Showing 102001 words to 105000 words out of 120369 words

Chapter 35 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

252

gaskiya saSanin wadda zuciyarta ke tabbatar mata. Amma dai ta dake dan tana bu?atar damar keSance kanta ko zata samu nutsuwa.
? ? ? ? A bisa al'adar masarautar kamar yanda ake kai Zawjata-almilk turakar Shahan-shan haka ake zuwa a Wakkota cikin tattali da giramamawa tare da manyan ?yaututtuka a randa ta cika kwanaki bakwai cif. Kowa ya Wauka tunda an kai Iffah ba bisa ?a'ida ba baza'ai wannan al'ada ba gareta musamman yanda tama karya doka a kwana Waya ta fito. Ga kuma a yanda masarautar take harmutse kwana biyun nan. Amma sai Malikat Haseena ta bama kowa mamaki ta hanyar haWa komai na al'ada da akeyi, tare da mukulllin zabgegiyar mota ?irar zamani da masu hidima har guda goma, da tarin turarurruka na musamman, Daneen Ammarah da tsaffin dake da hurumin gudanar da al'adar a masarautar suka yima sashen Tajwar Eshaan tsinke cikin busar sarewa mai tabbatar da isar da sa?on manufar al'amarin.

? ? ? Tofa wannan fa shine an tsokalo tsuliyar dodo. Dan kuma masu rajin faWa aji tuni sun sake buWe shafin caccakar Tajwar Eshaan Ibn Haysam Abdul-majeed da kakar tasa Malikat Haseena kan basu damu da Satan Sayeed Khairul-Bashar ba. Ko kuma ma dai sun san komai Win da gaske. Wannan al'ada ta sake saka jikin Iffah mutuwa da shiga Wunbin mamaki na gaske, har aka maidata sashinta babu alamar tana cikin cikakken tunaninta ma. Bin dai kowa take da ido tamkar gunkiyar da aka ?ir?ira domin tarihi...

? ?? &Ashe duk wan can ?arami ne a abin mamaki da Malikat Haseena ta tanada a yau Win. Dan ?arfe tara na dare da kanta kamar yanda tayi akan Iffah ta sake jagorantar rakiyar Waya cikin biyun Zawjata-almilk dake gidan tun kafin zuwan Iffah. Duk da bata haWu da Tajwar Eshaan ba yau bata dawo da ita ba kuma dan acewarta zai ma gaji ne itama ya kulata idan ya gama zaman kulle kansa a Wakin kamar yanda zukatansu ke basu sakamakon sanin hakan al'adarsa ce a duk sanda ransa ke Sace.
? ? ?? A wannan gaSar kam kowa ya saki jiki waccan matsalar ta shuWe tunda ga Iffah tai kwanakinta lafiya ta fito. Maimakon shiga fargabar rasata itama sai kowa ya Sige da ?ananun magana akan rashin dacewar hakan. Yau Win ma dai malikat Haseenat tayi kunnen uwar shegu da su, yayinda Malikat Bushirat da Daneen Ammarah suka shiga halin mamaki da hukuncin na Malikat Haseenat a karo na biyu saSanin dukkan shirye-shiryen su. A wannan karon kam sun yanke ?uirin tun kararta suji ba'asi, sai dai sun barma safiya komai....

