Showing 66001 words to 69000 words out of 120369 words

Chapter 23 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

258

??  Ai bama waccan bace, sabuwa fil aka bani a kwali yau harda lap-top .
? ? Jimm yay na wasu ?an sakkani. Sai kuma ya cire wayar a kunnensa ya duba. Tuna ashema shine ya kirata ya sashi sake maidawa.  Amma ba?ya zargin akwai wani dalili a baki wayar? Mutanen nan fa sunada haWari sosai Iffah. Bazan Soye miki ba inajin tsoron ?arfin ikonsu .
? ? ? ??  Nice zan baka wannan labarin Sir kasancewata a cikinsu yanzu. Sai dai kuma wanda suka bani wayar yanki ne na mutanen kirkin cikinsu. Kasan a ko ina akwai ?yakykyawa akwai kuma mummuna . Tsaf ta kwashe yanda sukai ta sanar masa saboda ta matu?ar yarda da shi. Shine kuma takema kallon wanda zai taimaka mata a wannan ya?in kamar yanda tai fata. Ya jimanta al'amarin matu?a, ta wata fuskar kuma yayi murnar ganin hanyar samun nasararsu ce tazo.
? ? ?  Lallai mun samu hanya ta jifan tsuntsu biyu da dutse Waya Iffah. Sai dai dole kiyi taka tsantsan da waWan nan wayoyin. Ki buWe account da duk kike Su?ata da layin da suka sanya miki, shi kuma wannan nakin watsap kawai zaki buWe da shi, sai dai karki barsa akan wayar, da kuma kinyi magana da Ajmaal da shi ki goge watsap Win ki cire layin sai zaku ?ara ki maida. Akoda yaushe wayarki ta kasance da security na idanunki bana wayar ba. Dan inada tabbacin suma zasu saka ido a kanki. A daren nan ki buWe watsap Win ki sake ma Ajmaal magana .
? ??  Nahode Sir, insha ALLAHU zan yi duk yanda kace .........
'?
? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_29_*

.........Barrister na ?o?arin shiga layin gidan Abu Moosa wata ba?ar mota na ficewa. Babu wanda ya damu da ganinta a cikinsu, suka ?arasa kutsa kai har ?ofar gidansa. Ganin gidan rufe daga nesa baisa sun kawo wani abu a ransu ba duk suka fita. Abu Zainab ne ya ?arasa har jikin ?ofar. Kansa tsaye ya kai hannu ya fara knoking, amma har tsahon mintuna biyu babu alamar motsin mutum.
? ?? Juyowa yay ya Wan kalli su Kaka dake kallonsa. Cikin sarewa ya girgiza musu kai.  Banajin fa akwai mutum a gidan nan, dan babu wani motsi .
? ?  Kara dai bugawa .
Cewar Barrister cikin bashi ?warin gwiwa. Kai Abu Zainab ya kaWa ya cigaba da bugawa, maimakon a buWe nan sai ?ofar makwaftansu ce ta buWe. Wani matashin saurayi ya fito. Abu Zainab ya maida hankalinsa garesa suka gaisa. Kafinma ya tambaya saurayin ya bashi amsa.
? ? ??  Ai banajin akwai kowa gidan nan. Saboda yanzu babu jimawa matar gidan aka Wauke a mota harda ?aton akwati .
? ? Da mamaki Abu Zainab ya ce,?  Kana nufin yanzun? .
? ? ??  Eh, dan banajin sunma rufa minti goma. Ta kuma yima mahaifiyata sallama akan zata koma garinsu ne. Harma mukayi mamakin hakan ganin duka rasuwar mijinta bai wuce kwanaki goma sha biyar ba .
? ? Godiya Abu Zainab yay masa jiki a saSule ya koma gasu Kaka.  Waifa kunji babu jimawa tabar anguwar nan. A yanda tacema makwaftansu ma ta koma garinsu ne .
? ? ? ?  Garinsu kuma? .
??  Haka dai yace. Nifa na fara tsorata da lamarin nan, dan tabbas akwai abinda ke Soye da bamu sanshi ba .
?? Tsakanin Kaka da Barrister babu wanda ya iya cewa komai....

