Showing 111001 words to 114000 words out of 120369 words

Chapter 38 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

239

Sai dai a yanzu dukansu sun fahimci yin kuskure, dan haka kowanne ya ajiye Soyayyar manufarsa suka fuskanci juna.
? ? ? ? ?  Ni ina ganin in har an yarda da aikin Barrister Win nan shawararsa ba abar yardawa bace. Sannan dole ne fa mu gaggauta ganawa da yarinyar can in ba hakaba aikinmu zai iya buWewa. Dan idan ya kasance Barrister Aas na raye bazai samu Waki bane ya kulle kansa domin hutu kaima ka sani .
? ?? Miran Jasim ya gyaWa kai da faWin,  Hakane maganarka na kan gaskiya. Yanzu minene abinyi? .
? ?  Abinyi Waya ne bama Barrister Akeem damar shigewa gaba kafin kwana biyun nan na cikar aikinmu abar ?asar nan da mutanen. Bayan ka haye karagar mulki shi kuma shegen duk inda yake zamu nemishi ne ya Wan-Wana kuWarsa .
? ??  Ina sake godema ALLAH da kasancewar ka kusa da ni, dan kana farkar da ni a duk sanda kaina ya shiga duhuwa Wan uwana .
? ? Murmushi Miran Arshaan ya saki a zahiri, a zuciya kam faWi yake, (Banza ka gama cusamin ?ayar a rumbu na rufeta da Wan boto ina daga kwance).
? ? ?aukar wayar Miran Jasim dai-dai da kammala wayar Iffah da Daneen Ammarah daga can......

? ? ?? &&.....

? ?? Tana ajiye wayar wani kiran ya sake shigowa, kamar zata share dan bata san number Win ba sai kuma dai ta Wauka da tunanin ko Sir Ajmaal ne kasancewar a sa?onta na ?arshe ta ro?esa idan ya gani ya kirata. Daga can aka amsa sallamarta kai tsaye, hakan ya sata Ciro wayar a kunenta ta kalla tamkar mai son gano muryar. Miran Jasim da kamar yana ganinta yay gyaran murya, hakan ya sata sake maida wayar.
? ??  Kina magana da Jasim Ibn Abdull-Majeed Aliy .
?? Kai tsaye Iffah ta ganesa, dan haka ta fara gaidashi da girmamawa. Hakan ya masa daWi, dan yanda yake amsa mata da kulawa zai baka tabbaci. Shiru ne ya Wan biyo bayan gaisuwar, kafin ya katsesa da faWin,  Ibnati inata zaman jiran ji daga gareki amma shiru. Ko baki amince da abinda kika gani bane ba dai? .
? ? ? ? Iffah da ke jin an taSo mata inda ke mata ?ai?ayi hawaye suka shiga rige-rigen sakko mata. Hannu tasa ta sharesu da Wan jan hanci.  Ba yarda ne banyiba ranka ya daWe, kawai dai zuciyata na kaikawo ne na son sanin dalilinka na yin hakan a gareni. Idan ban manta ba kai fa Ammi ne garesa, mizaisa ka zaSeni sama da shi? A barshi ma zaka iya hakan kasancewar ka mai gaskiya ko ?yamar abinda yake. Amma miyasa su na baya da aka rasa bakuyi wani yun?uri ba sai ni a kaina bayan akwai ?a?an Tajwar mafi rinjaye a cikin wanda ya halaka? .
? ?? (Kaga ibilishiyar yarinya) ya ayyana a zuciyarsa. A zahiri kam sai yay gyaran murya cike da dattako yana kallon Miran Arshaan da shima ke sauraren komai.  Wato Ibnati duk yanda zan miki bayani a wayar nan ba lallai ki fahimta ba. Amma zan tura miki lokaci da adireshi mu haWu zai fi .
? ? ? ? ? Jimmm Iffah tayi kamar mai shakku, sai kuma ta nisa cikin gyaWa kai tace,  Okay babu damuwa ina jira . Daga haka sukai sallama kowa ransa na masa kaikawo...

