Showing 78001 words to 81000 words out of 103469 words

Chapter 27 - GALADIMA FAMILY Complete Hausa novel

07 Sep 2024

6908

kuka Mom Akeela tace"kiji tsoron Allah Guggo,ki tuna akwai mutuwa akwai hisabi,duk abinda Akeela ta zama kinada kamasho,don duk cikin jikokin ki babu wacce kika sangarta kamar Akeela,kece bakiso a kwa6a mata,kika nuna duk abinda zatayi dai-dai ne,idan kin manta niban manta shekaru 24 baya Akeela ta zubar min da mangyada daga na dungure ta kika dinga fada har sai da takai ga Alhaji ya sakeni saki daya,ko kin mance ni?wallahi kece silar lalacewan Akeela"kuka Guggo Laure tasa takasa furta komai,domin duk abinda maimuna ta fada gaskiya ne.
Sai da yaga tadena numfashi ya rabu da ita,don sai da ya zubar mata da hakora biyu na gaban bakinta,kuka wiwi kamar yaro haka yakeyi,duk cikan su suna zaune jigum-jigum,wani yaro ne yayi sallama,bayan sun amsa ne yake cewa wai mutane na sallama da Alhaji mansir a waje,gabansa ne yafadi aka shiga kallon², Baba Sani yace"mutane kamar yaya? yaron yace"su Malam sahabi ne dasu Malam Gaddafi"Baba Sani yace"tohm kace yana zuwa,su uku suka fita har da mujaheed,nan suka tadda dandazon matasa su shidda sai manya uku,hannu suka mika suna musabaha,su kuwa matansa sai wani ciccin magani sukeyi, Baba Sani yace"Malam sahabi lafiya kuwa?wanda akakira da Malam sahabi yace"Gaskiya ba lafiya ba kuka ganmu haka,wani video ne mummunan video,babu kyan gani yau muka wayi gari yanata trending a social Media,videon Akeela na wajen ku,videos kusan uku anwatsa a duniya tana aikata madigo,tsirara,zindikiya,haihuwar uwarta da ubanta? innalillahi wa Inna ilaihirraji'un,shine matasa sukazo suna cewa su bazasu yarda ba kada ta lalata musu yaran anguwa.
Shiru duk su Baba Sani sukayi saboda sun shiga wani hali na kunya da tozarci,a dalilin yanda hankulan mutane yafara dawowa kansu, baba Sani yace"malam sahabi don Allah kuyahakuri anjima idan anyi bincike sai a tabbatar da komai"aiko nan matasan nan suka botsare inda kowa yadinga bada labarin irin shedancin da Akeela keyi,dakyar aka samu komai ya lafa sai dai magana fa ta tabbata Akeela 'yar madigo ce,kuka sosai Alhaji mansir yakeyi, duban Akeela yayi cikin muryan kuka"Allah ya isa tsakanina dake Allah, Allah sai yamin sakayya a irin tozarcin da kikamin,Baba Sani cikin 6acin rai yace"wai me kake fada ne haka mansir?idan fa hankali ya gushe hankali ke nemosa,wani Allah ya isa zaka mata? addu'ah shine mafita amma ba baki ba,cikin kuka Mom Akeela tace"kadai fada masa Yaya Kuna kallo a gidan nan,shida Guggo ne masu 6ata Akeela sai kuma da talalace ne yake kokarin mata baki?takarisa cikin fusata,shima Alhaji mansir yace"wallahi kika sake magana maimuna sai na mugun sa6a miki"cikin kunan zuciya Mom Akeela tace"duk abinda kamin abakin auren ka,don dama ni aka cuta don Akeela kadai na mallaka"tana kare fadar hakan ta wuce tana kuka,sukam sunga tashin hankali.

