Showing 105001 words to 108000 words out of 120369 words

Chapter 36 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

244

dan tunanin datai a Wan farkawar nan Tata zuciyarta ta bata shawarar Soye sirrin ranta domin samun cikar burinta. Dan tayi alkawarin a wannan karon sai ta halaka Shahan-shan, ta riga ta ?una bata tsoron mutuwa. In har burinta ya cika danta mutu ba komai bane a gareta a yanzu ma tafi bu?atar mutuwar fiye da rayuwa tunda har ta rasa sauran ahalinta kuma miya rage mata.
? ? ? ?  Ya akai na zo nan Mamy? .
Ta faWa cikin danne komai dake Soye a ranta. Daneen Ammarah da farin cikin farkawar Iffah ya sata sakin murmushi ya?e da ita kuma Iffah ta fassara da wani abu daban ta amsa mata da faWin,  Sakamakon abinda muke tunanin ya rikeki aka sameki a sume shine aka kawoki asibiti, amma Alhamdullah tunda gaki kin farka .
? ? Maimakon ta amsa mata wannan zancen sai ta jefa mata tambaya.  Mamy da gaske ta mutu ko? .
? ? ? ? Take idanun Daneen Ammarah suka cika da hawaye. Cikin Waci tace,  Sun kasheta Ibnati, sun sami damar da suke bu?ata akansa. Gaba Waya ?asa ta harmutse da bore akansa kamar yanda dama suke son cimma buri .
? ?? Iffah ta Wan lumshe ido ta buWe zuciyarta na karajin tsanar Daneen Ammarah Win da mamakin salon yaudararsu, amma a zahiri sai itama ta marairaice fuska.  Mamy ban fahimta ba? .
? ?? Hawaye Daneen Ammarah ta share,  Ibnati a yau ruman baki Waya a harmutse take, talakawa nata zanga-zanga a wasu jahohin akan sai Abni yayi murabus a kujerar Shahan-shan inba hakaba zasu Wauki mataki. Gashi tunda abin nan ya faru babu wanda yaga idonsa ya kulle kansa a Waki anyi-anyi ya buWe ya?i .
? ? ?? Iffah ta rumtse idanu da karfi tana taune lips Winta, yayinda take faWi a zuciyarta da kakkausar murya. (Ni zan ?arasa musu aikin da kawo musu ?arshen matsalarsu. Dan ba murabus kawai ya cancanci yi ba mutuwa gaba Waya yabar duniyar ya cancanta da shi ba kujerar Shahan-shan da ?asar ruman kawai ba)..........
'??