? ? ? &&....

??? Cikin ?ar dariya Miran Arshaan yace,  Amma shegiyar yarinyar nan fa da zata samu dama a masarautar nan ba ?aramin hatsabibiya za'ai ba. Kaji murya cauy-cauy bata ko tsallaken kalma ga shegen wayo .
? ? ??  Shiyyasa dolene tana kammala aikin nan a kaudata kawai, ai tunda har tana da ?arfin halin shigowa masarautar nan da ?udiri irin na kashe Shahan-shan dama nasan zamuga fiye da hakan tattare da ita. Irin waWan nan yaran masu taurin zuciya a cikin mata basu da yawa, amma kuma kasancewar su mata ga mai mulki ba karamin ?ara samun power bane. Badan-badan ba babu abinda zai hanani tabbatar da ita abokiyar tafiyata. Dama yarinyar ga shegen ?yau da ?ira tamkar ita ta zana kanta...
? ? ? ?aramar dariya Miran Arshaan yay idonsa akan Wan uwan nasa.  Wato dai Jasim Akh har yanzu bazaka canja ba, na Wauka tuni ka jingine batun son matan nan naka kodan kujerar da ke gab da zama taka .
? ? ? ??  Bazaka gane bane Arshaan Akh . Miran Jasim ya faWa yana tasa ?ar dariyar shima da komawa jikin kujera ya lafe ?ya?y?yawar surar Iffah da bata wuce sa'ar autarsa ba na masa kaikawo. Shima dai Miran Arshaan Win hakance a ransa, dan tun randa suka haWu da Iffah a wajen wasan takobi da Tajwar Eshaan yarinyar ta kasa barin ransa. Duk da dai shi yanzu kam ya Wan rage bin mata tun aurensa da Jasrah.
? ?? Humm masu karatu Bara na Wan tsakura muku wata gulma dai karna wuce. (A baya ?iyayyar ?an Wakin su Miran Jasim da Miran Arshaan a bayyane take fiye data ?an Wakinsu Tajwar Haysam (mahaifin Tajwar Eshaan kenan) amma a wasu shekaru bayan hawa mulkin Tajwar Haysam sai aka wayi gari sun Winke, ?iyayyar da sukema juna ta koma ta ?ar?ashin ?asa. Wannan haWin kai nasu kuwa ya samo asaline a dalilin kasancewar halinsu da yazo Waya. Awani lokacin bikin al'ada kamar yanda duk suka saba sun baza yaransu samo musu yara matasan ?ammata masu jini a jika da basu gaza sha bakwai zuwa ashirin ba. Karku Wauka da yardar yaran wai ake kai musu su, ko Waya, ta karfin tsiya za'a Waukeki bayan an sha?a miki abu ko an yaudareki, bazaki tashi tsintar kanki ba sai a Soyayyen gurin da in zaki kwana dubu ihu babu mai jinki. Idan sun gama lalata rayuwar yaran kuma a jefar da su. Alokacin da labarin yaje ga Tajwar Haysam hankalinsa ya tashi, dan a shekarar an samu gawar yara ?ammata kusan biyar da waWan da aka jikata, iya bincike kuma na jami'an tsaro ba'a sami komai ba. Da shekara ta dawo kuwa yasa tsatstsauran tsaro akan kaikawon mata fiye da maza, aka kuma sake sabon tsarin yanda bikin al'ada zai kasance. Ransu Miran Jasim ya Saci matu?a, dan ?arshe sai a yaran masarauta suka huce haushinsu ?a?an talakawa sun gagara Wauka. Duk da ba tare suke aikatawa ba sai shirunsu yazo Waya a lokacin, har ya kasance yaransu dake sato musu ?ammatan sunyi haWaka akan yarinya rigima ta kaure, kowanne ya sanarma ogansa, a zafafe Miran Jasim da Miran Jasim suka bu?aci sanin juna kowanne da tunanin shike da ?arfin iko, sunko haWun a yanayin da hantar kowanne ta kaWu dan mamaki, amma ?wallafa rai da kowannensu yayi akan yarinyar ya sasu amincewa juna yin tarayya da ita a tare Wa'iyazubillah =?-?>?&?. Haka suka haWu suka lalata rayuwar yarinyar daga ?arshe ta rasa ranta, a cikin masarautar suka bizneta har a yau kuma babu wanda ya san hakan sai Wauka da ake yarinyar ta Sata ne a taron bikin al'ada. Wannan shine sanadin zamowarsu inuwa Waya dan wannan ya basu ?ofar dinga kawoma juna mata, sai dai Miran Jasim yafi Miran Arshaan ?warewa a harkar, dan shi har order mata yomasa ake daga wasu ?asashen ma>?&?). Wanda ya gane na tayasa murna, wanda bai ganeba ya tsallake kawai=??>?q?.

