Showing 117001 words to 120000 words out of 120369 words

Chapter 40 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

253

ya fice a falon, dan cigaba da zamansa haramunne. Iffah dake jin kamar ta fasa kuka a dai-dai wannan gaSar ta Waga idanunta da girmansu a yau gaba Waya ya shanye da ?yar ta saukesu akan Shahan-shan da yay tamkar bai san da wani mahaluki mai numfashi a falon ba bayan shi.
? ??  Bar... ka da sa.. fi... ya .
? ?? Ta faWa a rarrabe tamkar mai koyon magana. Da gaske yau ?an izzar ne a kasan, dan haka bai nuna alamar yaji ba, dan bai ko motsa ba balle Wauke ido akan abinda ke gabansa har kusan tsahon mintuna biyu kafin ya Waga mata hannu da ?yar ya cigaba da abinda ke gabansa. A ?alla da a ainahin Iffahr ta take salon nasa zai soke ta, bakuma zata iya ha?uri ba sai ta maida murtani. Amma abin mamaki sai ta mi?e jiki a saSule ta nufi daning babu jimawa ta dawo da glass cup. Da kallon ?asan ido ya bita zuciyarsa da jijiyoyin jikinsa na wani irin tsitstsinkewa tamkar suna masa ishara da abinda ke tinkarosa. A karo na farko takai dur?ushe gabansa, tare da buWe tambulan Win data shigo da shi mai Wauke da tatacciyar madara dake gauraye da dafin macizai daban-daban har kala biyar. Jikinta rawa yake, har shi kansa sai da ya lura da hakan ta kallon gefen ido da yake mata. Madarar da bata wuce rabin kofi ba ta mi?a masa tana mai rumtse idanunta wasu hawaye da ?arfinsu ya zame mata nauyi a ?irji na gangarowa da gudun tsiya bisa ?yakykyawar fuskarta.
? ?? Cak ya tsaya daga abinda ya keyi, duk da bai juyo gaba Wayansa yana kallonta ba, hankalinsa kaf ya koma gareta. Kusan a tare zuciyarsa da jininsa ke tsitstsinkewa. Bashi da bukatar shan madara a wannan gaSar dan a nasa tsarin da rana ko dare kawai yake shan madara. Sauran lokuta shayi ne mafi rinjaye da ruwa. Amma a yanzu duk da bahagon yanayin da yake jin jikinsa, da wanda yaga yarinyar a ciki sai ya kasa nuna bazai sha ba, tamkar shima ana ingizashi da remote Winne ya kai tattausan hannunsa saman nata a karo na biyu. Zabura tayi kamar wadda ke son dawowa hayyacinta sai kuma ta koma la?was tare da buWe idanunta da sukai jazur ta sauke a kansa. Kallon cikin ido sukai ma juna na kusan tsahon minti Waya cirr batare da Waya su ya motsa ba abinda bai taSa faruwa da su ba. Shi ya fara janye nasa a kasalance tare da hanunsa da ya zaro kofin daga cikin nata...
? ? ? A yanzun ma firgigit tayi tamkar wadda ta farka a barci harda Wan zabura ta kai hannu kamar zata ri?o kofin sai dai abin mamaki shi har ya kaisa kan baki...........
'?

? ? ? ? (>?&?Da zaka iya jina daga tawa duniyar da nace karka sha=?-?).


? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? 5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??


