Showing 93001 words to 96000 words out of 103469 words
taje yaƙi hakan yasa takai ƙarar shi wajen Daddy,nan kuwa Daddy ya rufe shi da faɗa sosai inda yace tare ma zasu je da Ammi,sai a sannan yaji sanyi har ransa ya gamsu,aiko ranar Monday da safe su Ammi suka bi jirgin ƙasa sai Kaduna.
Sosai su Ummie sukayi murnan ganin su,sunji daɗi matuƙa nan aka shiga nan nan dasu.
Zaune take a bedroom ɗin Ummie suna video call da Sauban,cemata yayi"Ni a tunanina kafin nabar Nigeria nayi miki ajiya?ashe babu abinda ya shiga?gaskiya ball ɗin nan bata shiga yanda akeso ba"dariya Zuhra tafara tana rufe face ɗin ta saboda kunya,hakan kuwa ba ƙaramin daɗi yake ma Sauban ba tace"Kai yaya wallahi kai kam baka da kunya,ni ina ni ina ɗaukar pregnant?ai i AM still young"hararar wasa ya cillo mata ta cikin wayar yace"a'ah kin manta ne,You re baby ne"dariya sosai ta shigayi zuwa can ta ɗan kwaɓe face tace"to yaushe zaka dawo nikam?wallahi am tired,I am always miss yhu hub"tayi maganar tana mummurza idanuwa,ƙasa Sauban yayi da muryan sa ya fara lallashin ta"Oh baby I really miss you too, don't panic ina dawowa soon but sai bikin yaran can"cikin sauri Zuhra tace"Nan da 1month 2 weaks? Sauban yace"Yess beb ai idan na dawo bazan baro ƙasar ba sai da ke tare da ajiyan bby na"dariya Zuhra tasa tace"but yaya anya ba punishing ɗina kayi ba?
Sauban yace"meya ne wani abin punishing?me kika mun?aiki ne dai kawai da yamun yawa nd gefe guda ga damuwar rashin ki,ai shiyasa idan na dawo ko?hmmmm"yayi maganar yana ƙane mata one eye's,murmushi Zuhra tayi don ta gane abinda yake nufi.
Haka suka cigaba da soyewar su cikin kulawa da ƙaunar juna.
Zuhra wannan zuwan ta ɗan zazzaga gari sosai taji daɗi,ga shiga kasuwa da suka dinga yi da su Nihal kwashe² inji Ummie,kwasan tarkace.
Duk wani gyara da ake ma su Laila tare da Zuhra ake musu,haka dilka da halwa,ta zauna har tafi amaren kyau da ɗaukar ido,sunyi kyau ainun,shiryawa sukayi da Ammi suka shigo Zaria gidan su Ammi,duk da mahaifan ta sun rasu but ƴan uwan ta maza da mata nanan,sosai suka samu cikakkiyar kulawa ta musamman,sai nan nan ake da Zuhra,kwanan su biyu gidan su Ammi,suka wuce gidan Amma suka mata yini a can ne driver Abba zai zo ɗaukar su,gabaɗaya sati ɗaya suka yi a Kaduna suka nufi Maiduguri cike da kewar juna,inda amaren kuma zasu iso ana saura 2 weaks biki.
"**""*****"""""******
Ta kowane ɓangare haka aka cigaba da shirye-shiryen biki,Zuhra sai da Sauban ya turo mata da 500,000 kuɗin siyayyan ta ɗinki,takalma,jakunkuna,mayafin,da sarƙoƙi Aunty Safeena taje tayi mata siyayyan komai.
Bikin su Laila kam zai kama za'ayi bikin saura 2 months azumi ne.
A yau biki ya kasance saura sati biyu, Zuhra ce zaune a palour Ammi da sauran jama'a anata murnan lefen Laila da aka kawo gefe guda su Guggo Laure ne da surikanta,maƙota da abokan arziƙi duk sun shigo,dama yana sashen Boɗejo ne shine daga baya aka kawo nan, Hajiya maimuna sai satar kallon Zuhra takeyi cike da sha'awa don yarinyar natsuwar ta ta mata.
