Showing 42001 words to 45000 words out of 120369 words

Chapter 15 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

229

?? &&......

? ? ? Tun barowarta sashen Tajwar ta kasa zaune ta kasa tsaye. Abubuwane birjik ke faman mata kaikawo a zuciya. A karo na farko kenan da zuciyarta ta fara rawa akan al'amarin dake faruwa tun daga randa aka Wora tilon Wanta karagar mulkin kujerar Shahan-shan. Anya kuwa ba'akwai lauje cikin naWi ba a wannan al'amarin?. Sannan ba zaton wuta a ma?era sukema komai ba alhalin yana a masa?a?. Ta rumtse idanunta da sukai matu?ar ja da ?arfi, saboda zuciyarta ke hasaso abun, amma ?irjinta ne keci da wutar ?unar dangantashi da abinda tafi so fiye da komai a duniya. Sai dai ya zatai, hakan kamar dole ne a gareta kodan rashin samun wani bakin zare har yanzu....
? ?? Kalmar bakin zare data faWo a tunaninta ce ta sata buWe idanu da sauri, sai kuma ta jawo Waya daga cikin wayoyinta da dan tsumar jiki tana gyara zama. Danne-danne tai tare da kaiwa kunnemta. Daga can akai sallama tun kafin ita tayi. A ta?aice ta amsa da faWin,  Jasrah ina bu?atar hadiman nan yanzun nan .
? ? ?  An gama Akia .
? Jasrah ta amsa mata da girmamawa. Mikewa tai itama ta hau shirin fita fadarta. Sai dai komai tana yinsa ne a tsanake amma yanayinta tattare da matsananciyar damuwa. Fitowarta dai-dai da shigowar Ghazi, ya zube ?asa yana mai mi?a gaisuwa a gareta. Hannu kawai ta daga masa bayan ta kai zaune. Jasrah ma dake zaman jiran fitowar tata tai mata sannu da fitowa. Kai ta jinjina mata da maida hankalinta ga Ghazi dake gurfane kansa a risine. Itama Jasrah hankalinta ta maida kansa.
? ? ??  Ghazi ya naganka kai Waya? .
??  Ranki ya daWe an samu matsala ne .
 Matsala kuma? Kamar ya kenan? .
? ? ?an jimm yay na jimamin faWar abinda ke bakinsa. Sanin Malikat Bushirat bata bu?atar kawane-kwane a magana ya sashi girgiza kansa idanunsa na canja kala zuwa ja sosai.  Ranki ya daWe gawar uku daga cikinsu kawai muka samu, tare da hadiman dake tsaron inda aka killace sun su duka biyun. Diwa da ta rage ma bana zaton zata kai labari, kuma da alama yanzu-yanzu aka aikata ta hanyar madarar da aka basu matsayin abincin rana.
? ? ? ? Ba ?aramar zabura Jasrah tai ba, yayinda Malikat ta rumtse idanu da sauri ?irjinta yay wata irin harbawa da ?arfi tamkar zai buWe dan firgici. Amma a zahiri miskilancinta da ?asaitar mulki bazai taSa haska maka komai ba daga yanayin nata.....

&Kamar yanda labarin mutuwar hadiman nan ya isa kunnen Malikat Bushirat haka ya karaWe kunen kowa a masarautar. Yayinda likitoci suka rufu akan Diwa da itama gab take da rasa tata rayuwar. Wasu kuma sun du?ufa ne akan binciken madarar da suka sha ta ?arshe duk da kowa ya san daga cikinta ne akama zuba musu ko minene.......


