Showing 93001 words to 96000 words out of 120369 words

Chapter 32 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

245

iya komawa bakin aikinki .
? ? Kamar dama umarnin take jira, cike da sassarfa tabar wajen ?wa?walwarta fal mamakin wannan baiwa har zufa na taruwa a goshinta.

? ? ? &Ba karamin sake jinjinama al'amarin wannan masarauta Iffah tai ba, dan tana Waura kafarta a step na farko na'ura ta fara shelanta kasancewarta a wajen. Abu mafi bata mamakin kalmar sunan da na'urar ta ambaceta da shi. Kafin ta sami damar wani waige-waige lifter data kwasota ta direta a wata ?ofar da hadimai biyu ke tsaye hannunsu ri?e da manyan bindugu. Tayi mamakin ganin yanda suka rissinar da kawuna sunka fara???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? gaisheta. (Shin sun yarda da zancen na'urar ne? Kokuwa sun santa a matsayin Zawjata-almilk Win ne dama?).
? ? Da wannan tambayar da babu mai bata amsa ta cigaba da takawa a hankali kasancewar sun buWe mata ?ofar wajen. Iska mai daWi dake busawa ta sanyin safiya ta fara cin karo, ta zu?a a hankali tana mai lumshe idanunta. Sai kuma ta buWesu a sannu, a lokaci Waya bugawar zuciya da tsinkewar jini suka nema sar?e numfashinta, neman daburcewa take sakamakon abinda tai tozali da shi. Babu shiri ta maida idanunta ta rumtse tana mai ambaton sunan ALLAH akan wannan mummunan gani da tai. To mummunan gani mana, dan tunda take a rayuwarta bata taSa tozali da namiji a irin wannan yanayin da idonta ya gane mata ba.. Ji take kawai ta zura da gudu ta koma, sai dai hadiman dake bayanta fa? Wane irin kallo zasu mata bayan na'ura ta gama fallasata a garesu. Tabbas nuna gazawarta na nufin faWuwarta, faWuwarta a matakin farko kuwa na nufin rushewar gaba Waya nasararta.
? ? Da karfi taja numfashi mai kauri ta haWiye, kamar zatai kuka ta sake buWe idanun a hankali, sai dai koda wasa bata yarda ta kalla gaban nata ba.....

? ? ? ? Shigar ?amshin turarensa da bayan shi babu wani mai irinsa da sautin takun takalman ?afarta ya sashi juya sharSeSen takobin dake a hanunsa cike da gwanancewa ya karci ?asa ya gocema Aamin nasa da suke wasan tare ya juyashi zuwa hannunsa na haggu saSanin na dama sai gashi akan wuyan Iffah da numfashinta yay wata irin mummunan fisga.
? ?  Who are yo.....? .
?? Yay yun?urin faWa cikin alamun bayyanar fushi mai haWi da isa da ?asaita, sai dai kalmar ta gagara ?arasa fita a harshen nasa dalilin tozali da abinda bashi yay tsammanin gani ba. Tar-tar fuskokinsu suka bayyana akan takobin mai matu?ar ?yalli da she?i da kai tsaye za'a iya kiranta faWama jini na wuce........
'?
? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_40_*


..........Tsam Iffah ta ?ara dam?e trayn hanunta jin rawar jikinta na neman fitowa,  Barka da safiya ranka ya daWe . Ta faWa cikin ?arfin hali da jarumtar saka idanunta cikin tsakkiyar nasa da ke tsaye a kanta har yanzu ?yam. Sai dai duk ?wa?w?wafin mutum bazai iya gane abinda ke a cikinsu ba balle akan fuskarsa mai cike da gizago akoda yaushe. Ganin bai amsa ba, bai kuma daina kallon tsakkiyar idanunta da ayanzu take ?o?arin janyewa a nasa ba, bai kuma janye takobin da kallonta kawai zai iya tada tsigar jikin mutum daga wuyanta ba ya sata Wan shammatarsa ta goce makoshinta da ga tsinin takobin daya Waura matan, sai dai a yanda ya wani lumshe idanu da sauke takobin yasata tabbatar da ya bartane kawai. Gaba tai yun?urin yi, da yima hadiman da suka iso wajen yanzu nan kallon gefen ido a kaikaice ta saki wani lallausan murmushi mai ma'anoni da yawa a zahiri. A kuma ?asan ranta ko War babu.
? ?? Duk wannan abun Miran Arshaan fa na tsaye a wajen ne yana ?arema Iffah kallo a kaikaice cike da mamakin ?arfin halin yarinyar, dan tunda yake a wannan masarauta bayan shi babu wani mahaluki daya taSa zuwa wannan wajen sai Shahan-shan da hadiman dake kula da wajen. Amma a yau sai ga yarinya ?arama da babu alamar tsoro a cikin idanunta a wajen. Sai kuma yanda tayi kamar bata gansa ba yay matu?ar ?ona masa rai amma ya dake dan yana bu?atar ganin ?arshen wasan....

