Showing 84001 words to 87000 words out of 103469 words

Chapter 29 - GALADIMA FAMILY Complete Hausa novel

07 Sep 2024

6901

dai ke mata zafi,da ƙyar ta iya miƙewa tana jin wani irin raɗaɗi ta nufi toilet tayi alwala,a zaune tayi sallan,a dai-dai lokacin Sauban ya shigo hannunsa riƙe da tray,table ɗin dake gaban bed ɗin ya ajiye tray ɗin,a sanda ta idar a lokacin yayo hugging ɗinta ta baya,kamar me raɗa yace"Yanzu kika tashi?ɗaga masa kai Zuhra tayi jikinta na rawa"To taso muje kiyi breakfast"yayi maganar yana kamo hannunta a gaban table ɗin ya zaunar da ita,ruwan tea ɗin yafara bata sannan ya bata chips ɗin,loma uku tayi tace ya ishe ta, Sauban sai da yaga zatayi amai ya ƙyaleta,kamo hannunta yayi cikin kulawa ya kira sunanta,jin ya kirata with serious talk yasa ta amsa tana sake sunkuyar da kai saboda wani mahaukacin nauyin sa takeji.
"I love yhu my Fateema with all my heart,Ina tsananin ƙaunarki kinbani abinda har abada banida abin biyanki dashi,Nagode Allah ya miki albarka Babyn Baby ❤️Allah yaƙara min son ki da ƙaruwar ki ya bamu Baby nan kusa"cikin sauri Zuhra ta rufe face cikin shagwaɓa tace"kai yaya nifa yarinya ce"Sauban dariya ya shiga yi sosai wanda yasa Zuhra sakin mouth tana duban sa"gira ya ɗaga mata sannan yace"ai da ba zaki iya ɗaukar ciki ba banjin za'a bari ki tare"Shiru Zuhra tayi takasa ɗago face,muryan shi tajiyo"Allah yabani ikon kula dake Mrs MS, Allah ya ɗorani bisa kanki kifara so na kamar yanda nima nake son ki"shiru Zuhra tayi taƙi magana,lakace mata hanci yayi yana miƙewa yace"tashi muje kiyi wanka"cikin sauri ta girgiza mishi kai alamun a'ah,dama wasa Sauban ke mata,yayi yayi ta miƙe taƙi,daga ƙarshe sai kuka ta sami shi,komawa lallashi Sauban yayi.

Toilet ya nufa don wanka,hakan yasa sharp sharp kafin yafito ta gyara gadon ta lailaye shi,sannan ta sulale tabar saman gabaɗaya, personal palour ɗin ta ta nufa,aiko tasake faɗawa toilet,wanka tayi ta shirya cikin long truser sai ƴar top,gyara gashin ta tayi ta faka shi a gadon bayan ta.
[7/22, 11:09] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽‍🦳

