Showing 72001 words to 75000 words out of 120369 words

Chapter 25 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

224

da zuciyarta ke luguden ke saurarensu cikin juyewar tunaninta da har yanzu bai dawo dai-dai ba. Kusan mintuna uku Malikat Haseenat taima Iffah nuni data mi?e, ita kuma ta birka wheelchair Winta suka shiga lifter. Mintuna biyu ne kacal suka iso da su katafaren falon da yafi kowane falo ?awatuwa a kaf daular ma da sashen kawai ba. Iffah tai ?o?arin danne harbawar ?irjinta sakamakon tozali da wanda ke zaune a falon cikin zama na ?asaita da izzar masu mulki. Tafiya take tamkar hawainiya saboda tsabar kasala da sanyin gaSSai. Zuwa yanzu wannan fuskar bata aljani take fassarata ba, neman ?arin bayani take a kanta a dalilin ganinta a waje biyu da basu da ala?a da juna a zahirin rayuwa...
? ? ? Tajwar Eshaan da ke kishingiWe bisa ?ayataccen kujera mai kama da wani madaidaicin gado gabansa butar shayi ce da ?aramin kofin da alamu suka nuna yasha ko zai sha, idanunsa ya janye daga kan television da yake kallo ya Wan waigo garesu. Akan Iffah dake tafiya tamkar hawainiya ya fara saukewa, fuskarta a sakaye take, hanunta dake ri?e da rigar jikinta ne ta ?asa kawai a bayyane. Janye wa yay ya maida ga Malikat Haseenat. Ta Wan hararesa da salon kulawa da nuna damuwa. Idanun ya janye a sannu daga kanta itama yana sakin kasaitaccen murmushi....
? ? Harya gama gaisawa da kakar tasa a yanda yake kishingiWe batare da ya motsa ba Iffah na tsaye ?yam tamkar an dasata. Malikat Haseenat ta maida kallonta gareta tare da ambatar sunanta. A dake Iffah ta amsa dan tayi al?awari ma kanta bazata taSa barin rauninta sake bayyana ga kowa ba a yanzun. Kafinma Malikat ta sake cewa wani abu tai ?asa a hankali, cikin rashin ?warin jiki ta zube ?asan lallausan carpet Win da ko jikin zomo bazai nuna masa laushi ba. ?amshi ko ba'a magana dan ko'anan ake shukashi iyaka kenan.
? ??  Amincin ALLAH ya tabbata a gareka .
?? Ta faWa badan har zuciyarta abinda take son faWar kenan ba. Sai dai kwarjininsa daya mamaye falon da duk girmansa take jinta a matse ya?i bata damar fitar jin zafinsa dake a ?asan zuciyarta a zahiri. Kamar a waccan ranar yau ma bai amsa ba, babu ma alamar yajita tattare da shi. Daga cikin hular alkyabbar jikinta ta cije lips Winta da masifar ?arfi tamkar zata hudasu da ha?ori.....
? ? ??  Ai ma Zawjata-almilk rakkiya Wakin da Tajwar zaiyi barci a yau .
? Furucin Malikat Haseenat ga hadiman dake rakuSe gefe zube a ?asa kawunansu rissine tun shugowarsu ya nema sar?e numfashin Iffah da Tajwar Eshaan a lokaci guda. Babu wanda Malikat Haseenat ta kalla a cikinsu sai Waya daga cikin Hadiman ce da suke girki ta mi?e da rawar jiki zuwa inda Iffah take. Dole ta mike dan a furucin Malikat Haseenat babu wasa ko Waukar turjiya ga kowannensu....
? ? Shiru falon babu wanda ya sake ?wa?w?waran motsi har hadimar data raka Iffah iyakar ?ofar Wakin ta dawo Malikat Haseenat ta sallamesu. Da ga shi sai ita suka rage, dan haka ya kafeta da idanunsa. Kai Malikat Haseenat ta Wauke gefe tamkar bata gansa ba ko fahimtar kallon.
? ? ? ?  Anan zata zauna, sai ka zaSi inda kake bu?atar ta kasance har tsahon sati Waya, dan zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu masu mata hidima zasu kasance tare da ita. Na dam?a amanarta a hannunka, ina kuma fatan ta kasance ?ar?ashin kariyar UBANGIJI. Fatan alkairi da shiga sabuwar rayuwa, tare da tayaka murnar sabon aure. Na barku cikin amincin ALLAH .
? ?? Da alama gushewar numfashi da rikicin wannan tsohuwa ya gama daskarar da jinin Shahan-shan. Dan harta fice a falon ko gashin idonsa bai ?yafta ba, kai kace wani butun butumine aka dasa a wajen domin tarihi.......