Sallama Kareem yayi ya shigo hannun sa jaye da trolley bag,sai wani a kafaɗan sa,bayan sa security ne shima jaye da trolley bag ɗin,gabaɗaya kallo ya koma kansu ana amsa musu sallama,ana haka ne ya shigo mouth ɗinsa ɗauke da sallama ya sake cika yayi wani ɗanye-ɗanye,aiko nan aka fara mishi sannu da zuwa,amsawa yakeyi yana zama inda maƙota suka fara rarraguwa,nan yafara gaida waɗanda ke zazzaune a palour, Zuhra kanta na ƙasa ji takeyi kamar dream wai yaya ya dawo,ƙura mata ido yayi cikin wani irin shauƙi da ƙaunar ta,ba tare da kunya kowa ba ya taso ya nufo inda take,kneel down yayi a gaban ta yana kamo haɓarta,ido huɗu sukayi"tallafo face ɗin ta yayi yace"bakiyi murnan ganina bane Babyn Baby?ko fushi akeyi dani?yayi maganar yana ƙura mata ido don wani masifan kyau yaga tayi masa,atake anan ƴatr guntuwar feeling ɗinsa ta motsa,jiyake kamar ya.......
Su Guggo Laure kuwa su aka bari da ganin abin kunya don sunji nauyi sosai,Hajiya maimuna kuwa tausayin Akeela ne ya faɗo mata tabbas tasan ƴar ta bata da gurɓi a zuciyar Sauban,hasalima ba sa'an aurenta bane,lallai ta fice kanta ta cuce su.
Ammi tace"Sannu ko?duban Ammi yayi da sauri yana shafa kwantancen sunan sa tare da miƙewa yace"Opps Ammi sorry,ina rasa natsuwa ta idan naga Zuhra"duk zaro ido sukayi suna duban sa, Mom tace"Ja'iri to ai da kaje kayi wanka kaci abinci ka huta sai kaji daɗin tasa ta kamar tv"murmushi Sauban yayi yana fita kawai don dama su Kareem tun da suka shigo da kayan suka fice, Mom ta cigaba da cewa"wani irin soyayya Sauban ke ma Zuhra jiyake kamar ya maida ta ciki"murmushi Ammi tayi tace"ummm"Guggo Laure tace"Allah Sarki dama haka akeso Allah ya zaunar dasu lafiya"da Ameen duk aka amsa inda suka miƙe kan zasu wuce, Ammi dakatar dasu tayi ta shiga kitchen ta haɗo musu take away na snacks wanda a kama masu kawo kaya,driver Daddy ya maida su gida.
Nan suka cigaba da hirar su da Mom sai wajen magrib itama ta wuce apartment ɗin ta,duban Zuhra Ummie tayi tace"Kitashi kije kiyi wanka kiyi sallah,kizo ki haɗa ma mijin ki dinner, kafin anjima yazo ku wuce"turo mouth Zuhra tayi cikin ƴar shagwaɓa tace"A'ah Ammi nan zan sake kwana gobe na koma"Ammi tace"wane ke yarinya?ai ƙafarki ƙafar mijinki ba'a sashin nan ba,ni nasan da dawowan shi shiyasa na roƙi Muneefa tare hanne sukaje suka gyara miki sashin,shiru Zuhra tayi sum-sum ta nufi corridor in.
Ammi tace"shiryayyu yaran zamani".
*****
Sosai Zuhra ta bawa mijinta cikakkiyar kulawa,daga ƙarshe suka tattara suka nufi gidan su ko duba Galadima ma basuyi ba,akwai ranar Zuhra ta gane jure ta,ta tantance Allah ɗaya ne,don ɓaƙaramin wahala Sauban ya bata ba,duk matse abinnan da yake ranar dai ya fanshe an kayanshi,yana kuka tana kuka,shi kukan da..Zuhra kuma na wahala,sosai Sauban yake ta zuba uban sumbatu yaƙi yin shiru,a daren dai kwana yayi yana abu ɗaya don be fiye wani hutawa ba sai kuma.....
