Showing 1 words to 3000 words out of 120369 words

Chapter 1 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

248

??ࡱ?>?? p ????????????? ?
?
? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????m f 

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?Fq WordDocument????1?0Table?????????Data
???????????????????? P??bKSKS?1?L.

??????????&? _s???
??llllBX dln$?lE>???BB? ?l??s?lsl?sll?s ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJhA`????hDefault Paragraph Font$mH sH nHtH_HOJPJQJ^J?i`????? Normal Table0:V 4?4?l4?4?la?6 $mH sH nHtH_HOJPJQJ^J(k`????(No List Z.
?h`mdr?T??v?V??4?xh(nP?Z
`?5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???



('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)


5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._


*_?an Wano daga Zafafa biyar=? ?=? ?_*


.........Kwanakin mako uku kenan da shuWewar komai amma komai ya kasa mantuwa a zukatansu. Kuzari ya samu rauni kamar yanda dukkan karsashi ya gujema gangar jiki. Duniya ta masu ?unci, ?unci irin wanda har ?arshen numfashi da wahala su manta. Farin cikinsu ya zama fansar damuwar wasu, wasun da kansu kawai suka sani basa kallon na ?asa da su. Da ace ?arfin iko a hanun kowanne ruhi yake a zahirin rayuwa, da ita ce zata zama mace ta farko a duniya mai ?arfin ikon da zai girgiza zukatan kowaWanne irin azzalumai. Kafin shuWewar makwanni uku masu Wauke da kundun ba?in ciki rayuwar ahalin Mal. Zayyan tamkar dutsen lu'u-lu'u suke a cikin tsakkiyar zinare. Ba magana ake akan dukiya ba, dan tana a cikin jerin abu mafi rauni da suke Wauka ko amsa sunan ko kallo farin ciki. ana magana ne akan kammaluwar ahali masu matu?ar ?aunar juna zunzurutu mara gauraye. Masu kuka a yayin zubar hawayen Wayansu, masu dariya a yayin farin cikin Wayansu, masu jiyya a yayin ciwon Wayansu, masu zama komai a lokacin da komai yake abu Waya a hanunsu.
? ? ?? 5?}?5ؚ?5ؒ?5؆?5ؓ? babbar ?asace a tsakkiyar wani babban tsibiri a wani ?arni daya shuWe kafin yau, ?asace mai yawan arzi?in zinare yankin nahiyar Africa. ?asar Ruman nada babbar Daular mulki data ?unshi manyan sarakuna masu Wunbin tarihi kala-kala da labaransu bazai taSa kasancewa shuWaWWe ba a duniya. Ba arzi?in zinare ne kawai suke da shi ba, sunada nau'i-nau'in kayan itatuwa da wajajen noma harma da kiwon dabbobi da akan fita da su ?asashe daban-daban ko'a shigo cikin ?asar a saya. Al'ummar wannan ?asa sun kasance wasu irin ?yawawan mutane masu kwarjini da cikar haiba, sai dai duk da ?yawun da mafi rinjayensu ke da shi hakan bazai hana a samu masu ?arancin ?yawun ba. Sunada yawan addinai da ?abilu tamkar kowacce ?asa, sai dai mafi rinjayen ?abila sune masu yara yaren rumanci, sannan addinin musulinci yafi kowanne addini ?arfi da rinjaye. Abu mafi mamaki a ?asar ta Ruman shine, duk da ?arfi da rinjayen da addinin musulinci ya samu suna girmama al'adunsu na kaka da kakani musamman ?arfin iko. ?arfin iko nada matu?ar tasiri a ?asar Ruman ainun, hakama al'adu da girman masautunsu na taka rawar ganin hana dukkan abinda turawa suka zo musu da shi taka rawar gaban hantsi a garesu bayan ilimin boko, duk da suma sun shiga cikin ?angi na mulkin mallakar turawan a ?arnin daya shuWe. Babu wani mulki dake da tasiri sama dana sarautunsu tun a farkon ?arnikan baya har zuwa yau Win nan da suke rayuwa bisa mulkin mallakar sarakunan dake mulkin mallakar su.
? ? ? ? 5?o?5؆?5ؚ?5ؑ?5؆?5ؗ? 5?}?5ؚ?5ؒ?5؆?5ؓ? itace babbar masarauta da dukkan masarautu ke ?ar?ashin ikonta bama su talakawa kaWai ba. Itace tamkar fadar shugaban ?asa a wasu ?asashe. A maimakon mulkin siyasa, su 5??5??5??5? ?5??5?? 5??5??5? ?5??5?
? itace babbar masarauta mai faWa aji akan komai da kowa na ?asar Ruman, komai yana tabbatuwa ko akasinsa da ?arfin ikon sarki mai mulki a kujerar wannan daula. Bama gasu talakawa ba, babu wata masarauta a cikin kasar Ruman data isa koda Waga murya a bayan idon Daular Ruman saboda karfin ikon mulkin 5??5?!?5??5?!?5??5?'?-5?,?5?!?5??5?'? (King of kings). ?arfin mulkin wannan Daula yakai a duk faWi da ?asar Ruman ke dashi babu wani mahaluki da zai iya faWar siffa kai tsaye ko kamanni na sarkin da duk zai mulki daular ruman tun zamanin ?arnikan baya, saboda tsantsar girmamawa da akema sarakunan wannan Daula ko iya Waga kai a musu kallon ?urulla na kusa babu maiyi, daga nesa kuwa fuskokinsu ababen kwarjinine irin na masu mulki da a ranar wasan al'ada na kowanne shekara ake iya ganinsu a zahiri daga nesa bisa keken doki. A tsari da ?a'idar daular ruman dukan yarima mai jiran gado daya shiga shekaru bakwai na girma za'a Waukesa kowa ya daina ganinsa, a sirrance zaiyi ilimin zamani dana addini dama duk wata rayuwarsa irin ta kowa. Bayan cikar shekarun girma a garesa za'a fara bayyanasa ga sarakunan sauran masarautu cikin shigar da ?wayar idonsa kawai zasu iya gani. Nuna yarima mai jiran gado ga sauran masarautu na nufin alamar mahaifinsa zaiyi murabus kenan ya Waurasa a karagar mulki basai bayan ransa ba. Sarkin kuma da baya bu?atar hakan bazai taSa bayyana yarima ba ga kowa har sai bayan mutuwarsa. 