Showing 108001 words to 111000 words out of 120369 words

Chapter 37 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

254

hanyar babu wata mai sau?i da zai iya ji sai abokinsa dogon yaro da ke cikin masarauta. A yanda kuma garin yake hakan abune mai wahala a garesa kenan......

? ? & BARRISTER &
? ? ? ?
? ? ? Yanayin da aka wayi gari a ?asar bai hana su Barrister fitowa ba, sai ma lokacin shi yasan abinda ke faruwar, al'amarin ya taSa masa zuciya, dan ta wani fannin case Winsa tamkar kacokal yanada ala?a mai ?arfi ne da abinda ke faruwar. Har yaji yana tsoron ace yarinyar ce ma ta rasa ran nata. Dan dole dai ya daure ya isa inda ya nufa. A yau dai bai samu Sayyid Faizul-Anwar a falon ba, sai dai kasancewar an san da zuwansa ya samu tarbar data dace. Bayan zaman kusan mintuna arba'in Sayeed ya fito cikin shigar jallabiya, cikin girmamawa Barrister ya gaidashi, ya amsa masa da kulawa shima yana masa barka da zuwa. Suna tsaka da gaisuwar cikin yaran Sayeed ya shigo ya isar da sa?on zuwan wasu ba?in. Damar shigo da su ya bada dan yasan da zuwansu, daga haka ya maida hankalinsa kan Barrister.
? ? ?? Barrister yayi matu?ar mamakin ganin ba?in, sai dai ya danne hakan dalilin kallon da suke masa matsayin Barrister Akeem. Gaisuwa sukai ta mutunta juna, har suna tsokanarsa da cewa shine idonsu na gari. Murmushi yayi yana rissinar da kai alamar girmamawa.  Kar kuji komai ranka ya daWe, a komai muna tare da ku kuma zamu kare mutuncin ku .
? ? Sosai suka nuna jin daWi da zancensa. Nan suka shiga kwarzantashi. Shi dai nasa murmushi ne a zahiri, a kasan rai kuma yana matu?ar mamakin abokinsa da Soyayyun ayyukansa. Dan bai taSa tunanin Barrister Akeem zai iya irin waWan nan ayyuka ba.....
? ??  Barriter ina alkawarin mu? .
Sayeed Faizul-Anwar ya katse masa tunani. Ajiyar zuciya yaja a Soye, sai kuma ya muskuta yana murmushi da taSa bag Win daya shigo da ita.  Ranka ya daWe komai yazo hannu fiye ma da yanda kuke bu?ata. Sai dai kafin mukai ga nan ina son nace wani abu saboda wasu dalilai .
? ? ? ? ??  FaWi kanka tsaye Barrister baka da damuwa akan hakan .
??  Nagode ranka ya daWe. Bawani abu bane mai girma akan dai shi wannan case Winne. Komai dai gashi na gani anan kuma na tattaro, sai dai yanda aka bani aikin a dun?ule ina ganin ya kamata nace wani abu duk da dai naga komai a kansa, amma saboda nasan inda duk ya kamata na toshe a ramukan da zasu iya yun?urin buWewa koma su buWe Win yasa nake son bada shawara bisa wani hangena .
? ?? Shiru kamar bazasu ce komaiba. Sai dai sun maida dubansu ga Sayeed Faizul-Anwar, kai ya gyaWa musu alamar tabbatar da babu matsala, dan haka kusan a tare suka sauke numfashi, kafin Waya a ciki ya shiga faWin.  Barrister mun yarda da kai, sai dai ka sani koda baka san komai akan case Win nan ba bazamu taSa bari wani rami a buWe mana ba koya buWe maka, zamu kasance a bayanka a kowanne lungu da sa?o na ?asar nan.
? ? ??  Nagode da wannan karamci . Barrister ya faWa da girmamawa.
??  Baka da damuwa Barrister ka cancanta ne.
? ? ? ? Murmushi ya sake saki tare da mikewa ya kai jakar gabansu, cike da farin ciki suka buWe suna mai fiddo duk takardun ciki. Bayan sun Wan dudduba su suka Wago fuskoki cike da murmushi suna yabama Barrister namijin ?o?arin sa. Shi dai nashi murmushi ne kawai. ?aya daga cikin ba?in da ake kira da Sayeed Harun Al-rashid, babban mutum ne a ?asar ta ruman, dan ri??a?en Wan kasuwa ne na gwal da kowa ya sani kasancewar sunansa yayi matu?ar shura a wannan harkar data zama babban tattalin arzikin su na ?asar, dan Ruman kam bata san iya arzi?in gwal da ALLAH yay mata ba, shiyyasa duk wani ri??a?en Wan kasuwa zaka samu gwal Win ne mafi rinjayen makaminsa kamar dai Sayeed Harun Al-rashid. Ta wani gefen kuma yana ri?e da sarauta sai dai yafi bama kasuwancin muhimmanci matu?a. Zamansa ya gyara sosai yana fuskantar Barrister.  Barrister yanzu mi kake son ka sani? .
