Showing 57001 words to 60000 words out of 120369 words

Chapter 20 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

240

yau wajen kakarsa akwai shirya ganawa tsakaninsa da yarinyar da shashashar matar can da ban san amfaninta garemu ba tasa muka aura masa .
? ??  What! Waye yay wannan ?ullin? .
 Bana tunanin kana bu?atar tambaya dan kasan wace gadararriyar ce zata iya yanke wannan hukuncin. Na gaji da ganin matar can a raye.
? ? ? ? ? Murmushi Miran Jasim yayi da cije lips. Cikin Wacin murya ya ce,  Ba Bushirat bace ta cancanci mutuwa. Waccan tsohuwar ce Arshaan Akh. Sai dai kuma su duka bazasu mutu yanzu ba .
? ? ?  To sai yaushe? .
?  Sai sunyi kuka akan gawar wancan shashashan yaron kamar yanda sukai kuka akan ta ubansa .
? ? Karan farko Miran Arshaan ya saki murmushi. Sai kuma ya warware hanunsa da Wage kafaWa.  Hakan ma shiri ne mai ?ayatarwa. Yaya batun uban yarinyar da Wan uwanta? Dan sun sami Barrister Abdullah Aas a yanzu haka .
? ? Da sauri Miran Jasim ya kallesa.  Miyasa ban san wannan ba? .
? ? ? ?  Saboda bashi da muhimmanci dan na gama musu talala .
? ??  Arshaan kasan kuwa wanene Barrister Aas? .
??  Duk yanda saninsa zai iya bani tsoro ai bai kai razanin sanin muWin su wanene ba a garesa nake ji? .
? ? ??  Ba ina maka magana bane akan ?arfin iko .
? ?  Mi kake son na sani? .
 Ba lokacin sanin tarihi bane. Kawai kayi duk yanda zakai na ganin ya dakata, su kuma a canja musu wajen zama .
? ??  Wai miyasa muke bukatarsu a raye? .
? ?  Saboda sune makamin da zamu juya yarinyar a ?ar?ashin ikon mu yanda muke so .
? ? ? ??  Kenan bamu da bu?atar matar hadimin can itama, dan ta gama mana aikinmu .
? ??  Matsalarta mai sau?i ce. Da?ile Barrister Abdallah Aas ce mafi muhimmanci daga daren yau zuwa yinin gobe. Sai dai ina son a masa talala ta hanyar sanin inda suke kafin ya tsinta kansa a ramin damisa in har baiji gargaWin farko ba .
? ? Miran Arshaan ya lumshe idanu da sakin siririyar dariya idonsa akan Miran Jasim. Shima dariyar yayi da masa jinjina.......
? ??
? ? ? ? ?
? ? ?? &... &&.... &....