? ? ?
? ? ?? && BARRISTER &&
?
? ? Kamar yanda su Barrister ke zaman tsammani a yau sai ga kira daga Sayeed Harun Al-rashid, sun tattauna sosai ciki harda yarjewar fita da su Babiy zuwa wata ?asa da kuma tsananta bincike wajen gani maSoyar Barrister Abdallah Aas kamar yanda Barrister suka tsara musu. Abu mafi saka Barrister a ?ololuwar farin ciki shine dam?a fita da su Babiy Win a hannunsa, amma a zahiri sai ya nuna hakan ba aikinsa bane, shifa ya bada shawara ne kawai.
? ? ? ? ? A Sangaren su sun nuna masa sufa sun yarda da shine, bayan shi kuma bazasu iya bama wani aikin ba gudun abinda zai je ya dawo. Bayan dai Wan cigaba da tirjewa da ga ?arshe Barrister ya amsa. Hakan ya musu daWi suma, dan a nasu Sangaren sun bashi aikinne domin ?ullama rayuwarsa, acewarsu koda ta tashi salin alin zasu zare hanunsu su barsa a ciki.
? ? ? ? Barrister da ya gama fahimtar su da ?udirinsu duk da basu fito sun faWa ba yay murmushi yana mai girgiza kansa da mamakin mutanen wannan duniya mai cike da rikici.?  Son kai shine tushen rugujewar kawunan mu a wannan duniyar. Mai mulki kansa kawai ya sani. Mai arzi?i kansa kawai ya sani. Talaka kansa kawai ya sani. Mai ilimi kansa kawai ya sani. Jahili kansa kawai ya sani. Iyaye kansu kawai suka sani. Matasa kansu kawai suka sani. Yaro kansa kawai ya sani. Kowa akan bu?atarsa kansa kawai yake iya kallo. Duk sha?uwa irin ta ma'aurata akan son kansu kowanne zai iya aikata komai. Duk sha?uwa irin ta Wa da iyaye akan son kansu zasu iya komai. A wannan duniyar yanzu samun cikakken amini sai an tona, ka gama yarda da mutum amma akan son kansa zai iya komai. Son kai dai! Son kai dai ya rabbi. ?an uwa son kai fa na kawo abubuwa da yawan gaske. Yana gina hassada a zuciya, ?yashi, zalunci, raunana imani, ?arya, munafunci, kai komai ma wlhy, hatta shirka tana iya shiga a cikin son kai batare da mun sani ba. Ya rabbi ka ganar damu gaskiya tun kan ta nisanta a kunnuwanmu da idanunmu.......
'??

? ??? (Wannan zance haka yake Barrister, ALLAH dai ka shiryar damu>?&?).
? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_48_*


...........Babu kwanciyar hankali gasu Kaka, dan har yanzu basu sami bakin zaren jin komai ba game da wadda aka rasa a cikin matan Shahan-shan. Ga tashin hankalin Satan Barrister dan sun je har gidansa amma a rufe alamar iyalansa ma dai basa nan. Acewar makwafta kuma dai anzo an kwashesune a cikin dare, yau kusan kwanaki takwas kenan. A lissafinsu kuma ya kama randa Barrister ya Sata kenan. Zuciyar kaka ingizashi take kan abubuwa masu yawan gaske amma yana gocewa, dan duk tsanani yayi al?awarin dogaro ga ALLAH majiSincin al'amuran bayi a kowane tsanani da sau?i. Kwanansa Waya ya juya ?auyen Jumna, dan yasan ya baro su Iyyani a tashin hankali.

