Showing 36001 words to 39000 words out of 120369 words

Chapter 13 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

255

sai kuma ta tsaya, batare data juyi ba ta saki murmushi.  Idan dai har Eshaan ya kasance gudan jinin Shahan-shan ne babu gauraye, muma irin wannan fatanne a bakunanmu garesa kasancewarmu uwaye a wajensa. Fatan alkairi da samuwar lafiya ga Zawjata-almilki.....
? ? ? Har tsakkiyar kai kalaman ?arshe na Malikat Ashwaq suka daki zuciyar Malikat Bushirat, sai dai kafin ta samu wani damar fassarasu sallamar Ameera Danish-Ara da suka kusan kiciSus da Malikat Ashwaq ya dakatar da ita. Itace mata ta uku ga Tajwar Haysam. itama da tata tawagar hadiman. Kallon juna sukai da Malikat Ashwaq, Ameera Danish-Ara ta saki wani malalacin murmushi a kaikaice. Sai kuma ta matso cikin girmamawa ta gaishe da Malikat Ashwaq Win datai mata kallo guda ta Wauke kanta. Amsa mata tai cike da ?asaita, kafin ta matsa ta bata hanya ta shige, itama ta fice tawagarta biye da ita.

? ? ? SaSanin Malikat Ashwaq ita ta samu tarba daga malikat Bushirat. Dan duk da take mata itama ga Tajwar kuma Malikat Bushirat kishiya a gareta hakan bai hanata risinawa ta gaidata ba da matu?ar girmamawa tana mai tambayar jikin Iffah. Malikat Bushirat dake kishingiWe har yanzu a yanda Malikat Ashwaq ta barta ta amsa mata da sassauci mai haWe da jimami. Cike da makirci Ameera Danish-Ara ke nuna tsantsar tausayin Iffah tana mai yin ALLAH wadai ga duk mai hannu akan waWan nan al'amura.
? ? ? Malikat Bushirat taWan jinjina kai irin na ?asaitattun mata da yamutsa fuska kaWan, a saman lips ta furta,  Nagode .
? ?? A kaikaice Amera Danish-Ara ta Wan sa?i murmushi tare da harararta ta ?asan ido. A zahiri kuwa zamanta ta gyara tare da risinar da kanta.  Wannan abunda ya shafemune ai gaba Waya ranki ya daWe. Domin Zaki Wammu ne, fatammu dai ALLAH ya warware waWannan al'amura cikin sau?i .
? ? ? ? ? Har cikin zuciya Malikat Bushirat taji daWin kalaman Amera Danish-Ara, dan haka a lips ta amsa da  amin tana mai sauke ajiyar zuciya, dan bata cika samun damuwa da ita a gidanba tunma sunada ?uruciya. Amera Danish-Ara mace ce mai tsananin kissa da ba lallai a lokaci guda ka iya gano wacece ita ba. Duk da kasancewar ita Zawjata-almilki ce a daular ruman zakasha mamakin irin girman da take bama Malikat Ashwaq da Malikat Bushirat a gidan a zahiri tunda ta shigo. Kai hatta da Amera Haifah dake amarya kuma ?arama a cikinsu ita bata taSa bari saSani ya shiga tsakaninsu ba a zahiri. Wannan halin nata yasa sanda surukarsu Malikat Haseena ke da lafiyar ?afa take sonta da janta a jiki fiye da su Malikat Bushirat. Wani lokacin har kwatance take musu da halin Amera Danish-Ara Win wai suyi koyi ta fisu dattako. A yanzu haka da take zaune babu lafiyar ?afa Ameera Danish-Ara Win tafi kowa sintirin zuwa dubata da mata hidima a zahirance, duk da itama Malikat Bushirat na kamantawa sai dai babu ruwanta da sai wani ya gani yace tayi.
? ? ? ? ? Shiru falon ya Wauka na wasu mintuna, Amera Danish-Ara na son taga Iffah babu fuska ga Malikat Bushirat, dole ta mi?e cikin ?an kame-kame tana tambayar ko Amera Haifah tazo kuwa?.
? ?? Kallon ?asan ido Malikat Bushirat tai mata tana ?ara tsuke fuska, dan ita duk yanda take da zafi babu wanda zaice ga ranar data zauna maganar wani a cikinsu koda da su Jasrah ne kuwa. A ganinta idan tai hakan sunma isa kenan a wajenta. Murmushin ya?e Amera Danish-Ara tayi cike da basarwa. Sai dai ?as?antaccen kallon da Malikat Bushirat tai mata ya matu?ar sokar mata zuciya. TaWan risina da faWin,  Na barki lafiya ranki ya daWe .
? ? ? Kai kawai Malikat Bushirat ta jinjina mata batare data ko Wago ba. Amera Danish-Ara ta cije baki da ficewa hadimanta dake jiranta daga falo na biyu suka take mata baya.