? ? ?
? ? ? A sashen Malikat Haseenah ma an gama shirya komai na tarbarsa, tun daga kan abincin da yake ci tare da kakar tasa har zuwa tsaftar sashen ma a yau ta kasance ta musamman duk da a kullum a tsaftace yake. An shirya kalolin abinci da ?amshinsu tun duhun magrib ya cika ko'ina na sashen har ma?wafta ma na iya jiyowa. Abincine da Daneen Ammara ta girka sa da kanta saboda kar a cutar da shi ta hanyar girkawar, sai taimakon ?anwar Malikat Haseenah da suke kira Yumma.? ??
? ? ? Gab da ?ofar fadar Malikat Haseena lafiyayyar motar da yake ciki ta tsaya, cikin rawar jiki Waya daga cikin Hadiman ya buWe masa, sauran kuwa tuni sun zube ?asa kan gwiyawunsu kawunansu a ?asa domin girmamawa a garesa. Yaja fin mintuna biyu bai fito ba duk da an buWe masa, sai da ya mula dan kansa sannan ya ziro ?afarsa fara tas dake a cikin ?ya?y?yawan blue Win takalmi mai tsananin taushi da Waukar ido da zai iya birge duk wani mai kallo, half cover irin na masu sarauta, kusan sakan biyar a tsakani sannan ya ?ara zuro Wayar cike da ?asaita. Tashin ?amshin turarensa da takun sawayensa ya tabbatar ma Malikat Haseenah isowarsa. Da hannu taima dukkan amintattun hadimanta dake zagaye da ita nunin su fice. Har rige-rigen bin ?ofar da zata kaisu falon farko dazai fiddasu ta ainahin ?ofar sashen nata suke. A nutse tsohuwar ta Wago idanunta ta sauke a ?ofar dai-dai shigowarsa. Tar-tar yake kallonta a cikin hasken ?wan lantarkin daya haske falon kamar yanda itama take kallon ?yakyawar fuskarsa dake a tsuke. Tai murmushi da jan numfashi ta fesar a hankali lokacin da yake isowa gabanta. Farin hannunta da fatar ta gama tattarewa saboda tsufa ya Wan rissina ya kamo tare da kai tausasan lips Winsa ya sumbata.? ??
? ? ?  Amincin ALLAH da yardarsa su tabbata ga managarcin tushe mai cike da tsaftatacciyar yabanya .??
? ?? Idanunta ta lumshe a hankali da sakin murmushi a lokaci guda, sai kuma ta buWesu tare da buWe masa hannayenta. Rungumeta yay shima yana sakin ?asaitaccen murmushi a karo na farko. Tsahon sakan talatin suna a haka kafin su saki juna ya dago amma bai Waga daga ran?wafen ba. Hannunta ta Waura saman tausasashiyar sumarsa da a kallo guda zaka tabbatar da kuWaWen da take lashewa bazasu kasance na wasa ba.??
? ? ?  Aminci da yardar UBANGIJI ta kasance tare da kai kaima farar yabanya abin alfaharina .? ? ?
?? Idanunsa ya Wan ?ankance da jinjina kansa yana murmushin da ita kawai ke iya ganinsa kai tsaye a fuskarsa kamar haka, sai ko Malikat Bushirat. Daga haka ya mi?e da ?yau ya zauna ?asan tattausar dardumar da aka shirya musu abinci, zama yay irin zaman sarakai da suka isa suka tumbatsa. Idanunsa ya zubama kakar tasa da murmushi ya gagara barin fuskarta, dan duk wannan ranar tanajinta rana ta musamman ne a gareta, sakamakon tuna mata da mijinta da Wanta da takeyi da kuma tsananin ?aunar jikan nata a yanzu.??
? ??  Nannah Kina lafiya? .
??  A zahir???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i dai lafiya nake, amma a baWini cike nake da kewarka da ?ishirwar son ganinka a idaniyata Hafeedi .? ? ?
? ? ??  Uhhm! ya faWa da Wan lumshe idanunsa ya buWe a lokaci guda.  To ki koma sashena mana, in har da gaske ne kina mun irin wannan bu?atar a kusa da ke .
?? Yay maganar da yanayin zolaya, sai dai fuskar a kame take babu alamar hakan tattare da shi. Itama murmushi tai batare da tace komai ba dai-dai tana mi?a masa kofin data zuba madara.? ?
? ??  Kwana biyu mike faruwa da kai? .
?? Yaja wasu sakanni kafin ya girgiza mata kansa alamar babu komai. Idanu ta cigaba da tsura masa har hakan ya Wan sakashi tsarguwa ya kauda kansa gefe. Itama Wauke natan tai gefe cikin rashin bama yanda yay Win muhimmanci. Sun kwashe kusan mintuna uku a yanayin shiru kafin shi ya katse hakan.