*_Part 1 End_*


*_(50)_*



? ?........Dire kofin da ke empty a hanun Tajwar Eshaan dai-dai da komawar Iffah daSas zaune ?asan lallausan kafet Win kamar wadda aka zarema dukkan numfashi. Ta matse jikinta tana mai ?o?arin ri?e tsumar da takeyi tare da mi?ewa zumut. Ya kafeta da ido lips Winsa na Wan motsawa alamar son cewa wani abu amma jin kai da ?asaita ya hanashi yin hakan. Sai kawai yay ?o?arin janyewa cike da basarwa amma hakan ya gagara. Shi kansa bai san yaya akai ba, bai san tayaya ba kawai ya samu kansa ne da ri?o hannunta. A tare suka rumtse ido bisa mabanbanta dalilai. Karan farko na fara tasirin dafin macizan da suka gama gauraye jininsa ya matsota a hankali garesa. Babu zato Iffah tajita saman jikinsa da ke fitar da wani irin sirrintaccen ?amshi mai karya zuciya.?Numfashinta ne ya fisga da ?arfi kamar mai cutar Asthma, ta buWe ido da sauri dan gaba Waya hankalinta ya dawo jikinta. Zumbur ta mike jikinta na wani irin kaWawa ta fara jan ?afafunta da baya-baya siraran hawaye da batasan na minene ba na rige-rigen sakkowa. Cikin son danne tashin hankalin dake cigaba da gauraye jijiyoyi da tsokar jikinsa ya Wago idanunsa da launinsu har ya fara canjawa ya zuba mata, gab taci tuntuSe da centre table, kaifin idanunsa da tasirin su gareta a wannan gaSar ya sata zubewa gaba Wayanta akan tebirin...
? ?? Wata irin zufa ce ta fara keto masa a dukkan ?ofifin gashinsa, yayinda tun yana iya ganin Iffah a kusa da shi har ta fara masa nisa. (Tabbas a kwai matsala) ya ayyana a zuciyarsa yana mikewa da ?yar. Da kallo ta bishi zuciyarta na wani irin mahaukacin bugu tamkar zata buntsiro ta bakinta. Ganin ya shige ta mi?e itama cikin sassarfa, harta nufi ?ofa ta dakata, tamkar an janyo idanunta suka sauka kan computer Winsa, janyewa tai dan burinta tabar sashen kawai amma sai zuciyarta ta dinga ingizata ga computer Win. Bayanta ta Wan waw-wai-gawa irin dai na rashin gaskiya kafin ta koma da baya ta zauna a kujerar tasa ta dasama rubutun fuskar computer Win ido. A karan farko ?irjinta yay wani irin masifar motsawa. Tsabar kaWuwa batama san takai hannu ga computer Win ba har rawar jikinta na bayyana. Babu tantama sa?on data turama Ajmaal ne na karshe, kaWan ya rage zuciyar Iffah ta Saro waje a wannan gaSar, babu shiri ta fara sama dukkan sa?onin data tura masa ne babu ko Waya daya goge, kowanne kuma babu canji a date Win data tura ne. Ai babu shiri ta fito ta shiga settings Winsa na WhatsApp. A Profile Winsa, dp pic.. Winsa, da komai na dai Ajmaal Win data sani ne...  Allahumma ajirni fi musibati wa'akhlifni khairin minha . Iffah ta ambata a karon farko numfashinta na barazanar barin gangar jikinta, computer Win tai ?o?arin singumowa gaba Waya dan maidata cinyarta akai rashin sa'a ta danna abinda bata sani ba kamar ?iftawar ido suuu ta shige cikin table Win. ?wa?walwarta neman bugawa tayi tsabar rikicewa, ta shiga le?e-le?e a wajen sai dai babu abinda ta gane. Babu shiri ta zabura hanyar da Tajwar Eshaan ya bi tana haWa hanya.....

