Showing 6001 words to 9000 words out of 120369 words

Chapter 3 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

220

zuwa naga su Ummu gobe to dan ALLAH .
? ? ? ? Da sauri ya girgizamata kansa.  A'a bazai yuwu ba Iffah, iyayenki sun kawoki nan ne domin kuSutar dake, taya kike tunanin zan barki komawa cikin daular Ruman?. Tun ina ?an?anin yaro nake bauta wa masarautar Ruman, bayan mutuwar mahaifina na cigaba da bautar sa?a kayan doki a garesu kamar yanda mahaifina ya barmin gado, a haka na haifi ?anin mahaifiyarku shima ya mayeni, gashi har girma ya riskesa shima yana bauta musu. Mun rasa Wan uwan mahaifiyarku a ya?in kare daular Ruman, mun rasa Arfa, da Fariha. Ke Waya da kika rage mana da yayanki wajen mahaifiyarku kuma sai muyi wasa da rayuwarki? Bazai yuwuba jeki kwanta...
? ?? Batare daya sake bata damar yin magana ba ya juya ya koma bayan ya jamata murfin kofar. Da kallo kawai ta bisa hawaye na silalo mata. Duk yanda taso komawa barcin bayan tafiyarsa hakan ya gagara, zuciyarta ta kasa fita da ga ?angin fargaba, da gaske tanajin matu?ar tsoro bayan rasa Fariha da Arfa da sukai watanni ?alilan da suka shuWe itama su rasata, tanaji zuciyar ahalinta bazata iya Wauka ba idan itama suka rasatan. Wasu zafafan hawaye suka sake silalo mata masu raWaWi da saka ?una a ?irji......

