Showing 9001 words to 12000 words out of 120369 words

Chapter 4 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

221

yasa mafi yawan malamai saninta ga kuma ?o?ari. Amma tunda ta dawo yanzu ta canjama kowa, magana ma saita zo har a tashi batai da wani ba. Kamar yanda malaman sukai mata uziri haka Waliban ma sukai mata, dan kowa yasan tana cikin yanayin da uzirin kawai tafi bu?ata.
? ? ? ?? Duk wanda ya shigo yakan mi?a mata hannu su gaisa, itama babu musu take mi?awa tare da amsa sallamar da sukai mata. A haka har duk Waliban ajin suka kammala shigowa malamin farko ya shigo musu. Da farko ta nutsu wajen fara fahimtar darasin da yake musu, a hankali kuma tunaninta ya fara janyewa zuwa ga abinda taketa faman shiryawa da zuciyarta a kwanakin nan har malamin ya kammala ya fita babu abinda ta Wauka. Haka na bayansa suka cigaba da shigowa basu darasi daban-daban, wani hankalinta na kai wani harya fita babu abinda zatace ta saurara. Ana tashi tana a Walibai sahun farko da suka fara fitowa, jitai kawai tana sha'awar yin tattaki da ?afafunta yau, dan haka bata tsaya neman abun hawa ba ta mi?o titi da ?afa ta fara tafiya kamar wasu tsirarun Walibai irinta da gidajensu ke kusa da makarantar. Tafiya tayi mai nisa sosai batare da nuna alamun gajiyawa ba, harta kusa isowa roundabout Win daya raba hanyar gidansu da ainahin titin hanyar masarauta daular ruman. Daga roundabout Win ana iya hango ?aton tambarin ?osashen zaki da akayisa da gold na tambarin Masarauta. Iffah taja wani kakkauran tsaki da Wauke kanta zuciyarta na mata zafi. Harta kusa tsallakawa ta hango wata tsohuwa dake ri?e da wani yaro da Uniform a jikinsa da alama titin take so su tsallaka amma sunata inda-inda. Karan farko murmushi ya suSuce mata ganin yanda yaron ke jan hanun tsohuwar sai sun tafi kamar zasu tsallaka saita fisgo yaron su dawo baya tana masifa. Sallama tai musu, tsohuwar ta amsa mata. Ta gaisheta da girmamawa tare da faWin,  Ammi kuna so ku tsalla ne? .
? ?? Amsawa tsohuwar tai da  Eh Ibnati  .
Iffah ta sake murmusawa daga cikin ni?ab Winta, kafin takai hannu ta ri?o na tsohuwar dake ri?e da yaron ita kuma. Suna gab da kaiwa tsakkiya yaron ya fisge hanunsa ya koma baya da gudu yana faWin yabar abunsa a baya. Tsohuwar zata fisge itama tana masifa da kiran yaron ya dawo Iffah ta ri?eta gam suka karasa tsallakawa.  Ammi yi ha?uri barsa naje zan sake tsallako miki da shi. Rufe bakin Iffah yay dai-dai da taka wani bahagon birkin daya bada sautin ?uuuuuu!!!. Sai sautin fitar ?ara mai razanarwa ta biyo bayansa.