? ? ? ? Wajen duk da filine na karshen ginin (rufinsa kenan) ya ?awatu da abubuwa kashi-kashi na more rayuwa. Ga wani ?amashin furanni da aka ?awata waje dana fresh air masu narkar da jinin mutum da sanya kasala. Da sauri Waya daga cikin hadiman da suka shigo wajen da abubuwa a hanunsu ya ?arasa ga Tajwar Eshaan dake murza goshinsa kansa a Wan rissine ?asa. A gabansa ya dir?ushe yana mai mi?a masa kufan takobin hanunsa da babu tantama anyi adon jikinsa da gold ne. Takobin ya Waura masa kan dogon trayn da kufan yake. Hadimin ya mi?e da sauri yana ja da baya. Na biyu ya iso da sauri shima, sai dai saSanin na farko shi bayansa ya koma yana warware farar rigar hanunsa mai maWauri. Hannayensa ya ware da Wan kai idanunsa inda Iffah ke tsaye tana tsiyaya shayi a karamin kofi, ya wani irin Wage kafaWu da juya rigar cike da salo ta rufe jikinsa tare da zarge igiyoyin biyu akan damammen cikinsa. Hadimi na uku ya iso shima ya dur?ushe hanunsa dauke da ?aramin farin towel. Nan ma dai Wauka yay ya rataya a kafaWa bayan ya Wan tsane zufan daya taru masa a gefen wuya da goshi alamar dai jininsa a tsinke yake a lokacin.
? ? ?? A yanda hadiman suka sani daga haka hanyar da zata maidashi bedroom Win daya kwana yake bi, acan zai samu shayinsa na ?a'ida mai dafawa ta kai, bayan yasha zai shiga wanka kafin ya fito inda aka shirya masa karin kummalo. Sai dai saSanin yau yana Waga ?afa domin barin wajen bayan ya dubi Aamin nasa ya rissinar da kai kaWan na alamar sallama da girmamawa a garesa Iffah dake faman baza ?amshin da ga Shahan-shan Win kawai suka sansa ta isowa wajen Wauke da ?aramin kofin shayi dake tururi fari tar na glass.
? ? ? Da sauri duk hadiman suka juya bayansu, dan kallon abinda zai iya biyo bayan wanda suka gani Win haramunne a garesu. Iffah dake taku a nutse kamar wata hawainiya takalmanta da ba wani tsinin kirkine da su ba na bada sautin isar da sa?on tahowar tata ta iso gabansa.. ?in yarda tai koda wasa su haWa idanu. Idanunsa da kallonsu ke canjawa ya sauke akan kofin shayin da take mi?o masan. Shiru babu alamar zai amsa, har hanunta na ?o?arin fara yin dayi. Sai da ta fara ambatar sunan ALLAH kafin ta Wago fuskarta a dake,
? ? ?  ?in sha na nufin rauni da muhimmancin Zawjata-almilk a gareka. Ko kuwa cigaba da tabbatarma duniya abinda suka sani shine gaskiya ranka ya daWe .
?? Yanda lips Winta da suka sha pink lipstick ke motsawa ya zubama ido, sai dai maimakon mata sharhi akan zancenta kamar yanda taso yau gefe ya Wan maida kansa da amsar shayin kamar wanda ya shiga halin tarkon kasala. Karan farko ta sakar masa wani lallausan murmushi da faWin,  Thanks .
? ? ? Basarwa yay ta hanyar Wan duban gefensa a takaice ya furta,
??  Aami .
Da sauri Iffah ta duba wajen tamkar sai yanzu ne taga Miran Arshaan Win,  Ya salam . Ta faWa a zahiri da nufarsa ta zube ?asa domin mi?a gaisuwa a garesa. Ya Wan murmusa zuciyarsa taf da al'ajabin wannan figigiyar yarinya da da auren wuri yayi ya haifa wanda suka fita nesa ba kusa ba. Cike da salonsa na fuska biyu ya amsa yana mai ?are mata kallo ta ?asan ido. Iffah daba kula da hakan tai ba cike da girmamawa ta mi?e da faWin,  Uncle bara a baka shayin kaima .
? ? ?  Zan so kasanwa na farko da zai ci abu daga hanunki Ibnati .
?? Jin daWin kalamansa yasa Iffah sakin murmushi da Wan rissinawa ta furta,  Na gode Aam . Shima dai shayin ta kawo masa, nan ma yay mata godiya da sanya albarka yana Wan duban sashen da Tajwar yake tsaye dafe da ?arfen da aka zagaye wajen ta bakin ginin yake ya tsurama cikin masarautar idanu yana Wan kai shayin bakinsa tamkar bai san abinda ke gudana a wajen ba. A hankali ya taka inda yake shima yana shan nasa.
? ??  Yanzu ne daular ruman ta tabbatar da samuwar Zawjata-almilk .
? ?? Sarai Tajwar Eshaan ya jisa. Amma halinsa na ?asaita da mafi yawan iyayen nasa suke ambato da girman kai yasa yay tamkar baiji Win ba. Sai ma juyawa da yay bayan wasu sakkani ya dubi Aamin nasa cikin tausasashiyar muryarsa mara hayaniya da kamewa ya furta.  A huta gajiya . Ya bar wajen.
? ? ?? Ga mamakin duk wanda ke'a wajen gaban Iffah dake Wan nisa da su ya isa. A bazata taji tattausan tafin hanunsa da yay sanyi ?alau sakamakon iskar wajen a cikin nata. Da sauri ta rumtse idanu tana mai ambaton sunan ALLAH a zuciyarta da Wan dubamsa. Ba ita yake kallo ba, sai ma fara takawar da yay wanda ya tilastata binsa tamkar ra?umi da akala. Batare da sun luraba takun sawayensu na sauka da Wagawa a tare sakamakon shima tafiyar izza da ?asaita irin na masu mulki yasa baida garaje a tafiya tamkar wani mace. Anan Win ma dai tana sanya ?afarta na'ura ta sanar da ita wacece, haka shima. Da sauri hadimin dake a ?ofar ya zube yana kwasar gaisuwa. Hannu kawai ya Waga masa yay gaba abinsa har lokacin hannunsa na cikin nata ya ri?e gam kamar wanda aka bama amanar ri?on nata dan karta suSuce......