*_ZAWJATA-ALMILKI_*

? ? ? Yayinda ake tsaka da jimamin rasa hadiman da sukai sanadin shigar Iffah a mawuyacin halin da take ciki, ita kuma waraka ALLAH ya saukar a gareta bayan du?ufar Baba yaro akanta da maganin da aka amso a wajen Kaka. Tun a mata haya?in farko jinin dake fita a jikinta ya tsaya. Hakan ya basu hope Win cigaba da bin dokokin da kaka ya kafa na maganin daki-daki har ALLAH yasa aka dace ta kawo wani nannauyan numfashi da ambaton sunan ALLAH.
? ??  Ruwa! .
Shine abinda ta ambata na biyu. Cikin sauri Daneen Ammarah ?anwa ta biyu ga marigayi Tajwar Haysam da ayanzu ke tare da ita ta zabura da kanta ta Wauka Waya daga cikin bottle water dake a Wakin ta Salle murfin ta kafa mata a baki. Cikin mawuyacin hali Iffah take zu?ar ruwar, sai dai kasancewar shine abinda tafi bu?ata a ?an?anin lokaci ta shanye sa tas. Yumma da itama dai uwa ce gasu Daneen Ammarah Win, sannan matsayin Kaka ga Tajwar Eshaan dan ?anwace ga Malikat Haseena ta sake Salle wani ta zuba a hanunta ta shafa a goshin Iffah dake ji?e sharkaf da gumi. Ajiyar zuciya ta sake ja a hankali tare da buWe idanunta da sukai mata matu?ar nauyi. KaWan ta buWe ta maida ta rufe. Alhmdllh suka shiga ambata da mata sannu, yayinda Daneen Ammarah cike da zumuWi tai kiran Malikat Bushirat. Ita ta fara sanar mawa kafin mahaifiyarsu Malikat Haseena duk da tana cikin halin ciwon ?afa da bata iya ko mi?ewa sai da taimakon wheelchair dama ga tsufa.....
? ?? Cikin abinda baifi mintuna goma ba Wakin da Iffah ke kwance ya cika da wasu a manyan masarauta. A fuska dai suna nuna farin cikin farkawar tata ne, amma a ?asan zuciya mafi yawansu kowa da irin tasa manufar. Malikat Bushirat kuwa harda hawayen farin cikinta, farkawar yarinyar da a kallon farko ta gama shiga ranta ya goge mata sauran damuwar abinda ya faru game da kashe Hadiman da aka aika suka aikata sherin daya jawo komai. A take Malikat Bushirat ta bada ?yauta mai tsoka ga Baba yaro. Hakama wasu a cikin manyan sun masa ?yautar. Daneen Ammara ce ta biyu, itama kuma ta bada mai tsoka daya bama kowa mamaki.
? ? ? ?? Ana ?o?ari daukar Iffah zuwa sashen Malikat Bushirat kamar yanda ta bu?ata sai ga sa?o da ga Malikat Haseena cewar akai Zawjata-almilki sashenta. Take fuskokin mutane da yawa ya canja a wajen, saSanin ta Malikat Bushirat data nuna tsantsar farin ciki da jin ?aunar surukar tata. Dan dama zuciyarta cike take da fargabar sake kasancewar Iffah babu tsaro. Duk da sashenta ma bazai iya zama kanwar lasa ba ga wani mahaluki a zahiri, sai dai ya?in sun?uru. To amma idan ta danganta da abinda zuciyarta ke rawa a kai komawar Iffah sashenta kamar an gudu ba'a tsira bane. Sashen Malikat Haseena kuwa sunyi imanin ko ifiritu da kansa zaiji tsoron gittawa kai tsaye balle wani shiryayye dake a masarautar....
? ? ? ?? Rashin ?arfin jiki da rashin dai-daiton tunani yasa Iffah ba fahimtar komai take ba, hasalima tun yun?urin farko bata sake gwada buWe idanunta ba suna a lumshe. Sai dai tana jin komai dake gudana har Waukarta da akai akan keken asibitin zuwa waje. A mota a ka sakata Daneen Ammarah tare da ita. Sai Malikat Bushirat da tabi bayansu a tata motar da ake tu?ata. Ganin haka sauran ?an son ganin ?waf suma duk suka bisu can dan babu mai fatar yin laifi ga Malikat Haseena.......

