Showing 3001 words to 6000 words out of 120369 words

Chapter 2 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

247

Waya da tarin kayayyaki, sai rakuma guda uku. Fuskokinsu cike suke da firgici mai tsayawa a zukatan masu kallo. Ba abinda sukazo da shi bane a gabansu Ummu, burinsu susan mike faruwa? Kawai. Basu samu amsa ba daga garesu har bayan shuWewar wasu awanni, kafin Babiy ya basu amsa cikin dakewa....
? ? ?  Na bada aurenta ga *_Shahan-shan_*, bamu baro ba sai da aka Waura musu aure, wannan ra?uman da dokin sadakinta ne . Ya ?are maganar idonsa akan Arfa.
?? ?? Tamkar saukar aradu mai tarnatsa haka furucin ya isa cikin kunnuwansu, Ummu tai baya zata faWi Babiy ya ri?ota, kansa yake girgiza mata alamar kartace komai, suma yaran ya juyo garesu yay musu nuni da shiru ya jata suka shige Waki. Umarnin mahaifinsu shine mafi girman biyayyarsu garesa matsayinsu na waWanda ke rayuwa a ?ar?ashinsa, badan sun so ba suka zaSi shiru, sai dai shirun nasu bai hanasu haWe kai a Waki suyi kuka ba su ukun. Kuka irin wanda za'a kira kuka a duk idaniyar da zubar hawaye ke kwaranya na rashin lissafin ?ididdiga. Mintuna sun shuWe, hakama awannin da suka ?arasa kalmashe wannan yinin. Bayan sallar magrib saiga motoci da tawagar hadimai tare da wasu hamsha?an mata huWu wai sunzo Waukar Amarya Arfa. Kuka suke tamkar ransu zai fita, haka sunaji suna gani suda iyayensu aka shirya Arfa cikin shiga ta alfarma aka wuce da ita Daular Ruman.
? ? ?? Dare ya riski zukatansu cike da damuwa, yayinda sai Sarawo mafi iya satane ya samu nasarar sama musu nutsuwar wucin gadi wato barci. Sun wayi gari kunnuwansu a buWe na jiran jin labarin mutuwar ?ar uwarsu, sai dai babu wani alamar hakan har sake shuWewar kwanakin zuwan ranar bikin al'ada.
? ? ?? Babu fashi aka gudanar da bikin al'ada na ?arshen kowace shekara. Sai dai su a zuri'arsu babu wanda ya le?a koda ?ofar gida. Anyi an gama, kamar kowace shekara an samu rashin rayuka a wasanni daban-daban, da kuma haWarin mota dana mashina suma a tituna daban-daban saboda cinkoson jama'a dalilin garin shine babban birni da Daular Ruman ke ciki. Bikin al'adar ?asar ruman kuma yana Waya daga cikin biki mai tsananin ?ayatarwa da mutane daban-daban suke halarta daga sassan duniya ta ko ina. Shahan-shan ya fito zagaye tamkar kowace shekara cikin shiga ta alfarma, bashi a karan kansa ba hatta keken dokinsa ma abin kallo ne, sai dai a wannan karon ma babu wanda zaice ga kamanin Tajwar Eshaan ibn Haysam Abdull-majeed Win.