*****
Cike da gajiya suke tunda suka dawo Zuhra ta kwanta bata farka ba sai yanzu don dama tanajin zazza6in sai dai bekai na jiya ba, toilet ta shiga ta watsa ruwa sannan ta sauko daga stairs din, kitchen tashiga saboda wata irin yunwa da take kwakular ta,dambun naman da Ummie ta musu ta zubo sai yoghurt da tadauko a fridge, bomshort ce a jikinta da vest,kasan carpet ta zauna sannan tafara shan magungunan ta,door bell taji yafara ring hakan yasa ta mike,budewa tayi aiko cikin farin ciki da harka tace"Aunty Rammat kece?sannu da zuwa shigo,itama Rammat murmushi takeyi zama tayi a dayan palour ba na baki ba, Rammat tace"nashiga ne shine naji ance baki da lafiya shiyasa nace bari na dubaki"cikin jin dadi Zuhra tace"Gaskiya naji dadi bari na kawo miki lemu da snacks wallahi banyi girki bane"Rammat tace"eyyah kada kidamu a koshe nake ma da kinbarshi"Zuhra bata saurare ta tawuce cikin kitchen,a tray ta hado mata komai tajawo stool ta ajiye tray din akai.
"Aunty Rammat biki nata gabatowa sai jiya naga anko a wajen Mom,gaskiya lace din yayi kyau,atamfar kanuri day da za'ayi itama tayi kyau ga biki saura 3 week's"Rammat tace"Aikuwa dama ba wani events za'ayi ba banda wannan,shima don na matsane"Zuhra tace"ayya Allah ya nuna mana"Ameen Rammat ta amsa dashi sannan suka cigaba da hirarsu abinsu,sai wajen 2:00 Rammat ta tafi,shiru Zuhra tayi tana mamakin inda ya Sauban yaje haka bedawo ba,mikewa tayi tahau saman sa ta fara gyara masa duk da ba wani datti ba,juyawan da zatayi taci karo da wani dan book me kyau da tsaruwa,hannu takai ta dauka tana budewa cike da sha'awa,zaro idanuwa tayi a dalilin abinda taci karo dashi,pic dinta tagani ranar tana sanye da wata Dubai gown a kasa anyi rubutu kamar haka _My heartbeat_,cike da mamaki ta bude wani page din,cikin sauri ta samu waje ta zauna don ganin wani pic din nata akasa shima anyi rubutu kamar haka _Itadin duniya tace kuma rayuwa ta ina tsananin son ta tun randa Allah yakawo ta duniya har zuwa wannan lokacin,ina kaunar ta da dukkan rayuwata,cuz itadin numfashi na ne,duk wata mace dazan mallaka a bayan ta take,bata kaita ba kuma bazata ta6a kaita ba domin itadin ta musamman ce....i love you my Surur Qalbeey🥰_,ga date shima tun 12/4/2018. Zuhra zaro ido tayi a fili tace"shekaru masu yawa haka?cigaba tayi da budewa tana ganin abubuwa masu tsananin al'ajabi da mamaki wanda lokaci daya taji wani irin mugun tausayin yayan nata don har bayani yake akan yanda yakasa tunkarar ta da maganar soyayya shi kuma bazai zuba ido ta aure wani bashi ba,cigaba da karantawa tayi har zuwa randa aka kirasu ana sanar da ita an daura mata aure dashi,wani hawayen tausayin sa ne ya kamata a fili tace"Allah sarki Yaya dama duk abinda yakemin ba kiyayya bane tsantsar kishi ne?sorry yaya na,duban frame din gefe wanda pic dinsa ke jiki tayi,sanye yake da kayan cricket da sandar a kasar Malaysia ne yayi masifan kyau,shafa photon tayi tana juyawa da niyyar cigaba da aikinsa.
Gabanta ne yayi wani mugun yankewa ya fadi a dalilin Ido hudun da sukayi dashi,hannayensa kalmashe a kirjinsa ya tsuke face,nan ya shiga takowa idanuwan sa a kanta,cikin sauri Zuhra ta sunkuyar dakai tare da runtse idanuwa,hannunsa taji ya riko waist dinta tare da turota ta fado kirjinsa,dayan hannun yakai yana kamo ha6arta"bincike kike yimun a bedroom?cikin sauri Zuhra ta bude ido tare da kauda kai, Sauban ya sake matse mata waist hakan yasa ta furta"Ouch! Yace"ba magana nake miki ba? Cikin shagwa6a66iyan murya tace"Nifa ba bincike nake maka ba"a yanayin yanda tayi maganar yasa yaji wani abu ya fisgesa,cikin sauri yakai mouth dinsa cikin nata,kwalo idanuwa Zuhra tayi don a tunanin ta muguntar da yasa ba yimata ne yau ma zai maita,sai dai sa6anin haka,jitayi yana mata wani irin salo, zazzafan kiss yake aika mata,wanda yasata jin wani iri,jin abinda bata ta6a jiba,tsintar kanta tayi da kokarin biye masa,hakan yasata tura yatsun hannayen ta cikin kwantacciyar suman kansa.🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️

