Showing 51001 words to 54000 words out of 103469 words
zuciya duk suka sauke, Aunty labeeba tace"Allah ya jishemu alheri,bari muje zamu tare me napep ne kawai tunda su sun wuce gashi munbar yara a gida.
******
Koda suke mota suna driving sam yakasa samun natsuwa,a gefe guda kuma sam zuciyar sa taki aminta da maganar da Daddy yafada yana kallonsa a just for raha,sam yakasa natsuwa shi ba abin yaje yasake tunkarar wani a cikin iyayen sa da magan ar ba,wayar sa ce tafara neman agaji,dauka yayi daga can bangaren aka fara magana,amsa yabada kamar haka"sorry Kareem muna hanya ne gamunan karisowa.
Aje wayan yayi Taufeeq ya dubesa"Kareem ne ko?daga ma Taufeeq Kai yayi kamar wani me ciwon baki da kyar yace"Yana sanar dani azo ayi abinda za'ayi gasu Saif zasu wuce.
Kara speed din motar Taufeeq yayi har suka karisa,a gurguje sukayi wanka suka shirya,sunyi bala'in kyau cikin wata danyar shadda cofee sunyi anko,abokin Abbie ma na Dubai bai samu zuwa ba.
Nanfa aka fara hotuna.
Amma ce keta surfama Ummie bala'i akan abinda ta aikata"bilkisou da hankalinki da komai da sanin addininki dai² gwargwado kina takaba amma kika zauna kinata caba ado na daukar hankali?anya bilkisou kinyiwa Sadeeq adalci kuwa?bilkisou haka ake takaba?wallahi baki kyauta ba,kinsan yanda maganganu zasuyi ta fita akanki tunda abune na yanar gizo yanzu?wallahi bakima kanki adalci ba bare 'yayanki,takarisa maganar cikin fusatacciyar murya.
Cikin tsananin damuwa Ummie tace"wallahi Amma shaf na sha'afa ne ba wani abuba,amma nasan nayi kuskure Allah yayafe min don bada gangar nayi ba Allah natuba kayafemun,don Allah amma kema kibar maganar,bazan sake ba.
Amma tace"Kinsan yanda ran yayyenki yabaci?niban ma hankalta da irin kwalliyar ki ba harsu mother's day dinda aka hada,sune suka kirani suna ta fada suna cewa inanan kike wannan kwalliyar da takaba akanki?kawai kija mana zagi?dama mutane kuskuren ka kalilan suke nema su kara maka da sharri, Bodejo tace"don Allah hajiya Amma kiyahakuri dagaske bilkisou da gangar bazatayi haka ba,Dan Adam dama ai yana kuskure don Allah abar maganar ta wuce ita kuma Allah yayafe mata.
Dakyar aka samu Amma ta sauko,dayake suma su Adda Zainab yau zasu wuce tare da Amma gabadaya Sha tara na arziki Ummie tashiga hada musu da abin biki,don gabadaya zasu wuce da amarya ne,Amma kuma ta wuce gidan Adda Zainab washegari driver ya maidata Zaria,sosai take kewan bakin nata,hajiya Aliya kuwa jitake kamar tayi tsalle taganta a kaduna gashi ta kosa taji yaushe Alhaji iliyasu zaidawo?
Xahratty CE 🥰
Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️
[6/18, 23:18] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽🦳
Story&Written
By
*FATEEMA ZAHRA LAWAL*
Marubuciyar⤵️
A DALILIN'YAR TSINTUWA.
MIJIN ZAHRA.
DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book.
RUHIN AMRITA (FATALWA CE).
Now
*_GALADIMA FAMILY_*
Page 51/52
______Sun kammala duk wani shirye²n su haka aka dauke amarya tana kuka haka suka shisshiga tsaddaddun mutocin,motoci biyar suka nufi kaduna dauke da amarya,to amarya mashahuda sai dai muce Allah ya baku zaman lafiya keda ya taufeeq din naki.
