Showing 96001 words to 99000 words out of 120369 words

Chapter 33 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

233

ma yakan tsinta kansa a wani yanayi da shi kaWai ya barma kansa matsayin sirri duk da abun na matu?ar damunsa. Har yayi yun?urin dauriyar sharewa tunda ya Wan sha wani amma jin abinda yake gudun na taso masa ya sashi furzar da zazzafar iska, babu shiri ya danna alerm Win dake isar da sa?on kira ga amintattun hadimansa. Cikin mintunan da basu wuce uku ba ko sai ga Waya daga cikin su ya iso. A gabansa ya zube cikin tsumar jiki yana mai ambaton...
? ?  ALLAH ya ?ara ma Shugabana tsahon rai da ingantacciyar lafiya, umarninka shine abin jirana .
?? A zuciya ya amsa da Amin, a zahiri kam babu alamar zai tanka kamarma bashi ya bukaci ganin hadimin ba. Tsahon mintuna uku ?asaita da izza irinta saraki na dawainiya da shi kafin ya motsa lips Winsa a hankali cikin bada umarni.
? ? ?  Miya hana a kawo shayi? .
? Hadimin ya ?ara ?asa da kai jikinsa na Wan rawa.  Umarni ne daga Zawjata-almilk .
? ? (Umarni?!) Ya maimaita kalmar a zuciyarsa cikin ?ara ?an?ance idanunsa. (Shi kam ya zaiyi da yarinyar nan ne? Mai kama da alja.....) Ya sake ayyanawa a zuciyarsa batare da ya ?arasa ba. Sai kuma ya kalla hadimin ya Wauke kai.  Ina bu?atar waninsa .
? ?? Da sauri hadimin ya ?ara gurfana yana amsa masa ransa fal mamaki da al'ajabin wannan sabon al'amari.
? ?? Fuskarsa gwanace wajen shanye sirrin dake bayyane, amma yanda ya yatsinata da lumshe idanu a yanzu zai tabbatar maka akwai magana tattare da shi.....