Xahratty CE🥰
Lallai Alqalami 🖊️ yafi takobi🗡️.
[7/17, 17:20] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽‍🦳

Page:- 79/80

_____Sosai Sauban ke romancing Zuhra wanda hakan yafara bata tsoro,domin batasan yamutsa masa gashin da takeyi bane yasashi sake susuce mata,hankalin sa yayi kololuwan tashi ba tare da ya ankare ba yaji kukan Zuhra saboda mahaukacin romance din da yake mata dayasa yakai hannunsa state government,hakan yasata rudewa ta sakin masa kuka sosai.
A hankali ya dena mata abubuwan da yake mata yana janye mouth dinsa cikin nata,maida kanta yayi kan kirjinsa yana shafa mata baya,alamun lallashi,bakinsa ya gaza furta komai,idanuwan sa sunyi wani laushi sun sake zama sexy eyes,tanajin bugawan numfashin sa abinda ya bata tsoro shine kalaman Akeela ne suka fara dawo mata kunne,cikin sauri tayi kokarin fusge jikinta tayi,shi kuma yaki bata daman haka,hakan yasata fashewa da kuka.
Dagota yayi yana kamo face dinta"what's wrong with you?yayi mata tambayar yana kura mata ido,kasa kallon sa tayi saboda wani mugun jin nauyin sa da take,dakyar tayi karfin halin fadin"Nothing....ummm banyi komai ba"dubanta yayi"like wat?ya furta hakan, Zuhra tace"I mean banyi girki ba cuz..sai kuma tayi shiru, Sauban ya saketa tare da nufar kofan bathroom yace"don't worry nima yanzu fita zanyi,babu zato yajiyo muryan ta"Again!! Ita kanta batasan ta fada hakan ba,tsayawa yayi tare da juyowa gabadaya yana dubanta,murmushin gefen baki yayi yatako zuwa inda take,hannun ta ya kama yanufi bathroom din da ita,nan ya hada musu ruwa cikin jacuzzi,kayansa yashiga cirewa,hakan yasa Zuhra runtse ido gam tafara addu'o'i,murmushi kawai Sauban yayi yana taotsan lip dinsa na kasa,babu zato taji yafara ciremata vest dinda ke jikinta,da mugun sauri tabude ido ganinsa tayi daga shi sai boxes,hannunta takai kan nasa don kokarin hanasa,buge hannun nata yayi yana me tsuke face,cigaba yayi da cire mata vest din, Zuhra kuwa jikinta babu inda baya shaking,wani shocked Sauban yaji a dalilin cin karo da yayi da dukiyar fulanin ta,don batasan bra ba,duk da suna da girma hakan be sasu russunawa ba tsaye suke cak.
Cikin sauri takai hannayen ta da niyyar karesu tana sakin kuka lokaci guda, Sauban kuwa jikinsa ne yadau rawa,da hanzari ya cire mata bomshort din,anamma saranda yayi Saboda kayan ruwan Zuhra,daukan ta yayi kacokar yasakata cikin jacuzzi din,gabadaya ya sake wani susucewa one time.