? ? ? ? ? Sam Amera Danish-Ara bata gaban Malikat Bushirat, kalaman Malikat Ashwaq ne keta faman mata kaikawo a zuciya musamman na ?arshe. (Fatan alkairi da samuwar lafiya ga Zawjata-almilki) waWan kalamai bakwai a cikin tarin kalaman Malikat Ashwaq sunfi komi tsayawa Malikat Bushirat a zuciya. Dan kuwa tana fassarasu ne da wani abu daban ne. Haka manyan mutanen masarautar suka cigaba da shigowa duba Iffah daga sassa daban-daban na gidan. wasu iyaye ne, wasu yayu, wasu ?a?a harma da kakanni maza da mata duk da basu samun damar shiga ciki iyakarsu wajen Malikat Bushirat. Bata damu kanta ba sai da dare yaja. Koda hadimanta suka dawo sallamarsu tai dan tafi bu?atar kaWaici a yanzu saboda son ?ara tunani akan kalaman Malikat Ashwaq da suka gagara haWiyuwa a gareta. Da kuma nazartar kowa daya shigo sashen nata domin duba Iffah. Tun tana a zaune har takai ta mi?e tsaye hannayenta goye da bayanta tana faman kaikawo tamkar mai safa da marwa..........
'
? ? ?


*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_17_*


...........Dare yayi nisa, bakajin motsin kowa a daular ruman sai sassanyar iskar dake kaWa bishiyoyi kaWan-kaWan. Sai kuma Hadiman da ake kira Ghazi a masarautar ne kawai ke faman kaikawo domin bada tsaro ta kowacce kusurwa ta gidan musamman a sashen Tajwar Eshaan.
? ? ? ? Iffah dake kwance samSal a katafaran gadon alfarma na Malikat Bushirat idanunta a rufe kai kace batama numfashine ta fara zabura a hankali kamar wadda ake mintsini. Jasrah ce kawai tare da ita a Wakin, tana daga gefe barci ya Wan figeta mai cike da wani irin mummunan mafarki. Wata gigitacciyar ?ara da Iffah ta fassa tare da girgizar data saka gadon shima rin?a girgizawa yasa Jasrah farkawa a kiWime. Tsalle tai gefe jikinta na rawa ganin yanda Iffah da gadon ke girgiza, hatta shi kansa Wakin ji Jasrah keyi na mata rawa shida fitulun da suka haskesa, dan sai daukewa suke suna kawowa. Wani irin tari Iffah ta farayi mai tahowa da aman jini ta baka ta hancinta harda ta kunne. Jasrah ta fara ?wala kiran sunan Malikat Bushirat a matu?ar firgice tana sake manne jikinta da bango hanunta na laluben ?ofa amma ta kasa buWeta...
? ? Malikat Bushirat da dama ba barci take ba saboda tsabar damuwa ta buWe idanunta a hankali jin sautin muryar Jasrah tamkar a sararin samaniya tana yawo. Cigaba da jin sautin ya sata mi?ewa zaune ta sauka a gadon baki Waya. Babu wani hadimi dake da damar shigowa sashen Wakunan barcinta sai masu gyarawa kawai suma da safe ne, hakan ya sata Wora abaya kawai a saman kayan barcinta ta fito.... Jasrah da ta gama fita hayyacinta gaba Waya ta faWa jikin Malikat Bushirat, rungume ?ar uwar tata tayi, a hankali ta shiga hura mata iska a kunne tana bubbuga bayanta. Jasrah da ?ar nutsuwa ta fara zuwa mata tai lamo tana sauke numfarfashi a jajjere, sai kuma ta Wago a hankali hawaye wanke da fuskarta...
? ??  Mike faruwa? .
Malikat ta faWa a hankali. ?akin Jasrah tabi da kallo, kafin ta fara mata bayanin komai har yanzu hawayenta sun kasa tsayawa. Sosai hankalin Malikat ya ?ara tashi, sai dai kamewarta yasa ba lallai ka fahimta a kan fuskarta ba. Cikin takunta na ?asaita ta isa gaban gadon inda Iffah take. Kwance take samSal tamkar ba itace ta gama buge-buge ba yanzun. Idanu ta tsura mata a karan farko, yarinya ce ?arama sosai kuma ?ya?y?yawa matu?a, duk da halin ciwo da take ciki da canjawar fatar jikinta ?yawunta da kwarjininta basu gushe ba, tausayinta mai tsanani da ?aunarta suka sake ratsa zuciyarta. Zaune ta kai gefen gadon ta kai hannu ta shafa yalwataccen gashin Iffah daya gama bajewa a kan filon.
? ? ?  Ibnati kiyi ha?uri zaki samu lafiya bazasu taSa samun galaba ba kinji .
? ? Iffah da sarai take jin maganar Malikat dan ba barci take ba azaba ce kawai ke ratsata tai murmushin ?arfin hali a zuciyarta, a karan farko taji ?aunar matar a ranta da sake ganin kima da girmanta.......
? ? ? ?
? ?? &&_______&&

