Showing 27001 words to 30000 words out of 120369 words

Chapter 10 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

219

jama'a, cikin sauri ta gefenta mai sanye da ba?ar abaya harda ni?af tai ?o?arin yin kamar zata tarota suka du?e tare, a hankali ta Wan Wago suka haWa ido, matar dake ?o?arin taimaka mata Win tai saurin kautar da nata da sukai jajur tare da Waukar littafin da Iffah ta saki ?asa yayin da take kaiwa sunkuye. Mi?ewa matar tai, itama Iffah ta Wauka envelope Win da matar ta saki ?asa dai-dai Babiy na Wagota. Da baya-baya Sir Fawzan da yay Saddabamin shigar mata cikin ba?ar abaya da ni?ab kamar hadiman masarauta ya dinga jan jikinsa cikin mutane ?an kallo har ya sulale gaba Waya a wajen.....

? ? ? ?? *_DAULAR RUMAN_*
? ?
? ? Wannan ne karo na farko da Iffah ta shigo cikin masarautar daular Ruman. Duk da a cikin mota suke kuma har yanzu hawaye basu daina zirara daga idaniyarta zuwa fiskarta ba hakan bai hanata tsarkake sunan UBANGIJI ba, yayin da motocin da suke a ciki suka gama keta katafaren gate Win farko zuwa cikin masarautar mai matu?ar girma da hasashe ko kintace bazai iya bayyanawa ba kai tsaye sai al'amarin ya sake girmama zuciyata........
'

TabWi jan=?F???.


*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? 5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_13_*



.........Ta ko'ina bayine masu hidima ga wannan basarakiyar daula. Yo basarakiya mana, dan itace masarauta dake mulkin ?an ?asa dama sarakunan ?asar baki Waya. Sun sake wuce gate na biyu inda anan Win ma dai katafaren wajene da misaltasa babban aikine ga mai hasashe. Ta ko'ina hadimai ne ke kaiwa da komowa maza da mata. Ga wasu irin gine-gine na alfarma da Waukar hankalin mai kallo tamkar ba'a cikin ?asar Ruman ba. dogayen gine-gine ne da abaya sai dai su hangosu daga nesa tamkar yanda suke iya kallon jirgi yayinda yake keta giza-gizai. Ga wasu irin korayen shukoki tako ina tare da shimfiWaWen lafiyayyen titi da za'a iya rantsewa yafi kowanne titi dake a cikin ?asar Ruman. Kasancewarta farin shiga a ganin wannan shimfiWaWWiyar daula saita fara tunanin anyama kuwa a duniyar mutane take? Kokuwa dai mafarki takeyi ne? Dan sam inda take yafi kama da anguwanin ?asashen turawan da a tv ne kawai suke iya ganinsu cikin film ko labarai da makamantansu...
? ? ?? Har motocin suka samu wajen tsayawa aka fito da ita sam ba'a hayyacinta take ba, bawai ?awatuwa da tarin ?yale-?yalen da aka zubane kawai ke Wibar hankalinta ba, akwai wani Soyayyen tunani acan ?asan ruhinta da ?ahon zuciyarta mai ala?a da tabbatar da abinda mutane ke faWa akan Daular Ruman Win......? Saukar sautin busar sarewa mai za?i da daWin saurare da ya fara tashi a cikin daular Ruman ya sauka cikin kunnenta tare da katse tunaninta ya maidota hayyacinta. Wannan sa?one dake isa zuwa kunnen duk wanda ke a cikin masarautar cewar an iso da _Zawjata almilki_.
? ? ? ? Tsawon lokaci sautin na tashi har sai da sa?on ya isa ga kunen kowan da ake bu?ata. Daga Iffah dai bata san ma'anarsa ba, dan haka bata Waukesa komai ba. Sai ma share hawayen fuskarta data cigaba dayi, dan har yanzu fuskar tata na lulluSe ne da hular ?awatacciyar rigar jikinta da zamu iya kira al?yaba. Sai dai zuciyarta cike take da alwashi mai ban tsoro ga duk wanda zai iya jinsa a kunne. Ta sadaukar zata mutu, amma ba ita kaWai ba harda Shahan-shan na Daular Ruman, idan an hanata damar bayyanama duniya a ?wato musu ?ancinsu, sai ya mutu aga wanda zai cigaba da kashesu. A karan farko ta saki murmushi mai ?ayatarwa, irin murmushin data jima batayiba kuwa........
? ? ? ?? Babu wanda ta Waga kai ta ko kalla a cikinsu har suka gama bushe-bushen algaitunsu dana sarewa. Cikin girmamawa Waya daga cikin matan da suka Wakkota ta matso gab da ita.
? ??  Ran Zawjata-almilki ya daWe, nan shine sashen Malikat Bushirat. Mahaifiya ga Zakin wannan daula Shahan-shan, Uwa ga duk wani Wan ?asar ruman .
? ? A karo na farko Iffah ta Wan Wago idanu ta dubeta kaWan daga cikin al?yabar, kanta a ?asa yake ita a dole bazata iya ko haWa ido da ita ba domin girmamawa. komai batace da ita ba, sai dai ta dubi katafaren ginin da ya tabbatar mata da maganar matar. Idanunta ta maida ta risinar kawai batare data nuna alamar tama jita ba. Abin mamaki bai nema tsaida bugawar zuciyar Iffah ba sai da suka shiga wannan katafaren gini, bayi sai zubewa suke akan gwiyawunsu tamkar wasu masu neman gafara ko kuma Tajwar Eshaan Winne da kansa. Zaman faWa muku daula da dukiyar dake a wannan sashe ma ai Sata lokacine, dan haka na baku damar ?iyastama zukatanku kawai.... (Lol=? ?=? ?=??)

