Showing 51001 words to 54000 words out of 120369 words

Chapter 18 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

230

?  Tabbas na sanshi yaro. Hasalima ga gidan mahaifin shi Muhammad Zayyanu gana mahaifin Dawood. Sannan ta Sangaren mahaifiyata ma munada ala?ar jini da mahaifin nasa. Shine kuma yay sanadin zuwan Muhammad Zayyanu garin nan, shi kuma Muhammad Zayyanu ya koya masa noman zuma daya gada ga mahaifinsa .
? ? ? ??  Eh lallai sanayya ce babba kam. Sai dai kuma inaga ya kamata nasan miya rabasu? Dan yanzu hujjojin hanunmu sune zasu taimaka mana wajen kubutar da su saboda wannan case ne babba kuma da alama shiryayye
? ? ?  To nidai kai tsaye banace ga abinda ya zama sanadin rabuwar kawunan nasu ba. Dan shi Muhammad Zayyanu mutum ne mai zurfin ciki da rashin kwaramniya. Amma dai lokacin da naga bana ganinsu tare na tambayesa ko akwai matsala? Shi da abokin nasa. Sai ya sanar min shi dai a saninsa bai masa komai ba ya janye daga jikinsa, ya kuma bisa ya bisa babu adadi danya faWa masa amma ya?i, daga karshe ma ya tattare kayansa da iyalinsa sukabar anguwar, bai kuma sake ganinsa ba har watanni sunja a lokacin. Na bashi shawarar ya ?ara nemansa dai, da muka sake haWuwa na tambayesa sai yace ai yama bincika yabar gari. Iyakar abinda na sani kenan gaskiya .
? ??  Shi kuma Dawood Win baka sake ganinsa ba kaima? .
??  Eh to gaskiya ban sake ganinsa ba. Dan ko'a rasuwar mahaifinsa sai wai-wai mukaji yazo yay gaisuwa ya tafi kawai. Daga nan kuma dai bamu sake jin Wuriyar tasa ba dan dama mahaifiyarsa bata raye tuni .
? ? ?? Barrister dake faman kaWa kai ya sake ajiye bironsa.  Uhhm yanzu to inaga mataki na biyu shine musan wane station suke. Ko kuma inda ita matar tasa take .
? ? Cikin damuwa Abu Zainab yace,  Munje inda muke tunanin samun nata bamu sameta ba. Sai dai an ambata mana sunan wanda ya saida gidan ga wanda ke ciki yanzu .
? ? ??  Miye sunan .
??  Ibrahim Askari .
 Badamuwa kuje abunku, insha ALLAHU daga nan zuwa gobe za'a nema mana Ibrahim Askari Win. Suma kuma zan Wan bincika ta hanyar jami'an dana sani a mabanbanta station na garin nan .
? ? ? Sosai kaka ya dinga ma barrister godiya. Hakama Abu Zainab. Shi dai faWa musu yake karsu damu. Aje a cigaba da addu'a komai zai zama labari insha ALLAHU......

? ? ? ?? &&..... &&.... &&.....

? Iffah kamar zatai kuka ta ?ara dailing number amma sai ma aka sanar mata switch up. Wani irin zafi da lugude ?irjinta ya shiga yi, ta shiga neman number Malam Fawzan cikin rawar jiki tunda dai shine ya bata number..........
'?
? ? ?


