Showing 81001 words to 84000 words out of 120369 words

Chapter 28 - DAUDAR GORA COMPLETE HAUSA NOVEL

11 Nov 2025

241

YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_35_*


........Hadiman sashin gaba Waya kamshin turaren da sukaji ya sakasu tunanin Tajwar Eshaan da bai jima da shigowa ba daga fada ne ya sake fitowa. Sai kuma sukaga saSanin haka lokacin da Iffah ke ?arasowa cikin katafaren falon mai Wauke da duk wani nau'in kayan more rayuwa irin na wanda suka isa. A kujerar da ko ba'a faWaba tsarin zubinta ya isa tabbatar ma mai kallo Shahan-shan ne kawai ke zamanta ta kai zaune da bismillah a bakinta. ?afa Waya kan Waya ta harWe fiye da salon sarauniyar Ingila tana kallonsu. Cikin rawar harshe dajin kwarjininta ya cike falon tsaf suka shiga zubewa suna gaisheta. Yatsu biyu ta Waga musu cike da ?asaita batare data amsa ba dan haka kawai yanayin da ta tashi da shi taji bata bu?atar magana. Basu iya sun motsa ba har ta gama zu?ar iska da fesarwa tamkar mai lissafin kaWawarta sannan ta dubesu, sai kuma ta maida ga tarin abincin da aka shirya yanzu akan wata lallausar darduma saSanin na Wazun akan teburin cin abinci. Akan farin tambulan na gilashi mai Wauke da ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?madara fara ?al-?al ta sauke idanun nata (mafarkina ya zama gaskiya kenan ko saSaninsa) zuciyarta ta ayyana har lokacin idanunta tsaye akan tambulan Win..
?? Hadiman da basu fahimci ma'anar kallon da takema kayan abincinba cike da girmamawa a gareta Waya ke faWin,  Ya Zawjata-almilk abincine daga saken mai babban Waki, an shiryashi ne matsayin liyafa gareki ke da shugaba . A hankali Iffah ta janye idanunta daga wajen ta maida kan hadimar na tsahon wasu sakkani, acan ?asan zuciyarta kuwa nanata sunan Malikat Haseenat take tamkar mai bitar karatun hadda. Batare da tace komai ba kuma sai ta kaWa kanta. Shiru ya sake biyo baya kafin Iffah ta katseshi da duban hadiman da har yanzu dai ke tsaye da alama zaman jiransu sukeyi kenan, dan ta fahimci idan zaici abinci haka suke zagayesa. Kanta ta kauda da faWin,
? ?  Maleek fa? .
Kai tsaye duk suka fahimci wa take nufi, tunda dai duk sun san minene ma'anar kalmar Malik Win. Cikin tsantsan da kai Waya daga ciki ta amsa mata da  Yanzu ya shigo daga fada . Bata amsa ba, sai Wan jimm da tai na tunani akan ambatar fada da hadimar tayi, amma a zahiri ta basar abinta.

??
? ? ?? &Kasancewar sa?on haWa liyafar cin abincin na Malikat Haseenat da tai akan iya shi da wadda ake kira matar tasa ya riskesa tunma kafin Iffah, dan kusan shine ma yay sanadin barowarsa fada duk da Aaminsa Miran Jasim (Aami. Kawunsa)ya bu?aci zaman tattaunawa da shi. Badan son ransa ba ya kimtsa ya fito cikin shiga mai sau?i ta zaman gida. Kamshinsa da takun sawayensa dake tabbatar da girman ikonsa tuni ya iso a kunne da hancin Iffah dama hadiman dake zagaye da ita. Tuni hadiman duk sun zube bisa gwiwunsu kawuna a ?asa dan kallon shugaban nasu kai tsaye haramunne garesu bisa al'adar masarautar, idanma hakan ta faru gaban Ghazi zaka iya fuskantar tsatstsauran hukunci a dalilin hakan. Akanta dake harWe kan kujerar da bayan shi babu wani mahaluki daya iya kwatanta zama kanta ya fara sauke ?asaittun idanunsa. Dai-dai itama ta Wago nata sakamakon jin takun sawayensa da zubewar hadiman. Cikin ido suka kalla juna, hakan yay matu?ar tsikarar zuciyar Iffah da abinda take faman hasashe da neman tabbaci a kwanakin nan ya tabbata Win yau a idanunta. Dan tabbas shigar jikinsa ta yanzu ta sake tabbatar mata da waccan fuskar... Shine ya fara janye nasa kausasan idanun batare data iya tsinto komai a cikinsu ba. Kamewa da gagara fassara abinda ke kan fuskarsa kuma ya taka rawar gani wajen Soye ainahinsa. Sai ma kallonsa da ya maida kan ?aton agogon dake kafe a falon cike da basarwa kai kace bai ganta bane. Ita madai basar da shi Win tayi kamar ma bata san da fitowar tasa ba, sai zuciyarta dake faman kai kawo a ?irjinta cikin sauri-sauri. So take ta gaskata shi Winne kota ?aryata amma zuciyarta ta?i bata haWin kan karkata akan ko Waya a cikinsu. Sai ma neman jefata a ruWani takeyi......
? ? ? ?
? ?
? ? ?? *_BARRISTER_*

