Showing 54001 words to 57000 words out of 120369 words

Chapter 19 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

251

YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA

Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_24_*


..........Komai daya faru tsakanin Iffah da Hadima Banou akan idon Daneen Ammarah ne, dan itama tayi yun?urin fitowar ne ganin Banou na tono a bayan windown Mamman sai ta hango Iffah na tahowa. Kasancewar ta ganta da rigar jikinta a Wazun yasa kai tsaye ta ganeta. Da farko gabantane ya fara faWuwa da tunani iri-iri, shiyyasa ta tsaya domin ganema idanunta. Sai dai kalaman Iffah da yanayin Hadima Banou Win ya sata shiga ruWanin tunani. Idan har zata auna da hankalinta matsayin babba itama Iffah taga Hadima Banou ne shiyyasa ta fito, a yanayin Banou kuma ya nuna akwai wani Soyayyen al'amari na rashin gaskiya tattare da ita. To amma su maiyasa a tsahon shekaru basu taSa ganin wannan fuskar ta Banou Win ba? Wacece Iffah? Anya kuwa ba akwai abinda ya kamata ta sani dangane da yarinyar nan ba?......

? ? ? ? ?? &Iffah da al'amarin wannan masarauta ya fara ruWama tunani tana shiga Wakin dake matsayin nata yanzu ta murza key. A jikin ?ofar ta jingina da lumshe idanunta tana sauke numfashi. Ita kanta taga ?arfin halinta yau, dan zata iya rantsewa bata san a ina ta samo wannan jarumtar ba. Idanun ta buWe tare da ri?e ?ugu ta karyar da kai alamar nazari. In fa har ta canka dai-dai tabbas wannan hadimar mayya ce. Dan bata manta da wani labari da Iyyani ta taSa basu ba na mayya yar Dan?o datai zamani a kauyen jumna shekarun baya. Babu banbanci da abinda taga matar nan tayi yanzu, dan da alama kurwar wani ta laso tazo ta boye a wajen.  Bahun ubancan, eh da gaske dai ashe lamushe ?a?an mutane ake a masarautar nan tunda ga alama harda su bayi an barbaWa musu muguwar tambaya. Shi ba?in babban dodon nasu nacinye mutanen gari su kuma bayi nacinye junansu a cikin gida . Tai maganar a fili cikin ?ankance idanu na alamar tunzuruwa...
? ? ?? Murmushi Daneen Ammarah dake bakin ?ofa tsaye ta saki, dan nutsuwar da zuciyarta ta kasa mata ya sata biyo bayan Iffah, har ta kai hannu zatai knoking sai kuma ta fasa da tunanin inhar Iffah nada wani mugun nufi a kansu to baro can zata samu wani abun take aikatawa a yanzu. Dan haka ta Wan kara kunenta kaWan jikin ?ofar, cikin Sa'a kuwa ta jiyo mi Iffah ta faWa saboda yanda tai maganar da Wan zafi sai ta fita da Wan karfi kaWan. ?ofar ta fasa bugawa ta koma Wakinta da baya. Itama dai ?ofar tata ta sanyama key duk da tasan babu wanda zai shigo mata. Kai tsaye wadrob Win ta ta nufa, a cikin wani akwatin ?arfe karami mai ?yau ta fiddo waya bayan ta danna madannan sirri ya buWe. Wayar ta shiga ?o?arin kunnawa tana mai rufo windows Win Wakin nata. Sai da tai danne-danne kusan na mintuna biyu alamar text ta tura. Kira ne ya shigo, sai a ring Win karshe ta Waga, batare da jiran wani gaisuwa daga wancan ba cikin bada umarni tace,
? ? ??  Daga yanzu zuwa safiyar gobe idan ALLAH ya kaimu ina bu?atar sanin komai akan Zawjata-almilk ta uku. Idan nace komai yana nufin komai da komai . Kitt ta yanke kiran tana wani irin murmushi tun kan ma ta samu amsar data bukaci sani. Wayar ta kashe gaba Waya ta sake maidata inda ta dakkota......