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_45_*



? ? ?........Daneen Ammarah dake tunanin yanayin ma Iffah tashin hankaline kawai sai ta shiga rarrashinta. Dole Iffah ta cigaba da pretending da matsawa a sallameta taji sau?i. Daneen Ammarah na rakata sashen ta wuce dan jikin Malikat Haseena ma dai babu daWi sam. Dama Daneen Ammarah Win ta zauna da Iffah ne domin saka ido kar wani ya cuta mata itama. Hakan yama Iffah daWi, dan ya bata damar nutsuwa a kallon videon data Wauka Wazun. Sosai tai zooming gawar Zawjata-almilk tana kai bin jikinta ta inda yake a waje daki-daki. Wata irin zabura tai ganin abinda take ma Win kuwa a saitin wuyan gawar ta gefen kunenta na haggu. Wato alamar Wigon sarin maciji har biyu. Innalillahi wa inna'ilaihirraji'un take ambata wata irin zufan na keto mata, dan kuwa tabbas zancen mutumin can ya zama gaskiya. Amma duk da haka tana bu?atar sake tabbatar wa. Cikin rawar da jikinta ke mata ta shiga laluben number Win Sir Fawzan. Bugu Waya kuwa ya amsa kasancewar dama a jirace yake da kiran, dan ya nemeta amma bai samu ba. Yaci kuka har ya godema ALLAH dan zatonsa ma ita suka rasa. Cikin rawar murya ya ambaci sunanta duk da yaji muryarta. Amsawa tai da kuka, bata jira cewarsa ba tace,  Sir kaji tsoron ALLAH ka sanarmin gaskiya akan iyayena. Na rokeka karka Soyemun komai . Zufa ce ta shiga karyo masa tako ina, dan baiyi tunanin jin wannan tambayar bazatanba a bakinta.
? ?? Shirunsa ya sake tada hankalin Iffah, ta cigaba da masa magiyar da dole ya faWa mata gaskiyar data bu?ata.  Tabbas na Soye miki Iffah, amma tun bayan barinki gida baifi da kwanaki ba aka rasa Wan uwanki da Babiy sakamakon......
? ? Ya zayyane mata labari tiryan-tiryan kamar yanda ya bincika. Babu kuma banbanci da abinda ta gani a wancan video Win na farko. Ya kare da faWin,  Wlhy har yanzu akan binciken inda aka kaisu ake amma babu labarinsu. Nima kuma a yanzu haka ina yin nawa ta ?ar?ashin ?asa amma har yanzu ban samu wani bakin zaren ba....
? ?? Kukan data fashe masa da shi ne ya katsesa daga jawabin nasa.  Ba zaku gansu ba, ba zamu ?ara ganinsu ba, sun rabani da su kamar yanda suka rabamu da ?an uwana. Wlhy nima sai na kasheshi kamar yanda ya kashesu. Na rantse bazan barsa ba, bazan taSa barinsa ba. Yanda ya halakasu da macijin tsafi sai na halakashi da dafin maciji na gaskiya. Shima sai ya WanWa...... kuka ya sar?eta ta kasa cigaba da magana...
? ? ? Cikin tashin hankali daga can Sir Fawzan ke faWin,  Iffah ban gane ba. Dan ALLAH ki daina kuka kimun bayani, kaina ya kulle dan ALLAH kiyi shiru kinji, wlhy na miki alkawarin taimaka miki akan koma minene, koda kuwa nima zan rasa rayuwata ne..... .
? ?  Babu wannan lokacin sir, bani da shi. Kai dai kawai ina zan samu dafin maciji mai haWarin gaske? .
??  Ya ALLAHU! dan ALLAH ki faWamin mike faruwa? a yanda zan fahimceki .
? ? ? ? Idan bazaka samamin abinda nake bu?ata ba na Barka lafiya .
? ? Yana hello-hello bata sauraresa ba ta yanke wayar, koda ya sake kira bata Wauka ba, da taga zai dameta ma sai ta jefa shi a black list. Kaikawo ta cigaba dayi a Wakin tana kuka. Komai ya cakuWe mata, zuciyarta ta gama ?e?ashewa da bushewa. Ta sallama duk wani Wan sauran rangwamenta. Abinda kawai idonta da zuciyarta ke gani gawa huWu ta ahalinta kwance duk a dalilin mutum Waya tak, lokaci yayi da zatai abinda ya kawota itama dan bai cancanci cigaba da rayuwa ba mutumin nan sam, tayi alkawarin tare zasu mutu, amma sai ta kasheshi ta kuma bayyanama duniya wanene shi.
? ? ? Yanda taci kuka ta fita hayyacinta dole ta bama duk wani tausayi, da ?yar ta iya zaman rubuta komai da ya rage, ta tattare ga Ajmaal, a ganinta ta gama tattare dukan abinda ya dace ta tattare masa. Hatta ?udirinta na kawar da Shahan-shan ta hanyar dafin maciji bata Soye masa ba. Ta kwashe videos Win dake wayar zuwa wayarta ta turama Ajmaal Win, takumayi gajeren video da kalaman masu girgiza zuciya har biyu. ?aya na Ummu da su Kaka ta ro?a ya bamawa, Waya kuma na al'ummar ?asar ruman ne baki Waya. Shima tai masa godiya da fatan alheri da nasara har ?arshen rayuwa.......

?
? ? ? ? &&..... BARRISTER &&.....

? ? ? Barrister dake jin kamar ya ?waWa wayar da ?asa ya rumtseta a hannunsa da masifar ?arfi, a karo na farko wasu zafafan hawaye suke silalo masa. Jarumar zuciyarsa zugasa take kada ya yarda ya amince koda zai rasa rayuwarsa, yayinda wani Sangaren kuma ke haska masa iyalansa da yafi so fiye da komai a duniya a halin yanzun. Wannan shine tashin hankalin mafi ?ololuwar girma daya taSa cin karo da shi a rayuwarsa....

