Showing 87001 words to 90000 words out of 120369 words

Chapter 30 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

236

Wirka-Wirkan littafan da ta Webo. A yanzu Win ma dai tako ina hadimai faman zubewa suke domin girmamawa a gareta harta isa sashenta data basu umarnin su kaita saSanin sashen Shahan-shan daya kamata ace ta koma tunda a ?a'ida sati guda zatayi kamar yanda Malikat Haseena ta sanar da Tajwar Eshaan. Iffah kam da ba zama akai aka faWa mata komai na ?a'idojin ba haka kawai taji bata bukatar komawa zaman takura da zuciyarta ta ayyana mata rashin amfaninsa. Shi dai wanda aka kaita dominsa ko kallo bata ishesa ba, hasalima baya kallonta da suffar da suka mi?ata garesan kai tsaye. Yo dole ta faWi haka, tunda wane mijin ?warai ne zai jefama matarsa kalmar tambaya ta ita (wacece?) Bayan da saninsa aka kai sadakinsa domin aurota. Bazata iya Waukar waWan nan abubuwan ba, dan bama abinda ya kawota nan Win ba kenan tun fil'azal. A ganinta kuma ba sai dole an kaita garesa an ?askantar da ita ba, zatabi hanyoyin daya dace na haWuwa da shi har lokacin da zata cika Soyayyen burinta....
? ? ? Da wannan tunanin suka ?arasa sabon sashen nata. Tabbas ta jinjinama ?o?arin su, dan ko makaho ya laluba yasan wannan sashen yayma wanda aka kaita fintinkau a komai duk da shima wancan Win dai ba baya bane a tsaruwar. Ta Wan sauke numfashi da kaiwa zaune bisa Waya d??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????aga cikin lumbutsa-lumbutsan kujerun da aka shirya falon da su bakinta Wauke da bismillah. Suma dai hadiman nata bayan sun ajiye litattafan a saman Centre table a gabanta suka zube. Taja tsahon mintuna goma tana mai nazarinsu kafin ta Wan sauke numfashi da mi?ewa.
? ? ? ?  Ina bu?atar zama da duk wanda zai kasance da Ni a wannan sashen zuwa anjima .
? ? Cike da girmamawa duk suka amsa mata kawunansu a ?asa. Ta ?ara jan numfashi ta fesar batare data farga da salon izzar da yay kutse ga al'amarin ta na yanzu ba ta kai dubanta ga agogon falon.  Muna da sauran lokaci yanzu da zai ishemu zagaya sashen kafin na shige salla .
? ? ? ?? Anan ma sun amsa mata Winne da girmamawa. Batare da ta sake cewa komai ba tai gaba duk suka mi?e suna take mata baya. A yanzu ma dai wadda ta jagorancesu zuwa books room ce ke mata bayanin sashen da tsarinsa yanda ya kamata. Cike da gamsuwa batare data furta komai ba koda so Waya take gyaWa mata kai. Sashen ya ?unsa abubuwa masu yawa da zaman lissafinsa zai zama Sata lokaci da cinye mana page, bayan sun kammala zaga ko'ina Iffah ta shiga bedroom Win da zuciyarta tafi aminta da shi matsayin master bedroom Win ta.
? ? ? Mamaki ya kamata lokacin da taci karo da guntuwar takarda a saman duvet Win saman gadon. _Ibnati wannan Wakin ki tabbar ya kasance Wakin sirrinki, shiyyasa nasa a shirya miji duk wani abu na bu?atar ki._ takardar ta Wan juya tana mai jan numfashi da fesarwa. Sai kuma ta saki murmushi dan ta fahimci sa?on na Daneen Ammarah ne. Wayarta ta Wauka a Wan gaggauce ta aika mata sa?o. Sannan ta nufi bayi gabatar da al'wala.......

