&? &...

*_GIDAN BABIY_*

? ?? Sun dawo har yanzu da Wan sauran mutane ma?wafta da aketa Wan ?us-?us akan lamarin. Cikin ?an?anin lokaci aka baibaye motar, waWanda suka shige gidaje suka fara fitowa. A yanayin da aka fidda Ummu mafi yawansu sunma Wauka dai bata da rai, dan kuwa da gaske babu alamar rai tare da itan. Kuka da salatin da mafi yawan mutane suka Wauka na tunanin ta mutun ne yasa Abu Zainab saurin dakatar da su.? ?
?  Dan ALLAH kowa ya kwantar da hankalinsa. Umm-Arfa ba mutuwa tai ba .?
? Badan hankalin su ya kwantaba sukai shiru, sai dai dama kukan na wasu na munafurci ne dai. Matane suka kamata aka shiga da ita, a tabarmar da suka samu tsakar gida suka shimfiWeta. Cikin sa'a Abu Zainab yaci karo da wayar Babiy dake yashe a ?asa. Da alama sanda jami'an nan zasu fita da shine ta faWi. Jikinsa har tsuma yake a duba contact Win wayar, cikin sa'a ya samo number da akai saving da Baba. Baya raba Wayan biyu mai sunan nada babban matsayin baban a wajen Babiy Win, dan haka ya danna masa kira kai tsaye, sai dai harta tsinke ba'a Waga ba. Sake kiran yay yana addu'ar dacewa sai ko gashi an Waga...
? ??
? ?? &A lokacin da kiran Abu Zainab ya riski su kaka ta hanyar wayar Babiy ba'a ?aramin tashin hankali suka tsinci kansu ba shi da Iyyani. Duk da kasancewar yamma tayi kuma yasan a yau dole ne sai ya dangana da daular ruman dole ya bazama neman wani yaro mai mota a ?auyen nasu dake jigila a ko yaushe, cikin sa'a ya samesa ya dawo kenan ma ko gida bai shiga ba. Amma saboda mutuncinsa da ake gani yana masa bayani babu musu ya amsa masa suka Wauka hanya harda Iyyani daketa faman sharar hawayen da suka kasa tsaya mata. Ana sallar isha'i suka iso cikin daular ruman. Basu sami mutane ba a gidan kamar Wazun, sai Umm Yazeed da matar Abu Zainab dake dai tare da ita har yanzun. Zuwa yanzu Ummu ta farfaWo, sai dai ta?i magana da kowa sai hawaye da taketa faman zirarwa ta gefen ido, ga numfashinta baya fita normal kamar na kowa, tana fitar da shine da fisgosa a wahale sannan a fiffisge.?Kuka Iyyani ta sake fashe da shi da rungume Ummu a jikinta tana kiran sunanta. Kaka kam tsaye yay kawai zuciyarsa na harbawa da ?una. Suna a haka Abu Zainab ya dawo, dama sallar isha'i yaje. Cikin girmamawa ya gaida kaka, shima ya amsa masa da kulawa da godiya. Ya Wan murmusa kansa a risine.  Ai ba komai baba yiwa kai ne. Sannan mun zama Waya ai mu da Abu Hanash. Ko mu irin haka ta faru da mu zai tsaya tsayin dakane a kan komai. RuWanin halin da Umm Arfa ke ciki yasa su bamu bibiyesu musan miya faru ba har yanzu gaskiya. Dan munata yawo a asibitoci amma sun?i amsarta, ga jikin nata kuma yana bu?atar a duba mata shi, shiyyasa yanzu dana idar da sallar magrib naje na samo Wan uwana dake aikin asibiti gashi muna tare, sai dai ba wani babban likita bane dai.... ? ? ?
? ? ? Kai kawai Kaka ya jinjina masa da faWin,  ALLAH ya saka muku da alkairi, haka ake fatan zaman makwaftaka, domin ita makwaftaka tanada ?arfin da zata iya fin ?an uwantaka muhimmanci ma a wani Sangaren. Yanzu gashi abu ya samesu, kafin mu muzo kun basu Wauki, da bakwa zaman lafiya kuma hakan bazai yuwuba. Dan haka duk wani mutum na ?warai daya san kansa ya dace ya rayu da ma?wafcinsa lafiya da ?aunar juna .? ? ?  Hakane Baba, ALLAH ya saka da alkairi. Bara na shigo da shi .?? Murmushi Kaka yayi da jinjina masa kai. Koda suka shigo tare da Wan uwan nasa shima ya gaida Kaka da girmamawa, hakama Iyyani da har yanzu ke faman sharar hawaye tana tofama Ummu addu'a. Damar duba Ummun Kaka ya bashi dan haka ya shiga aikinsa. Ya tabbatar musu jinin Ummu ya hau matu?a, amma zai mata allurar barci ta samu nutsuwa dan barinta a ido biyu akwai haWari komai zai iya faruwa. Sai da suka maida Ummu Waki sannan ya saka mata ruwa da allurai aciki, cikin sa'a kuwa babu jimawa barci yay awan gaba da ita. Sosai Kaka yay musu godiya da sanya albarka, dan ko sisi Wan uwan nasa bai amsaba ma.......

?
? ? ? ? ? &&....? &.... &&.....

? ? ?? An wayi gari da samun canji sosai a yanayin Iffah, dan zuwa yau kam Alhmdllh. Sai dai jikinta dake wani irin saSa saikace wata macijiya. Sai kuma rauni data tsinci kanta a ciki sakamakon mummunan mafarkin datai akan su Babiy daya haddasa mata matsanancin faWuwar gaba da akai-akai. Gata dai iya gata tana gani wajen tsohuwa Malikat Haseena duk da bata da lafiyar ?afa sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login