*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 90165991

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_23_*


........Itama Win dai switch up. Wasu zafafan hawaye suka silalo a kumatun ta. ?o?arin sake kiran waccan number ta gwadayi knoking ?ofar da akai ya katseta. Da sauri ta yanke kiran da kashe wayar ma baki Waya ta Waga gadon ta tusasu har da takardar gaba Waya sannan ta sauka dan tasan bazai wuce Daneen Ammarah ba...
? ? ?  Ibnati baki barci ba kenan? .
?? Kan Iffah a ?asa tai Wan murmushi.  Yanzu zanyi Mamy karatu na kammala .
? ?  Masha ALLAH, ya kamata ki kwanta to dare yaja, nima zuwa zanje na kwanta .
?  To Mamy ALLAH ya tashemu lafiya .?
? ? ? ? Koda Daneen Ammarah ta wuce Iffah ba kwanciyar tai ba, sake Wakko wayar tayi ta cigaba da neman wancan layin da a yanzu ake cemata not available saSanin switch up na Wazun. Hakama number Malam Fawzan har yanzun. Daga ?arshe dai barci Sarawo gwanin iya sata ne ya saceta akan dole ta ha?ura, sai da asuba ta tsinta wayar a ?asa yashe....

? ? ? ? Yau dai kam ta ?udiri niyyar fita gaida tsohuwa Malikat Haseena da kanta, tunda dai jikinta Alhamdullah hatta saSar ma sai inda ba'a rasa bane bai gama ba. Bayan hadimar dake gyara Wakin ta kammala ta fita key ta sama ?ofar sannan ta shiga wanka. Dan duk da tausayin hadiman da takeji a yanzu batajin zata sake yarda da waninsu. Ta fito tana tsaka da shiryawa cikin Waya daga kayanta na gida akai knoking. Karasa saka abayar tayi sannan taje ta buWe, a tare suka sakarma juna murmushi, tai ?asa da kanta tana faWin,  Barka da safiya Mamy .
? ? ? Daneen Ammarah takai hannu ta taSa kanta da faWin,  Kin tashi lafiya? .
? ?  Alhamdullah .
 Haka ake so. Ga kayanki nan na amfanin yau, mun zaSi yin hakane saboda gudun abinda zai iya zuwa ya dawo Ibnati, amma insha ALLAH kayanki na amfani na gab da kammaluwa, saiki shirya ni zanje sashen Umm Jasrah. Ki tabbatar kinci abinci sosai yanzu zan dawo ba jimawa zanyi ba .
? ??  Adawo lafiya Mamy a gaisheta .
?  Zataji, amma ki tabbatar ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????kin canja waWan nan kayan .
? Kai kawai Iffah ta jinjina mata. Amma a ranta tana mamakin minene aibun abayar tata? Tana cikin sabbin kayantama da take matu?ar ji da su. Shigowar hadimai biyu da kayayyaki ya katse mata mitar tata, sai dai batace komai ba bayan amsa musu gaisuwa. Fita Wayar tai aka barta da wadda tafi yawan kasancewa da ita, tazo gabanta ta zube kanta a rissine.  Ya Zawjata-almilki bisa umarninki za'a shirya kayan .
? ? ? Karo na biyu Iffah ta amsa neman izini da umarni ga hadimai a gidan.  Ba yanzu ba, zaki mun rakkiya ga Mamma ne, ki jirani a waje .
? ?  Umarninki shi nake zaman jira ya Zawjata-almilki .
? ? Hadimar na fita ta taka inda kayan suke tana dubawa. Tunda ta samu lafiya kullum da safe za'a kawo mata kaya kala uku, washe gari za'a kwashesu koda daya kawai ta saka a sake ajiye mata wasu. Da farko ta Wauka ko haka tsarin masarautar yake. Sai a yau bayanin Daneen Ammarah yasa ta fahimci ita akema hakan saboda tsaro. WaWanda ranta yafi kwantawa da su ta dauka ta saka. Ta koyi ?yau sosai musamman da suka kasance bakake da adon stones masu she?i da Waukar idanu. Ga farar fatarta data koma ja ?aWan saboda saSar datai tamkar ta larabawa ta sake fitowa. ?oyayyun turarenta na wajen Kaka ta Wakko ta saka, wani irin ?amshi mai daWi da saka zuciya nutsuwa ya fara ratsa Wakin...

