Showing 60001 words to 63000 words out of 120369 words

Chapter 21 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

256

tunanin ko ta kwana babu lafiya ne. Ganinta zaune sumul ya sata sauke ajiyar zuciya takai zaune kusa da ita.
? ??  Wlhy Mamma hankalina har ya tashi, nayi zaton ko kin kwana babu lafiya ne .
? ? ?? ?an murmushi tai batare datace mata komai ba. Sai dai ta mi?a mata maganin da ake shafa mata a kafafu. Amsa tai babu musu ta fara shafa mata itama tana murmushin.
? ?  Ammarah mi kika fahimta? .
? Ta jeho tambayar tata kai tsaye ga Daneen Ammarah. Cikin rashin fahimta Daneen Ammarah ta Wago.
? ??  Mamma akan mi? .
?  HaWuwar Malik da Zawjata-almilk .
 Mammah har kin sakani dariya, Miya kawo wannan maganar kuma? .
? ? ? ?  Ke dai amsa mini ita .
? ??  Ban san mi kike son sani ba Mammah, amma nidai nasararmu da dacewarsu matsayin ma'aurata na hanga tattare da su .
? ?? Murmushi Malikat Haseena ta saki da kauda kanta.  Ni kuma ba hakan kawai na hanga ba .
?? Idanu Daneen Ammarah ta tsura mata batare da tace komai ba. Malikat Haseena datai shiru itama kamar bazata cigaba da cewa wani abu ba ta nisa.  A nazarin danai musu tamkar akwai sanayya tsakaninsu kafin haWuwar jiya .
? ? ??  Sanayya kuma Mammah? Idan da na fahimta sun san juna kenan kike nufi? .
? ? ?  Haka .
?  Haba Mammah a ina to zasu san juna? Karki manta Abni ba fita yake ba. ?addara ma yana fita, wanda ke zagaye da tsaro ta ina sani da mu'amula mai ?arfi irin wadda kike hasashe zasu ?ullu tsakaninsa da yarinya mai matsayinta. Karfa ki manta ko'a cikin gidan nan ba kowa ya san fuskarsa ba balle talakawan dake rayuwa a waje .
? ? ?  Wannan shine abinda ya Waure kaina nima. Sai dai azuciyata na faWamin akwai abinda yake ba daidai ba da saninmu tabbas .
? ?  Kamar mi kenan Mammah? .
 Nima amsar da nake nema kenan .
Babu wanda ya iya sake cewa komai sukai shiru kowa da abinda yake tattaunawa da zuciyarsa......
?

? ? ? &&..... &&....? &&.....

