Showing 81001 words to 84000 words out of 103469 words
biye masa yanzu kuwa biye masa takeyi,sai aikin mutsi take a tsakanin cinyoyin sa inda take tsokano masa......
*******
Bayan sati daya shirye²n biki ya kankama tunda biki yazo saura sati guda,kuma yaup ne ake shirin kai lefe don Ammi tun safe tana gidan su Kareem da ita za'a kai kayan, Mom itama tana gidan su, Muneefa ma na can gidan su Mom don tarban kaya abu nasu,hakan yasa Sauban daukan Zuhra da kanshi ya kaita gidan su Mom yace itama a tarbe kayan da ita,sosai Zuhra tayi murna, Mom ma taji dadi,haka hajiya Biba don sosai ta nuna jin dadin ta tashiga sawa Sauban albarka duk da baya wajen.
Sai karfe biyu su Ammi suka kawo lefe,sosai suka samu tarban girma don an karrama su sosai an kuma shirya musu abubuwa, bayani an gama gaishe² aka gudanar da duk wani abu na al'ada sannan suka tafi cike da ganin nagartar gidan su Rammat tare da dattaku,kaya kuwa Masha Allah ansawa Rammat kaya babu karya akwatuna takwas Kareem yayi,yayi kokari sosai don kaya kam babu na banza,cike da shauki Zuhra ta dubi Muneefa tace"Aunty Muneefa ni yaushe za'a kawo lefe na kamar kowa?kodai ni aure na daban ne?dariya Mom da Muneefa sukayi, Mom tace"Kisha kurumin ki inada yaƙini akan yayan ku lefe za'a hada miki naban mamaki.
Muneefa tace"kwarai kuwa yanda yaya keji dake ɗinnan haka?hmmm zakiga lefe sosai.
Murmushin jin dadi Zuhra tayi,nan aka cigaba da hira cikin farin ciki,sai bayan magrib Sauban yazo yadau Zuhra,kaitsaye Galadima family ya wuce da ita.
Sashen Bodejo suka nufa don gaishesu,sun cidda ta ita da Galadima a palour sai hira sukeyi abinsu,ganinsu yasa Bodejo tamke face saboda yanda Sauban ya riƙo mata hannu,cike da masifa tace"munafuka kin gama cewa ke baki son shi?tunda aka kaiki muƙus mukeji ko yaji baki taɓa yi ba,ƙila ma kina dauke da ɗan tayin shi a cikin ki"ta ƙarisa maganar tana gallama Zuhra harara, Sauban yace"ke kam tsohuwan nan abun ya miki yawa,ga fitina ga sa ido,kodai duk kishi ne bake ke zaune a wancan haɗaɗɗen gidan ba?mere da baki Bodejo tayi batare da tasake magana ba, murmushi Galadima yakeyi yana duban Zuhra"kinji ƙariso rabu da ita duk cikin kishi ne"Zuhra tace"Ai ka rabu da ita Galadima lokacin ta ne yanzu nima nawa lokacin na tafe"Galadima yace"gaskiya ne kam wannan,nan akafara gaggaisawa,inda Galadima ya kalle Sauban"Muhammad ya maganar matar ka?ba zaka dawo da ita bane?,ɗagowa yayi ya kalli Zuhra akayi sa'a itama shi take kallo,ɗan murmushi Galadima yayi sannan ya cigaba"a wannan lokacin yafiya shine sama da komai ka manta komai,komai ya wuce ka dawo da matar ka ka haɗasu ka musu adalci".
Cikin ɓacin rai boɗejo ta kalle Galadima"Wai Malam meyasa ka fiye dawo da hannun agogo baya ne?gaskiya bazan ɓoye maka ba nisam bana son dawowan ta gidan nan,ka barsu suyi rayuwar farin ciki itama Allah ya haɗa ta da wani mijin nagari me kula da ita"tana ƙare faɗan hakan ta mike ta nufi kitchen,murmushi Galadima yayi yace"Wato su mata kullum tunanin su ɗaya ne, menene a ciki don kadawo da Akeela?kuskure ne ta riga tayi kuma ƙaddara ce bata wuce kan kowa ba"mikewa Zuhra tayi gaban ta na masifar bugawa don har ga Allah tana tsoron Akeela,da kallo duk suka bita Sauban ji yake kamar yatashi yaje yabita.
