Showing 84001 words to 87000 words out of 120369 words

Chapter 29 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

243

yaron ya cika ya tumbatsa kuwa. Wai kenan haka zamu cigaba da zama yaro ?arami na tafka kuskure da mulkin zalunci yana kuma takamu a yanda ya gadama. Akaf tarihin mulkin daular ruman ba'a taSa tsageran yaro kamar wannan ba, amma ubansa ya Waura shi matsayin Shahan-shan bayan babu mai makamancin shekarunsa daya taSa zama a wannan matsayin. lokaci yayi da zamuyi bore wajen tsigesa kafin ya gama halaka ?asar baki Waya tunda naga shi ran Wan adam ba'a bakin komai yake garesa ba. wama ya sani ko shine yasa a dasa nakiyar kamar yanda ya kashe ubansa da ?a?an mutane da aka aura masa. Koda yake minene ma na tantama tunda ga amsa ya bamu da bakinsa cewar ?asar da ?an ?asar duk a tafin hannunsa muke .
? ? ? A zahiri dai kowa yay tsitt yana sauraren dattijon, amma a zukatan wasunsu farin cikine fal da zantukan wannan tsoho ga Tajwar Eshaan Win da mafi yawansu shakkarsa ta gama zagaye tunaninsu duk da kuwa kusan duk sun haifesa dan babu wani sa'ansa, dan har yanzu tun ?an majalissar mulkin mahaifinsa ne bai canja ba. Dattijon na rufe baki Miran Jasim ya mi?e rai a Sace shima. Dattijon ya watsama wani mummunan kallo da faWin,  A lallai ka cika dattijon banza dan bazan kalleka matsayin Aami Winmu ba yau kam. Mun godema ALLAH daya fara nuna mana ku a zahiri, ai bamu san Wan Wan uwanmu ya kai muku har haka a zuciya ba sai yanzu. To ku sani duk ma mai irin wannan tunanin ya makaro, Eshaan kuma a gareku sai gani sai hange sai hararar nesa, dan badai mutum ba ku rubuta ku aje . Ya kare maganar yana Wan ?yaftama Miran Arshaan daya saki baki tsabar al'ajabin Wan uwan nasa da kasa fahimtar inda ya dosa. Cikin sauri ya kaWan kansa da amshe zancen a fusace shima yana mi?ewa.  Aam ai ban san haka kakeba wlhy sai a yau, ashe zaka zama na farko a jerin wanda zasu soki jinin Haysam Akhi kuma Wan uwanka mahaifinmu dan ?asa ta rufe idanunsu? To bazamu ce da ku komaiba a yanzu, amma kusani duk wanda yake da wannan ?udirin a ransa jininmu fansa ne ga kare Eshaan tako wace fuska. Mun barku lafiya .
? ? ? WaWan nan zantuka na Miran Jasim da Miran Arshaan sun matu?ar saka ruWani a zukatan duk wanda ke a wannan zauren taron. A take wasu suka shiga barranta kansu ga wannan magana ta dattijon Aamin sun ganin waWanda ma ya dace suyi han?oro da kwarema Tajwar Eshaan Win baya saboda kwaWayin kujerar da yake kai tunda suma sunada hakki a kanta na tare da shi su kuma a wa. Anan fa rikici ya kaure aka tashi baram-baram....