? ? ? ?& A haka lokaci ya ?ara turawar da kwanaki suka zama watanni kusan uku. Shuru na waWannan watanni bai sama musu wata nutsuwa ba, dan a kallon farko da mai gani zaima gidansu zai san akwai matsala tattare dasu. Komai ya sauya, sauyawa irin wadda ?addara ta shigo cikin tarihinsu. Babu mai walwala a cikinsu, komai na ?arfin hali sukeyi, abinci ya gagara ciyuwa yanda ya kamata a koda yaushe garesu, sai cin ?a?an itatuwa, tunkan a sanar musu alamominsu sun tabbatar da zaman makokinsu. A haka duhun wani dare na cika watanni uku da kwana uku da auren Arfa ya sake riskarsu, suka sake zama ?ar?ashin mulkin mallakar Sarawo mafi iya sata koda shiri ko babu wato (barci). Daren da yazo ma Iffah da wasu irin munanan mafarkai masu firgici daban tsoron.
? ? ? ? Har rige-rigen fitowa suke daga Wakunan barcinsu sakamakon fitar sautin razananniyar ?arar data karaWe gidan mai ban tashin hankali. Su duka huWun suka rufu a kanta kowa na ambaton sunanta da kai hannu jikinta. Duk da sanyi da akeyi jike take sharkaf da zufa ga illahirin jikin nata daya Wauka zafi. Ummu ta rungumeta tana mai sakin hawayen da ke kwance a cikin idanunta. Ta riga ta farka dan haka itama ta ?an?ame Ummun tana fashewa da nata kukan.
? ?? Ba yau ne karan farko da Iffah ke shiga irin wannan tsoron ba sakamakon firgici a mafarki, sai dai na kwanakin nan yafi razanarwa da saka ruWani a zukatansu. Babiy ya kai hannu ya shafa yalwataccen gashin kanta, murya a raunane yake ambatar sunanta.. Kanta ta Wago a hankali fuskata sharSan da hawaye, ta dubi mahaifin nasu da Yayansu Hanash da Fariha, sassanyar ajiyar zuciya ta sauke tare da haWiye sauran kukan tana tashi zaune daga jikin Ummu ta share hawayen dake ji?e da fuskarta. Matsawa tai jikin mahaifinsu tana mai kamo hanunsa.
? ? ??  Babiy inajin tsoro, matu?ar tsoro a wannan mafarkin fiye dana kullum. Babiy itama Nina Arfa kashemana ita zasuyi kamar sauran matan daya aura?, itama zamu rasata na gani a mafarki na...
? ? ?? Da sauri Hanash da dukkan rauninsa ya bayyana a fuskarsa ya shiga girgiza mata kansa cikin aro jarumta.  Mafarki ba gaskiya bane Iffah, ki kwantar da hankalinki Arfa na cikin ?oshin lafiya tamkar mu insha ALLAHU...
? ??  Amma Akh Hanash nawa yasha zama gaskiya, a daren da Nina Arfa zata bar gidan nan irin wannan mafarkin nayi a kanta, yau ma shine na maimaita da ita babu banbanci a cikinsa na rantse maka .
? ? ? ? Har ?asan zukata zancen nata ya dake su, ganin bayyanar rauni a fuskokinsu ya saka Babiy yin murmushin ?arfin hali yana shafa kanta.  ShaiWanu zasu iya dawo miki da makamancin sa ai Ibnati, dan haka ki kwantar da hankalinki Arfa na lafiya a gidan aurenta .
? ?? Bazata cigaba dayin jayayya da su ba, amma tana cikin matsanancin damuwa tamkar yanda take hango tasu akan fuskokinsu. Maimakon komawarsu barci sai duk suka mi?e zuwa tsakar gida, alwala suka Wauro, suka koma can runfar dake matsayin falon iyayensu suka fara salla da mi?a kukansu ga UBANGIJIN talikai da fatan hana tabbatuwar abinda zukatansu ke cikin tsananin fargaba. Haka suka kasance har sallar asubahi gaban mahaliccinmu, bayan idar da sallar asubahi maimakon kwanciya sai suka riski kansu a zaman jugum-jigum na jiran tsammani. Har fitowar rana babu wani yun?uri daga Wayansu. Sai ko ga isowar abinda suke fargabar ya riskesu ya iso garesun. Shigar bugun gidan a cikin kunnuwansu ta sakasu mi?ewa a zabure gaba Waya kuma a lokaci Waya, kowanne cikin rawar jiki da fidda tsammani. Babiy ne yay jarumtar ?arasawa ga soro cikin jan ?afa. Tunda yay tozali da hadiman masarauta zuciyarsa tai wata irin masifar wul?itawa.....
? ??  Kun kasheta itama ko?! .
Da shi da hadiman suka riski muryarta a cikin kunnensu a bazata. Sam babu tsoro ko shakka irin wadda akema duk wani mai ala?a da masarauta a ?asar cikin idanunta a yau. Sun soye sunyi jazur irin na tashin hankali. A harzu?e cikin hadiman Waya ya daka mata tsawa da faWin,  Hattara Wiyar talakawa, bakin rijiya ba wajen wasan yaro bane .
? ??  Idan yaron ya kasance rago ba!! .
Ta bashi amsa itama a tsawace. ShimfiWeWiyar bulalar hanunsa ya Waga zai zuba mata Babiy ya kare cikin rawar jiki yana mai zubewa ?asa a kan gwiyawunsa. Sosai a zaba ta ratsashi, ya rimtse idanu cikin aro dakiya da jarumtar dole,  A gafarceta ita Win yarinyace masu nasara . Ya faWa cikin rawar murya saboda azabar tasirin shigar bulalar.
? ? ?asa Iffah takai dur?ushe gaban Babiy tana mai fashewa da kuka, kafin ta Wago ta dubesu zatayi magana Babiy yasa hannu ya rufe mata baki jikinsa na tsuma. Jikin nata itama tsumar yakeyi, sai dai ita bana tsoro bane na tsananin ba?in ciki ne da bushewar zuciya. So take ta amayar da abinda ke bakinta an hanata. Batare da hadiman sun sake bi takantaba suma suka isar da sa?on dake tafe da su.
? ? ? ?  Kasancewarka mai biyayya da bin umarnin masarauta a karo na biyu an sake baka damar halartar jana'izar Wiyarka kai da zuri'ar ka. Mun barka lafiya .
? ?? Innalillahi wa-inna'ilaihirraji'un. Babiy ya shiga ambata, kusan a tare Ummu da Fariha suka saki razananniyar ?ara wadda ta jawo hankalin ma?wafta da mutanen dake tsaitsaye a ?ofar gida tun wucewar hadiman masarauta. Dan sun san dai labarin gizo bazai wuce na ?o?i ba........