? ? ? ?? *_GIDAN BABIY_*

? ? ? Tun bayan barin Iffah gidan Wan sauran kakkaSin farin ciki da ?warin gwiwar da su Fareeha suka barsu da shi ya ida kakkaSewa. Ummu bata da aiki sai kuka. A kwana uku kawai duk ta rame saboda ko abinci bata ci yanda ya kamata. Hanash kam ba'a magana dan makamancin irin ciwon Iffah na damuwa ne ke neman bugarsa (Depression). Shi kansa Babiy dake dauriya duk ya zu?e a tsaye wani lokaci har yi yake kamar zai faWi. Komai ya tsaya musu cak, kunnuwansu ne kawai a buWe na jiran kiran jana'izar tilon ?arsu mace data rage. Dan gushewar kwana uku bai sa sun saka ran ta tsallake ba. Suna tsaka da wannan zaman jigum-jigum akai sallama da Babiy ?ofar gida. Kamar bazai fita ba sai kuma ya mi?e cikin ?arfin hali ya zura takalma ya fita. ?an turus yayi idanunsa kafe akan wanda yay sallamar da shi... Abu Moosa da shima ke kallonsa ya iso gabansa da ?yar yana tangaWi. Ri?esa Babiy yay da sauri da faWin,  Subahanallahi Abu Moosa! .
?? Bai iya ya amsa masa ba saboda halin da yake ciki. Ri?esa da ?yau Babiy yay suka shiga ciki yana jera masa sannu. Zai zaunar da shi a soro ya girgiza masa kai cike da ?arfin hali.  Kamin alfarma mu shiga ciki . Ya faWa da ?yar tamkar numfashinsa zai rabu da gangar jikinsa. Cikin sauri Babiy ya cigaba da ri?esa suka shiga cikin gidan, shigowarsu yasa Ummu mi?ewa da sauri ta Wakko tabarma ta shimfiWa a ?asan bishiyar dake tsakar gidan...
? ??  Ku bani ruwa dan ALLAH .
Abu Moosa Ya sake faWa da ?yar yana fisgar numfashi. Ruwan Ummu ta kawo masa, dai-dai da fitowar Hanash daga Waki saboda jin maganganu na tashi a gidan nasu. Da ?yar ya iya ma?warwa uku saboda numfashinsa fisga yake. Babiy ya ajiye ruwan da sake tallafosa jikinsa.  Abu Moosa mike faruwa ne haka? Daga ina kake? .
? ? ? Da ?yar ya iya Waga idanunsa dake zubar da hawaye ya kalla Babiy. Sai kuma ya girgiza kan yana jan numfashi da shashsheka.  Abu Hanash ka gafarceni dan ALLAH, nasan wannan yana cikin numfashin bankwana da nakeyi .
? ?  Babu abinda kamun nikam, dan ALLAH kuma ka daina faWar wannan magana bara mu kaika asibiti . Ri?o hanun Babiy dake yun?urin tashi yay yana girgiza masa kai da ?yar.  Babu bu?atar hakan, domin ban cancanci kwatankwacin wannan adalcin daga gareka ba, kayi ha?uri ka zauna ka saurari abinda zan faWa maka da yafi kaini asibiti muhimmanci, nasan kuma insha ALLAHU zai maka amfani da kuSutar da yarinyarka dama sauran yaran da zasu iya biyo baya a makamancin halin data tsinci kanta . Numfashin dake neman kufce masa yaja da ?yar kafin ya cigaba da faWin,  Abu Hanash ka gafarce ni nine nai sanadin shigar ?a?anka wannan halin, dan nine nai shunensu ga masarauta .? Da ga Babiy har Ummu da Hanash wani irin zabura sukai mai bugawa da bugun ?irji. Ya cigaba da faWin,  Nayi hakane dan son zuciya da shegen son abin duniya. Sai hassadarka data daWe a zuciyata saboda sana'armu ta kasance iri Waya, ada tare ake amsar zumar mu a masarauta amma daga baya aka koma amsar taka kawai saboda gaskiyarka da rashin algus. Maimakon na gyara nima na zama mutumin kirki kamarka sai na kasa hakan, shaiWan ya dinga tunzurani akan kayi sammu ne shiyyasa. Tun daga wancan lokaci naketa ?ulla hanyoyin ganin bayanka a matsayin Waukar fansa, sai dai duk wadda na ?ulla sai ALLAH ya kuSutar da kai, hakan ya cigaba da ?aramin tsanarka, dan haka na cigaba da kutsa kaina cikin masarauta dan kawai naga na Sataka an wula?antaka, nan ma banci nasara ba dai. Kwatsam sai aka samu canji gwamnati, ni kuma nai amfani da wannan dama wajen sake cusa kaina cikin tsakkiyar masarauta harna samu nasarar amsuwa, nasan komai game da mutuwar Zawjata-almilki, dan ina gaba-gaba a hadiman da ke aiki ga masu aikatawar . Yaja numfashinsa da ke fisga da ?yar.  Lokacin da aka sakamu aikin binciken yara mata guda biyu masu hankali dan a aurama Tajwar naji a raina lokacin nasarata a kanka ya yi, dan haka na bada sunanka da adireshin gidanka. An Wauka tsahon kwanaki ana bibiyar yaranka da kai kanka kafin azo gareka. Ko bayan mutuwar ta farko ni na ?ara ?ulla aka sake dawowa ta biyu dan burina kawai naga na dur?usar da kai ?asa. Ka gafarceni Abu Hanash?dan nayi nasara, sai dai ramin muguntar dana gina daga ?arshe ni na afka ciki......
? ?? Babiy da hawaye suka gama wanke masa fuska ya share yana duban Abu Moosa  Kenan kai ne ka ?ulla na uku ma? .
? ? ? ??  Wlhy a'a bani da ala?a da wannan, hasalima ban san ?ar wajenka bace sai ranar da aka kawo kuWin aure .
? ?  Waye ya kashe min ?a?a? Kai kuma miya faru da kai? .......
'