??
?? Alhamdullah Barrister yaci nasarar gano inda su Babiy suke, sai dai ba'a jiya ba kamar yanda ya faWama su kaka har suka zauna zaman jira sai da sukaga yamma tayi babu wani bayani sannan suka ha?ura suka wuce. Bai Sata lokaci ba kuwa yay kiran Abu Zainab ya sanar masa. Shima cike da zumuWi ya nufi gidan Babiy domin sanar ma Kaka. Sai dai kuma ya tarar yaje masallaci kasancewar lokacin sallar zuhur yayi. Dole ya shanye zumuWin nasa shima ya tafi masallacin. Bayan an idar da salla ?ofar masallaci ya fito ya tsaya yana kallon duk mai fitowa.
? ?? Daga can ciki kuwa Kaka dake a cikin mutanen da suke sahun farko sai a karshe suka sami damar mi?ewa suma. Ya Waga zai mi?e mutumin dake a kusa da shi ya bashi hannu alamar suyi musabaha. Babu musu ya mi?a masa nasa yana Wan murmushi. Mutumin da shima murmushin yake ya tsaida kwayoyin idanunsa a tsakkiyar na kaka, hakan yasa shima Kaka cigaba da kallonsa dan ya fahimci akwai wani abu....
? ? ? ?  Nasan kasan girman alkairi tsoho. To karka yarda ka maida shi da sharri ga wanda yay maka. Dan haka ina baka shawarar hana waWan can mutanen biyu cigaba da shiga abinda bai shafesu ba. Inba hakaba kuwa kai da su kuna gab da zuwa inda surukinka da jikanka suke yanzu. Na Barka lafiya .
? ? Mutumin ya kare maganar da zare hanunsa a cikin na Kaka ya mi?e. Da kallo kawai kaka ya bisa harya Sacema ganinsa. Kafin yaja numfashi ya fesar tare da mi?ewa zuciyarsa na faman kaikawo tamkar zata fito. Koda ya fito da Abu Zainab ya fara cin karo, ya tsira masa ido na wasu sakanni kafin ya karasa garesa. Abu Zainab da shima ya hangosa cike da zumuWi ya tarbesa, ko gaisawa basuyi ba ya rankwafa dai-dai kunnen kaka ya gwargwaWa masa sa?on Barrister...
? ? ? Murmushi kaka ya saki na ?arfin hali, sai kuma ya jinjina kansa da ambaton Alhamdullah a hankali. Abu Zainab da bai gama fahimtar yanayin kakan ba cike da zumuWi yace,  Baba muje Barrister na jiranmu yanzu haka .
? ? ? ?? Idanu kaka ya tsira masa tamkar zai ce a'a. zuciyarsa na tuna masa girman alkairinsu garesa, tabbas bazai so saka rayuwarsu a gariri su da iyalansu ba, idan ma yaga wani zai zama sanadi zai bada karfinsa wajen karesu. Kalaman wancan mutumin sun sake tabbatar masa akwai lauje cikin naWi game da kama su Babiy, hakama ?in amsar Ummu a asibiti waccan ranar. Hakan na nufin kuma duk kaikawon da suke ana biye da su.......
? ? ?  Baba kaga gashi ma yana kirana .
Abu Zainab ya katse masa tunani. ?oyayyar ajiyar zuciya ya sauke, yanda Abu Zainab ya ?agu ya sashi fahimtar bashi da isasshen lokacin tunani, zai bari sai ya samu nutsuwa ya bi hanyar data dace badan masu kurarin sunfi ?arfinsa ba. Sai dan kawai baya son bin wata hanya daya jima da kyamatarta a ransa, amma da su ko inda yake basu isa tunkara ba balle jininsa.....

? ? ? ? ?
? ?? *_BARRISTER_*

? ? Barrister Abdallah Aas ya ajiye wayar daya janye manne a kunensa alamar waya ya gama. Kallonsa ya maida ga sakatarensa dake ?o?arin ficewa saboda ganin yana waya.  Suhail .
?? Ya dakatar da shi ta hanyar kiran sunansa. Amsawa yay tare da juyowa cikin girmamawa.
? ? ? ?  Akwai damuwa ne? .
? ??  A'a Sir. Wani mutum ne dai ke bu?atar ganinka. Nayi ?o?arin fahimtar da shi kanada uziri amma bai saurareni ba .
? ?? ?an jimm yay kamar mai nazari, sai kuma ya huro iska da kaWa kai.  Okay ba damuwa shigo da shi kawai na gansa kona minti goma ne dan zan fita ne .
? ?  Okay Sir .

