Showing 30001 words to 33000 words out of 120369 words

Chapter 11 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

222

a ciki na kasancewa ita kaWai a katafaren sashen haka ta dinga jarumtar son dannewa a zahiri. Sai dai duk ?an?antar motsi yakan saka zuciyarta harbawa da tunanin anzo kashetane.
? ? ? Tana idar da sallar asubahi barci yafa ce ya shirya, dan duk yanda take faman turesa da son ?in yinsa sai da yakaita ?asa, dole takai kwance kan lafiyayyen kafet Win dake gaban gadon kafin ?iftawar ido ta fara sauke numfashi....

? ? ? ? Barci sosai Iffah tasha na tsahon lokaci mai tsayi da har sai da aka tadata ta fahimci hakan. ?yawawan idanunta dake cike da barci ta buWe da ?yar akan matar dake tsaye a gabanta kanta a rissine. Babbar mace ce mai shekaru sosai, sai dai shigarta ta tabbatar da cewa ita Win bakomai bace sai hadima a masarautar. Amma kuma da alama hadima ce mai babban mu?ami da matsayi....
? ? ??  Barka da safiya ya Zawjata-almilki .
? ? Ta katse tunanin Iffah ta hanyar gaisheta. Yun?urawa tai ta tashi zaune idonta na a kanta, kanta ta gyaWa da faWin,  Mama ina kwana . Dan shekarun girma na matar ya wuce ta zauna saita gaisheta. Sosai ta ga ruWewa da kiWima a idanun matar. Cikin yin waige-waige na tsoron kar wani yaji ta zube ?asa da rawar harshe.  Ranki ya daWe na ro?eki dan ALLAH wannan sunan yabar fita a bakinki. Kece uwa a garemu, ke kika cancanta mu kira da sunan bani ?as?antacciyar baiwa mai miki hidima ba. Sunana shine Diwa, zaki iya kiran Ama (baiwa), ni shugabar hadimai masu kula da tsaftar sashen Malikat ce. An kawo miki abin karin kumallone tare da wanda zasu shiryaki da hadiman da zasu kasance masu hidima a gareki .
? ? ?? Idanu kawai Iffah ta tsura mata cike da tausayawa. Sai dai komai bata iya cewa ba ta kauda idanunta zuciyarta na ?una na raWaWin ?as?ancin da su talakawan ruman ke fuskanta a ?ar?ashin waWannan masarautu. Hadima Diwa mi?ewa tai da sauri ta fita. Mintuna kaWan sai gata ta dawo tare da wasu mata guda biyu.
? ? ? ??  Ranki ya daWe, waWannan matan sune zasu shiryaki a yanzu .
? ? Yanzun ma iyakarta Wago ido ta kallesu kawai, sai dai batayi musu ba wajen basu damar fara aikinsu. Amma a zuciyarta ta cigaba da yin addu'a sakamakon harbawa da ?irjinta keyi da sauri-sauri tamkar mai tsoron tunkarar wani abu. Tsaf suka kwance kitson dake kanta, dogon gashinta da mafi yawan ?an ?asar ta Ruman keda ya bayyana.
? ?  ALLAH ya ?ara mi?i tsahon rai da lafiya, wannan lokacine na wanka .
?? Komai Iffah batace musu ba ta mi?e, dan tanabin huWubar Kaka ne daki-daki. Da zata shiga bayi dakatar da su tai daga ?o?arin binta da suke.
? ? ? Hadima Diwa dake gurfane gefe tai saurin faWin,  Ranki ya daWe ki basu dama dan ALLAH, dan zasu nuna miki yanda zaki amfani da kayan wankan da aka shirya dominki a ciki, su kuma gyara miki kai kawai su fito .
? ??  Karki damu zanyi da kaina .
? Ta faWa tana mai shigewa kafin ma ta sake cewa wani abu, sai dai bakinta Wauke yake da addu'a. Wani irin harbawa zuciyarta tayi, tareda sarawar kai lokacin da take sanya ?afa cikin toilet Win sai kace ba dashi tai amfani ba da asubahi, yanzu kuma da su Diwa suka shikago sun gyarasa da ajiye kayan wankan da suka shigo da shi tare da matan, hannu takai saman kanta tana karanto addu'a bayan ta shiga toilet da tayi sannan ta ?arasa shiga. Shi kansa bayin abin kallone a yanzu fiye da Wazun, dan yanzu an ?awatashine da wasu irin fure da candles ta gefen jakuzzie Win. Sai wasu nau'inkan ruwan turare da aka ajiye domin tai amfani da shi, sam zuciyarta ta?i aminta da hakan, atake ta dinga Waga tasoshin da suke a ciki tana maidasu gefe guda ta hau wankanta tana mai zubda hawayen tausayin kanta dana iyayenta da batasan halin da suke ba a yanzun suma....