? ? ? &&

? ??  Nikam na kasa fahimtar dalilin ka nayin hakan .
?? Miran Arshaan ya faWa bayan fitowarsu daga zauren tattaunawar. Wani shegen murmushi Miran Jasim ya saki cike da basarwa. Sai da sukai nisa da sashen Tajwar Eshaan gaba Waya sannan yay wata ?ar dariya batare daya kalla Miran Arshaan Win ba. ShimfiWa kenan daga cikin plan b, harinmu na gaba shine ?ulla ala?a da yarinyar nan, dan na san yanzu abinda zatai yin?urin farawa shine bincike akan wanene shi .
? ? ??  Wai ya akai duk kake sanin hakan? . Miran Arshaan ya tambaya cikin mamaki. Dariya Miran Jasim yayi sosai da faWin,  Arshaan Akhi har yanzu kai Win yaro ne. Waya gaya maka mai nema yana zaman jiran tsammani. Tashi yake da ?wanji da zuciya wajen samowa ai. Karka damu da inda na sani, kai dai kawai ka tabbatar littatafan nan da mukai magana kwanaki an kaisu books room an ajiye a daren yau, dan bana raba Wayan biyu zuwa gobe zata iya bukatarsu .
? ?? Cikin halin ko'in kula Miran Arshaan ya Wage kafaWu da tabe baki, sai dai acan ?asan ransa dariya yake dan shima akwai nasa shirin akan hakan tun randa sukai maganar......

? ? ? &&

? ? Duk da fuskarsa mai tsananin Soye sirrin zuciyace a yau Sacin ransa sai da ya bayyana. Huci kawai yake faman furzarwa a kai-akai. Dan daga Wakin meeting Win nasu da ba'a samu damar tattauna abinda ya dace ba kai tsaye sama yay can ?arshen rufin ginin sashen nasa da aka gyara domin hutawa kawai. Ko gaisuwar hadiman dake tsare da ?ofar shiga wajen baiyi ba. Ya jima yana faman kai kawo hannayensa zube cikin aljihun farin wandonsa. Bakajin komai tattare da shi sai sha?a da furzar da numfashi. Sai da ya Wan samu nutsuwar da yake bukata ya zaro waya dake cikin aljihunsa. Kira yay, bugu Waya kuwa aka Waga, batare daya amsa gaisuwar da ake masa ba a kausashe ya furta.  A sakaya min shi, inda babu wani mahaluki da zai taSa hasashe a kansa . Yana gama faWa ya yanke kiran cikin sake tsuke fuska da zu?a ya fesar.....

? ?? (Anya kuwa....?? >?-?bakina kanen kafa ta dai
? ?? &&

? ? ? A Sangaren Iffah tana tsaka da kai kawonta da ?ullawa da warwarewa itama wani tunani ya sata tsayawa cak. Mi?ewa tai cikin gamsuwa, sai kuma ta koma ta zauna bisa wani tunanin da yazo a bayan wanda ya sata mikewar. A kallo Waya zaka fahimci tana cikin yanayin da duk wani Wan ?asar zaka iya ganin ya shiga sakamakon wannan ba?on al'amari daya shigo musu. Da farko bai lura da ita ba saboda idonsa rufe yake da Sacin rai har lokacin, sai da ya kai zaune yay ?o?arin lumshe ido sai kuma ya buWesu a kanta dai-dai itama ta kallesan mamakin yanayinsa na yanzun kuma fes a fuskarta. Ita ta fara janye nata shima sai ya furzar da huci mai zafi yana maida nasa ya lumshe kamar yanda yayi a farko.
? ?? Falon ya Wauka shiru babu alamar wani zai tanka sai karar na'urorin ac dana tv da har yanzu ake cigaba da nuna al'amarin da yanda hankulan jama'a ke tashe. Kiran sallar la'asar ne ya katse zaman shirun nasu. Iffah ta fara yun?urawa ta tashi batare da ta ko sake kallonsa ba dan da gaske har cikin rai haushinsa takeji yau. Da kallon ?asan ido ya bita harta Sacema ganinsa. Ya Wan sauke Soyayyar ajiyar zuciya da maida idanunsa ya rufe. Sai da Iffah tai kusan mintuna huWu da barin wajen sannan ya mike shima har yanzu da alamar Sacin rai tattare da shi....

? ? ? ? ?? &&&....