Hakan yasa koda asuba Zuhra tayi bala'in laushi tayi tiɓis da zazzaɓi gau ta kwana,da kanshi ya mata wanka ya gasa ta sosai,shida kanshi ya haɗa musu breakfast sai dai duk yanda yaso Zuhra taci kasawa tayi,ruwan zafi ma tana sha ta amayar dashi gabaɗaya.
Gaba ɗaya Sauban ranar cikin jinya ya yini,su Laila suna dirowa gidan duka iso wajen Zuhra,sai dai ƙirƙiri Sauban ya hanasu ganin ta yace bata da lafiya tana bacci.
Koda sukaje duk ana sashin Ammi har da su Ummie,Mom,Mommy, Mashahuda, Safeena.
Mom tace"ai dole Zuhra taji a jikinta ta shiga hannun babban yaya,yanda Sauban ya dawo da ƙishin ruwan ta ai babu sauƙi sai na Allah"sum² su Laila suka bar wajen, Mommy tace"Ni kaina tausayi take bani kamar tayi ƙanƙanta"Ummie da Ammi dai shiru sukayi suna sauraran su.
Aunty Safeena ta samu Mashahuda a kitchen tace"Ai yaya daga ganin shi za'ayi jarababben mutum ne"Mashahuda ta sanya dariya tace"Ai duk haka suke sai dai yaya fa kamar iyaka ne"dariya suka sanya gabaɗaya, Safeena tace"Zanje na duba lafiyar ta Gaskiya yanzu in haɗa mishi da pretending"Mashahuda tace"Nima zani,muje gabaɗaya"aiko haka suka ɗunguma suka fito,mayafan su suka ɗauka da dubara suka fice don sun san Ammi yanzu sai ta hana su.
Gabaɗaya idanuwan ta sun kumbura da ƙyar take iya tafiya saboda ciwon da jikinta ke mata,shi kanshi Sauban yasan yau ya bata wahala hakan yasa hankalin sa sosai tashi,kama ta yayi suka sauko ƙasa,nan ya shiga tambayar ta mezata ci?girgiza mishi kai tayi wahaye na sirnano mata tace"banjin cin komai mouth ɗina babu apertite nidai ka kaini wajen Ammi"tayi maganar tana sakin kuka, Sauban yace"wajen Ammi kuma baby?why? Zuhra tace"Yaya pussy na baka tausayina zafi nakeji,Please ka kaini"sosai ta bashi tausayi ana cikin haka ne sai yaji door bell,share mata tears ɗin ta yayi sannan ya miƙe ya buɗe ƙofan,tamke face yayi yace"Lafiya? Aunty Safeena ta kama baki"kaji Yaya da wani zance,lafiya lou mana,su Ammi suka ce muzo mu duba jikin Zuhra don su Laila sunce bata da lafiya"tayi maganar tana raɓa sa ta shigo, Mashahuda sum² ta biyo bayan ta don tasan halin shi, Aunty Safeena tace"Wai kinji jikinki zafi garau?duban Sauban tayi wanda yayi fata-fata da face tace"yaya zazzaɓi ne ke damun ta wai?jiyake kamar ya galla mata mari don takaici saboda sarai yasan gulma ya kawota,yasan Safeena ciki da bai,yace"check her! Yayi maganar yana harɗe hannaye,wargazazzan gashin ta Safeena ta gyara mata tace"me zaki ci? Zuhra tace"babu komai ni ban son cin komai"to ko wanka zakiyi? Zuhra tace"nayi wanka,sai kuma tayi rau-rau da ido"Nidai ku kaini wajen Ammi na kwana acan"tayi maganar tana sakin kuka wanda hakan yasa sosai ran Sauban ya ɓaci,lallai ma yarinyar nan ni dodo ta maidani kenan?cikin ɓacin