? ? ?? &&

? ?? Surutai akan Wimuwar da aka wayi gari da shi a masarautar ne ya farkar da Iffah dake fashin salla Wan barcin daya figeta, dama da ?yar ta yisa sakamakon kwana da tai neman Sir Fawzan da Sir Ajmaal a waya amma bata samesu a online ba hakama a kira. Sai abinda ta karanta da yay matu?ar tada hankalinta a Waya daga cikin littafan da take nazarta akan Tajwar Eshaan.  Tabbas babu lafiya ta faWa a zahiri tana mi?ewa zumbur. Har ta nufi ?ofa ta dawo da sauri, toilet ta shiga a gurguje ta watsa ruwa ta fito. Sama-sama ta kimtsa jikinta ta fito. Hadiman ta da alamun sanyin jiki ya bayyana a agaresu suka dinga zubewa gaisheta. Maimakon amsa ta jefa musu tambayar da ruWani ya bayyana kansa a cikin idanunsu da jikkunansu lokaci Waya.
? ? ?  Mike faruwa a masarautar nan? Da alama babu lafiya? .
? ? Duk sun rikice babu alamar wani zai amsa mata. Sai kaWuwa suke kamar masu jin sanyi. Halin da take ciki ya assasa mata jin zafin hakan ta daka musu tsawa. Sake firgicewa sukai, sai dai wajibi ne a gare su bin umarninta, dan haka cikin ?arfin hali wadda ke matsayin amintatta a gareta ta sanar mata cewar an wayi gari da rashin Zawjata-almilk ne ta farko da jiya ta kwana turakar Shahan-shan sai Sayeed Khairul-Bashar shima da aka samu gawarsa a wani Waki cikin masarautar. Iffah da bata san da hakan ba ta ?ame ?am alamar sumar tsaye ta wucin gadi ce ta risketa. Sai kuma hajijiya ta fara juya mata falon da hadiman, a hankali duhu ya dinga lulluSe idanunta data kafa musu tabbacin bata cikin hayyacinta..........
'?
? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_44_*



? ? ..........A hankali ta shiga ?o?arin buWe idanunta da takejin sun mata matukar nauyi, sai kuma ta yun?ura ta tashi da ?yar tana mai bin Wakin da kallo. Dishi-dishi take ganin amintacciyar hadimar tata dake rukuSe gefe ta zabga tagumi, _(An wayi gari da rashin Zawjata-almilk ne ta farko da jiya ta kwana turakar Shahan-shan sai Sayeed Khairul-Bashar shima da aka samu gawarsa a wani Waki cikin masarautar.)_ kalaman hadimar na Wazun suka shiga dawo mata tiryan-tiryan a zuciya. Da karfi ta rumtse idanun nata da sukai jajur, ga kanta dake matu?ar sara mata kamar zai rabe biyu. Amma haka ta yun?ura ta sauka a gadon cikin ?arfin hali da jarumta, dan idan batai amfani da wannan lokacin ba tabbas damarta ta kuSuce mata kenan, batajin kuma zata sake samun wata cikin sau?i. Zumbur hadimar ta mi?e itama tana mata sannu, bata iya amsa ta ba, sai nuni da tai mata ta je. Jiki a sanyaye ta fice, ita kuma ta jawo mayafi ya naWama jikinta.