Page:- 85/86

____Gabaɗaya batajin daɗin komai nata,gashi jinta take sakayau kamar batada karfi,zama tayi a bakin bed ɗin tanayin tagumi,komai jitake ya tsaya mata cak,buɗe bedroom ɗin akayi aka shigo,cikin ta kunshi na uzza ya ƙariso shima sanyi yake da ƙananun kayan shirt ne me gajerar hannun sai three quarter wando yayi kyau ainun sai zuba ƙamshi yakeyi,da sauri Zuhra tayi nudding kanta,murmushi Sauban yayi yana kneeldown a gaban ta tare da tallafo haɓarta,jiyake kamar yasake don Allah ya gani be wani ƙoshi ba(😱 _Zuhra kinada aiki ashe sai kin koyi haƙuri da juriya da yayan naki._) ƙwalla ne ya taru mata cikin sanyin murya ya fara magana"Inason ki so me tsanani Fateema keɗin kin zamo min wata aba a rayuwa ta me muhimman ci,banjin zan iya nesa dake na kwana ɗaya yanda kika faran ta min Allah ya faran ta miki kenan,ina son ki,ina son ki,ina son ki!!! Wani irin kuka Zuhra ta fashe dashi don har ga Allah bata taɓa tsumayen wannan kalmar nan kusa ba,matsawa yayi yakai tongue ɗin shi ya dinga lashe mata tears ɗin dake fita,ita kuwa sai zuba shessheƙar kuka takeyi.
"To menene abin kukan eyye?girgiza kai tayi,rungumo ta yayi"sorry Babyn Baby nine ko?cikin shagwaɓa ta ɗaga masa kai,lallashin ta ya fara yana shafa kanta dake kan ƙirjinsa"kinsan menene?girgiza masa kai tayi,zaki iya zuwa cikin gida?ɗaga masa kai Zuhra tayi,ɗago ta yayi yace"Okay to muje"tana rungume a jikinsa ya ɗauko mata wata egyptain gown da viel dinsa ya saka mata sannan ya mata rolling, hannun ta ya kama suka fice, yana riƙe da hannunta yanaji kamar za'a ƙwace masa ita,kallo ɗaya zaka masa kasan yana cikin wani irin niahaɗi,koda suka shiga wajen boɗejo suka fara isa,sai da Sauban ya nemi magana sannan suka fito,basu shiga wajen GALADIMA ba don da baƙi a palour dasu Daddy,nufar apartment ɗin Ummie sukayi,ɗagowa Zuhra tayi ta kallesa gabanta na mahaukacin faɗi don ita duk a tunanin ta wani abin zai kuma cewa suyi a apartment ɗin.
Buɗe ƙofan palour yayi mouth ɗinsa ɗauke da sallama,cikin kulawa Ummie ta ɗago answer sallamar nasa,sandarewa Zuhra tayi a tsaye tare da tsananin mamaki,da wani irin zafin nama ta nufi wajen Ummie,azabar da taji ne a ƙasan ta yasata dakata wa tana sakin ƙara tare da cije lips,cikin sauri Sauban yaƙariso kamar me raɗa yace"kibi a hankali ga,ko so kike Ummie ta gane?kallon sa tayi da sauri tana girgiza kai,ita kuwa mamaki ya cika ta fal,muryan ta suka biyo"Lafiya dai ko?cikin sauri Sauban yace"yesd Ummie normal ne"Ummie ta ɗaga kai alamun gamsuwa,daurewa Zuhra keyi tana ƙoƙarin dai-dai ta tafiyar ta tana jin wani raɗaɗi,a take anan Ummie ta gama fahimtar duk abinda ke faruwa,zama Zuhra tayi cikin muryan shagwaɓa tace"shine zaki zo Ummie baki kirani ba?sai akayi surprise ɗina? Ummie cikin dariya tace"Ea mana ni biki kazo ai,kuma Sunday zan koma"Zuhra tace"kai Ummie wallahi yayi kusa ki zaman ki anan please"dariya Ummie tayi tace"kada ki damu su Laila zasu iso ranar Friday da yamma,but kina zuwa school ɗin ma ke?shiru Zuhra tayi,duban Sauban Ummie tayi tace"bata zuwa school ɗin ko?sosa ƙeya Sauban yayi yace"Ummie ranar Monday zata koma insha Allah,amma ina tunanin ƙila....sai kuma yayi shiru, Ummie tace"ƙila mene? Sauban yace"zamuyi magana anjima Ummie bari naje na dawo, haka kawai yaje yana jin nauyin Ummien sosai,duban Zuhra yayi cikin kulawa yace"mene zaki ci?Zuhra ta narkar da murya don har ga Allah batajin cin komai sai tuwon semo miyar kuka,kuma tasan da wuya idan anyi don sam mouth ɗin ta babu apertite"Babu komai"Sauban ya ƙanƙantar da idanuwa babu alamun wasa yace"mekika ce da zaki ce babu komai? Ummie yau da ko breakfast ɗin kirki batayi ba amma kinji wai babu komai"Ummie tace"au Allah wasa take da cikinta da yunwa ko?to ai shikenan karabu da ita son cikinta"girgiza kai Sauban yayi yace"a'ah Ummie dole sai taci abinci fa"duban Zuhra yayi"ehem ina jinki.