rai ya haye stairs,babu jimawa ya fito hannun sa ɗauke da hijjab ɗin ta,miƙa ma Mashahuda yayi cikin ɓacin rai yace"gashinan sa mata ku wuce"amsar hijjab ɗin Mashahuda tayi Safeena ta sa mata hijab ɗin suka kamata suka miƙar da ita,sosai ran shi ya ɓaci,juyowa Zuhra tayi tana ƙoƙarin mishi magana ya dakatar da ita"don't talk, please go"yayi maganar yana nuna mata hanya, Safeena tace"yaya kayi fushi ne?wani harara ya galla mata sannan ya haye sama, Zuhra kuwa bata damu ba tayi ficewar ta, suma binta sukayi,su Ammi na zaune suka gansu sun shigo riƙe da ita,cikin sauri Ammi da Mom, Mommy suka nufosa, Ammi tayi saurin kamo ta"yaya dai?jikin ne?Safeena tace"jikinta da zazzaɓi sosai sannan tasa rigima ita nan zata dawo hakan yasa yaya ya zuciya yace tadawo"shiru duk sukayi"Mom tace"ke kuma Safeena sai kika taho da ita?basai ki barta ba tunda kinga beso? Ummie kyaɓe mouth tayi tace"saboda taga tana gindin gida ne shiyasa"Ammi tace"kaji bilkisou da wani zance yarinya najin ciwo kice wani kaza?umm tayi maganar tare da kama hannun Zuhra ta zaunar don gani tayi kamar jiri na neman kada ta.
Ummie miƙewa tayi tace"Sai da safen ku, Allah ya huta gajiya"tafice,duk da kallo suka bita don dama Ummie macece me kawaici ta fice, Mom ma sallama tayi musu, Mashahuda Taufeeq ya kirata dai-dai lokacin anzo ɗaukar Safeena suka fice tare, Ammi ta dube Zuhra tace"meyasa kika zaɓi dawowa nan? ZUHRa tace"Ammi yaya ne,ƙasa na zafi yake mun"tayi maganar kamar wacce take a firgice,wani nauyi Ammi taci hakan yasa tayi shiru, Mommy ce ta shiga da ita toilet da kanta ta sake mata wanka sannan ta gasa mata jikin ta,aiko atake anan wani daddaɗan bacci yayi awon gaba da ita.
[7/28, 09:38] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽🦳
Page: 95/96
_____Washegari ma koma wa baccin ta tayi kuma Ammi tasa kada a tashe ta,su Laila duk suna sashin suna breakfast Sauban ya shigo,zama yayi face ɗin nan babu alamun wasa ko misƙala zarratan ya shiga gaida Ammi cikin girmamawa da kamewa,amsa wa Ammi tayi tana babbasar dashi don ta fahimci dalilin shi nayin hakan.
Nan su Mashahuda suka shiga gaishe shi,amsa musu yakeyi a daddaƙile,sannan ya miƙe ya haye stairs wajen Daddy,da kallo Ammi ta bishi sai da ya ɓacewa ganin su sannan Mashahuda tace"A yanda yau yaya yake ɗin nan duk wanda yayi ƙoƙarin takalar sa to ya bani"Ammi tace"Ai sai yayi tayi"tayi maganar yana miƙewa ta nufi kitchen,be wani daɗe a saman ba ya sakko cikin zafin naman sa,duk da kuwa idanuwan shi suna mararin ganin ta but haka ya daure ya fice ya nufi wajen Ummie,acan ya samu Taufeeq.
Nan ya gaida Ummie cikin kulawa,sannan ya shiga haɗa abubuwan breakfast don dama a danning ya tadda su,sam beda walwala haka yake breakfast ɗin.