? ? ?? Hadimanta dake falon farko duk suka mi?e, hannu ta Waga musu alamar bata bu?atar rakkiyar ta fice ita kaWai dan babu yanda zasuyi. Da gaske masarautar a hargitse take matu?a, duk da ba wannan ne karo na farko da aka rasa Zawjata-almilk ba, sai dai haWi da mutuwar Sayyid Khairul-Bashar ta sake girmama ta Zawjata-almilk Win itama a wannan karon, da kuma tsallakewar Iffah da aka fara kaiwa babu abinda ya sameta. Cikin dabara da amfani da harmutsewar gidan tai amfani wajen kutsa kai sashen Shahan-shan. Zuwa yanzu fuskarta ba Soyayyar fuska bace ga masu tsaron sashen, dan haka babu wanda ya dakatar da ita sai ma gaisuwar girmamawa da suke mi?a mata duk da ganin nata ya basu mamaki. Su kansu hadimai masu girka abincin Tajwar Eshaan Win data samu a falo na uku saSanin na karshe da ta san suna zama ganinta ya girgizasu, musamman daya kasance har yanzu ba'a fita da gawar Zawjata-almilk Win ba. Hasalima babu wanda yaga Shahan-shan har yanzu balle jin motsinsa. Kamar yanda tun a ?asa bata tanka gaisuwar kowa ba anan Win ma bata kulasu ba dan ganinsu ya tabbatar mata anan abun ya faru kenan, ita wannan Zawjata-almilk Win a Wakunan barcin falo na uku aka ajiyeta. Duk da bata san ya suke ba babu ko War tattare da ita ta shige abinta inda take kyautata zaton Wakunan barcin nan Win suke.
? ?? Ido rufe take bin Wakunan Waya bayan Waya, sai dai har kusan uku duk a rufe suke, bata gajiya ba ta cigaba sai a na biyar ta samu a buWe. Cikin rawar jiki ta afka Wakin, yayi kaca-kaca tamkar anyi dambe a cikinsa, dan wasu abubuwan ma duk gasu anan a fashe ?asa, sai Wigo-Wigon jini ta wasu wajajen da dama. Idanunta suka sauka akan ?ya?y?yawar budurwar da a shekaru zata iya zama sa'ar Arfa shimfiWe a ?asa ta jikin gado. Yanda gashinta da jikinta ke a birkice zai tabbatar maka da ta jigata matu?a kafin ta rasa ranta, dan hanunta na dama dake kaca-kaca da jini ri?e yake da wata kwalbar filawar doco... Alamar ta ri?e domin kare kanta, amma duk da haka sai da akaci galaba a kanta. Iffah da jikinta ke karkarwa ta dur?ushe hawaye na rige-rigen sakko mata, dan ji take kamar Fariha da Arfa ne take kallo kwance. Ta jima tana kuka akan gawar kafin ta zabura sakamakon maganganu da takejin suna tunkaro Wakin, zumbur ta mu?e ta fara daukar video recording Win Wakin har gawar, sai kuma ta Wauka hoton gawar ta kowacce kusurwa. Jin shigowar za'ai da gaske tai saurin fara neman wajen Suya....

