Showing 75001 words to 78000 words out of 103469 words
ta yakasa yi yaji ya yabarta,sosai taji zafin hakan,da yake sun dan samu hutun sati biyu na school hakan yasa taji tanason zuwa wajen Ummie.
GALADIMA kuwa jiki Alhamdulillah don sosai aka fara ganin sauyi don har mikewa yakeyi da kansa cikin yardan Allah kuma yana dan maganar sa,lokacin da yaji Zuhra ta tare da Sauban ba karamin farin ciki yayi ba shiyasa koda Sauban din yazo nasiha yadinga masa kan ya kula da Zuhra ya riketa amana,sannan dui abinda zai gani ya mata uzuri harda yarinta.
Shi kanshi Sauban din yaji dadin ganin Galadima don jiki kam Masha Allah tunda maganar ba sosai yake fita kamar da ba,sai dai ana sa ran nanda 3 days za'a sallame su gabadaya, Bodejo ita kanta tayi farin cikin hakan don da sukayi video call da Galadima har kukan farin ciki tayi mara misaltuwa.
*****
Bangaren su Adda Zainab bincike sosai akeyi,inda taki amsa lefin kisan,tadai ce taje sashen marigayi Alhaji iliyasu saboda tunda suka dawo kwana biyu be lekota ba sai taje taduba ko lafiya shine tana shiga ta cidda gawansu don har kumburi sun fara,ganin da sukayi kamar Adda Zainab tafara musu yawo da hankali ne yasa aka fara wahalar da ita,don har farcen ta sai da aka cire mata,wuyan da taji ne yasa ta amsa lefin don cewa itace ta kashesu,ta barbada musu guba a abinci,dama abinda jami'an suke so kenan hakan yasa suka tattare duk wani takardun ta suka mika court inda gobe itama za'a wuce da ita,sai dai mummunan abinda yafaru da Adda Zainab shine a daren tayi mafarkin wasu irin halittu sunzo suna amfani da ita ta bayan ta,sai sai farkawar da zatayi ta farka da hauka tuburan,don tsirara tayi ma kanta haihuwar uwarta,wasu tsutsotsi suna fito mata ta bayan ta,hauka sosai Adda Zainab keyi tana sanar da abubuwan da suka dinga aikatawa da nemanta ta baya da matan nan da sukayi,nanfa hankalin jami'an yayi kololuwan tashi,a a dai-dai lokacin Kuma Ammar da Taufeeq sunzo state CID din a dalilin hujjan da suka samo na ba Adda Zainab bace tayi kisan hajiya kareema ce kanwar Alhaji iliyasu,sai suka cidda wannan tashin hankalin,tsaban kuka da Ammar keyi kamar yayi hauka yasa hankula yatashi a office din, komai ya tabbata a computer ba Adda Zainab bace tayi kisan,ga inda Hajiya kareema tashiga har palour yayanta Alhaji iliyasu tasa maganin 6era a lemon da hajiya Aliya ta hada musu,har inda suka fadi tasake dawowa tana cewa"Nasan dole wannan kisan ace Zainab ce tayi itama a kashe ta idan yaso naji da suma wadancan tsinannun yaran ko kwangilar kisan su na bada",lokaci guda aka dauki Adda Zainab sai hospital don duk a tunanin ma'aikatan rudewa ne yasata hakan don su basu farga da tsutsotsin dake fito mata ba,kaitsaye akaje aka dauko hajiya kareema da safe aka maka ta a kotu tare da gamsassun hujjoji,don da farko taso ta musa sai da aka Sanya videon kowa yagani itama tagani sannan ta yarda tafara kuka da cewa sharrin shedan ne,yaranta ma kuka sukeyi,mijin ta kuwa atake anan yasake ta tare da mata Allah wadai,don anyanke mata hukuncin kisa ta hanyar rataya tare da horo me tsanani.