Taufeeq yayi nazarin sa tsaf sannan yace"kai Malam lafiya kazo kana ta mana mazurai"Sauban batare da ya dubeshi ba yace"What do you mean? Sauban yace"lallai ma guy ɗin nan,I mean everything" Sauba ya ɗaga kafaɗa"norms Taufeeq yace"Okay then...sai kuma yayi shiru yana duban Ummie wacce take ta murmushi sannan tace"Sauban Zuhra tayi maka lefi ne ko? Cikin sauri yace"Ah Ummie no babu abinda tayi mun,just I am not feeling well"Ummie ta dubeshi cikin kulawa tace"Sure? Sauban cikin sauri yace"yeh yeh Ummie please normal ne".
Nan sukayi zaman su zuwa can suka fice don duba Galadima daga can su wuce wajen tailor.
ZUHRa kuwa ba ita ta farka ba sai around 11 sannan ta shiga tayi wanka,ragowar kayan ta da bata ɗauka ba ta zaƙulo wani lace white me kwalliyar golden yayi mata kyau sosai,ta shirya sai zuba ƙamshi takeyi, tana fitowa su Laila suka fara mata iskanci"Kaga matan big bro da girman kujerar ki,a kwana a hantse sai uwargida kuma amarya a gidan ya Sauban" dariya duk aka sanya banda Zuhra da ta gaggalla musu harara sannan tace"Aunty Mashahuda kina jin su fa? Mashahuda tace"Yess na...ai basu yi ƙarya ba,gashi babu rabon ku haɗu ɗazu ya shigo"Zuhra shiru tayi saboda tasan yayi fushi ne tunda ko neman ta beyi ba,wani ƙwallar takaici taji ya nemi silalo mata,batare da tayi magana ba ta nufi dinning ta haɗa abin kari,suko suna can palour suna zuba sharrin su,bata daɗe ba ta miƙe ta shiga kitchen wajen Ammi.
Cikin jin daɗin ganin ta Ammi tace"Zuhra har kin tashi?nina ce su rabu dake ki samu bacci sosai ki huta"murmushi Zuhra tayi tace"Ammi ki koma palour Please ki zauna mu yau zamuyi girkin"dafa kafaɗun ta Ammi tayi tace"kada ki damu inaso ne ki warware sosai,jikin naki yayi dama?wani nauyi Zuhra taji saboda ta tuna meyafaru jiya da daddare.
Ammi ganewan da tayi kamar tana jin nauyin ta yasa tace"kije ki gaisa dasu Ummien ki kidawo, Zuhra tace"Okay Ammi sannu da gajiya ina dawowa".
Murmushi Ammi tayi tare da girgiza kai,tana fitowa daga apartment ɗin su kuma suna parking lot, Taufeeq ya shiga Sauban ne yake ƙoƙarin shiga tafito,sosai ya ganta da yake shade ne a face ɗin sa sai yayi saurin shigewa motar ba tare da yabi takan ta,sosai Zuhra ke mamakin yayan nata,to meye abin fushi da zaiyi fushi haka?tana tsaye har suka fice a second gate aka rufe,cikin sanyin jiki ta nufi ɓangaren Ummie,itama Ummie koda taje nan ta shiga balbale ta da faɗa.
"Saboda baki da hankali ki fito batare da son ran mijinki ba kuma sarai kinsan fushi yakeyi dake kika ɗebo jiki kika zo nan wai nan zaki kwana?saboda ana sangarta ki da yawa?to ni bazan lamunta ba"Ummie tayi maganar tana huci.
ZUHRa kuwa sai shessheƙar kuka takeyi, Mommy ce ta shigo ta cidda su a wannan yanayin samun waje tayi ta zauna,nan Ummie ta cigaba"Ko don kinga kin samu miji mai son ki shine kike gara sa?kiyiwa kanki faɗa kafin duniya ta miki"taƙarisa maganar tare da zama tana ɗaukar ruwan dake kan glass center table tasha.