? ? ? ? &Karan farko na tarihi, karan farko na rayuwa, yau ga Iffah gaban *_Malikat Busheerat_*. Mace ta biyu ga tsohon Tajwar Haysam ibn Abdull-Majeed. Mahaifiya ga Tajwar Eshaan ibn Haysam Abdill-Majeed Shahan-shan na wannan ?arni. Hamsha?iyar mace mai tsananin ?yau tamkar itace ta zaSama kanta ?ya?y?yawar surar jikinta da zubin halittar ta. A kallo Waya da Iffah tai mata daga cikin hular al?yabar jikinta ta kasa sake Waga idanu ta ?ara saboda kwarjininta. Ta tabbatar ta isa a kirata _Malikat_ (Sarauniya), Uwa ga fir'aunan sarki kuma. KishingiWe take a Waya daga ?ayatattun kujerun katafaren falon daya amsa sunansa daular duniya, wanda kafin isowarsu cikinsa sun wuce manyan faluka da suma suka amsa suna daular duniya bama ta ruman ba kawai. A gefe da gefenta wasu matanne cikin shiga ta alfarma suma har su huWu, sai hadimai dake zagaye da ita kowanne da hidimar da yake a gareta cikin matsanancin taka tsan-tsan da kai. Dan ko wadda ke tare da ita suna shigowa zubewa ?asa sukai jikinsu har tsuma yake yi, ita Iffah har tsoroma suka bata tare da mamaki mai girma na wannan ?arfin iko.
? ? ?? Iffah dai na tsaye har sai da Waya daga cikin matan nan dake tare da Malikat ta mi?e ta kamota ta zaunar ?asa bisa lallausan carpet Win dake a falon saitin Malikat Bushirat da har yanzu tana a kishingiWenta kuma ko sau Waya bata Wago ta kalla kowaba tunda suka shigo. Kusan minti biyu falon yay tsitt babu wanda ya sake koda motsin kirki, sai ?arar na'urar sanyi dake tashi kaWan-kaWan da wani ?amshi na musamman.

(To masu karatu inhar Malikat na'a haka, yaya shi kuma Tajwar Win zai kasance kenan akan izza da mulki?>??.)