? ? ?? Wani irin zabura Iffah tai na juyowa dan ?arar har tsakkiyar kanta ta jita. Ai batama san sanda ta yaye ni?ab Win fuskarta ba da waro manyan ?yawawan idanunta waje gaba Waya ba tana mai ambaton sunan ALLAH ganin yaron nan tsaye cak a tsakkiyar titi hancin wata mota gab da shi allamar kaWan ya hana ayi Wanyen aiki. Kusan a tare suka isa kansa ita da tsohuwar data fashe da kuka da ?wala kiran sunan yaron a matu?ar firgice.
? ? ? ? Iffah da jikinta ke Sari ta ri?o yaron jikinta tana duddubashi da sauke ajiyar zuciya a jajjere, ganin babu ko ?warzane a jikin nasa. Saurin sakin yaron tai ga tsohuwar tasha gaban motar ranta a Sace ganin mai motar ko fitowa baiyiba ya Wan le?one kawai, ganin baima yaron komaiba ya maida kansa yanama ?o?arin barin wajen. A fusace ta buWe murfin, ba saurayin daya kasance drivern motar ba hatta wanda ke gefensa hankalinsa akan lap-top dake saman cinyarsa sai da ya Wago suka zuba mata idanu. Gaba Wayansu ta haWa ta dallama harara da manyan idanunta masu matu?ar haske tamkar madara.
? ??  Kai malam baka san darajar mutane bane?.... Zazza?ar muryarta mai taushi da nutsuwa a cikinta ta daki kunnuwansu cikin faWa babu ko Wigon tsoro a tare da ita. Batare data damu da yanda suka zuba mata ido ba ta murguWa musu bakinta da sake dalla musu harara ta cigaba da masifarta,  Ka kusan bige yaro amma tsabar kanka ba'a daidai yake ba shine koka fito kaga yaya yake ma saboda ku masu kuWin nan Waukar talaka kuke baida banbanci da titin da kuke gurza tayoyin banzayen motocinku da kuka saya da kuWinmu .
? ? ??  Kai! .
Drivern ya faWa da maWaukakin mamaki Iffah.
?? Harara ta sake dalla masa da zira hannunta ta zare key Win motar daya riga ya kashe tun SuWe musu murfin da tayi.
? ? ? ?  K! K! Dalla bani key kajimun fitsararriyar yarinya kinga mun taSashi ne? .
? ?  An?i a bakun, wlhy duk sai kun fito kun dubashi kun bama kakarsa ha?uri zan baku key Win nan, inba hakaba sai dai mu kwana anan.
?? Hannu saurayin ya kai da nufin warto key Win taja baya, sai dai duk da haka saida yaWan taSa skirt Winta kaWan. Cikin matsanancin Sacin rai ta jinjina yatsarta a kan fuskar matashin tamkar zata tsone masa ido.  Idan hanunka ya sake gigin taSa koda hijjab Win jikina ne sai na karyashi, Sannan koda Shahanshan ne yay wannan aikin bai isa barin wajen nan ba balle kai shashasha driver .? ?
? ??  K!! .
?? Na gefensa ya faWa cikin matu?ar waro idanu. A karan farko wanda ke hakimce zaune a sit Win bayansu? lap-top a cinyarsa da tarin takardu a gefe da gefensa ya Wago ?yawawan idanunsa dake tattare da matsananciyar gajiya da ?osawa yana yamutsa fuska. Baya ganin yarinyar, sai dai duk abinda take faWa raWam a kunensa zazza?ar muryarta ke sauka. Baiko kalla yaran nasa ba ya sauke Lap-top Win dake cinyar tasa tare da kai hannu ya buWe murfin. A tare suka zabura, sai dai kafin suyi wani yun?uri harya fita a motar. Dolo suka fito suma da sauri...........
'