? ? ? (>??Wai su kowa da tasa manufar ne????)

? ? ? ?? *_MALIKAT BUSHIRAT_*

??
? ? Zaune take hakimce kamar ko yaushe cikin kwalliya mai matukar Waukar idanu. Ga wani sihirtaccen ?amshi mai ratsa zuciyar duk wani mai sha?a na tashi. Shi kansa falon kamshinsa na musamman ne. Gefenta na dama Jasrah ce itama cikin kwalliyar, zuwanta kenan sashen sakamakon aiken data samu daga ?ar uwar tata. (Itama dai Jasrah anan cikin masarautar take aure, tana kuma auren ?anin marigayi Tajwar Haysam ne da suke uba Waya. Dan kamar yanda Tajwar Haysam suke su huWu a Wakinsu suna kuma da ?an uba har su kusan tara, sai dai mata sunfi yawa a ciki. Su tarannan kuma ?a?an mata uku ne. Mijin Jasrah shine babba a cikin ?a?an amaryar Tajwar Haysam da ake kira Ameera Aasfah a masarautar. Mace ce mai kirki da sanin ya kamata, jininsu kuma yay matu?ar haWuwa da Malikat Haseena. Dan idan ka gansu bazaka taSa Wauka kishiyoyi bane a sanda tana raye. Yaranta biyune ita kacal, Miran Arshaan shine babba, shine kuma Wa na takwas a wajen Tajwar Abdul-majeed, a maza kuma na uku, shine mijin Jasrah a yanzu, sai ?anwarsa Daneen Fu'ada, a yanzu haka tana aure itama. ?aunar dake tsakanin Malikat Haseena da Ameera Aasfah yasa sha?uwa sosai a tsakanin ?a?ansu, hakan yasa Tajwar Haysam ke kallon Miran Arshaan tamkar ?aninsa Miran Nayyar daya rasa, shine ma da kansa ya aura masa Jasrah. Wannan kenan, ALLAH yasa kun gane>?q?).
? ? ?  Akia kince nazo amma kin kasa cewa komai? Wani abun ya sake faruwa ne? .
? ? Numfashi Malikat Bushirat ta sauke a hankali tana kallon ?ar uwar tata da takema kallo tamkar first born Win ta. Kamar bazatai magana ba sai kuma ta nisa cike da kasaita.  Komai bai sake faruwa ba, sai dai ina gudun sake faruwar. Sanin kanki ne Jasrah ba lallai kosu waye su ha?ura ba dan yarinyar nan ta kuSuta a yanzun, sannan ma bayan ita akwai sauran yaran biyu da har yanzu fargaba ta hanamu kaisu turakar Saifulmalik. Kin san kuma rashin kai su zuwa nan da Wan lokaci sai kinji an fara kace-nace .
? ? ?  Hakane Akia. Amma ke mikike son cewa? .
? ?  Zancen dai Waya ne shine inajin tsoro, na biyu kuma da gaske yarinyar nan ta shiga raina fiye da duk matan da aka kawo gidan nan matsayin Zawjata-almilk .
? ? ? ??  Wlhy nima har cikin rai yarinyar ta shiga raina. Gata da tarbiyya daga ganinta, sannan itace mafi ?an?anta a duk matan na Son .
? ?  Wannan yana Waya daga cikin abinda ya sake jan hankalina a kanta Jasrah, shiyyasa yanzu da wani tunani yazo min nace bara nai shawara da ke. Shin kina ganin naima Mamma (Malikat Haseena) magana gobe idan ALLAH ya kaimu da Saifulmalik zaije gaisheta a kusanta shi da yarinyar nan suga juna? Sai nake ganin hakan zai canja wani babban al'amari da masu mana yankan baya ke ?ullawa. Tunda kinga dai duk matansa sai an kaisu turaka yake da damar ganinsu kamar yanda kowa yasan dokar kenan ga duk Zawjata-almilk tun ?arnin baya .
? ??  Eh gaskiya kuma wannan tunani ne mai ?yau Akia inhar Mamma zata amince Win. Dan Kinga muma a karan kammu wata hanya ce da zamu fuskanci wani abu akan shi kansa..
??  Wannan gaskiya ne. Dan da gaske Jasrah a yanzu har shi kansa zuciyata rawa take ga al'amarinsa, dan abinda ke faruwa dole ne kowa ya zama abin zargi har mu kammu, ke nama takaice miki zance ni kaina yanzu ban yarda da kaina ba .
? ?? Murmushi Jasrah tai har ha?oranta na bayyana. Tace,  Kai Akia kinada abin dariya wlhy wani lokacin. To inke baki yarda da kanki ba mu kuma dawa zamu yarda kenan?. Kawai dai inaji a jikina koma minene ya kusa zuwa ?arshe ta silar yarinyar nan tunda har ALLAH ya fara nuna musu iyakarsu suka gaza cin nasara a harin farko da suka kai mata. Yanzu dai bamu da lokaci, ki tattauna da Mamma Win kawai. Hukuncin data yanke sai mu karSa kawai .
? ?? Malikat Bushirat ta jinjina kai kaunar ?ar uwar tata na sake ratsata. Koba komai idan ta tattauna da ita takanji sanyi a ranta.......