?
? ? ? ? Koda ta fito da tunanin samun matan data bari sai taci karo da akasin haka. Domin kuwa wayam Wakin babu kowa, sai ?amshi mai daWi na turaren wuta da aka ajiye ke tashi. Numfashi ta sauke a hankali, badan samun nutsuwa na abinda ke gudana ba. Sai dan samun sassaucin nauyin da zuciyarta tai mata. Kusan mintuna biyar da fitowarta ta gagara tsinana komai, hasalima bata san ta ina zata fara ba.
? ?? Knocking ?ofar da neman izinin shigowa ya sakata Waga idanunta manya takai dubanta, kafin ta bada izinin shigowa tana mai janye idanun nata. Hadima Diwa ta shigo sallama kanta a ?asa, tun'a bakin ?ofa ta zube bisa gwiyawunta. Cike da tsantseni irin na tsakanin yaro da uban gidansa murya cike da rauni tace,? Ya Zawjata-almilki! Yanzu lokacine na shiryawarki da taimakon waWan nan mata . Ta ?are maganar da nuna bayanta.
? ? ? ? Iffah dake saurarenta tare da zuba mata ido kallonta ta kai bayan nata, kamar zatai magana sai kuma ta fasa. Tai Wan shiru na wasu sakanni tamkar mai tunani kafin taja numfashi.  Ai zan iya shirya kaina su barshi kawai .
? ? ? ?asa Diwa ta sake yi da kanta da sake gurfana ?asa sosai.  Ki gafarceni ya Zawjata-almilki. An basu umarnine, saSawa kuma a garesu tamkar bijirewa ne? .
? ? ? ? ?? Tsantsar tausayinsu da takaici mai gimtse ma?oshi ya sake baibaye Iffah, ta nisa tare da haWiye abinda ya tokare ?irjinta tana mai jin-jina kai wa hadima Diwa kawai. Tamkar ?yaftawar ido matan suka shigo su biyu. Suma dai kallonsu kawai Iffah take cike da tausaya wa. dan cike da girmamawa a gareta suka zube gwiyawunsu a ?asa domin gaisuwa a gareta kasancewar bana Wazun bane.
? ? ? ?  Dan ALLAH ku mi?e .
Ta faWa cikin wani irin yanayi daya saka matan Wan Wagowa suka dubeta. Su Win ababen tausayine, amma sai sukaji itace suke tausayi fiye da kansu. Umarninta sukabi duk suka mi?e Win, suna maiji da kallonta da matu?ar girma a idanunsu duk da ?an?antar ta, dan kuwa itace mafi ?arancin girma a cikin Zawjata-almilki da aka kawo daular ruman.
? ? ? ??
? ? ?? Sun mata shiri irin na Zawjata-almilki data isa a kirata da wannan sunan. Dan ?walliyar tata ta dace da halittar ?ya?y?yawar surar jikinta da ?yawunta. Ta cancanci a kirata Malikat Fareedah bayan Zawjata-almilki duk da ?an?antar shekarunta. Saboda duk da damuwar dake shimfiWe a ?ya?y?yawar fuskarta hakan bai hana bayyanar fitar kwalliyar ?awata kwarjininta da cikar haiba ba. Su kansu hadiman dake zagaye da ita sai faman satar kallonta suke. Bawai dan tafi duk sauran Zawjata-almilki da suka shuWe ?yawu ba, kawai natan ya matu?ar ?ayatar dasu ne batare da sun san dalili ba. Ita a karan kanta kallon kanta take dajin tamkar ba ita Win bace, bawai dan ?yale-?yalen gold da diamonds da aka ?awata adon jikin nata da shi ba. Hasalima sune abu na farko da takejin tsantsenin gani a jikinta.
? ? ?? Hadima Diwa data sake neman izinin shigowa ta shigo a gabanta ta sake zubewa tana mai satar kallonta itama. Cikin jinjina girma irin na UBANGIJI mai halittar abinda yaso a yanda yaso ta isar da sa?onta kamar haka....