? ? ? ? Washe gari da safe wujiga-wujiga ya wayi gari, amma hakan bai saka ko gezau ga mutanen ba. Sai ma duk wani details daya shafi case Win da suka dire masa. Mamaki da tsoronsu ya sake mamayesa ganin duk wani abinda ke hannunsa ne. Kuma ya adanasu ne a mabanbanta wajeje. Akwai wanda a gidansa suke, akwai wanda a office suke, akwai na mota ma. Amma abin mamaki gasu duk a gabansa sun tattaro sun kawo masa. Tabbas ya sada?ar, dan mutanen nan hatsabibaine na innanaha. In har zasu iya hakan a kankanin lokaci bayaji idan ya bijire musu iyalansa zasu tsira kuwa....
? ? ?  Barrister baka da lokacin dogon tunani, ka shirya dan a yau oga ke son ka tattaro masa duk bayanin da yake bu?ata a wajen mutanen can. Ciki har da sanin su wanene ainahin masu aikin, da inda suka Soye Abu Hanash da Wansa .
? ? Karan farko Barrister ya dubeshi a razane, har ?o?arin taune harshe yake wajen faWin,  Kana nufin dama baku bane ke ri?e da su Abu Hanash Win...?
? ? ? ? ? Saurayin yay Wan waige-waige alamar baya son wani yaji, cikin raWa-raWa yace,  Bamu bane Barrister. Muma kuSutar da su muke son yi har ma da kai kanka. Sai dai ban san miyasa oga bai son ka sani ba ya zaSi baka aikin a kife .
? ? Ba ?aramin zabura Barrister yay ba jikinsa har rawa yake ya matsa gab da saurayin.  Dan ALLAH kada ka yaudareni ka faWa min gaskiya .
? ? Da sauri saurayin ke masa nuni da yay ?asa da murya kar wani yaji,  Barrister wlhy kaji na rantse maka abinda na faWa maka shine gaskiya. Na kuma sanar maka ne saboda ka bani tausayi. Amma iyalanka kansu suna zagaye da tsaro ta yanda wani bazai taSa iya samun damar cutar da su ba, kai kanka kusan sati uku fa muna tare da kai batare daka sani ba. Oga ba azzalumi bane ba, amma ban san miyasa bai son kasan taimakonku zaiyi ba. ya kamata kaima ai ka gane hakan tun farko musamman aikin daya baka Win, taya wanda zai cutar da kai zai kuSutar da kai?, taya wanda zai cutar da kai zai Wauraka akan hanyar abinda kake nema ya baka bakin zarensa haka cikin sau?i? .
? ??  Hakane wlhy Wan uwa hakane. Kaina ne ya kulle a ruWani nake gaba Waya. Nagode nagode yanzu kam ka bani ?warin gwiwa, insha ALLAHU kuma sai na bada mamaki. Dan a wannan gaSar sai su Abu Hanash sun fita da izinin UBANGIJI, zan kuma gano koma wanene da hannu a kan Soyesu .
? ? ??  ALLAH ya baka nasara. Ni bara naje kar wani ya fahimci ina anan har yanzu .
?? Kai kawai Barrister ya Waga masa yana murmushi. Wannan tattaunawa ce ta bama Barrister duk wani ?arfi da sabuwar himma na musamman, a yanzu kama baka iya ganin komai sai murmushi tare da shi, lokacin da aka kawo masa abincin rana ya bu?aci takarda da abin rubutu. Takardu aka kawo masa bama takarda ba, hakan ko ya masa daWi, dan ya kwashe sauran wannan yinin da dare wajen tsara duk abinda ya dace. Washe gari har ya fisu zumuWin son fita ma, sauran da basu san miya faru ba canjawar Barrister Win taita basu mamaki.....

? ?? &&... KAUYEN JUMNA &&....