? ? ? ?  Mamy fa? .
? ?? Yay maganar a fisge tamkar yinta ya zama tilas ne a garesa.
?? Ita Win ma a ?asaitancen ta bashi amsa da  Suna zuwa .
? ? ? Idanunsa masu girma da haske ya tsira mata. Kanta ta Wauke gefe dan tasan kalmar (Suna zuwa) Win ce yake nemawa amsa.. Shima janye nasa idanun yay cike da basarwa da ?asaitarsa ya Wauka kofin data zuba masa madara......
? ? ??
? ? ?? A dai-dai nan Daneen Ammarah ta shigo da sallama hanunta ri?e dana Iffah dake cikin ?ya?y?yawar doguwar rigar abaya ba?a datai matu?ar amsar jikinta, Shirine na musamman da Daneen Ammarah ta zauna domin yinsa gareta da kanta. Cikin ?an?anin lokaci sirrintaccen ?amshin jikinta ya shiga rige-rigen isa hancin Malikat Haseena da mai gayya mai aiki. Sha?ar ?amshin turaren da zaton Daneen Ammarah ce kawai mai shigowar ya sashi Wago idanunsa, cikin Sa'a kuwa ya sauke su a kanta. Murmushi Daneen Ammarah da suka haWa ido ta sakar masa, yayinda shi kuma fuskarsa ke nuna tsananin ?aunar da yake mata a zahiri.
? ? ?? Haka itama Malikat Haseena murmushi ne ?awace a fuskarta idonta akan Iffah da kanta ke rissine ta?i kallon komai. ?ara ri?e hanun Iffah Daneen Ammarah tai da ?yau kamar za'a ?wace mata suka cigaba da takowa a nutse. Malikat Haseena taima Daneen Ammarah nuni ta zaunar da Iffah a kusa da ita, sai ya zam suna facing juna da Tajwar Eshaan, sannan kuma a tsakkiyar su shi da Malikat Haseena Win..
? ?? Gaba Waya ya tattara hankalinsa ga Daneen Ammarah tamkar baiga tana tare da wata ba,  Amincin ALLAH da rahamarsa su tabbata ga Mamy na! . Ya faWa akan laSSansa kamar bashi yay maganar ba, dan ko Iffah da Malikat Haseena ba jinsa sukai ba sai ita Daneen Ammarah da takai zaune kusa da shi. itama ta sake sakin murmushi da kaWa masa kanta.  Tare da kai Abni, Amincin ALLAH da rahama da kariyarsa su tabbata a gareka. Ina fatan kana cikin ?oshin lafiya da nutsuwar zuciya? .? ?
? ? ?? Kansa kawai ya kaWa mata, sai? kuma ya Wan Sata fuska. Murmushi ta sake saki da maida idanunta kan Iffah da Malikat Haseena kema magana.
? ? ?  Hafed-ti! An hanaki barci ko? .
? A hankali Iffah da ?irjinta ke faman harbawa da sauri-sauri ta girgizama Malikat Haseena da tai maganar kanta. Cikin sanyin murya da sau?a?a fitar sautinta ta ce,  A'a Mamma ai bamma kwanta ba .
? ??  Masha ALLAH yaya jikin naki? .
?  Alhamdulillahi Mamma, Aminci ALLAH ya tabbata a gareki a wannan lokaci .
? ? ??  Amin. tare dake kema Negar .
? ? Iffah ta Wan murmusa har yanzu kanta a rissine. Daneen Ammarah dake kallonsu da murmushi ta janye idanunta ta maida ga Shahan-shan daya sake Wauke kansa tamkar bai san mike faruwa ba ma.
? ? ?  Ibnati! .
?? Ta kira sunan Iffah a tausashe kamar yanda ta saba.
??  Na'am Mamy .
Itama ta amsa mata kamar yanda ta saba. Sai dai ta kasa iya Wago kanta, dan duk da bata san wanene ba gaba Waya kwarjininsa ya cika falon har tanajinta a matu?ar matse kamar ta tsilla da gudu kozata samu nutsuwa....
? ??  Ga yaro na .
? Ta faWa cikin sigar son Siye mata ainahin wanene Win. Iffah da bata damu da son sanin gaskiyar zancen Daneen Ammarah Win ba ta amsa da alamar raunin murya a tare da ita.  Amincin ALLAH ya tabbata a gareka. Barka da wannan lokaci .
? ? ?? Shiru babu alamar zai amsa mata, ran Iffah ya sosu dan a rayuwa ta mugun tsanar wula?anci, duk yanda taso ta danne sai ta kasa, a karan farko tun shigowarsu falon ta Wago idanu cike da jin zafi, dai-dai ya Wan Wago shima zai kai kofin madara bakinsa idanunsu suka rufta cikin na juna...
? ? ?? Zabura Iffah tayi da ware manyan idanunta, yayinda shima yay Wan tsai yana kallonta na sakanin da basu gaza biyar ba, sai kuma ya janye abinsa cikin halin ko'in kula ko fahimtar yanayin data shiga ya sake gyara zaman ?asaitarsa.......
'?
? ? ?