? ? ? ?  Sun ji?a mana aiki! Sun Sata mana shiri! Ya ?wace mana damarmu wadda sake samun samuwarta a garemu cikin sau?i haka zata iya zame mana mai wahala!! .
? ? Kakkausar muryar Uwa mai matu?ar rashin daWin saurare ta fara karaWe Wakin cikin amon sauti mai tashi sama. A firgice ta mi?e a zabure tare da zube gwuyawunta ?asa jikinta na tsuma dan dama zaune take ido biyu tana jiran tsammani.  A gafarce ni uwa ba laifina bane, ni kaina ina cikin damuwar tangarWar da aka samu .
??  Bana bu?atar jin komai daga gareki Ta?urya. Domin sakacinki ne ya jawo hakan. Nasha faWa miki ki san suwa zaki bama aikin da ke bazaki iya yinsa kai tsaye ba. Su kuma waWan can sakarkarun barinsu sukai wayewar gari tamkar rasa sauran damar data rage miki ne....
? ? ? ? ?an zabura tayi da nufin cewa wani abu, sai dai tamkar wal?iya Uwa ta Sace a Wakin. Hakan na nufin ranta a Sace yake. Itama kanta ta dafe nata ran na suya da ?ara girmamar ba?in cikinta. Miyasa kowa bai bata matsala ba sai wannan ?ar shilar yarinyar da bata wuce sauron gidanta ba da feshi Waya take kawar da shi. Zuciyarta ta fara raya mata Uwa kodai tsoron yarinyar nan takeyi, yo inba tsoro ba taya zata dinga wani gewaye-gewaye bayan bai wuce da ?yaftawar ido kawai ta shafe babin rayuwarta ba. Dama mutum na gagarar aljani ne banda ta fara maidata susu......

? ? ? ??
? ? ?? WASHE GARI..

? ? Duk wanda ya kwana ya tashi a masarauta a yau ya tashi ne da tashin hankalin da yafi na jiya sakamakon mawuyacin yanayin da Iffah ta wayi gari. Dole tun gabatowar sallar asuba aka maidata cikin clinic Win dake a masarautar saboda Sallewar jini ta kowane sashe na jikinta. Da farko aman jini ta fara, sai kuma ta hancinta, sai gashi ta ido da kunne harda ma ramin cibiyarta. Hankalin Jasrah da Malikat dake tare da ita ya kai matu?ar ?ololuwar tashi. Duk da kowa yasan ciwo ne bana asibiti ba haka likitoci suka rufu a kanta domin ?o?arin ganin sun tsaida jinin amma abu na neman gagara. Har kusan goma na safe a gogon ?asar babu wani cigaba, jikin Iffah ma ya fara saki alamar jininta yayi ?asa matu?a....