? ??  Ranka ya daWe ba komai bane dama sai akan waWan da naga case Win ya karkata. Na duba dukkan bayanan Barrister Abdallah Aas, sai dai a yanda na fahimta kamar ya gano inda su mutanen dake hannun naku suke, dan kafin ma ya rasa ransa kamar ya fito da ga ?auyen Lufana ne wajen matar marigayin, abinda nake son cewa anan ina tsoron yazam bayan Barrister Win akwai wanda yasan wannan sirrin. In kuwa hakan ta kasance zaman mutanen a station Win dana fahimci kun Soyesu zai zama barazana ke nan koda anan gaba .
? ? Kusan a tare sukai murmushi, Sayeed Harun Al-rashid ya muskuta zamansa cikin nuna damuwa da zancen Barrister.  Maganar ka nakan hanya Barrister shiyyasa tun kafin yau muka gama maganin duk abinda kake gudun. Tun daga farkon wannan case Win idanunmu akan komai suke, dan haka ka kwantar da hankalinka. Su kuma tuni basa a police station Win, dama mun kai ajiyar su ne domin Sadda kama bayan kwanaki kuma muka Wauke su, amma kai a yanzu mi kake son cewa? .
? ? Anzo dai-dai gaSar da Barrister keson azo, dan haka ya Wan murmusa yana mai ?ara bama kansa nutsuwa.  Alhmdullh kun fahimci inda nake bu?atar akai ranka ya daWe. Abinda nake son cewa kai tsaye shine ayi duk yanda za'ai cikin kwanaki biyun nan abar ?asar ruman da mutanen gaba Waya .
? ? ? ?  Eh maganarka abin dubawa ce kam, amma kuma mizai hana kawai a Saddasu a wuce wajen, dan abinda ya zama dalilin zuwansu hanunmun ma an sameshi cikin sau?i yanzu haka .
? ? Barrister yay Wan jimm dan bai fahimta ba, amma sai ya dake bai sake musu wata tambaya ba gudun karsu zargi wani abu. Sai dai ya cigaba da faWin,  ?addasu bashine mafitaba ranka ya daWe, dan a Wan bincike da nayifa akwai babbar matsala game da mutuwar Barrister Aas .
? ? ? Babu wanda zancen bai daka ba a acikinsu, Sayeed Faizul-Anwar daya kafe Barrister da ido yay saurin faWin,  Barrister bamu fahimce ka ba, mi kake son cewa?
? ? ? ? ??  Ranka ya daWe yanzu zan fahimtar da ku. Idan har kun saurari dukkan labaran dake yawo har yanzu babu wani tabbaci na samun alamar sassan mutum a cikin motar Abdallah, wannan shine yaja hankalina tun a ranar farko bayan nabar nan na fara nazari da bincike. Tabbas Abdallah na raye, sai dai ya Soye kansa domin bada ?afa. Na sanshi nasan mizai iya fiye da tunaninku. Shiyyasa nake ganin kashe mutanen a yanzu bashine mafita ba, muyi nesa da su da ?asar nan ta yanda babu inda zasuji Wuriyarmu, sai kuma mu samo wasu a madadinsu a buWe shari'ar ta yanda zamu ?ona Barrister Abdallah Aas da ransa batare daya farga ba .
? ? ? ? Dukansu gumi suke na tashin hanakali, sai dai babu wanda ya iya cewa komai har zuwa wani tsahon lokaci. Sayeed Harun Al-rashid ya nisa yana mai share Wan gumin daya taru masa a goshi. ?ya?y?yawar fuskarsa fara tas gaba Waya ta ?waSe alamar rashin damuwa.  Zartar da hukunci bazai yuwu yanzu ba Barrister, amma kaje zuwa anjima zakaji komai ta waya .
? ??  Babu damuwa ranka ya daWe . Barrister ya faWa cikin jimami shima, sai dai acan ?asan ransa dariya yakeyi, yayinda wani gefe na zuciyarsa ke tabbatar masa akwai wani babba mai ala?a da case Win bayan su, shiyyasa bazasu iya zartar da hukuncin ba kai tsaye. Yau ma dai an rakosa da kuWi masu yawa har mota.......
??
? ? ? ? ??
? &&... BAYAN KWANA BIYU &&....