? ? ? ? &&.... &.... &&.....

??
??  Wai nikam Wazu ina ?o?arin shiga fada naga kamar motarki ta gitta, kinje wani waje ne? .
? ? ? ? Shayin da take ?o?arin zuba masa ta karasa tare da mi?a masa. Sai da ya amsa ta koma ta zauna tana mai Wan Wage kafaWunta.  Kaima kasan fita ta bata wuce wajen Akia ai Abu Harith, wlhy itace fa tai min kiran gaggawa shine ka ganni na fitan. Amma lafiya kuwa har irin wannan lokacin kuna a fada? .
? ? ??  Uhm to lafiya lau za'ace, anyi ba?in bazata ne kawai ga Shahan-shan ya rigada ya shige kuma. Dole mu mukai zaman tarbarsu. Amma kiran gaggawa wata matsalar ne ta sake faruwa? Ko jikin Zawjata-almilk Winne dai? .
? ??  No akan dai wadda ake cikine. Jikinta kuma Alhamdullah, idan ma ka ganta yanzu bazakace wani abu ya faru ba. Kawai dai Akia ce ke ganin ya kamata idan Shahan-shan yaje gaida Mamma gobe idan ALLAH ya kaimu Zawjata-almilk ta ziyarcesa ko hakan zai kawo wani sauyi kan abinda har yanzu muka kasa sanin kansa .
? ?  Amma ba?wa ganin hakan wani ganganci ne? Sannan dokace fa Shahan-shan baya ganin matansa sai a turaka .
? ? ? ??  Eh muma mun duba wannan Win, dan haka ma bamu wani yanke shawara ba akace sai an sanarma Mamma. Amma kai ya kake gani akan hakan. Abu Harith wlhy Akia na bani tausayi matu?a, a yanzu har takai da kanta itama zarginsa take shi yake Sarnar nan .
? ?  Ya ALLAH wannan wace irin magana ce haka? Miyasa zatai irin wannan tunanin akan Wanta. Bana jin Eshaan zai taSa aikata makamancin hakan. Kawai dai akwai abinda yake ba daidai ba .
? ? ? ??  Sosai kuwa. Amma insha ALLAHU ta sanadin yarinyar nan kowa sai yaci ?aniyarsa. Dan haka kawai nakeji a jikina ita Win haske ce a wannan daula. Tunda har gashi ta karya tarihin farko na azzalumai .
? ?  Haka muke fata, dan muma an tattauna akan hakan sosai jiya da yau a fada. Kusanma issue Win da ake kai kenan kawai yanzu a majalissa. Sai na kisan hadiman can .
? ? ? ??  To ALLAH ya dafa mana mu da ku, ya kaimu ranar da zamu ga iyakar wannan al'amari .
? ?  Amin my meera .
Yay maganar da wani salon kashe ido mai cike da soyayya da kaunarta. Murmushi tayi itama tana mi?ewa,  Bara na kimtsa kafin ka kammala ko .
? ? ? ? Kai ya gyaWa mata idanunsa narke a kanta.. Tana juya baya ya bita da wani irin matsiyacin kallo mai ma'anoni da yawan gaske yana tsuke fuska da jan tsaki......