Ummie sam hankalita ba'a kwance yake ba tanaso taji halin da zuhra ke ciki amma bazai yuwu taje ba tunda tasan tana takaba,wayan ta kirar spark 10 tadauka tafara neman number Sauban,dauka yayi yana me Mika gaisuwa gareshi,kaitsaye tace tana son ganin shi idan yana kusane,amsa mata yayi dacewa yana nan gashinan shigowa,ajiya wayan tayi don sashin nata babu kowa bakin ta duk sun watse sai wadanda baza'a rasa ba abokan arziqi.
Baiwani dau lokaci ba yashigo,cike da girmamawa yake gaida ummien nashi,cike da kamewan shi da basarwan shi yace"Ummie Allah yasa lafiya dai?dan murmushi Ummie tayi tace"Son kenan lafiya lou dama nakira kane naji ya jikin kanwar taka?duk da naso zuwa dubata but sai a hankali,takarisa maganar da dan damuwa,duban ta yayi cikin girmamawa yace"Ummie lafiyan ta kalau fa just I think fever ne yake damunta but insha Allahu everything will be okay so kila gobe ma da yardan Allah su bamu sallama,yakarisa maganar yana maida hankalinsa dungurun gun kanta.
Ummie tace"Alhamdulillah naji dadi wallahi har nasamu natsuwa jiya sam ban iya bacci ba Saboda yanda muka baro yarinyar nan a asibiti.
Dan murmushi yasake wanda yabawa kyansa Kara damar bayyana yace"Ummie kenan insha Allah gobe zasu sallameta, Ummie tace"babu komai Allah yakaimu,ya amarya kuma?dan sosa kai yayi yana dan munafikin murmushi yace"Aini Ummie tunjiya kinga Ina hospital sai yanzu da muka shigo Saboda tafiyan su Taufeeq,amma lafiya lau"dariya Ummie tayi tace"ai yau za'a samu me zama da ita kaikuma yau dole kaje ga amaryan ka, Allah dai yakara hada kawunan ku yabada zaman hakuri.
Da Ameen ya amsa tare da cewa"Ummie nifa yunwa nakeji wallahi"mikewa Ummie tayi sanye take da babban mayafi babu kwalliya a face dinta sai dai kaya tadansa masu kyau sai casbaha da takeja"Okay bari nasa akawo maka,Nima daganan zan wuce parlour na sallami baki ance anata shigowa,takarisa maganar tana fita daga bedroom din.
****
Zuhra tadan samu bacci,sai dai bata wani jimaba ta farka a suka cigaba da hirarsu dasu Laila da Mommy,jikin nata yadan samu babu lefi su Mommy na zauna doctor Ahmad ya shigo,gaisuwa suka fara da Mommy kafin sauran yaran suka gaida shi,fara duba ZUHRA yayi tare da tambayoyi,Koda ya kammala hamdala yayi yana duban Mommy yace"Alhamdulillah jikin nata yayi sauki sosai insha Allah gobe zamu sallameta,abinda yasa ma bazamu sallameta yau ba Saboda akwai drip uku da bata gama Sha ba sai wasu allurai da za'a mata so insha Allahu gobe zamu sallameta"Mommy tace"Masha Allah munji dadi Doctor Ahmad Allah yasaka da alkhairi,fita yayi,hakan yaba ma zuhra daman duban Mommy tace"Nidai gaskiya Mommy a samu yau wanda zai kwana dani don bazan yarda ya Shuraim ya kwana dani ba,to ma taya aka bari ya kwana dani ga 'yan uwana gasu Laila?takarisa maganar tana kwal² da idanuwa, Mommy tace"to ya zamuyi mu kanmu zuhra jiya harta su Ammi sai da suka ce beka mata Sauban yayi jinyar ki but su Daddy suka ce dole shi zaiyyi,so ansan dalilin su nayin hakan ne?ko ya miki wani abu ne?cikin sauri ta girgiza kai tace"ni babu abinda yamin Aunty amma nayi abin kunya a gaban ya Sauban,jiya fa dana tashi jiri nake gani cikin daren nan ga kuma fitsari da ya matseni,cikin muryan kuka tace"nayi kokarin rike fitsarin nakasa haka fa nayi a tsaye a gabansa......