>??Ikon ALLAH, wannan duniya ina zaki kaimu, baka damu da kowa ba amma kana barcine da rashin barcin wasu, kana ci ne da rashin cin abincin wasu. Kana numfashi ne da burin ?aruwar na wasu. Kana farin ciki da gushewar farin cikin wasu. Kana shiga tarkon wahala da dariyar bakunan wasu. Ya ALLAHU ka Woramu akan ma?iyammu, ka hanemu yin hassada da zaluntar wani koda ace shi Win ya zaluncemu. ALLAH sarki Babiy namu>?&? ??


*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_20_*



? ? ?........Abu Moosa dake sonyin magana ya dafe ?irjinsa da numfashi ke kokawar kufcewa, tari ne ya suSuce masa sai ga jini. Hankalin Babiy da Ummu ya tashi, amma Hanash ko'a jikinsa. Da ?yar tarin ya lafa, Babiy dake ri?e da shi yace,  Kayi ha?uri muje asibiti, aman jini fa kake yi .? ?? Murmushi yay mai ciwo da kaWa ma Babiy kansa da ?yar.  Abu Hanash zuwa asibiti bazai canja komai ba, dan gubar da aka shayar da ni bata da makari a ko'ina sai a wajensu. ?
? ? ?  Ya ALLAH! Guba kuma? ?  Wannan shine hukuncin daya dace da masu irin halina ai karka damu, kai dai kawai ka saurareni zan gaya maka ta hanyar da zaka kuSutar da yarinyarka, ina fatan hakan ya zamar min aikin alkairin dazan samu sassauci a kabarina . Babiy zai yi magana ya dakatar da shi.  Ka saurareni kawa Ab..... ya kasa ?arasawa saboda sabon tarin daya sake sar?esa. Sosai Babiy ya rikice ya shiga ?wala kiran Hanash duk da yana a kusa da shi. Hanash dake jin tamkar yasa wu?a ya ?arasa numfashin wanan shegen tsoho ya amsa da ?yar.??
? ??  Kaga kamashi maza muje asibiti .??  K...k...karku wahal da kan.. Ku. ka saurareni kawai .
? ?? Abu Moosa ya tari numfashinsu da ?yar yana dafe ?ircinsa da tari ke yun?urowa. Babiy ya buWe baki zai yi magana cikin taresa shima sai kawai sukaga yarab alamar rai yayi halinsa. Salati suka Wauka a tare, wanda yay dai-dai da shigowar jami'an tsaro dake na ?an sanda a ?asar, bayansu wata mata ce ke rusar kuka...  Ranka ya daWe dama na faWa muku, na faWa muku mutumin nan baya ?aunar mijina, yanzu kun gani da idonku gashi nan ya kashe mini shi, dama kullum yana faWa min neman rayuwarsa yake yi, ashe dai shine Win zai zama ajalinsa..... ta zube ?asa tana cigaba da kuka harda kururuwa.......