5??5??5?#?5?0?5??5?+? 5??5??5?2?5?,?5??5?&? 5?"?5??5?'? 5??5??5??5?.?5?%?5?%?-5? ?5??5?#?5??5??5?? shine sarkin daular ruman daya shuWe aka Wora Wansa Waya tilo bisa karaga. Shi kaWai ya haifa a duniya, shine kawai magajinsa sai mata huWu da saWaka daya bari. A yanda tarihi yazo ba'a taSa 5??5?!?5??5?!?5??5?'?-5?,?5?!?5??5?'? mai ?arfin iko da daularsa ta gagari duk wani jar fata nunawa yatsa ba kamarsa, ya shimfiWa mulki a Ruman dama yankin Africa gaba Waya, izzarsa da ?arfin mulkinsa yasa ba masarautun Ruman kawai ba, dukkan masarautun Africa na biye da shi da girmamawa da tsoro mai ?arfi. Ya tara arzi?i mai ban tsoro da ban mamaki, ya kuma shimfiWa ayyuka da ba Ruman kawai ba, Africa gaba Waya bazasu iya mantawa ba. Kaf ?asashen jajayen fata masu faWa aji na tsoro da shakkar 5??5??5?#?5?0?5??5?+? 5??5??5?2?5?,?5??5?&? 5?"?5??5?'? 5??5??5??5?.?5?%?5?%?-5? ?5??5?#?5??5??5??. Sarki Haysam ya raini Wansa Waya tilo tamkar sauran shuWaWWun sarakuna koma fiye da su, dan saSanin sauran yarima da tarihinsu ya shuWe shi wannan yariman tun a shekara uku na haihuwarsa babu wanda ya sake ganinsa kojin labarin inda yake rayuwa. Sai dai a kullum akanji sunansa a bakin Tajwar Haysam fiye da sau goma, ambaton sunansa shine mafi yawan magana dake fita a bakin Tajwar.?Hakan kan saka razani da tabbatuwar shi wannan yarima zai kasance na daban a dukkan sarakunan da suka shuWe kenan. Tabbas hasashen mutanen ?asar ruman ya rabbata, dan kuwa dai kam da gaske 5??5??5?#?5?0?5??5?+? 5??5?,?5?!?5??5??5?'? 5?"?5??5?'? 5??5??5?2?5?,?5??5?&? 5??5??5??5?.?5?%?5?%?-5?&?5??5?#?5??5??5?? ya zama sarki na daban a cikin dubban sarakuna, tare da labari mai ban tsoro da razani fiye dana mahaifinsa. Kamar yanda ?a'idar daular ruman take bayan cikar shekara talatin da biyar yarima Eshaan ya bayyana a ?asar haihuwarsa ta Ruman, sai dai kamar kowane yarima na baya babu mai iya ganin fuska ko suffarsa ta ainahi, hatta da idanunsa ma shi babu wanda zai iya ganin koda ?wayar cikinsu sakamakon glass dake sakaye da su. Bayan gama bayyanashi ga masarautu da wata Waya kacal Tajwar Haysam? bin Abdul-Majeed yay murabus aka Waura yarima mai jiran gado bisa kujerar mulkin daular ruman tare da auren mata huWu galla-galla daga mabanbanta masarautu masu ?arfin faWa aji a kasar ruman. Kwanan 5??5??5?#?5?0?5??5?+? 5??5?,?5?!?5??5??5?'? bakwai akan karagar mulki Tajwar mai murabus Haysam bin Abdul-Majeed ya kwanta jiyya, jiyya ce data girgiza kowa ta kuma bada mamaki, dan kuwa kwanansa Waya tak yace ga garinku nan. Kwatanta tashin hankalin da ?asar Ruman ta shigama a lokacin bazai lissafu ba. ?ura bata lafa ba mutuwar Waya daga matan 5??5??5?#?5?0?5??5?+? 5??5?,?5?!?5??5??5?'? ta sake bayyana, kwana Waya da mutuwarta watama ta sake mutuwa a washe gari amare suka rage saura biyu. Al'amari ya fara saka zukatan jama'a hasashen da babu damar cewa komai. Wata biyu tsakani Wayar matar ta uku ta sake mutuwa saura Waya. Tofa babbar magana. Abu mafi girgiza zukata shine mutuwar Wayar data rage a shigar sabon wata. Kenan matan Tajwar 5??5??5?#?5?0?5??5?+? 5??5?,?5?!?5??5??5?'? da mahaifinsa sun gama mutuwa kaf a cikar wataninsa uku da hawa karagar mulkinsa da kuma aurensa. Abun ya taSa zukata aynun, sai dai babu wanda ya iya ko tari saboda tsoro. Sai dai abu mafi tsayawa arai a cikar wata na shidda aka sake Waura auren 5??5??5?#?5?0?5??5?+? 5??5?,?5?!?5??5??5?'? 5?"?5??5?'? 5??5??5?2?5?,?5??5?&? 5??5??5??5?.?5?%?5?%?-5?&?5??5?#?5??5??5?? da wasu matan biyu daga gidajen masarautun kasar ruman. Labarin bai canja ba, dan kuwa suma sun mutu Waya bayan Waya kafin cikar shekararsa guda da hawa mulkin. Abin al'ajabi aka kuma sake aura masa wasu biyun daga wasu masarautun, suma Win dai kamar ?iftawar ido nasu labarin ya shuWe a cikin shekara Waya. Haka aka sake Waurama Tajwar Eshan aure da wasu mata daga mabanbanta masarautu da tsoro bazai barsu hana auran ?a?ansu ba, haka kuma suka mutu suma ya kasance duk ya auri yarinyar kowace masarauta goma da suke da su.
? ? ? ?? Zuwa yanzu ba shakka da tsoron Waga murya bane kawai a zukatan mutanen ?asar Ruman, hatta numfashi suna yinsane tamkar Serayen dake a ?ar?ashin tsaron maguna. A tunaninku yaya sautin fitar numfashin zai kasance?=?-?.