"Hhhhhhhhhhh!!!! Su Laila suka fashe da dariya,ita kanta mommyn dariyar ta rike,tace"lallai zuhra kinyi abin kunya"to me yace miki shi?su Laila banda dariya babu abinda suke,zuhra tace"mezece min Mommy kinsan yaya da babbasar wa amma Allah naji bala'in kunya,shiyasa gaskiya nidai yau bazan kwana dashi ba,gashi shi yadinga fa rirrike ni Saboda ban iya komai jikina yayi very weak,banson hada Ido dashi inaji yatafi sallan asuba na lallaba na mike da kyar na koma toilet nayi alwala,rashin fa sallaya da yanayin kayan jikina yasa nahakura da salla ina tunanin bazasuyi sallah ba na fantsala musu fitsari"dariya su Laila suka sake saki.
Cikin muryan shagwaba zuhra tace"mommy kingansu ko?please ki musu magana,takarisa maganar tana zabga musu harara cikin kuluwa,itama mommyn hararan ta maka musu,mikewa tayi tace"a lallai bari na hada ruwan zafi kiyi wanka zaki samu dadin jiki sai ki canza kaya kiyi salla nazo miki da kaya set biyu sai hijjab din sallah.
Bayan tayi wanka tayi sallolin ta,sanye takeda da wata gown me umbrella tayi matukar yimata kyau,wajejen karfe biyu mommy tatafi tabar su Laila Saboda zasu tafi gidan muneefa budan kai,nan suka cigaba da zaman su suna hirarrakin su gwanin ban sha'awa,wajen hudu aka kawo musu abincin rana.
Da magriba ta gabato gida duk ansake wawwatsewa,shikuwa gogan yana apartment din Galadima,duban Galadima yayi sam face dinsa babu walwala yace"Gaskiya an tauye min hakkina Galadima nida zaku yadda Allah gobe da sassafe zan kama gaba na na koma office,sam banjin zan iya rayuwar aure da wannan yarinyar don inada wacce nkso"dan murmushi Galadima yayi yace"da kana da wacce kkso da tun tuni kafito da ita amma kana ta mana yawo da hankali,ka maza katashi kanufi wajen amaryan ka,6ata fuska yayi batare da yayi magana ya cigaba da danne² wayarsa.
A bangaren amarya Akeela kuwa ta maida hankali ta babbaki magunguna sosai,don tana tsananin yau su zama abu guda itada ya Sauban,haka zalika tana addu'an Allah yasa maganin da boka yabata yayi nasara domin ta mallakeshi ta mallake duk abinda ya shafeshi.
Da yake duk kawayen ta sun kwana,sosai suka sake mata hudubar banza,zuleey kuwa har kuka sai da tashiga toilet tayi ganin cewa ba'a fasa bikin Akeela ba,sai dai tadau alwashin cewa duk bala'i duk wuya duk rintsi sai ta raba auren Akeela da Sauban ita kuma tashiga domin gani takeyi sam Akeela bata dace da mijin ba balle gidan.
Rammat ma tayi kukan daya isheta sai dai tasa ma ranta dangana,ta kuma kudurta a ranta matan mutum kabarinsa, tayi addu'an Allah ya zaba mata wanda yafi zama alkhairi,haka hajiya Biba itama duk ta watsar da makaman yakinta musamman da taga ahalin da jikanta tashiga sai takoma yima autan ta addu'an samun makamancin hakan.
Wajejen karfe takwas aka kawo mommy tare da abincin dare,sai su Laila Kuma aka maidasu gida,cike da kewan junan su.