? ? ? ? ?  Ya Zawjata-almilki! Yanzu shine lokacin karin kumallonki .
? ? ? Iffah da takurar ta fara gundurarta ta saurin tarar numfashinta,  Bana bu?atar cin komai nikam Mama .
? ?? Tamkar hadima Diwa zatai kuka, muryarta har rawa take wajen faWin,  Ki gafarceni ranki ya daWe. Wannan suna bai dace da niba, jinsa a harshenki zai tabbatar da hukunci mai tsanani a gareni. Hakama rashin cin abincinki a yanzu .
?? (Ya rabba).
Iffah ta ambata a zuciyarta cike da takaici dajin sake tsanar Tajwar Eshaan dama duk mai faWa aji na masarautar. Bata sake magana ba ta mi?e suka fito da hadima Diwa. Dan matan da suka mata kwalliya tuni sun fice su. Babu kowa a ?aramin falon da Diwa tai mata jagora, inda aka shirya abinci kala-kala kai kace su goma zasu cisa. Ita a rantama tunani tai ko tare da Tajwar Eshaan Winne ma. Sai da taga har takai zaune Diwa na ?o?arin fara haWa mata abincin ta tabbatar domin ita kawai akayi kenan. Komai batace ba, har Diwa ta gama buWe abincin duka alamar taga wanda take bu?ata kenan. Komai kallo Waya tai masa ta Wauke kanta, da ga ?arshe ta nuna mata dafaffiyar madara kaWai. Diwa tai jimm kamar mai tunani, sai kuma ta saci kallon Iffah Win tai saurin maida kanta ?asa. Iffah da duk ke kallonta ta ?asan ido ta cigaba da nazarinta harta kammala zuba mata madarar. Gabanta tazo ta ajiye, harta yun?ura zata mi?e ta dakatar da ita.
? ? ??  Bani zan sha ba ai mama naki ne .
? ? A wani irin matu?ar hargitse Diwa ta Wago tana duban ta, jikinta har wani karkarwa yake.  R....ran...ki ya daWe w...w..wan nan ai ba hurumina bane .
? ? ? ?? Iffah data kafeta da idanu ko ?yaftawa batayi ta janyesu a hankali tana mai mi?ewa abinta batare da tace komai ba. Da sauri Diwa ta ?ara gurfana a gabanta tana hurwa.  Ranki ya daWe dan ALLAH karkice bazakici komai ba, dan komai anan umarnine .
? ? ? Bata zauna Win ba, ba kuma tace komai ba. Sai ma Wakin da suka fito data nufa zuciyarta cike da nauyi. Batafi zaman mintuna biyarba wasu mata da batako musu kallo biyu ba suka iso da wata hamsha?iyar riga mai kamar al?yabba daga Malikat. Tare da umarnin tafiya da ita. Batai musu ba, dan a nata tunanin Malikat Bushirat suke nufi, sai dai zuciyarta ta kasa nutsuwa. Addu'a ta shiga ambato a zuciyarta har suka kammala saka mata ?awatacciyar rigar al?yabar mai tsananin ado da Waukar idanu, zasu kunna mata turaren wuta da suka shigo da shi a burner tai saurin dakatar da su.
? ? ? Kallon juna sukai, kafin Waya tai saurin faWin cikin ?an?an da kai,  Ya Zawjata-almilki wannan umarnine daga Malikat .
??? ? Yamutsa fuska Iffah tai tana mai kallonta, kallo irin na wannan bata san wacece autar Babiy ba ta Wauke kai. A karon farko tun shigowarta gidan tai magana da harshen ?arfin zuciya ta ajiye rauninta a gefe.  Ni kuma wannan umarnina ne bana bu?ata. Sai kumuje umarni na gaba .
? ? ?? Babu wanda a cikinsu baiji yayi sumar wucin gadi ba. Sai dai wani irin kwarjininta da jin shakkarta ya gama Warsuwa a zukatansu lokaci guda.. Iffah dake jin jininta na wani irin tsitstsinkewa ta sake dubansu da niyyar magana, tamkar wadda aka jefa da narkakken ?arfe taji yafff! A ?irjinta. Da sauri ta dafe ?irjin tana mai rumtse idanunta. Rawar da jikinta ya farayi ya sata zubewa ?asa tana mai ?o?arin ambaton sunan ALLAH, amma hakan ya gagara, dan tamkar an naWe zuciyartane da harshenta a lokaci guda......