*_BAYAN KWANA UKU_*
Ummie itace ke tare da Adda Zainab a asibiti tare da islaha,sai matan yayan Alhaji iliyasu,kuka sosai Ummie keyi tana sumbatu"Allah na yafewa Adda Zainab ya ubangiji ka bata lafiya ka yafe mata wallahi nidai kam na yafe mata,gabadaya sai ta koma ita ake ma lallashi domin zuciyar Ummie tayi ma kowa naganin ta mace me yafiya,kamar wasa Ummie haka abinta keta gaba don harta kaiga hannu take sawa a bayanta tana jawo tsutsotsi,su Amma da yayyen ta maza suma kuka kawai sukeyi,abu kamar wasa duburan ta yafara zazzagowa yana jini ga nama duk a waje,dararrakun ta kawai kakeji tana ambatan boka hatsabibi sunan shi ya zauna a bakin ta zam.
Duk wanda yaga Adda Zainab sai ya tausaya mata, Ummie har hawan jininta sai da yatashi, Taufeeq yakira su Daddy ya sanar dasu halin da ake ciki don yau suka dawo da Galadima domin jikinsa Masha Allah,maganar ne dai ana ganewa ma amma bedawo dai-dai ba dama sai a hankali.
Washegari su Daddy suka iso,ya zamana Bodejo kawai da Galadima aka bari don Zuhra ma ta biyosu,duk da bata tambaye sa, Ammi ce tace tashirya,daga Ammi, Mom har Zuhra kuka sukeyi, Mommy da Mashahuda kuwa har su Saba gani don tare suke da Ummie koda yaushe.
Kamar wasa Adda Zainab tadinga wani irin rama,naman ta na zagwanye wa don bata cin abinci,kashi kuwa idan yana fita babu control,kowa yaki jinyar ta sai Ummie.
A wannan halin ne kuma Allah yadauki rayuwar ta bata ambatar komai sai sunan boka hatsabibi har tabar gidan duniya babu kalmar shahada babu komai ( _Innalillahi wa Inna ilaihirraji'un hasbunallahu wa ni'imal wakeel,shikenan fa duk abinnan antafi cikin babban lefi wanda mutum be Isa ya yanke hukuncin tsakanin bawa da mahaliccin sa ba,masu hali irin na Adda Zainab Allah ya shiryesu,ku duba duk abinda ya haddasa hakan "hassada" shine ya jefata cikin wannan bala'in, wallahi wallahi wallahi mukiyaye kanmu da hassada domin babu abinda be sawa, Allah ka mana tsari da ita Allah katsaremu da mugun ji mugun gani Ameen!_ )
Bayan sati daya,Yasmeen ta koma hannun Ummie inda islaha take gidan ta mijinta yarike ta hannu bibbiyu dashi da iyayen sa, Zuhra kuwa satin ta daya da kwana biyu yau a kaduna,gobe ne komawar ta maidugri hakan yasa ita dasu Laila suka shirya suka nufi saloon, sannan suka wuce gidan lalle,a hanyar su ta dawowa ne wani mutumi yadinga nacin suzo su shiga ya rage musu hanya,ga rashin abin hawa gashi tafiya ce me nisa tsakanin su da gida, babu abin hawa gabadaya,tunda layin da suke tadan shiga hakan yasa dole suka hau,sannan shi ba kowa yakeso ba da alama niyyar rage musu hanya kawai yayi,har JABI ROAD kofan gate dinsu ya kaisu, gaban Zuhra ne yayi wani irin mahaukacin yankewa ya fadi,a dalilin wanda tahango,ya Sauban ne ta hango jikin mota shida ya Taufeeq gabadaya shi hankalin sa nakan motar da tayi parking,cikin sauri Zuhra ta 6alle murfin motar ta fito,idanuwan su ya shige cikin na juna,wani irin kallo ya aika mata dashi mesa hanjin mutum kadawa,domin kuwa daka kallesa kasan ransa a 6ace yake duba da yanda lokaci guda face dinsa ya sauya da wani irin mahaukacin kishi,godiya su Laila suka ma me motar sannan suka nufota, Laila na cewa"tundazu ya isa ace kinshige har mun kariso...shiru tayi a dalilin wanda tagani,itama jikinta ne yayi sanyi da irin kallon da taga yayan nama Zuhra, Nihal kuwa gigita tayi da tsoro hakan yasa da wani irin azababben gudu tashige gate din.