Duban Ummie Zuhra tayi kamar zatayi kuka tace"tuwon semo da miyar kuka nakejin ci sam mouth ɗina babu apertite"Sauban yace"Okay I will be back soon,zan nemo miki,love yhu ki kula da kanki"cikin kulawa yayi maganar yana duban Ummie yace"Ummie bari na samo mata tuwon ko wajen Ammi ne"yana faɗar hakan yafita be jira jin mezata ce ba,don shi kanshi sai daga baya ya fahimci irin katoɓarar da yayi, Ummie kuwa kallon Zuhra kawai tayi.
Da gangar tace mata taje stairs ta ɗauko mata hand bag ɗin ta,miƙewa tayi tana ƙoƙarin dai-dai ta tafiyar ta ta nufi stairs ɗin a fakaice Ummie ta ƙare mata kallo tsaf,sai da takawo mata jakan sannan tace mata"Me yasa mu ƙafar ki ne naga kamar da ƙyar kike tafiya?Cikin sauri Zuhra tace"A'ah Ummie bigewa nayi da nazo saukowa daga stairs ɗazu,amma na samu sauƙi ma saboda yaya ya duba min"sosai Ummie ke mamakin ƙaryan da Zuhra ta lafto take shirga mata amma sai ta wata ce da faɗin"Ayya to Allah yaƙara sauƙi kin shiga sashin Ammin kune?girgiza mata kai tayi,tace"to tashi kije ki gaishe ta ai can ya kamata ace kun fara shiga ma"da to Zuhra ta amsa tana miƙewa cikin sanyi tafita tanajin wani irin fever a dalilin fama ciwon da tayi.

Sashin Ammi ta shiga nan ta taradda Aunty Safeena tazo,aiko cikin murna taƙarisa shiga palour, dai-dai lokacin Ammi ta fito daga cikin kitchen, ƙoƙarin dai-dai tafiyar tata tasake yi,ƙamahin dadawa duk ya ɗumi palour, Aunty Safeena ce tayi carab tace"a'ah me kuma ya samu ƙafar naki? Zuhra ta ƙaƙalo murmushi tace"gurɗewa ɗazu nayi a stairs"Aunty Safeena tace"eyya Allah yaƙara sauƙi, Ammi bta ƙariso tana kama Zuhra ta zaunar da ita tace"Son yanzu ya fita yaje siyo nama ninan nama na yaƙare yace tuwo zakici miyar kuka"duƙar dakai Zuhra tayi cikin jin nauyin Ummie,cikin tsokana Aunty Safeena tace"Eyye ya Sauban har ɗan tuwo ya samu?a lallai dole yaje samu nama"Ummie tace"uhum tana miƙewa, Zuhra ma miƙewar tayi tana jin wani nauyi, Aunty Safeena tace"ba kunya za jiki ba magana zakiyi"ita dai Zuhra ba tayi magana ba cigaba da tafiyar ta tayi sai dai azaba takeji don har kan ta sarawa yake mata.

Ammi ce ta jiyo tana ƙura ma tafiyar Zuhra kallo,wani tunani ne ya faɗo mata,cikin sauri ta kauda wannan tunanin,Zuhra kuwa shiga bedroom ɗin palour tayi kaitsaye toilet ta nufa fitsari ya matse ta,shaf ta mance ta ɗibi ruwan sanyi tayi tsarki dashi,aiko ta kwala wani azababben ihu tare da mahaukacin zaɓura, Ammi ne da Aunty Safeena suka shigo cikin sauri, Zuhra kuwa kuka takeyi jikinta na rawa don tabbas ta fama ciwon nata, Ammi tace"meyasa meki Zuhra?shiru tayi tana kuka ga uban ciwon kai da takeji, Ammi tace"ki faɗamin gaskiya me yasame ƙasanki?nan ma Zuhra shiru tayi taƙi ma Ammi magana,sai uban zufa da take yi tana gunjin kuka, duban Aunty Safeena tayi tace"ka mata falmata kuyi gefe ina zuwa"cikin toilet ɗin Ammi ta shiga ta haɗa ruwa me ɗan zafi sannan ta fito ta fice bata jima ba tasake shigowa,don ko zama Zuhra ta kasayi, Ammi ce ta fito ta kamo hannun Zuhra tayi toilet ɗin da ita,face ɗin Ammi babu alamun wasa tace ma Zuhra"cire kayan ki"ai ko babu musu Zuhra ta cire tanayi tana kare cikakkun ƙirjinta,kamota Ammi tayi ta shigar da ita ruwan tayi,tana zaunar da ita.