? ?? Duk yanda Barrister yaso sanin suwaye su? Mi kuma yay musu basu saurareshi ba suka turasa cikin jibgegiyar ba?ar motarsu, yayinda Waya daga cikinsu kuma ya shiga motar Barrister Win ya fiddo komai na ciki a cikin wata ?atuwar jakka suka bar wajen.. Suna Wan matsawa a wajen wani abu mai masifar ?ara ya ziyarci kunnuwan kowa. A take aka fara gudun ceton rai dan duk wanda yasan bomb yasan shine a yanzun ma.
? ?  Innalillahi wa inna'illaihirraji'un . Barrister ya faWa idonsa nabin motarsa da tai sama ta shiga dawowa pieces ?asa alamar dai bomb Win daga cikinta ya tashi. Duk da ya firgita da mutanen yay jarumtar dubansu fuska a dake.  Ku su waye? Miyasa kuka aikata min haka? .
? ? ? ? Babu wanda ya tanka masa a cikinsu, kamarma basu jisa ba sukayi. Hakan sai ya ?ara tada hankalin Barrister, dan ya fahimci ya shiga hannun mugayen mutanen nan kenan. Yun?urowa yayi da nufin ?ara magana suka jefa masa handkherciff a fuska, daga haka bai sake sanin inda yake ba sai buWe idanu yay ya gansa a wani Waki da bai san inane ba...

? ? ? Gaba Waya jihar Hubab da ?asar Ruman a rikice ake akan tashin wannan bomb, dan abune da bai taSa faruwa da su ba. Jami'an tsaro sun iso akan lokaci, sai dai Alhamdullah ba'a samu asarar rai ko Waya ba daga mutanen gari, amma ana tunanin harda drivern motar al'amarin ya rutsa saboda babu wanda ya lura da sanda mutanen nan suka ?wamushe Barrister Win kasancewar komai sun yisa ne cikin ?warewa...
? ? ? Jami'an tsaro da ?an jarida tuni sun iso wajen akan lokaci, hakama jama'ar gari masu jarumta sun zagaye wajen domin ganema idanunsu. Babu gawar direban motar a duk iya bincike da jami'an tsaro sukayi, dan basu ga wani alamar sassan jikin mutum ba ko Wan yatsa, hakan sai ya Waure musu kai dan mutanen da abun ya faru a idonsu sun tabbatar sunga lokacin da mai motar ya ajiye ta a wajen ya shiga masallaci, koda aka fito kuma mutane da yawa sun tabbatar sunga lokacin daya nufi motar wasu ma sunce har ya shiga. Wannan zance ya sake Waukar hankalin jama'a kowa yana faWar albarkacin bakinsa akan al'amarin...

? ? ? Isowar wasu samari wajen kusan dai-dai da tashin bomb Win, kallon juna sukai da sakin dariya a tare suna tafawa. Sai da sukai mai isarsu drivern dake jan motar ya Wauka waya. Nuni yay musu da suyi shiru. Take motar tai tsit kuwa. Ya Wan rissina cike da girmamawa tamkar yana a gabansa ne yana kwasar gaisuwa, bai damu da a yanda aka amsa masa a da?ile ba ya cigaba da faWin,  An rufe babinsa ranka ya daWe . Murmushi yayi alamar an amsasa da magana mai daWi daga can. Sai kuma ya sauke wayar da juyawa yana kallon ?an uwansa ya kashe musu ido. Dariya suka shiga kwasa a yanzun ma, bayan sanyi wadda suka gamsu sun wadata sannan suka fita suma suma shige cikin taron mutanen dake wajen dan jin mi'ake tattaunawa.....