? ? &&

?? Duk yanda taso nuna halin ko'in kula kan abinda ya farun yanzu hakan ya gagara. Dan mayataccen ?amshin turarensa daya bambanta da wanda ta saka duk da suma nasa Winne ya mugun addabarta. Takai hanunta kan hanci yafi sau biyar, sai ta shinshina sai kuma ta janye tana laSe baki. Hakan kuma bai hana anjima ta sake maidawar ta shinshina. Daga ?arshe da taga abin na neman zama mata Wan kaWafi sai ta faWa toilet ta wanke hanun da sabulu, amma dan mayata ya?i ya daina sai da ta Wauka Waya a cikin turarrukan datai amfani da su na Wakin tasa a hannun sannan ta daina ji.
? ? ?? Littafinta ta Wauka domin cigaba da nazari, sai kuma ta tsaya cak, wani tunani ne yazo mata a zuciya, dan haka ta mi?e zaraf tana Waukar wayarta data gani tare da littafin alamar duk ma wanda ya kawota tare da su ya kawotan. Kamar yanda ta saba idan zasuyi magana tai dawnlording sabon WhatsApp app, sai da ta daidaita komai sannan ta lalubosa. Baya online gashi kuma tana bu?atar yau suyi magana ne bawai sa?o take son ajiye masa ba. Sai hakan ya sata jin babu daWi har walwalarta ta Sace.  Kona masa flashing? . Ta faWa cikin sigar tambayar kanta. Kan ta daga alamar gamsuwa, ta fito a watsap Win. A karo na farko tai dailing number Win cikin shakku. Harta katse ba'a Waga ba, damuwarta ta kara bayyana. Harta sake komawa watsap Win ta fito ta sake danna kiran. A hankali ta sauke ajiyar zuciya har ana iya jinta daga can. Tai sallama cikin yar muryarta dake nuna zumuWin jin an Waga, sai dai ba'a amsa mata ba gashi kuma tanajin alamar ana saurarenta.
? ? ?? Danne takaicinta tai ta sake sallamar, nan ma shiru dai babu ma alamar za'a amsa. Cikin suSutar baki taja tsoki da faWin.  Nifa a rayuwa na tsani walakanci wlhy, shiyyasa komai nafi yarda naima kaina. Yanzu haka wani Wan iyan dake ?ar?ashin sa ya Waga kiran kamar waccan ranar dana fara kira, ?an hana ruwa gudu kenan. Nima badan ?addarar faWawa hannun wannan Dodon ba da yanzu ina can ina karatuna na jaridar a daina yarfani. Kai insha ALLAHU kafin naga bayan a azzalumin nan ko sau Waya ne sai na hau kujerar karagar mulkin nan nayi tankaWe da rairaya cikin duk ?an jaridar ?asar nan da jami'an tsaro aikin banza......
? ? ? Jin kamar sautin fitar murmushi a kunenta ya sata saurin ciro wayar ta kalla. Dai-dai ana yanke wayar. Ido ta kwalalo waje da dafe bakin. Sai kuma ta janye da faWin,  Kai kamarfa daga cikin wayar ne sautin nan ya fito wlhy. Kai ina . Ta sake faWa tana Wan wawwaigawa babu dai alamar wani a Wakin sai itan kaWai.  Oh ni Iffah anya bakin nan nawa bazai yankani ba wataran, yanzu hakama shine yazo ya amshi wayar inata zuba ban sani ba . Tai tagumi cikin takaicin kanta. Kamar kuma wadda aka Wan zabura sai ta sake Waukar wayar. Cikin sa'a tai tozali da ganinsa online har an amsa mata sallamarta ma. Sai kuma ta shiga kokwanton tayi magana ko kawai ta share. Wata zuciya ta amsa mata da (Kema kin san bashi bane ya Waga miki waya. Ki basar kawai). Da alama ta gamsu da shawarar, dan haka ta saki murmushi da buWe sa?on.
? ? ?  Sorry kin kirani bana kusa yarona ya amsa .
?? Amsar data samu kenan bayan sallamarta da aka amsa. Har cikin rai taji daWi, dan haka a fili ta furta  Alhamdullah dama naji haka a jikina . Shi kuma ta bashi amsa da  Babu damuwa Sir .
? ??  kina da fahimta Shahrbano .
?  Bankai nan ba=?#? .
Ta bashi amsa da emojin yamutse fuska. Sharewa yay da faWin,
? ?  Ta samu ne? .
Itama sai ta share da bashi amsa da.
? ? ? ?  Kusan haka. Sai dai a wannan gaSar lamarin akwai ban tsoro Sir Ajmaal. Da gaske mutanen nan matsafa ne kuma suna aiki da aljanu .
? ?  Ya arrahaman! Kamar ya? Har kimsa na tsorata fa .
? ? ??  Tab tunma kan na faWa kenan. To kama cire dan wlhy ba aljanu ba ko bataliyar ifiritai ce sai naga bayan mutumin nan. Wai fa jiya da dare nabar sashen nasa na koma inda sukace nawa kawai yau na wayi gari na ganni an sake maidoni sashen Dodon nan. ?akin dana kwana kuwa duk da haWuwarsa na rantse maka a harmutse kamar anci dambe .
? ??  Dambe fa? .
? Ya share zancen farko ya amsa na ?arshe.
??  Wlhy kuwa Sir! Sai dai fa ni wannan bai damenba. So nake nasan ta yaya aka Wakkoni aka maido ni inda ba nan na kwanta ba .
? ? ? ? ??  Kina da gaskiya dan akwai alamar tambaya kam. Amma ke yanzu wane mataki kika Wauka? .
? ?  Komai banyiba har yanzu, nadai fara bincika irin kamshin da naji jikina nayi, inma shine ya aika aljanunsa suka Wakkoni dan ya kashe ni .
? ? ?  >?-? .
? Ya bata amsa da emojin rufe baki alamar tare dariya.
? ?  =??Bafa abin dariya bane wannan, abin a dubane. Idan kuma aka halakani kafin ?wato muku ?ancinku ku kukayi asara Sir Ajmaal .
? ? ??  Eh gaskiya hakane kuma ranki ya daWe. Yanzu dai ?arasa bani labarin dan in san ina zan kama. Saboda na gama shirye-shiryen buWe wani sashe na shiri na musamman akan wannan case Win, sai dai komai zai kasance cikin hikima .
? ?  Aiko da naji daWi Sir, dan gara kam a fara kafin ma na mutu na dinga ji. Dama inason maka zancen wancan tashin bomb Win, ko ka san mutumin nan ko damuwa bai nuna ba akan lamarin tsabar bai Wauki rai bakin komai ba. Wlhy naji kamar na sha?esa a jiyan kowama ya huta dan takaici .
? ? ? ??  Wai da gaske kike zancen nan ranki ya daWe?
? ??  Wlhy kuwa babu wasa. Ni ka daina kirana da wannan sunan bana so .
? ??  Kiyi ha?uri kin cancanta ne ai. Zawjata-almilk guda ai ba abin wasan mu bace. Nima dai tsaurin ido yasa har nake iya zaman tattaunawa da ke .
? ? ? ?  =?D?=?? .
? ? Ta tura masa tana kashe data Winta. Daga can Ajmaal ya ?urama emojis Win ido yana mai ?o?arin danne dariyarsa amma hakan ya gagara, dole yay faffaWan murmushi har ha?oransa na bayyana yana ayyana (?uruciya daWi) a zuciyarsa. Ganin ta kashe datan shima sai ya kashe kawai dan yana son sai ya nutsu yay zaman nazari akan abinda suka tattauna Win.....