? ? ? ? *_MASARAUTA (JASRAH)_*

??  Wai ni naga sai faman moso kike, kinma kasa bani labarin yanda kukai da Akia akan zancenmu na jiya. Kuma naga wucewarku ke da ita Wazun zuwa sashin Mamma (Malikat Haseena) .
? ?? Cike da zolaya ta Wan hararesa.  Ko kuma dai ?an le?en asirinku sun sanar maka ba .
??  Le?en asiri kuma? Haba sai kace dai ku. Kudai matan masarautar nan ne dai da ba?wa iya rayuwa sai dai ?an le?en asiri. Amma mu maza miya haWamu da wani le?en asiri kamar marasa aikin yi .
? ? ? ?? Ta Wan dara kaWan da taSe baki.  Muma Win ba kowa ne yake hakan ba kamar yanda kuke zargi. Niko waya dameni a daular nan dahar zan damu da saka wani bibiyarsa. Ko lamarin Zaki addu'a ce tamu a garesa kawai .
? ??  To ALLAH yasa hakan. Yaya zaman naku ya kasance? .
??  Zama an samu nasara. Dan inama Akia bayani a take ta amince, ta kumace muje sashen Mamma itama muji ta bakinta. Alhamdullah sai aka dace itama zancen ya ?ayatar da ita. Na ta?aice maka zance a yanzu haka ma mun zauna da ita yarinyar. Insha ALLAHU zuwa gobe ma zata koma sashenta. Sai dai abu Waya ne fa Mamma bata amince da shi ba .
? ? ?  Minene shi? .
?  Sake kai wata Zawjata-almilk turakarsa. Acewarta za'a ?ara jinkirtawa aga abinda yarinyar zata samo. Sannan za'a sakema duka Zawjata-almilk Win sabon horo akan kasancewar su Zawjata-almilk a wannan karon .
? ? ? ?? (Wata sabuwa kenan, wannan tsinanniyar tsohuwar ko) ya ambata a zuciyarsa. A fili kam fuskarsa ya kawata da sabon murmushi da faWin,  Woow wannan tsarin yayi, shiyyasa Mamma ke daWa birgeni. Hakan ma wani mataki ne da zai taimakemu matu?a. ALLAH kuma yasa mu dace .
? ?  Amin dai Abu Harith. Dan gaskiya a wannan gaSar ina tsoron a ce abinda ya faru ya sake maimaita kansa. Saboda zuwa yanzu hankalin manyan ?asashen duniya ya fara dawowa kan ?asar ruman. Dan ma ana shakkarmu ne da tuni wani zancen ake ba wannan Win ba. ALLAH dai ka bayyana gaskiya ka kuma wanke wanda ake neman disashewa saboda son zuciya .
? ? ? ? ?  Amin Meera. Amma ko yanzu Win ma akwai abinda baku sani ba. Shahan-shan na Soyewa ne kawai dan karya tashi hankalin kowa. A wata mai kamawa shugabannin manyan ?asashe bakwai na africa zasu kawo ziyara ?asar ruman. Bisa jagorancin shugaban ?asar Nijeriya, bama raba Wayan biyu akan wannan al'amarin ne kuma .
? ?  Ya Arrahaman .
Jasrah ta faWa a tsorace.
?  Ki kwantar da hankalinki, dan ALLAH kuma kar kowa yasan wannan, dan na sanar miki ne kema saboda na yarda da ke .
? ? ? ? ? ? Badan hankalin nata ya kwanta ba ta jin jina masa kanta kawai. Cigaba da kwantar mata da hankali yay cikin kwantar da murya har barci Sarawo ya kwashe ta. Sai da ya tabbatar barcinta yayi nisa sannan ya zare jikinsa cikin sanWa ya fice zuwa Wayan Wakin dake jikin wanda suke kwance da waya a hannunsa......