? ? &&&.....? MASARAUTA? &.....

??? ? Sai da ya kai zaune a inda aka shirya tarin abincin da kusan minti biyu sannan ta motsa itama dalilin maganar da Hadimai sukai mata. Bata musa ba ta mi?e zuwa inda yaken cikin takunta na nutsuwa da wasu ke Wauka yanga ko makamancin hakan. Zama tai irin nasa na ?asaita sai dai da alama ita kanta bata fahimci tayi hakan ba ma. Tsaurin idonta ya sakashi dubanta ta gefen ido batare da alamar hakan ta bayyana a yanayinsa ba. Tuni hadiman suka ?araso domin shirya abincin garesu. Iffah batai yun?urin hanasu ba, dan a ganinta dole ta nutsu ta fara fahimtar yanda ake masa komai kafin ta karSa wannan tsarin shima. Ta Wan bi madarar da hadimar ta Wauka, har yanzu zuciyarta na mata wasiwasi akan madarar batare data san dalili ba...
? ? ?  Bar nan .
Ta faWa dai-dai Hadimar na yun?urin zuba madarar a ?aramin cup na glass daya gama haWuwa. Cikin mamaki hadimar ta sake risinar da kai domin girmamawa ga Iffah tana faWin,  Ya Zawjata-almilk madara na Waya daga cikin abinda shugaba yafi bu?atar amfani da shi a irin wannan lokacin .
? ? ? ?? Kai tsaye babu ko War tattare da Iffah tace,  Na yau dai bazai sha ba. A Waukesa anan .
? ? Tsoro ne ya bayyana sosai a fuskar hadimar, gashi bata da damar ko satar kallon sashin da Tajwar Win yake balle ta fahimci karatun tasa fuskar. A Wan War-War na rashin madafa ta ajiye tambulan Win a gefe ta ?arasa aikinta. Duk da abinda ake yi a gaban Tajwar Eshaan ne, yanaji kuma yana gani. amma tsabar miskilanci da ?arfin iko irin na masu ?asa a hannu bai ko motsa ba balle bada wata alama akan abinda Iffah tayi ya bashi mamaki, ko ya Wimautashi, koya birgesa, koya bashi haushi. Ko Waya babu mai iya tsinta a yanayinsa. Iffah ma dai bata yarda ta dubesa ba balle ta tsinta komai a tattare da shi Win. Sai ma wani kallon da taima hadiman ya tabbatar musu bata bukatarsu a wajen. Dan haka tuni suka Sace tamkar ?yaftawar ido.? ? ?
??? ? Ya Wan ja wasu mintuna zaune batare da ya taSa komai ba, Iffah ta Wan laSe baki, acan ?asan ma?oshi ta furta
? ??  Ranka ya daWe barka da wannan lokaci .
?? A hankali ya Wago ya zuba mata idanunsa, a mamakinsa bashi take kalloba ma. Kuma ya tabbatar itace tai maganar ba wani ba dai. Sake tsukewar fuskarsa mai cike da gizago da motsa hanunsa dake kan spoon ya tilasta Iffah Wan Wagowa garesa. Sai kuma ta tsaya cak tare da Wago birkitattun idanunta da ?yau. Cikin nasa dake kallonta suka shige tamkar ya tsara hakan da gayya. Mu?ut ta haWiye yawu da ?o?arin kame rauninta dake neman bayyana a fili ta kauda kai gefe.. Shima nasan ya janye a ?asaitance ya fara cakulal abincin kamar mai cin magani batare da ya amsa mata gaisuwar tata ba. Hakan da yay ya sosa zuciyar Iffah, dan haka ta kumbura fuska lips Winta suka shiga motsawa alamar akwai magana a bakinta sai dai babu damar faWa...
? ? ?
? ? ?? &&.... &....