Laila ce ta kamo hannun Zuhra,sumumi-sumumi suka wuce suka shiga gidan,nannauyan ajiyar zuciya Laila ta sauke,itako Zuhra hakanan tanemi natsuwar ta tarasa,ko ada da sukafi 'yar tsama be ta6a mata irin wannan kallon na yau ba.
Shiyasa suna shiga kaitsaye bedroom din Ummie ta shige tana sauke numfashi.
Shikuwa suna shigowa yabiyo bayan su, tana cikin cire gyalen ta Laila tashigo tace tazo ya Sauban na neman ta,sannan daka kalle face din Laila kasan ba lafiya ba.
Cikin sanyi suka fito sun cidda kowa cirko-cirko har mommy, Mashahuda, Taufeeq, Ummie,wani mugun kallo Sauban ke aika mata dashi,tsayawa tayi cak taki karasowa kanta a kasa, muryansa tajiyo kamar zai tsaga palour,idan kika bari nazo nan saina tattaka kanki,kirjinta ne ya cigaba da bugawa a hankali ta shiga takowa"Na hanaki shiga motan tsinannun mutanen nan bakiji ko?yayi maganar idanuwan shi na diddilowa cike da kishi"wallahi duk ranar da nasake ganin kin shiga motan wani da sunan lift sai naci uban shi,wallahi sai na dauresa ko dan gidan uban waye,ke kuma sai na baki mamaki tunda kunnen kashi ne dake,ku kuma"yayi maganar yana nuna su Laila"Duk sanda zaku fita wata tasake dauko min mata sai naci uban yarinya a gidannan"yasake maganar yana huci,duk tsit palour yayi don Sauban idan yana fada kamar mahaukacin Zaki yake komawa, Ummie da Mommy kuwa sunji matukar dadi don kishinta ne bayyane a idanunsa.
Itakuwa Zuhra juyawa tayi tana turo baki sai da takai dai-dai stairs tajuyo sannan tace"Kai da baka so na sai kabar masu so na su soni,ai da wani irin firgita yake duban ta,sauran 'yan palour kuwa da wani tsananin mamaki suke dubanta,ganin hakan yasa da gudu ta haye stairs,aiko Sauban ya rufa mata baya,tana kokarin danno kofan bedroom dinne ya kuwa danno kofan yaturo,kamar mayun wacin zaki yayo kanta,fisgota yayi ya kifa mata mari,aiko Zuhra ta bude baki da niyyar ihu,ai babu zato taji mouth dinsa cikin nata,wani mugun cafka yama lips dinta wanda yasata kwakufosa saboda zafin da taji,aiko nan yashiga punishing dinta da mouth, sosoai Zuhra ke hawaye babu bakin ihu ita kadai tasan azabar da takeji juya kai kawai yakeji,don jitayi kamar ana yayanka mata lip to pieces,hawaye takeyi sosai.
Acan downstairs kuwa Mashahuda ta dubi Mommy tace"Mommy please kije kinsan halin Yaya da zuciya kada yazo yana ta dukan ta ne kuma ya hanata ihu"Mommy tace"Sauban bazai ta6a dukan Zuhra ba sai dai punishing dinta"Ummie tace"ai baby sai ana maganin ta rashin kunyar ta yawa ne dashi, Allah ya kyau ta,tana gama fadar hakan tanufi kitchen, Taufeeq yaja hannun Mashahuda yana mata rada a kunne,aiko nan suka shiga dariya kasaΒ²,su Laila suka bi Mommy apartment din ta,tsawon 4minutes Sauban ya dauka yana azabtar da ita,sai da ya tabbatar ta shiga taitayen ta sannan ya saketa,aiko ta daddage tasaki wani irin kuka Saboda yanda taji lip din kamar ba a bakinta ba,tsananin azaba,duk beyi jini ba sai dai yayi mugun komawa pink,kuka sosai Zuhra keyi,shiko Sauban ficewan shi yayi yabar ta nan yanajin kukan nata har ransa,sai dai yanda yakeji yasa ko tunanin tausaya mata bayaji.