? ? ??

? ??*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+22799643131

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_5_*

_________________

_*MAAB LUXURY HOME!!* Sabuwar duniyar hamshakan mata da ?a?an gata.=؞?_

_*GIDAN* ?awa da ?awata gidajen da suka cika gida._

_*SABUWAR DUNIYAR* Amare da uwargidan data amsa sunanta ?ar gaban goshi._

_*MAAB LUXURY HOME* wata duniya ce ta ?awa da ?awata gidajenmu da kayan ?yale-kyale na burgewa da Waukar hankalin duk wani mai kallo_.

_*SUNYI FICE* Fice irin na Waya a cikin tsara, sune na farkon fari, a farin da za'a kira fari a kowace irin duniya._

_*A GAREMU* ba sitturu na alfarma da kawa ne kawai ke tabbatar da mu hamshakai ba. Sai mun haWa da ?awata gidajenmu da kayan MAAB LUXURY HOME zamu kasance cikakkun ?an gata ababen kallo da nunawa sa'a koda a cikin dubun da sukafi dubu._

_*MAAB LUXURY HOME* sun takaita mana dukkan wahalar nema ko order a kasashen ketare ta hanyar wadatamu da galla-gallan kayayyakin adon gidajenmu_

_*MAAB LUXURY HOME.* Duniyar kayan Kitchen da decoration din gida na keta raini._

_*INA UWARGIDA INA AMARYA!!?* Ku ziyarci shagon mu dake No 22 Ahmadu Bello Way, Kano state. Ko kuyi order daga shafin mu na Instagram @maabluxuryhome. Ko Facebook @maabluxuryhome. Ko Ku nememu a lambar waya *08034631010*._

*_Mai azama shi za'a kira dana farkon fari=? ?. Bara nai sauri nawa suzo hannuna kafin a kwashe=???& @&??& @&??& @&?._*

__________________

........Kama hanun yaron da Iffah tai da nufin subar wajen duk da key Win motar mutanen har yanzu na'a hanunta yay dai-dai da isowar wani nutsatstsen taku mai tafiya da sassanyan ?amshin turare tamkar shi kaWai iska ke tsintowa tana busawa a hancinan mutane. Kamar wani magic wajen yay tsitt na wasu sakkani, tsirarun mutanen da suka taru a wajen tun furuwar abun duk suka zuba masa idanu. Ita kanta hajiya Iffah mai masifar ?irjintane yay wata irin harbawa lokacin da mutumin ya sauke nasa lulu idanun cikin tsakkiyar nata. Da ?yar ta iya fisgar su daga cikin nasa tana Wan murguWa baki da sauke ni?af Winta cike da dakiya.
?? ? ?Idanun nasa ya janye daga kanta shima da matsawa gaban yaron ya kai tsigunne dai-dai tsayinsa dan ya fara Wauka yarinyar nan aljanace ma dai kawai.?Cikin sassanyar muryarsa mai zurfi da nutsuwa ya motsa lips Winsa kaWan tamkar an fisgo maganar.
? ??  Kana lafiya? .
? Kai yaron ya gyaWa masa.
? ? Ya Wan Wage gira da motsa bakinsa kamar zai taSe.  Uhhm! minene sunanka? .
? ? ? ??  Amjed .
? Yaron ya faWa cike da kwarin gwiwa.
? ? ?? A hankali ya sake kaWa fararen idanunsa tare da jinjina masa=?M? ?? Da sauri yaron ya jinjina kai yana washe baki. Idanunsa ya Wan sake fiddowa suka ?ara girma tare da ?ara sakin murmushi. Ya ri?o hannu yaron alamar suyi musabaha.
?? Al'amarin ya birge mutane da yawa, duk da babu wanda yasan wanene shi, amma ko makaho ya kalla wannan mutumi yasan babban mutum ne. Suit Win dake jikinsa farare tas ma kawai abin kallone. Balle shi a karan kansa daya kasance ?ya?y?yawan gasken fatarsa da gogewarta har Waukar idanun mai kallo take. Ga wani ?amshi na musamman mai saka nutsuwa ga mai sha?a, yanayin kamewarsa da cikakkiyar isa irin ta manyan mutane ke ?ara kawata kwarjininsa da cikar kamala ga duk mai kallonsa.
? ? ? A karo na biyu suka sake haWa ido da Iffah dai-dai ya gama gaida kakar yaron nan da keta faman washe baki da jera masa godiya dan kuWine dunkulallu sabbi ?al ya dam?a a hanun Amjed. Harara ta balla masa da janye idanunta da sauri saboda wani abu mai tsananin sanyi taji yana tafiya daga ?afafunta har saman kanta. Cike da takunsa na nutsuwa da ?asaita shima ya juya ya bar wajen kai kace akan dole yake taka ?asar saboda takun zaratan maza masu cikakkiyar isa da lafiya ce tattare da tafiyar tasa. Iffah ta jefama Waya daga cikin samarin nan biyu key Win motar, dan Wayan ya tafi da hanzari ya buWema ogansu ne. Dai-dai zai shiga ta ballama wanda ta jefama key Win harara da faWin,  Daga yau ko daga nesa kuka hangoni to ku canja hanya koda a jirgi kuke kuwa .
? ? ? Shigar maganar tata a cikin kunensa dai-dai zai shiga motar da aka buWe masa ya Wan Wago idonsa, sai dai wadda ya Wago da nufin kallar da mamakinta ke cin ransa tuni ta nufi barin wajen tamkar ba ita ta haWa dabar wajen ba... Suna ?o?arin shan shataletalen titin idanunsa ya sake sauka a kanta ta mi?e titi tana tafiyarta a nutse, sai dai fuskarta a rufe take da ni?ab data saki tun bayan haWa idonsu na farko....