? ?? A yanayin da mutumin ya shigo ya saka Barrister tsira masa ido, yakai zaune tun kan a bashi izini yana cigaba da bin office Win da kallo tamkar mai irge kayan cikinsa. Sai kuma ya juya ga Barrister tamkar wanda aka bama umarni ya mi?a masa hannu. Kamar Barrister zai no?e sai kuma ya mi?a masa shima.
? ??  Am sorry Barrister nasan baka Sanni ba. Na kuma shigo kai tsaye batare da neman damarka ba ya saki murmushi da cigaba da maganarsa batare da ya bama Barrister Win damar cewa wani abu ba.  Kar sani na ya zama damuwar abinda ya kamata ka sani dangane da ni, mafi muhimmanci kawai kasan miya kawo ni . Ya kai ?arshen maganar da Wakko jakkar daya shigo da ita ya ajiye saman tebirin Barrister.
 WaWan nan kuWaWene da zasu isheka tsahon wani lokaci kana amfana, ina son ka manta da zancen aikin da surikinka ya kawo maka, idan son samu ne ma daga yau ka dakatar da shi shiga abinda bai shafesa ba .
? ? ?  Duk akan wane dalili zanyi hakan? Barrister da Sacin ransa ke yunkurowa ya faWa cikin son dannewa.
? ?  Ba dalilin ya kamata ka sani ba. ?in bin shawarar ne matsalarka Barrister .?
? ? ? ? Cikin bayyanar fushin Barrister gaba Waya akan fuska ya yunkuro zaiyi magana ring Win wayarsa ya dakatar da shi hakan. Atare suka kalli wayar sannan suka kalla juna. Wayar mutumin ya nuna da sakin murmushi,  Bismillah .
? ?? Barrister yaja ?aramin tsaki da hararsa tare da kai hannu akan wayar dake cigaba da Surari.........
'?
? ? ? ?
? ? ? ??
? ? ?


*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_27_*



? ? ?....... Assalamu alaikum .
? Ya faWa a da?ile saboda rashin sanin wanene. A maimakon amsa masa sallamarsa aka ambaci sunansa tamkar a lokacin ake raWa masa shi.
? ??  Barrister Abdallah Ibn Adam Aas! Kar kayi taurin kai, dan zaka iya rasa kanka dama waWan da kake yun?urin taimakawar. Ni umarni nake baka ba shawara ba kamar shi, domin hatta iyalanka ba zasu tsira ba daga tarko na ..
? ? ?an zabura Barrister yay tamkar wanda cinnaka ya ciza. Daga can aka cigaba da magana cike da isa.  Suna hanyar zuwa gareka, ya rage naka tun yanzu ka raba gari da su, ka kuma gargaWi surikinka. Na barka lafiya . Yana kokarin yin magana ?itt aka yanke kiran. Ciro wayar yay da sauri daga kunensa, ganin ta yanke yay ?o?arin kiran number...
? ? Mutumin dake tare da shi ya mi?e yana dariya.  Barrister shawara karma ka wahal da kanka dan basake samunsa zakai ba har abada in har a wannan layin ne. Na barka lafiya .
?? Da ?yar Barrister ya kwato numfashinsa gab da mutumin zai fice. Cikin jarumtarsa ya dakatar da shi a Wan tsawace.  Ni kurari ko gizago basa firgitani ai. Dawowa ka Wauka trash bag Winka zai fi maka alkairi fiye daka barta anan ta zamewa rayuwarka BAYA DA ?URA. wannan shawara ce .
? ? ? ? ? Har cikin rai maganganun Barrister sun sokesa. Amma kasancewar sa Wan hannu a iya bariki sai ya saki murmushi. Batare da yace komai ba yay salute Win Barrister dake masa kallon ?as?anci yay ficewarsa.
? ? Baya Kaka da Abu Zainab dake yun?urin shigowa office Win suka ja dan kaWan ya rage suyi gware. Suna masa sallama bai ko amsa su ba yay musu kallon ?asa da sama yay wucewarsa. Basu damu ba, dan daga ganinsa kaga babban mutum. Barrister da aka bari da juyawar kai ya amsa musu sallama cike da son danne Sacin ran dake a fuskarsa. Sun gaisa da mutuntawa kamar yanda suka saba. Fuskar Kaka da Wan murmushi ya ce,  Ashe kuma an dace da sanin inda suke? .
? ? ? Murmushin ?arfin hali Barrister yayi da jinjina kansa, ya jawo wani file dake gefensa.  Nima banyi tunanin abin zai zo mana da sau?i haka ba Baba. Amma Alhamdullah addu'a bata faWuwa ?asa banza. Inaga muyi azamar zuwa ma kar'a samu wani tazgaro kuma kasan halin ?asar tamu .
? ?? Daga Kaka har Abu Zainab sunyi na'am da hakan. Duk suka mi?e babu Sata lokaci suka fice kowa da abinda ke masa kai kawo a cikin rai musamman Kaka da Barrister.....