? ? ? &&...

??  Bari-Hamshira! Inaga ya kamata a bama masu maganin dake waje dama suma suzo su gwada sa'arsu tunda ba'a dace dana cikin masarauta ba.
? ? ? ? Malikat da damuwar duniya ta tattaro a kanta yau ko fadarta bata iya fitaba tana cikin Wakin barcinta har zuwa yanzu ta Wago idanunta dake jajur ta sauke akan ?anwarta ta uku mai suna Zaimah, cikin nuna sallamawa ta jinjina kanta.  Wannan ma shawara ce mai ?yau Akia, ruWewa tasa sam wannan tunanin bai zomin ba. A sanar da Ghazi su faWama Baba Yaro. Sai dai komai ya kasance cikin sirri da amana dan kar ma?iyanmu suyi amfani da wannan damar wajen ruguza Wan sauran ?warin gwiwar mu akan wannan yarinya .
? ?? Kai Zaimah ta jinjina mata, sai kuma ta mi?e da hanzari domin isar da umarnin.....

? ? ? *_?AUYEN JUMNA_*

?? Tafiya saurayin yake tamkar zai tashi sama dan gaggawa, wani lokacin har tuntuSe yakanci sai dai kafin ya kai ?asa yay azamar taro kansa ta hanyar dafe duk abinda ke kusa da shi. Wurjanjan ya isa ?ofar gidan Dattijon da kowa yafi sani da suna Abu Huzaifah ya kwaWa sallama da iya ?arfin muryarsa har sau huWu babu ko jiran a amsa masa.
? ? ? ?? Dattijo Abu Huzaifah Da mukafi sani da Kaka ya dakata da ga Winkin kwalliyar doki daya du?ufa yi ya dago suka kalla juna da Iyyani dake shara a tsakar gidan.  Kamarfa sallama naji Abu Jamaima a ?ofar gidan nan
? ?? KafaWa yaWan rausayar gefe da ajiye zungureriyar allurar da yake Winkin da ita. Kafin ya ce wani abu aka ?ara zungura sallamar a jajjere tamkar ya?i. Kansa ya ?ara jijjigawa ya mi?e dajan tsaki.  Kai wasu dai mutanen sam basu da lissafi, irin wannan ai saka Wauka tashin hankali ne . Kaka ya faWa cikin mita yana gyara takalmansa. Iyyani da takaici ya ?ulle itama ta bisa da kallo harya fice a soron gidan...
? ? ??  Ayyub! dama kai ne kake ?waWa irin wannan sallama haka? Lafiya dai ko? .
? ??  Da sau?i dai Baba, amma amin afuwa bani da wani zaSi bayan hakan. Sa?one daga Baba yaro . Ya ?are maganar da mi?ama Kaka takardar hanunsa. Kaka ya amsa takardar yana Wan juyata, sai kuma ya nuna hanyar shiga da faWin,  Kaga shigo daga ciki .
? ? A tare suka shiga cikin gidan, Kaka ya buWe takarda yana dubawa, yayinda Iyyani ta kawoma ba?o dake gaisheta ruwa. Kaka ya Wan murmusa bayan gama karanta takarda tare da girgiza kansa.  Ayyub naga sa?o, sai dai kuma inaga basai naje da kaina ba. Zan baka sa?o ka kai masa nima. Ita kuma ALLAH ya bata lafiya yasa ya zama kaffara a gareta .
? ? ? ?an jimm Ayyub yayi, sai dai kafin yace wani abu Kaka ya mi?e. ?akinsa ya shiga, kusan mintuna ashirin sai gashi ya fito da wata jakkar fata.  Kayi maza ka kai masa wannan. Kace kuma ina gaishesa .
? ?? Cike da girmamawa Ayyub ya amsa da faWin?  Angama Baba. A huta lafiya . Kai kawai Kaka ya jinjina masa yana murmushi. Sai da ya rakasa har ?ofar gida sannan ya dawo. Iyyani da duk ta shiga damuwa ko zama baiyiba ta jeho masa tambaya, dan tasan ma'anar wannan murmushin nasa bana farin ciki bane, yakan yisane a lokacin da wani abu ke masa ?una a zuciya.
? ? ? ?  Itama sun taSata ko? .
? ? Bai bata amsa ba sai da ya zauna. Ya jawo allurarsa zai cigaba da Winkinsa.  Dama ai bazasu barta haka ba saboda wasu dalilai .
? ?  Dalilai kuma? Nami to? .
 Kinga sarkin tambaya bani zaren cen dana manta kan bunu .
? ? ? ?? Iyyani tasan tambayarce baya son amsa mata, dan haka taja bakinta tai shiru bayan ta kawo masa zaren. Sai dai sam zuciyarta babu nutsuwa......