Aiko wani zabura Zuhra tayi tana sakin kuka tare da girgiza ma Ammi kai, Ammin sake tsuke face tayi tace"koma ki zauna"Zuhra cikin kuka tace"Don Allah Ammi ki ƙyaleni da zafiiii, taƙarisa maganar tana kuka"falmata! Ammi takira Aunty Safeena,shigowa tayi sai dai taji bala'in nauyin ganin Zuhra a haka,Ammi tace"muka mata mu zaunar da ita cikin ruwan nan"anan Aunty Safeena ta fahimci abinda ke faruwa,aiko kama ta sukayi suka zaunar,inda Zuhra ke sakin wani wahalallen kuka na azaba,sosai ta basu tausayi, Ammi ranta ya ɓaci wato Son ya jima yarinyar nan ciwo kenan?tayi tambayar a zuciyar ta,sake canza ruwan Ammi tayi wannan karan ban da ajiyar zuciya babu abinda Zuhra ke sauke wa don tabbas ta gasu don har wani bacci ne ke fusgan ta a cikin ruwan.

Fito da ita Ammi tayi ta kamo ta ta kwantar da ita,sannan tace ma Aunty Safeena suje su bari ta huta,fitan su kuwa babu jimawa wani wahalallen bacci yayi awon gaba da ita tana sauke numfashin wahala.
Sauban ko koda ya dawo bega wani face wajen Ammi ba don tsuke face ɗin ta tayi,ɗan shafa kai yayi yace"Sorry Ammi traffic ne yau a garin"Ammi tace"umm to bani"miƙa mata yayi yana fita don ɗauko ma Zuhra magungunan ta da ta mance dasu a gida,koda ya dawo sashin Ummie ya isa, anan Ummie ke ce masa ai tana wajen Ammi,mamaki ne sosai ya kamashi don shi be ganta a wajen Ammi ba,fita yayi ya nufi apartment ɗin,zama yayi akan sofa,a lokacin Ammi ta fito kitchen, Aunty Safeena kuma na ciki, zama Ammi tayi gefensa, Sauban ne ya dubeta"Ammi Babyn Baby nanan ne?cikin rashin fahimta Ammi ta dubesa,cikin sauri yace"Opps i mean Zuhra"harara Ammin ta galla masa sannan tace"me zakayi mata? Sauban ya sosa kai yace"Dama maganin ta zan bata saboda ta manta bata sha ba? Ammi batare da ta dubesa ba tace"Oh dama bata da lafiya ne? Sauban yace"na manta ince miki ɗazu taɗan gurɗe da stairs shine mukaje hospital aka rubuta magani but normal ne"Ammi ta dubesa cikin mamaki saboda yanda yake kafco ƙarya one time,tsarguwa yayi da kallon da Ammin nasa ke masa.
"Ba cewa kayi fever ne ke damun ta ba?
Sauban ya sosa kai sannan yace"Dama wannan ne ya saka mata fever"Ammi tace"Ok to tana bacci idan ta tashi ka bata"cikin sanyin jiki Sauban yace"Okay Ammi,miƙewa yayi yana ajiye ledan maganin akan stool ɗin side ɗin sofa.
Da kallo Ammi ta bishi.

Zuhra bata tashi ba sai wajejen magrib,sosai taji daɗin jikinta matuƙa gaya koda ta miƙe sai taji wajen be takura mata kamar ɗazu ba,miƙewa tayi tashiga toilet ta ɗauro alwala,nan ta shiga gabatar da sallolin ta a tsaye ba a zaune ba.
Ammi ce ta shigo,ganin tana sallah yasa ta juya tana cewa"dama zuwa nayi na tashe ki cuz anata kiran magrib.