Still murmushi Galadima ya kuma yi sannan yace"kaje kayi shawara,amma inaso ka natsu tukuna kafin ka yanke hukunci"miƙewa Sauban yayi jikinsa na masifar sanyi yama Galadima sallama ya fice, apartment din Ammi ya nufa nan ya cidda ta da Zuhra zaune tana dafe da kafaɗun Zuhra wacce banda sharɓan kuka babu abinda takeyi,a hankali ya ƙariso,cikin ɓacin rai Ammi ta dubesa"mekayi mata ne Sauban?tsaban kuka tunda ta shigo ko magana ma ta kasa,meke faruwa ne?shafa kai Sauban yayi yace"magana Galadima yayi min akan dawo da Akeela shine fa taji take kuka,to wai ma menene abin kuka anan? Ammi idan fa Allah ya ƙaddara da sauran zamana da yarinyar nan babu yanda za'ayi dole kowa yayi haƙuri"Sakin wani irin kuka tayi tana faɗawa jikin Ammi a dalilin jin kalaman sa da tayi na ƙarshe,cikin ɓacin rai Ammi tace"Sauban! Sauban!! So nawa na kira ka?
"Sau biyu Ammi".
Ammi tace"To idan har nice na haifeka kada na sake ji ka tayar mata da maganar nan"cikin kuka Zuhra tace"Ammi idan zaiyi auren shi yayi ban isa na haramta masa abinda Allah ya halasta masa ba, kawai dai ni banson Akeela ta dawo ko uku ne ya ƙarosu a lokaci guda amma don Allah banda Akeelaaa"takarisa maganar tana sakin kuka,shikuwa wani ɓacin rai yaji don yana ganin yarinyar kamar fa har yanzu bata son shi tunda har tana cewa ko uku ne yayi banda Akeela.
Ammi tace"kiyi shiru nace maganar ai ta mutu taso muje,kamata Ammi tayi suka haye stairs suka barshi anan zaune.
Mikewa yayi shima ya fita don tun ɗazu Kareem ke kiran sa.
****
Cikin dariyar shaƙiyanci Kareem yace"hhhhh idan bakayi wasa ba kanaji kana gani zan angwan ce na bar ka,kayi ta kallon ruwa dai kwaɗo yazo....mema karisan hausar?dalla masa harara Sauban yayi yana jan tsaki,sannan yace"kai nifa yarinyar nan sam bata so na,nan yashiga bashi labarin abinda yafaru,ajiyan zuciya Kareem ya sauke yace"haba oga wallahi yarinyar nan tana sonka kasan fa yarinya ce so sai kabita a sannu Kaine zaka koyar da ita soyayyan ka"Sauban yace"haka Daddy ma yace min".
Nan suka cigaba da hirarsu.
Acan Ammi sosai ta lallashe Zuhra sannan tabata good advise na yanda ake kula da miji da tattalinsa,sannan tabata wasu sirrika akan zamantakewar aure wanda insha Allah zaku jisu a book dina mezuwa in na gama wannan.
Sai wajejen 9:00 Sauban yadawo inda ya biya yadauki Zuhra suka koma gida,koda suka shiga bata bi takansa ba,dayan personal palour dinta ta nufi,daya daga cikin bedroom din tashiga tayi wanka.
Bayan tafito ta shirya cikin wasu night gown masu taushi,wandon gajere ne hannun kuma na vest peach colour,shiryawa takeyi tana muttsuke jikinta da khumra da kulakca masu masifan ƙamshin daɗi,wayar tane yafara ringing mikewa tayi tadauko akan bedside drower ganin number yasa taƙi ɗagawa har ta katse,sake kiran ta akayi,mamaki ta shiga yi kan waye ke kiranta cikin daren nan?shahada tayi taɗau phone din.