? ? ? ? ? &&&

??  Iffah! Iffah!!.....
Sautin ?wala kiran sunanta daga muryar kakarsu da suke kira Iyyani ya sakata fitowa daga banWaki data zagaya domin yin fitsari. Turus ta tsaya tare da haWiye maganar da zatayi tana mai kallon Wan-uwanta Hanash dake zaune gefen kakar tasu a ?ar?ashin bishiyar Woruwa da take a tsakar gidan. Murmushin da yakemata ta maida masa, kafin ta ajiye butar hannunta ta ?arasa garesa. Dab da shi ta zauna tana mai Wan rungumesa ta gefe da faWin,  Ina kewarku Akhi .
? ? ? ? Murmushinsa ya sake faWaWa yana mai kallon fuskarta. Ya kai hannu ya shafi yalwataccen gashin kanta da mayafin ya zame mai tsaho da santsi.  Muma muna kewarki Little angel. Gidan duk ya sake zama mana babu daWi .
?? Yanda maganar tasa ta ?are cikin rauni itama sai idonta ya cika da ?walla. Amma sai ta dannesu da murmushin mai Waci tana kaWa kanta kawai.
? ? ? ??  Tashi ki bashi ruwa mana, k haka ake tarbar ba?o a garinku .
? Baki ta Wan tura gaba da kallon Iyyani mai maganar, tayi hakane danta katse raunin data hanga a fuskokinsu. Ta mi?e tana bata amsa cike da shagwaSa.  Iyyani laifinkine fa, ban taSa ganin matar da bata tattalin mai gida ba irinki, dole Yayana ya miki kishiya .
? ?? Da?uwa tamata cikin gatsina fuska.  Ungo naki nan Fareedah, yo bandama lalacewa mizanyi da wannan faratun mai kama da jar tsada tuzurin banza .
? ? ? ?? Hanash ya tsuke fuska yana kallon Iyyani. Murmushi Iffah tayi tun kafin ya faWi abinda ke bakinsa. Dan dama inhar suka haWu da Iyyani sai ta hasalashi take jin daWi shi da Arfa akan ?inyin aure, duk da bawani shekarune da shi ba, dan ashirin da shida ne kawai, Arfa nada ashirin da uku,?Fariha nada ashirin da Waya. Iffah nada goma sha takwas....
? ? ? ? Iffah ta dire masa abinci da ruwa ta sake kaiwa zaune kusa da shi sannan ta dubesa.  Akhi yasu Babiy suke? .
? ? Ya nisa a hankali bayan ya dire moWar ruwan daya sha.  Duka lafiya suke. Suna gaisheki ke da su kaka. Duk da suma dai nan da kwana kusa zamu ma dawo nan Win muma. Yanzu haka nazo duba can tsohon gidanmu ne dan asan gyaran da za'ai masa .
? ? Sosai ta kafesa da ido ita da Iyyani. Kafin cikin ?arfin hali Iffah tai magana.  Amma Yaya su Babiy basa ganin rayuwa zata mana wahala anan sakamakon bamu sababa sam. Sannan ayyukansu dake acan miye makomarsu? Da karatunmu muma?. Abinda ya faru ya riga ya faru, tunda hannayenmu bazasu iya maidosu ba, mi zaisa zukatanmu bazasu cigaba da ha?uri ba. Barowarmu cikin Daular ruman tamkar munji tsorone, ko sake sakin rayuwarmu a hanun waWanda kansu kawai suka sani.......
? ? ?  Tsoro halak ne Iffah. Bama muba mafi yawan masu yara mata sunata barin daular ruman a yanzu domin tseratar da ?a?ansu daga auren jeka nayika. Karatun ?ammata yana neman tsayawa cak, kowace na tsoron fitowa ta zama nama a hanun hadiman daular ruman. a yanda lissafin yake a yanzu an rasa mata goma sha huWu fa, a tunaninki kafin ?arewar wannan shekarar ba'a rasa fin hakaba duk da bawai ya cigaba da auren bane.
? ? ? ?? Wasu hawayene masu Waci da ?una suka silalo ma Iffah, tai saurin saka gefen mayafinta ta share tana murmushin takaici.  Niko a ganina gudu bashine mafita ba, muryoyinmu ya kama mu Waga wa duniya kowa yasan halin da muke ciki, idan har a ?asar Ruman babu wani sama da nasa mulkin ai a sauran ?asashen duniya akwai wanda suka fisa...
? ?  Humm Iffah ke yarinya ce har yanzu.
?  Sosai kuwa Hanash. Shiyyasa bata gane komai sai abinda yanzu take zuwa da shi .
? ? ? ? ?  Humm Iyyani kenan .