? ? ? ? ? *_MASARAUTA. (MALIKAT BUSHIRAT_*

? ? ? Cikin zumuWin son jin yaya haWuwar Shahan-shan da Zawjata-almilk ta kasance a jiya Malikat Bushirat tai shirin ziyartar sashen Malikat Haseena a yau. A ?an rakkiyarta har da Jasrah dake son sake duba jikin Iffah. Tuni ?an le?en asirin cikin hadimai sun kwasa zuwa sassan iyayen gijinsu kuwa. Dan wannan ya zama kamar al'ada a masarautar kowane Wan le?en asiri kan kai wa uwargijiyarsa ko uban gidansa duk wani motsin wani babba a daular. Ta wannan hanyar ne a mafi yawan lokuta abubuwa ke yaWuwa kunnen duk wani mai faWa aji na gidan musamman abinda ya kasance na sirri.
? ? ? ? Malikat Bushirat ta samu tarba ta girmamawa ga surukar tasu a fadarta. Tuni hadimai sun cika gabansu da kayan motsa baki. Kasancewar ganawar ta shafi wani yanki na Soyayyen sirrinsu duk wani hadimi aka sallamesa. Katafaren falon ya kasance daga Malikat Haseena sai Malikat Bushirat da Jasrah sai Daneen Ammarah. Tattaunawar ta jasu tsahon lokaci kafin Malikat Haseena ta aika amintacciyar hadimarta Banou kiran Iffah....
? ?
? ? ?? &Sam Iffah dake cikin wani yanayi na tsananin faWuwar gaba da sanyin gaSSai sakamakon mummunan mafarkin da tai akan su Babiy a barcin zuhur daya figeta bata san mi ake ba saboda bata fita ko'inaba yau iyakarta Wakinta. Yanzu hakama da aka idar da sallar la'asar tana tsumayen Daneen Ammarah ne kamar yanda ta saba, dan duk yinin yau ma basu haWu ba tun bayan idar da sallar asuba dai data fita ta gaishesu kamar yanda ta saba ita da Malikat Haseena. Hadimai dai sun kawo abinci tare da sa?on gaisuwa daga Daneen Ammarah Win Wazun da rana akan cewar tana nan tafe. Malikat Haseenah ma kullum da kanta takan zo ta duba ta, kasancewarta tsohuwa mai dattako da iya zama da mutane tuni ta shige zuciyar Iffah itama, dan duk da bata da sakewa da yawan fara'a har dan jan Iffah take da hira. Sallayar datai sallar ta linke har yanzu jikinta a sanyaye ga damuwa fal ranta akan iyayenta, acan ?asan zuciyarta takeji akwai wani mummunan abu dake sake tunkarota koma ya riga ya iso garetan ta hanyar iyayenta batare data sani ba. Yanayin Wan zafi da ake ya sata yaye mayafin abayan data naWe kanta da shi ta ajiye, Waurarren dogon ba?in gashinta dake reto a tsakkiya ya bayyana. Abincin da aka shirya mata tun Wazun da bata ci ba ta nufa, ta bubbuWe taga komai, batama jin cin komai har yanzun, dan haka ta tsiyayyi madara kawai da shanta tamkar al'adar ?an ?asar ne. Tana bu?atar fara canja kayanta zuwa marasa nauyi, dan haka ta ajiye kofin madarar a bedside drawer. Toilet ta fara shiga ta fito sannan ta shirya cikin wata yar yololuwar rigar mara nauyi mai zubin shimi. Iyakar rigar gwiwar ta ne, gata kalar fari da adon jajayen firanni. Ta matu?ar haskata da fidda ?uruciyarta tamkar ?ar budurwar balarabiya. Turarrukan da Daneen Ammarah ta tule mata ta zaSa kusan kala uku ta fesama jikinta. Cikin nutsatstsen takunta ta dawo saman gadon tana mai kallon fatar hanunta dake jajir saboda saSar da tayi.  ALLAH dai ya isana wlhy ta faWa cike da halin tsiwarta tana jan bargo ta rufa iya cinyoyinta bayan ta jingina jikinta da fuskar gadon. Littafin da take rubuce-rubucenta na duk abinda ya faru ta Wauka ta buWe ko zata ji sassaucin tunane-tunen da zuciyarta ke mata marasa daWi akan iyayenta, dan sam mafarkin nan ya?i barin ranta koda na sakan Waya...? ? ?? A zahiri rubutun tai shirin fawara, dan yanda ta tsurama littafin ido da ri?e biron da nutsuwa matu?a zai saka ka hasashen haka. Sai dai sam ko kalma biyu ta kasa rubutawa tamkar ma an mata wankin ?wa?walwa komai ya gudu, hasalima nisan da tai a tunani yasa bibbiyu take ganin rubutun baya da tayi....
? ?? Knoking ?ofar da akai ya sata jan numfashi ta fesar, sai kuma taja mayafin dake gefenta ta yane jikinta har saman kanta tare da amsawa da  Yes! Kowaye ya shigo .
? ? ? A Warare hadima banou ta shigo, tsananin tsoron Iffah shimfiWe akan fuskarta ya kasa boyuwa. Daga bakin ?ofar ta zube muryarta na Wan rawa kamar yanda jikinta ke tsuma.  Amincin ALLAH da lafiya su tabbata ga Zawjata-almilk .
? ? ? ? ? Harara Iffah dake kallonta ta zabga mata.  Ina tare da masu lashe kurwar mutane irinku lafiyar zata tabbata a gareni? mtsoww!! Malama faWi abinda ya kawoki bana son gulma .
? ? ?asa Banou ta sakeyi da kanta muryarta na rawa, dan harga ALLAH tana shakkar wannan yarinya da ko magana gatsau take yinta babu alamar shakku tattare da ita.  Uhm uhm dama Malikat ce take bu?atar ganinki .
? ? ? ?? Hannu kawai Iffah ta Waga mata, dan har cikin rai ta tsani matar nan matuka. Sai da ta mi?e zata buWe ?ofa sannan tai magana a gadarance.  Ki jirani a ?ofa, saura kuma kafin na fito ki lashe mun hadimai azzalumar bamza .
? ? Da rawar jiki data harshe Banou tace,  Hakan bazata faru ba ranki ya daWe .
? ? ?  Uhm munafuka kamar gaske .
Iffah ta faWa tana sauka a gadon cikin mita......