&&_________&&
? ??
? ? ? Sunanta shine 5?q?5؆?5ؗ?5؊?5؊?5؉?5؆?5؍? na yanka, sai dai iyayeta da dukan jama'a na mata alkunya da 5?p?5؇?5؇?5؂?5؉?. Su huWu iyayensu suka haifa, itace auta a cikinsu. Hanash! Shine namiji babba. Arfa! ita ke bi masa, Fariha! Itace ta uku, sai ita auta 5?p?5؇?5؇?5؂?5؉?. Sunan mahaifinsu Zayyan!, amma suna kiransa Babiy, mahaifiyarsu Jamaima! Suna kiranta Ummu. ?asar Ruman ?asarsu ce ta gado tun iyaye da kakanni, nan kaWai suka sani, anan kuma kaWai suke rayuwa. Kamar yanda na faWa muku a tun farko ?asar Ruman ?asace mai tarin arzi?i nau-i daban-daban da ake kaikawo da su a cikin ?asa da wajenta, tun daga kan zinare, noma, kiwo, ?a?an itatuwa dama wasu daban lissafo ba. Sai dai duk da wannan tarin arzi?i da ALLAH ya basu hakan bai hana kasancewar wasu a cikin matsayin talakawa ba. Kamar dai su 5?p?5؇?5؇?5؂?5؉?, mahaifinsu talaka ne mai rufin asirin ALLAH. Manomi kuma makiyayi, a nomansa harda noman zuma yakeyi. Dukkan wani nau'in zuma zaka samesa a hannunsa, wannan yasa yake mu'amula da daular ?asar Ruman. Duk da ba masu arzi?i bane su mahaifinsu mutumne mai tsantseni da taka tsantsan, sannan ya tsaya tsayin daka wajen ganin sun samu ilimin addini dana zamani irin na yara ?an gata. Gidansu gidane mai ban sha'awa da birgewa a Sangaren mu'amulantar juna mai cike da soyayya da ?auna. Basu da wani buri sai na faranta ran juna, a koda yaushe zaka samesu cikin nishaWi dan talaucinsu bai taSa kasancewa damuwa ga rayuwarsu ba ko nakasu ga farin cikinsu. Idan Waya na ciwo sukan kasance tamkar su duka suke ciwon, idan Waya na farin ciki sukan kasance su duka cikin farin ciki. Sune abokai kuma kawayen junansu harda iyayensu. Sunada tarin burika na rayuwa dana kai da kai, wasu a rubuce, wasu a ?ayyade a cikin zuciya, wasu a bayyane, wasu a adane a ?asan zukata. wasu sun cika, wasu ?addarorinsu masu Waci da saka zubar hawaye dake gudana a halin yanzun sun yanke igiyar kaiwa ga samun cikarsu. Labarin sauyawar tasu, da yankewar tasu ya farane daga wata rana dake dai-dai da cikar sauran kwanaki huWu na zagayowar bikin al'ada da ?asar Ruman ke gudanarwa. Ranar da tarihinsu bazai iya gogewa ba, zukata bazasu iya mantawa ba, lissafin faruwarsu da shuWewarsu bazai taSa daina maimaita kansa ba koda a bayan rai ne.=?-?