? ?
? ? ? ?? &&.MASARAUTA.&&

?? Bayan sallar azhar Ayyub ya iso masarauta. Zuwa yanzun har an fara raWe raWin mutuwar Iffah, duk da kuwa ya tadda masu maganin da suka isa suka tumbatsa da matu?ar yawa an tarasu kowa nata gwada ?o?arinsa da baiwar da ALLAH ya basa.
? ? ? Baba Yayaroya furzar da nannauyan numfashi bayan ya amshi sa?on kaka a hanun Ayyub  Dama nasan da wuya Dattijo ya zo .
? ?  Amma duk da haka ka aika masa Baba? .
? ? ? ?  Ya cancanci a aika masan .
??  To amma miyasa ya?i zuwa? Bayan kuma alamu sun nuna kai tsaye ma yasan abinda ke faruwa anan Win .
? ? Baba ya tsurama Wan nasa ido na wasu sakanni, sai kuma ya girgiza kansa.  Ba lallai sani irin wanda kake tunani yayi ba. Dan nidai nasan baida wata ala?a da abinda ke faruwa anan. Sai dai ya sani ta dalilin baiwar da ALLAH ya masa duk da shi yana gudunta ne .
? ? ? ? ?  Amma Baba....
? ?  Kaga Ayyub wannan ba lokacin tambayoyi bane. Bara naje muga ko za'a dace anan.
?? Da kallo Ayyub yabi mahaifin nasa. Sai dai ?asan ransa fal tambayoyine da yasan samun amsarsu zaiyi wuya a lokacin da yake bu?ata. Yasan mahaifinsa gawurtaccen masanin magani ne irin na gargajiya dama na gusar da junnu. Shahararsa tasa Daular Ruman Waukarsa da bashi matsayin (Mai magani a gonar yaro) amma ya rasa minene dalilinsa na bama wancan dattijon girma mai tsanani duk da shi kowa bai sanshi ba sai da sunan mai Winka kayan doki.....

? ? ? ? ?? *_ZAWJATA-ALMILKI_*

? ? Zuwa yanzu numfashin Iffah ma yana fitane da taimakon na'urori, yayinda jinin dake fita a jikinta har yanzu yake fita ta kunenta. Na ido da hanci da baki ne kawai likitoci suka samu nasarar tsaidawa. Baba yaro shine shugaba na masu maganin, dan haka ake basa damar shiga kai maganin da duk aka bayar dan ai mata amma da taimakon Jasrah kai tsaye. Yanzu Winma dai hakance ta kasance. Bayan neman iso aka bashi iznin shiga inda Iffah take, sai dai babu mai iya ganinta kasancewar zagaye take da glass.....

? ? ? ? *_SHAHAN-SHAN_*

?? Bani kaWai ba, nasan duk masu karatu tambayarsu zata rinjayane akan wai shin duk abin nan dake faruwa ina? _Shahan-shan_ yake ne a matsayinsa na shugaba ga ?asar ruman baki Waya bama daular ruman ba?. To amsar itace yana nan a cikin masarautar, sai dai kuma tun a yammacin jiya bayan dawowa daga sallar juma'a babu wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login