? ? ? ?? *_ZAWJATA-ALMILK_*

?? Dukan matakin shawarar da Sir Fawzan ya bata shi tabi, dan tunda sukai bankwana da Daneen Ammarah tai shirin barci ta sakama ?ofarta key. Ta fara da buWe Watsap, sannan ta lalubo number Ajmaal. Cikin sa'a kuwa yana online, wani farin ciki ne ya ratsata. Taja kakkauran numfashi da godema ALLAH.
? ? ? _Assalamu alaikum_
?? Ta fara turawa da fatan samun amsa zuciyarta na harbawa da sauri-sauri. Tsahon mintuna kusan goma babu alamar zama a buWe sa?on. Sake tura sallamar tayi a karo na biyu. Ta dasama wayar ido kamar mai irgan fitan numfashinta. Kamar a mafarki taga an buWe, tai kasare tana jiran taga an amsa sai dai shiru har kusan wasu mintuna goman. A yanzu kam zuciyarta ta sosu, dan duk yanda take bu?atar abu ga mutum ta tsani a wulakantata. Ta cije lips da ?arfi tana danne fushin dake son mata tasiri.
? ? _Wa'alaikissalam_.
Aka amsa mata a bazata. Nannauyar iska? ta furzar, itama ta buWe sa?on ta share. Da ?yar ta iya danne zuciyarta mintuna bakwai suka cika.
? ? _Sunana Fareedah bint Zayyan_.
Tsahon mintuna kusan goma yanzu ma sannan aka buWe.
? ? ? _Na sani_.
Tai shiru tana kallon amsar, sai kuma taja tsaki na takaici. A fili ta furta,  Aikin banza. Ka sani shine baka san aikinka ba mtsoww!! .
? ? ? ? ?? Sharewa tai, ta rubuta masa.
?? _Kwanaki na kira, amma akaimun tarbar da har yau ina mamakinta. Shin dama manyan ?an jarida haka suke da wula?anta bukatar marasa ?arfi?_
? ?? Tsahon minti ashirin da buWe sa?on babu alamar za'a amsata. Hakan yay mata ciwo matu?a. Sir Fawzan ta kira, bugu biyu kuwa ya Waga. A Wan rikice yace,  Iffah baki ganin akwai matsala yawan kiran nan? Masarauta fa ba irin ko'ina bane sunada hanyoyin tsaro Soyayyu ciki harda cctv .
? ? ? ??  Hakane Sir, amma nima dole ce ta sakani kiran. Anya kuwa wannan abokin naka da gaske Wan jaridar ne? Sam baya Waukar al'amarina da muhimmanci, duk Wan jarida na kwarai zaka samesa da zumuWi akan labari, musamman ma irin nawa daya kasance babba .
? ? ?  Miya faru? Bai amsa sa?onki ba ne? .
? ?  Ya amsa. Amma yanamun yanga. Harna fara jin gundira a huWWa da shi .
? ? ? ??  Karki saurin karaya, amma nayi mamaki dan masan Ajmaal ba mutum bane mai irin wannan siffar wlhy. Inaga dai akwai aikin da yake yi a wannan gaSar shiyyasa. Kin san su abubuwan nasu da yawa. Kin san kuwa yanda ya ?agu akan son jinki, dan Wazun na fara ?yara masa abinda ke ranki kaWan .
? ?? Ta Wanji sassauci daga haushinsa. Taja ajiyar zuciya a fili da faWin,  Shike nan bara na koma .
?? Sallama yay mata ya yanke wayar.
? ? ? ? _Am sorry na haWa wani aikin ne da saurarenki. Yanzu ina jinki_.
? ? Da wannan sa?on taci karo bayan yanke wayar. Sanyi ta ?araji a ranta. Cikin Wan karsashi ta maida amsa.
? ? _Ayya kayi ja?uri na maka gurguwar fahimta._
?? _Babu damuwa_
Aka amsa mata cikin ?an sakanni. Cike da karfin gwiwa ta rubuta.
? ? ? ? _Nasan abokinka ya fara maka bayani akan nemanka da nake ido rufe._
? ?? _Hakane. A yanzu haka ma munyi dashi zai bani wani yankin rubutunki dake hanunsa._
?? _Alhamdullahi. A yanzuma akwai cigaban wancan rubutun a hannuna nima. Sai dai ban san ta hanyar da zai zo garesa ba ko gareka_.
? ? ? ? _Wannan mai sau?ine ai. Zaki iya turamin shi tanan_
? ?? _Wai! Amma typing Win zaimun wahala gaskiya_.
? ? _Karki damu ki Wauki hoto_
Cike da zumuWi ta mi?e. Gado ta Waga ta Wakko notebook Winta, a take ta Wauka hoton duka rubutun ta tura masa.
? ? ? ?? _Gashi, insha ALLAHU duk bayan kwanaki uku zaka iya ganin sa?ona_
? ?? _Masha ALLAH hakan yayi, sai dai a maimakon kwana uku mizai hana muyi mako-mako. Dan wani abun da zai zo yana bu?atar bin diddigi da faWaWa bincike mu tanan a garemu._
? ? ? ? _Yanda kace haka za'ayi. Ni dai fatana ka kasance Wan jarida mai gaskiya da ri?on amanar kimar ?asarsa. ALLAH shine shaidata na baku dukkan yarda kai da Sir Fawzan. Idan akasin nasarata ya biyo bayan yun?urina ku zan zarga. Duk kuma yarinyar data samu kanta a irin halin da ?an uwana da ni muka kasance kuma zaku amsa sunan azzalumai ne kamar yanda Shahan-shan Win ke amsawa a yanzu. Ku kuma dinga tunawa da mala'iku tare da ku masu rubutawa daga ayyukanku na zahiri da baWini. ALLAH ya cigaba da tsare ?asar ruman. Idan kanada wata tambaya zaka iya tura min text message na Barka lafiya_.
? ? ? Bata jira amsa daga garesa ba ta fita gaba Waya. Watsap Win ta goge ta kashe wayar gaba Wayama tana sakin ajiyar zuciya a? jajjere. Sai takejin wani kaso na damuwarta da nauyin zuciyarta ya ragu kaWan. A wani gefe kuma kamannin mutumin can da wanda ta gani a jiya matsayin Shahan-shan ne ke ta faman mata kaikawo babu alamar zai barta ta huta......