Sauban sai wajen goma da rabi yashiga gidan nashi kaitsaye apartment din sa yanufa,wanka yayi sannan ya shirya cikin pyjamas masu matukar taushi Gray colour,katsaye hadadden gadon sa ya hau tare da addu'o'in bacci yakashe fitilu tare da shigewa cikin duvet,duk kokarinsa na ganin bacci ya daukesa ya kasa domin tunanin yarinyar ya sakashi gaba,yakasa sukuni shiyasa bini² kadan yake jan tsaki,a hakadai ya samu bacci ya sacesa.
Bangaren amarya Akeela kuwa ta shirya abinta cikin wata fitinanniyar night gown da ta tsaya mata iya kacin gwiwa,banda tashin kamshi babu abinda takeyi,a gefe daya kuma ta shirya kanta tsaf da magunguna kaloli,sai duban agogo takeyi amma babu ango babu alamun sa,har kusan 1:30 amma Sauban beshigo ba sai aikin matse cinyoyi take hankalinta yayi kololuwan tashi tarasa inda zata sanya kanta taji dadi,ga wani ciwo da mararta keyi mata,har kuka kuwa sai da tayi takuma sake tabbatar da lallai Sauban baya sonta dole ta tashi tsaye da kafafunta akansa,dan robar da suke amfani dashi ne don biyawa kai bukata ta lalubo don sam bata yarda ta barshi ba,nanfa ta shiga biyawa kanta bukata( _wa'iyazubillah._) banda ihu na dadi ba abinda Akeela keyi bata samu natsuwa har sai da tabiyawa kanta bukata,nan ta kwanta batare da wanka ba tafara bacci.
*_WASHEGARI_*
Shuraim sammako ya doka ya nufi asibiti hannunsa da basket na breakfast zuhran ko tashi ma batayi ba,mommy sosai ta cika da mamakin guy din,cikin mutumci ya shiga gaisheta,amsawa mommy tayi tana duban agogo 7:48,sama² zuhra kejin muryan sa a hankali tashiga bude idanuwan ta,four eye's sukayi atare suka sakin ma junan su murmushi a hankali tafara kokarin mikewa Mommy na temaka mata tare da kallon ikon Allah,tana mamakin yanda idanunsu ke rufewa a sanda suka ga juna basu tunawa da kowa gabadaya,dan sunkuyar dakai tayi tana wasa da zoben azurfan da abbien ta yasa mata tare da dan murmushi kasa² don jin nauyin Mommy kawai takeyi,ganin haka yasa Mommy cewa bari taje tasake dan zazzaga asibitin ta mike kafafuwan ta.
Bayan fitan Mommy sosai Shuraim ya kura mata idanuwa kamar tsohon maye don ko kyaftawa bayayi,cikin sanyin murya yafara magana"Kinga yanda kika rame ne?just 2 days kawai amma kin zabge my Zuhra,gaskiya nidai da dayanda za'ayi da anyi bikin mu yanzu sai kiciga ba da school a gidana,diddilo idanuwa waje Zuhra tayi cikin shocked da maganar sa tace"please ya Shuraim nidai mubar zancen nan yanzu idan nakoma gida mayita"tayi maganar cikin marairaice face.
Sake fuskan tausayi yayi yace"Meyasa?banyi miki kalan irin mijin da zaki aura ba ko?koko banyi kala irin na Ya Abiddeen MIJIN ZAHRA ba?kokari take tabasa amsa sai gani sukayi anturo kofan anshigo,idanuwan sa a kansu face dinsa babu digon fara'a ko kadan,yatsine face yafara,idanuwan shi na kanta ko kadan yaki dena kallon ta,wannan dalilin ne yasa duk tabi ta diriri ce, jikinta nadan rawa tashiga gaishe shi,ko amsa mata beyi ba sai dai still idanunsa na kanta,shima Shuraim sosai yasha jinin jikinsa da irin kallon da yaga yana mata,gaishe shi ya shiga yi tare da mika masa hannu,hannu kawai yadaga masa tare da amsa gsisuwar nasa,samun daya daga cikin plastic chair's din yayi ya zauna ya shiga daddana waya hankalina sa kwance,duk su biyun sunyi matukar takura.Ana haka ne kuma Mommy tashigo bakinta dauke da sallama,batare da tajira amsawar su cikin tsananin farin ciki tace"Ah Son kashigo hospital din kenan? duban ta yayi yace"Ea wallahi Mommy,gud morning!yashiga gaisheta,amsawa tayi tana tambynsa amarya batare daya amsa ba yake sanar da ita dama Abba ne yace yazo ya daukeso don sunyi magana da Dr Ahmad anbada sallama.
