Showing 63001 words to 66000 words out of 120369 words

Chapter 22 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

250

Dan duk rashin jin Iffah tana da wani hali na girmama duk mai nuna mata ?auna koda bai cancanta ga sauran mutane ba.  Ibnati nasan nan zuwa yanzu duk kin sammu ko? .
? ?  Eh Mamy .
 Amma baki san matsayinmu ba? .
? Nanma tace  Eh Mamy .
? ? ??  To Alhamdullah yau duk zaki sani. Ina son ki bani dukkan hankalinki nan ki kuma saurare ni yanda ya kamata .
? ? Ta jin jina mata kai.
 Kamar yanda nasan kikaji Mamma a garemu mahaifiya ce, itace ta haifi Hama (Suruki) Win ki, da ni dama wasu biyu da zaki sani anan gaba sai dai Waya ya rasu .
? ? ??  ALLAH ya gafarta masa .
Ta faWa cike da rauni. A tare suka amsa mata da Amin. Daneen Ammarah ta ciga da faWin,  Wannan da kike jin ana kira Malikat Bushirat itace Hamah (Suruka) Winki data haifi Shahan-shan na yanzu kuma mijinki da yazo nan jiya......
? ? A razane Iffan ta waro idanu ?irjinta na wani irin harbawa kamar zai wantsalo. Cikin subutar baki ta ce,  Shahan-shan! Na jiy..... sai kuma tai shiru ta haWiye sauran maganar saboda tuna a inda take...
? ? ? ??  Kin sanshi ne kafin jiya? .
? ? Malikat Haseena dake nazartarta ta jeho mata tambayar a bazata. Da sauri Iffah da zufa ta ji?ema dukkan jiki, ta girgiza kanta. Kasancewar ta gwanar wayo tai saurin faWin,  Mamma ina mamaki ne dai, ban zaci ganin Shahan-shan Win nada sau?i kamar haka ba .
? ? ? Kusan a tare suka saki murmushi saboda hango tsantsar ?uruciya a maganar tata. Sai dai malikat Haseena tsaf ta gama karantar Iffah waskewa tai. Amma kasancewar ta tsohuwa mai dattako sai ta dake itama ta shiga jerin ?an murmushin.. Daneen Ammarah ta cigaba da faWin,  Wannan ?anwa ce ga Malikat Bushirat, Khaalah (Aunt) ga mijinki. Na baki ne a dun?ule iyamu da muke anan saboda muhimmancin abinda zakiji a yanzu .
? ? Kai Iffah ta jinjina mata da alamun gamsuwa. Jasrah ta cigaba daga inda Daneen Ammarah ta tsaya.
? ? ? ?  Ibnati dalilin miki wannan dogon sharhin a kammu shine fara aikinki matsayin Zawjata-almilk a wannan masarauta. Alhamdullah tunda kinji sau?i zaki koma sashenki kamar sauran Zawjata-almilk guda biyu, sai dai zaki samu horo daga wasu amintattunmu matsayinki na Zawjata-almilk. Mun zaSeki ne saboda nutsuwarki da tarbiyyarki. Basai mun zaman sharhi akan abinda ya faru ba a baya kasancewar kema ?ar kasa ce kin san komai na dangane da mutuwar matan Shahan-shan da suka gabata.
? ?? Iffah ta haWiye kududun ba?in cikin daya tokare mata ma?oshi akan famin rasa ?an uwanta da tai da ?yar ta jinjina kanta.
? ? ? ?? Malikat Bushirat ta amshe da cigaba da faWin,  Ibnati kece zaki zama mutum ta farko a rayuwa da zan nema alfarma a gareta, hakan kuma ta faru ne saboda jinki da nake a cikin raina da kallon da duk muke miki anan matsayin wani haske da insha ALLAH zai haska mana duhun da muke ciki. Muna son ki shiga jikin Saiful-malik domin binciko mana ainahin minene matsalar, saboda dukkan waWan can matan da aka rasa daga kaisu turakarsa ne ake samun matsalar. Mun miki al?awarin baki dukkan kariyar da bazamu bari ki cutu ba....
? ?? (Kariyar UBANGIJINA zata kasance tare da Ni). Iffah ta ayyana a zuciyarta.
???? Malikat Haseena ce ta cigaba da faWin,  Zamu fara ne da matakai da hanyoyin dinga haWuwarku daga nan zuwa wani lokaci, fatanmu ki zama mai saka ido a dukkan wani motsinsa, a karan kansa, da duk wasu wanda zasu mu'amulancesa har a cikin hadimai. Kiyi takan tsantsan, dan mutum ne shi mai wayo matu?a, sannan mai wahalar sha'ani da fahimta. Ba'a gane mi yake nufi ko minene a ransa akan fuskarsa, kar ki yarda ki bashi wata damar da zai iya zargi a kanki. Fatanmu dai ki zama jaruma a dukkan al'amuransa dama na kowa dake a wannan masarauta, duk abinda kikaci karo da shi ba dai-dai ba kiyi maza ki sanar da Waya daga cikinmu .
? ? ?? Zantukan nasu ya saka zuciyar Iffah dinga tsalle-tsalle a kan dalilai biyu.......
'?
? ? ??