Muryan shi ta jiyo"Ina sama ina jiranki idan kingama"Yana ida faɗar hakan ya datse kiran,bin wayar Zuhra tayi da kallo,sannan taje ta cigaba da shiryawan ta,sam bata kawo komai a ranta ba,batare da wani damuwa ba ta ɗau hijjab ɗinta long ta sanya ta fice.
Samuj shi tayi sanye da kayan baccin shima riga da wando farare tass,shimfiɗa praymat yayi yace"kizo mu gabatar da sallah"wani irin bugawa Zuhra taji ƙirjinta yayi don idan bata mance ba ta taɓajin su Aunty Mashahuda na firar sallah da akeyi ranar da miji zai san matansa...tunanin ta ne yakatse a sanda taji muryan sa"Ba magana nake miki ba?Cikin sauri taƙaraso anan ya tayar da sallan, raka'a huɗu sukayi, anan ya kama kanta yashiga yi mata tambayoyi akan addinin ta,duk tambayar da yayi mata sai ta bashi answer,sosai Sauban yaji dadin hakan.
Bayan sun kammala ya zubanya mata idanuwan yana murmushi,wani irin nauyi Zuhra taji,kamo hijjab ɗinta yayi yana kokarin cire mata,da sauri ta kallesa jikinta na rawa,shima kallon ta yayi yana ɗaga mata gira tare da cigaba da cire mata hijjab ɗin,bayan ya cire mata hijjab ɗinne ya miƙe,tare da fita daga bedroom ɗin, Zuhra kuwa banda dakan lugude babu abinda ƙirjinta keyi.
Be wani jima ba yadawo hannunsa ɗauke da tray wanda plate da cup's biyu ke kai,zama yayi a gabanta yana jawo ledar gefen sa,buɗe ledan yayi atake anan ƙamshin gasasshiyar kazar tafara tashi,a plate din ya ɗora sannan ya ɗauko Hollandia strawberry ya zuba a cups ɗin.
Kallon ta yayi fuskan sa ɗauke da wani murmushi yace"kina jin yunwa?cikin sauri Zuhra ta girgiza masa kai alamun a'ah.Sauban yace"kinaji mana i know Ammi munyi waya tace baki ci abinci ba na tabbatar yau na ciyar dake kin ƙoshi"yana faɗar hakan yakai hannu ya gutsiro tsokar bakin yakai bakinta,Zuhra babu yanda ta iya hakan yasa tabuɗe bakin,sam bataji daɗi da taste din kazar ba,daƙyar ta haɗiye,sake miƙo mata yayi,da sauri ta riƙe hannunsa tana fashewa da kuka"please Yaya bana jin yunwa naci abinci"taƙarisa maganar tana sakin kuka,da mamaki sosai yake duban ta,ɗauko cup ɗin Hollandia yayi yabata,bata musa ba tasha tashanye duka.
Ɗaukar kazan yayi ya fita,babu jimawa yadawo lokacin Zuhra ta fito daga toilet,kan bed ɗin ta nufa saboda baccin da yake cinta,shima toilet ya shiga batare da ya kalleta ba,a lokacin da ya fito bacci ya ɗauke ta.
Xahratty CE🥰
Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️
[7/21, 08:54] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽🦳
Page:- 83/84
____Wani sabon al'amari ta fara ji kamar ana shafata,cikin sauri ta buɗe idanuwan ta,ido biyu tayi da Sauban gabanta ne yayi mugun faɗuwa duk da bata ganin sa sosai saboda Dum light ce a ɗakin,wasu abubuwa yafara mata tun bata biyesa masa har ta koma biye masa,hakan yasa Sauban yasake samun ƙwarin gwiwa cikin zafi² ya cigaba da aika mata da saƙon ni,tun Zuhra na biye masa har ido yadawo ya fara canza fata domin kuwa tafara tsorata da lamarin nasa cin yafara karkata wani ɓangaren, addu'an kasan cewa yayi da iyali lokacin da yake kai hannunsa yana buɗe cinyoyin,koda yayi ƙoƙarin shiga kasawa yayi a dai-dai lokacin Zuhra ta ɗan saki ƙara jikinta babu inda baya rawa don tayi bala'in firgita.