? ? ? ? ?&&..... KAUYEN JUMNA &......

? ? Alhamdullah dawowar Kaka da tsayuwar daka akan lafiyar Ummu yasa jikinta ?arayin sau?i har tana Wan yin magana. Wani lokacin ma idan suna ?ar hira takan Wan saka bakinta musamman idan akan Iffah ne da a mafi yawan lokuta take faWo musu a zukata. Bawai halin da suka shiga kansu Babiy ya mantar da su ita bane, a koda yaushe tana manne a rayukansu, suna kuma binta da addu'a da cigaba da baza kunnen sa?on mutuwarta kamar ?a?ansu na baya. Duk da dai ga Iffahn na nan shafe wata na uku kenan a daular ruman Win.

? ? ? Yau ma kamar kullum Ummu da Iyyani na a tsakar gida suna aiki wanda kusan Ummu ce keyinsa duk da bana kirki bane. Kaka ya fita tun Wazun wajen jana'izar mutuwa da akayi ta wani tsoho. Sauri-sauri Ummu ke ?arasa aikin saboda rana ta Waga gata da zafi sosai kasancewar su yankinsu akwai sahara, danma suna Wan samun sassauci dalilin ruwa ne zagaye da ?asar tasu. Sai dai kuma zaman Dahab City (Daular ruman) kamar a tsakkiyar ?asar ta ruman yasa su sunfi samun zafin yashin fiye da sanyin ruwan daya mamaye wasu jahohin dake a gaSarsa sosai.
? ? ? Sallamar da akayi ta saka Ummu amsawa tana mai duban ?ofar gidan, Iyyani ta fito tana faWin,  Inaga mutanen Abbunku ne da basa ?arewa. Gashi kuma bai dawo ba har yanzu ko yaya zamuyi kenan? .
? ?  Nima shi nake tunani Iyyani, kona le?a na gani tunda ba'a sani ba ko ba?on mai muhimmanci ne? .
?? Har Iyyani ta buWe baki zata bama Ummu amsa sallamar Kaka ta katseta.  To Alhamdullah gamashi nan . Iyyani ta faWa tana kallon Ummu. Cikin fara'a kaka ya shigo, hakan yasa bayan sun masa sannu Iyyani ke tambayarsa ko lafiya?. Fuskar tasa da murmushi har sannan ya ce  Bani abun zama kedai yaron nan ne Zakariyya makwafcin su Jumimah . Ya kare maganar da kallon inda Ummu take.
? ? ? ?  Ah Masha ALLAH, ALLAH yasa muji alkairi to . Iyyani ta faWa tana Wakko masa abinda ya bu?ata har da ruwan sha ma a kofi.......