? ? Sosai murmushi ya bayyana a fuskar tsohuwa Malikat Haseena saboda ganin Iffah akan kafafunta, takuma ji daWin wannan ziyarar bazata data kawo mata duk da kuwa suna a sashe Waya ne. Iffah data kai zaune gefenta bisa tattausar dardumar da aka ?awata falon da shi ta risinar da kai tana gaisheta da tambayarta yaya jiki?.
? ??  Alhamdullahi ?ar albarka. Yaya naki jikin? . Malikat Haseena ta amsa da kulawa har yanzu murmushi ?awace da fuskarta.
?  Naji sau?i ai Mamma (kamar yanda taji Daneen Ammarah na kiranta.
? ? ? ?  To Alhamdullah ALLAH ya ?ara kiyaye gaba .
?? Da amin duk hadiman wajen suka amsa. Malikat Haseena sallamar duk Hadiman tayi, tare da bada umarnin a shirya mata breakfast da Iffah. Hakan ya bama hadiman mamaki sosai, dan duk wanda Malikat Haseena zata bu?aci zaman cin abinci da shi ba karamin mai sa'a bane ba. Cikin ?an?anin lokaci kuwa aka kammala shirya komai, ita dai Iffah na kallon ikon ALLAH da tsagwaron mulki wajen wannan tsohuwa. A ranta kam tunani take shin wai idan haka matan suke waishi babban dodon nasu yaya za'a gansa kenan?. Bisa umarnin Malikat Haseena Iffah ta mike suka nufi wajen da aka shirya abincin. Zamansu dai-dai da shigowar amintacciyar hadimar Malikat Win Wauke da wani ?aramin kwano...
? ?? Shigar ?amshin turaren Iffah hancin Hadima Banou ya saka jikinta fara tsuma. Hanunta na Wan rawa ta sunkiya zata ajiye kwanon suka haWa ido da Iffah. Zabura tayi da sauri ta mi?e kanta a sunkuye. Iffah ma dake jin jikinta na wani irin yamutsawa ta sake kallonta da kyau, haka kawai matar batai mata ba, gata wata irin doguwar mace ganda?ai?ai kamar namiji babu wani fasalin mata tattare da ita... Malikat Haseena da rawar jikin Hadimar ya bata mamaki itama ta tsura mata idanu. Sai dai mulki da kasaita baisa ta tanka ba. Hadima Banou dake jin kamar ta zura a guje saboda yanda take jin jikinta ta zube ?asa, cikin rawar hannu ta fara yun?urin haWama Malikat Haseena abinci.. Iffah dake mata kallon nazari ta dakatar da ita.  Kinga jeki kawai .
? ? Ai kafin ma ta rufe baki tuni ta mike zaram kamar wadda ke akan wuta. Iffah da gaba Waya abin ya gama Waure kanta ta fara haWama Malikat Haseena abincin da kanta. Itako Malikat Haseena komai bata kawo a ranta ba game da yanayin Amintacciyar hadimar tata, saboda takan ganta a wasu yanayi daya fima hakan, dan haka ta jima da sakata a jerin masu aljanu...

? ? ? Hadima Banou na fita a falon ta sauke wani irin nannauyar ajiyar zuciya da kai hannu ta yarce gumin dayay sharkaf a goshinta kamar wadda ta ti?i surfen gero. Gaba Waya manyan idanunta masu saka tsigar jikin mutane tashi sunyi jazur. Gefe ta koma ta zauna a ranta tana fatan ALLAH yasa har Iffah ta tafi Malikat Haseena bazata nemeta ba. A ganinta ma tai zamanta anan koda an nemetan ai sai an ganta. Wannan shawarar data yankema ranta ya sata cigaba da zama a wajen har lokacin jikinta bai gama komawa dai-dai ba....