*******
Sosai damuwa ya shiga cikin gidan su Guggo Laure gabadaya kunyar jama'an layin sukeyi musamman tunda anyi rasuwa hakan yasa maganar ta tunda yawo a society din, Akeela kuwa ba karamin tashi hankalin ta yayi ba,bata ta6a zaton Zuleey zatayi mata wannan cin amanar ba don itace ta watsa video's dinta a socially media,tayi kuka sosai sannan ita kanta tayi Allah wadai da irin rayuwar ta,a gefe guda ga mahaifin ta dake mata Allah ya isa, mahaifiyanta kuwa kuka kawai takeyi,ga maganganun da Guggo Laure keyi masu zafi tana yayya6a akanta.

Cikin tsananin damuwa tafito palour su nan ta cidda hajiya maimuna,cikin muryan kuka takarisa gareta"Mom don Allah ki yafemun wallahi sharrin shedan ne,bazan sake ba ki roki Baba ya yafemun, Alhaji mansir cikin 6acij rai yace"Akeela idan kika sake kirana da Baba sai na canza miki kamanni, nayi dana sanin haihuwar ki, Allah kuma ya is......cikin 6acin rai Baba Sani ya fara magana"Wai Mansir kana da hankali kuwa?tundazu kake mata Allah ya isa,so kake tasake lalacewa?sai kuma ya sassauta"inaso kasan cewa hannun ka baya ru6ewa ka yar,duk abinda yafaru mubar shi a kaddara komai mukaddari ne,dole kuma muja Akeela a jiki jinin mu ce bamu da yarda zamuyi"Guggo Laure tace"gaskiyan Sani ne Mansir,me faruwa ya faru domin kuwa cuta dai Akeela ta cuce mu sai dai fatan mata shiriya"haka dai suka cigaba da tattaunawa cikin jimami da damuwa.

*******

Ammi ce tafito daga kitchen hannunta rike da cup ta nufo Zuhra,samun gefen tayi ta ajiye cup din"kiyi maza ki shanye wannan kafin nadawo wajen Daddyn ku,idan kika shanye akwai wani ma"Zuhra amsawa tayi da to sannan ta dau cup din,tafara shan abin,lumshe idanuwa tayi tana sakin murmushi"Ummm ashe da dadi ai nayi tunanin magani ne Ammi tabani"Zuhra ta furta tana sake Kai spoon din mouth dinta,cigaba da sha tayi cikin natsuwa.
Sallaman su tajiyo shida Kareem,amsawa tayi batare da ta hada ido dashi ba,samun sofa suka zazzauna, duban inda Kareem yake tayi"Yaya Kareem barka da zuwa"cikin murmushi Kareem yace"amaryan mu barka dai da wannan lokacin,ya gida ya garin? zuhra tace"Alhamdulillah ya shirye-shiryen biki? Kareem yace"Alhamdulillah ai gashi nan munata fama babu zama please ayi hakuri na rike oga abin ne sai a hankali"murmushi kawai tayi batare da tayi magana ba, Ammi ce ta fito, duban ZUHRA tayi tace"kin gama sha ne? Zuhra tace"Yess Ammi na gama,kuma yayi dadi juice me sunan shi?hararar wasa Ammi ta aika mata dashi,dariya Zuhra tayi tace"please Ammi ki karamin serious da dadi"Ammi tace"kitashi ki hado musu abinci tukuna kidawo"mikewa Zuhra tayi,da kallo Sauban ya bita yarasa dalilin da yasa yake kaunar tafiyar ta,nan suka shiga gaishe da Ammi,cikin kulawa take amsawa, Zuhra bata wani jima ba tadawo hannun ta dauke da babban tray wanda wamers ke kai sai plate nd spoon,bayan ta ajiye musu komawa tayi ta dauko wani madaidaicin tray wanda bottles water guda biyu ke kai da juice sai glass cup's biyu.
"Sannu da aiki matar oga muna godiya"Kareem yayi maganar cike da tsokana, harara wasa Sauban ya galla masa yana cewa"kaji dashi munafuki da alama bakin ka da magana,guntse dariya Kareem yayi batare da yayi magana ba yajawo tray din don azababbiyar yunwa yakeji,serving dinsu yayi kowa da plate dinsa,sannan suka fara cin abincin, mikewa Zuhra tayi don basu waje,muryan shi ta jiyo"kada kiyi nisa don zamuje anguwa ne".
"Okay! Kawai tafada tana nufar dinning taja kujera ta zauna,chat takeyi dasu Laila sai iskanci suke mata wai kila ma ta harbu.
Basu wani jima ba suka g
Kammala,hakan yasa yace mata tazo suje,mikewa tayi tahaye stairs don cema Ammi sai sun dawo, murmushin jin dadi Ammi tayi don taga kamar duk cikan su sun fara rike auren da muhimmanci,dama Zuhran ce abinji.