Mommy tace"Kai Alhamdulillah naji dadi maida duban ta tayi ga Zuhra tace"daughter tashi mutafi me zamu zauna jira kum?wallahi sam zaman hospital badadi son komai kyansa,tanayi tana hada kayansu,shima Sauban din tayata yakeyi don ma basu da wani tarkace nan ya kwasa ya fita, Mommy tabi bayansa.
Ajiyan zuciya suka sauke atare kamar hadin baki dubanta yayi yace"Allah yakara Miki lafiya my Zuhra bari nazo na wuce bacin anzo daukan ku dani zan kaiki har parloun Ummie,yayi maganar cike da barkwanci,murmushi tayi tace"ya Shuraim kenan ko yanzu idan kanaso sai nashiga motan ka kamaida ni gida"dariya sosai Shuraim yayi yace"rufa min asiri mudaije ga babban Yaya kinsan sune masu bani auren ki so don haka sai da biyayya fa,suna tafe suna hira a hankali take tafiya don dama ko ada can Zuhra yanayin tafiyar ta kace tana yanga bare yanzu da ba wani lafiyan gareta isassa ba.
A cikin mota kuwa Shuraim ya cika yayi fam kiris yake jira yafita yaje yaci musu mutumci daga ita harshi,sai kuma ya hango fitowan su ta mirror inda suke sakin ma juna murmushi,runtse ido yayi da sauri,bata wani jima ba tabude bayan motan kusa da Mommy da niyyar shiga,cikin kakkausan murya suka jiyo muryan sa"waye driver dinki?Saboda rashin kunya Mommy na baya kema sai kishiga baya Saboda kin raina ni?batare da tayi magana ba tanufi gaban ta bude tashiga ta zauna,tayar da motan yayi yafiga kamar zai daki motan Shuraim,cikin tsarewan Allah dai suka isa gida lafiya, Mommy ce tafara bude motan tafita,itama Zuhra budewa tayi kokarin yi sai dai jitayi anfisgota,idanuwan sa sun kada sunyi jajawur tare da sake wani irin girma magana yafara cikin wani irin amo mai ban tsoro"kinaso kizama 'yar iska ko?tunda kika shiga University kikejin kanki watace ko?haka kikaga su Laila nayi?yayi maganar yana daka mata tsawa,jikinta na wani irin kyarma hawaye na zubo mata takasa magana,cigabawa yayi"uban me kuke a daki daga ke sai shi?nema kike ki bata mana sunan family?sosai maganar sa ya bata mata rai da yimata zafi shiyasa hawayen ta suka kasa tsayawa."Bari kiji as from today nasake ganin dan iskan yaron nan tare dake saina wulakanta ki a gabansa shima na wulakanta shi,mtsewww Idiot! Get out of my car!! Yayi maganar cikin daka tsawa,jikinta na bala'in rawa tafita daga motan da gudu tana toshe baki Saboda wani mahaukacin kuka data saki,a dai-dai wannan lokacin kuma su Daddy sun fito tare dasu Ammi,ko kallon su batayi ba saboda kukan daya ci karfin ta tanufi sashen Bodejo,duk da kallo suka bita har ta kule,maida duban su sukayi ga Sauban daya bude murfin mota ya fito face dinsa babu walwala.