? ? ?? (>??Tsohuwar nan kuwa na lafiya? Zata kai mana Iffah har ?uryar Dodon Mayu>?q?>?&?).

? ? ? ? &&...? &&....

?? Duk da dare ne gaba Waya masarautar ta Wauki Wumi bisa wannan bahagon hukunci na Malikat Haseenat. Basu da al'amarin yazoma a bazata ba, hatta Malikat Bushirat da Daneen Ammarah da Jasrah da akai zaman da su komai ya musu cak. Abinda suka sani kawai komawar Iffah sashenta, bawai kaita turakar Shahan-shan ba. Miyasa Malikat Haseenat ta canja lissafin a kan kansu suma?. Wannan itace tambayar daketa musu kaikawo su duka.

? ??  Ni kam dai a wannan gaSar na kasa gane komai wlhy Akia. Shin minene dalilin Mamma nayin haka? Miyasa lissafin ya canja daga yanda muka tsara gaba Waya? .
? ?? Kamar malikat Bushirat bazata tanka har ta kai ta kawo kusan sau uku kafin ta dubi Jasrah mai maganar.  Kaina ya kulle Jasrah . Ta faWa a takaice da kaiwa zaune bakin gadon ta dafe kanta.
? ?  Ya ALLAH! Wlhy zuciyata ta fara kai ni ga hasashen wani abu daban? . Jasrah ta sake faWa tana dafe nata kan itama.

? &

? ?? A Sangaren Daneen Ammarah ma dai a rikicen take. Sai dai ita nata lissafin yasha banban da nasu Malikat Haseenat. Daga Wakin taro bedroom Win Malikat Haseenat ta wuce zaman jiranta. A zaman da bai wuce mintuna arba'in ba kuwa sai gata. Kallo Waya taimata ta Wauke kai. Hadimar dake biye da ita ta ajiye madarar hanunta da zubewa ?asa tana gaida Daneen Ammarah. Hannu kawai ta Waga mata....
? ? ? ?  Na matu?ar gajiya, kwanciya kawai nafi bu?ata . Malikat Haseenat ta faWa tana wulla kekenta hanyar bathroom Winta batare data sake kallon Daneen Ammarah ba. Da kallo ta bita cikin shakku da shan jinin jiki. Dan duk da a dun?ule tai magana tana nufin bata bukatarta a Wakin kenan. Jiki a sanyaye ta mi?e ta fice zuciyarta na faman tsalle-tsalle...

? ?? Duk yanda taso kwanciya ta kasa hakan, fargaba da tausayin Iffah ne ke matukar Wawainiya da ita. Har cikin zuciya bata son rasa yarinyar dan ta matu?ar shiga ranta. Soyayya take mata irin ta ?a da uwa. Ita kanta har takanyi mamakin yanda takejin Iffah a rai matu?a, amma tasan wannan ?aunar daga ALLAH ne kawai. Wayar dake a hannunta ta ?ara rumtsewa, ta gwada kiran Iffah ya kai sau huWu kenan amma tana fasawa, so take taji lafiyarta ko zata samu ?ar nutsuwa, amma wata zuciya na gargaWarta da kalmar rashin dacewa....

? ? ? ?? &&.....