? ?? Bayan Iffah ta idar da salla kamar yanda ta tsara tai shirinta tsaf cikin wata doguwar riga mai tsananin Waukar idon duk wanda zai iya kallonta. Kamshin data gaje batare da umarnin mai shi ba ta baza tamkar tayi Sarinsa a jikinta. A cikin dukkanin shirinta babu bijirema umarnin waWan da tazo wannan matakin a dalilinsu, dan haka kai tsaye tai kiran number Daneen Ammarah. Ana Wagawa tai sallama cikin sau?a?a murya mai nuna ladabi. Daga can Daneen Ammarah ta amsa cike da zumuWi da nuna jin daWinta da wannan kira.
? ? ?  Shahrbano ce da kanta haka? .
Murmushi Iffah tai mai bayyana ha?ora jin sunan da Daneen Ammarah ta kirata da shi. Ta girgiza kai tamkar tana a gabanta.  Mamy zakisa a tsire ni a tsakkiyar daular ruman fa .
? ?? Dariya sosai maganar ta bama Daneen Ammarah. Dan haka ta dara sosai kafin ta tsagaita.  Waya isa ya tsire Ibnati kuma Shahrbano duk faWin ?asar ruman. Babu mai wannan power Win Ibnati, ko ma?iya sun san kin gagara sai kallo daga nesa, dan kowa ya tabbatar a yanzu ke Win ce _Lady of the city_ .
? ? ? ? ? Komai Iffah bata iya tace ba, sai dai Daneen Ammarah na iya jiyo sautin murmushinta harta gama kwarzantata.
? ?  Mamy dama na kiraki ne na shaida miki ina Wan son na fito zama waje Wayan ya isheni, daga nan sai na Wan le?ama Wakin karatu kozan samo abin Webe kewa .
? ?  Hakan kam yana da ?yau Ibnati. Dan haka ki shirya kawai, hadimanki na sashenki za'a sanar da su su tsumayi fitowarki .
??  Nagode Mamy, ALLAH ya ?ara miki lafiya da tsohon rai mai amfani da albarka .
? ? ? ?? Cikin jin daWi Daneen Ammarah ta amsa da Amin tana mai saka mata albarka itama.

? ? ? A yau kam Iffah ta ?ara tabbatar da tsantsar ?arfin ikon mulkin wannan daula. Dan tunda ta baro hawa na ?arshe hadiman sashin na Shahan-shan ke faman zubewa gabanta batare da dubi da ?an?antar shekarunta ba, matsayinta kawai suke kalla. Duk sai taji zuciyarta babu daWi ganin kusan duk shekarunsu zai iya kaiwa dai-dai dana Hanash, wasu ma sun girme masa. (Nace Iffah danma Tajwar Eshaan yayi sauyi ne da matasa kikaga hakan, da har sa'an kaka da Babiy sai kin gani kuwa). Kamar yanda Daneen Ammarah ta faWa tako samu hadiman na zaman jiranta. Ta gane hakanne ta hanyar zuwa da sukai suka zube a gabanta da sanar mata matsayinsu. Batare da damuwa ba duk ta bisu da kallo, su biyar ne cif kuma duk yara ?ammata matasa, za'a iya samun sa'aninta dama wanda suka girme mata kamar su Fariha.
? ? ?  Ina bu?atar zuwa books room ne akwai wani tsari akan hakan? .
? ? Da sauri ?ar babbar dake ta gabanta sosai ta girgiza kai.  Ga Zawjata-almilk babu wani dokar yin hakan ALLAH ya ?ara miki lafiya .
? ? ? ?  Okay zamu iya tafiya .
?? Iffah ta amsa mata kai tsaye. Hadima Waya ce tai gaba sosai Iffah na biye da ita cikin takunta na nutsuwa da wasu kan iya gani su fassara da abinda zuciyarsu ta basu. Bayanta Hadimai huWu na biye da ita cikin taka tsantsan da nuna girma da ?arfin ikonta a bayyane...........
'?
? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? 5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_37_*



? ? ?.........Duk ta inda suka gitta kwarjininta dake Soye shekarunta kansa a bata girma irin wanda ya dace ga Zawjata-almilk da suka isa a masarautar. Hadimai kam sai zubewa suke bisa gwiwunsu sakamakon sanarwar da Wan kazagin da Iffah bata farga da shi ba sai da suka fara tafiya taji shelanta tahowarta da yake yi. A yau kam ta ?ara jinjinama girman wannan katafariyar masarauta mai abubuwan kallo matu?a. Sai dai ga mai kallo bazai taSa fahimtar hakanba a yanda take faman basarwa kai kace ita Win tun fil'azal jinin sarauta ce. Ba wani nisa bane zuwa books room Win, hakan ya sakasu isowa cikin ?an?anin lokaci dan ma tafiya ce ta ?asaita....