? ? ? ? ?
? ? ? ? ? >??Wannan ?a ta Babiy wataran sai ta saka an mata dukan sakwara a titi in har bata canja hali ba=?,?=ش?
? ? ? &&......&

?  Badai a ?asa kika tahoba auta? Na ganki a gajiye tamkar an koroki .
? ? ?? Zubewa tai a taburmar da Ummu ke zaune, tare da Wora kanta a cinyarta tana ?ara narke fuska.  ALLAH a ?asa na taho Ummu. Haka kawai naji ina son na taho a ?afan .
? ??  Ai gashi nan duk kin gajiyar da kanki, dama keba wata isashshiyar lafiya ba. Tashi kiWan watsa ruwa dan sai warin rana kikeyi .
??  Kai Ummu warin rana fa? . Tai maganar a shagwaSe da kamo rigarta ta kai hancinta. Mi?ewa tai tana tura baki gaba da faWin,  ALLAH Ummu kinso dai yarfanine amma ?amshin ma turare nakeyi .
? ? ? ? Murmushi kawai Ummu tai da girgiza kanta, ita kuma ta shige Waki sai faman cika baki take da iska a dole taji haushi.....

? ? ? ? ? &Da daddare suna zaune a tsakar gida cikin hasken farin wata daya raba Hanash na koyama Iffah aikin makaranta. Daga gefensu Ummu da Babiy ne z???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?aune yana cin abinci. Hira suke jefi-jefi akan kayan lambunsa da zai fidda a ?arshen satin nan ga ?an kasuwa. Iffah tai karaf jin Babiy yace zuma batayi kirki ba wannan karon bazata wuce tulu biyu ba.
? ??  Babiy sai a bar mana mu shanye kawai a gida. Kaga dama Ummu zatamin alkakin saukar islamiyyarmu nan da wata biyu .
? ? ? ? ? Murmushi Babiy yayi,  Zanso haka Ibnati, sai dai bazai yuwuba dan dukanta zan kaita masarauta ne .
?? Take murmushin fuskar Iffah ya Wauke baki Waya. Kamar zatai magana sai kuma tai shiru ta maida kanta ga aikinta kamar bataji ba. Shima Babiy sai bai sake cewa komai ba akan zumar suka cigaba da maganarsu da Hanash da Ummu dake saka baki jefi-jefi.....