? ? ? Ilai kuwa koda ya koma sai ya samesu a birkice, dan suma dai zuwa yanzu labarin halin da ?asar ke ciki ya isa har kunnuwansu. Ummu tayi kuka har hawaye sun daina zuba. Ta gama sadakarwa ta rasa autarta itama. Dama ta jima da fidda rai ga su Babiy tuni. Kaka rasa ma mizai ce da su yayi, dan shima dai nasa kan a zafafe yake. Sai kawai ya shige Wakinsa ya rufe kansa yana mai safa da marwa.......

? ? ? ? ? &&..... BARRISTER &&......

? ? Da taimakon masu tsaronsa bisa umarnin ogansu da tun a ganin farko da yay masa bai sake ganinsa ba sai ta waya tun a yammacin ranar suka fara tattara abubuwan da zai basu kariya wajen fita da su Babiy duk da basu zo hanunsu ba har yanzu. Sai dai a daren ranar su Sayeed Harun Al-rashid sukai alkawarin dan?asu hannun Barrister, duk da ya nuna musu shifa yana jin tsoro su bari komai ya kammala sannan suka nuna masa suna tare da shi da kuma tsaro na musamman duk da kuwa ?arya ne a baWini.
? ? ? ?? Zancen kam nasu ya tabbata, dan a daren ranar ?arfe kusan tara na dare aka dam?a Babiy da Hanash a hannun Barrister Abdallah Aas matsayin Barrister Akeem da zukatansu su suka Wauka. Daga gani kasan sun jigata matu?a, sun rame sosai sunyi duhu. Ga rashin ?arfin jiki da zaman waje Waya harma da ?arancin abinci dana iska mai ?yau. Hankalin Barrister ya tashi matu?a, ya dinga share hawayen tausayinsu. Ya sake tabbatar da mutanen nan da suka kamashi mutanen kirki ne a yau, dan ana iso da su Babiy hanunsu sai ga likitoci, dan-da-nan suka du?ufa kansu da kulawa kai kace dama a shirye suke da hakan.......

? ? ? ?? &&..... MASARAUTA &&.....

?? Duk da ?arancin shekarunta ALLAH ya bata basira irinta masu hangen nesa. Tun bayan gama wayarta da Miran Jasim zuciyarta bata aminta da yarda su gana fuska da fuska ba. Dan haka ana idar da sallar magrib ta tura masa sa?o kamar haka duk da ita ba sallar zatai ba tana fashi.
? ? ? _Na amince mu tattauna, sai dai bata haWuwa ba, muyi magana ta video call._
? ?? Miran Jasim ya karanta sa?on yafi sau ashirin, takaici kam ba'a magana ga Wunbin mamakin basirar ?ar ficikar yarinyar. A take ransa duk ya jagule, ga boka Barbushi ya tabbatar masa haWuwa da yarinyar fuska da fuska yafi fa'ida. Dan kwarjininsa da suddabaran da ya basu zai sakamata tsoronsa mai tsanani ya dinga yanda yaso da ita har zuwa sanda itama zasu Saddata bayan ta cika musu aikinsu. Gashi yanzu guri ya ?ure, bazai yiwu masa ba zuwa ga Barbushi Win dan zai iya rasa wannan damar da bokan nasu ya tabbatar musu itace ranarsu mafi Sa'a akan yarinyar kasancewar tana fashin salla, tana kuma cikin ruWanin da ba komai yake iya banbancewa yanda ya kamata ba zasu iya sarrafata a duk yanda sukaso musamman akan Shahan-shan. Duk da sallar isha'i data gama gabatowa haka ya mi?e ya fice a masallacin bayan yayma Miran Arshaan alama da ido. Bai jima da fita ba kuwa yabi bayansa....