? ? ? ?? &&.....? &&......

?? A Sangaren Barrister kamar yanda mutanen can suka sanar masa hakance ta faru. Sunyi amfani da kamannin da mutane suka daWe da sanin sunayi, wanda shine ma tushen zamowarsu abokai, aikinsu kuma ya maidasu aminai. Sai dai muryarsu ta banbanta da wasu abubuwa na Wi'ar yau da kullum. Akan wannan ne mutanen suka bashi training na dole dalilin barazana da sukai masa akan iyalinsa dama kashe Barrister Akeem Win da yake gudun cin amana. Bayan kimtsawarsa da shiga irin ta Barrister Akeem da bashi wasu bayanai akan aikin da zai musun suka bashi key Win motar Barrister Akeem. Sun sanar masa dukkan motsinsa akan idonsu ne, kuskure Waya akan ganganci fansar rayuwar Waya daga cikin ahalinsa ne kona Barrister Akeem. Dole Barrister ya kwantar da hankalinsa dan ya fahimci mutanen sunfi ?arfinsa, gashi koba komai yana bu?atar kuSuta kodan tarin ayyukan dake gabansa musamman akan aikin da ayanzu ya tasa a gaba da al?awarin cika al?awari.
? ?? Su da kansu suka bashi address Win inda zaije, yayinda ya hau titi kuma sai ya fahimci suna biye da shi a mashina wasu a mota. Ya Wan rumtse idanu da jan kakkauran numfashi ya fesar lokacin da ya gama dai-daita parking a inda suka umarcesa zuwa. Sai da ya karanto addu'ar neman Wauki ga ALLAH sannan ya fito ri?e da brefcase Win Barrister Akeem a hannu. ?aton gidan ya Wan ?arema kallo kafin ya nufi inda suke sanar masa yabi ta hanyar bluetooth Win kunnensa. Kansa kawai yaWan gyaWa tamkar yana gabansu ya nufi ?ofar......

? ? ? ?? &&&....... &&.....

