Showing 33001 words to 36000 words out of 120369 words

Chapter 12 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

225

neman hanyar ceto ran yarinyar mutane. In ba hakaba itama zasu kashe mana ita kamar sauran na baya....
? ?? ?? Lokaci guda idanun Malikat Bushirat suka kaWa sukai jazur. A kallo guda zaka fahimci ?ololuwar tashin hankalin daya tsargata. Da ?yar ta iya Waukar wayar landline dake gefenta hanunta na rawa, ?an danne-danne tayi kafin ta mi?ama Jasrah. Da hanzari Jasrah ta amsa. Sanin kowa Malikat zata iya nema a yanzun yasata kai tsaye ambaton sunansa.  Ghazi! A tattaro duk wani mai magani dake a daular ruman dama wajenta yanzu zuwa sashen Zawjata-almilki ta uku .
? ? ??  An gama ranki ya daWe . Aka faWa daga can cike da tsantsar girmamawa....

? ? ? ? ?
? ? ?? &&_________&&

? ? ? ? ? ?arar marin da azabarsa ya saka hadimar zubewa ?asan lallausan carpet Win dake katafaren falon. Sosai jikinta ke tsuma tamkar mazari. Ga hawaye har rige-rigen sauka suke a fuskarta. Kanta ta shiga girgizawa da sake gurfana a gabanta sosai tamkar mai neman gafara...
? ??  Ki gafarceni uwar-gijiya. Wlhy nayi iya yina domin ganin mun mata turaren amma ta nuna sam bata aminta ba. Wannan ba irin waWan can na baya bane, akwai wani sirri mai razani a cikin ?wayar idanunta da taurin ka....
?? Saukar wani sabon bahagon marin ya hanata ?arasawa. ?ara dafe kuncin tai da hannu bibbiyu.  Ina neman gafara a gareki bisa kuskurena Uwa- gijiya... hadimar ta faWa da sauri tana mai ?o?arin gumtse kukan dake son kwace mata dan harga ALLAH marin ya shigeta matu?a.
? ? ? ?? Matar dake harWe bisa kilisa tana cin inibi cike da ?asaita irin ta masu isa ta Waga idanu kaWan ta dubi wadda ke tsaye kusa da ita tana faman hura hanci, wanda marin ma itace ta yisa daman. ?yawawan idanunta ta juya a fuskar amintacciyar hadimar tata, sai kuma ta janyesu ta maida a yanda take tamkar batasan mike faruwa a wajen ba. Cike da girmamawa hadimar ta ran?wafa.  An gama Uwar-gijiyata. Umarninki wajibine a garemu . Kamar yanda bata motsaba a yayinda hadimar ke kashe fuskar waccan da mari da neman afuwa a yanzu Winma haka. Ga hadimar tata hakan ba sabon abune a gareta, dan haka bata damu ba. Sai ma nuna waccan hadimar dake gurfane tana sharar hawaye tai da Wan yatsa da kakkausan harshe.
? ??  Shugabata bata yafiya, bata Waukar kuskure koda zaka shekara dubu kana mata hidima kuskurenka Waya bazai taSa fansarka ba .
? ? ? ??  Innalillahi wa-inna ilaihirraji'un Hadimar dake a gurfanen ke faWa cikin rawar jiki, ta sake kaiwa gurfane gaban Uwar-gijiyar tasu tana kuka da hurwa irin ta masu neman afuwa. Amma ko kallo bata ishetaba. Sai ma amintacciyar hadimar nan tata ce ta kora ta waje tana mai sake kaimata mari......

? ? ? &&......

?? Cikin ?an?anin lokaci duk wasu masu ?arfin faWa aji akan magani suka rufu a sashen Iffah da komai ke ?ara rikicewa. Dan takai ?o?arin ma yaga kayan jikinta take saboda azabar da takeji a jikin. Matan nan dake matsayin ?anne ga Malikat Bushirat sai faman zuba mata ruwa mai azabar sanyin da taketa ambata suke suna hawaye amma tamkarma basa zuba matan. Fatarta kam tayi wani irin masifar ja kai kace za'a taSata ta Washe ne da kanta. Dan tayi wani luguf-luguf tamkar an dafa ganda taji wuta. Abin tausayi duk yanda Iffah ke son ambaton sunan ALLAH bisa a zabar da takeji hakan ya gagari harshenta. Sam ?wa?walwarta da zuciyarta ma sun?i connecting wajen taimaka mata. Sunan Ummu da Babiy kawai take ambata akan su zo su taimaketa zata ?one......