? ? ? ?? A kowane karshen wata Babiy ke kai zuma tulu uku daular ruman, amma a duk bikin shekara na al'ada tulu goma yake kaiwa dan shi kaWai ne yardajje a manoman zuma da sarki ke iya amfani da zumar dake zuwa daga hanunsa tun zamannin Tajwar Haysam. Koda ya mutu kuma 5??5??5?#?5?0?5??5?+? 5??5?,?5?!?5??5??5?'? bai daina amsa ba. Sai dai kuma duk da wannan yarda a kullum zagaye suke da tsaro ta fannoni daban-daban duk a dalilin zumar da Babiy kan samarwa Tajwar. A ranar data rage sauran cika kwanaki huWu na bikin al'ada rashin jin daWin jiki ya saka Babiy bama Hanash damar tafiya dasu duka cikin ?aton gidan gonat da yake noman zuma domin Wurasu a sabbin tulunan da za'akai daular ruman. Da'ace yasan anjimarsa ko ?addararsa data ahalinsa da bazai taSa barin wannan lokaci zuwa ba koda a mafarki. Sai dai kash, ?addara ta riga fata inji masu iya magana. Cike da farin ciki suka fita, dan kuwa a shekara sau uku kacal Babiy ke barinsu shiga cikin lambunsa. Ba lambun kawai ba, hatta fita koda ta zuwa makarantace suna yintane cikin shiga mai lulluSe dukkan kamanni, domin kuwa ?a?an nasa na Wauke da wani irin sirrin ?yawu mai Waukar hankalin duk wanda zaiyi tozali da su, dan haka kullum cikin shigar larabawa suke harda ni?abi, idanunsu kawai ake iya gani da tafukan hanunsu, a yau kam sai suka fita a asalinsu batare da sanin iyayensu ba duk da kuwa suna dai sanye da abayoyin, sai dai babu ni?abin. Su kansu da'ace sun san abinda ke biye da rayuwarsu da zasu ninka ni?abi kan ni?abi ne har sama da sau sittin idan zai nisanta zuwan almakashin daya datse walwalin zinaren farin cikin zukatansu.
? ?? Sun isa lambu sun gudanar da ayyukan da Babiy ya umarcesu cike da farin ciki da nishaWi, suka tsinko tarin ?a?an itatuwa kowa da nasa da burin abinda zaiyi dashi a ranar bikin al'ada dake tunkarosu. shigarsu gida dai-dai da isowar tambura da bushe-bushen algaitu masu ban mamaki da al'ajab a cikin kunnuwansu dama dukkan sauran talakawan gari, dan abune da ba'a sabaji ba sai a wasu lokuta na gittawar Tajwar daga can kan hanya bawai a cikin anguwa kamar hakan ba...........
'



*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+22799643131

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??