? ?  Mi wannan tsohuwar ke nufi wai shin? Ko itace abin neman mu kamar yanda barbushi ya sanar mana? .
? ?? Miran Arshaan yaja numfashi ya fesar, kamar bazaice komai ba sai kuma ya kafe Miran Jasim da kallo yana girgiza kai.  Wlhy kaina ya kwance Jasim Akhi. Na kasa gane komai a wannan gaSar, abinda na sani kawai shine mutuwar yarinyar nan a wannan gaSar tamkar mutuwar cikar birinmu ce, dan na gama Wora dukkan hope Winmu a kantane. Bai kamata ta mutu a yanzu ba har sai ta ?arasa mana aikin da muka kwashi tsahon shekaru muna ginawa .
? ??  Miye mafita? .
Cewar Miran Jasim a firgice, dan zantukan Arshaan Win kamar sun zaburar da shi ne abinda ke gabansu. Kai tsaye Miran Arshaan yace,  Ziyartar Barbushi a wannan daren, kafin waccan sankaran matar da ban san amfaninta a tafiyarmu ba tazo ta ishemu da tsarin banza .
? ??  Hakan yayi mun, babu amfanin Sata lokaci kaje kayi shiri .
? Kai Miran Arshaan ya gyaWa masa, tare da mikewa ya fice. Da banzan kallo Miran Jasim ya bisa, cikin ?an?ance idanu da wani shu'umin murmushi a fuskarsa  Ba matar can bace kawai abin banza a cikinmu, har da kai Arshaan, daka gama mun amfani zan kawar da kai, dan ni kaWai nake son mulkar daular ruman batare da Wan uba ko Waya ba da zai zame min abokin gaba, nasan idan har na barka kaima zaka zamemin ma?iyi dan burinka wannan kujerar ne na sani shashasha ...

? ? (>?q?WaWan nan mutane dai to bara nayi shiru dai>?+?)

? ? ? ? *_ZAWJATA-ALMILK_*

? Duk da akwai wani Wan SurSushin tsoro a ?asan zuciyar Iffah ta matu?ar dakewa da addu'a ta shiga Wakin bayan ta gama ?arema bangon dogon corridor Win da suka biyo kallo, ta jinjina kai cikin jin matu?ar ?una da tausayin talakawan ?asan ruman baki Waya. Tayi imanin akwai dubbunan mutane dake barci akan titi cikin yinwa da ?ishirwa da yawa. Amma abin mamaki yau ga bangon Wakin barcin Shahan-shan yasha ado da zinari matsayin fenti,  Taya ma imani zai zauna a zuciyar mutanen nan har su Wauka rai wani abun mai daraja? ta faWa a zahiri idanunta na cika da ?wallar ba?in ciki da ?ara jin tsanar Tajwar Eshaan Ibn Haysam Abdul-majeed..........
'?

? ?? (=?-?Hikenan Iffahr mu an shigo Wakin mutuwa=?1?=?F?).
?
?? Ko miye dalilin Malikat Haseenat na kai Iffah turakar Shahan-shan kai tsaye haka? Miye dalilinta na canja abinda suka tattauna da su Malikat Bushirat? Shin ko dai malikat Haseenat ce T....=?1?>?+?>?-??.

? ? Yaya zata kasance tsakanin Iffah da Shahan-shan ne? Ta wani Sangaren abinda ke kashe Zawjata-almilk kuna ganin zai ?yale rayuwar Iffah a wannan dare kuwa?.

Gadai wasu Soyayyun ma?iya na sake fitowa. Irinsu Miran Arshaan (mijin Jasrah kuma ?ani ga Tajwar Haysam) da Miran Jasim (shima ?ani ga Tajwar Haysam). Shin wacece wai matar nan da suketa a ambata batare da sunanta ba?.

? Hhhh tabbas yanzu ne wasan zai fara. Sai ku shirya ku sake shiri dan sai a yanzu ne muka kalmashe bakin shimfiWar labarin dake cikin littafin DAU?AR GORA... Wasan na asali yanzu ne filin yinsa ya kammala. Masoya sai mu antaya kawai=? ?>?q?

? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? 5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_32_*


........Ni'imtaccen ?amshin dake tashi a katafaren Wakin ta zu?a ta fesar da cigaba da bin komai daki-daki. ?aki kam ya cika a kirasa Waki ga masu arzi?in dake Waukar duniya gidan zama. Sai dai ta gama ayyanawa a ranta babu wani ?yale-?yale da zatai sakacin da zai ruWeta har ya dakatar mata da ?udirinta data fara taka tsanin nasararsa a yau insha ALLAH. Ta saki kasaitaccen murmushi da ware hannayenta iskar na'urar ac ta busota tare da ?amshi, idanunta ta lumshe ta buWe tare da tsuke fuska. Cikin wani kakkausan sauti daya bambanta da nata na baya ta furta.
? ? ??  Yanzu ne za'a fara wasan na gaskiya. Dodon matsafa MATAN ?WARAI bisa kanka!! ...