? ? ?? *_WASA FARI GIRKI_*

? ? Dole ne zuri'ar mal. Zayyan su ambaci rasuwar Arfa da kalmar WASA FARIN GIRKI a jerin zaren ?addarar da ta kutso a rayuwarsu mai Wauke da almakashin da ya datse farin cikinsu. Sun rasata tamkar labarin hikayoyin marubuta ko wasan kwaikwayo na film. Ta tafi tafiyar da bazasu sake ganita ba, tafiyar da babu wanda aka bawa damar yin cikkakkiyar sallama da ita a cikinsu hatta mahaifansu. Ta shuWe a ?addararsu tamkar yanda ruwan damuna kan tafi da duk wani yayin dakan tare masa hanya a lokacin wucewa. Komai ya faru tamkar ba'aiba. Babu mai iya koda tari balle bin ba'asi. Iyakarsu kukan idanu dana zuci wanda muryarsu kan tsayane kawai iya filin gidansu ko katanga basu isa bari ta haura ba. A yau ma dai Babiy da Hanash ne sukaje domin jana'izarta. Suko aka barsu da amsar gaisuwa a cikin gida wadda mutanensu talakawa na zuwa musu itane a Warare.......
??
? ? ? ?? Kwanaki sun cikagaba da shuWawa tamkar ba'ai komai ba, yayinda Wayar matar Tajwar da aka aura masa tare da Arfa itama dai ta mutu bayan wasu watanni. Bayan su Arfa ba'a sake jin Tajwar yayi wani aure ba, sai dai mutane na raWeraWin a duk randa aka kaisu domin ziyartar turakarsa babu fashi gawarsuce take fitowa. Hakan yasa kowa ke danganta mutuwar matan da tsafi yakeyi dasu.
? ? ? Wata huWu da sati Waya cif tarihi ya sake maimaita kansa, dan kuwa Fariha ta sake faWowa a jerin matan da aka Waurama Tajwar Eshaan ibn Haysam Abdul-majeed aure da su. Batare da wani shawara ba a safiyar alhamis suna zaune kira ya riski Babiy daga masarauta, babu wanda bai shiga tsoro da firgici ba a cikinsu, sai dai babu wanda ya isa hana hakan a duk faWin ruman. Sunaji suna gani babiy yay shiri ya amsa kiran. Tafiyarsa da awanin da basu gaza biyar ba sai ga hadiman masarauta sunzo sunma Fariha Waukar amarya itama babu wani bayani daga garesu. Ranar dai kam Iffah bata gazaba kojin tsoro wajen gwada musu hauka, dan bata bari an fita da Fariha ba har sai da basamuden nan ya zabga mata bulalar dorinar hanunsa data sakata zubewa, bata tashi dawowa hayyacinta ba sai bayan wucewarsu da kusan awa guda. Zuwa lokacin har Babiy ya dawo. Kamar dai Arfa itama Fariha an Waura mata aure da sarkin da kowa yake masa inkiya da fir'aunan wannan ?arnin. Sai dai a Soye wannan suna ke fita a bakunan talakawan gari irinsu Iffah. Sakamakon bulalar da aka zabga ma Iffah bayanta yay mugun fashewa har akan mazaunanta, ga wani raWaWi mai azaba na ratsata har ta kasa ri?ewa sai da ta saki ?ara. Babiy da Ummu suka rufu a kanta, hawaye suke suna jeramata sannu, Hanash na gefe zaune idanunsa jajur alamar tsananin Sacin ran da babu ?arfin Waukar mataki......
? ? ? Tayi jiyya ta kwanaki uku, wajen ya warke, daga haka kwanaki suka cigaba da tafiya, inda a cikar watanni biyu itama Fariha mutuwarta ta riskesu tamkar ba'ayita ba. Sun sake rasa Fariha a dalilin auren Tajwar Eshaan ibn Haysam Abdul-majeed........
'=?-?