? ? ? ? Cikin ?ankanin lokaci labarin fitowar Zawjata-almilk ya karaWe masarautar. Hadimai ?an le?en asiri dake watse ta ko'ina sun gama kai labari ga iyayen gidansu. Da yawa mamaki ya kamasu tare da gane lallai yarinyar tazo da tsageranci. Inba tsageranci ba wace Zawjata-almilk ce ta taSa fitowa bayan kaita turakar Shahan-shan da kwana Waya kacal. Wasu kuma kai tsaye fassara wannan fita suke da gatsali, acewarsu Iffah nason tabbatar musu tafi ?arfin iyawarsu, ?arfin ikon su kuma ba komai bane dan ta gagaresu.

? ? ?? &Malikat Bushirat kanta isowar wannan labari a kunenta sai da tai wani tsamm na nuna mamaki, sai dai bata ce uffan ba kasancewarta mace mai tsananin jin kai da izza. Tana son Iffah, kuma ?arfin halin yarinyar na kawatar da ita. Sai dai hakan ba yana nufin zata dama damawarta ne a yanda taso ba ko ?etare tsarin zama a masarautar musamman ga Zawjata-almilk irinta da ?a'ida komai sai da umarnin Malikat zatayi sa. (Kamar dai ita dake mahaifiya ga Tajwar Eshaan. A ?a'ida dole komi Iffah zatayi sai ta nema izinin mahaifiyarsa kafin ta aiwatar). Jin al'amarin ya cigaba da caccakar zuciyarta ta sallami duk hadimanta. Kamar ?iftawar ido suka Sace kuwa. Rai a Sace ta Waga waya tai kiran Jasrah da ita bama tasan wainar da ake toyawa a masarautar ba kasancewar a Wan tsakanin nan tana fama da laulayin ciki ne sama-sama.
? ? ?? Duk da a halin rashin jin daWi da take ciki bazata iya ?in amsa kiran ?ar uwar tata da takema kallon uwa a yanzu ba. Haka ta kimtsa cikin dauriya ta nufi sashen Malikat Bushirat Win. A tsaye ta sameta cikin yanayin Sacin rai da ya kasa Soyuwa a kan fuskarta. Sai duk taji itama nata ran a jagule...
? ?  Akia kina lafiya kuwa? Miya Sata miki rai haka har fuskarki ta kasa Soye wa? .
? ? ? ? ? Malikat Bushirat ta zu?a kakkaurar iska ta fesar tana mai kallon ?ar uwar tata. Cikin Wacin murya tace,  Yarinyar nan ce .
? ?  Yarinya kuma? Wace yarinya kenan? .
? ? Kamar bazata tanka ba, tai taku Waya zuwa uku batare data dubi Jasrah ba tace,  Zawjata-almilk. Da alama tana bu?atar sai an saita mata zama da tuna mata nan daular ruman ce ba getto eria Win data rayu ba. Komai muna yinsa da ?a'ida bisa umarnin na gaba .
? ? ? ?  Kiyi ha?uri Akia. Amma na kasa fahimtar miya kawo wannan maganar, wace kuma Zawjata-almilk ce a cikin yaran? Dan nasan dai kinfi kowa so da ?aunar wadda ke tare da shi a halin yanzu .
? ??  Ina sonta bashi zai bata lasisin shimfiWa abinda ta gadama na a saman nawa ?arfin ikon ba. Yanzu labari ya iso gareni ta fito daga sashen Saiful-malik zuwa books room tare da hadimai .
? ?  Tofa, ita kuma da wannan tazo? Mu muna murnar samunta matsayin wadda zata share kukanmu amma zata fara da haka?. To amma fa Akia wani hanzari ba gudu ba. Shin baki ganin salon yarinyar a wani mahangar nasara ce a garemu. Na farko dai babu wanda yasan ta fito ne batare da umarninki ba. Na biyu koba komai ta sake jaddada isar da sa?onmu akan ma?iya. Na uku salonta tamkar barazana ce ga duk wani shu'umi dake rayuwa a wannan masarautar. Inaga bai kamata ki damu ba, dan a wani Sangaren ma kamar mune masu laifi, karki manta Mammah ta mikata sashen Abni batare da bin ?a'idojin da ake kai Zawjata-almilk turakarsa ba. Sannan inada tabbacin ba'a sanar da ita komai game da tsarin komai ba fa, sai aikin da muka faWa mata zatayi a garemu .
? ? ? A hankali Malikat Bushirat ta saki wata nannauyar ajiyar zuciya. Cikin kwantar da murya ta ce,  Hakane kumafa Jasrah, kin tunatar da ni abinda ya Sacemin har idona ya rufe. Sai yanzu na fahimci lallai wannan fitar tata ma da alama tanada manufa akan umarnin aikinmu. Duk Mamma ce da wannan kwamacalar da muka kasa fahimtar manufarta a kai, nayi niyyar zuwa sashen nata ma naji dalili ba?in nan na Wazun suka cinyemin lokaci. Amma munyi magana da Ammarah zuwa anjima zanje ko cikin Sadda kama ne .
? ? ? ?  Hakan yayi, dan koni ina son sanin yaya akai hakan ta kasance. Duk da dai Alhamdullah yarinyar ta kuSuta. Amma mun kwana a fargaba ai dan ko barci jiya banajin waninmu yayi wlhy. Hatta da Abu Harith kwana yay tunani .
? ?? Murmushi Malikat Bushirat tayi, dan har cikin ranta tana ?aunar ?anin mijin nata kuma mijin ?anwarta, tare da yaba ?o?arin sa akan kulawa da kaunar da yake nunawa ga gudan jinin nata tilo da har wasu ke jin zafinsa a gidan bisa hakan.....