? ? ? ?? Har rige-rigen fita hadiman nan sukeyi jikinsu na matu?ar rawa. Diwa dake zaune a falo tana jiran fitowarsu ta mi?e da sauri tana tambayar lafiya? Babu wanda ya saurareta a cikinsu suka fice. Hankalintane ya tashi, tai kamar zata bisu sai kuma ta fasa ta nufi Wakin da Iffah take. Wani irin mugun bugawa ?irjinta yay damm. Innalillahi..... ta shiga ambata dayin kan Iffah dake ta faman juye-juye a ?asa, cikin ?an?anin lokaci ta ji?e sharkaf da zufa tamkar an watsa mata ruwa koma an tsamota a ciki. Harta kusa kai hannu kanta sai kuma taja baya da sauri cikin tsoro. Ina bai kamataba, matsayinta na hadima hanunta ya taSa Zawjata-almilki. A daburce tai waje da nufin isar da sa?o ga Malikat Bushirat duk da bata da tabbacin samun iso cikin sau?i........
'

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
Mg's skincare
Kunji takennan kunsake jinshi shin yar'uwa nace wai haryanzu baki jaraba products dinsu ba=?5?
=ث?yar'uwa mace fa yar ado da kwalliyace koda kina dakyau akace kikara da wanka=?
?sufa kayan mg's basa bleaching duka kayansu =د? natural ne sannan organic zasu gyara sukuma goge Miki jikine kawai yakara bayya ar da ainihin zallar Madarar kyawun halittar da Allah yayimiki>?p?
Wai kinafama da pimples da spot afuska amma haryau baki nemi mg's ba>??duk Mai tantama akan kayan gyaranjiki yacire mg's domin babu shakka sudin na dabanne indai problem dinki matsalan fatane yar'uwa kijaraba koda soap dinsu bi'iznillah zaki godemin=?o?
@&?kayansu ga kamshi inkinjaraba kinga yanda suke na tabbatar bazakiso su Yanke Miki ba>?)?08062991549 anatayi Baku sisters kusamu kugwada koda b duka kit din na gyaranjiki ba zakuga sauyin da fatarku zata samu cikin lokaci kalilan>?s?jikin yazama so fresh ko Ina kikashiga kita glowing fatarki na walwali kamar madubi=??keda kanki zakina burge kanki balle wasu>??08062991549
Adade anayi sai gaskiya sannan siyan nagari Maida kudi gida d'?
Duk Mai bukatar products din mg's kutuntubi wadannan numbers din domin tasune kawai zaku samesu=?O?
Chat 08062991549
07046881166,07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare

Team glow>???
@&?


Yauwa nace ba masu bukatar zuma original munadashi mekyau ba hadi Mai bukata yayimin mgn 08062991549


5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_15_*


...........Ilai kuwa, duk yanda Diwa taso isa ga Malikat Bushirat akan lokaci hakan ya gagara, dama tasan ba abune mai sau?iba. Amma kuma ?in isar da sa?on a lokacin daya dace tamkar sakacintane. Zata kuma iya fuskantar kowane irin hukuncin da babu mai mata uziri a cikinsa...