Sannan gashi yaji ruwan ni'ima sosai na guda na a jikinta dagewa kawai yayi don idanun sa ya rufe burin shi kawai ya ji shi a jikinsa kawai,babu zato ya dage yayi wani irin shigar ta,lokaci ɗaya Zuhra tasaki wani gigitaccen ihu tana ƙanƙame sa,tana faɗin"Wayyo Abbie" shikam Sauban sam baya bi takanta be masan inda kansa yake ba saboda wani mahaukacin ɗumi da yaji da daɗi sun mamaye kwanyar,ita kuwa Zuhra baƙin al'amarin da taji ba ƙaramin firgita ta yayi ba cikin tsananin tashin hankali banda kuka babu abinda takeyi tana jujjuya kai jitake kamar ana watsa mata barkono a ƙasanta, Allah sarki Zuhra, Sauban kuwa aikin gabansa yakeyi yana wani irin ihu da nishi cikin tashin hankali.
After 1hr Sauban yafaru dawowa natsuwar sa saboda yasamu natsuwa,kamo Zuhra yayi ya ƙanƙame ta kamar zai maida ta cikin cikinsa,ji yayi gabaɗaya jikinta ya wani irin saki,cikin sauri ya tashi ya zauna yana ɗauko ta gabaɗayan ta hankalin sa a tashe,girgiza ta yafara yana kiran sunan ta tare da ɗan shafa mata kumatu,sam taƙi motsawa"Kekekeke keee! Yafaɗa yana girgiza ta gabaɗaya ta susuce yalwataccen gashinta me santsi ya hargitse ga busasshen hawaye, ɗaukar ta yayi cak ya ajiye ta cikin zafin nama ya nufi bathroom,ruwan zafi ya haɗa meɗan zafi ɗan dai-dai,sannan yafita yaje yaɗauko ta babu tunanin komai ya sakata cikin ruwan,wani ajiyar zuciya Zuhra ta saki tana sakin wani irin kuka ginin ban tausayi,sosai ta bashi tausayi,buɗe ido ta shiga yi tana sakin kuka tare da kama hannunsa da yake wanke mata pussy ɗin ta yana watsa mata ruwan yanda zai shige,mimmiƙewa takeyi tana ƙoƙarin tashi dannata yayi cikin muryan damuwa yace"Please Babyn baby ki bari na gasaki yanda zakiji daɗi please"wani irin kuka takeyi,haka ya cigaba da gasata har sai da ya tabbatar da ta gasu sannan ya canza ruwa yamata wanka tasss! Duban ta yayi yace"kiyi wankan tsarki Please"ɗaga masa kai tayi alamun to"wankan tsarki tayi duk yana tsaye yaji daɗin kasancewar ta me sani akan addininta,kama ta yayi daƙyar take tafiya tana runtse ido,kan gado ya kaita ya kwantar da ita tare da jan mata blancket,shi kuma ya koma toilet ɗin,ƙoƙarin ta fito tayi bacci, koda yafito kallon ta yayi cikin farin ciki,tabbas yasamu natsuwa da ita shikam beƙi koda yaushe yana jikinta ba,matsawa yayi gareta yajawo ta ya rungume ta.