? ??
? ? ?? >?&?Jasrah kamar yanda ?ar uwarki ta faWa miki kowa ba abin yarda bane yanzu>???.

? ? ?? &&....?? &&.....

? Kamar yanda Malikat Bushirat suka tattauna da Jasrah batai ?asa a gwiwa ba tana idar da sallar asuba ta fita daga sashenta cikin badda kama zuwa sashen Malikat Haseena. Kasancewar ta sanarma Daneen Ammarah tare suka nufi Wakin Malikat Haseena Win. Itama tasan da zuwan Malikat Bushirat Win. Dan haka basu Sata lokaci ba suka fara tattaunawa dan ta samu ta koma kafin gari yay haske. Da farko dai malikat Haseena ta kakkawo musu dokokin masarautar masu tsari dangane da haWa Shahan-shan da Zawjata-almilk kai tsaye ba'a turakarsa ba. Sai dai bayanin da sukai mata da nusar da ita abinda suke son tabbatarwa yasa itama ta amince. Sai dai da sharaWin komi ya biyo bayan hakan laifinsu zata gani. Cike da ya?inin fatan karma wani abu ya faru suka amince. Dan haka tai musu sallama ta koma. Daneen Ammarah da tunaninta nada banbanci da na Malikat Bushirat akan wannan haWuwa tai murmushi a ranta tana mai addu'ar samun nasara. Domin wannan ya?i kamar natane ita kaWai sakamakon itace kawai tasan Soyayyen sirrin daba kowa ya sani ba sai UBANGIJIN talikai. Fatanta shine komai yazam yana gangarowane ga faWan karshe akan ma?iya koda ita zata rasa rayuwartane a yayin gumurzun...

? ??
? ?? (Daneen Ammarah kin fara bani tsoro fa>???=??).

? ? ? ? ? ? *_SHAHAN-SHAN_*?

? ?? Yau Win ce dai ta kasance rana da yake zuwa gaishe da kakarsa Malikat Haseenah. Irin wannan rana kuma tana zuwane sau Waya a kowanne wata. Sai dai idan ita ke bu?atar ganinsa ta samesa a sashensa. Amma a kowane wata yanada ranaku biyu na ziyartar kakar tasa da mahaifiyarsa. Malikat Haseena yake fara dubawa a farkon wata, Malikat Bushirat a tsakkiyar wata. Duk da fitace ta dare da ba lallai kowa ya gansa ba ya kasance cikin shiri mai Soye ainahinsa, ga wani ?amshi na isassun da suka isa na tashi tattare da shi. Takunsa da ?arfin izzarsa ya isa tabbatar maka eh lallai Shahan-shan ne da kansa. ?asaita jinin jikinsa ce, kamewa da isa adonsa ce, kwarjini da nutsuwa halittarsa ce....
? ? ? Duk da farkon dare ne dan kwata-kwata ?arfe takwas ne, amma masarautar tayi tsit kowa ya nutsu a inda ya dace saboda sanin wannan rana ce da Shahan-shan ke fitowa zuwa sashen Malikat Bushirat. Babu wani Hadimi dake kai kawo sai Ghazi da masu tsaro da suka tsare ko'ina fiye da kullum. Hakama sauran jama'a in ba babba mai faWa aji ba babu wanda keda hurumin wani kaikawo a irin wannan daren dake zuwa a wannan rana saboda fitowar Shahan-shan...........
'?