After sallan isha'i su Laila duk suna sashen Ummie harda Mashahuda da Taufeeq suna dinner, mommy nacan wajen Abba don yadawo, Ummie ta dubi Yasmeen wacce takoma silent sam batada hayaniya yanzu tace mata"Yasmeen jeki kicema Zuhra tasakko injini kafin nahayo stairs din, Yasmeen tace"tom Ummie"sannan tamike,babu jimawa tasakko tace ma Ummie gatanan zuwa,tuwon semo akayi miyar ugushi da yaji busasshen kifi,sai farfesun kayan ciki,wani zazza6i ne yayi mugun lullu6eta,da kyar take iya tafiya,tana sanye da night gown me dan kauri,kanta sanye da hula,kujerar da zata zauna tana gefen ta Sauban ne,yimusu Ammi da Taufeeq sannu da gida tayi sannan taja kujera ta zauna, serving dinta Laila tayi kokarin yi,cikin sanyin muryan ta wanda yadan dashe saboda kuka tace" bazanci ba banjin yunwa"Ummie tace"ba tun breakfast bane a cikin ki?Koda kuka fita taci wani abu ne"Ummie tayi maganar tana duban Laila, Laila tace"Babu abinda mukaci"Ummie tace"yi serving nata,cikin muryan jin jiki Zuhra tace"Ummie idan naci zanyi amai inajin fever p sosai"dagowa yayi ya kalleta,sosai yaga tayi wani irin yaushi,a hankali yakai hannu ya ta6a gefen neck dinta,cikin sauri ya janye hannun yana cewa"what's wrong with you? Zuhra tace"inajin fever me tsanani a jikina"Ummie tace"shine bazaki sauko kiyi magana ba?kenan da bance a kiraki ba sai nashigo kwanciya zan ganki a yanayin? Allah ya shiryeki"dariya Taufeeq yayi cike da tsokana yace"taji aikin manya,yau anyi punishing dinta"yakarisa maganar cikin dariya,hararar Sauban ya watsa masa,itako Zuhra shiru tayi kamar ruwa ya cita,ajiye spoon din hannunsa yayi yace"kije kisawo hijjab kizo muje hospital"yayi maganar ko a jikinsa, Zuhra kuwa wani irin nauyi taji ganin kowa a wajen shikam beda kunya,duban Ummie tayi wacce kamar ma batasan abinda ke faruwa ba,abincin ta takeci hankali kwance.
"Magana nake miki"tajiyo muryan sa,a hankali ta mike tahaye stairs,zuwa can tafito sanye da jalbab maroon,mikewa Sauban yayi"Ummie bari muje mu dawo"yayi maganar yana wucewa ya fice, Zuhra karasowa tayi tace"Ummie mun tafi, Yaya muntafi"Ummie tace"Allah yakara lafiya,ya Taufeeq kuwa cike da tsokana yace"Asiyo mana tsaraba Mrs Muhammad!dariya su Laila suka, Mashahuda tace"Nima haka please"shiru Zuhra ta musu ta fice,jitayi ankamo hannunta cikin sauri ta dago don tabbas ta tsorata,kashe mata ido daya yayi yana shafo lips dinta,cikin wani irin murya yace"lips din yasakar miki da fever ko?shiru Sauban yayi,matse mata hannu yayi yace"I am talking to you Mrs Muhammad Taleeb Muhammad"dagowa tayi da sauri tana kallon sa.