Tun bayan tabbatar da madarar ta shiga jerin abincin liyafar da aka shiryawa Shahan-shan da Zawjata-almilk ta kasa zaune ta kasa tsaye, bukatarta kawai taji sakamakon da take bu?ata ga amintacciyar hadimarta akan lokaci. Sai dai kuma shiru kakeji wai malam yaci shirwa har lokacin da labarin tashin nakiya a jihar Hubab ya iso cikin masarautar. Ba wannan ne a gabanta ba, dan haka cikin jan tsaki ta kashe television Win a harzu?e. Idanunta ta sake maidawa kan agogon falon tanaji kamar tai tsalle ta ganta a sashen Tajwar Eshaan Win ayita ta ?are. Dan yanzu a duniyar nan gani take bata da babban ma?iyya sama da yarinyar nan datai mugun shige mata hanci amma ta gagara fyatota ta huta a dalilin gargaWin Uwa data kasa gane manufarsa har yanzu. Sai dai yarda da Uwa Win ya tilasta mata bin komai Win a sannu. Zata iya rantsuwa tunda ta san kanta bata taSa cin karo da abinda ya kiWima zuciyarta ba irin sa?on Zawjata-almilk na raye bayan ta kwana a turakar Shahan-shan kuma. Ba ita kawai ba, hatta Uwa hakan ya kiWimata da sake tabbatar da ya?ine na gaske tsakaninsu da wannan yarinyar kenan. Dan haka batai wani magana mai tsaho da Ta-kurya ba bayan bata umarnin a isar da madarar data bata ga Iffah ta Sace cikin tsanani Sacin rai daya ?ara birkita dukkan tunanin Ta-kurya Win a yanzu har ta kasa zaune ta kasa tsaye sakamakon hakan........
'?
? ? ?

*LITATTAFAN DAI SUNE KAMAR HAKA*

*DAUDAR GORA Billyn abdul*

*KI KULANI hafsat xoxo*

*A RUBUCE TAKE Huguma*

*RUMBUN K'AYA Hafsat rano*

*IDON NERA Mamuh ghee*


_LITTAFI DAYA: 400_
_LITTAFI BIYU: 600_
_LITTAFI UKU: 800_
_LITTAFI HUDU :1000_
_LITTAFI BIYAR: 1200_

_KUDIN TALLATA MAKU HAJOJIN KU KUWA SUN KASHI KASO 4:_

_TALLA A DUKKANIN SHAFUKAN MU DA KE MANHAJAR YOUTUBE, FACEBOOK, TELEGRAM, WATTPAD, INSTAGRAM, WHATSAPP GROUPS DA STATUSES. YA KAMA :25,000(DUBU ASHIRIN DA BIYAR)_

_TALLA NA IYA SAMAN SHAFI DAYA NA BOOK DAYA: 1000 1K_

_TALLAN TSAKIYAR SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA: YA KAMA 800_

_TALLAN KARSHEN SHAFI NA BOOK DAYA RANA DAYA. YA KAMA NERA 500_

_ZAFAFA BIYAR 2023!! ZAFAFA PAID BOOKS!! LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR_

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

MARYAM SANI
ACCESS BANK
0022419171

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

09033181070

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09166221261

*?AN ?ASAR NIGER
+227 96 09 67 63

Books biyar 1250CFA
Books hudu 1050CFA
Books uku 850CFA
Books biyu 650CFA
Bookk daya 450CFA

KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
5??5?2?5?)?5?"?5?'?5? ?=???


('5?o?5?l?5؀݊5?l?5?}? 5?r?5?z?5?}?5?l?('
(5?n?5؎?5ؐ?5؎? 5ؐ?5؆? 5ؘ?5؍?5؆?5ؙ?5؆?)



5???5???5???5??5??? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???>??