??
? ? ? ? ?? *_&&SHAHAN-SHAN&&_*

? ? ? Tun bayan faruwar komai daya shige Waya daga cikin Wakunan barcinsa bai sake fitowa ba sai yanzu a cikin shirin zuwa Masallaci. Sau Waya ya Wagama hadiman dake zube ?asa a dalilin fitowarsa hannu ya fice. Da kallon ?asan ido duk suka bisa, kowa da abinda zuciyarsa ke ayyana masa game da shi...

? ? ?? Bayan idar da sallar isha'i bai samu damar shigowa ba yay zaman ganawa da Aamin sa su biyu da suka bu?aci hakan. (Miran Jasim da Miran Arshaan). Miran Arshaan shi yafi jansa a jiki tun fil'azal, sannan kuma kamar yafi kusanci garesa ta bangarorin biyu kasancewarsa miji ga Khaalti (Aunt) Winsa da yake kallo tamkar yaya. Shima dai Miran Jasim Win bai taSa nuna masa wani abu mara kyau ba a zahirin rayuwa, a komai ma da zai taso yakan bada ?arfinsa wajen karesu ne ga kowa koda a fada ne. WaWannan hallayya tasu ya sashi Waukar yarda ya basu har yakan iya tattauna wasu abubuwa da suka shafi mulkinsa, sai dai abinda duk ya shafesa a karan kansa duk yanda zasu so sani baya taSa basu fuskar hakan dan ko'a zahiri kowa na masa kallon mutum mai wuyar sha'ani, bahagon mai bauWaWWen hali da zurfin ciki ne.
? ?? Bayan ficewar hadimin daya gama hidimar zuba shayi a gaban kowannensu ya fice Miran Jasim ya fara katse shirun dan yasan in zasu kwashe awa Waya a wajen Tajwar Eshaan bazai sake tofa komai ba bayan gaisuwar da yay musu.  Abni nasan zakai mamakin wannan zaman namu, sai dai a dubi da abinda ya faru Wazun ba abin mamaki bane. Abinda ya faru Wazun ya matu?ar Kona mana zuciya, dan bazamu taSa so a aibantaka ba muna ji muna gani kodan amanar da Haysam Akhi ya barmana taka. Akwai wasu abubuwan da yawa daya kamata dama mu tattauna da kai kafin wannan Win, amma a yanzu kamar wannan Win ne importent .
? ? ??  Hakane Jasim Akhi . Miran Arshaan ya karSe fuskarsa na nuna tsantsar damuwa. Ya cigaba da faWin, Abni lokaci yayi da nake ganin ya dace wasu a cikin iyayen nan namu dake zaman fadanci ya kamata su huta ?a?ayensu su karSesu. Duba da kai matashi ne, a koda yaushe ra'ayinka da hangenka zai cigaba da zama banbanci ne da nasun. Koda yake su a gare sun ma ba haka bane, dan haka mahaifinka yasha gwagwarmaya matu?a da su a yayin nasa mulkin. Amma kai mi kake gani akan hakan? .
? ?? Shiru babu alamar Tajwar Eshaan zai tanka, sai ma cigaba da kurSar shayinsa yake cike da ?asaita idanunsa akan television dake aiki a falon..........
'?