? ?? A kwanaki biyun nan abubuwa da yawa sun faru tako wane Sangare, sai dai marasa daWi sunfi masu daWin rinjaye. Zuwa yanzu dai da gaske ?asar ruman da jama'arta suke basa bu?atar Tajwar Eshaan Ibn Haysam Abdul-majeed matsayin Shahan-shan. Dan tun tsirarun mutane na zanga-zanga a wasu jahohi takai yanzu ?asar ma gaba Waya ta Wauka. Abu mafi ban mamaki harda wasu a manyan ?asar na nuna goyon baya ga talakawa, ciki kuwa harda wasu Tajwar na jihohi. Yayinda ta wani gefen kuma hankalin wasu manyan ?asashen duniya ya fara dawowa kan zanga-zangar dama dalilin yinta.
? ? ? Babban abinda ke tunzura jama'a shine biris daga Shahan-shan, yayinda kuma a cikin gida hankalin ?an majalissar sa ya rabu kaso biyu, wasu na goyen bayan ya saukan wasu na bu?atar karya sauka dan shine kawai ya cancanta da kujerar a ganinsu. A talakawan ma bai rasa tsirarun masoya ba, sai dai basu da ?arfin ja da masu boren shiyyasa suka koma gefe sukai shiru matsayin masu kallo da ido.