Koda Zuhra ta idar ta gama addu'o'in ta kasa tashi tayi tafita saboda nauyin Ammi da takeji,ana haka Ammi ta dawo"Au kin idar shine kuma kike zaune?miƙewa Zuhra tayi Ammi tafita itama tabi bayan ta.
Daddy, Aunty Safeena, Sauban da yaran Aunty Safeena mace da namijin duk suna dinning,cikin sauri Zuhra ta ƙarisa wajen Daddy,shima ganin ta yasa gabaɗaya ya dawo da kulawar sa gareta"Daddy barka da gida?sannu da zuwa,murmushi kwance face ɗin Daddy yace"Barka mamana kina nan lafiya? Zuhra tace"ina lafiya Daddy"Daddy yace"Masha Allah,son na kula dake kuwa?ko yana cin zalinki?yayi maganar cike da zolaya yana duban Sauban,shiru Zuhra tayi a kaikace tana duban shi wanda gabaɗaya hankalin sa na kanta,duban Daddy yayi yace"Daddy ina kula da ita itama ta sani sai dai bazata faɗa gaskiya ba.
Murmushi Daddy yayi yace"haka nakeso Allah ya ƙara muku zaman lafiya da fahimtar juna,amsawa sukayi gabaɗaya banda Zuhra da kanta ke ƙasa, food flask Ammi ta turo mata dana tuwo dana miya tace"Ga tuwon kinan sannan nasa miki na ɗumame"cikin farin ciki Zuhra taja kulan tana nuna tsantsar jin daɗin ta a fili tace"Nagode Ammi na"hannu takai da niyyar ɗauko plate a lokacin Sauban har ya ɗauko mata,aiko nan ya shiga serving ɗin ta a gaban su Ammi waɗanda mamaki ya cika su tare da tsananin jin daɗi da farin ciki.
Zuba ma ta tuwon yayi malmala biyu daƙyar ta iya cinye ɗaya tana squeezing face alamun ta ƙoshi,kallon ta yayi yace"Yhu mean kin ƙoshi?ɗaga masa kai tayi ba tare da ta yadda ta haɗa ido dashi ba, muryan shi tajiyo"Ai yarinya babu wannan maganar kici abinci kiyi ƙat kisha maganin ki"Zuhra kamar zatayi kuka tace"Allah yaya naƙoshi ne ba wani abu ba"Sauban yace"Ai baki isa ba yarinya"ɗaukar spoon ɗin yayi ya shiga bata abincin,sai da yaga tafara yunƙurin amai sannan ya sarara mata.
Bata magungunan yayi tasha a lokacin Daddy ya tashi sai Ammi, Aunty Safeena ce wayarta tayi ƙara,koda ta duba number Shuraim tagani dama shine zaizo ɗaukar su tunda ya Asheer baya gari,ɗaukar wayar tayi"Hello ka shigo ciki mana"tana gama haɗar hakan ta yanke wayar,sallama Shuraim yayi ya shigo dai-dai lokacin kuma Sauban ya kamo hannun Zuhra zuwa palour,cikin girmamawa Shuraim ya fara gaida Ammi,duban Sauban yayi wanda ya fara ciccin magani tare da tsuke face yace"Yaya barka da dare ina yini? Sauban batare da ya ɗan saki face ba yace"Barka! ya mutanen gidan? Shuraim yace"Alhamdulillah kowa yana nan lafiya"kallon Zuhra yayi yana ɗan murmushi yace"Aunty Zuhra barka da dare"Zuhra da ɗan murmushin ta tace"ina yini?kasa amsawa yayi,ita kanta cikin jin nauyi ta gaidasa,wani ƙululin baƙin ciki ne ya tokare maƙoshin Sauban sallar kishi ya bayyana a face ɗin da saboda yanda ya sake turniƙe ta.