*AYYIRIRIRI AHAYYE CHAS =؃? _Ana tayi muna tayi manyan mata dai da gaske sun dage sai sun zama kalar gaban mota kalar camera tare da gudummawar Mg's skin care Hajia ta kina ina ake ta wannan harkar arzi?in mata nata glowing suna faranta zuciyar mazajensu da laushi da santsin fatar su ke kina nan kina fama jiki duk kirci=?1?=?1??_
Ah haba madam yun?uro ayi tafiyar nan dake ki shiga ki wataya acikin shahararrun matan nan da ko'ina ake fatan gani dan an daWe ana jin su watau *team glow by Mg's*
Macen da ta isa itace mace karki bari ki zama cikin irin muna matan nan da suka rako mata duniya kuna tafe da mijinki yana kallon wata har miyau na zuba tsabar haWuwarta da kyan fatarta
Mg's skin care sune sirrin duk wata macen da ta isa a Waga kai a kira da suna mace wacce ba'a jin kunyar shiga taro da ita daga nan har villah kizo/kuzo mu haWe a wannan ?asaitacciyar tafiyar ta Mg's skin care domin sune na gaban gaba sune suka ciri tuta indai a harkar gyaran skin ce hajiata kiyi wani fresh kiyi smooth wow>?p?>?p?>?p?kina tafe kina walwali idan fa kina amfani da *Mg's skin care* ba kya bu?atar ko wanne irin mai product Winmu katt ne duk matsalar fatarki muna da maganinta uhmm inata miki labari nace ba sister shin meye matsalarki ta gaban goshin ?allaSai?
Acne?, pimples? spot?, strech marks?, sunburn?.
to hutas bi'izinilLah muna da maganin matsalarki kina ganin mata a tiktok fuska luwai lumus kice dama ni ko? to in dai kina tare da *Mg's* matsalarki tazo ?arshe bama cika baki gaskiya itace takenmu haka nan kuma siyen nagari mai da kuWi gida *MG's skin care gagarabadau*
Price Winmu daidaitacce ne sannan kuma dai dai da aljihunku

*Soap price:4k*
maiso yy mgn
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare

Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki
Small 12k
Medium 14k
Babba 20k

*BE PART OF THE GLOW TEAM KARKU BARI A BAKU LABARI*


*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? 5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_38_*


........Duk da yanda zukatansu ke suya da tsagwaron salon wula?anci da raini da suke jifansa da shi game da wannan halin nasa da babu komai a cikinsa sai tsantsar miskilanci da kasancewar jinin mulki da ke yawo a jikinsa basu bari fuskokinsu sun nuna ba har ya gama shan ?amahinsa da basarwarsa ya tanka.
? ??  Amfanin kasancewarsu cikinmu yafi rashin amfanin muhimmanci Aam. A lokuta da dama nafi son zama da ma?iyi fiye da masoyi saboda dalilai biyu .
? ?? Wani irin kallo suke masa har fuskokinsu na barazanar bayyana sirrin zukatansu. Miran Arshaan yay saurin katsesa da faWin,  Abni wace irin magana ce wannan? Kakuwa san illar hakan da kakeyi? .
? ? Miran Jasim dake masa kallon gefen ido cikin takaici yake masifa a zuciyarsa. (Shifa wannan wawa ne baima iya jin ?arshen zance sam). A zahiri kam kallonsa ya sauke ga Tajwar Eshaan da yay biris tamkar bashi ya Wakko zancen ba.  Ihm kaga Abni ?arasa, zata iya yuwuwa naka hangen gaskiyar cikinsa rinjaye ne ga namu. Domin kowa da irin yanda UBANGIJI ke fahimtar da shi abu .
? ?? Tajwar Eshaan da bai ko motsa ba ga zancen Amin nasa sai da ya sha?i iska iya bu?atarsa kafin ya Wan Wage kafaWu a yanayin ko'in kula.  Ku manta kawai muje kan magana ta gaba. Wataran zamu ?arasa wannan Win .
? ?? Sosai takaici ya ma?ure musu ma?oshi su dukansu. Sai dai Miran Jasim har Miran Arshaan yake jin takaici kasancewar shine sanadin katse zancen. Suma shiru sukai kamar bazasuce komai ba a wannan gaSar. Kafin Miran Jasim ya nisa.  Abu na gaba shine farin cikin tsallakewar matarka. Alhamdullah addu'oin mu sun karSu, ALLAH yasa ta kasance uwa ga ?a?an da zaka haifa masu albarka .
? ? ?? A maimakon amsawa da Amin daga garesa ?asaitaccen murmushinsa mai ?ara bayyana ?yawun da ALLAH ya azurtashi da shine ya saki kaWan yana mai kauda kansa gefe babu alamar zaice wani abu. Suma basu nuna alamar sun damu da sai yace Win ba Miran Jasim ya cigaba da faWin,  Ya kamata a zauna da Tajwar na jihar Hubab da shugaban tsaro akan waccan matsalar itama. Kar muyi sakaci dayin biris da wannan maganar dan bamu san minene manufa ko dalilin faruwar komai ba. Abu mafi ruWanin shine makamancin haka bai taSa faruwa a ?asar ruman ba sai dai muji a wasu ?asashe har ma mu bada shawara da gudun mawar ganin sun samu zaman lafiya. Idan haka kuma ta fara faruwa a garemu lallai ma?iyanmu na barazana akan nasararmu kenan .
? ? ? Nan Win ma dai kamar bazai tanka ba sai kuma ya dubi Miran Jasim Win da alama zancen ya shigesa.  Na baku damar yin duk yanda ya dace Aam .
? ? A take fuskokinsu suka nuna jin daWin wannan girma daya basu. Sanin halinsa yasa daga haka sukai masa sallama. Har sun mi?e Miran Arshaan yace  Af niko kaga na shafa'a da wannan batun. Abni baka ganin yayi kusa kuwa ace fitar Zawjata-almilk har cikin books room? Yakamata ace tayi ha?urin cigaba da killace kanta kodan ma?iyan da bamu san ta inda suke shirya sabon shiri ba, dan yayi wuri ace mun shagala da tsallakewar ta ta a nawa Wan hangen. Ai ?o?ari a tsawata mata ALLAH ya cigaba da kare mana ku ku duka dai .
? ? ?? Miran Jasim ya amsa da Amin yana jinjina kai alamar tabbatar da maganar, sai dai ganin Tajwar Eshaan bashi da alamar cewa wani abu suka fice abinsu. Koda suka fitan ya jima bai motsa a yanda yake ba, da alama dai maganar tasu ta ?arshe ce ke masa kaikawo. Hasashen kam sai ya zama gaskiya dan akan lips Winsa daya motsa kaWan ya ambaci,  Yarinyar nan ko . Daga haka ya shanye sauran a cikinsa....