? ? (>?q? Iffahn mu irin wannan alwashi haka>?? kinfa fara bani tsoro=?1?
? ? ?? &&...

?? Tun wucewar Malikat Haseenat ya bar falon shima. Tsaye yake jikin windown ?aramin falonsa na hutawa da babu mai shigarsa sai shi Waya tak da amintacen hadiminsa mai gyarasa. Dan a doka ma hatta matarsa bata da hurumin shiga wannan falon a tsari da ?a'idar masarautar. Hasken daya ?awata cikin masarautar ya bashi damar iya ganin abubuwan dake kusa daga inda yake, sai dai kuma a zahiri idanun nasa ne kawai ke kallon zuciyarsa sam ba'a nan take ba. Ya kwashe tsahon lokaci a wajen kafin ya warware hannayensa dake goye a bayansa ya furzar da numfashi. ?ofar Wakin barci ?waya Waya dake a falon ya nufa. Shima tsaf yake tamkar anan yake zaman din-din-din. A maimakon kwanciya anan Win ma zaune yakai cikin kujerar dake ajiye a gefe domin hutawa kawai. Tun agogon Wakin na juya sakanni da mintuna har ya koma awanni yana zaune idanunsa lumshe, ya kwantar da bayansa a makarin kujerar dake Wan juyawa a hankali. A kallon fuska baka isa gane yanayinsa ba balle ka samu damar masa fassara.?Bugawar agogon Wakin mai nuni da cikar ?arfe biyu dai-dai ta sakashi buWe idanunsa da ?arancin hasken Wakin ya hana damar iya tantance launinsu a yanzu. Agogon ya tsurama ido tamkar mai lissafa da?i?un da suka cigaba da motsawa.....

? ? ? A Sangaren Iffah wannan lokaci na dai-dai da kai goshinta ?asa domin yima UBANGIJI suduja a karo na babu adadi. Tun bayan kammala lissafe-lissafenta da ?idaye-?idaye ta zanzare rigar jikinta, ?aramin akwatinta ta buWe babu alamar damuwa tattare da ita ta sauya kayanta zuwa abaya. Daga haka ta nufi bayi bakinta ?unshe da tarin addu'oin da taketa yi tun shigowarta Wakin. A karan farko data buWe fanfo da nufin yin alwala saSanin zubar ruwa sai taci karo da jan abu tamkar jini. Tabbas taji firgici, amma sai tai ya?i da rauninta wajen cigaba da addu'a da son daidaita harbawar da zuciyarta keyi da sauri-sauri. Tamkar almara kalar jan ya Sace a idanunta ainahin ruwa ya maye gurbinsa. Numfashi taja ta fesar zuciyarta na tabbatar mata ta ?ara dakewa. Tsaf ta Waura alwalarta kuwa ta mi?e, tana ?o?arin gyara Wan kwalinta taji tamkar an gitta ta bayanta. Anan Winma dai zuciyarta ta tsinke, amma sai ta cigaba da ambaton sunan ALLAH ta basar. Bata damu da nan wanin abin salla ba, dan tsaftar dardumar da aka ?awata Wakin da ita ya gamsar da ita. Mayafinta ta naWa tai nagartacciyar tsayuwar salla domin fuskantar UBANGIJIN talikai mai jin kukan wanda ma basu fara kukan ba, mai bada kariya ga wanda ya yarda babu abin dogaro sama da shi...
? ? ?? Taja tsahon lokaci a sujidar tana mai zubda hawaye da ?askantar da kai ga mai gani a duk inda ka Suya. Bayan ta sallame tai zaman karatun Alkur'ani a cikin wayarta dan batajin zata samu Alkur'ani a wannan Wakin da ?yale?yalen cikinsa ya tabbatar mata zamowa fadar aljanu ba komai bane. Sai da ta gama karance ba?ara har zuwa inda suka tsaya a makaranta sannan tai addu'a mai tsawo itama. Sosai taji wata iriyar nutsuwa na ratsa dukkan jikinta, ta sauke ajiyar zuciya da mi?ewa. Hankalinta kwance ta haye katafaren lafiyayyen gadon da Shahan-shan ne kawai ya taSa hawansa a tarihi. Nanma zama tai tai addu'ar barci ya shafe jikinta ta gyara lausasan filos Win da aka ?awata adon gadon da su ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya. Barci mai daWi ya fara fisgar idanunta a sannu-sannu sai gata tana sauke numfashi.......

