Showing 99001 words to 102000 words out of 120369 words

Chapter 34 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

242

da suka sakashi wannan aikin fa? Kenan fa kuSutar da shi sukai a waccan ranar ko mi abinda sukai Win ke nufi? Ya ALLAH mike shirin faruwa da ni ni Abdallah?.
? ? ? Ya tambayi kansa batare da yasan ina zai kama ba har ya ?araso jikin m?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? otarsa ya shiga. Da ?yar ya iya tu?in zuwa waje, yana hawa titi Wan nesa da gidan aka dakatar da shi akan cewar yay parking ta cikin bluetooth Win kunnensa. Hakan ba karamin taimako bane a garesa, dan a yanda yake jinsa tabbas zai iya kife kansa a titin ma gaba Waya........

? ? ?
? ? ? ? &&....? &&.....

? ?
? ?? Babu kowa a Wakin sai wani irin ?amshi mai matu?ar saka jiki kasala da sanyin ac. Iffah ta lumshe manyan idanunta tana ambaton sunan ALLAH da sake buWesu. (Kai kai kai duniya fa na inda take) ta ayyana a zuciya tana dire tray Win hannunta saman wani Wan table dake gaban ?ya?y?yawar kukera ta hutawa. (Dama ce fa wannan) ta zabura dalilin wancan furucin da zuciyarta ta ayyana.  Tabbas dama ce kam . Ta maimaita a fili tana Wan waige-waige a nutse cikin hikima kuma Wan gudun kar ya zam akwai camara a Wakin kamar yanda aka bazasu ta waje ko'ina a sashen. Adai iya dubanta babu kamar sauran Wakunan data kwana, dan haka ta cire takalmanta cikin sanWa ta nufi ?ofar toilet da zuciyarta ke raya mata yana ciki. Tabbas yana cikin kuwa dan jin motsin ruwa. Ta daga hannayenta sama alamar Alhamdullah sannan ta baro wajen. Da ma'ajiyar turarrukan sa ta fara, sai da ta gama Wagasu Waya bayan Waya ta shinshina. Sam babu alamar irin wancan, cikin damuwa ta maida ta rufe badan zuciyarta ta wankesa da zargiba har yanzu. Dan ta gama ha??a?ewa aljanun tsafinsa ya tura suka Wakkota a daren na jiya dan ya cika burinsa. Amma ALLAH ya hanashi sa'a shiyyasama taga Wakin kaca-kaca kamar anyi dambe a cikinsa. Da alama sun gusar mata da hankaline shiyyasama bataji sanda aka Wakkotan daga can Win ba.
? ?? Harta juya zata fita zuciyarta ta sake nata shawarar ta Wan sake duddubawa ko zataga wani shaida da suke bu?ata akansa. Cikin yanayin dai Wan tsoro-tsoro na mara gaskiyar dake gudun a kamasa take Wan buWe-buWen ta, sai dai abin mamaki idan ka cire turarrukan data gama dubawa, da wasu tarin books a cikin wata ?yakykywan show glass, babu wani abu a Wakin bayan kayan gado da na ?awata adon Wakin kuma. Sai kuma kayan barci kala-kala a cikin wani dogon gilashi shima alamar matsayin wadrub, sai dai kasancewar zallar gilashi komai ana gani fes dan duk rataye suke a jikin hanger ma.
? ?? Iffah da gaba Waya kanta ya kulle na mamakin ina kayan da yake sakawa? Da takalma? Su agogo dama duk wani nau'in kayan da yake ado dasu fa?. Dan acan ma sauran Wakunan da ta kwana iya irin abinda ke anan Win kawai ta gani. Lallai dole akwai abinda yake bu?atar tayi nazari a kansa kenan? (Minene to?) Zuciyarta ta ayyana mata tare da katse tunaninta sakamakon jin wani masifaffen kamshin shower gel da tsumammun turarrukan wanka ?an asali da bata taSa sha?ar irinsu ba.
? ? ?? A Wan firgice ta juyo, sai kuma ta sake juyawa da sauri tana mai rumtse idanunta da faWin,  Wayyo ni Iffah ta nufi ?ofar fita da matu?ar sassarfa tamkar zata kifa dan hatta da tsumar jikinta a bayyane take..
? ?
? ? ?? Shiko da komai ya faru dominsa babu alamar hakan ya damesa. Dan ko kallon inda take baiba tunda ya fito. Babu ma alamar yasan da ita a Wakin tattare da shi. Amma abin mamaki sai gashi ya zauna a kujerar da table Win ke tare da ita, wanda kuma anan ne Iffah ta ajiye shayin nasa. banbancin WanWano da wanda ya saba sha kamar Wazun ya sakashi yin tsamm da tsurama shiyin ido tamkar a cikinsa yake neman amsar sanin yaya hakan wai ke faruwa?. A zahiri ko babu wani abu a fuskarsa sai ma glowing da take irin na mai lafiyayyar fatar data ji?u da hutu da jin daWi. Yatsunsa biyu ya Wan kai saman goshinsa ya murza kusan tsahon sakanni arba'in, kafin kuma ya janye yana mai ajiye kofin ya mi?e batare da ya sha ba. Ta can wajen gilashin da kayan barcinsa suke ya taka, hannunsa ya daura akan gilashin sai gashi gaba Wayan drawer Win ta zuge a hankali ?ofa ta bayyana. Takawa yay ya shige, ta maida kanta ta zuge........