? ? ? ? Tun wannan magana babu wanda ya sake tada zancen zumar nan. Babiy da Hanash suka du?ufa tattare kayan lambu da za'a fitar. Yayinda Iffah ta cigaba da zuwa makarantarta a zahiri kamar babu wata damuwa tattare da ita. Sai dai kuma a baWini tun randa akai maganar kai zuma daular ruman zuciyarta sam bata huta ba. A duk motsinta cikin ?ullawa da kwancewa take game da babban burinta na Waukar fansa. Wanda tasan bata da wata hanyar yin hakan sai ta wannan zuma da Babiy ke kaiwa masarauta. Kuma tasha jin cewa Tajwar ne ke shanta kawai.??
? ? ? ? Har ana saura kwana biyu bata samu wata mafitaba akan ?udirinta, dan haka tana zuwa makaranta taja wata ?awarta da kafin yanzu da ta canja suke sabgarsu da rashinji tare gefe. Ikram da taji farin cikin ?awarta ta fara dawowa yanda take babu musu ta bita suka koma can ?ar?ashin wata bishiya suka zauna.
? ?  Ko kefa Iffah, ALLAH bana jin daWin yanda kike shareni yanzu sam. Dan ALLAH ki manta da komai mu cigaba da yima su Akia Arfa addu'a .
? ? ? ??  Humm . kawai Iffah tace da Wan laSe fuska.  Kinga ni ba wannan yasa na kiraki ba, tambayarki nake so nayi? .
? ??  To ALLAH yasa na sani . Cewar Ikram tana gyara zama.
?  Kinma sani, kwanaki bakin bani labarin sister Win mamanku tasha zuma taita ciwon ciki ba, kafin aje asibiti har hanjinta ya kakkatse? .
? ? ? ? ??  Yes anyi haka, bayan kwana huWu ma ta rasu ai. Sai daga baya aka gane ashe saurayintane ya zuba mata wani magani a ciki. Sai dai har yanzu ma ana shari'an, dan a binciken likitoci sudai sunce basuga komai ba, abokinsa kuma da suka ?ulla tare ne ya tona masa asiri, ya kuma rantse sun zuba Win dan tare suka sayo maganin .
? ? ?? Iffah dake saurarenta tace,  Anya kuwa ba abokin na masa sharri bane? .
? ?  To mudai bamu san dai-daiba sai ALLAH. Grand mother Winmu ma ita tace dan ALLAH abar shari'ar tunda UBANGIJI mafi sani ne. Idan anje garesa shi ya rarrabe ?arya da gaskiya .
? ? ? ? ?  Uhm gaskiya kam tayi magana mai ?yau. To amma ni abinda ya bani mamaki, shiko wannan wane kalar maganine haka da har za'ace likitoci sun kasa ganewa, bayan kuma gashi sunce ya kakkatsa mata hanjinta da kansu.
? ??  K nifa abinda na fahimta kamar an sayesu ne likitocin, kin sanfa Wan manyan mutanene yaron. Amma abokin nasa ya faWi sunan maganin sai dai na manta .
? ? ? ? ??  Komaima zai iya faruwa indai shegun manyan ?asar nannne, kansu kawai suka sani azzalumai. Amma ina son nasan sunan maganin dan ina son nai bincike a kansa ma ni wlhy.
? ??  Kedai kawai wani abun adai rufesa kawai. Uhm kina nan da shegen son bincike-binciken nan naki, anya Iffah idan ALLAH ya cika miki burinki na zama ?ar jarida bazaki addabemuba? Dan na kula har hurumin aikin jami'an tsaro zaki dinga shiga tsabar bin kwaf-kwaf Winki .
? ? ? ? ? ? ?  ?ar sa ido naji, nidai kafin a tashi ki tuno sunan maganin inba hakaba zanta addabarkine .
?? Ikram tai dariya tana mi?ewa.  Indai wannan ne zanyi ?o?ari. Maganin ma fa ba wani na kirki bane ba ance ana zubama ?ananun ?wari ne dakan damu mutane a cikin gida a ruwa haka ko abinci, dan basajin warinsa sam ko ami aka zuba sai kiga sunsha ruwa da shi ko abinci.
? ? ?  To kinga koda ba bincikeba ai zai mana amfani, dama mu da muke cikin lambu kullum cikin ganin macizai dama halittu masu cutarwa iri-iri dake iya zama a cikin gida haka.
??  Eh gaskiya kuma hakane, zai ko taimaka muku insha ALLAHU .

? ? ? ?? Kafin a tashi kuwa Ikram ta cika al?awarin samowa Iffah sunan magani. Takoyi farin ciki har ha?waranta na bayyana wajen murmushi irin wanda ta jima batayiba a rayuwarta. Iya kuWin motarta ne kawai a jikinta. Dan haka ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login