Misalin ƙarfe huɗu na asuba taji ana laluben ta cikin tsananin firgita ta buɗe ido,kuka tasaka masa saboda nipples ɗin ta har wani azaban raɗaɗin zafi yake mata,kuka take masa lallashin ta yakeyi cikin kalamai masu taushi da daɗi,sai dai ina Zuhra takasa mance azabar da tasha ɗazu,nan tashiga roƙon sa,sam Sauban ya kasa saurarar ta nan yafara kiɗar sa da rawar sa,wani irin kuka Zuhra keyi tana jan numfashi kamar zata shiɗe wannan karan Ammi, Boɗejo ya Taufeeq duk ankira,zafin da taji yanzu yafi na ɗazu saboda yanzu wajen ɗanye yake, Sauban be ƙyale Zuhra ba har sai da yaji ankira assalatu sannan ya samu natsuwa gabaɗaya ta susuce face ɗinta yayi jajawur tsaban wuya ko idanuwan ta bata iya buɗewa,toilet ya kaita ya gyara ta sannan yayi mata wankan tsarki da wanka ya mata alwala,ya fito da ita,zaunar da ita yayi kan praymat ya juya ya nufi toilet ɗin,alwala ya ɗauro dai-dai lokacin aka fara ƙoƙarin tayar da Sallah duban ta yayi cikin sanyin murya da wani mugun ƙaunar ta yace"zaki iya Sallah?ɗaga masa kai Zuhra tayi,yace "Okay to kiyi sallan bari naje masjid na dawo"yayi maganar yana kamo hannunta ya sunbace ta tare da fita,da kallo Zuhra ta bishi,miƙewa tayi ƙoƙarin yi cikin azama,wani ƙara tasaki saboda wani raɗaɗin azaba da taji a ƙasanta cikin sauri ta duƙe,ƙarshen shi a zaune tayi sallan tana jin wani raɗaɗi sai cije baki takeyi,tana idarwa daƙyar ta kalla a tanufi bed ta haye atake anan bacci yayi awon gaba da ita.
Sauban ana idar da sallah ya nufo gida ko jiran gaisawa dasu Daddy beyi ba saboda tunanin Babyn Baby,koda ya shigo tayi bacci nufar wajen ta yayi yana cire jallabiyar jikinsa ya haye bed ɗin,jawo ta yayi jikinsa yana ƙura mata ido yana jin wani irin sonta na ninkuwa da ratsawa a jikinsa,a hankali yace"Tabbas ke ta daban ce Babyn Baby 🔐❤️🤍.
Babu jimawa bacci shima ya ɗaukesa sai kusan 9:30 ya farka da sauri ya tashi yana duban ta saboda wani zafi rau da yaji jikinta ya ɗauka alamun zazzaɓi,idan ya lura ma haƙoran ta kamar kakkarwa yakeyi cikin wani irin murya ta furta"Yaya zansha rurrrruwa"Sauban da sauri ya miƙe ya nufi fridge ɗin dake bedroom ɗin ya ɗauko mata bottle water yazo ya ɗagata yafara bata,sosai tasha ruwan don tasha kusan rabi,kwantar da ita yayi cikin damuwa yace"sannu Babyn Baby nine ko?fashewa tayi da kuka tana sake lulluɓe jikinta da duvet.
"Sorry bari nakira likita muji"ɗaukar wayarsa yayi ya lalubo number Dr Ahmad,kiransa yayi,gaisawa sukayi sannan yace masa idan babu damuwa yana buƙatar Dr mace tazo ta duba masa madam, Dr Ahmad ya amsa masa da Okay babu damuwa zai turo masa Dr Jamila yanzu,nan ya masa Godiya ya katse kiran.
Kamar minti goma sai ga kira ya shigo masa,cikin sauri ya ɗauka nan take cewa itace Dr da tazo duba Zuhra gata a bakin gate, Sauban ya amsa da Okay gashinan fitowa.
Miƙewa yayi yasa jessy riga da wando ya fice da sauri jikinsa har rawa yakeyi,be wani daɗi ba suka shigo shida wata babban mace don zata yi sa'ar Mom,ƙarisowa sukayi Sauban na kamata ya zaunar da ita sosai,daka kalleta zaka san tanajin pepper don gabaɗaya ta sukurkuce, Dr jamila hannu takai jikinta tana cewa"ayyah sorry meke damunki ne? Zuhra tace"zazzaɓi! Dr Jamila tace"babu inda ke miki ciwo? Zuhra tace"zazzaɓi nakeji,da headache sai ciwon jiki sosai"Dr jamila tace"ayya kada kidamu zaki samu sauƙi kinji,but bayan nan babu inda ke miki ciwo? Zuhra duban Sauban tayi idanuwan ta na ciko wa da ƙwalla,ɗaga mata kai Sauban yayi alamun tayi magana sai dai Zuhra takasa magana saboda wani irin nauyi takeji tana tsoron kada mutane su mata kallon 'yar iska.