Xahratty CE🥰
Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️
[6/20, 22:09] Xahratty (OUM AJMAL): 👨🏽🦳 *_GALADIMA FAMILY_*👨🏽🦳
Story&Written
By
*FATEEMA ZAHRA LAWAL*
Marubuciyar⤵️
A DALILIN'YAR TSINTUWA.
MIJIN ZAHRA.
DIAMOND LADIES ( Daukar fansa)paid book.
RUHIN AMRITA (FATALWA CE).
Now
*_GALADIMA FAMILY_*
𝑷𝒂𝒈𝒆 53/54
_____Ammi ce tayi saurin isa gabansa face dinta babu walwala ta fara magana"me Kuma kayi mata daga dawowan ta?yanzu fa aka sallamo ta daga asibiti,haba son wai meyasa kake haka ne?
Dukar da kai yayi cikin takaici yace"Sweatheart ni babu abinda nama yarinyar nan shagwaba ce kawai tayi mata yawa kuma zanyi maganin ta ne,kawai daga na fada mata gaskiya akan wancan yaron shine tafita tana koken banza?to kuma ji dakyau ku sani aure take so! Yakarisa maganar yana raba Ammi ya wuce,binshi da kallo tayi,wajen su Daddy ya isa tare da kamewa, Daddy face dinsa babu walwala shima ya rufeshi da fada sai dai wannan karan sam be tanka ba haka kawai yakejin wani irin takaici da bakin ciki a ransa yace _lallaima mutanen nan ba da bakinsu sukace itadin matata ce amma ace kada nayi kishi,zanyi maganinta._ Hakuri ya rissina yabasu sannan yajuya yabar gidan kaitsaye gidan sa ya nufa tundaga gate kakejin sautin kida tmna tshi daga apartment din Akeela,dogon tsaki yaja kaitsaye sashen sa ya nufa, Akeela kuwa sarai ta hango sanda yashigo don haka cikin sauri ta kikkintsa jikinta,tashirya cikin wasu damammun English wears riga da wando wadanda suka fito mata da ainahin halittar ta sam Akeela bata diri ko shape face nono,nonuwa ne kamar guga kunsan dai yanda nono masu yawa kema siririn mutum to haka ne itama Akeela,da kwarkwasa tashiga apartment din,sosai ta rude da ganin tsaruwar sashin nata,ita kanta tasan lallai ba komai akasa mata ba face kayan dakin me aikin Sauban domin sashen sa iyaka ne,zaune ta hangosa a gefe yana daddanna laptop Bluetooth a kunnen shi yana magana,tunda yashigo yaganta kallo daya yamata ya kauda kansa,yanajin sanda take isowa garesa,batare da tajira komai ba tazauna a gefensa,kwankwason su na gogan na juna,cikin muryan bariki da kissa tafara magana"kai horney meyafaru ne jiya?inata jiranka amma shiru baka shigo har nagaji nayi bacci,wat's happening? Sauban idan kintanka ya tanka don zaki rantse da Allah badashi ake mgn ba,bata face Akeela tayi tana kokarin kai hannunta jikinsa cikin muryan tsawa yace"don't touch me! Cikin gigita Akeela ke dubansa tana jin wasu hawaye suna neman kufce mata,hankalin ta yayi kololuwan tashi sake langabar dakai tayi tana duban sa akaro na biyu tace"Naroke ka da Allah horney ka daukeni a matsayin matarka,yakamata ka kwantar dakai mufaranta ma junan mu musan cewa lallai munyi aure koba komai mukasance masu biyayya ga iyayen mu"wani banzan kallo ya watsa mata mai cike da ma'anoni da dama,mikewa yayi yana duban ta face dinnan babu almamun wasa yace"please zaki iya fita inaso nashiga na watsa ruwa ne,cikin marairaice face ta mike tana me nufan toilet din tana magana"honey wannan ai aikina ne ba naka ba don Allah kabarni