Iffah ta faWa a yanayin jin raWaWi a ma?oshinta. Su duka kallonta sukai, sai dai ta Wauke kanta gefe tamkar bata gansu ba. Daga haka babu wanda ya sake cewa komai har tsahon wani lokaci. Iyyani ce ta canja hirar da wani abu daban har Hanash ya kammala. Tare da shi suka fita wajen duba tsohon gidan da kakaninsu da suka haifi Babiy ne suka rayu a ciki, dan sudai tunda suka taso a cikin birinin daular ruman suka san kansu duk da a Wan gefen gari suke acan Win ma. Sai dai su shigo cikin ?auyen Jumna a matsayin duba kakannin nasu. zuwa yanzu su duk sun rasu, shiyyasa gidan ya kasance babu kowa. Duk ma ya rusa ya fita hayyacinsa dan ginine na jar laka tamkar yanda duka gidajen ?auyen suke. Sun Wan jima acan suka dawo, sun iske kaka ya dawo shima daga fitar da yay tun ta safe gona Webo sassa?e-sassa?en magunguna. ?ara zaman tattaunawa sukayi iya su uku, ita dai Iffah bata cewa komai. Daga ?arshe ma tashi tai ta shige Wakin kwananta. Bata sake fitowa ba sai da kaka ya neme ta. Sassa?e-Sassa?en magungunan daya Wibo Wazun ne a gabansa, kowanne ya Wauresa daban-daban. Ya turamata babban robar da suke ciki...  Zaki fara amfani da su Iffah, bana son kiyi wasa dan ALLAH. WaWannan kuma haya?ine, a kowacce duhun magriba ki tabbatar kinyi turarensu, wannan kuma a ruwan wanka ne, da kin idar da sallar asuba ki zubasu cikin ruwa kaWan ki cire kayanki ki tabbatar duk jikinki ya samu .
? ? ? ?  Tofa kaka wannan Win kuma duk na miye? . Iffah ta tambaya cikin nuna mamaki.
?? Idanu ya tsiramata na kusan mintuna uku tamkar mai nazari, sai kuma ya Wauke kansa da wani yanayi mai wahalar fassara.  Faruwar ?addararmu bashi ke nuna baza'a sake jarabtarmu ba. Idan jiya ta shuWe da Waci zata iya yuwuwa yau Winmu da dariya zata kasance, sai dai sanin mike a gobenmu al'amarine mai girman gaske, damin gaibunmu ce ita ALLAH ne kaWai masanin mi zaizo.
? ? ? ? Kallon juna sukai ita da Hanash, Iffah ta Wan Wage kafaWa cikin yanayin ban fahinta ba, shima sai ya kaWamata idanu alamar shima hakan take. Atare suka maida dubansu ga kaka. Amma sai ya kauda kansa alamar baya bu?atar kowacce irin tambaya daga garesu. Iffah ta jinjina kai kawai alamar ko'oho. Sai kuma ta mi?e tana mai faWin,  Ni dama fa na yanke shawarar zanbi Akhi mu koma. Tunda dai naji sau?i gara naje na koma makaranta anata wuceni a darasi .
? ? ?? Ba karamin waro idanu Hanash yay ba, zaiyi magana kaka ya dakatar da shi ta hanyar yin murmushi da kaWa kansa.  Ita rayuwa rubutacciya ce tunkan halitta, an rubutatane da al?alamin da ba'a goge rubutunsa, babu wani hannu daya isa gogeta koda da ?arfin iko. Dole ne sai anyi hakan, ko muna so ko bama so mashin nan sai ya isa inda aka aikashi. Domin ita *KIBIYAR AJALI! SULKE BAYA TARETA SAI TA GITTA* .
? ? ? ? A rikice Hanash ya tari numfashinsa.  Kaka bana gane dun?ulallun zantukan nan naka, ka fito fili dan ALLAH ka sanar mana mi kake son faWa...
? ? ?  Hanash! Lokacin faWar baiyiba ai, nima kurman ba?in kawai na gani, fassarar sai UBANGIJI .
? ?? Sosai Hanash ya sake tsare fuskar kaka da idanu, kamar yanda itama Iffah tai tsai tana kallon nasa. Su dukansu sun jima da sanin kaka mutum ne hatsabibi, dan kuwa mahaifinsa gawurtaccen masanine da azamaninsa akan kallesa tamkar matsafi ko wani mai gani har hanji, sai dai kasancewar bai ajiye buzu ya zauna akan iya wannan al'amarin ba yasa ake shakkar faWa, yana bada taimako na magani akan abubuwa daban-daban musamman harkar aljanu komai ?arfinsu da shaiWancinsu. Sannan yana sana'arsa ta sa?a kayan kwalliyar doki. Kaka ya gaji abubuwa da dama a garesa, sai dai shi ya watsar da harkar bada maganin dan shima dai a karan kansa yana ta'alla?a sanin mahaifin nasa da bokancin, duk da dai bai fito fili ya bayyana hakan ba kuwa, amma rashin maida hankali akan abinda ya shafi hakan zaisa ka zargi ko haka Winne. Akwai kayan aiki na mahaifinsa da yawa a killace a wani waje da shi kaWai ya sani, kuma tun bayan mutuwarsa shi ya tattare su ya killace su............
'