? ? ? ? (=??=??an wani rufe dan kar na gani, to Iffahn mu zata gano mana ai ehe=ض?=??).

? ?? &&.....

? Da gaske dai Satan Sayeed Khairul-Bashar ya tabbata a cikin masarauta. Dan Iya duk wani bincike babu wata alama ta yana a cikin gidan. Iyalansa sai kuka suke duk sun hargitsa masarautar. (Kamar yanda kukaji a baya Sayeed Khairul-Bashar Aami ne a wajen su Tajwar Haysam, Miran Arshaan, Miran Jasim da dai sauransu. Kaka kenan a wajen Tajwar Eshaan shi kuma. Sayeed Khairul-Bashar da Tajwar Abdul-majeed kakan Tajwar Eshaan ?an uba ne suma. Kamar yanda a yanzu Tajwar Eshaan ke shan gwagwarmaya a hannun su Miran Jasim haka mahaifinsa Tajwar Haysam yasha wannan wahalar a hannun Aamin nasu irin su Sayeed Khairul-Bashar. Sai dai ko kusa basu ci galaba ba dan Tajwar Haysam ma dai kaifi Waya ne kuma tsayayyen mutum kamar yanda kuke ganin Tajwar Eshaan a yanzun. Wannan rashin nasarar tasu akan Tajwar Abdul-majeed da Wansa Tajwar Haysam ce ta dawo kan Tajwar Eshaan a yanzu, sai dai kuma da alama bazai taSa ya raga musu ba. A gefe kuma su Miran Jasim na amfani da wannan damar wajen dama garinsu akan Tajwar Eshaan... ALLAH ya sa kun gane ni dai ba ruwana>?q?=ض?)

? ? ? ? Duk bidirin da ake Tajwar Eshaan bai sani ba, dan yau ya fita fada ne a makare. Koda ya isa fada kuma aka kawo zancen da farko bai Wauka abin na gaske bane, dan haka cikin halin ko'in kula irin nasa ya nuna musu maybe yayi fitar da kowa baya bu?atar ya sani ne. A bashi lokaci a gani. A cikin wasu ?an majalissar tasa wasu sun gamsu da wannan jawabi, harma aka fiddashi waje dan hankulan mutane su kwanta. Sai dai a wani gefen kuma jawabin Shahan-shan Win tamkar samun wani makamine na dukansa da shi ga ma?iyansa na Soye dana zahiri, sai dai sun danne a yanzu basuce komai ba suna jiran lokaci........

? ?? &&.....?BARRISTER &&.....