Xahratty CEπ₯°
Lallai Alqalami ποΈ yafi takobi.π‘οΈ
[7/15, 19:14] πππ‘π«π πππ‘π«ππππ²π₯°: π¨π½β𦳠*_GALADIMA FAMILY_* π¨??βπ¦³
Page:- 77/78
____Kauda kai yayi cikin basarwa,bude mata motar yayi ya zaunar da ita,sannan ya rufe yazaga ya bude ya shiga,nan yaja motar suka bar anguwan kaitsaye wani Private hospital me kyau ya kaita,koda aka duba ta fever ne kawai ke damun ta,hakan yasa Doctor rubuta musu magani, Sauban besiya anan hospital din ba,daukan ta yayi yakaita wani hadadden eatery wajen yayi kyau,zama sukayi babu jimawa wani ma'aikacin gidan cin abincin yazo,cikin girmamawa yace"yalla6ai me za'a kawo muku?duban Zuhra Sauban yayi yace"Mrs MS me za kici?dan langabar dakai Zuhra tayi don harga Allah amai takeci,tanajin tsoron taci tayi amai hakan yasa tace"please Yaya banajin yunwa banso nayi amai,dan tsuke face yayi babu alamun wasa yace"zakisha magani kuma bazakici komai ba?malama dole kici wani abu"cikin sanyi da rashin mafita tace"shikenan! Kallon ta Sauban yayi da sauri don da alama bata da yanda zatayi ne amma tabbas batajin cin koman,shi kuma be yarda ta zauna da yunwa ba don zata sha magani,duban ma'aikacin Sauban yayi"kanaji?ka kawo mana pizza karamin box nd hollandia yoghurt,me strawberry flavor nd vanilla"da sauri Zuhra ta dubesa don tayi mamakin da yasan tafison strawberry, ma'aikacin yace"angama yalla6ai,wucewa yayi be wani dade ba yadawo hannunsa dauke da kayayyakin,a gefe ga extra leather bag"Sauban yace"yawwa sa mana a leather bag din kawai muwuce"amsawa ma'aikacin yayi da to yana sawa, tambayar shi bill yayi, nan yake sanar dashi 5500,hakan yasa yabashi 6000 tare da cemasa yarike canjin,godiya guy din yayi shi kuma ya kama hannunta suka bar wajen.
Sai wajen 10 suka isa gida,kaita apartment din Ummie yayi sai da ya tasata don cin pizza din amma taki,tamke face yayi yace"farfesun fa? Zuhra gudun matsala yasa tace masa zataci,da kanshi yashiga kitchen ya hado mata,da kanshi yadinga bata farfesun,ai bata gama ba tafara yunkurin amai,duk kokarin ta na ganin ta tsaidashi ina takasa,nan tashiga kelaye amai, Sauban kuwa sosai yaji damuwa,bayan tagama toilet yakaita ya ajeta yace ta gyara jikinta,shikuwa duk kyankyaminsa zama yayi ya gyara palour sosai,sannan ya koma toilet din lokacin Zuhra tana daure da towel hakan yasa takasa fitowa,tambayar ta yayi koda matsala ne?nan take sanar dashi hijjab dinta.
Komawa yayi ya dauko mata,sannan tabude toilet din ya tura mata,tasa sannnan tafito,kamata yayi ya zaunar da ita gefen gadon, magungunan yabata tasha,sannan yabata Hollandia shima sosai tasha,kamata yayi dakanshi ya haye da ita upstairs,ganin Ummie a palour yasa ya ajeta a palourn gefen Ummie, Ummie yi tayi kamar batasan meke faruwa tashiga tambayar su sun dawo?amsa mata Sauban yayi da ehh, Ummie tace"kashiga da ita bedroom kawai nima yanzu zan shiga kace gobe zaku koma right? Sauban yace"yesss Ummie insha Allah wajen 11:00am nakeso mu fita"Ummie tace"to ka kaita,kamata yayi suka shiga ya kwantar da ita, runtse ido Zuhra tayi a dalilin jinda tayi yabata peck a kumata,kamar me rada yace"kibar ganin ina lalla6aki bashi zai hana idan kika mun lefi na hukunta ki ba,Okay?shiru Zuhra tayi don harga Allah bacci takeji,babban damuwar ta kalmar Akeela takasa gane me hakan yake nufi tana neman me mata karin haske,gashi batajin zata iya tambayar Ummie,tun tanajin hirar Ummi da Sauban har bacci yayi awon gaba da ita.