*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+22799643131

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.

5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_4_*

_______________

_*MAAB LUXURY HOME!!* Sabuwar duniyar hamshakan mata da ?a?an gata.=؞?_

_*GIDAN* ?awa da ?awata gidajen da suka cika gida._

_*SABUWAR DUNIYAR* Amare da uwargidan data amsa sunanta ?ar gaban goshi._

_*MAAB LUXURY HOME* wata duniya ce ta ?awa da ?awata gidajenmu da kayan ?yale-kyale na burgewa da Waukar hankalin duk wani mai kallo_.

_*SUNYI FICE* Fice irin na Waya a cikin tsara, sune na farkon fari, a farin da za'a kira fari a kowace irin duniya._

_*A GAREMU* ba sitturu na alfarma da kawa ne kawai ke tabbatar da mu hamshakai ba. Sai mun haWa da ?awata gidajenmu da kayan MAAB LUXURY HOME zamu kasance cikakkun ?an gata ababen kallo da nunawa sa'a koda a cikin dubun da sukafi dubu._

_*MAAB LUXURY HOME* sun takaita mana dukkan wahalar nema ko order a kasashen ketare ta hanyar wadatamu da galla-gallan kayayyakin adon gidajenmu_

_*MAAB LUXURY HOME.* Duniyar kayan Kitchen da decoration din gida na keta raini._

_*INA UWARGIDA INA AMARYA!!?* Ku ziyarci shagon mu dake No 22 Ahmadu Bello Way, Kano state. Ko kuyi order daga shafin mu na Instagram @maabluxuryhome. Ko Facebook @maabluxuryhome. Ko Ku nememu a lambar waya *08034631010*._

*_Mai azama shi za'a kira dana farkon fari=? ?. Bara nai sauri nawa suzo hannuna kafin a kwashe=???& @&??& @&??& @&?._*

________________

.........Iffah tayi mamaki da kaka ya bari salin alin tabi Hanash washe gari, duk da Iyyani taso borewa ita. Amma wasu lafuza daga cuWaWWun kalamansa ya sata yin shiru ta bisu da addu'a. Kaka yayma Iffah gargaWi matu?a akan abubuwan daya bata, ya kuma tabbatar mata ko guda Waya ta?iyi zaiji hakan a jikinsa.
? ? ? ? A hankali ta murza awarwarayen hannunta da shine ya sakamata, ta sake lumshe idanunta da sakin ajiyar zuciya. Haka kawai takejin awarwarayen da girma da kuma banbanci da irin wanda take sakawa a baya domin kwalliya, ko miye dalili oho.

? ? ?? Daga Ummu har Babiy a tsorace suke kallon Iffah da Hanash da suka shigo. Hanash ya girgiza musu kansa cikin sauri yana faWin,  Wlhy ba laifina bane Babiy. Itace ta bore akan saita biyoni, kaka kuma ya bata goyon baya. Dan a cewarsa _(Babu wani nisa dake bada tazarar gujema ?addara. A wani ajin jarabawar data biyoka ma gara kai ka tunkareta. Dan ba kowane kogo bane ke zama kogo ga ma'abocin gudun ceton rai)._ Babiy na kasa fassarawa, akoda yaushe cirkuWaWWun kalamai daga bakin Kaka masu tsaurine da wahalar fahimta. Dan ALLAH idan kun sani ku fassara mana .
? ? ? ? Maimakon amsa daga Babiy baya sukaga yayi tamkar zai faWi, sai dai cikin sa'a ya dafe gini tare da dafe kansa alamar hajijiya. Ummu ma ?asa takai zaune jikinta na rawa, hakan sai ya ?ara firgitasu. Da sauri duk sukai kansu suna mai tambayarsu suna lafiya kuwa?. Da kai kawai suka amsa musu, Babiy harda ?o?arin ?a?aro murmushi. Cikin son kwantar musu da hankali yake kallonsu.  Kunga karku sakama zukatanku wata damuwa, ba maganar Baba bace ba, kawai dai bana jin daWine kwana biyun nan dama .
? ? ?? Jimm sukai alamar tunani, sai dai kuma babu damar yin musu ko ?in aminta da cewar tasa. Hanash ya taimaka masa suka koma cikin runfa, Iffah kuma tana ri?e da Ummu..

&&&

? ? ? ? ? Washe gari batare da sun sani ba Babiy yay sammakon yin tafiya zuwa ?auyen Jumna. Ya samu tarba daga surukan nasa ko ta girmamawa....