? ? ? Iffah da shirun ya isheta kaWan ta Wago idanunta ta cikin hula ta saci kallonsu. Sai taga su duka har Malikat Win ashe ita suka zubama idanu. Haka kawai tasha jinin jikinta, dan kallone bana a santa ba, kallone dake bu?atar nutsuwa kafin a bashi fassara. KaWan taja numfashin dake neman ma?ale mata a ma?oshi da ?ara yin ?asa da kanta hular ta sake rufe fuskarta ruff. A hankali, cikin son Soye rauninta da hawayen dake neman kwace mata ta furta  Barka da yamma ranki ya daWe .
? ? ??  Malikat ta amsa miki, tare da maraba a gareki .
? ?aya daga cikin matan ta amsa a maimakon Malikat da har yanzu batako motsa daga kishingiWar da tayi ba. Sai dai ta Wago ?yawawan idanunta farare tas ta sake zubasu akan Iffah, idanun ta juya a hankali ta dubi Waya daga cikin matan nan dai dake kusa da ita.
? ? ?  An gama ranki ya daWe .
Matar ta faWa da girmamawa alamar ta fahimci mi take nufi. Tsam ta mi?e zuwa inda Iffah take, ta kai hannayenta biyu ta kama hular al?yabbar tai baya da ita, ?ya?y?yawar fuskar Iffah datai jajur saboda kukan da tasha abinka da farar fata ta bayyana. Idanu Iffah ta rumtse sakamakon jin al'amarin a bazata, ga wani irin harbawa da ?irjinta yayi har sai da ta ambaci (Hasbinallahu wa-ni'imal wakil) a zuciyarta sannan taji numfashinta da yay sama yay ?asa a lokaci guda ya daidaita. Kaf hadiman ?asa sukai da kansu, dan haramunne a garesu kallon fuskar *_Zawjata-almilki_* kai tsaye. Yayinda Malikat Bushirat ta motsa a karo na farko daga kishingiWar da tai idanunta akan Iffah. Kusan kallon mintuna biyu tai mata kafin ta janye idanun cike da ?asaitar masu isa, yatsun hanunta ta Wan murza suka bada sautin (Wass! ?ass!!!) har sau biyu. Tamkar ?iftawar ido hadimar dake tsaye ri?e da wani ?asaitaccen bowl kalar gold da adon stones masu Waukar ido ta iso gaban Iffah da kanta ke ?asa har yanzu tana ambaton ALLAH a zuciyarta ta zube tamkar mai neman gafara. Kanta a ?asa alamar bazata iya kallon Iffah ba ta mi?a mata bowl Win hannu biyu bayan wata a cikin sauran hadiman ta matso da sauri ita kuma ta janye farin ?yalle da aka yana a saman bowl Win tare da murfinsa, tatacciyar madara fara tas ta bayyana. Cikin rawar murya da tsantseni hadimar ta furta,
? ??  Ya Zawjata-almilki! Wannan madara ce mai daraja daga hannun Malikat domin nuna maraba da zuwa a ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????gareki cikin DAULAR RUMAN .
? ? ? Shiru Iffah bata da alamar motsawa, har hakan ya bama duk wanda ke gurin mamaki har Malikat Bushirat. Tsahon sakanni goma kafin ta Wago. Manyan idanunta da sukaci kuka har suka gode ALLAH ta zubama bowl Win tare da hadimar dake gurfane a gabanta tamkar mai neman gafara. Kanta ta girgiza a hankali tare da sake maidashi ta risinar. Cikin motsa laSSanta a hankali tace,  Wannan karamci abin alfaharine a gareni da nuna tsantsar godiya ga Uwa gareni dama ?asar Ruman baki Waya. Sai dai ina mai neman afuwar jinkirtamin shan wannan madara sakamakon azumtar wannan yini da nakeyi batare da nasan yau zata kasance rana mafi daraja da alfarma a gareni ba .
? ? ? ? Kalaman Iffah da tasirinsu tamkar sa?ar ?udan zumace cikin kuttu a zukatan duk wani mai numfashi dake a wannan falo. A zahiri da baWini kuma babu wanda mamaki bai bayyana akan fuskarsa ba, saboda abune da bai taSa faruwaba a cikin daular ruman. Malikat Bushirat tai ?yauta a jinkirta amsa tare da biyo jinkirin da sharhin da babu gargada akan harshen mai furtashi. Wannan abu yakai a kalla Iffah a sake kallonta dan ko ?a?an gidajen sarauta goma cif da aka kawo daular a irin matsayinta basu samu ?warin gwiwar ?in shan irin wannan madara ba. Hasalima kowaccensu da rawar jiki take amsa ta shanye tas ta bada bowl Win tana mai gurfana a gaban Malikat domin yin godiya. Ba'a matsayi kuma kawai ba hatta a shekaru Iffah itace mafi ?an?anta a cikin Zawjata-almilki goma sha huWu da aka kawo gidan.
? ? ? ?aya daga cikin matance ta zabura idanunta dake nuna Sacin rai akan Iffah. Sai dai abin mamaki Malikat Bushirat da idanunta ke kan Iffah ko ?yaftawa babu ta Waga mata hannu alamar ta zauna tare da sakin wani ?asaitaccen murmushi. Nuni tai akan a rufe madarar. Ruf aka maidata yanda take hadimar ta mi?e daga gaban Iffah da tunda ta sake maida kanta ta rissinar bata ?ara ko motsawa ba.
? ? ?? A karo na farko Malikat ta motsa laSSanta, cike da izza da ?asaita irin ta manyan masu mulki.  A kaita masaukinta . ?asaitacciyar muryarta ta ratsa zuciyar Iffah tare da girgiza gaSSanta cikin ikon harbawar jini. Sunan ALLAH ta ?ara tsarkakewa a zuciyarta dan tabbas Malikat ta cika Malikat Win babu tantama. Saboda muryar tata kanta barazanace ga duk mai yun?urin kawoma girmanta wargi da saka tsantseni a zuciyar duk wani talaka dake a ?ar?ashin mulkinta.
? ? ?  Ki huta lafiya, cikin aminci da farin ciki .
?? Iffah ta faWa cikin risinar da kanta alamar girmamawa lokacin da take mi?ewa bisa taimakon Waya daga cikin matan nan. Yin hakan ya sake saka zukatansu a mamaki, ita kanta Malikat Bushirat da kallon ?asan ido ta bisu har suka fice. A ?asan ranta tana mai jin farin cikin samuwar Zawjata-almilki data dace da gudan jininta tilo kuma Shahan-shan na ?asar Ruman gaba Waya. A ganinta lokacine daya dace tai ya?i da ma?iyanta masu ya?ar Zakinta a yanzu dake zagaye da su.....