? ? ?? &&....

?? Katafaren Wakin daya kasance mai cika ido ga Iffah tsarinsa ya matu?ar ?awatar da ita. Ta samu jagorancin shiga lungu da sa?o na cikinsa bisa taimakon masu kula da Wakin. Inda a zagayen nasu suke nuna mata abubuwan tarihi na tun farkon ?arnin kafa Daular ruman Win da suka shuWe cike da girmamawa a gareta. Tafiya kam mabuWin ilimice ha??un dan Iffah ta ilmantu da abinda yafi wanda ta sani ?alilan a baya dangane da tarihin daular ta ruman da akan tsakura musu a darasin makarantu.
? ?? Shugaban masu kula da sashen ya matu?ar nuna jin daWinsa da bata shawarwari kan tsarin zama mai nazarin tarihi data ambata dan abune daba kasafai ake ganinsa ga matan cikin masarautar ba. Akwai wadda ma bata taSa taka ?afarta cikin Wakin litattafan ba. Amma ita gata ?aramar yarinya da rayuwarta ke kamar akan War-War abinda ta fara nuna sha'awa na farko akansa kenan. Shine ya fara zaSa mata books daya ga ya dace ta fara dubawa, hakan yasa ta basar da waWanda ta shigo nema kai tsaye, dan a ganinta bin shawarar tasa zaifi bata fiye da abinda take bu?ata Win. Shugaban da shekaru sunyi matu?ar ja a garesa yaji daWin amsar shawarar tasa da tayi, dan yasan duk da zai iya haifarta matsayinta ya bata ikon yin duk yanda taso a sama da shi...

? ? ? ? ? A cikin farin cikin daya goge duk wani damuwarta a wannan yini ta fito hadimanta na take mata baya Wauke da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login