*_2_*

...........Cikin ?arfin hali Babiy ya zabura hanyar soro domin dubawa duk da halin ciwo da yake ciki. Baya yaja da sauri saboda cin karo da suka kusayi da tawagar jama'ar Daular Ruman dake ?o?arin shigowa suma. Kansa ya rissinar alamar girmamawa a garesu. Hanash da Ummu ma a kusan tare suka zabura. Cike da girmamawa mai haWe da matsanancin tsoro Babiy ya zube bisa gwuyawunsa. Hakan da su Ummu sukaga yayi ya sasu zubewar suma tare da risinar da kawunansu, jikkunansu na matu?ar tsuma dan abune da ba'a taSa gani kojin labarin faruwarsa a tarihin ?asar Ruman ba. Babban mutum dake jagorantar tawagar ya tsaida idanunsa akan Babiy.  Ya kai wannan talaka dake a ?ar?ashin mulkin daular ruman, munzo da babbar magana ne gareka bisa umarnin daular ruman .
? ? ? ?asa Babiy ya ?arayi da kansa, tare da haWe hannayensa waje guda.  Ina mai matu?ar farin cikin ganinku tare dani, ni mai biyayyane ga kowanne umarninku .
Duk da maganar Babiy ta musu daWi babu alamar hakan a fuskokinsu. Ya mi?e cikin rawar jiki zuwa Wakin Ummu. Mintuna kaWan ya dawo da babbar tabarma sabuwa ?al data saya domin auren Arfa zai shimfiWa a gabansu. Dakatar da shi Shugaban tawagar tasu yayi cikin Waga hannu.
? ?? *_ Munzo nan ne domin isar da sa?o ba zama ba ya kai wannan talaka dake a ?ar?ashin daular ruman. Umarni a gareka daga daular ruman, taga iri a gidanka kuma tana bu?ata. Muna mai tayaka farin cikin zama Waya daga cikin surukan tarihin daular ruman _*.
? ?? A matu?ar firgice Babiy da iyalansa duka suka Wago cikin zabura da matasanancin rikicewa. Sai dai basu da ikon koda motsa bakunansu balle neman ?arin bayani. Kasancewar ba amsa dama suke bu?ata ba mutumin ya janye idanunsa daga Babiy ya maida kansu Arfa da suka ?an?ame hannayen junansu.
? ??  Wacece babba a cikinku?! .
? Kalamai huWu masu ?arfin razani da neman fasa zukatan mai saurare da har abada bazasu bar amsa sauti cikin zuciya da Sargonsu ba suka fita daga bakin Waya daga firWa-firWan samudawan dake zagaye da mutumin. Babu wanda ya iya motsawa a cikinsu, dan kuwa sake dulmiya suke a cikin duhuwa.....
? ? ?? Saukar sautin wata zabgegiyar bulala mai adon jikin zakanya a jikinta ya sakasu zallo baki Waya. Babiy ya zube a ?asa saboda azaba na raWaWin shigar wannan bahaguwar bulala a jikinsa, ganin basamuden mutumin dake ri?e da bulalar ya sake Wagawa zai zuba masa Arfa ta mi?e tana mai fashewa da kuka jikinta na karkarwa tace..
? ? ?  Nice! .
?? Cikin daka tsawa basamuden hadimin yaba Fariha da Iffah umarnin suma su Wago. ?agowa sukai jikkunansu na karkarwa ga hawayen tausayin mahaifinsu ya wanke musu fuskoki. Idanu ya zuba musu kusan na sakan goma, kafin ya janye ya maida ga shugaban tawagar tasu....  Zancenta nakan gaskiya ALLAH ya ?ara maka lafiya . ya faWa cikin girmamawa ga shugaban tawagar tasu. Shugaban ya gyaWa kansa shima idanunsa akan Arfa? Mahaifinta da Wan uwanta zasu zama waliyyanta .
Ya faWa cike da cika umarni yana mai nufar hanyar fita batare da wani ?arin bayani ba......

? ? ? Har aka tafi da Hanash da Babiy babu abinda su Fariha suka fahimta, balle ma Iffah da kallon kowa kawai take. Kukan Ummu ne ya dawo da su hankalinsu, gaba Wayansu sukai kanta. Ummu dake kuka kamar ranta zai fita ta haWasu su duka ukun ta rungume jikinta na wani irin rawa......

? ? ?? ?? ?&&_______&&

? ?? Tafiyarsu da kamar awanni uku Babiy da Hanash suka dawo gida da doki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login