*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_28_*


........Na farko ji a ranta UBANGIJI ya amsa mata addu'ar ta akan burin data shigo da shi Daular ruman. Na biyu minene dalilin waWan nan mutane na buWe mata cikinsu?. Na ?arshe da yafi kowanne razani da ban mamaki a ?wa?walwarta dama suma sun san shike aikata kisan kenan? Amma suka zaSi yin shiru saboda ba ?a?ansu ake halakawa ba kokuwa suma tsoronsa sukeji? A Wan ?aramin tunaninta tanaga zasu iya yin amfani da ?wanji wajen sanin mi Shahan-shan Win ke aikatawa musamman Malikat Haseena da Malikat Bushirat. Amma miyasa suka zaSi yin amfani da ita? Kodai sun gama gane manufarta ne a kansa.....?
? ? ?  Ibnati! .
?? Daneen Ammarah ta katseta daga nisan da tai a tunani ta hanyar kiran sunanta da taSata. Firgigit kuwa ta kawo ajiyar zuciya.  Karki kasance a dogon nazari, manufarmu ta sakaki a wannan sabgar tana da nasaba ne da dalilai biyu. Na farko juriyarki ta bamu ?warin gwiwar kallonki a jaruma. Na biyu jinki wata abu mai muhimmanci da muke fatan nasara ta dalilinta kodan tsallake tarkon masu aikata wannan Sarna da kika tsallake a harin farko da muke jin shine lagon da aka dinga Wanawa a farko wajen salwantar da rayukan da suka gabata....
? ??  Mamy nima zata yuwu bana tsallake bane dan nafi ?arfinsu, maybe na tsallake ne saboda tsayawarku da fatanku akan ganin na tsallake Win. Amma tabbas zan iya sadaukarwa, zan kuma iya bin umarninku badan inajin ?arfina ya kai ba sai dan kun isa ku bani umarni .
? ? ? ? ? Su dukansu kalamanta sunyi wani tasiri na musamman a zukatansu tare da ?awatata a cikin idanunsu. A wani gefen sunyi amanna irinta Wansu ya dace ya samu tun farko, dan ?arfin gwiwarta sunyi dai-dai da Zawjata-almilk da akafi bu?ata ga kowane Shahan-shan. Sannan Malikat da sukema kansu fata.
? ?  ALLAH yay miki albarka .
Suka faWa kusan a tare su duka huWun. A kan laSSanta ta amsa da amin.
? ? ? Sun cigaba da tattaunawar da gaba Waya ta saka Iffah cikin ?agara, ?agara mai nasaba da shiga ruWanin wani furici daga Daneen Ammarah. Wai jiya Shahan-shan ne wanda ya ziyarcesu a wannan falon, tana bu?atar samun filin tunani dan zuciyarta da ?wa?walwarta fa gaba Waya sun kulle, ruWani ya gama mamaye duk wani hangenta da dama bai wuce iya tsayin ?afafunta da shekarunta ba....