? ? ? ?? &Tunda suka shigo ko sau Waya Iffah bata iya Waga kai ta kalla ko Waya a cikinsu ba. SaSanin su da duk suka zuba mata ido cike da jin ?aunarta a rayukansu. Cike da nutsuwarta ta karasa garesu, maimakon kujera da duk suke zaune sai ta kai ?asan lallausan dardumar...
? ??  Haba Ibnati tashi ki hau sama mana .
?? Jasrah tai yun?urin dakatar da ita. Kai Iffah ta girgiza da Wan murmushi a fuskarta,  A'a nanma ya isa . Cike da sha'awa da jin daWi duk suke dubanta. Ta juya ta gaishe da Malikat Haseena, da fara'a da kulawa ta amsa mata tana mai sanya mata albarka. Cikin jin daWi ta juya gasu Malikat Bushirat ta gaidasu suma. Suma da kulawar suka amsa mata, dan duk ?asaita da jin kan Malikat Bushirat sai ta tsinci kanta da murmushi da sau?a?awa akan yarinyar saboda kwarjini da tai mata. Shiru na wasu ?an sakkani ya biyo baya, kafin Daneen Ammarah ta katse shirun ta hanyar kiran sunan Iffah.
? ? ? Ta amsa mata da girmamawa sai dai bata iya ta Wago kanta ba. Daneen Ammarah ta sake kiran sunanta da faWin,  Kinga Wago ki kallemu . Da ?yar ta iya dauriyar bin umarninta.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login