? ?? *_IFFAH!_*

? ? ? A kwanaki biyun nan yanda Daular ruman ke a hargitse haka Iffah ke a hargitse. Kuka kam idanunta har sun daina fidda ruwan hawaye. Cikin ?an?anin lokaci tayi wata irin rama mai ban tausayi. Haukan da iyalan Sayeed Khairul-Bashar keyi a masarautar da wanda jama'a keyi a waje sai ta Waukesa wasan yara. Idan su da suka rasa uba kawai zasu harmutsa masarautar haka ina ga ita data rasa ahalinta duka, a ganinta ita ya cancanci ta hargitse ?asar ruman baki Waya ma ai. Sai dai yanda ?an zanga-zanga ke daWa ?aruwa na saka mata farin ciki, dan abin ban mamaki har wasu a cikin Tajwar na jihohi suma sun ?ara tunzura wuta da bada goyon baya akan saukar Shahan-shan Win, hankalin ?asashe kuma ya fara dawowa ?asar ruman, da alama dai dama a jirace kowa yake da wannan damar. Hakan na sake tunzura ?warin gwiwar ?udirinta.
? ? ? Wutar wannan al'amari na ?ara ruruwane dalilin shirun Tajwar Eshaan. Babu shi babu cewarsa, harma wasu sun fara tunanin anya kuwa yana cikin masarautar ma ko?.... Duk wannan bai damu Iffah ba a yanzu, hankalinta gaba Waya ya tattara ne akan ta ina zata samo dafin maciji. Bata da wani amintacce a cikin masarautar, a waje kam sir Fawzan ne kawai, shima kuma zuwa yanzu ta fara shakku akansa saboda tana ganin ya Soye mata abinda ya faru da su Babiy ne bisa wata manufa. Idan tace zata fita a sulale daga masarautar taya kuma zata dawo cikinta? Wannan ?alubalen keta faman mata kaikawo harya gagara samun mafita a kwanaki biyun nan. Tana a bangarenta bata ganin kowa kowa baya ganinta, waWan da zasu iya ganinta hankalinsu a tashe yake dan kai tsaye su abin ya shafa, shirunsu kuma sai ya bama Iffah damar fassarashi da abinda zuciyarta ta gama tabbatar mata, dan haka itama a yanzu ta ha??a?e bata da lokacinsu.
? ? ??
? ? ?? Kamar yanda ta tsara bayan sallar la'asar ta shirya tsaf cikin abaya data amshi jikinta, dan ma ta rame ga idanunta da suka Wan kuklumburo amalar taci kuka bana wasa ba. Duk da masarautar a harmutse take haka ta keta cikinta hadimanta na take mata baya har sashen marigayi Sayeed Khairul-Bashar. Tayi matu?ar mamakin tarbar data samu dan batai zaton irinta ba, sai dai abinda bata sani ba shine su kallon tausayi suke mata da tabbatar da itama bawai ta tsira bane a hannun azzalumin. Dan malamin duba da matar Sayeed Khairul-Bashar Win ta ziyarta tun lokacin daya Sata kafin aga gawarsa ya tabbatar mata akwai ?ulli mai girma da Shahan-shan keyi game da rayuwar Iffah shiyyasa itama bata mutu ba a sanda aka kaita sashenshi. A ranar bata Soyema ?a?anta komai akan zancen nan data jiyo ba, sun kuma yi niyyar samun Iffah har sashenta da batun washe gari aka tashi da wannan tashin hankali. Wannan shine dalilinsu na mata tarbar data bata mamaki. Ita kuma kasancewar zuciyarta a kusa take tana musu ta'aziyya tana share hawaye da handkherciff. Sai hakan ya ?ara mata kima a idon iyalansa. Yayinda ?an uwansu kuma da basu san komai na ke jin zafin ganin Iffahr da fassarashi matsayin le?en wani asiri dan a yanzu wasu a cikin ahalin masarautar su kuma suna ma Iffah kallon wata ?ar kaWafin Tajwar Eshaan ce tunda har ta tsira daga kisan gillarsa..........
'?
? ? ? ?
? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? 5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_47_*