? ? ?? A Sangaren Tajwar Eshaan kam da kyar ya iya kai kansa Waki, dan jefa kafar kawai yake batare da yasan inda yake takawa ba. A ?asan lallausan carpet Win Wakin ya zube yana mai jingina jikinsa da yay sharkaf da zufa jikin gado, duk wata addu'ar da tazo bakinsa ambata yake, a haka Iffah data gano Wakin da ?yar ta shigo a Wimauce. Idanunsa dake a lumshe ya buWe a hankali suka sauka a kanta. Dukkan ?arfin halinsa da jarumta ya tattaro ya adana tashin hankalin da ke tattare da shi. A Sangaren ta itama ruWanin da take ciki ya bada gudunmawa wajen makantar da ita yanayinsa, cikin rawar harshe idanunta dake tsiyayar hawaye a kansa ta dur?ushe Wan nesa da shi.
? ? ??  Dan ALLAH na ro?eka ka faWamin wanene kai? Miye ala?ar ka da Ajmaal?! .
? ?? Babu alamar zai tanka mata, sai dai idanunsa dake sake rinewa jajur na tsaye a kanta ?yam. Tsahon wasu mintuna ya lumshe su da sake buWe su a kanta yana cije lips Winsa. Ya kauda fuskarsa cike da ?arfin hali, da son saisaita muryarsa, a maimakon ta samu amsar tambayarta sai saSaninta ya fito da ga garesa.
? ? ??  Ki canja madarar da kika bani da wadda ke akan dining. Hatta kofin da na sha daga cikinsa karki bari . Ya ?are faWa a wahale cikin cije baki da rumtse idanunsa.
? ?? (Iffah ki nutsu karki tonama kanki asiri) zuciyarta ta ayyana mata. Idanunta ta rumtse da karfi tana gyaWa kai kamar wadda ake faWamawa a cikin kunne. Sai kuma ta shiga goge hawayen nata da maida kallonta garesa a yanayin son kare kai.
? ??  Ni ba batun madara na tambaye ka ba. Wanene Ajmaal?!!! . Ta faWa a matu?ar tsawace.
? ? ?? Birkitattun idanunsa ya rumtse da ?arfi dan sam baya son hayaniya, balle ma a irin wannan halin da yake ciki a yanzu. Ya buWesu kanta shima a fusace har sai da kallon cikinsu ya sakata zabura. Shima cikin tsawar da fisgar numfashi ya ce,  Babu abinda zai amfanar da ke a jin amsoshin da kike bu?ata a yanzu. Kije kiyi abinda nace!! Kije!!!! .
? ?? Ba ?aramin firgici Iffah ta shiga da yanayin nasa ba. A zabure kuwa ta mi?e, batama san taya ta nufi ?ofa ba ganin kanta kawai tai a falo, harta nufi ?ofar lifter ta dawo da baya, tambulan Win madarar ta Wauka, ta nufi dining wajen wanke hannu ta juyeta, kofin ta Wauraye jikinta nata ?yarma, gaba Waya ta nema jarumtarta ta rasa, sai da ta tabbatar ya fita ta dawo kan dining Win inda aka shirya break fast, madarar dake a jiye a wani tambulan ta Waga ta juye a wanda ta wanke Win, ta sake komawa ta wanke wannan, sai kuma ta rasa ina zata Soyesa kamar yanda zuciyarta ke bata shawara. Da kyar ta samu nutsuwar samun wajen makalasa, ta dawo harta sake nufar hanyar fita ta sake dawowa da baya, kofin da ya sha madarar ne, shima Wauka tai ta wanke ta zuba sabuwar madarar ta kauraya ta maida inda ya sha. Sake nufar ?ofa tayi sai kuma ta sake dawowa ta nufi Wakin dai da ka ganta kasan tana a cikin halin Wimuwa....

? ? A Sangaren Tajwar Eshaan kam tana fita tari ya sarkesa, jin saukar abu a tafin hannunsa da yake tare bakin ya sashi saurin kallon hannun.  Jini.. ya ambata a hankali saman lips, sai kuma ya saki wani irin wahalallen murmushi da mai da kansa ya kwantar jikin gadon yana ambaton  Sunci nasara, sun sami nasara ta dalilinki *_My Sohaa_*.... tari ya kuma sar?esa a hankali, sai dai murmushin na nan ma?ale a fuskarsa har yanzu, sai faman lumshe idanunsa da suka birkice yake yana ?o?arin buWesu da ?yar fuskar Iffah da hawayenta ne tsaye ?yam a cikinsu. Ba mutuwa yake tsoro ba a yanzu, baya da ?urar da zai barta a ciki, ya tabbatar itace zata sha wahala, wahala irin wadda ba ita yay mata tanadi ba. Hakanne ya zaburar da shi, yaja jikinsa da ke saki gaba Waya da ?yar zuwa telephone..
? ? ? Ana Wagawa ya fara magana cikin son Soye yanayin da yake ciki.  Duk wani cctv footage na safiyar yau zuwa yanzu na sashe na ka kwashe sa, amana ko kai na haramta maka ganinsa ka ajiyesa gareni, idan kuma na rasa raina ka dam?ashi ga Zawja Fareedah....
? ? ? ? ? Bai bada damar cewa komai ba ya yanke kiran, da ?yar ya maida akalar wani zuwa Malikat Bushirat....