? ? ? ? *_MALIKAT BUSHIRAT_*

? ? ?? Diwa da jikinta ke tsuma kamar mazari ta zube gurfane agaban Malikat Bushirat data saka aka nemota tun kafin a sanar mata dalilin kiran. Gaisuwa ta mika cike da tsantsan da kai. Sai dai daga Jasrah dake faman kai kawo a falon har Malikat babu wanda ya amsa mata. Sai tarar numfashinta da Jasrah tayi tare da jeho mata tambayar data nema sakata sakin fitsari a bujenta.
? ? ? ??  Bisa umarnin wa kuka aikata, kuma ke da su wanene?
? ? Kanta ta shiga girgizawa jikinta na rawa.  Wlhy ranki ya daWe bansan komaiba, taya za'a haWa baki dani a aikata wannan kuskuren. Sam ban san badaga nan aka turasuba, kai tsaye ma suka shiga wajen Zawjata-almilki batare da sun jira na musu iso ba saboda bana kusa. Amma wlhy wlhy banida wani ala?a ko sani akan wanda ya turasu, hasalima nayi iya ?o?arina na ganin na kama ko Waya a cikinsu amma hakan ya gagara saboda hankalina ya kasu biyu gashi sai ni kaWai a wajen .
? ? ? ?arya kike yi? K kina ina suka shigan? .
?  Na rantse da UBANGIJI mai zartar da mutuwa akan kowa iya gaskyata kenan ALLAH ya baki yawan rai, ina kan tattare abincin da aka shirya mata ne da bata ci ba ma .
? ? ? ? ??  Zaki iya gane hadiman? .
?  Sosai ALLAH ya taimakeki .
 Kafin cikar awa biyu muna bu?atar ku anan .
? ? ? Da ikon ALLAH hakan ce zata tabbata . Hadima Diwa ta faWa tana mi?ewa da rawar ?afa ta fice. Sai lokacin Malikat Bushirat ta Wago idonta, dan tunda Diwa ta shigo bata sake motsawa a yanda take ba, duk maganar da sukai da Jasrah ne.
? ? ?  Bari-Hamshira! Karsu kashe yarinyar mutane itama. A daren jiya harna fara murnar ALLAH yasa zuwan wannan yarinya alkairine garemu, ALLAH yasa itace zata zama mana hasken da zai haska duhun dake zagaye da mu saboda ganin rashin tsoro a ?wayoyin idanunta, Amma yanzu a wani Sangaren inajin matu?ar tsoron kar muna akan dokin zaton wuta a ma?era ne kamar yanda mutanen gari ke ma Zaki. dan gaskiya a yanzu gaba Waya komai neman ?wacemun yake....
? ?? Wani irin rumtse idanu Malikat Bushirat tayi mai nuna alamar jin Wacin zancen, sai dai kuma a duba na gaskiya ?ar uwarta gaskiya ta faWa, kuma da itane kawai take iya tattauna irin waWan nan matsalar tata taji sau?i a ranta duk da ba ita kaWai bace ?ar uwarta mafi kusaci. Sai dai Jasrah itace autarsu, ta kuma rayune a hanunta tamkar itace ta haifeta, dan haka tasan bazata taSa jifan tilon Wanta da sharri ba domin taji daWi kamar yanda ma?iyansu keyi. Ita a karan kanta mahaifiyarsa a kullum zuciyarta takan Warsa mata kodai gaskiyane da sanin bahagon Wan nata mai wahalar sha'ani da fahimta ake kashe yaran mutane? Saboda al'amarin akwai matu?ar rikitarwa da ban mamaki a cikinsa, amma a yau tana fatan a wannan gaSar su samu wani haske.....