? ? ? ? ? &&....  && .....&

? ?  Lafiyarki da tsahon zamani su da Wa tabbatuwa uwa mai share kukan masu kuka .
? ? ? ? Ta-kurya dake kai gwuyawunta ?asa ta faWa sakamakon zuwan Uwa gareta a bazata. Kamar ko yaushe, cikin shigarta ta jajayen kaya, ta gyara zaman ?asaitar ta. ?o?on dake hanunta ta mi?ama ta ?urya. Hannu biyu ta karSa, ta kafa kai ta shanye abinda ke ciki.
? ??  Tukuycin cika umarninmu na yanka babbar ba?ar dabba da kikai? ne. Azamarki da himmarki zaisa bazaki taSa nema daga garemu ba ki rasa Ta-kurya (Wa'iyazubillah =?-?).
??  Nagode uwa mai share kukan masu kuka .
?? Murmushin daya sake munana fuskarta ta saki tana ?ara kalmashe ?afafu a kujerarta.
? ? ??  Karki damu ke mai nasara ce. Minene makomar ayyukan da muka barki da su? .
? ?  Ina kan yun?urin ?arasawa. Na kuma samu ?ya?y?yawan labari a majiya mai ?arfi yarinyar zata koma sashenta. Sai dai akwai zaman sirri dasu Uwar masu gida sukai wanda babu wanda yasan misuka tattauna. Ina dai ?yautata zaton duk akan komawar yarinyar ne .
? ? ? ??  Kar tattaunawarsu ta dameki. Tabbatar da ?an le?en asirinki cikin hadimanta shine aikinki na gaba. Dan kunada yawa masu wannan burin kema kin sani basai na sanar miki ba. Ina kuma tunatar dake rigar can dake a sashen Uwar masu gida. Da zaran ta tare ki kasance Waya daga cikin masu janta a jiki. Yardarta gareki ne zai bamu damar amfani da ita wajen cikar burinmu .
? ? ?  Na gode da kasancewar ki haske mai haskamin duk wani sur?u?in da zai iya zamemin duhuwa uwa .
? ?  Biyayyarki garemu ita ce tushen share kukanki Ta-kurya. Dan haka bazamu taSa barin kiyi kuka ba ma?iyanki suyi dariya ba. Sai dai su suyi kuka ke ki kasance cikin dariya a kullum bisa nasararsu. Karki shagala ?ar shilar suda nada taurin kai, Karki zama cikin jerin mutane masu raina allura ta zame musu garma. Muna son tasha madarar nan a ?alla sau uku daga gareki da zaran ta tare a sashenta . Ta ?are maganar da mi?ama ta ?urya ?o?on da bata san daga ina ya fito ba. Dan ganinsa kawai tai a hannunta tamkar ?yaftawar idanu. Hannu biyu tasa a wajen amsa tana jera mata kirari da godiya. A hankali ta fara disashewa a idanunta tamkar ba?in hadarin da masha ruwa (Bakan gizo) ya shanye cikin sakanni.
? ?? Ta-?urya ta sauke nannauyan ajiyar zuciya. Sai kuma ta mi?e da ?o?on da Uwa ta bata. A guri na musamman da na'urar sanyi ke aiki ta ajiye madaran, murmushin jin cigaba da tabbatuwar nasararta na cigaba da ?awata ?ya?ykywar fuskarta. Ji take a ranta yanzu ne fa za'a fara wasan na gaskiya. Dan dama idan aski yazo gaban goshi masu iya magana kwance yafi raWaWi da zafi. Ta jima bata samu irin wannan damar ga uwa ba a Wan tsakanin nan da mafi yawan lokuta sukafi ganawa cikin Sacin rai da rabuwa da Sacin ran. Amma a yau yanda uwa ta ziyarceta ya sakata jin karsashi da ?arin kwarin gwiwar cigaba da ruguza duk wanda ya cigaba da yun?urin shiga gaban nasararta.......
'?

? ??
? ??  Humm masu karatu, da gaske fa yanzu ne za'a fara wasan na gaskiya. Ga dai Iffah zata koma Wakinta. Komawar dake cike da burikan wasu dake zagaye da ita. Buri kuma irin wanda ke kamanceceniya da juna ta fuskar wanzuwa. Manufa kuma kowa da irin tasa. Ita kanta Iffah da nata ?udirin karku manta. Shin wanene zaiyi nasara ne? Yaya batun su Babiy kuma? Dan maimakon haske komai ?ara cuWewa yake. Kaka zaiyi wani yunkuri a alamarin kokuwa Barrister zai janye bisa gargaWin da akai masa shima?. Kumuje zuwa dai dan ba'a fara komai ba sai yanzu=? ?>?q? .
? ? ? ??

? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? 5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login