? ? ? ? *_MALIKAT BUSHIRAT_*

?? Yanayin tashin hankalin da masarautar ke ciki koma a ace ?asar baki Waya dan yau mutanen da suka fito zanga-zanga akan murabus Win Tajwar Eshaan sunfi na kullum yasa ko fita batayi. A kallo Waya zaka iya ?irga damuwarta saman ?yakykywar fuskarta data koWe matu?a a cikin kwanaki ukun nan. Tayi duk wani ?o?arin ta iya iyawa domin ganin gudan jininta amma al'amarin ya gagara. Kuka bata san iya adadin da tayi ba ba kuma ta san wanda zatayi a gaba ba, dan anzo gaSar da ko'a mafarki bata taSa sakata a lissafin ?addararta ba.....
? ? ? Shigowar kira a landline Win Wakin barcin nata ya sata zabura dan yazo mata ne a bazata, dole ta ambaceshi da bazata dan Tajwar Eshaan ne kawai ke da wannan hurumin. Har tuntuSe taci amma bata damuba ta caSi kan wayar tunkan ta karasa gareta da ?yau. Rawar jikinta dana harshe na faruwa ne a lokaci guda, sai dai muryar data doki tsakkiyar dodon kunnenta ta saka numfashinta tsaiwar wucin gadi....
? ?  Ammie!...
? Aka faWa da ?yar cikin kuma rawar harshe mai fidda sautin nakasashshiyar murya mai tabbatar da amon razani ga mai saurare.
? ? ? ? ?  Saiful-malik!!...
? ? Ta ambata itama tare da fisgar numfashinta dake kaikawo a iya ma?oshinta zuwa cikin baki kawai. Shi bai sauka a huhu ba, bai kuma fita ta hanci ba. Bata ma san ta saki wayar ba ta fice...
? ??  Ya ALLAH Akia!...
Jasrah dake shigowa ta faWa da sauri tana ri?o Malikat Bushirat da gaba Waya idonta ya rufe da ruWani. Son ?wacewa take tana ambaton  Eshaan.. Jasrah Eshaan.. Eshaan zasu kashe min shi .
? ? ? ? ? Sam Jasrah bata fahimci inda ?ar uwar tata ta dosa ba, dan haka tai saurin katseta da faWin,  Na shiga uku Akia dan ALLAH nutsu kimin bayani, mi ya dakesa? .
? ? ? Ina Malikat Bushirat ta kasa amsata, dan numfashinta ma har ya fara fisga. Bata haWa soyayyar Tajwar Eshaan da komai ba a duniya. Tana masa wani irin makahon so mai wahalar fahimta. Duk yanda Jasrah taso tan?warata ta kasa, sunan Eshaan kawai take ambata da son fisgewa ta fita. Bazai yiwu ta barta ta fita a haka ba, dan haka tai saurin danna ?ofar bedroom Win da ?afa. HankaWata Malikat Bushirat tayi, duk da taji zafi dama gata ba wani ?warin jikin take ji ba amma haka ta daure ta murza key. Da ?yar ta iya zarewa ta sake ri?o Malikat Bushirat tana mai fashewa da kuka.  Akia dan ALLAH ki sanar min, fitarki a haka ba itace mafita ba, idan ma akan masu zanga-zanga Win nan ne ki kwantar da hankalinki jami'an tsaro bazasu barsu su Salla koda gate na farko ba........
? ? ?  Jasrah ki fahimceni.....!!!
Malikat Bushirat ta katseta cikin ?araji sai kuma ta fashe da kuka. Tabbas babu lafiya, ?ar uwarta a haka lallai akwai matsala. Har taune harshe take wajen ambaton,  Zan fahimceki faWamin ko a ta?aice ne Akia dan ALLAH .
? ? ? ?? Da ?yar Malikat Bushirat ta sanar mata a dun?ule, nan fa hankalin Jasrah ya tashi itama babu shiri ta zabura ta buWe ?ofar......
? ?
? ?? &&....