? ? ?? Gaba Waya Iffah kasa sakewa taci abincin tai saboda kunya, ganin haka cikin hikima Malikat Haseena ta cigaba da Wan jan ta da hira domin jan ra'ayinta, itako tana amsa mata a kunyace da tsakurar abincin. Suna a haka Daneen Ammarah ta shigo, itama dai ta nuna jin daWinta na ganin Iffah Win tare da jin kaunarrta har cikin rai. Zama tai itama aka Wora cin abincin da ita suna yar hira jefe-jefi da Malikat Haseena. Iffahn dai nata saurare kawai, sai kuma murmushi. Rabin hankalinta kam nacan wajen tunanin hadima banou da yanayin ta....
? ? ? ?
? ? ? ? ?? &&.... &..? &&....

? ? Kamar yanda Barrister yayma su kaka al?awari ya samo Ibrahim Askari ta hanyar mutumin nan da suka fara zuwa wajensa. Fuskarsa cike da murmushi yake dubansu, dan tun yana can ya sanarma Abu Zainab su haWu a office. Sai gashi kafin ya iso ma su har sun iso. Ko cikakkiyar gaisuwa basuyi ba ya fara musu bayani.
? ??  Alhamdulh an samo Ibrahim Askari, ya kuma bani cikakken adireshin Dawood Win, hasalima yace shiyya sayar masa da gidan daya koma Win. Ga adireshin gidan ya bani .
? ? ? ? Sosai farin ciki ya bayyana a fuskar Kaka. Ya dinga jerama Barrister addu'a da fatan alkairi. Shima dai Abu Zainab yayi masa godiya, tare da Worawa da faWin,  Barrister yanzu mune zamuje can Win? Kokuwa kai ne? .
? ? ??  Mu duka babu wanda zai je Zakariyya .
?? Kallonsa sukai su duka, ya jinjina musu kansa da buWe wani littafi a gefensa ya yago takarda, Wan rubutu yay da sake Wagowa ya dubesu.  Kamar yanda na faWa muku mu duka babu wanda zaije. Domin ita Shari'a takanzo saSanin hankali. Sannan bamu san nasu shiri ba, zasu iya amfani da duk wani yunkurinmu a yanzu. Dan haka nayi abinda ya dace bayan barina wajen Ibrahim Askari. Akwai wani babban police dana sani kai tsaye naje garesa, nakumayi sa'asar samunsa. Nayi magana dashi da rokonsa ya bincika mana inda zamu iya samun su, Alhamdullah kuma ya amsa, yanzu haka kiransa nake jira kamar yanda yaymin alkawarin kafin cikar awa Waya .
? ? ? Anan Win ma dai farin ciki ne a fuskokin su Kaka, sai faman sauke ajiyar zuciya sukeyi.....

? ? ? ?? &... &&.... &....