? ? ? ? ? &&.... &....

? ? Kamar yanda ta faWa bayan sallar isha'i ta fito cikin abaya fara tas. Duk da dare ne ?amshinta da kwarjininta mai Soye ?arancin shekarunta na tare da ita. Fuskarta Wauke da murmushi mai bayyana ha?ora take amsa gaisuwar hadiman da tuni sun kammala taruwa bisa umarninta. ?aya bayan Waya ta basu damar gabatar mata da kansu da matsayin ayyukansu. Har suka gama batace komai ba tana dai nazarinsu ne. Haka kawai take jin bai kamata ta yarda da kowa ba a wannan gaSar, dan duk da tausayinsu dake nu?ur?usar zuciyarta tayi imanin akwai masu gurSatacciyar zuciya a cikinsu kamar yanda Daneen Ammarah ta karanta mata komai.
? ??  Okay duk naji bayanan ku, sai dai kuma Ni zan canja tsarin aikin da bama kowa abinda nake ganin zai fi dacewa da kasancewar tare da ni. Bazan ro?i kowa ba a cikinku cewar ya kasance mai gaskiya da ri?e amana, sai dai zan tabbatar muku zan iya hukunci ga kowa idan na kamashi da waWan nan abubuwan biyu. Dan na matu?ar tsanar mai wannan halayar koda a sama dani yake. Zan kuma iya aikata harma abinda mutum baiyi zatoba akan hakan..... Waya bayan Waya ta rarrabasu ga ayyukan saSanin yanda aka turosu suyi, salon nata ya matu?ar girgizasu a take kuma tasirin gizagonta ya shigesu, har suke ambaton tsarin da gaba kura baya saya?i kenan, dan kuwa dai kamar yanda Iffah tai hasashe mafiya yawan cikinsu zasu kasance da itane bisa umarnin iyayen gidansu na Soye bisa Wabi'ar tura ?an le?en asiri da manyan masarautar suka tasirantu a kansa. Bayan ta sallamesu akan aikinsu zai fara daga gobe ne ta tattare littafanta da kanta tai ciki da su. Sai da ta tabbatar ta ?arema Wakin kallo yanda ya kamata fiye da Wazu bisa zargin za'a iya saka mata camara kamar yanda Ajmaal ya tabbar mata. Babu alamar akwai abinda take zargin dan haka ta Wauka wayarta. A maimakon WhatsApp yau a text message ta tura masa sa?o, daga ?arshe ta ?ara ro?onsa bincika mata lafiyar iyayenta dan zuwa yanzu zuciyarta na tabbatar mata akwai abinda Sir Fawzan ya faWa mata ba dai-dai ba ko yake Soye mata. Dan kullum takan gwada number Hanash da Babiy sama da sau babu adadi amma babu alamar zata samesu. Ga mafarkinta a kansu duk kusan bayan kwana biyu cikin maimaita kansa yake gareta. Bawai tayi imani da hakan bane, kawai dai zuciyarta takan rinjayu da tsoro akan mafarki musamman idan ta auna da abubuwan da suka tabbata akan wasu mafarkai da sukai wa ri?on wasarere ita da iyayenta a baya.......