? ? ? &&&....? &&..... &.....

? ? Iffah kam dake ta faman tsuke fuska ita a dole taji haushi ta jawo rigar Wazun ta maida a saman gown Winta ta fice. Isowarta falon dai-dai isar da sakon Tajwar Eshaan akan sake dafa masa shayi a bakin hadimin nan ga masu dafa abinci. Kai tsaye mamaki ya bayyana ?arara a kan fuskarta. Amma sai ta dake babu alamarsa a zahiri taima hadiman wani kallo ta Wauke kai.
? ? ? Ba ?aramin razana da ganinta a cikin kicin masu girkin sukai ba. Dan hakan zai iya zamar musu rasa aikinsu. Sai dai yanda tai kicin-kicin da fuska ya sasu kama kansu, kwarjininta da gizagonta na kere yawan shekarunta. Jikinsu har rawa yake lokacin data bu?aci ganin kayan shayin da Tajwar Win ke amfani da su. Daki-daki take binsu da kallo cike da nazari, sai da ta gama tsaf kafin ta juya garesu fuska a tsume.  Idan ina bu?atar wasu bayan waWan nan a yanzun fa? .
? ?? Cikin mamaki da tsoro suka sanar mata za'a kawo da gaggawa.
?  Ina bu?atar zama da mai kawowar .
? ? ?? Ta faWa a gadarance da juyawa ta fara haWa kalar shayi da salon dabararta batare da tayi amfani da wanda ake dafa masan ba. Wannan duk cikin shirinta ne na son ?untata ma zuciyar Tajwar Eshaan a cewarta. Cikin lokaci ?alilan ta gama kasancewar ba wani mai yawa bane, ta juyesa a haWaWWen butar shayi tare da haWa komai na bu?ata tai ?o?arin Wauka. Da sauri hadima Waya ta mi?e ta amsheta. Bata musaba wajen bata dan? dama ba sanin inda zata samesan tai ba.
? ? Hadimar tai tsaye a dai-dai ?ofar ?aramin falon alamar iyakar ta kenan. Iffah ta fahimci haka, sai kawai ta amsa batare da tace komai ba. Ba tsoro ko shakkar haWuwa da shi take ba, abinda zai farunne idan ta shiga kawai take tunani. Tsahon minti biyu kafin tai ?undunbalar shiga dan a ganinta wannan wata dama ce ta biyu a gareta, cikin takunta na nutsuwa da dakewarta ta tura kai bayan ?ofar gilashin ta zuge da kanta batare data tabata ba.........
'?