********
Ba kajin karar komai sai na nishinsu da ihun su a dakin, Akeela ce da Suby suke aikata madigo ko wacce cikin fitan hayyaci take,domin sun riga sun lula wata duniya, Mom din Akeela ce tun sanda abinnan yafaru takasa samun natsuwa ta zauna tayi karatun ta nutsu tana ganin kamar ahalin GALADIMA ba zasu yima Akeela sharri ba,su me rufa mata ma asiri ne,hakan yasa tatashi domin taje suyi magana,don ita batanan taje makota da akayi rasuwa gaisuwa so batasan Suby ma tazo ba,murda handle din kofan bedroom din Akeela tayi,nishi tadinga ji kamar irin wanda ake.....hakan yasa cikin hanzari ta murda handle din,abinda tagani ne yasata sakin wani irin mahaukacin ihu wanda yajawo hankalin Alhaji mansir da dawowan shi kenan daga wajen Guggo Laure,cikin hanzari ya taho yana tambayar lafiya?abinda yagani ne yasa shi yin baya da sauri yana runtse ido, Akeela da Suby kuwa kokarin neman abinda zasu rufe jikinsu suke sun kasa,gabadaya sun rude,don kururuwa sosai Mom din Akeela keyi,hakan yajawo hankalin matan Baba Sani da mujaheed,ganin inda Mom din Akeela ke tsaye tana ihun yasa Mujaheed nufan wajen,dasauri ya juya yana runtse idanuwan sa, Mom din Akeela kuwa bata dena ihu me hade da salati ba,hakan yasa Guggo Laure shigowa,da sauri matan Baba Sani ta toshe ma Mom din Akeela mouth"maimuna!maimuna!!please kada kitara mana jama'a don Allah"jin wannan maganar da Mom din Akeela tayi yasata dawowa hankalin ta, Guggo Laure ta matso tana"meke faruwa ne ake kada a tar......shiru tayi takasa karisawa a dalilin tozali da tayi da Akeela da Suby haihuwan uwar su day ubansu, gefe guda kuma al'auran maza ne irin na roban nan daure a kwankwason Akeela"innalillahi wa Inna ilaihirraji'un innahu min sulaimanu wa innahu bismillahir rahmanir rahim,nashiga uku ni Laure na lalace,Ashe dama da gaske ne?kuka wiwi Alhaji Mansir,mom Akeela,da Guggo Laure keyi, Guggo Laure ta cigaba"wallahi Akeela kin cuce mu, yanzu da wani ido zan kalle Yaya Muhammadu da 'yayansa?dama sunce mune da jin kunya ashe da gaske ne"takarisa maganar tana wani irin kuka,da wani irin mugun fusata Alhaji mansir yadauko wayan radio aiko ya rufe ido yana dukansu kota ko Ina,ihu Suby da Akeela keyi suna rokonsa,amma ina dukan su yakeyi bayaji baya gani sai da ya musu jina-jina sannan ya rabu dasu don ko motsin arziki basu iyayi sai numfarfashi,sannan yadubi Suby yace kafin ya kirga ashirin ta tashi tabar masa gida,ko ya fice da ita tsirara,jin haka yasa Suby a hanzarce saka kayanta tadau long hijjab dinta tasa tafice tana kuka,baki ya kumbura yayi suntum!
Komawa dakin Alhaji mansir yayi ya cigaba da dukan Akeela,gabadaya Baba Sani yakasa kwatanta, Guggo Laure kuwa fadi take"ai Akeela da haihuwar ki gwara asarar cikin ki,maimuna ta haifa mana kamiyamiya ta haifa mana annoba, cikin