Long hijjab tasaka onion colour da yake t shirt nd three quarter ne a Jikinta,sosai hijjab din ya rufe mata ko ina,shi ya bude mata motar da kanshi ta shiga sannan ya zaga shima ya shiga, Kareem shima ya bude ya zauna cike da bar kwsnci yace"Haba oga wannan ai son kaine nima ya kamata ka bude min motar ne nashiga"harara Sauban ya aika masa dashi,Zuhra kuwa murmushi tayi tana duban gefen titi, shi kuwa ta mirror yake kallon ta bini bini kadan,tafiyar minti 7 ta kawo su gidan su Kareem parking yayi a bakin gate din,bude motar Kareem yayi ya fita yana musu a dawo lafiya,ta jikin mirror Sauban ya dube ta"ki dawo gaba ki zauna"Zuhra gudun matsala yasa ta bude murfin motar ta fito tashiga ta rufe,tayar da motar yayi yana sakin ajiyan zuciya,da sauri Zuhra ta dubesa,daga mata gira yayi hakan yasa cikin sauri ta kauda kai,hannu yakai tare da kamo ha6arta yace"yadai 'yan mata na?na miki kyau ne?runtse Ido Zuhra tayi batare da ta tanka sa ba,babu zato taji mouth dinsa kan lips dinta,cikin sauri ta bude ido,a dai-dai lokacin me motan bayansu ya sakin musu wani uban horn,a hankali ya zare bakinsa cikin nata,yana maida hankali ga driving din.

Da sauri ta dukar dakai,shikuwa bini-bini kadan sai ya kalle ta,wani hadadden boutique yayi parking a parking lot,fita yayi sannan ya zaga ya bude mata itama ta fito,nan suka shiga.

Kaya nagani na fada ya hado musu ita dashi ya siya musu wata mahaukaciyar shadda 15 yrd 160,000 haka ya biya sai jaka da takalmin Zuhra 58,000,hulanshi da takalmin shi 52,000,sai 'yan kunne da abin wuyanta da agogo 37,000 sosai Sauban ya kashe mahaukatan kudi wanda ita kanta Zuhra binshi da kallo kawai takeyi,bangaren mayafai suka nufa.

*_MURA YA SAKANI A GABA FA INAJI A CIKINA WALLAHI,MANAGE IT._*
[7/19, 20:24] 𝐎̃𝐔̂𝐌 𝐀̃𝐉𝐌𝐄̨𝐑𝐋💜🤍: 👨🏽‍🦳 *_GALADIMA FAMILY_* 👨🏽‍🦳