? Zamu iya cewa gaba Waya yinin yau Iffah ta kare shine a neman number Malaminta Fawzan da abokinsa Ajmaal. Amma abin mamaki har yamma amsa Waya ce layukansu not available. Gaba Waya tayi firingai-firingai na damuwa, duk yanda take ?o?arin Soyewa da danne hawayenta sai da suka zubo bayan ta idar da salla. Bakomai yasata shiga damuwar akan son samunsu ba sai rashin samun number Babiy da Hanash da batai ba suma. Tana son jin wani abu game da ahalinta, dan yawan faduwar gaban da take da mummunan mafarki yasa tanaji a jikinta akwai matsala. Tama rasa wane tunani zatayi, har text message ta turama Malam Fawzan akan ya taimaketa ya duba mata iyayenta amma shiru kakeji, bama tada tabbacin ya gani ko bai gani ba. Kuka taci sosai a wajen kafin ta mike tana share hawaye bisa shawarar zuciyarta. Wayar ta sake Wauka ta sake tura sakon data turama Malam Fawzan a layin Ajmaal abokin nasa. Tana fatan Waya daga cikinsu yaga sa?on koda bata samu sauran biyan bukatarta ba. Jikin window ta koma ta tsaya tana mai sha?ar iskar dake busowa mai daWi, kamar ance kalla gefe ta hango Hadima Banou can jikin filawoyin saitin Wakin Malikat Haseena tsugunne kamar tana tona rami, sai faman waige-waige take alamar rashin gaskiya. Da farko tsura mata idanu Iffah tai, sai kuma ta zabura bisa umarnin zuciyarta. Sai da ta tabbatar wani baiga sanda ta fito a dakinta ba sannan ta fice, kasancewar ta naWe har fuskarta da Wan kwalin abayar jikinta yasa babu wanda ya ganeta, balle abayar jikin nata Waya daga cikin natane na gida data canja bayan barowarta wajen Malikat Haseena. Da ?yar ta gane hanyar dazata Sulla bayan, dai-dai Hadima Banou na ?o?arin maida kasar data tone alamar harta saka abinda zata saka. Sauri-sauri takeyi harta kammala, ta Wago da nufin barin wajen taja ta tsaya a kiWime ganin mutum tsaye a bayanta. Amma kasancewar ta mai shegen tsurin ido sai ta dake a zahiri tana kallon Iffah da har yanzu bata janye mayafin data yane har fuskar ba....
? ??  K! Ubanwa ya kawoki nan? .
Ta faWa da zaton cikin hadimai ne irinta. A hankali iffah ta karasa takowa gabanta, tare da janye mayafin ta saka idanunta cikin nata jajaye marasa ?yan gani. Sosai hadima banou ta rikice har rawar jikinta ya bayyana. Iffah ta janye idanunta daga kanta ta maida akan ramin,
? ??  Mi kika binne? .
 Ranki ya daWe babu komai, w... W... Wani magani ne kawai da nake son yin amfani da shi.....
? ??  .....Shine kika shuka shi anan cikin rashin gaskiya? Wacece ke? Mi kike kullawa .
? ? Tambayoyin sunma Banou yawa da tsauri wajen bada amsa, a take ta sake gigicewa duk da tana ?o?arin ?ir?irar jarumtar dole. Wuceta Iffah tai zuwa wajen ramin, ta tsugunna da daukar iccen datai tonan da shi ta shiga sake tone kasar da Bismillah. Firrr wani abu kamar tsintsuwa ya fito a ramin yay sama. Iffah ta mike da sauri ta bisa da kallo harya bace. Juyawa tai da sauri inda Banou take, dai-dai ko tayi shirin silalewa tabar wajen ta dakatar da ita.
? ?? ?asa tai da kanta jikinta na matukar rawa, Iffah ta kare mata kallo sama da kasa na wasu sakkani, sai kuma ta girgiza kai.  Wani asirinne haka bizne tsuntsuwa da ranta saboda son zuciya? Ko wani ya sakaki biznewar saboda ya isa? Kokuwa ke Win kina a cikin jinsin Mayu ne? Dan a cikin ukun nan dana lissafa dole ne a samu Waya tattare da ke tsohuwa .
? ?? Kuka Banou ta fashe da shi gwuyawunta a ?asa.  Ranki ya daWe ban fahimci abinda kike nufi ba, nifa magani na shuka ki yarda dani .
? ? ? ??  Uhhm wato magani kika shuka, tsohuwa kalleni da kyau ki ganni banyi kama da wanda akema rufa ido ba, amma zan baki lokaci kije, zan nemeki a lokacin daya dace. Idan kika hangi gudu baki da wajen iya Soye min, idan cutar dani ne zagaye nake da kariyar UBANGIJINA, idan yunkurin salwantar da rayuwarkine idona biye yake dake tako ina. Shawara ya rage gamai shiga rijiya .
? ? ? Da wani irin mummunan kallo hadima banou tabi bayanta da shi, ta cije baki da rumtse jajayen idanunta da karfi.........
'?

? ? ? >?? Wannan ?a ta Babiy ?arfin halinta da tarar aradu sun mata yawa. Dole dai sai ta kai kanta inda za'a lamushete oh ni Balki=??.
? ? ?


*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login