Xahratty CE🥰
Lallai Alqalami yafi takobi.🗡️
[7/24, 15:10] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽‍🦳

Page: 87/88

______Ammi duk tana hankalce da sauyin sa,girgiza kai kawai tayi tare da murmushi,anan su Aunty Safeena suka tafi,shima Sauban duban Ammi yayi yace"Ammi zamu tafi sai da safe"Ammi tace"tom shikenan mukwana lafiya,duban Zuhra tayi tace"ki kula da kanki,ki kuma dinga shiga ruwan zafi kina sitbath inba haka ba babu ruwana"daga Zuhra har Sauban wani mahaukacin kunya sukaji, Zuhra takasa maga ɗaga mata kai kurum tayi,juyawa Ammi tayi ta haye stairs.
Kamo hannunta sukayi suka fice basu samu damar leƙa Ummie ba saboda daren da yayi wucewa sukayi gida,suna shiga ya sanar da ita coffee kawai yake da buƙata sannan ya haye stairs,binshi da kallo tayi saboda gani tayi kamar yana fushi,tambayar kanta ta shiga yi"To me akayi masa?ɗage kafaɗar ta tayi tanufi kitchen,haɗa komai tayi a tea pot ɗin ta kunna electric ta fito ta nufi personal palour ɗinta,a gurguje ta shiga toilet ssi da ta fara gasa federal government ɗin ta sannan tayi wankan ta cikin natsuwa ta fito,ko shafa cream batayi ba taɗau kulakcha da humra ta murza,sannan ta gyara gashinta ta daure da band jelar ya sauko gadon bayan ta,ta feshe gashin da hear freshener ta buɗe closet ɗinta,wani top ta ɗauko wacce ta tsaya mata iya ƙirjinta,da kaɗan ta rufe dukiyar fulaninta,colour ɗinta white a gaban anyi rubutu da yellow an rubuta I can't live without you,sannan ta buɗe closet ɗin boomshort shi kuma yellow,iya ƙasa tudun boom boom ɗin suka tsaya,flat shoe white ta sanya cikin sauri ta fita kitchen ta faɗa,aiko ta shirya masa coffee ɗinsa tsab cikin tray ta ɗauka ta haye stairs din,cikin natsuwa ta buɗe bedroom ɗin ta shiga tare da ƴar siririyar sallamar ta.
Kallo ɗaya ya ɗago ya mata ya kauda kai,juyayi wani abu na fusgar sa babu shiri ya rufe laptop ɗin da ke kan cinyar sa yana furzar da numfashi,a gaban sa ta ajiye tray ɗin sannan ta miƙe cikin sanyin ta tace"Yaya sai da safe,shikenan abinda kake buƙata? ƙura ma dukiyar fulaninta ido yayi dai-dai tudun saman,hannu ya miƙo mata"Zonan! Ya furta da wata iriyar shaƙaƙƙiyar murya,a hankali tafara takowa ƙirjinta na mugun bugawa,zaunar da ita akan cinyar sa yayi,suna facing juna hannun sa yakai kan pink lips ɗin ta yana shafawa yace"idan kin tafi wazai haɗa min coffee ɗin humm?bakisan raba kwanciya da miji haramun ne ba?Ni ban amince kije wani waje ki kwanta ba bayan nan"yayi maganar yana kai mouth dinsa kan lips ɗinta,nan ya shiga aika mata da wasu hot kisses masu gigita kwanya,ba shiri Zuhra ta shiga biye masa,nan fa aka cigaba da romance har yakai ga an koma kan bed ya kwantar da ita🤦🏽‍♀️


After 1hr komai yadawo normal,gabaɗaya ya rungumeta kamar zai maida ta cikin cikinsa sai shafa barbazajjen gashin kanta yakeyi, Zuhra kuwa idanuwan nan sun kukkunbura sai ajiyar zuciya takeyi,jitake ƙasanta na mata zafi,shiko Sauban banda samata albarka babu abinda yakeyi,wani irin farin ciki yakeyi mara misaltuwa har ga Allah yanzu ne yasan yayi aure,tabbas Zuhra nada matsayin da babu meshi a zuciyar sa,duban sa yayi yace"ina tsananin son ki ƴar baiwa,wallahi ke ɗin ta daban ce Babyn Baby",miƙewa yayi ya shiga toilet,haɗa musu ruwa yayi sannan ya dawo cak ya sunkuce ta ya nufi toilet da ita.

********

Akeela komai ya tsaya mata cak, Daddyn ta ya dena kulata ko gaishesa tayi ya dena amsawa,haka idan taje wajen Guggo Laure habaici kawai take sakin mata,yau ma kamar kullum tsaye take a bakin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login