? ? ?? &&...... &&..... &&.......

? ? ? Bayan wucewar saurayin da Kaka ya shimfiWama sha tara na arzi?i gidan yay shiru. Kamar yanda bai cema Iyyani komai ba itama batace ba, tsahon wasu mintuna sannan ya mi?e ya shiga Wakinsa. Tashi Iyyani tai ta bisa, dan ta fahimci maganarce baya bu?atar ayi sam..
? ? ? ? ? A Wakin ma baice mata komai ba har tsahon wani lokaci, ganin haka ta katse shirun da faWin,  A haWa maka ruwan wanka? .
? ? Batare da ya bar abinda yake ba ya jinjina mata kai. Fita tai jiki a sanyaye, babu jimawa ta koma ta sanar masa an haWa.  ALLAH yay miki albarka . Ya faWa kamar yanda ya saba. Ta Wan ji sanyi a ranta, dan haka ta amsa da  Amin tare da kai cikin sauke ajiyar zuciya....

? ? ??  Ai bakaci wani abincin kirki ba .
Iyyani ta faWa idonta akan kwanikan gaban Kaka da ya gama cin abincin data kawo masa bayan fitowarsa wanka. Kai ya jinjina mata da sakin murmushi a karan farko tun bayan shigowarsa gidan.  Alhamdulillahi wanda naci ya wadatar dani . Kai kawai ta jinjina masa jikinta na ?ara sanyaya. Duk wanda zai sam mijinta a bayanta yake, ta san murmushin sa ba yana nufin farin ciki bane na tsantsar damuwa ce.....
? ??  Yaya jikinta? .
Ya katse tunaninta da abinda taketa zumuWin san ji a bakinsa.  Alhamdulillahi da sau?i .
? ??  ALLAH ya ?ara afuwa. Bara na ganta .

?? Ummu na zaune shiru ta tsurama waje Waya idanu suka shiga. Har suka kai zaune gefenta babu alamar tana san da zuwan nasu. Kaka ya kafa mata idanu na wasu sakanni sai kuma ya kauda kai. TaSata Iyyani tayi, ta kawo nannauyan numfashi da Wan zabura na ganinsu a Wakin dan da gaske bata san da shigowar tasu ba. Kaka ta kalla idanunta na cikowa da ?walla, sai kuma ta du?ar da kai ta fara gaishesa. A hankali ya nisa kafin ya amsa a ta?aice kamar yanda tai gaisuwar.
? ? ? ?  Jumaimah! .
? ? ? Ya kira ainahin sunanta.
??  Na'am Baba .
Ta amsa akan laSSanta.
? ? ? ?  Damuwa ko ?untata kai bata sauya ?addarar bawa. Juriya da tsantsar jarumta baya hana ?addarar zuwa. Ha?ilo ko nuna ?arfin iko baya ture ta a lokacin da aka so. Rauni ko rashin tawwakali bazai dawo maka da abinda dama can ba naka bane ba. Ha?uri shike samar da komai koda kuwa a zahiri yafi ?arfin ?arfinka .
? ?  Hakane Baba .
? Ta faWa cikin rawar murya.
Murmushi ya saki da matsawa kusa da ita sosai. ?a a gaban iyayensa baya girma koda ace yayi furfura a saman kai. Kaka ya ri?o hanun Ummu cikin nasa, Wayan kuma ya shafa kanta.  ALLAH yayi miki albarka. Yasa ?addarar su ta zama kaffara a garemu baki Waya.
? ? ?  Baba mun rasa su suma ko? .
? Ummu dake dubansa idanu cike da ?walla

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login