*_Hummmm!!=??>? ?



*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+22799643131

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafarta ma iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_3_*

_____________

_*MAAB LUXURY HOME!!* Sabuwar duniyar hamshakan mata da ?a?an gata.=؞?_

_*GIDAN* ?awa da ?awata gidajen da suka cika gida._

_*SABUWAR DUNIYAR* Amare da uwargidan data amsa sunanta ?ar gaban goshi._

_*MAAB LUXURY HOME* wata duniya ce ta ?awa da ?awata gidajenmu da kayan ?yale-kyale na burgewa da Waukar hankalin duk wani mai kallo_.

_*SUNYI FICE* Fice irin na Waya a cikin tsara, sune na farkon fari, a farin da za'a kira fari a kowace irin duniya._

_*A GAREMU* ba sitturu na alfarma da kawa ne kawai ke tabbatar da mu hamshakai ba. Sai mun haWa da ?awata gidajenmu da kayan MAAB LUXURY HOME zamu kasance cikakkun ?an gata ababen kallo da nunawa sa'a koda a cikin dubun da sukafi dubu._

_*MAAB LUXURY HOME* sun takaita mana dukkan wahalar nema ko order a kasashen ketare ta hanyar wadatamu da galla-gallan kayayyakin adon gidajenmu_

_*MAAB LUXURY HOME.* Duniyar kayan Kitchen da decoration din gida na keta raini._

_*INA UWARGIDA INA AMARYA!!?* Ku ziyarci shagon mu dake No 22 Ahmadu Bello Way, Kano state. Ko kuyi order daga shafin mu na Instagram @maabluxuryhome. Ko Facebook @maabluxuryhome. Ko Ku nememu a lambar waya *08034631010*._

*_Mai azama shi za'a kira dana farkon fari=? ?. Bara nai sauri nawa suzo hannuna kafin a kwashe=???& @&??& @&??& @&?._*

______________

.........A wannan gaSar haukane kawai ya rage wannan ahali suyi, dan duk dauriyar Babiy ya kasa danne raWaWi da zafin da yakeji. Itako Iffah kalaman dake fita a bakinta kausasa sun saka kowa ke Waukar tama zare kawai. Daga ?arshe maganin barci aka Wura mata. Bata tashi farkawa ba sai a ?auyen da kakanninsu ke rayuwa. Wato iyayen Ummu. Rayuwa a ?auyen Jumna a gareta tamkar mai gushewar hankali ya zame mata. Domin bata gane komai sai sambatu da kalamun Waura Wammarar Waukar fansa ga duk ahalin Daular Ruman. Ba ?aramin dagewa da jajircewa kakannisu da su Babi??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????y sukai ba a kanta wajen ganin ta samu lafiya ta dawo hayyacinta. A cikin watanni takwas ta rasa yayunta guda biyu, wannan babban tarihine da bazai gogu a zuciya da ruhinta ba har karshen rayuwarta. Bayan jiyyar watanni kusan uku ta dawo hayyacinta. Sai dai ta daina fira'a da kowa, an daina ganin dariyarta ko farin cikinta. Babu abinda ke'a ranta sai buri da ?udirin Waukar fansa. Tama kanta al?awarin ita da hannunta zata kashe *_Tajwar Eshaan ibn Haysam Abdull-majeed_*. Bayan nan idan itama an kasheta burinta ya cika na kawar da azzalumin sarki mai mulki irin na fir'auna a ?asarta a cikin al'ummarta....