??? RuWanin da Barrister yake ciki ya wuce duk yanda mai hasashe zaiyi tunani. Gashi tunda suka maidashi gidan suka sake kullesa a Wakin babu wanda ya waiwayesa har duhun magriba ya kawo, bayan idar da sallar isha'i ne aka kawo masa abinci. Dan haka ya fuskanci mai kawo abincin da alamar yar yanzu zuciyarsa ta kasa tsayawa waje Waya.
? ? ? ??  Dan ALLAH ina son magana da ogan ku Akhi. Ina da abubuwan tattaunawa da shi masu yawan gaske da muhimmanci .
? ? Kamar bazai tanka masa ba sai kuma ya amsa shi da faWin,  Boss baya nan, ganinsa kuma abune bamai sau?i ba dan bana jin ma yana ?asar. Karka damu idan yana bu?atar magana da kai zai zo da kansa basai ka nema hakan ba . Daga haka yay ficewarsa. Jiki a sanyaye Barrister ya bisa da kallo harya maida ?ofar zai rufe yay saurin faWin,  Na ro?eka kota wayane ka haWamu, da gaske maganar da zanyi da shi nada matu?ar muhimmanci, da kuma bu?atar yinta da gaggawa .
? ?? Jimm saurayin yay yana kallon Barrister Win daga inda yake, sai kuma ya Wan rausayar da kansa da faWin,  Okay duk yanda mukai zan dawo .
? ??  Nagode sosai .
??

?? Baifi mintuna biyar da fita ba sai gashi, har lokacin Barrister na zaune a inda ya barsa. Ya mi?a masa wayar hannunsa. Cikin jin daWi Barrister ya amsa. Shi ya fara sallama da gaisuwa batare da la'akari daya girmi boss Win nasu ba. Amsa masa akai daga can a ta?aice, nan ma bai nuna ya damu ba cikin tashin hankali ya fara maganar dake cimasa rai..
? ? ? ??  Alhmdullah na cika umarninku, sai dai sakamakon dana samo ya matu?ar rikita tunani na. Dan wannan case Win case Win da nake yine, kuma a dalilinsa naje ?auyen Lufana. Yanzu kuma sun bani aiki akan kaina, Ina cikin ruWani sosai, dan na gagara fahimtar manufarku ku da su, shiyyasa gaba Waya ruWani ya kasa barina na fahimci abinda ya dace na fahimta....
? ??  Karka damu kanka da son sai ka fahimta Barrister. Kai dai kai musu aikin da suka bu?ata, basu bayanai akan naka da case Win kawai .
? ?  Idan nai haka zan saka rayuwar bayin ALLAH ne a haWari, wlhy mutanen na mutanen kirki ne komai an shiryashi garesu ne bisa wata manufa. Ina matu?ar jin tausayinsu, an rabasu da ?a?ansu har uku, an kuma biyo ta wata hanyar rusasu da shine nake son ma san dalili, yanzu kuma ace nine da hannuna zan mi?asu, idan nai hakan bazan taSa yafema kaina ba .
? ?  Baka da wani zaSi bayan hakan Barrister. Idan kuma ka shirya rasa iyalanka ne fine . Kitt aka yanke wayar. Barrister dake jin hajijiya na Wan kwasarsa ya dafe bango da sauri yana mai ambaton sunan ALLAH domin neman Wauki.........
'?
? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_43_*


..........Yau kwanaki huWu kenan da rashin ganin Sayyid Khairul-Bashar, kwana shidda kuma cur da kai Iffah sashen Tajwar Eshaan Ibn Haysam Abdul-majeed. Sosai masarautar a harmutse take, yayinda ?ananun magana da rikice-rikice ke neman tashi a dalilin fitar zantukan da Sayeed Khairul-Bashar Win yayi kan Tajwar Eshaan a daren da za'a rasashi. Nan fa kowa ya shiga yima al'amarin fashin ba?i da ga Sangaren masu faWa ajin gidan, wanda kai tsaye kusan mafi yawansu sun karkata zarginsu ne da kalaman da Tajwar Eshaan yayi shi kuma..