? ? ? ?? Miran Jasim, tare da Miran Arshaan, shugaban jami'an tsaron masarauta, Daneen Ammarah sai Malikat Bushirat da a wannan karon ta kasa ha?uri itama suka shigo. Sai da suka gama bin Wakin kaf da kallo kafin su ?arasa kan gawar. Shiru babu wanda ya iya magana a cikinsu har tsahon wasu mintuna kafin shugaban jami'an ya nisa.
? ??  Exactly kisan irin na baya ne dai babu wani banbanci gaskiya, da alama kuma tayi ?o?arin kare kanta itama shine dalilin kasancewar Wakin a haka harma da wannan jinin .
? ? ?  Wannan lamari daban mamaki yake, taya za'ai kisa amma babu wani alamar yanda akayisan, a wannan karon kodai za'a canja likita ne? Dan dole dole akwai abinda yake a Soye. Yarinyar nan itace ta goma sha biyar da aka rasa, kisan kuma iri Waya babu wani bambanci sai kace abun tsafi .
? ? ?  Haba haba wane irin kuma tsafi? Jasim Akh. Dole dai akwai abinda bamu sani ba Win kam gaskiya .
? ??  Zancena nakan hanya Ukhti Ammarah. Idan ba aikin tsafi ba mi zamu kira wannan al'amarin ne? Bagashi ita waccan da yake ta gagara ko kuma wani abu daban ta tsira babu abinda ya sameta ko ciwon kai ba .
? ? ? ?  Inaga yanzu duk ba lokacin yin wannan maganar bane, ayi abinda ya dace, a wannan karon kuma ya kamata Abni yace wani abu bawai ya cigaba da yin shiru ba kamar yanda ya saba .
? ?  Maganarka nakan hanya Miran Arshaan . Miran Jasim ya faWa cikin son sake tabbatar wa. Shiru Daneen Ammarah da Malikat Bushirat basu tanka ba, hakama jami'in yanata cigaba da zagaye Wakin alamar nazari.. duk wannan al'amari Iffah na ma?ure a maSoyarta tana sauraren komai hannunta danne kan bakinta kar kukan da take ya fito har su farga da ita. Koda suka gama abinda suke bayan shigowar doctor da fitar da gawar kasa fitowa tai, sai dai ta zame ?asa da sake fashewa da wani irin kuka mai ban tausayin dan mutuwar yayunta biyu ta dawo mata ne a rai sabu a yau ganin ta hanyar da suma suka rasasu a zahiri gabanta......
? ? ??  Kuka bashi zai kuSutar dake ba kema...
? ? A razane Iffah ta buWe idanunta dake kaca-kaca da hawaye gasu jajur. Miran Jasim da tun Wazun ya lura da ?afar Iffah amma ya basar har sai da suka fice yayo sau da baya ne a gabanta. Duk da so Waya ta taSa ganinsa ranar liyafar cin abinci da aka kawota nan hakan baisa ta shaida fuskarba a Wan fisge.
? ?? Kai ya jinjina mata cikin Wage kafaWu  Yanda ya kashe na baya kema babu tantama hakance zata kasance. Karki ga ya ?yaleki zata iya yuwuwa shirinki na musamman ne. Amma in har kin shirya kuSuta daga tarkon sa ni mai iya taimaka miki ne .
?? Iffah dai kallonsa take kamar gunkiya, sai hawayen da suka kasa tsaya mata ne kawai ke tabbatar da ita a mai numfashi. Bai nuna ya damu da yanayin nata ba ya cigaba da faWin.
? ? ? ?  Ni sunana Jasim Ibn Abdull-Majeed Aliy. ?ani ga mahaifin mijikin kenan. Nasan kina bu?atar sanin abubuwa masu yawa akansa amma kin?i samun kowacce irin dama saboda iyayensa dake zagaye da ke. Duk yanda kike zaton abin ko tsammani ya wuce nan, Malikat Haseena da Malikat Bushirat da kike gani sun san komai game da mutuwar matansa, hasalima da taimakonsu komai ke gudana, zaki iya lura da hakan a yanzu ta yanda duk muka nuna damuwa amma su ko'a jikinsu. Abinda zai tabbatar miki da sun sani kuwa duba da abinda kika ganema idonki ne, taya za'a kashe mutum amma a kasa gane hakan, sannan kuma a sake kawo masa gobe ta mutu hakan baisa an dakata ba. WaWan nan likitoci da jami'an da kike gani duk an siyesu ne, shiyyasa suke pretending cewar basu san komai ba ko basu gane komai ba. Koda yake su a zahiri bazasuga komai Win ba, dan ana kashesu ne ta hanyar tsafi domin ?arama ?arfin mulkinsa iko..... yaja numfashi tare da fesarwa idonsa a kanta yana nazartar yanayin tasirin da maganarsa ke samu a wajenta. Da alama akwai nasara dan haka ya cigaba da faWin,  Mu ajiye wannan, dan bashi da amfanin cigaba da faWa miki. Ko kin san mahaifinki da Wan uwanki ma anyi amfani da jininsu a maimakon naki shiyyasa ke kika tsira saSanin wannan .
? ?? Zabura Iffah tai jikinta na rawa. Sai dai ta kasa faWin abinda ke son fita a bakinta. Ya Waga mata hannu da faWin,  Kinga kwantar da hankalinki, amshi wannan ki kalla. Idan kin kammala sai ki yankema zancena hukunci. Amma ki sani tabbas ta hanyar da aka halaka iyayen nan naki da ita ake bi wajen halaka waWan nan matan nasa shiyyasa likitoci basa gane komai na barki lafiya..