*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? 5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_26_*


........ Ya rabbi. Aljanin can dai .
? Harshen Iffah da zuciyarta ke bugawa da sauri-sauri ya suSuce wajen faWa batare data shirya hakan ba..Malikat Haseena da furucin Iffah ya shiga kunnuwansu a bazata duk suka Wago suka kalleta.
? ??  Ibnati! Aljani kuma a ina? .
? Cewar Daneen Ammarah a mamakance .
? ? Yawu Iffah ta haWiya da ?yar, sai kuma ta girgiza kanta da sauri tana ?a?aro murmushi.  M... M.. Mamy bance komai ba .
? ? ? ? Tai ?o?arin kare kanta da rawar harshe. Magana Daneen Ammarah tai ?o?arin sake yi Malikat Haseena ta ?yafta mata idanu. Dole ta haWiye ta maye gurbinta da murmushin son basarwa. Jikin Iffah tsuma yake, amma tanata ?o?arin son hana fitowar hakan ta hanyar matse kanta waje guda da ambaton sunayen ALLAH a jajjere ko zata farka a ruWanin da takema kallon gizo ko tabbacin abinda take tsoro wato Aljanin can ya cigaba da bibiyarta.
? ? ?? Daneen Ammarah na ?o?arin haWama Tajwar Eshaan abinci Malikat Haseena ta girgiza mata kai da yi mata nuni da Iffah ta wutsiya ido. Amsa mata tai cikin lumshe idanu da buWesu akan Iffah.
? ??  Ibnati .
?? A Wan zabure Iffah ta Wago ta dubeta. Itama da idanu tai mata nuni da abincin. Sam Iffah ba fahimtar Yaren nan nasu ta cika yi ba kai tsaye, dan haka tai Wan tsamm tana kallon Daneen Ammarah Win har sai da ta furta mata da baki. Numfashi ta sauke a hankali bana samun nutsuwa ba, na sake shiga Wimuwa da kaikawon bugun zuciya, a saSule ta motsa ta mi?e dan tayi Wan nisa da shi, ta bayan Malikat Haseena ta zagaya ta koma kusa da shi ta dur?usa. Ta gefen ido ta Wan sake kallonsa cike da taraddadi, cikin sauri ta kauda idanun dan abinda ta gani Wazun ne dai ta sake gani, ta jawo numfashin dake neman kufce ma ?irjinta da ?yar....
? ? ?  Ki haWa masa waWan nan .
Daneen Ammarah ta katseta ta hanyar nuna mata abinda ke cikin kwanikan gabansa.. Da ?yar ta iya amsa mata da to, sannan ta kame jikinta dake rawa, ta Wan du?o zata Wauka abu ?amshin turaren da bazai taSa Sace mata ba ya daki hancinta, da alama wanda take sha?ar ne tun Wazun ya dannesa saboda ba'ayi amfani da shi ba a yanzu ko kuma wani abu da ban. Da sauri ta Wan ja jikinta baya jininta na tsinkewa, yanzu kam duk yanda taso dannewa sai da halin da take ciki yaso bayyana....
? ? ?  Hafed-ti! Ko jikin ne? .
?? Malikat Haseena ta jeho mata tambayar da har shi kansa sai da ya Wan kallesu ta gefen ido. Kanta ta girgiza mata tana ?o?arin danne abinda ke neman fin ?arfinta na ruWani.
? ? ??  Ina cikin godiyar ALLAH Mamma .
? ?? Murmushi Malikat Win tayi cikin cigaba da nazartar ta harta kammala. Sosai kanta ke juya mata, dan haka ta koma mazauninta da jan jiki tamkar ta tsala ihu ko hakan zai bayyanama kowa a wane hali take ne...