*_36_*


........Isowar labarin tashin nakiya a jihar Hubab ya matu?ar tada hankalin duk wani mai faWa a ji a daular ruman. Dan abune da bai taSa faruwa ba a kasar ta ruman. Amma abin mamaki ga Tajwar Eshaan ba hakan bane, dan babu wani alamar damuwa ko nuna kaWuwa da lamarin. Kallo Waya yayma akwatin talabijin ma ya Wauke kai kamar ba'a ?asar da yake mulka matsayin shugan kowa da kowa al'amarin ya faru ba. A karan farko wani abu da tun shigowar Iffah masarauta bataji akansa ba ya tsikari zuciyarta sakamakon ganin halin da ya nuna akan wannan al'amari da duk wanda ya kwana ya tashi a ?asar ta ruman bazai ce bai shiga ruWani ba. Duk da ance ba'ai asarar rai ko Waya ba taji kamar ta tashi ta sha?ure wuyan Shahan-shan Win ta huta da ganin wannan azzalumin shugaba da kansa kawai ya sani sai ahalinsa.
? ??  Mi hakan ke nufi? .
Ta faWa tana faman kai kawo a ruWe itama duk da a labarin an sanar da ba'a samu asarar rai ko Waya ba sai dai dukiya. Abu mafi caja ?wa?walwa ga kowa ma ba ita kaWai ba shine jin wai wanda ya dasa bomb Win ya tsere Bayan wasu sun tabbatar da sunga fuskarsa da shigarsa motar, musamman ma wasu samari huWu da suka tanbatar da tare suke da wannan mota tun daga ?auyen Lufana da alama mutumin daga can ya fito. Tabbas sai tayi ajalin wannan mutumin a zuciyarta zataji salama. Dan a ganinta idan yau ya tashi kowa bai rasa ransa ba na gobe kuma fa? A wannan gaSar ta fara zargin anya wannan sarkin bada wata manufa dama ya dawo ya karSa mulkin mahaifinsa ba? Dan alamu sun fara nuna uban nasa ma shine ya kasheshi.
 Lokaci yayi da zan fara aikina gadan-gadan .
? ? Ta faWa a zahiri cikin tabbatarma kanta da yanayin Waukar alwashi....

(Muma kam muna bayanki Iffah, dan muna son sanin mike zuciyar wannan bahagon sarki haka mai wahalar fahimta=? ?>?q?
? ? ? ? &&&

? ?? A babban zauren majalisan manyan masu faWa aji na daular ruman kuwa na can yana neman hargitsewa dangane da faruwar wannan al'amari. Kowa faWar albarkacin bakinsa yake a duk yanda zuciyarsa ta ayyana masa musamman masu sukar mulkin Tajwar Eshaan a fakaice. Duk wannan kace nace da akeyi Tajwar Eshaan Win na zaune cikinsu amma uffan bai tofa ba har suka ci suka tsire. Sai da suka lafa dan kansu da kuma maganar Miran Arshaan cikin Sacin rai a garesu sannan Tajwar Eshaan Win ya buWe idanunsa dake a lumshe ya gama ?are musu kallo Waya bayan Waya..
? ? ? ? Akan Miran Arshaan dake cigaba da faWa rai Sace kan kausasan maganganu nasu ga Wan Wan uwansa kuma sarkinsu a yau basu dace ba ya sauke idanunsa. Cikin muryarsa mai zurfi da ?asaita ya fara magana a gadarance kuma a fisge...
? ? ??  Barsu Aami. Waninsu bazai canja komai ba, kamar yanda bazai tirsasa Eshaan yin komai ba. Abinda kawai nake son ku sani, Eshaan Ibn Haysam Abdul-majeed guguwace data gama turni?eku, kuma babu ruwan kogin da zai iya shayar da ita ruwan da zata lafa. Ku daina bama kanku wahala ?asar ruman da jama'ar cikinta a rubuce suke tsakkiyar tafin hannuna. Idan na murza kwafsanku kawai duniya zata gani a cikin guguwata, idan na matsa, jininku ne zai dinga Wiga a ?ar?ashin sawun ?afata na ringa bi ina takawa matsayin kwalta, ya rage naku ku zauna a inda na baku zaSi ko ku zaSo mummunan ?addararku da kanku tun lokacin Sacewarku a doron ?asa baiyi ba .
? ?? Yana gama faWa ya mi?e cike da takun Izza da kasaita ya bar falon. Da kallo duk suka bishi ran wasunsu na ?una, zukatansu kam tamkar zasu kifo ?asa dan firgici. Cikin dauriya da nuna jarumta wani ?yamusashen dattijo da tsufansa ya fara bayyana a cikinsu yay ?wafa rai Sace da kausasa murya.
? ? ? ?  Lallai wannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login