? ? ? Duk abinda ke faruwa sarai yana isa kunensa, sai dai abin mamaki yayi biris kamar yanda ya saba. Yayinda shirun nasa ke ?ara wutar al'amarin matu?a a tsakanin ahalin gidan baki Waya. Rashin daWin maganganun da ke neman kawo bore ga mulkin Shahan-shan Win kai tsaye ne ya tada hankalin Malikat Bushirat matu?a ta nema ganawa da Wan nata, dan tun ana yi iya su ahali har abu ya zagaye masarauta yana neman fara fita waje.
? ? ?? Bayan mintinan da basu gaza talatin ba amsa daga Tajwar Eshaan ta dawo ga Malikat Bushirat cewar baya bu?atar ganawa da kowa. Ranta ya matu?ar Saci da wannan amsa, dan take ta kori dukkan hadimanta ta shiga Safa da marwa. Tasan kota kirashi bazai Waga ba, kuma tunda yace bai bu?atar ganawa da kowan ta san halinsa har zuciya baya bukatar hakan. A kaikawon nata Iffah ta faWo mata a rai, babu Sata lokaci a karo na biyu ta bukaci ganinta duk da kuwa sune sukai mata katanga da sake baro sashen Tajwar Eshaan tun a waccan fitar acewarsu har sai ta cika kwanakin bakwai ciff.
? ? ? ? Iffah na zaune a ?ar barandar da takan sha iska da nazarin littattafan data maida hankali sa?on na Malikat Bushirat ya risketa, ta Wanji mamaki, amma sai ta shanye a ranta kawai, dan tun washe garin kwananta na biyu Malikat Haseenat ta kirata a waya da kanta ta sanar mata karta sake cewa zata baro sashen Tajwar Win har sai kwanakin bakwai sun cika. Ha?uri ta bada bisa kuskurenta, daga ranar kuma ta ha?ura duk da a takure take matu?a da zaman, ganin ranta zaita Saci ma a banza sai ta maida hankalinta ga nazarin littattafan nan data Wibo a books room, ko shi Tajwar Eshaan Win ma sai ta ?ulla wasan Suya da shi, dan tun faruwar tashin bomb Win nan ta ri?esa a rai, sai kuma maganar Satan Sayeed Khairul-Bashar da a yanzu aketa dangantashi da shi ya ?ara tabbatar mata da shi mutumin banza ne....
? ? ?? Cikin ?an?anin lokaci ta kimtsa, ta saka kamshin data maida nata ta ?arfi da yaji. Tana fitowa daga sashen ta samu hadimanta na jiranta. Gaisuwarsu ta amsa a yau kam da kulawa, kafin ta shiga motar da zasuje sashen Malikat Bushirat Win a ciki duk da bawani uban nisa bane, amma akwai tazara gaskiya. Sojan daya buWe mata yay salute Winta kafin ya maida ?ofar ya rufe, da sauri suma hadiman suka shiga Wayar motar bayanta.
? ? ? A tafiyar da bata gaza mintuna biyar zuwa bakwai ba suka iso, anan Win ma dai buWe mata akai, yayinda hadimai ke faman zubewa ?asa bisa gwiyawunsu. Hannu kawai Iffah ke Waga musu da sakewa. Tausayinsu da sake jin zafin wannan mulkin iko na kasarsu a ranta. Tun a falo na farko tabar hadimanta, inda amintacciyar hadimar Malikat Bushirat ta karasa mata iso har inda take.
? ? ?  Barka da yamma Mah-mah .
Iffah ta faWa cikin girmamawa ga Malikat Bushirat dake hakimce fuska babu walwala. Hannu kawai ta Waga mata, daga haka falon yayi shiru. Sai da ta gama shan kamshinta kafin ta tashi zaune da ?yau idonta akan Iffah da ta rissinar da kai .
? ?  Ibnati kin san miyasa na kiraki? .
 A'a Mah-mah .
Iffah ta amsata da sauri. Cikin Wacin murya Malikat Bushirat ta cigaba da faWin,  Akan mijinki ne, nasan duk abinda ke faruwa a Masarautar nan kin sani kema .
? ? ? ? ?  Hakane Mah-mah, amma sai nake ganin kamar ba haka bane, kawai dai wasu ne ke son Sata masa suna .
? ? ?? Har cikin rai kamalan Iffah sun saka Malikat Bushirat jin sanyi a rai, sai zuciyarta na rawa dan zuwa yanzu al'amarin Wan nata da gaske tsoro yake bata. Yayinda ita ko Iffah ta faWi hakanne da manufar wayon da ALLAH ya bata domin son fahimtar abinda take son sani.
? ? ? ? Malikat Bushirat ta katse mata tunani da faWin,  Hakan zai iya zama gaskiya, sai dai bazamu saki jiki ba dan da gaske al'amarin mijinki na bani tsoro. A yanzu haka na bukaci ganinsa amma shi yace bai bu?atar ganin kowa .
? ?? Da mamaki Iffah ta Wan Wago ta dubeta, a ranta kam jinjina rashin mutuncin sa take, a tunaninta ai ko kowa bai tsiraba mahaifiyarsa ta tsira.?  Mah-mah kuma shi Winne ya faWa? .
? ? A karan farko Malikat Bushirat tai murmushin takaici.  Kar kiji ko tantama akan hakan Ibnati. Dan duk yanda kike tunaninsa ya wuce nan Win. A yanzu dai tunda ya nuna bai bu?atar ganin kowan bazai gani Win ba. Shiyyasa na kiraki nan dan kimin wani taimako na haWani da shi ta waya .
? ? ? ?? Yawu Iffah ta haWiye mu?ut, dan itama dai a karan kanta kwanaki huWu kenan bata sanyashi a ido ba. Tayaya kuma zata haWasu a waya. To wanda ma ya nuna kai tsaye bazai haWu da ita matsayin mahaifiyarsa ba ita kuma ?ar karere taya zatai hakan?. Amma bara ta amsa mata kawai, dan koba komai itama tana bu?atar jin gaskiyar lamarin ai.......