Ko sau Waya Iffah ta kasa kai abincin bakinta, sai faman juya spoon take da satar kallon yanda yake tsakurar nasa abincin shima cike da ?asaita. Lura da bata ci yasa Daneen Ammarah mata magana. Sai kawai tai murmushi da Wan Wiba kaWan takai bakinta, juyashi take a hankali kamar mai tauna magani, dai-dai shi kuma ya ajiye nasa cokalin zai ciri tissue suka haWa ido a karo na biyu. Da ?arfin zuciya taso janye nata amma ya?i bata damar hakan, sai ma jan nashi da yay cike da salo kamar zai lumshe ya sake buWe su a tsakkiyar ?wayar nata. ?warewa tai tsabar lamarin yazo mata a bazata..
? ? Daneen Ammarah da Malikat Haseena suka zabura kanta baki Waya, da kyar ta iya buWe baki ta amshi ruwan da Malikat ta saka mata a baki, yayinda Daneen Ammarah ke faman shafa bayanta tana jera mata sannu.. A dukkan bidirin da ake idan dutse ya motsa Tajwar Eshaan ya motsa. Har tarin ma ya lafama Iffah ta samu daidaiton numfashi. Koda ganganci bata sake yun?urin duban sashen da yake ba har lokacin tafiyarsa yay, duk yanda taso zamewa a masa rakkiya da taga Daneen Ammarah da Malikat Haseena na shirin yi hakan bai yiwu ba, dole ta bisu har waje. Tana ta faman Wauke kanta amma tamkar wani sihiri sai da suka haWa ido dai-dai zai shiga motar da aka buWe masa. Wani irin karsashi da ?warin gwiwarta ne a bazata suka dawo jikinta, ta yamutse fuska da tsuke baki ta fincike nata.. Yayinda shi kuma ya Wan motsa bakinsa tamkar mai son yin murmushi ko magana....

? ? ? ?(>?????)

?&&.....

? ? ? RuWani, mamaki, al'ajabi sun taru sun hana Iffah runtsawa a wannan dare. Kanta ya gama kullewa dangane da abinda duk suka faru Wazun. Shin mutumin nan aljanin ne da gaske? Kokuwa wani abu daban da bata sani ba. Babu abinda ke mata kaikawo a zuciya sai haWuwarsu ta baya har sau uku, kenan idan lissafin ta yayi dai-dai shiWin jikan gidan nan ne tunda Daneen Ammarah ta kirasa da Wanta, kamar yanda Malikat Haseena ta kirasa da jikanta. Shiyyasa yake komai cike da ?asaita da izzar da ko Shahan-shan Win da kansa iyakar wadda zaiyi kenan ai. Ita kam al'amarin wannan gida ya fara birkita mata lissafi. A lissafin ta dai Daneen Ammarah aka haifa a gidan nan, Hakan na nufin ta rabu da mahaifinsa ne? Kokuwa a cikin gidan itama take auren? Dan ita dai tunda tazo anan take ganinta babu alamar tana da wani miji ko gidan zama bayan nan Win..
 Ya rabbi
ta faWa a fili tana mai jan nannauyan numfashi ta fesar.....

? ??
? ? *_WASHE GARI_*

? A Sangaren Malikat Haseena ma yanda Iffan ta kusan raba dare tana juya al'amura a ranta haka itama ta raba dare wasiwasi akan abinda ta fahimta da wanda ta nazarta. Data kasa cigaba da ri?e abinda ke mata kaikawo tana idar da sallar asubahi ta bukaci ganin Daneen Ammarah.
? ? ? A Wan rikice ta shigo da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login