? ? ?
? ? ?


*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_25_*


.......Turus Jasrah tayi ganin babu Abu Harith a inda ta barsa. Sai kuma ta nufi Wakin barcinsa da tunanin koya shige. Nan Win ma dai babu alamarsa har cikin bathroom. Batare data kawo komai a ranta ba ta Wan Wage kafaWa ta fito.

? ?? &Shi kuwa da tun bayan ficewarta ta Wazun da kamar mintuna uku ya fice cikin Sadda kama ya nufi sashen Miran Jasim. (Miran Jasim Wane a wajen Ameera Banafsha, matar Tajwar Abdul-majeed ta biyu, shine Wa na huWu a wajensa, a maza kuma na biyu. Miran Arshaan ke bi masa. Sam babu jituwa tsakanin Ameera Banafsha da Malikat Haseena, ko mutuwar Miran Nayyar an dangantata da Ameera Banafsha a wancan lokacin. Sai dai da yake ya?in sunkuru ne tsakanin matan biyu duniya bata san da haka ba. Burin Miran Jasim shine mulkar kujerar Shahan-shan tun yana ?arami kamar yanda mahaifiyarsa ta horesa a kai, dan haka tayi matu?ar gwabza Soyayyen ya?i akan marigayi Tajwar Haysam akan haihuwa har ALLAH ya bashi Tajwar Eshaan. Haihuwar Tajwar Eshaan wata Wimuwace a nasararsu, saboda haka sun aikata abubuwa da yawan gaske na ganin bai kai ga matsayin da yake a yanzu ba ciki harda karkato da hankalin Miran Arshaan babban Wa ga Ameera Aasfah amintacciya a wajen Malikat Haseena miji kuma ga Jasrah. Miran Arshaan sam bai biyo ?yawawan halayen mahaifiyarsa ba, munafuki ne shima kuma yanada boyayyan nasa sirrin duk da ri?o irin na uwa da Malikat Haseena tai masa bayan rasuwar mahaifiyarsa, shiyyasa ya yarda ya haWa kai da Miran Jasim domin kauda Tajwar Eshaan. Amma kaico UBANGIJI shi mai bawa wanda yaso ne, dan gashi dai Tajwar Eshaan ya zama Shahan-shan a daular ruman. Amma hakan baisa sun bar ?ulla-?ulla na ganin cikar burinsu ba. ALLAH yasa kun gane>?r?).
? ? ?? Miran Jasim da dama tsumayen isowar Miran Arshaan Win yake ya mi?e daga zaman ?asaitar da yay a katafaren falonsa da ya jiku da kayan more rayuwa. Juna suka tsirama ido cikin nazari dan bayan ?ullin tsakaninsu kowa nada Soyayyen sirri na akan Wan uwansa. Miran Jasim ne ya fara kauda kansa ya maida hannayensa baya ya goya ya tako a sannu har tsakkiyar falon. Hakan yasa shima Miran Arshaan Win ?arasa shiga suka tsaya gab da juna.
? ? ?  Arshaan Akh Barka da isowa .
?? Kai Miran Arshaan ya jinjina masa, sai kuma shima ya maida hannayensa ya goya a bayansa tare da Wan takawa ya koma ta gefensa yana fiskantar window. Murmushi Miran Jasim yayi tare da juyowa yana kallonsa. Shima ya Wan taka ya sake komawa gabansa.  Arshaan Akh kayi shiru, bayan kuma naga magana mai muhimmanci a cikin idanunka kamar yanda ka sanar dani ta waya .
? ? ? Huci Miran Arshaan ya furzar, sai kuma ya Wago suna kallon juna shi da Miran Jasim Win.  Jasim Akh akwai damuwa ne. Yanzu nakeji wajen Zawjata. A ziyarar Yaron can ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login