? ? ? ?? *_&MALIKAT HASEENAT&_*

? ?? Kamar yanda labarin fitar Iffah yaje kunnen kowa a masarautar itama yaje nata kunnen, sai dai saSanin malikat Bushirat ita murmushi tayi batare data furta komai ba akan zancen. Rashin cewar tata ya Bama Hadimar damar ?arasa mata zancen akan Iffah kuma ta koma sashenta bayan barowarta books room. Anan kam idanu Malikat Haseenat ta tsurama hadimar Tata tamkar zataga fuskar Iffah a jikinta ne. Sai kuma ta janye da wani Wan murmushi a fuskarta ta maida ga hadima Banou.
? ? ??  A haWa abincin karin kumallo da Zawjata-almilk ta uku .
? ? Cikin tashin hankalin wannan umarni na Malikat Haseenat kamar Banou zata fasa kuka ta jinjina kai, har hakan ya bama malikat Haseenat mamaki, sai dai batayi magana ba kasancewar tasan shirmen Banou fiye da haka. Itama dai tana zaune da itane batare da tasan dalili ba, amma wasu lokuta takanji yanayi mai wahalar fassara koda a kallon hadimar tata ne amintacciya a bangaren girka mata abinci...

7
? ? ? ?? *_BARRISTER_*

? ?
? ?  Su waye ku? Miyasa kuka kawoni nan? Mina muku? . Barrister ya faWa yana mai bin zaratan samarin da kallo harma da Wakin da suka kawoshi mai ?arancin haske gashi a WaWWaure a kujera. Fahimtar bazasu bashi amsa ko Waya ba daya bukata ya sashi cigaba da magana a hasale. Dan shi mutum ne mai saurin fushi musamman akan gaskiya da mai gaskiya. Baya son zalunci shiyyasa ko baka da ?arfi zai tsaya maka akan ha??inka in har ka kasance mai gaskiya.
? ? ??  Idan ma akan case Win nan ne kuke ganin sakayeni ko Sadda rayuwata zai baku damar yin yanda kuke so akan bayin ALLAH da basujiba basu gani ba ku sani ni bamai hukunci bane. ALLAH shine mai hukunta kowa, zai kuma iya kawo wanda ya fini ?arfi ya cece su .
? ? Yanzu Winma dai babu alamar wani a cikinsu zai tanka masa. Idanunsa ya rumtse zuciyarsa na masa ?una. Bashi da wani buri yanzu a duniya sama da yasan asalin tushen wannan case Win nasu Babiy, yayi al?awarin tsayawa da ?arfinsa dana aljihunsa insha ALLAHU.

? ?? Har dare babu wani haske daya samu dan har lokacin yana a Waure, sai da aka kira sallar magriba ne suka bashi dama yay salla harda isha'i. Hakan ya Wan sassauta masa zuciya, dan koba komai damar yin salla da suka bashi yaji a ransa masu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login