? ? ?? A dai-dai lokacin da Diwa ke ?o?arin son isa gaban Malikat Bushirat ?an uwa ga Malikat Win na can sun doshi sashen Iffah domin kai kayan al'ada da akema kowace Zawjata-almilki da zata saka kafin a wuce da ita wajen taron buWar amarya da duk wani babba mai faWa aji a daular ruman zai halarta, wanda kuma akaf matan Tajwar Eshaan Win da suka shuWe huWun farko ne kawai akaima wannan bikin sai Iffah a yanzun. Anan zata san kowa, kowa kuma ya santa. Tafe suke tare da rakkiyar hadimai masu Wauke da wata lafiyayyar rigar al?yabba mai tsananin Waukar hankali da aka Winkata ta musamman domin Zawjata-almilki da kuma wannan rana. Sai sauran kayan ado irin na hamsha?an mata da akayisu da zallar zinare da diamond.
? ? ? Sun Wanyi mamakin rashin samun kowa a sashen, saboda sanin tunda safe an turo hadimai da zasu mata hidima. Yanayin tsaftar sashen kuma ta tabbatar musu hadiman sunzo. Tunanin ko itace ta sallamesu ya sakasu ture zancen a zukatansu suka bama cikin hadiman umarnin wata ta nema musu iso. Har hadimar ta nufi Wakin da aka kai Iffah jiya ta tsaya cakk sakamakon wani irin kakari da sukeji tare da Sarin fashewar abubuwa. Su dukansu dubansu suka maida ga ?ofar, da alamun mamaki Waya daga ciki ta sake bama wata hadimar umarnin zuwa ta duba. Minti Waya baima cika da shigar hadimar ba ta dawo a guje numfashinta na fita da ?yar tana nuna Wakin da faWin,  Z...Z....Zawjata-almilki!......
? ? ? A kusan tare suka afka ciki. Su dukansu babu wanda bai firgita da ganin Iffah dake layi hanunta na dama dafe da ?irjinta tana laluben hanya dana haggu ba. A dalilin laluben ne taketa faman zubda abubuwan da aka ?awata adon Wakin da su. Sakamakon hakan kuma duk ta jima hanunta ciwo sai jini yake yi. Da zafin nama Waya daga cikin matan nan ta ri?ota cikin jikinta suna mai ambaton sunan ALLAH a tare. Ganin yanda ta ji?e sharaf ga jikinta yayi jajur abinka da fara sai hankalinsu ya ?ara tashi. A fisge Iffah ta dam?o hanun matar ta haWa da nata takai kirjinta tana fadin,
? ? ? ?  Ummu wuta, jikina zai babbake Ummu ki sakani a kan?ara dan ALLAH karna ?one. Zan mutu Babiy wuta tana cin jikina....
? ? ? ? Gaba Waya kalamanta sake ruWasu sukayi. Duk sun daburce sunma rasa miya kamata su mata. Dan wadda ke rike da ita har hucin zafin takeji a nata jikin itama. ?aramar cikinsu ce tai ?arfin halin fita da hanzari tana mai musu nunin tana zuwa. Cikin sauri tamkar zata kifa ta nufi sashen Malikat Bushirat. A yanayin data shigo ya saka Malikat Waga yatsun hanunta dake ?awace da jan lalle da adon zabban zinare biyu. Tamkar ?iftawar ido duk hadiman dake zagaye da ita suka fice. Zaune ta tashi da ?yau, idanunta akan ?ar uwar tata. Cike da ?asaita ta ambaci sunanta akan lips  Jasrah! .
? ??  Na'am Bari-Hamshira .
 Mike faruwa kika shigo kamar an koroki .
?  Afuwan. Duk abinda kikaga ya koro Sera daga wuta tofa yafi wutar zafi ne. Wai kin san kafin zuwanmu har an kai mata rigar al?yabbar buWar amarya ta saka, akwai babbar matsala Bari-Hamshira, ga yarinyar mutane can a wani mawuyacin hali .
? ??  Kamar ya? .
Malikat Bushirat ta faWa tana mai mi?ewa zaune sosai da sake ware ?yawawan manyan idanunta akan Jasrah.
? ? ?  Bari-Hamshira ba lokacin neman ba'asi bane wannan, lokacine na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login