? ? ?? &&________________&

? ? ?? Kai tsaye sashensu na hadimai Hadimar nan ta tasa ?eyarta, sai dai suna gab da shiga ta hango Diwa da wasu hadimai maza masu ?arfin faWa aji a cikin dogaran sashen Malikat Bushirat suna tattaro hadimai. Da sauri taja burki tare da dam?o hanun hadimar baya.  K dakata, bana raba Wayan biyu ku ake nema kuwa . Sake ruWewa hadimar tayi, jikinta sai faman rawa yake gab-gab abin tausayi.  Shugaba Azwa ki taimakeni .
? ? ??  Na taimakeki ni kuma na tozarta. Kinga Jaza babu wannan maganar, ki ?arasa garesu zanyi duk abinda ya dace naga kin ?uSuta, sai dai ki sani zaki bani wani kaso a cikin dukiyarki. Kiyaye harshenki akan amsa laifin dake kaWai ya shafa shine tseratar da kanki. Kuskuren ambaton sunana kona uwar-gijiya shine mutuwarki .
? ?  Na yarda wlhy, zanma iya mallaka miki komai da nake da su shugaba Azwa . Jajayen ha?waranta ta washe. Tare da kaWa kai tamkar ?adangaruwar data hango mage.  Baki da matsala, hatta ga uwar-gijiya ma zaki iya tsira, dan haka faWamin inda kike ajiya . Sosai Jaza ta aminta da maganar Azwa. Dan tasan ita Win amintacciyace ga uwar-gijiyar tasu. Domin duk wani aikin sharri sune suke mata shi a cikin Daular Ruman. Sai dai bata raba Wayan biyu akwai ire-irensu da yawa a ?arkashin ikonta.....
? ? ??  Yauwa ga Waya nan a cikinsu .
Cewar Diwa data hango Jaza na rabe-raSe. A take hadiman maza suka tasa ?eyar Jaza tare da Diwa dake biye da su. Kaf hadiman da abin ya faru a gaban su duk da basu san ainahin abinda ya faru ba tausayin Jaza da sanin ta shiga uku ne keta musu kaikawo a cikin zukata......

? ? ? ? ?? *_MALIKAT BUSHIRAT_*

? ?? Bayan wasu mintuna da batako nuna alamar tasan da isowar su Diwa ba ta Wago ?yawawan idanunta da tsantsar damuwa ta bayyana a cikinsu. Da sauri Diwa da hadima Jaza suka sake risinar da kawunansu jikunansu na tsuma. Kallonsu take tamkar mai neman amsar abinda ke ranta a cikin jikinsu, kusan minti guda da wasu mintuna ta janye a hankali ta maida ga Jasrah, sake janyewa tai ta sake maidawa ga amintaccen hadiminta dake bu?atar umarninta.?
? ? ??  Bayan mintuna goma, a tabbatarmin da abinda nake bu?atar ji daga garesu .
? ??  An gama Uwa goya marayu .
Ya faWa da tsantsar girmamaw???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a yana mai zabga ma su Diwa shimfiWeWiyar bulalar hanunsa a gadon baya. A zabure suka mi?e su duka suna mai sosa bayan nasu kowanne idonsa cike taf da ?walla. ?eyarsu ya tusa suka fice, Diwa na kuka da rantsuwar bata san komaiba ita..........
'


>?&?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_16_*


........Cikin ?an?anin lokaci labarin abinda ke faruwa da Zawjata-almilki ta uku ya gama gauraye daular ruman. A take ko'ina yay tsit sai ?us-?us da maganar ido kawai. Sauran Zawjata-almilki kuwa guda biyu dake gidan dama kafin kawo Iffah tuni sun sake shiga tsantsar tashin hankalin da yafi wanda suke ciki. Su dai dama rayuwa suke cikin jiran tsammanin isowar mutuwarsu. Ko lokacin da aka sanar musu sake Waura auren Tajwar da wata matar tsantsar tausayin kansune kawai ya baibayesu, yanzu kam jin halin da matar da aka kawo jiya take ciki ya tabbatar musu suma mutuwarsu tunkarosu take sakeyi kenan.......