?? A cikin masarauta kam kusan ?arfe tara da wasu mintuna labari mai razanarwa na rashin ganin Sayeed Khairul-Bashar (Aami gasu Miran Arshaan. Kaka kuma ga Tajwar Eshaan. Shine wanda yay maganar jiya a Wakin tattaunawa bayan tashin Tajwar Eshaan). Zancen rashin ganin nasa ya fito ne daga iyalansa, da farko an Wauka yana cikin masarautar ne dan sun tabbatar daga sallar asuba bai dawo ba. Amma ganin har lokacin shigarsa gida ya wuce ?a?ansa kuma sun bincika a inda suke tunanin ganinsa amma babu shi sai suka fitar da maganar. A take sojojin gidan masu bada tsaro dama hadimai suka bazu lungu da sa?o amma babu alamar hakan. Anbi diddigin wasu daga cikin cctv footage amma fitowarsa kawai aka gani daga sashen nasa babu komawarsa. Hakan ya matu?ar bama kowa mamaki da Waure kai. Dan ta ko'ina masu tsaron ?ofofi sun tabbatar basuga fitarsaba sukam. Gashi kuma an duba lungu da sa?o na gidan amma babu wata alamarsa.....

? ? ?? &&......

? ?? Lokacin da labarin rashin ganin Sayeed Khairul-Bashar ya iso kunnen Miran Jasim da Miran Arshaan dake tare kallon juna sukai, sai kuma duk suka kauda kawuna suna murmushi. Cikin son basar da zancen Miran Jasim ya cigaba da magana kan zancen da Miran Arshaan ya kawo masa dangane da Iffah
? ? ?  Lallai wannan yarinyar hatsabibiya ce, aini tun isowar labarin kasancewarta raye a safiyar jiya al'amarin ta kemun kai kawo. Zancen ka na yanzu kuma ya sake tabbatar min da shirinta ta shigo masarautar nan.
? ?  To ai ta tara ta samu, dan dama mu irinta muke nema . Cewar Miran Arshaan yana Wan murmushi.
? ? ?? Miran Jasim ya jinjina kai shima yana murmushin nasa na izza da ?asaita.  Hakane kam ta kawo kanta inda ake jirace da zuwanta. Dan kam zamu sauke ?uruciyar dake izata a tunanin yin rawa da bazarta dake Wawainiya da ita. Zata ?arasa mana aikinmu cikin sau?i batare da ita kanta tasan a cikin tarko take ba .
? ? Nan ma murmushi Miran Arshaan yay idonsa akan Wan uwan nasa.  Zuwa yaushe aikinmu zai fara? .
? ? ? Miran Jasim ya Wan Wage kafaWa da taSe baki.  Bazai Wauka lokaci ba. Sai dai muna bukatar wani point ne dole .
??  Wanda yake hannunmu fa? .
Cewar Miran Arshaan da mamaki.
? ? ??  Kai wannan bashi da wani ?arfin da zaiyi tasiri ita a gareta, duk da dai zai iya zama kamar share mana fage ne. Zaren da nake ganin zamu ja ya kaimu gareta Waya ne, duk da dai har yanzu babu wani shaida dangane da tsallakewarta itama. Amma zamu yi amfani da damar, a wannan karonma matarka ce zata mana aikin .
? ??  A wannan gaSar fa ya kamata mu canja salo, Jasrah nada matu?ar wayo, kar yawan bugar cikinta fa yasa ta fara fahimtar wani abu .
?  Sai idan kaine ka bada ?ofar hakan Arshaan. Shekara nawa muna amfani da itan bata fahimtaba sai yanzu. Ka dai kawai ka kasance mai lura .
? ? ? Kai kawai Miran Arshaan ya jinjina batare daya ce komai ba......

? ?? &&&......

? ? Suna yin Wan nesa kaWan da masu tsaron ?ofar Iffah ta zare hannunta da sauri tana Sata fuska. Bai ko juyo ya kalleta ba balle ya nuna alamar yasan mitayi yay gaba abinsa cikin takunsa na nutsuwa da tsantsar ?asaita tamkar baya son taka kafafun nasa. Da ?ar hararar ?asan ido ta bisa tana ?un?uni a zuciyarta. (A haka dai kamar na wani limamin masallacin Saudiyya, sai dai zuciyar ko kafiran farkon ?arni haka suka gansa suka barsa. Wanda duk zai iya salwantar da rai yay barci lafiya babu ko War ai ya dace ka kirasa da duk sunan daya zo maka a rai dan ya cancanci haka).  Ni zanyi maganinka da izinin ALLAH . Ta faWa a zahiri fuskarta na nuna gaskiyar Wacin da zuciyarta ke mata.......
'?

?? >?q?Bazamu hanaki ba Iffahn mu ? ?
? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? 5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_41_*


.......Shiru yay yana kallon inda ya saba iske shayinsa, wayam babu komai, ya kai zaune a kujerar cikin alamun gajiyawa, a gefe kuma tsaurin idon yarinyar da ?arfin halinta na masa kaikawo. Shan wannan shayin ya zame masa jiki da in bai sha Win ba sam bama yajin daWi, har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login