? ? ??  ALLAH yasa dai lafiya na ganka duk a wani birkice? .
? ? Miran Jasim ya sauke idonsa akan Miran Arshaan mai maganar yana mai jan tsaki.  Wane kwanciyar hankaline da ni inba gani nai komai ya daidaita ba Arshaan. Yanzu ma ?ar iskar yarinyar nan ce wai fa ta turamin text message bata yarda mu haWu fuska da fuska ba sai dai video call .
? ? ? ? ?  What! Waini wace irin hatsabibiyar yarinya ce wannan? Nama fahimci kallon sa'aninta take mana .
? ?  Ka barta karka damu, zata yabama aya za?inta ta dai gama mana aikinmu. Anan zata gane ko wanda ya ajiyeta a gidan bai isa ba balle ita karamar halitta. Ni yanzu damuwata ma shine Barbushi ya tabbar mana da wannan ranar ta sa'a, haWuwarmu kuma fuska da fuska wani babban cigabane garemu.
? ? ? ? ? ?  Komai ya kwaSe kam, sai dai ni a wannan gaSar ina masa kallon mai sau?i. Kaga dai a yanzu bamu da isashen lokacin komawa wajen Barbushi, na biyu barin wannan damar ta wuce a garemu kuskure ne. Dan haka kawai mubita a yanda take so Win, da sassafe mu nufi Barbushi .
? ? Ajiyar zuciya mai nauyi Miran Jasim ya sauke domin gamsuwa da zancen Miran Arshaan Win, daga haka basu koma masallacin ba sukai zaman kulla yanda zasu tunkari Iffah bayan sun tura mata sa?on amincewa ayi video call Win.

?? *_10:30pm_*

? ? ? ? ?arfe goma da rabi na dare agogon ?asar Iffah zaune gaban laptop Win ta, sanye take cikin suturar ta mai sirrinta jiki, iya zagayen ?ya?ykywar fuskarta kawai ake iya gani. Tayi fayau ga mai kallo baka iya ganin komai sai damuwa da tsantsar ?uruciyarta. Cikin girmamawa ta gaida dattijan guda biyu dake a fuskar lap-top Win tata. Miran Jasim da Miran Arshaan suka amsa mata da kulawa da nuna tausayawa tsantsa a fuskokinsu. Ita dai idanunta a rissine, dan tun kallo Waya datai musu bata sake yarda ta ?ara ba.
? ? ? Miran Jasim yay ?ar gyaran murya da fara magana bayan gaisuwar tasu.  Ibnati mu mun sauke nauyin dake kammu naki, abinda kika yanke kawai muke bu?atar ji domin tsallakar da rayuwarki data ?an baya. Dan a yanzu mun shirya tsaf ba tsafi ba ko bataliyar ifiritai Eshaan zai sauke a kammu domin danne cewarmu bazamu taSa yin shiru ba .
? ? ? ?? Iffah ta jinjina kai a hankali da faWin,  Uncles naji daWin hakan, kuma tun farko dama haka ya kamata ku kasance, duk da dai nasan bai zama lallai kuji irin zafin da iyayenmu sukaji ba. Amma a yanzu daya fara taSaku gashi kun zaburo. Duk da haka bazamu ?i karSar taimakonku ba, dan a yanzu bani da wani abu dana tsana sama da shi, a shirye nake kuma na zama ajalinsa koda nima zan rasa nawa ranne. Sai dai ina son dan ALLAH uncle ka faWamin gaskiya taya ka samu wannan videon? Ta ya kuma kasan na cikin videon nada ala?a da ni ne? Miyasa kuke son taimaka mini? Miyasa duk da kun san yana kan rashin dai-dai baku taSa wani yun?uri ba a baya sai yanzu? .
? ? ? Kallon juna Miran Arshaan da Miran Jasim sukai kowanne ransa na susa da mamakin tsaurin idon wannan yarinya da sukema kallon hatsabibiya. Amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login