? ? Tun kammala bayanin Abu Zainab ga su Kaka jikkunansu duk yay sanyi, Ummu ma hawaye takeyi, Barrister shine hope Win su a yanzu bayan UBANGIJI masanin abinda ke fili da Soye. Gashi a dalilinsu an rasashi. Idan har aka cutar da shi ta dalilinsu bazasu yafema kawunansu ba.
? ? ? ?? Kaka dai jinjina kai kawai yake amma komai ya kasa cewa, sai Iyyani ce cikin ?arfin hali da sharar ?walla ta dubi Abu Zainab da damuwa ke shimfiWe a fuskarsa.  Zakariyya kuyi ha?uri dan ALLAH, mun jefa rayuwarku a haWari, ya ALLAH ka bayyana Abdullahi da gaggawa .
? ? ?an murmushin ya?e Abu Zainab yayi, cikin danne abinda ke masa kaikawo yace,  A'a mama ai mutum baya taSa wuce ?addararsa, kuma har yanzu bamu tabbatar ba ko akan wannan case Win bane muka rasa shin, dan Barrister da kike ganinsa nan shima hatsabibin kansa ne, gaskiyarsa da tsayuwa akan ganin tabbatar da ita yasa yanada ma?iya da yawa akan cases daban-daban hatta a cikin abokan aikinsa ma. Kinga kuwa zama ta iya yiwuwa ba'akan wannan Win bane.....
? ? ?  Dole ya zama akan wannan ne
Kaka ya faWa cikin katse Abu Zainab. Duk kallonsu suka maida a kansa. Ya jinjina kai batare da ya kallesu ba.  Ban san gaibu ba, amma inaji a jikina akan su Muhammad Zayyanu ne, sai dai kuma tabbas koma a ina yake har yanzu yana raye insha ALLAHU. Inajin wannan ?warin gwiwar ne a zuciyata .
? ? ?? Ba ?aramin mamaki kalaman kakan suka basu ba, sai dai kowa ya gagara cewa komai sun dai zuba masa ido. Kusan mintuna biyu gidan shiru kafin kaka ya mi?e, babu jimawa ya dawo da jakka a hanunsa. Su dai duk suna kallonsa kawai. Takardar daya zaro ya mi?ama Abu Zainab.  Ungo duba wannan .
? ?? Da sauri Abu Zainab ya amsa ya fara karantawa. Bakinsa cike da magana ya Wago yana duban kaka da ke kallonsa.  Baba wannan kuma fa? .
? ? Murmushi Kaka yayi da kauda kansa kamar bazaice komai ba. Sai kuma ya Wan taSe baki da fara basu labarin yanda duk a kai a randa zai dawo. Ya Wora da faWin,  Saurayin daya kawoni gidan nan zuciyata ta bani ba haka nan ya kawoni ba....
? ? ? ?  Amma baba shine ka amince harma da nuna masa gida? .
? ? Kaka yay ?ar dariyarsu ta manya.  Zakariyya kenan, to idan baka iya kama Sarawo ba ai shi sai ya kamaka. Ka ganni nan barni kawai inda ka ganni. Idan na nuna nasan yanada manufa a kaina tun farko kamar yanda naso nuna masa a tasha ai bazan san sirrin zuciyarsa ba. Amma dana bashi dama fa? Yanzu a tafin hannuna yake, kuma jirace nake da zuwansa dan na tabbatar zai dawo, na masa talalar da tabbas sai ya dawo da izinin UBANGIJI .
? ? ? ?? Abu Zainab kam a yau Kaka ya fara bashi tsoro. Sai dai ya danne bai yarda ya nuna ba. Kaka ma ya fahimci haka amma ya kanne, sai jakkar ya tura ma Abu Zainab yana faWin,  Wannan sune kuWin dake tare da takardar .
? ? Nan ma dai da mamaki Abu Zainab ke kallon kuWin, kuWine masu yawa sabbi ?al sai ?amshi suke na sabunta.  Baba waWan nan mutanen kuwa anya....
? ? ? ?? Kaka yay murmushi mai bayyana ha?ora. Sai kuma ya Wan kalli sashen da Ummu ke zaune. Tuni ta tashi batare da sun farga ba har Iyyani..........
'?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? 5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_46_*


..........Lokacin da kaka yayi ma Abu Zainab rakkiya sukejin halin da ?asar ke ciki, dan shima Abu Zainab kasancewar fitowar sassafe yayi sannan komai bai fasu ba. Hankalinsu yayi matu?ar tashi dan basu san wacece a cikin matan sarkin ta rasu ba.
? ? ?  Zakariyya zama bai ganni ba, dole ne mu wuce tare kenan, kayi ha?uri kaWan jirani anan ina zuwa .
?? Kaka bai jira cewar Abu Zainab ba ya koma gida da sauri, koda su Iyyani sukaga a yanayin da ya shigo suma hankalinsu ya tashi, amma tambayar duniya ya?i ce musu komai kan abinda ya farun, sai cemusu da yay shima zaije Daular ruman ne. . jin wannan furucin nasa yasa jikin Ummu fara rawa, a hankali ta zube ?asa dan zuciyarta ta gama bata kodai ta rasa Iffah ko su Babiy. Dama yau kusan gabbanin asuba tayi mafarkin Iffah na kuka da kiranta tazo ta ceceta, sai kawai ma zuciyarta tafi karkata akan Uffan..

? ? ? ?? Su Kaka sun iso daular ruman a harmutse, dan ?an zanga-zanga nata da Wa karuwa harma abin na bama mutane mamaki. Yayinda jami'an tsaro tuni sun fito ta kowane titi na masarauta sun tare. Da ?yar suka samu ?arasawa gida, kasancewar ana aikowa gidan domin halartar jana'iza yasa Kaka yay tunanin wannan ma indai Iffahr ce zasu aiko. Dan haka suka shiga tambayar ?an anguwa amma kowa na tabbatar musu babu wanda yazo. Hankalin Kaka ya tashi fiye da farko, dan kuwa dai bayan wannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login