? ? ? Harya Sacema ganinta Iffah bata iya ta motsa ba, sai dai rawar jikinta da karkarwa a bayyane take. Jin kamar motsin mutane ya sata Waukar flash Win daya ajiye mata ta sake Soye wa. Jami'in Wazunne ya dawo Wakin, a wannan karon sun Wauka hotunan komai a Wakin da Wan sake bibbincikawa dan tare yake da yara biyu jami'ai suma. Dole Iffah ta sake lafewa har suka fice sannan itama ta fito.

? ? ? & A yanzu kam masarautar a harmutse take fiye da Wazun, hakan ya sake bama Iffah damar komawa sashenta cikin matu?ar tashin hankalin abinda ya faru da zantukan wannan mutumi. Kulle kanta tai a Waku ido rufe ta saka flash Win a jikin laptop Winta da bawani amfani dake da shi ba. Abin tamkar wani film video ya fara da shigar Babiy ri?e da Abu Moosa cikin gidansu a waccan ranar, shimfiWa tabarmar Ummu da bayanin Abu Moosa da bai kammala ba har mutuwarsa. Zuwan matar Abu Moosa da jami'an tsaro abinda Hanash yay mata da tafiya dasu. Daga nan ya yanke. Da sauri tai playing na gaba. A yanzu kam su Babiy ne a mawuyacin hali duk sun rame sunyi ba?i a cikin wani Waki. Kan Babiy a saman cinyar Hanash alamar babu lafiya tare da shi, Hanash nata faman shafa masa ruwa a fuska yana kuka. Sautin dariya ne ya fara tashi a Wakin, kafin shigowar wani mutum da iya jikinsa kawai ake gani babu fuska. A take su Hanash suka zabura yayinda sautin dariya ke tashi da tafa hannayen mutumin. Bayan anyi dariyar mai tsawo aka tsagaita, ?irjinta yay wata irin bugawa jin muryar Shahan-shan.  A tunaninku bayan samun tagomashi a jinin yaronku ?an baiwa zan ha?ura ne. Ina bazai yuwuba, dan a kaf yaran dana halaka jinin ?a?ankune na farko daya bani fiye da nasarar da nake bu?ata, shiyyasa na fara bibiyar ta uku daku kanku saboda bincikena ya nuna min daga jinin ubansu ne . Hhhhhhh! Hhhhh!! Kune nasarata ahalin Zayyan. Kune nasarata dole ne kuma na samu hhhhhhh!!! .
? ?? Kuka Hanash keyi da ro?onsa amma babu alamar zai sauraresa. Sai ma wani irin salon siddabaru da yakeyi da hanunsa a take Wakin ya turni?e da haya?i, sai kuma wata irin guguwa mai ?arfi ta nannaWe haya?in a tsakkiyar Wakin. Su Babiy dai tuni sun ma?ure a bango. Sai kuma suka shiga ihu ganin guguwar ta zama wani irin maciji daya kusa cinye kashi Waya bisa ukun Wakin, sara ya fara kaima su Babiy da suka dun?ule waje Waya shi da Hanash, kafin macijin ya kafa kansa a wuyar Hanash dake ?an?ama Babiy. Tuni duhu ya gama mamaye jikin Iffah dake karkarwa, ta rufe laptop dan zuwa yanzu ma kukan ya kafe ?af a idanunta. Sai wani irin mahaukacin ja da sukayi kai kace wuta aka haWa a cikinsu. Tun tana iya jin surutan masarautar har ta daina jin komai. Daga haka sai farkawa tai ta ganta a gadon asibiti Daneen Ammarah tare da ita..
? ?? Gaba Waya ta tsani komai daya shafi Tajwar Eshaan. Dan haka tun buWe idon farko da tai ta ga wadda ke tare da ita bata sake yarda ta buWe ba.? Hakan yasa Daneen Ammarah bata san ta farka ba. Dama itama kuma tayi matu?ar nisa ne a cikin tunani a kallo Waya ma zaka fahimci bata tare da nutsuwarta. Ga wata ?ar rama ta yini Waya sakamakon tashin hankalin da ake ciki tattare da ita. Dan tun kai gawar Zawjata-almilk da Sayeed Khairul-Bashar makwanci ba daular ruman kawai ba gaba Waya ?asar ruman a harmutse take. Yau wasu a cikin ta????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? lakawa sunyi ?arfin halin fitowa zanga-zanga a wasu jahohin suna kiranyen Shahan-shan ya sauka ko su Wauka doka a hanunsu.
? ?? Fitsari daya takura Iffah ne ya tilastata tashi har Daneen Ammarah ta farga. Da sauri takai hannu ta ri?ota tana mata sannu, dauriya kawai Iffah tai na dannewa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login