? ? ?? &&....

? ? A hankali ta maida ?ofar ta rufe tare da jingina a jikinta ta lumshe ido da sauke numfashi tamkar mai kokawar jawosa. Shin murna zatayi a wannan gaSar ko kuwa shiga ruWani?. Idan ance Shahan-shan ne a jiya ta yarda, shi kuma wanda tai gamo da shi a mabanbanta wajeje kafin shigowarta masarauta wanene shi?. Wannan tambaya tafi kowace tambaya girma da girgiza zuciyarta a duk abubuwan dake cin ranta.  Kai nifa nama ruWe wlhy .
? ? ? Ta faWa a zahiri tana zamewa cikin sarewa ta zube ?asa. Ta jima a wajen cikin halin shiru da ambaton hasbinallahu wa ni'imal wakil ko zata samu dai-daiton komawa cikin hankali dan da gaske komai na halittarta mai motsi ya raunana da rauni mafi ban tsoro da shiga ruWani. Tsahon lokaci ta kwashe a wajen tana kokawa da raunin zuciyarta da rashin ?arfin gudanar jini. Fahimtar wancan tunanin na bu?atar lokaci ya sata turesa ta maida hankali akan tattaunawarsu da su Malikat. Tabbas wannan shine babban ?udirinta dayin ?undunbalar juriya na tunkarar rayuwar da bata da tabbacin tsallakewa. Duk da tasan anfi ?arfinta, dama duk wani mai ?arfi da take kallon ?arfinta ta zaSi fuskantar mutum mafi girman iko da tsaro domin Waukar fansa. A kwanakin da suka gabata na kasancewarta cikin wannan daula ta fara fidda ran samun cikar burinta saboda dalilai masu yawa. Ciki harda rashin samun koda ?an?anuwar ?ofar sanin minene ma daular ruman Win ta ?unsa balle Shahan-shan da kansa. Sai gashi a yau cikin sau?i an bu?aci kaita inda zuciyarta ta fara raya mata zuwansa ba ?aramin tsalle bane da ba'a da tabbacin fita idan an shiga, aka kuma sanar mata wani yanki na sirrin daular ruman mai girman gaske da ko na ciki basu san da shi ba ?ila.  Anya babu wani abu a ran mutanen nan saSanin abinda suka faWa? bakinta ya furta a zahiri cikin sake dulmiya a ruWani. (Koda akwaisa yardar ki dasu ce zata baki ilimin sanin hakan) zuciyarta ta faWa cikin ?arfafata da ture raunin dake neman rinjayarta....
? ?? Knoking ?ofar daya wanzu a dai-dai lokacin ya sata jan numfashi a sau?a?e. Da ?yar ta iya mi?ewa daga zaman daSaron da tayi ta buWe. Daneen Ammarah ta sakar mata murmushi. Cikin ya?e ta mayar mata da murtani da matsawa ta bata hanya. Rissinawa hadimar da suke tare tai ta gaisheta, hannu kawai ta Waga mata alamar amsawa tana bin ledar hanunta da kallo......

? ? ? &&.... &.... &&.....