.........Kamar yanda Iffah tai tunani labarin zuwanta sashen Sayeed Khairul-Bashar ta'aziyya har ya isa kunnen surukarta dama na jikin Tajwar Eshaan irinsu malikat Haseenat da su Daneen Ammarah. Dan tana fitowa kiran Daneen Ammarah ya shigo wayarta. Bata Waga ba, aka kuma sake kira nan ma dai ta share kamar bataji ba. Sai da ta koma sashenta da kusan mintuna goma sannan tai kiran Daneen Ammarah Win back. A bugu biyu ta Waga, Iffah ta taSe baki cikin rashin damuwa tai sallama da fara gaishe ta. Da kulawa Daneen Ammarah ta amsa. Iffah na jiran jin ta mata batun fitarta sai Daneen Ammarah ta jeho mata tambayar da bata da ala?a ma da fitar.
? ? ? ?  Ibnati na kiraki ne akan Abni, shirunsa na tadamin hankali matu?a, gashi yana ?ara harzu?a mutane ?asa, kinga dai yanda ?asar nan ke sake rikicewa. Mu dukanmu mun nemesa a waya amma bamata shiga, na fara zargin anya ma yana cikin masarautar nan? .
? ?? Murmushin takaici Iffah tayi, amma a zahiri sai ta danne ta fara magana cikin kwantar da murya.  Wannan shine tunani na nima Mamy, sai dai ban san yanda zanyi ba ganin ku manya bakuce komai ba.
? ? ? ??  Shirun na dole ne Ibnati, bazaki gane babbar sar?a?iyar dake cikin masarautar nan ba ne. Amma tabbas akwai matsala, akwai kuma gagarumin al'amarin dake Soye amma yana son bayyana kansa a wannan gaSar.....
? ? Cikin zumuWi Iffah tace,  Mamy minene shi dan ALLAH? .
??  Humm Fareedah kinyi ?arama da yawa ba yanzu ba. Ke dai kawai abinda nake so da ke shine ki taimaka ki bincika min idan Abni yana a gidan nan...
? ? ? ? ?  To Mamy, amma dai zaiyi wuya tunda kunce idan yana cikin damuwa kulle kansa yakeyi baya kuma sauraren kowa. Sai nake ganin ni taya zai saurare ni .
? ?? Murmushi Daneen Ammarah tayi mai sauti.  Rashin saurarenmu bashi ke nufin kema bazai saurareki ba Ibnati. Ke dai gwada sa'arki mu gani .
? ? Iffah dai ta jita ne kawai, amma sai bata sake musawa ba sukai sallama.....

? ? ? &&.... &.....

?? Miran Jasim ya sauke wayar dake a kunnensa bayan gama sauraren abokin wayar tasa, yanda fuskarsa ta canja daga farin cikin dake shimfiWe a kanta kafin wayar yasa Miran Arshaan sake maida hankalinsa garesa.  Wani abu ya sake faruwa ne? .
? ? ?  Zai dai faru .
Cewar Miran Jasim Win a fusace yana mi?ewa. Miran Arshaan da maganar ta dakesa ya mi?e zumbur shima.  Ban gane mi kake son cewa ba Jasim Akh? .
? ?? Kamar bazai tanka masa ba sai kuma yaja kakkauran tsaki.  Harun Al-rashid ne dai akan waccan maganar banzar ta ranar, duk yabi ya tashi hankalinsa yana cigaba da damuna nima, tun abin bai tasiri a raina ba har ya fara, wai Barrister da suka bama aikin can kan Wan iskan can ne ke cigaba da musu bayani dai kan Barrister Abdallah bai mutu ba dai da gaske.
? ? ? ?  Wai suna nufin shi ya tabbatar da hakan kenan? .
? ??  Abinda ke cazamun kai kenan, na rasa wane shirme ne kuma hakan? Taya wanda bomb ya tashi da shi ace bai mutu ba? .
??  To amma fa kuma maganarsu fa abin a duba ce Jasim Akh. Dan koni naji shakku a randa bomb Win nan ya tashi amma jami'an tsaro suka tabbatar babu wani alamar an rasa rai......
? ? ??  Amma shine kai shiru?! .
Miran Jasim ya katsesa a zafafe.  M????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
i kake so nayi bayan wanda nayi to? ina son ka tuna tun a ranar na kawo maka wannan zancen amma ka nuna min cewar zata iya yuwuwa ?arfin tashin nakiyar ya cillashi wani waje ne shiyyasa basu gansa ba. A kuma shekaran jiya da suka kawo maganar na kuma ?o?arin maka nuni ka kalli zancensu a shirme . Shima Miran Arshaan Win ya karSa masa a nasa zafin.
? ? Shiru Miran Jasim yayi da dafe kansa yana murza goshinsa dan ya tuna tabbas anyi hakan. Amma wannan aikin na cikin gida da rashin sanin mi Tajwar Eshaan ke ciki ya Wauke hankalinsa bai nutsu yayi nazari kan batunba kasancewar akwai abubuwa da yawa da bawai yana buWema Miran Arshaan Win bane, kamar yanda shima Miran Arshaan Win ba komai yake yarda ya buWe ma Miran Jasim Win ba.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login