"Meke damunki eh?feel free kada ki damu"Dr jamila tayi maganar tana ƙoƙarin kwantar mata da hankali,juyawa Sauban yayi ya fita don ya gama fahimtar idan har be fitan ba Zuhra ba zatayi bayani yanda ya kamata ba.
Sosai Dr jamila take lallashin Zuhra,da ƙyar ta iya buɗe baki ta sanar da ita,pussyn ta yana mata masifan zafi kamar an watsa mata barkono a wajen,anan ne Dr jamila ta fahimci abinda yafaru da Zuhra,murmushin jin daɗi tayi saboda sosai yarinyar ta burgeta da takawo budurcin ta ɗakin mijin ta,duban ta yayi tace"Please ki gyara inaso naga wajen"cikin jin nauyi Zuhra tace to,nan ta gyara Dr jamila ta buɗe wajen,gabaɗaya ya kumbura gashi yayi ja,ko ba'a faɗa ba kasan yaji mata ciwo ɗan kaɗan,sosai Zuhra taba Dr jamila tausayi,sai dai har ga Allah taga dauriyar yarinyar.
Aiko nan tafito da kayan aiki,a dai-dai nan Sauban ya dawo yana ɗan sussunkuyar da kai,ɗauki allura Dr jamila tayi cikin sauri Zuhra tace"har da allura zakiyi min?Dr jamila tace"Ea na kashe zafi ne hannuna ai beda zafi sam"Zuhra ta yarfe hannu tace"nikam da kin barshi na warke ma"cikin kuka take maganar,sosai tabawa Dr jamila dariya saboda ganin ƙarfin halin yarinyar, Sauban ne ya ƙariso wajen dai-dai lokacin Dr jamila ta gama haɗa alluran so take tayi mata,zama Sauban yayi ya kamota jikin sa ya rungume ta,aiko nan Dr jamila ta tsira allurar,be gama shiga ba Zuhra ta yanka ihu"Wayyo yaya"aiko nan Dr jamila takarisa shigar da alluran ta mata,batare da ta liliya ba cikin tsokana tace"kinada raki alhalin banda zafin hannu"Zuhra dai jiki yayi sanyi sai sauke ajiyan zuciya takeyi.
Harhaɗa kayan Dr jamila tayi tace"Toh daughter zan tafi Please kidage da shiga ruwan zafi zakiji daɗi sosai kinji?ɗaga kai Zuhra tayi gabaɗaya ta wani narke tace"Nagode mommy,miƙewa Sauban yayi don raka Dr jamila ya kuma mata ɗan ihsani.
Da yake alluran da Dr jamila ta mata har bacci tana sakawa kafin yadawo ta ɓingire.
Cike da kulawa ya gyara mata kwanciya ji yake kamar yasake samun natsuwa da ita sai dai tausayin ta ya ratsa ko ina nasa ga gargaɗin da Dr jamila tayi masa,toilet ya shiga yayi wanka ya shirya kaitsaye kitchen ya shiga ya haɗasu Chip sai ruwan zafi,ko breakfast ɗin beyi ba yafita lokaci 1:02,motar shi ya ɗauka direct airport ya isa,sai wajen 1:30 jirgin su ya sauka, Ummie ce tazo bikin Kareem da Rammat sai Yasmeen,cikin kulawa Sauban ya isa ga Ummie murmushi kwance kan face ɗinsa,cikin ɗan kamewa ya gaishe ta yana amsar hand bag ɗin hannun ta, Yasmeen ta gaisheshi,mota suka ƙaruwar,aiko yaja sai GALADIMA house.
******
Sai wajen biyu ta farka,jikinta da kanta da zazzaɓin juyayi duk sun sauka,ƙasan tane