? ? ? ?ya?y?yawan tsohon da Tattarowar fatarsa ta tsufa bai hana bayyanar ?yawun cikar halittarsa ba ya sake kallon dattijon gabansa a karo na babu adadadi. Murmushi ya saki a karon farko, cikin karyar da kai da ?an?an da idanu ya kai hannu bisa kafaWar dattijon. Numfashi yaja kakkaura da juyowa alamar dawowa hayyaci. Ya maida kansa ?asa ya sunkiyar saboda girmamawa ta surukuta dake a tsakaninsu na tsahon shekaru.
? ? ? ?  Humm Muhammadu Zayyanu! .
?? Tsohon ya kira sunan tamkar mai sake bita a ranar da aka raWa ga mai shi. ?ago idanu ya sakeyi a karo na biyu sai kuma ya risinar tare da amsawa da  Na'am Baba .
? ? ??  Tun isowarka magana nake gani shimfiWe a fuskarka amma bakinka ya kasa furtawa, ko wani abu ya sami Hanash da ?ar uwarsa ne a hanyarsu ta komawa gida jiya? .
? ?  A'a baba ko Waya, lafiya lau sukaje cikin ?oshin lafiya kuma, sai dai.....
? Sai kuma yay shiru ya kasa ?arasawa. Kaka dake kallonsa yay Wan murmushi,  Sai dai baku so komawar Iffah ba ko? .
? ?  Hakane baba. Domin kuwa babu abinda ya canja a daular Ruman, muna jin tsoron rasata itama kamar ?an uwanta, duk da bamu da tabbacin zasu sake waiwayrnmu, sai dai kalamanka sun sakamu a ruWani har muka kasa rumtse idanu a daren jiya domin yin barc......
? ? ? ? ?  Hana ido barci bashi ke nufin damar iya sauya abinda bakai ka rubuta ba. Muhammadu Zayyanu! Da ace ?addararmu a hannayenmu take da kaf mutane bazasu zana zaman duniya ba a littafinsu musamman idan sun san koda daWin busawar iskar dake cikin aljanna ce. Karka damu kanka da sanin sirrin cikin dutsen da ko'a kallo abin firgitarwa ne. Mumini yakan kasance mai azumtar yini daga UBANGIJI, ya kuma sallaci duhun dare daga UBANGIJI domin yaye damuwa ko samuwar nutsuwa a duniyarsa. Gaibu daga ALLAH take, zahirin da yaso mu sani kawai yake iya nuna mana ta isharar rayuwa ko canjawar tunanin zuciyo
yi .
? ? ? Nannauyan numfashi yaja ya fesar tare da jinjina kai, bawai kwanciyar hankalin da yazo nema ya samu ba, sai dai rashin zaSi ko bakin zaren kamawa ya sashi fahimtar tsohon na masa nuni da shiru ne kawai a zubama sarautar ALLAH ido dan shine kawai gagara misali.....

_________________

? ? ?? &Kwanaki biyu kenan da dawowar Iffah gida, inda dawowar tata ta zame mata tamkar wani famin ciwo a jikinta. Dan a kullum takanyi hawaye sama da sau babu adadi akan rashin ?an uwanta guda biyu. Komai ta kalla nasu yakan dawo mata da jiyansune mai cike da farin ciki da babu tunanin yankewa. Duk halin da take a ciki Ummu da Babiy na hankalce da ita, tausayi take basu matu?a, wani lokacin Ummu har hawaye takan share itama.
? ? ? ? Yau ma tamkar kullum tun bayan dawowarta tai shirin makaranta ta fice badan hankalin su Ummu ya kwanta ba. Kawai dai dan ta dagene akan komawar. Sun bartane ko komawar zaisa ta sake samun nutsuwa da farin cikin da ko'a fuskarta yanzu baka hangosa. Sanye take cikin skirt golden yellow da t-shirt fara da suka kasance Uniform Winsu, sai hijjab fari ?arami shima ta Wora ni?ab ta yanda ?wayar idanunta kawai ake iya gani. Bayanta goye da school bag. A nutse take tafiya kanta a ?asa tamkar bata son taka ?asar har ta iso bakin titi, tsayuwar da batafi ta mintuna uku ba ta samu abin hawa kamar sauran Walibai daketa Sillowa a kowane kusurwa. Makarantarsu babbar makarantace mai Wauke da Walibai masu haza?a, domin kuwa an tattarosu ne daga mabanbanta makarantu aka kawo nan saboda haza?arsu. Kowa bata kulaba ta shige aji tai zamanta, saSanin da da kowa yasan Iffah mai tsiwa da surutu, gata ba'a kadata a himma. KauWinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login