? ? ? ? ? Duk wata tuhumar data dace akan hadima Jaza da sauran hadimai biyu da sukaje Wakin Iffah suma da aka gano anyi amma sun?i faWar gaskiyar wanda ya sakasu, sai cewa suke Diwa ce. Yayinda Diwa ke rantsuwa da ALLAH tana kuka akan ?arya suke mata ita bata san komai ba. Iya jigatuwa sun jigatu har takai numfashi da ?yar sukeyi saboda azabartawar da ake musu. Sanin rayuwarsu akafi bu?ata a yanzu sama da mutuwarsu yasa hadiman kurkukun dake a cikin daular ruman tsagaita musu. Amintaccen hadimin Malikat Bushirat ya koma ya sanar mata halin da ake ciki. Shiru kamar bazatace komaiba. Sai kuma ta dubi Jasrah da har yanzu ke tare da ita ta Wauke kanta.
? ? ? Jasrah data fahimci mi ?ar uwar tata ke nufi takai dubanta ga hadimin.  Ghazi! A cigaba da tsaurara musu tsaro har zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu .
? ? ??  ALLAH ya ?ara miki lafiya an gama . Ya faWa da tsantsar girmamawa yana mai rissinawa da gyara takobin hanunsa ya fice.......

? ? ? ? ? ? *_ZAWJATA-ALMILKI_*

? ? ?? Tun Iffah na iya motsa jikinta da furta kalmar bakinta har hakan ya gagara numfashinta ya fara neman barin jikinta. Ga dai masu magani mata rufe a kanta mazan na daga waje suna haWo duk abinda ya dace amma babu alamar wani canji sai ma ?waSewa da komai ke nemanyi. Tun ana ?irga awannin iya shawo kan matsalar har komai ya fara firgita kowa. Daular ruman tayi tsitt babu mai ?wa?waran motsi a cikinta. Sautin fitar kiran salla ma dan ya zama dolene. Koda aka idar da salla ma sake komawa zaman jigum-jigum akayi domin kuwa abinda bai taSa faruwa a tarihin masarautar bane ya faru. Tajwar Eshaan bai fito sallar zuhur ba yau. Hakama da la'asar. Magrib ma ta shiga babu wanda yaji motsinsa. Zuwa lokacin kuma akan Iffah an zubama sarautar ALLAH idone wadda ta girma ta Waukaka.
? ? ? Dan kuwa tana a shimfiWene jiki duk ya Washe tamkar wadda ta ?one gurin yay ja kafin ya tashi. KaWan-kaWan numfashinta ke fita wanda shine kawai ya tabbatar da tana a raye bata mutu ba. Masu magani kowa yayi iya iyawarsa sun koma gefe ana jiran ikon ALLAH kuma. Ana idar da sallar la'asar Malikat Bushirat ta bada izinin maida Iffah sashenta.....