? ? ? ? &&.......

?? Har lokacin kwanciya barci Iffah bata samu wata makamar ri?ewa na tunkarar Tajwar Eshaan ba. Hasalima bata da tabbacin a inda zata samesa. Tambayar hadimai kuma tamkar gazawace a gareta matsayinta na Zawjata-almilk. Kusan ?arfe Wayan dare tana tsaka da kai kawonta da faman jan tsaki sa?o ya shigo wayarta. Kamar zata share sai kuma ta Wauka dan koba komai kullum a cikin tsumayen ji daga su Babiy take. Mamaki ya sata buWe sa?on da hanzari ganin Malikat Bushirat.
? ? ? _Ina alfahari da kasancewar ki tare da gudan jinina Ibnati. ALLAH yay miki albarka, yanda kika zama sanadin yaye damuwata kema ALLAH ya yaye miki taki yanzu na gama waya da shi_.
? ??  What!! .
Iffah ta faWa cikin Wan zabura tana sakin wayar akan carpet. To mi hakan ke nufi? Ita da batama gansa ba taya har yay kiran mahaifiyar tasa da har ta gamsu itace sanadi.  Anya mutumin nan kuwa ba ifiritin aljani bane? . Ta faWa a zahiri tana waige-waige a Wakin da tunanin ko dai akwai camara, to inma camara Win ce itada sukai magana a sashen Malikat Bushirat ma ta ina camara Win zatai tasiri kenan...

? ? ?? Har waye war gari babu nutsuwata tattare da Iffah akan wannan al'amarin, dan ko barcin kirki batayi ba sam. Sai dai tuna a'a yau zata bar sashen ya saka mata Wan jin sassauci ka Wan a zuciyarta. Tana ko idar da sallar asubahi ta taattara kayanta waje guda tsaf tana jiran gari ya ?ara haske ta kama gabanta duk da kuwa wata zuciyar na bata shawarar take akan zuwa Tajwar Eshaan wai ko zata fahimci wata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login