? *_(Babbar magana. Tayaya wannan buri naki zai cika Iffah=?1?? Sarki mai cikakken iko irin Tajwar Eshaan, mai amsa sunan Shahan-shan da ko fuskarsa babu wanda ya iya sani a cikin kasar Ruman har yanzun. Anya kuwa....? To mudaije zuwa wai mahaukaci ya sai kura=?,?>?'?=ش?
? ? ? ?

? ? ? &&&

? ? ??  Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un bakinta ke ambata cikin firgici da rawar jiki sakamakon farkawar da tayi daga mummunan mafarkin daya risketa a cikin barcinta. Ta dafe kanta dake wata irin sarawa na ciwo tamkar ana mata luguden taSaren daka a tsakkiyarsa, gaba Waya jikinta ya ji?e da zufa tamkar tayi wanka. Kusan watanni biyar kafin mutuwar ?an uwanta da fara canjawar salon mafarkainta saSanin na baya, abu mafi tsoratarwa kuma kusan mafarki Waya ne ke maimaita kansa a kowane barcinta idan ta kwanta. Sai dai mafi tashin hankalin a yau yayi kamanceceniya da na wasu dare da tarihi bazai taSa mantawa da shi ba a cikin rayuwarsu ita da ahalinta.
? ??  Nina Arfa! Nina Fariha! .
Ta ambata a zahiri zuciyata na ?ara ?arfin gudu, yayinda hawaye suka shiga rige-rigen sauka a kumatunta. Tabbas irin wannan mafarkin tayi a daren da suka rasa Arfa, hakama daren mutuwar fariha. Yau kuma gashi ta maimaitashi akan kanta. Itama kenan zasu rasata?. Kai ta shiga girgizawa wani kuka masu ?arfi na sake tahomata, hannu tasa ta toshe bakinta gudun kar sautinsa ya kai ga kunnen kakanninta. Sai dai aikin gama ya gama. Dan kuwa muryar kakanta takeji jikin ?ofar Wakin nata a hankali yana ambatar sunanta. Da sauri ta shiga goge hawayen, kafin ta tashi daga shimfiWar barcin nata wadda karan gado ne da katifar rimi. Mayafi ta Wauka ta yanama jikinta, ta ?arasa ga ?ofar ta buWe...
? ? ?  Kina lafiya kuwa Wiyar nan? .
Ya faWa cikin kafeta da idanu. Kanta dake rissine ta jinjina masa, cikin son danne kukan dake yun?uromata ta bashi amsa.
? ?  Ina lafiya Kaka .
? Jin shiru bai sake cewa komai ba ta Wago ta dubesa a karon farko. Shima dai kallon nata yakeyi tamkar mai nazari. Sake maida idonta tai ?asa, hawayen da take faman ri?ewa suka Salle mata da gudu. Bata san ta ambaci  Kaka nima zasu kashe muku ni ko?. Inaji a jikina nima?zaku iya rasani nan kusa tamkar yanda muka rasa su Nina Arfa . Rawar da jikinta ta fara ta sata zubewa a gabansa kuka na ?wace mata. Kusan minti biyu baice da ita komai ba, ita kuma ta kasa tsaida kukan.. Jin saukar hanunsa saman kafaWarta ya sata haWiye kukan, ya Wagota tsaye yana Wan murmushi dake sake bayyana tsufansa. Gefen mayafin jikinta ya kama ya shiga goge mata hawayen.  Fareedatu! Ki kwantar da hankalinki, insha ALLAHU babu abinda zai faru da ke, mafarki ai ba gaskiya bane ba. Suma su Arfa kwanansu ne ya ?are, koba komai kuma sun rasu a gidan aurensu. Wannan kawai ya ishemu farin ciki .
? ? Kanta ta jinjina masa tana sauke ajiyar zuciya a jajjere. Ya cigaba da shafa kanta a hankali har zuwa wani Wan lokaci.  Kije kiyi addu'a ki kwanta abinki da safe zamuyi magana .
? ?? A hankali tace,  Kaka ina son

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login