? ? ?? ? Kamar yanda Malikat Bushirat ta bada umarni an maida Iffah sashenta, a kuma cikin Wakin barcinta da babu wani mahaluki daya taSa shiga bayan Tajwar Eshaan da Jasrah. Hakan ya bama dukkan hadiman sashen mamaki da tabbatar da lallai wannan Zawjata-almilki Win tana da wata daraja ta musamman ga Malikat. Dan kaf Zawjata-almilki da suka rasa rayuwukansu a gidan babu wanda ya iya ganin makamancin damuwar Malikat Bushirat irin ta yau. ?arin tabbaci har hawaye sai da ta share na tsagwaron tausayin Iffah. Lallai halin da Iffah ke ciki ta cancanci duk mai imani ya zubda mata hawaye, dan sauran Zawjata-almilki na baya mutuwarsu kawai akeji bayan kaisu turakarsa. Amma ita ko kaitanma ba'ayiba, a kwana Waya tak da tai a gidan batare da an kammala gagarumin taron bikin da aka shirya ba dominta gata a halin da gara mutuwa da shi...
? ? ? ? Bayan idar da sallar isha'i Malikat Bushirat na hakimce a katafaren falonta na uku Malikat Ashwaq ta iso da tawagar hadimanta duba Iffah. Malikat Ashwaq itace mace ta farko ga marigayi Tajwar Haysam ibn Abdull-majeed. Hamsha?iyar mace ce data isa take kuma amsa suna Malikat. A ?a'idar Daular ruman matar data haifi yarima mai jiran gado a cikin matan sarkice kawai ake kira da Malikat. Mafi yawanci kuma ana samu ne daga matan farko. Sai dai ga Tajwar Haysam hakan bata faru ba. Dan matarsa ta farko Ameera Ashwaq bata taSa haihuwa ba kamar sauran matansa, tadai taSa Sarin ciki na wata huWu daga shi kuma bata ?ara ba. A zahiri mace ce isashiya mai baza mulkin da yafi na kowace mace a gidan bayan malikat Bushirat, amma kuma bata da damuwa sam. ?aryarka kace ga wani mugun halinta na zahiri saboda tasan kanta. Rana Waya aka Waura aurenta dana Malikat Bushirat matsayin Zawjata-almilki. Amma itace uwargida. Duk da mulkinta Malikat Bushirat ta fita, ta kuma fita zafi da nuna kishi a zahiri dan sam ita bata da ha?uri, hakan yasa ake matu?ar jin tsoronta fiye da kowace Zawjata-almilki, dan Malikat Bushirat ba kanwar lasa bace ?warai da gaske, sai dai mace ce mai son ?yautatama wanda yay mata da na ?asa da ita, hakan ya taimaka mata samun soyayyar hadiman gidan. Haihuwar Miran (Yarima) mai jiran gado Eshaan tasa dole sunan Malikat ya koma kan Malikat Bushirat. Wato Sarauniya Bushirat kenan. Amma duk da haka sai Mahaifiyar Tajwar Haysam mai suna Malikat Haseena ta bada umarnin cigaba da kiran Ashwaq da suna Malikat Ashwaq. Hakan ya ?ona ran Malikat Bushirat, sai dai babu yanda zatayi. Amma ta sake tsananta kishin da takema Malikat Ashwaq Win fiye da da, yayinda ita kuma Malikat Ashwaq ke nuna tamkar babu komai a zahiri, amma a baWini hummm....
? ? ? ? Koda ta shigo Malikat Bushirat bata nuna tasan da shigowar tata ba. Sai dai ta Wagama hadimanta yatsu biyu da ya sakasu rige-rigen fara barin falon. Zaune Malikat Ashwaq takai bisa Waya daga cikin kujerun falon tanama nata hadiman nuni dasu fita suma. Da sauri suma duk suka fice aka barsu su biyu kawai. A hankali Malikat Ashwaq ta Wan sakin murmushi daya danne zafin yarfin da Malikat Bushirat Win tai mata, ita ta fara gaisheta da tambayar ya mai jiki?. A da?ile Malikat Bishirat da tai kamar zata basar ta amsa mata cike da isa. Nanma Malikat Ashwaq dai murmushi kawai tayi da haWiye Sacin ranta.?Sosai ta nuna tausayi akan Iffah ta kuma mata doguwar addu'a da bada shawarar mizai hana a kira likita ma ya duba ta ko wani abune daban da wanda ake tunani.
? ? ? ? Karan farko Malikat Bushirat ta Wakko manyan idanunta tai mata kallon tsakkiyar ido. Cikin yamutsa fuska taja numfashi da fesarwa,  Haihuwar magajin Daular ruman daga tsatson Malikat Bushirat rubutacciyar ?addara ce da duk ya?i da gwagwarmayar masu son da?ile hakan. A baya basuci nasara ba, Taya suke tunanin samunta a yanzu kan _Saifulmulk_ Wi na?. Kamar yanda aka haifesa daga matsayin gudan jinin Shahan-shan, Tajwar Haysam ibn Abdul-majeed. Shima haka za'a samar da ?a daga gudan jininsa da izinin UBANGIJI masu lissafi su fara...
? ? ? ?? Mu?utt Malikat Ashwaq ta haWiye yawun dake neman kufce mata, a zahiri kuwa murmushi ta saki da Wan girgiza kanta. Batare da tace komai ba tai yun?urin mi?ewa domin barin Wakin tana mai ?o?arin danne zuciyarta dake yun?urowa. Har tayi taku biyu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login