Page: 81/82

____Wani irin kulawa na musamman ke bawa zuhra duk da ba wani sakin jiki tayi dashi ba a dalilin kalmar da Akeela ta fada mata,kamar kullum suna zaune ne a dinning suna breakfast,wayar sa ce tayi ringing batare da yabi takanta ba ya cigaba da breakfast dinsa musamman da yaga baƙuwar lamba ce,wani kiran yasake shigowa still be waiwayi wayar ba sai da akayi 3miss call a na huɗun ne yakai hannu yaɗau wayar yana ɗan jan tsaki ƙasa-ƙasa,da yake a handsfree ya saka wayar hakan yasa akejin komai,sallama daga can ɓangaren akayi,lokaci guda Zuhran zuciyar ta tayi wani tsalle tare bugawa tana saurin duban sa,shima ita yake kallo yana amsa sallamar,daga can ɓangaren aka fara magana.
"Ina kwana? fatan katashi lafiya? tsuke face Sauban yayi yana fadin"lafiya lou"dan murmushi akayi daga can ɓangaren sannan aka sake karya murya"Sunana Zulaihat wanda akema laƙabi da Zuleey wacce watanni baya nake turo maka saƙo ta wahtsapp sai dai da alama baka buɗe ba"Sauban yace"Okay then! cigaba da magana Zuleey tayi dama idan babu damuwa son ka nakeyi da aure don naji labarin duk auren da aka maka bakason ko daya a ciki,shine nakeso muhaɗu face to face,ka ganni na ganka,I know idan muka hadu zakayi accepting dina as your wife"da sauri Zuhra ta ɗago tana tunanin wacce banziya ce wannan?zuciyar ta na cigaba da bugawa kwalla ya taru mata ta kafeshi da ido,shima ita yake kallo yana samun natsuwa a zuciyar sa domin kuwa yau ya tabbatar kanwar tasa tana son sa tunda tana kishin sa,ba tare da ya farga ba yaji an fusge wayar,cikin ɓacin rai ta fara magana"Ke ki nutsu kisan da wanda kike magana,mijina ba ƙazamin na miji bane da yake bin ko wace ƙazama yace yana so,kin gama yawon ki kin gama ƙazantar ki sannan kidawo nan?wallahi kinyi kaɗan kije can kisamu ƙazami like yhu ki aura cuz shine ajinki ba mijina ba"Zuhra na gama fadar hakan ta ajiye wayar tana sake tsuke fuska ban da huci babu abinda takeyi, shi kuwa Sauban sai murmushi ya keyi,daukar wayar yayi jin muryan Zuleey tana magana,muryan shi tajiyo"enough baiwar Allah,matana ta riga ta baki answer please go nd check your husband,cuz nan babu space,bbyn bby ta tare komai"yana gama fadar hakan ya kashe wayar yana kwashe wa da dariya,kama mouth yayi"Ewwee! Ashe ana kishi na haka? wow naji dadi,ashe kina sona?hararar wasa Zuhra ta aika masa tace"Ni kam bana son ka kawai ni bana fatar irin wadan nan su shigo min gida gara ka nemi kamammu natsattsun mata ka aura,don su ko ɗari ka auro bazan damu ba"tana ƙare faɗan haka ta mike ta nufi stairs,da kallo Sauban ya bita yana jan ƙwafa yace"Hmm yarinya lokacin ki ne zaki shigo hannu ne" nufar stairs shima yayi,ya sameta akan kujerar palour sai share tires takeyi,rungumo ta yayi ta baya, kokarin fusge jikinta takeyi sai dai yaƙi bata damar haka,hakan ya sata sakin kukan da take dannewa babu shiru,cikin sauri yajuyo da ita yana kamo haɓar ta,tsura ma face dinta ido ya shiga yi kamar me shirin gano wani abu.

Jan ta yayi suka zauna a kujera sannan ya dauke ta ya ɗora ta akan cinyar sa,wani kunya Zuhra taji tana ƙoƙarin sauka,cikin zafin murya yace"kinsan bansan haka ko?yanda taji murya sa ne ya sata duban sa,tsuke face yayi yace"yess abinda nake nufi kenan,yayi maganar yana kai mouth dinsa kan nata,nan yayi nasarar tura tongue dinshi cikin mouth dinsa,nan ya shiga aika mata da zafafan saƙonni,wanda ita ma tafara biye masa don da bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login