? ? ? ? Hankali tashe su Babiy ke kallon wannan mata da jami'an tsaron, ba shigowarce ta tada hankalinsu ba da farko, dan tunaninsu ya basu duk wanda ya bama Abu Moosa guba shine yasa suka biyo sa. Furicin wannan mata da kai tsaye Babiy ya gane matar Abu Moosa ce ya firgitar dasu. Cikin ?arfin hali Babiy yace,  YallaSai taya daga taimako kuma zan zama mai kisa? Abu Moosa abokina ne tun ?uruciya kowa ya sani, ban kashesa a da da muke tare ba sai yanzu da a ?alla nama kai shekara biyar kenan ban sakashi a idona ba sai yanzu dana gansa ayam cikin gidana babu zato..... ??
? ? ?  ......Shiyyasa akaga gawarsa a cikin gidanka yanzu daka samu damar ganin nasa ko? . Jami'in ya tari numfashin Babiy da sauri yana wani makirin murmushin ?eta...
??  Allahumma ajirni fi musibati wa'akhlifni khairin minha Babiy ya faWa a zahiri gumi na karyo masa. Duban jami'in yay zaiyi magana matar ta taresa tana cigaba da kukanta mai cike da bori....  ?arya yake wlhy yallaSai, shekaran jiya jiyan nan sai da yaje har gidanmu ya faffaWa masa magana mara daWi da tabbatar masa shine ajalinsa, idan ya ?aryata ai munada shaidar hakan .
? ? ? ? Hanash da zuciyarsa tazo ta tokare ma?oshi a hasale yayo kan matar, wata shegiyar sha?a yakai mata saiga idanunta tamkar zasu fito waje.  K! ba?ar matsiyaciya, dan kawai anga gawar mutum a waje sai ya tabbatar masu wajen suka kashe shi!! . Idanuta ta rumtse da ?arfi jikinta na Sari, ta fara kakarin azaba dan da gaske ta sha?u. Tuni jami'an tsaron duk sukai kansu da ?o?arin SanSare hanun Hanash a wuyanta amma sun kasa. Ummu kuka ta sanya, yayinda Babiy keta kiran sunan Hanash da faWin ya saketa amma sam babu alamar yana ma jinsa. Da ?yar aka iya SanSare Hanash, ta zube gefe tana sauke nunfashi da ?yar hanunta ri?e da wuyanta. Sai da suka bata ruwan da suka fita suka Wakko a mota da sauri tasha ta samu dai-daiton numfashi.
? ? ? Cike da gadara ogan tawagar ya bama yaransa umarnin kama Babiy da Hanash. Sosai Ummu ke kuka da ro?onsu amma babu wanda ya saurareta, har ?ofar gidansu daya cika da mutane tun isowar jami'an tsaron ta biyosu amma kamarma basu san tanayi ba. Haka aka saka Babiy da Hanash a mota, sai gawar Abu Moosa a Ambulance da sukazo da ita (Alamar akwai dai lauje cikin naWi kenan. Inba hakaba miye na zuwa da Ambulance Win?>??).? ? ? ? ? ?
? ? ? Matan anguwar ne suka rufu kan Ummu data yanke jiki ta faWi bayan wucewar motocin. Amma koda suka zuba mata ruwa bata farfaWo ba.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login