? ? ? ?
? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_42_*


.........Kasancewar Barrister Akeem ba ba?o bane na shigowa gidan masu hidima a gidan suka dinga gaidashi. Amsa musu Barrister Abdallah ya dingayi da fara'a da kuma muryar Barrister Akeem data zama yana kwaikwaya a yanzu kamar yanda aka horar da shi. Ya iso katafaren falon da yaji komai na more rayuwar duniya, ga kamshi na tashi irin wanda aka san duk wani jinin ?asar ruman da shi. Cikin girmamawa ya kai zaune fuskarsa da murmushi ya shiga gaida babban mutum Win dake zaune a falon cikin shigar kayan ?asar na alfarma.
? ?? Da ?ar sakin fuska mutumin ya amsa masa da faWin,  Barrister sai yau ake ganinka? Bayan kuma tun jiya nasa a sanar maka na dawo ?asar .
? ? ? ??  Amun afuwa ranka ya daWe, an Wan samu wani tazgarone daya ri?eni a dalilin zaman da Boss namu ya kira, nayi zaton zamu tashi akan lokaci harna iso nan Win sai hakan bata yiwu ba, ganin dare yayi kawai na wuce gidan dan nasan kana bukatar hutu .
? ?  Hakane kam. Yaya aikin naku? .
 Alhamdullh ranka ya daWe munata bubbugawa .
? ? ? ?? Murmushi mutumin yayi, sai kuma ya Wan gyara zamansa da zu?ar shisha Win hanunsa yana gyaWa kai. Shiru ya biyo baya kasancewar Waya daga cikin masu masa hidima ya kawo ma Barrister shayi. Sai da ya kammala ya fice mutumin ya ajiye marikin shisha Win da fesar da uban haya?in daya tara a bakinsa.
??  Barrister dama ina maka wani neman gaggawa ne akan abokinka mai shegen taurin kai Barrister Abdallah Aas .
? ? ??  Tofa oga ya ?ara yin wani laifi ne? .
? ?  Kusan haka kam, dan akwai wani case na aminina dake a rufe sai ?o?arin ganin ya buWosa yake yi. An masa gargaWi kusan sau uku amma bai ji ba har sai da yajama kansa aka kauda shi kasan mutumin na ka da taurin kai .
? ? ? ??  Kauda shi kuma ranka ya daWe? .
?? Barrister ya faWa cikin nuna rudanin as shine Barrister Akeem. Murmushi mutumin yayi irin nasu na manya yana Wage kafaWa alamar ko'a jikinsa.  To in basu kaudashi ba mi kake so suyi Barrister?. Yana da taurin kai ne gaskiya. Nasan dai kaji zancen tashin bomb Win can na jihar Hubab..?
? ? ?  Yes Yes ranka ya daWe, ai kowa ma dake ?asar nan yaji wannan ba?on al'amari mai tada hankali tunda bai taSa faruwa ba a wannan ?asa tamu......
? ?  To ga abokinka kam yaja ya faru, dan an tada wannan bomb Winne da shi kasancewar a cikin motarsa aka sakashi .
? ? A matu?ar razane Barrister ya furta  What! Ranka ya daWe abokin nawa? .
? ? ? ?  Kaga kwantar min da hankalinka wannan ba wani abu bane. Sakamakonsa ya amsa a hannunsa. Kaga ko anan gaba masu shirin taurin kai irin nasa sai su kiyaye. Ba wannan ne abin damuwa bisa ma?asudin kiranka nan ba. Muna son ne ka maye gurbinsa a wancan case Win ne domin kwaso mana dukkan wasu bayanai da ya haWa. Mun zaSoka ne saboda kamaninku Waya, har yanzu kuma babu wanda yasan da shi bomb Win ya tashi. Kafin masu bincike su gama gano motarsa ce wadda bomb Win ya tashi a ciki muke bukatar ka kamla komai .
? ? ??  Amma ranka ya daWe......
Hannu ya Waga masa da sauri.  Karkace komai Barrister, nasan zafin rasashi kakeji, ina maka ta'aziyyar hakan. Sai dai ka sani, wanda ya Satar da shi kaima zai iya Saddaka kai da duk a halinka wannan yafi shan shayi sau?i a garesa. Dan haka ka kula. Akwai sa?o na kafin alkalami a motar ka mu yini lafiya=?O? .
? ? ?? Hakan da yay na nufin ya sallamesa. Barrister Abdallah ya mi?e jiki a sanyaye. Gaba Waya tunaninsa ya rabu da zuciya da kwakwalwarsa. A yanzu kam ya gagara fahimtar komai gaskiya. Shin idan har waWan nan Win sune mugaye a garesa, waWan da kuma su yake bibiya a case Win su Babiy to sukuma waWan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login