? ? ? SuSucewar kan wayar a hannun Tajwar Eshaan dai-dai da sake faWowar Iffah Wakin a birkice. Gaba Waya ma ta mance matsayinsa da nata, tai kansa babu alamar hankalinta na tare da gangar jikinta. Tana zubewa gabansa yana faWowa jikinta hannunsa dafe da kansa yana ambaton  Ammie... a hankali, ga wata irin zufar da tai masa sharkaf kai kace wanka yay a lokacin.
? ? ?  Na shiga uku ni Fhareedah! . Da Iffah ta faWa cikin kuka ya saka shi Wago idanunsa dake matukar jazur zattashin hankali. Akanta ya tsaidasu a wani irin bahagon yanayi, ya lumshesu da ?yar ya sake buWewa a kanta. Lips Winsa da suka koma jajur saSanin pink a da suna motsa a hankali ya saki wani wahalallen murmushi da har Iffah ta koma ga ALLAH bazata taSa mantawa ba, dan ya zauna a allon zuciyarta tamkar rubutu akan dutse. kafin idon nasa ya koma ya lumshe gaba Waya tattausan hanunsa na dama sa?ale cikin nata da bata san sanda ya ri?o ba...........
'?

? ? ? ?? *_ALHAMDULLAHI!!=?O?_*

?? Ina godiga ga ALLAH daya bani ikon kawo ?arshen littafin DAU?AR GORA CIKI KA SHATA kashi na far?o. Ina ro?on UBANGIJI ya bani tsahon rai da lafiya ni da ku har zuwa bayan salla da zan Wora kashi na biyu insha ALLAHU. Ina mai baku ha?uri da ?ari saman ha?uri da tangarWa da jinkiri da aka samu duk da Alhamdullah ban taSa fashin posting ba, sai dai labarin yayi tafiyar hawainiya saboda yanayi, hakan ta samune? dalilin babban dalili daya shafi uzirin rayuwata. Insha ALLAHU bayan salla zakuga canji ayi ha?uri amin afuwa dan ALLAH yau da gobe kenan kun san Bilyn taku ba haka takeba a da.=?O?>?r?.

? ? ? ? Himmm!! Ban san ma mizan ce mukuba daga ?arshe, amma ku sani DAU?AR GORA part 2 zai zama na musamman ne da salo mai..... (>?-?hummm badai sai nace komai ba..)

&Yaya kuke tunanin rayuwar Iffah zata kasance ne?.

&Mizai faru da Tajwar Eshaan zai mutu ne kokuwa?.

&Waye saurayin daya kwamushe su Kaka?.

&Taya Tajwar Eshaan ya zama Ajmaal?.

&Wacece ta ?urya?.

&Miran Jasim da Miran Arshaan zasu ci nasara?.

&Anya ?an ?asar ruman akwai mai iya kwantar da fushinsu a wannan gaSar?.

&Yaya makomar su Babiy da Barrister?.

? ? ? Kai tambayoyin da yawa suke karna cikaku da zance Ni ban baku cigaba ba. Kudai kawai muyi addu'ar ALLAH ya kaimu a gama azumi lafiya. Ya rabbi kasa muyi karSaSSiyar ibada.

Ina ?aunarku masoya, zan cigaba da ?aunarku kuma. Duk wanda ya soni domin ALLAH shima ALLAH ya soshi haka=?-?=?O?=?
?=?
?>?)?>?p?=??.

Taku Bilyn Abdull ce=? ?=?M?=??.

?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login