Mommy ta dafa Zuhra tace"Zuhra ki koyi juriya kidena nuna ma mijinki gazawar ki fa"kuka Zuhra ta fashe da shi tana duban Mommy cikin muryan kuka tace"Mommy ina jurewa bana nuna ma yaya gazawa ta, Mommy da zafi kuma yaya ya dinga maimaita abu ɗaya kenan sam baya gajiy.....bata ƙarisa ba Ummie ta daka mata tsawa"come on keep your mouth shut"kowa ce mace da kika ganta da haka ta fara kema kuma zaki saba ne domin gado sukayi idan na jaraba ne"Mommy tace"please Aunty bilkisou Zuhra yarinya ce sai anbita a sannu a nuna mata komai step by step".
Ummie wani kallo tabi Mommy dashi tace"yarinya?lallai Hauwa look at her chest,nd look at her boom boom"tayi maganar tana nuni da jikin Zuhran sannan tace"Mu sanda akayi mana aure ko ƙirgan dangi ba mu fara ba, Zuhra da waje ta samu,kinsan Allah idan baki tattara yanaki yanaki kin koma gidan ki before dare yayi ba?sai naci ƙaniyar ki am telling you"
Tayi maganar tana watsa ma Zuhra idanuwan ta,kuka Zuhra tasa ta kasa magana,nan Ummie ta dasa"Hauwa ina takeso yaje ya zubar da abinda ke jikinsa?cikin sanyin mommy tace"Babu!
Ummie tace"Oh nema take yaje ya fara neman mata oh what? Cikin sauri Zuhra ta dubi Ummie,Ummie tace"Yes idan kuma ba haka ba,nida kaina zan shige mishi gaba kan yayi aure,wallahi komai ni zan tsaya mishi.....wani irin kuka Zuhra ta kece dashi tare da miƙewa da gudu tayi na apartment ɗin Ammi.
Zaune suke suna ta zuba chapter su tazo ta wuce da gudu tana kuka,duban juna suka fara,kafin Ammi tayi wani abu Zuhra ta fito riƙe da hijjab ɗinta tana sanya wa tana kuka,kamo ta Ammi tayi.
"Ke Zuhra lafiyar ki ƙalau kuwa?keda wanene ina zaki?
ZUHRa face ɗin nan yayi jajawur tace"Babu kowa Ammi,gida zan koma"taƙarisa maganar muryan ta na rawa,da yake ta samu Ammin ta sake ta da gudu ta fice, Ammi sai ƙwala mata kira take amma bata juyo ba.
Security na ganin ta ya buɗe mata gate ɗin ta shige,koda ta shiga babu key a hannun ta,hakan yasa ta shige wajen da yake ajiye baƙi tayi zaman ta,sai aikin sauke ajiyar zuciya takeyi akai-akai,don har ga Allah ta gama zuciya,taɗau alƙawarin koda Sauban kasheta zeyi zata jure.
********
Ammi kuwa ranta bala'in ɓaci yayi don duk a tunanin ta Sauban ne ya mata wani abu, hakan yasa ta ɗauki wayar ta tashiga kiransa, cikin sauri yayi picking daga can ɓangaren,sudai su Mashahuda sunyi sage².
Cikin ɓacin rai Ammi tace"where have you been?daga can Sauban ya bata answer.
Sanar mishi tayi da yayi maza-maza yazo tana jiran sa now.
Sauban kuwa cikin sauri ya jiyo don yaji muryan Ammi so angry.
Babu jimawa ya ƙarisu gidan, Ammi face ɗin ta babu walwala tace"Ƙarar Zuhra kakai wajen bilkisou ko?saboda ita akan ka na lura bata son gaskiya kasa ta rufe ɗaya da faɗa Allah kaɗai yasan abinda ta mata.....nan fa Ammi ta rufe ido ta dinga zazzaga ma Sauban ruwan masifa, shidai shiru yayi kamar ruwa ya cisa kanshi a ƙasa sai da ta gama sannan ya ɗago yace"Don Allah Ammi kiyahaƙuri".
Ammi tace"Ni babu abinda kamin kada dai ka manta Zuhra ba kamar Akeela bace shekarun su ba ɗaya ba,so ka bita a hankali,don kagan