? ? ? ? ? &&Kamar yanda Malikat Bushirat ta bada umarni amarya Iffah (Zawjata-almilki) an isa da ita sashenta dake gab da sashen matan Tajwar Eshaan su biyu da har yau suke raye, sannan kuma kusa da katafaren sashen Tajwar Eshaan da yafi kowanne gini Waukar hankali da kayan kyale-?yale da tsagwaren dukiya a cikin Daular Ruman harma da tsantsar tsaro... Sashen Iffah ya kasance shima sashe dake Wauke da nau'in kayan more rayuwa da a kallo Waya mai karatu zai tabbatar da sai dai Zawjata-almilki Wince kawai kam ta dace da zama a cikinsa. Kamar yanda al'adar take anyi rakkiyar Iffah dake kan keken doki tare da busar sarewa mai daWin saurare har zuwa sashen nata. Iya masu hurumin shiga kawai suka shiga har cikin bedroom da suka kira matsayin master bedroom nata. Sai dai suna fita ta mi?e daga zaman Wofanar da tai a gefen gadon, cikin ambaton sunan ALLAH da zubar hawaye ta jaye hular al?yabar ta ta ?arema Wakin kallo na tsahon mintuna uku. Komai batace ba ta Wauka akwatinta da aka shigo da shi ta fito a Wakin tare da jawo ?ofar. Bata wani tsaya kallon falon data fito ba, sai dai tabi kowace kusurwa na cikinsa domin lissafa adadin ?ofofin dake a cikin. ?ofar da lissafinta ya tabbatar mata ta nufa, cikin Wan jimami da tausayin kai ta murWa ?ofar mai kalar ruwan gold. ?akin ta shiga bayan ta le?a kanta cikinsa. Shima Win dai a ?ayace yake da komai na alfarma. Sai dai komai nasa ya banbanta da kalar na wancan Wakin. Amma shima duk abinda ke cikinsa royal ne irin kayan da suka dace da gidan hamsha?an masarautu kamar Daular Ruman. Ajiyar zuciya ta sauke bata samun nutsuwa ba, sai ta son rage nauyi mai dan?arewa a ?irji kawai har numfashi ya gaza samun damar fita yanda ake bu?ata. Jikkar ta ajiye tare da zama bakin gadon ta rushe da sabon kuka.........
'


_To ko burin Malikat Bushirat zai cika kuwa? Kokuwa dai itama Iffah zata suSucema ?warin gwiwar tata tamkar Zawjata-almilki na baya da suka shuWe ta hanyar kisan da har yanzu ba'a san wanene sanadinsa ba?. Idan Shahan-shan ne da kansa yaya Malikat zata kasance a wannan ya?in kenan? Dan masu iya magana kance fa DAU?AR GORA CIKI KA SHATA.._

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_14_*



.........Wannan dare darene na tarihin da har abadan Iffah bazata taSa mantawa da shi ba. Badan wani abu ya faru bayan wanda ya faruba, wanda ya farunne bazai taSa zama shiWaWWe a zuciyarta ba. Kwana Waya tak ta kasance cikin Wimuwa da tsananin kewar ahalinta. Wanda ta riga ta gama sallamawa ta rabu dasu kenan har gaban abada. Sai dai bayan mutuwarta suzo jana'izarta batare da ko kan gawarta an barsu matsawa ba. Sam babu wani barci koda Sarawo da yaci galabar Waukarta a wannan dare. Hakama abincin da aka biyo bayanta da shi na buWa bakin azumin da tace batacisa ba. Kuka taci ta ?oshi har kusan rabawar dare kafin ta mi?e zuwa bayi tayo alwala ta nutsu gaba Wayanta gaban UBANGIJIN talikai maji ro?on bayinsa. Duk da tsananin tsoro da take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login