? ?? Kamar yanda aka sanar da Barrister kai tsaye station Win da akace su Babiy suke suka nufa. Kasancewarsa babba kuma sananne basusha wahalar ganin ogan station Win ba kai tsaye. Sunyi gaisuwa irin tasu ta manyan ma'aikata, su kai kuma gaisuwar girmama juna da su Kaka.
?? Barrister ya gabatar da kansa, ya kuma gabatar da abinda suke tafe da shi harda hoton su Babiy domin sau?a?awa. Jami'in yay shiru yana kallon hotunan kamar mai hasashe, sai kuma ya Wago ya kalla Barrister  Gaskiya banajin akwai waWan nan mutanen a wannan station Win Barrister .
? ? ? Barrister daya fahimci matsala ce ke neman shigowa yay Wan murmushi da muskuta zamansa.  YallaSai adai sake dubawa, zata iya yuwuwa ko akwaisu Win baka da labarin hakan. Amma tabbas suna a wannan station Win. A matsayina na Barrister ba nazo nan dan a bani belinsu bane ba, duk da nasan basu da hannu a abinda ake zarginsu. Nazo ne dan na gana da su, sannan a mi?asu kotu saboda nasan dai ita matar data saka aka kawosu nan burinta a kwatar mata hakkin mijinta .
? ? ?  Iya gaskiyata nake faWa maka Barrister babu waWan nan mutanen a wannan station Win. Amma mizai hana ku sami ita matar na tabbata tunda tare da ita akaje tasan wane station ne .
? ? Barrister yay shiru yana kallonsa cike da nazari. Hakama Kaka da Abu Zainab. Kusan minti biyu shiru babu wanda ya motsa, kafin Barrister ya mi?e yana Wan murmushi ya bashi hannu. Suma su Abu Zainab mi?ewar sukai...

? ? ? Da kallo ya bisu har suka gama ficewa, ya kai hannu kan wayarsa dake saman desk Win sa yana wani murmushi. A bugu biyu aka Wauka wayar daya kira. Sallama kawai yay da faWin,  Kamar yanda kai hasashe ranka ya daWe yanzu suka bar office Wina .
? ? ?? Shiru yana sauraren mi'ake faWa daga can, sai kuma yay murmushi da amsawa da  Angama ranka ya daWe . Daga haka ya ajiye wayar yana wata ?ar iskar dariya...

? ? ? Abu Zainab daya kasa fahimtar komai saSanin Kaka da Barrister dake hangen wani abu dalilin kashedi da akai musu kafin zuwansu nan dama ya katse shirun da motar ta Wauka ta hanyar nisawa.  Anya kuwa wannan jami'in akwai gaskiya a maganarsa Barrister. Kagafa yanda yake ?yaf-?yaf da idanu kamar tsohon Wan jari hujja. Nifa wannan al'amari ya fara bani tsoro wlhy .
? ? ? ? ? Barrister da zuciyarsa ke kai kawo ya fesar da huci,  Kana tunanin ya?i faWa mana gaskiya ne Zakariyya? .
? ? ?  Fuskarsa ta nuna hakan ai Barrister, ko kuwa Kaka? .
? ? Kaka da shima dai yake aune-aunensa a rai ya girgiza kansa.  Zata iya yuwuwa gaskiyar ya faWa, sai dai kumin wani taimako Waya dazai warware mana gaskiyar tasa ko saSaninta, bayan nan zan sanar muku abinda ya faru kafin zuwanmu nan .
? ? ? ? Barrister da shima abinda ke'a ransa kenan ya Wan juyo ya kalla kaka ta madubi,  Muna jinka Baba .
? ?  Muyi gaggawar isa gidan Dawood .
 Shawara mai ?yau Baba .
Barrister ya faWa yana juya motar hanyar da zata kaisa gidan Abu Moosa.

? ? ?? &&... &&... &&...

? ??  Mamy kuma duka wayar da lap-top Winne nawa? .
? Iffah ta faWa da mamaki. Murmushi Daneen Ammarah tayi,  Ibnati wannan ai ba komai bane ba, sannan ko baki faWa ba kina bu?atar su tare da ke kodan ki dinga jin motsin gida. Na biyu kuma wannan aikin da zaki fara kowa yasan mai haWari ne, dolene ki kasance da waya a duk inda kike a masarautar nan. Da zarar Kinga abinda zuciyarki bata kwanta da shi ba a cikin mu huWun zaki iya kiran kowa ki sanar masa. Lap-top kuwa ni naga ya dace na kawo miki ita domin Webe kewa. Amma kiyi taka tsantsan ki kuma kula sosai, dan samun waWan nan na nufin zaki iya mu'amula da kowa musamman a yanar gizo batare da kin samu tabbacin wanene Win ba .
? ? ?  Haka ne Mamy, insha ALLAH zan kiyaye. Nagode sosai ALLAH ya saka da alkairi .
? ?  Karki damu kin cancanta ne ai .

? &Iffah ta daka tsallen murna bayan ficewar Daneen Ammarah, harda ?ar rawarta. Duk wani tunani da kaikawon da zuciyarta ke mata akan Shahan-shan zuwan wannan waya da lap-top ya kauda mata shi. Domin a ganinta dama biyu ce tazo mata a lokaci guda kuma zata damata ta yanda dole sai Shahan-shan ya shata. Yanzu dai abu na farko da zata fara shine malam Fawzan. Ta tura masa sa?o bayan nemansa da tai shi da abokinsa wayar Arfa dake hanunta ta mutu ba caji, tana bu?atar tasan ko yaga sa?on? Ya kuma iyayenta suke?.
? ?? Samun wayar da caji yasa tun a daren ta haWata, duk da taga akwai sim card batai amfani da shi ba ta cire na Arfa ta sanya. Tamkar jira sa?on Malam Fawzan ne ya fara shigowa, jikinta har tsuma yake wajen buWewa.? Batako kai ?arshen karantawa ba kira ya shigo. Gabanta ne ya faWi ganin ba?uwar lamba, amma tsabar ?arfin hali sai ta Waga.
? ? ? ?  Sir! .
? ? Ta faWa cikin gwalalo idanu da nufar ?ofa da sauri ta saka key. Daga can aka amsa mata da  Na'am Fareedah. Ina kika shiga haka? Tun bayan ganin sa?onki na kasa samunki, har zuciyata ta karaya da ko wani ya gano ki ne? .
? ??  Babu wanda ya gano ni Sir, akasi aka samu wayar ta mutu, na kuma rasa ta yanda zanyi cajinta dan na manta da cajan a gida .
? ?  Ayya. Kin ganni akoda yaushe cikin gwada wayarki nake koza'a dace. Saboda ke na samar da wannan layin na sirri. Yanzu ma gwadawa kawai nake amma banyi tunanin samunki ba sam .
? ? ?? Iffah ta share hawayen da suka silalo mata tana Wan murmushi.  Nagode Sir, koda banyi nasara ba bazan taSa mantawa da kai ba. Ina fatan ka bincika min su Ummu. Dan sam na kasa samun kwanciyar hankali na rashin jin su .
? ? ?an jimm yay kamar mai tattaro abin faWa, sai kuma yay Wan murmushin basarwa.  Suna lafiya dan har gida naje, sai dai ban samu shiga ba kasancewar suna tare da tsaron dakarun masarautar har yanzu. Amma nayi ?o?ari mun haWu da Hanash....
??  Amma miyasa wayoyinsu basayi? .
Ta katsesa a ?agauce. Da ?yar ya iya tattaro abin faWa a wannan gaSar ma.  Shi Babiy wayarsa ta samu matsala ne. Hanash kuwa network ne dan yace min shima yasha nemanki amma baya samunki .
? ? ? ?  Bani da lafiya ne, ba koyaushe kuma wayar ke kunne ba. Amma yanzu zan sake nemansa insha ALLAHU dan ina matu?ar bukatar son naji muryoyinsu kozan samu nutsuwa .
? ?  Hakan yana da ?yau. ALLAH kuma ya ?ara lafiya. Kinyi waya da abokina kuwa? ..
??  Eh nayi, amma kamar yanda na sanar maka a text message an Waga amma ana mun wani shirmen banza. Daga ?arshe ma akace wai na saSa lamba .
? ? ? ? Karan farko malam Fawzan yay ?ar dariya.  Taku ne kawai irin na masu iyawa. Amma a yanzu na tabbatar zai saurareki .
? ? Iffah ta Wan taSe baki kamar tana gabansa.  Ni ALLAH harna Wauka ko ka yaudareni ne ka bani number daba itaba ma .
? ? ? ??  Iffah koda abin wasa kikazo da shi bazan masa ri?on banza ba balle wannan mai matu?ar muhimmanci da ma'ana. Yanzu dai ina fatan wayar taki akwai caji? .
?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login